Showing 12001 words to 15000 words out of 33950 words

Chapter 5 - Mr Romantic Book 2 Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

377

ido da buɗe su ta furta " Wacece?".

Please Nihla ki dawo hayyacin ki Hafsa Hasile nake magana fa , ban ganta ba .

Waro ido Nihla tayi saurin yi tana miƙa daga Ƙwancen da take, tare da juyawa gyefe da gyefe tana Bin bedroom din da kallo ko zata ga Hasile amma bata babu alamin ta . Saurin miƙewa tayi tana gyara Zaman bra ɗin ta Tare Da mai da Nonon ta tana gyara zaman su . Tafff³ da Sauri ta nufo Windown ta ,don dama a Upstairs take , wannan ya bata damar lekawa tana bin jarabar gidan Da kallo ko zata ga Hasile .


Dafe kirji tayi da Sauri idanun ta na wani rawa , haka Zuciyar ta na bugun uku ² sakamakon arba da tozalin da idanun ta suka yi da......................!


Don Allah kuyi hakuri na ganin Update din namu haka , Wallhi mun koma aiki bana samun zama , ga karatu kuma . Da sauran hidimomi, Kuyi hakuri inshallah zamu koma yin update yanda muka saba .

Kar ki karanta mun wannan littafin inadai baki biyani hakkin sa ba . Regular payment₦500 Vip payment₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 . Sannan ban yarda wani ya daura mun littafi a channel din sa ba tare da sani na ba , idan kuma akayi duk abin da ya biyo baya ka kuka da kan ka . Ga masu buƙatar samun Audio books na maman teddy zaku iya shiga manhajar ku ta YouTube sai kuyi Subscribing channel nawa mai suna MAMAN TEDDY , inshallah zaku same duk wani littafina daya bayan daya na sauraro ngd!
Taku Ayshatou Mamanteddy .
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: 💋💋💋💋💋
*MR ROMANTIC*
💋💋💋💋💋

_*Story and Written by:*_
_Anty Aysha Mohammed_
_(Maman teddy) ._

_Page 18-19 ._

*Ban yarda wani ko wata su juya mun wannan labari ta ko wani siga ba , domin kuwa wannan labari ƙirƙirarre ne daga memory ɗina ,ban rubuta shi don wani ko wata ba , haka ban yarda a ɗaura mun wannan littafi a ko wani manhaja ba tare da sani na ba , yin hakan kuskurene , idan kunne yaji gangar jiki ya tsira.*

*Labarin nan na kudi ne Regular payment₦500...Vip payment₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 , ban yarda Wani ko wata su karanta ba tare da sun biyani gumi na ba , Idan ka karanta ki karanta Kema keda Allah*

**

Wani irin kallo Billy ta watsa ma Nihla kana cike da sanyin murya na tsoro da Firgici ta bude baki da zummar zata yi magana....Shashsheƙar kukan Hasile ne da suka jiyo daga can Gyefen su ya katse mata zancen tana saurin miƙewa yayin da Nihla har da Gudu ta ƙarisa inda Hasile take . Wani irin duba take mawa Hasile wacce ta hade kan ta da gwiwa tana tsuma tare da makerketa na ta tattare jikin ta wuri guda ,kaman mai jiran ƙiris ta raka da gudu . Cike da sarƙewar murya da jin faɗa Nihla ta fara mata magana da harshen nasara bata damu da ta fahimta ba ko duba da la'akari daga jejin da ta fito na Fulani "Heee! What are you doing here?"Are you Okay? ,I think this girl she's mad at All Billy , Anya ba mai lalluran hauka kika ɗauka mana , that's why the First time I saw her I feel.....cikin sauri Billy ta katse ta da furta " Ibeg shut up! Wannan Wani irin magana kike yi ? A gaban ta kuma , ka mata yayi mu gode ma ALLAH da muka ganta ma , Ba tare da wasu ne suka ganta a cikin gidan ba . Please look her very well, she's pretty, komai nata yayi matuƙa , nasan shi kan sa Maleek will definitely fall in love with this beautiful girl.

Caɓe baki Nihla tayi 😏kana ta karkace kai tana bin Billy da wani irin kallo kana ta fara kyafta idanun ta kaman wacce tayi ƙarya nan kuwa tsaban fitina da Tijara ne ke cin ta a rai . I didn't understand the point miss Billy ,can you explain more ?".

Dan shaan jinin jikin ta tayi don ta tuna Wacece Nihla da kuma Matsayin da take son takawa wurin Maleek ,gashi tana ƙoƙarin kiran yar jeji da wannan matsayin . I'm sorry my sis , is not what I mean , calm down my baby love maida wuƙar 😹 tayi maganan tana yar dariyar da bata faɗa mata ciki ba . Sunkuyawa tayi tana kallon Hasile ,a dan tsorace tasa hannu tana cire hannun ta da ta saka kai da Gwiwa ta takure tana kuka . Hafsat din Adda Billy, kece anan ? Kin san yanda Hankalin Adda Bilkisu ya tashi kuwa ganin bakya nan kuma ban san inda kike tafi ba! Please kar ki sake tafiya kiyi kokarin bari na. A yini daya a feel like munyi shekaru a tare cike da soyayyar juna . Ki ɗauke Ni Yayar ki mai kaunar ki ,mai kuma son tsaya Miki a rayuwa har gaban a bada. Ɗago da Lulun idanun ta Hasile tayi tana share hawayen Fuskar ta tare da sakin murmushin da ya ƙara bayyana kyawunta... I love You so much my baby"Billy ta furta tana ƙwanto da Hasile jikin ta tana Rungume ta tare da manna laɓɓan ta bisa kuncinta tana manna mata sumba 😘 . Ya kamata ki fahimtar da ita abun da tazo yi cikin gidan nan . Muryar Nihla ya katse su wacce ta fara gajiyawa da wannan karairayin na Billy don sarai tasan Wacece Billy bata abu don Allah . Yanzu ne na fahimta ba Hasile ce mahaukaci ba , kece mahaukaciya Nihla ". What ? Ni kika kira da mahaukaciya Billy?". Of yes Nihla. Yanzu so kike ku fayyace mata mu din su waye ,mutanen kirki ko na banza . Look her up please Nihla , she's not small girl the way how we think,she's above that ....ba yarinya ba ce fa yanda muke tunani . Komai muyi mata cike da so da kulawa. Billy tayi maganan tana dan kashe mata ido . Murmushi Nihla tayi tana cewa " Yes that why I love her , shiyasa nake ƙaunar ta , nake kuma son mu kasance anan tare ,duk da Yaya na zata yi ma Aiki . Hafsa zaki yi dai ko? Zaki zauna dani?.

Kallon su Hasile tayi don wani Hausan nasu ba fahimta take yi ba , A hankali ta gyada kai tana cewa " Eh , duka zan zauna daku " . Murmushi Nihla tayi tana kallon Billy kana tace" Alright yanzu zan wuce da ita part ɗin Momy ,daga can sai ta tafi ɓangaren Maleek . Ok komai ke akwai sai mun yi Waya na ji sauran bayani bye ". Ok bye dear ". Nihla ta furta tana kama hannun Hasile tare da nufar ɓangaren Momyn Maleek .

**
Tun da maleek ya zauna shekeke a kujeran Hajiya kaka , gyefe iyayen sa ne duk da kuma yayyun sa mata da maza da sauran ƙannin sa irin su Nihla da sauran su Ummu da su umaima dake ta satar kallon sa , don tun da ya zauna a cike da miskilancin sa ya gaishe da kowa , yana Cigaba da latsa wayar sa kiran iphone 15.
Muryar Taufiq ne ya katse shi yana kiran sunan sa , jin Hajiya kaka ta gama jawabin ta akan me yake nufi da Auren Sa da Nihla suna Sauraren sa amma sai yayi masu shiru , a dan tsorace gudun kar Maleek din yaja ma kan sa fushin su Daddy yasa Shi kiran sunan sa da..."Maleek ...

Yes what up?.
Muryar Maleek ya katse shi shima tamkar yana jira yayi wata Magana.

Jiran maganan ka ake yi kamin a dawo kan mu .
Okay Good . I will Think on that , just give me 7 days , zakuji magana daga bakin Ammie .

Cikin murya irin na tsofaffi masu Masifar son jikoki da rashin son ganin an tsawata masu Hajiya kaka tace " Ayya Mijin , Kasan bana jin Yaren Bature Ni sam , kamun Hausa na , ta matsayin ka cikakken bahaushe. Hannu yasa yana dafe kan sa , Yayin da Daddy ya furta , Hajiya zaka samu da maganan koma menene .

Shiru duka aka yi , don kwarai hakan ya dace , Gani sukayi Maleek ya miƙe yana Gyara zaman earphone din dake maƙale a kunnen sa , yana sauke numfashi tare da lumshe tsayayyun idanun sa , Alright Dad , Babu damuwa i'm going now . Kamin wani yayi magana tuni cike da zafin jini irin nasa ya fice daga Falourn yana nufar Farfajiyar gidan kai tsaye yana isa ga part ɗin Momyn shi.....!


Ku mu tara gobe inshallah .hope you're enjoying the journey 💃🏻 thanks for your support lab you all.

#Smile maker
#Maman teddy🧸
08081202932 .
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *Kuyi haƙuri na jina shiru , Hakan ya faru ne kasantuwar kwana biyu nayi busy , hidimomi da shauran su , Sannan kuma WhatsApp account ɗina yana samun matsalar banned,ayi haƙuri Don Allah shiyasa aka jini shiru...but I'm so sorry for that, inshallah yanzu zamu cigaba babu sanya😃*
#Maleek cup tea☕💔 that's will be Hasile.
#Rayyan
#Nihla Heartbeat❤‍🔥
#Ruslaan
#Mam Rahinat all this chapter 22-23 is for Yhu .
#How do you observed the story my lab? Who is Hasile ,is she human being #Ghost or #Evil . The story is all about Dimensions.




22-23
#Bonus
Kina da labarin channel na Mamanteddy inda ake karanta maku littafai na Audio kuwa🤔 Kar ku manta masoyana wanda basu san da budewar channel din nawa ba yanzu zaku iya shiga YouTube naku kuyi Subscribing channel Dina mai suna MAMAN TEDDY mun gode! https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS

Ga kuma link zaku iya shiga ta hanyar clicking kai tsaye👆🏻.


*SOME PRICE OF OUR NOVELS:*
📚MAMAN TEDDY NOVELS

1. KWARTON MANYA N500

2. FYADE N1000

3. SIYASATA N300

4. THE SEXY BOSS N500

5. WALIJAM N500

6. MY LADY BOSS N500

7. YAR AIKI NA N200

8. BINTOTO FREE

9. THE VIRGIN MAID N500

10. GIDAN KWARATA N300

11. SEXXIES HOUSE N500

12. YAR WAYE N300

13. KWARYAR SAMA N300

14. DIJAMA YAR FULANI N300

15. SADAKA YALLA N500

16. BAFULLATANAN RUGA N300

17. ZUMA DA MADACI N300

18. DUNIYAR SHAHARA N600

19. YAR MAULA N300

20. TABARAH N500

21. YAR TSAKAR GIDAA N600

*Ga masu buƙatar littafan They're all complete , kuma ko wanne tsayayyen farashin sa kenan , if You're ready for ur payment, you can send directly via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank*
*WhatsApp no_08081202932*
*Zaku iya shiga manhajar ku na YouTube channel domun samun Audio books na maman teddy, zaku same su a channel Dina mai suna MAMAN TEDDY https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
Cike da natsuwa Irin ta manyan mata Mom Rahinat ke isowa inda Nahila take har a lokacin bakin ta kiran sunan Momy yake yi , Wannan yasa Mom Rahinat cike da murmushi take furta " Nihila lapiya kuwa ? Wani Albishir Aka kawo mini ? Na ganki a sake tamkar ba kya ba . Kallon Mom Rahinat Nihla tayi tana ƙaƙalo Murmushin dole kana tace " Mom I'm Okay kawai dai dama sabuwar Mai aiki na kawo Miki kin ganta nan. Tayi maganan tana pointing zuwa direction din da Hasile ke tsaye , jikin ta har a lokacin kyarma yake yi na tsoro , don gaba ɗaya a burkice take ,da ka ganta kaga yar ƙauye tuburan irin ƙauɗaɗɗun Fulanin nan . "Ƙurrr Mom tayi mata da ido , kaman mai Observing wani abun ,sai kuma tace " A ina kike samo ta ? You know wannan rayuwar da muke ciki is not good to allow any person to enter your house with no reason ko kuma ba ka san shi mutumin ba . "No mom". Please calm down, kar ki damu da duka wannan , Nayi bincike akan ta before na kawo ta nan , i just decided na kawo ta wurin ki ,saboda ina matuƙar jin tausayin yarinyar kallo da nayi mata , daga Ƙauyen Fulani take , Ehummm ....Jan maganan tayi ta hanyar ɗan datse laɓɓan ta tana ɗan cizawa tare da tunanin ƙaryar da zata zuba ma Momy . Cigaba tayi da cewa " Nasan Ammie may be ta iya sanin ƙauyen su , Amma a ko Daaala tace ...No it's Okay . Yanzu ki wuce da ita Wurin Uwani Acan zata aje ta a position ɗin da ya dace . Ok my Mom ". Juyawa tayi tana kallon inda Hasile take kana ta kuma juyawa tana kallon Hajiya Rahinat tare da ɗan yamutsa baki tana cewa " Momy kin manta bana shiga Ɓangaren Masu Aiki , musamman irin naki da suka sami ƴan ci tamkar yan gida .

Humm Numfasawa Mommy tayi tana caɓe baki irin na wulaƙantattun matan nan ke da gani kasan basa bari indai aka shigo gonar su , that's not my fault, Dad din naku ne ya sakar masu mara ai . Ya dauke su tamkar yayan cikin sa , a so samun sa bai ƙi breakfast mu haɗu duka a Dinning room Muna rinƙa yi ba . ALLAH ya tsare Momy! Ina..? Inshallah ba zan taɓa ganin haka a rayuwar mu ba Momy , cab! That's how your dad is.! Dole ayi haƙuri ko?. Amma Kema ai naga gashi kin dauko halin nashi , coz kin nuna kina son Yarintar nan har tausayi fa kika ce kina yi nata ? . Ɗan ɗauke Wuta Nihla tayi don gudun kar Momy ta fahimci wani Abun , saboda kwarai Tasan bata son talaka ko haɗa inuwa dashi . A zuciyar ta ne tace " Wani Abu nake son tabbatar wa gami da Ɗan ki Maleek , don na samu Goyan bayan ku duka akan Aurena dashi , ko yaƙi ko yaso . Wannan itace zata zama mun silar komai don haka dole na SO ta . But at the end of the journey 💃🏻 nice da jin dadi ita kuma zata yi nadamar faɗowar ta rayuwa ta , don bani kaɗai zan ɗaiɗaita ta ba , har daku duka ciki har dake ma Momy, sai kin tsani ganin fuskar ta fiye da yanda zaki tsani makashin Maleek . Zuwan ta Aiki anan part ɗin ki , is the started point, this is my First plan don ganin na tarwatsa duka wasu al'amura, the second and the last Yana hanya , nan kusa i will be his wife koda yaƙi koda ya So ,dole Maleek ya so Ni , Don idan na rabu dashi ba zan samu kamar shi ba .

Nihla...! Nihla..." Muryar Momy ya katse ta wacce takai hannu tana taɓa Nihla da tayi nisa wurin antayawa duniyar tunani . Cikin sauri Nihla tace " Amm Amm Momy . Na'am." Tsayawa Hajiya Rahinat tayi tana duban ta dakyau ,kamin tace " Are You Ok my dear? . Mom I'm ok ". Ta bata amsa tana saurin kauda idanun ta daga haɗawa dana Hajiya Rahinat don tasan Wacece Mom Rahinat da saurin Tsartar Abubuwa .

Ƙamshin sa ne yasa Nihla saurin ɗagowa yayin da ƙirjin ta ya fara dukan uku² . Nan take idanun ta suka ciko da Wasu irin ƙwallah suna kwanciya mata , Kallon ta Hajiya Rahinat tayi tare da jin tausayin ta ya kama zuciyar ta ainun . Maleek har ka sauko ? Ina kuma zaka je da Wannan Ranan?. Ba tare da Maleek yayi duba ga inda suke ba , bare yaga Hasile dake tsaye tana rakube da gani kaga Bagidajiya lambar farko .
Mom zan wuce Part dina zuwa Anjima muna da zaman meeting da Rayyan da su Ruslaan . Yayi maganan yana ƙara tattare giran sama da ƙasa ,don baya ma son Wata magana ya shiga tsakanin sa da Nihla . Alright shikenan To Babu wani Abu dakake buƙata? . Muryar Hajiya Rahinat ya katse shi ,wanda sai a Sannan ne ya ɗago ido yana duban inda suke tsaye. Cikin firi firi da rawar kai irin na Nihla ta furta " Maleek Koda Wani Abu da kake buƙata sai na kawo....Shiiiii yayi saurin ɗaga mata hannu yana mai juyawa tare da kallon inda Mom ke tsaye, Sam bata ji dadin yanda yake wulaƙanta Nihla ba , har ga Allah ita a ganin ta Sun yi matuƙar dacewa da juna. Don Ita macece mai son kyale² da Gayu ,kuma Nihla yar Gayu ce ta karshe don haka zata So a nuna ta matsayin sirikarta ,amma kuma tafi son farin cikin Maleek fiye da komai wannan yasa ta furta " Haba Maleek meye na fushin kuma ieye? .motsa kewayayyen laɓɓan sa yayi yana shirin magana idanun sa suka fara masa rawar kyerma sakamakon tozali da yayi da fuskar Hasile , wani irin nauyi yaji kansa da zuciyar sa yayi masa . Kallon Momy yayi Muryar sa na crack tare da son mata magana har kuma a lokacin idanun sa bai janye su daga kallon Hasilen da yake yi ba .

Oh my Son , yi haƙuri ,nasan ƙila kaga halittar da baka taɓa ganin irin ta ba a mutane, Momy tayi maganan tana caɓe baki tare da cigaba da cewa " yau na dauke ta a matsayin yar Aiki , amma ba mai kula da Abinci ba , sai dai wankin Toilet da irin wurin da dai da suke ka gane dai . Don haka ka kwantar da hankalin ka ba anan zata zauna ba ma . Tun da Momy ta fara maganan zuciyar Nihla ke dukan uku³ tunanin ta kar Maleek yace a bar da Hasile cikin gidan , Wannan yasa ta duk tabi ta ɗimance . Ita kuwa Momy tunanin ta Maleek faɗa zaiyi don shi mutum ne mara son Ƙazanta koya yake , akwai shi da kyankyani sannan baya son Ganin irin wannan tarkacen .

Kayi haƙuri kaji Maleek! Muryar Momy ya kuma katse shi tana yin ƙasa da murya na rarrashin sa tamkar ƙaramin yaro ba saurayi ba . "Humm" jan numfashi yayi yana furzarwa kana yace " Ohk momy Ba damuwa , dama ina so a sauya mun Mai gyaran Privacy na ,sai ita ayi transferring nata zuwa part dina,ita Wancen bana buƙatar ta a sauya ta . Alright that's Good. Yanzu bari nayi magana da Uwani .

Kallon Momy yayi yana jin ya kasa tafiya a wannan lokacin,wata zuciyar ne ta ce masa kace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login