Showing 21001 words to 24000 words out of 33950 words
rasa fahimta, Karatun Alƙur'ani ya fara yi ta hanyar karanta ayoyin da bai san wanne ba . Shi dai kome yazo masa na Alkur'ani karantawa yake yi . Baya yaga ta fara yi tana jaaaah tare da cigaba da kwarara dariyar ta iya ƙarfin ta tamkar Dakin zata tsage .
Cigaba yayi da karatun Alqur'ani wanda a yau tabbas ya gode ma Dadddy da yanda ya tsaya masa tsayin daka wurin ganin ya basa ilimin addini duk da ba komai yake aiki dashi ba , musulunci zina haramun ne amma shi kuma ya kasance mugun mazinaci . Wanda da kowa yin ta yake tamkar bunsuru babu imani bare tausayawa . Kuma yasan hakan babu kyau yake take sanin . Tun da yake bai taba neman yar aikin sa ba sai akan Hasilen, wanda a yau yaga Abin da bai taɓa tsammani ba . Karatun Kur'anin yake yi ta hanyar rera shi dama akwai sa da murya harshen sa sai ya koma tamkar na larabawa . Jiriffff yaga ta zube anan tana sauke numfashi can kuma yaji shiru . Miƙewa yayi daga ƙusurwan da ya shige yana yin saurin nufar ta haka kurum yake jin zuciyar sa na ƙara jin azabatacciyar Soyayyar ta . A hankali ya zube Gwiwowin sa ƙasa yana bin Fuskar ta da kallo ,wanda yaga a yanxu babu komai sai wannan ƙwantacciyar murmushin nata, wanda ko barci take yi za kaga fuskar ta na fidda annurin nan (smiling face😊) . "Fine Girl". Ya furta a hankali Zuciyar sa na Hasko masa abun da ya faru yanzu tamkar a mafarki . Sauke Lulun idanun sa ya karayi ganin ga fa Hasilen sa a kwance alamu ma barci take yi ...........topah!
Ina baku haƙuri don girman Allah kuyi haƙuri na jina shiru , babu posting hakan ya faru ne Sakamakon account din da nayi mana typing din ya samu matsala an Rufe shi baki daya ,kuma Acan nayi posting har na kusa kammalawa ,sai hakan ta faru Dani... don haka wanda suke mun Magana ta Wannan number 09061466409 an rufe account din ba zai kara WhatsApp ba . Permanent banned... kuyi hakuri please Nima Hakan bai mun dadi ba. Shiyasa duk sai rubuta littafin yayi mun nauyi na kasa yin shi tun da suka suka goge mun . Amma na gaba inshallah ba zamu samu hakan ba . Taku mai ƙaunar ku tare da yi maku fatan alheri Aysha Mohammed (maman teddy).
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba . Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
Sanin Waye maleek da kuma yanda shi ya kasance mutum ne da a kullum yake expanding kasuwancin sa ,sam baya taɓa zama a hanya ɗaya . Kaman yanda wasu da dama suka yi masa sani dashi Likita ne (mediacal Doctor) haka nan kuma wasu suka yi masa sani da mai masana'antu (companies) . Hakan na da matuƙar ƙyau ace namiji ya kasance bai dogara ga hanya ɗaya ba . Wannan shi ake kira da Namiji"....Ruƙayya ta furta tana gyara mayafin da ta gyewaye fuskar ta dashi yar ƙarama wanda iya karta ƙafaɗa Bama ta gama sauka ba . Ba tare da ta mayar da tabarau din nata ba ta juya tana mai cewa daga Reception din tare da nufar Farfajiyar Asibitin. zuciyar ta gaba ɗaya ya gama karkata ma isar ta Wancen companyn, Tabbas yanzu ne naga mijin Aure ,mijin nuna ma Sa'a . Wake zama da namiji mai sana'a ɗaya ? Rayuwar nan bata da balance sam . Mu masu kudin ba mu huta ba to kai talaka tayaya kake tunanin ka huta .kowa ka ganshi a wani matsayin please just salute him. Baƙaramin aiki yayi ya kai wannan Wurin ba . Tsagaitawa tayi da tunanin da take yi tana kutsa moton ta zuwa farfajiyar Masana'antan wanda tun daga shigar ta securities suka nufo inda take don tsarin Masana'antan kenan ,ko wacce moto zata shigo ta fita sai an duba ta ciki da waje haka ma idan moto zata fita .
Madam Ruƙayya! Managern ya furta cike da mamakin ganin Ruƙayya a wannan lokacin . Mene ya kawo ta nan ? Me take buƙata? Haɗa Hannun gwiwa ko kuwa wani ɓangare....yallaɓai magana kake yi? Muryar Ruth ya katse shi , wanda take tsaye daga Gyefen sa , ɗauke idanun sa yayi daga kallon ƙasan compound na companin yana maida hankalin sa kan Ruth da take nunar dashi wasu kaya da aka fice da su jiya,wanda ana ta ganin babu saka Hannun sa bare kuma na Sir Maleek . Aammm Ruth bani laptop ɗin , lemme cross check out....na duba na binciko ta inda matsalar take . Amma yanzu kije muji meke tafe da ita , after All sai kizo ki faɗa mun yanda kuka yi me kuma take da buƙata . Okay sir . Ta furta cikin sauri tare da nufar lift don tayi saurin isa ga Madam Ruƙƙy dake cika wuya . Kai da gani kasan Boss ma'am ce .
Kallon kallo ne ya sarƙe tsakanin Ruth da Madam Ruƙƙy wanda a fahimtar ruƙayya ta gano cewa itace wacce aka turo gareta . Barka Hajiya ". Zan iya taimakon ki koda akwai abin da kike buƙata?.
Sauke numfashi Ruƙƙy tayi kana ta kalli Envelope din hannun ta , tana maida kallon ta zuwa ga Ruth , Alright, Ina son magana da managern wannan Companin..." Ok lemme inform him . Ruth tayi maganan tare da cigaba da cewa zaki iya biyo baya na .
Ba tare da Madam Ruƙƙayya tace mata komai ba cike da mulki da isa da iya taku tabi bayan Ruth suna nufar Upstairs,don a wannan karon bata lifta Ruth tabi da ita ba .
**
Yes sir . Okay.
Juyawa Ruth tayi tana kallon Ruƙayya dake kare ma wurin kallo cike da wayewa,tana sauraran maganan da Ruth keyi da managern . You can come in ma'm. Ok . Ruƙayya ta furta tana bin bayan Ruth suna nufar Office din managern .
**
You're welcome. Thanks for your permission ". Ruƙayya ta furta tana zama a kujeran dake fuskantar shi . A'a muna Miki Barka da zuwa . Gyada masa kai tayi tana miƙa masa Envelope din tare da kallon sa ,sai kuma yaga ta miƙe tana cewa " I'm waiting for your respond . Ok ya furta tana juyawa tare da Ficewa daga Office din .
"Humm " .
Wani Gwauron numfashi ya sauke kana yace " Ruth Zaki iya tafiya . Idan ina buƙatar wani Abu i will call you back. Ok sir . Ta furta tana juyawa cikin girmamawa ta bar Office din .
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba . Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
*Please wanda yake da from page 11 zuwa inda muka tsaya ,a tura mun ta private don Allah*
Tsayawa yayi yana duban fuskar ta sosai kana ya juya yana bin Bedroom ɗin da kallo tare da sauke wani irin Gwauron numfashi . Duk wata jarabar sha'awar tasa da yake ji a da a yanzu ya neme ta ya rasa. Saboda tsaban firgici da abun Almaran da ya gani a yanzu .
Bedroom slippers ɗin sa ya sanya fararen ƙafarsa yana gyara mata kwanciya ta hanyar ɗaukar ta cak yana kwantar da ita bisa ƙayataccen Gadon nasa wargajeje mai matuƙar ƙyawu . Duba ga watan da muke ciki ta Nuwamba (November) ko ina sanyi ya fara yo mana sallama yasa shi kai hannun sa yana rage gudun AC ɗin tare da dan rufa mata blanket mai jikin kura mai kyau blue Black . Lumshe idanun sa yayi yana ware su tare da kai bakin sa Yana kokarin Sumbatar laɓɓan ta ....Kaiiiiiiii Maleek! "Yaji wancen Muryar da yaji shi mai amo ta ɗazu ana kiran sa tare da daka masa gigitaccen Tsawa ". Cikin Sauri Maleek ya ja h baya yana furta Addu'oi kana a hankali ya ɗaga ƙafarsa yana Ficewa daga bedroom din .
Kai tsaye part ɗin Anty jana ya nufa ransa duk baya masa dadi ,sam ya rasa me zai kira wannan al'amarin da yake ganin faruwar sa idanu biyu amma kuma tamkar a mafarki bayan wanzuwar abin . Wa zai faɗa mawa shine bai sani ba a halin yanzu ,Rayyan ne ya fado masa a rai ,amma tuno da kalmar sa ta ɗaxu bisa ga Hasilen da yanda yace" Ita ba mutum bace yasa Maleek jan tsaki yana furtawa a sarari" shima ya bi sahun su Mom da suke furta irin wannan maganganun marasa dadi , Ni a jiki na nake ji Hafsat matata ce kuma mutum ce ba Aljana ba , Yo ko Aljanna ce zan zauna da ita , I'm ready to get married with her , indai ta amince zata zauna dani Nima zan zauna da ita even if she is a ghost . Ko da kuwa fatalwa ce ,inda zata rayu tare dani komai yayi mun .
Maleek tunanin mene kake yi haka ? Muryar Anty Jana ya katse shi wanda bai ma san ya shigo falourn ba sai dai maganan ta da yaji daga Sama . A ɗan dakewan nan irin nasa ya furta " Anty Jana Barka da gida". Yauwa maleek yau ba'a leƙa Asibitin ba ana hutu ne? . Cike da rashin son magana ya katse ta ta hanyar furta " Yeah". Yana zama a ɗaya daga Kujerun Falourn nata. Murmushi tayi cike da kulawa don ita macece mai saurin Fahimtar damuwar wani ,musamman Maleek da ta san halayyar sa ciki da Waje. Ganin baya da mood din magana mai dadi yasa ta Juyawa tana dan daga muryar ta kadan tare da kiran ma'aikaciyar ta . (Cook) . Sanye take cikin kayan ta na ma'aikata yar dattijiwar ta iso tana rusunawa tare da furta " Afuwan Hajiya ina aikin gasa....Ɗaga mata hannu Anty Jana tayi tana katse ta tare da cewa " It's Okay, Yanzu kiyi sauri ki ɗaura mun Tuwon Miyar Agusi a saka xogale kaɗan. Sai kiyi Amfani da farfesun naman nan da yanzu kike yin sa . Don Allah kar a wuce 1hr , Maleek za'ayi mawa . Tom Hajiya inshallah. Ta furta tana saurin mikewa tare da komawa bakin aikin ta . Kallon Anty Jana yayi yana murmushi tare da cewa " Thanks Anty Jana . Bari naje Ɓangaren Ammie na dawo . Ya ƙare maganan yana mikewa tare da nufar hanyar fita . Muryar Anty Jana yaji tana cewa " Tom Mijin Aljanna". A rage tunanin ta da yawa dai . Dammmm'. Ƙirjin sa ya buga masa da karfi amma sai ya dake ba tare da yace mata komai ba ya fice daga Falourn . Tunanin ka sun masa yawa . Ɓarayi guda yana tunanin Nihla wacce ta saka ma hasile Faifan naɗan Rahoto . Me yasa zata yi haka? Meye hakan zai amfana mata ? Tabbas da wata a ƙasa . Dole na binciko gaskiyar komai . Ya furta a Zuciyar sa yana ɗan cije laɓɓan sa na ƙasa .
#Ruga .
Gaba ɗaya Umma ta gama shiga tashin hankali, yau ciwo gobe lafiya ,yanzu har ta kai ma bata iya fita ko wajen bukka,gani take shikenan ta rasa Yarinyar nata ƙwaya ɗaya rak da Allah ya bata . Abu ɗaya ne ta rike kuma yake taimakawa wurin daidaita natsuwar ta shine addu'a da rokon Allah kan A ko ina hasile take Allah ya dawo mata da ita lapiya .
Tagumi Yadikko tayi wacce take shigowa cikin bukkan hannun ta dauke Ƙwaryar Nono . A gyefen Umma ta aje tana zama gyefen Taɓarah kaban tasu ta Fulani . Oh ni Yadikko Ko a wani hali Hasile ke ciki a yanzu ? Yanzu daga Wurin Baffa Harɗo nake ina sanar masa kan maza su shiga Cikin gari a bincika ko Allah zai sa a dace a ganta . Duk maganan da Yadikko keyi Umma bata ce komai ba har ta gama ,kana tace " Yadikko a jiki na nake ji a ko ina hasile take tana a hannu na Gari ,sannan kuma inshallah zata dawo gida da yardan Allah . Mu cigaba da Addu'a . Hummmm". Numfasawa Yadikko tayi kana tace"Allah yasa Amin".
#Maleek Hospital
Tun shigowan ta Nurse Asma take bin ta da kallon sama da ƙasa , lokaci guda taji sam bata so ganin wannan baƙuwar fuskar ba . Wanda da gani kasan ba mutumci da sanin darajar ɗan Adam...Wacece ke? Me kuma kike buƙata?. A hankali Ruƙayya tasa hannun ta tana sauke Gilashin idanun ta masu zagayen love red in color. Jah dagani kasan ba mutumci. Sir Maleek ". Ta furta tana ya tsina ma Nurse Asma baki tare da bin ta da kallon sama da ƙasa . Ɗan dannewa Asma tayi kana tace" Ai Bai cika shigowa nan ba , zaman sa yafi ga Companin sa...........!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: *Littafin na kudi ne ,don Allah kar ki karanta in baki biya ba . Regular payment ₦500 vip payment ₦1000 Zaki tura kudin ki ta wannan account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS*
Continuations.
Last page we talk about #Maleek Company #Ruth#Madam Ruƙƙy#manager.
Mamaki ne ya kama Taufiq ganin Maleek zaune a falourn nasa ba tare da ya kasance yana wani Abu ba . You? Ya furta yana takowa zuwa inda yake yana ƙara nanata maganan tasa tare da cewa " Kaine wai Maleek ? Whats up?. Tunanin mene kake yi haka ? . Kaine zaune baka wani Aiki yau , kana lafiya kuwa ?. Duk magana da Taufiq ke yi masa Maleek bai tanka sa ba , don kan sa ma ciwo yaji yana masa sakamakon Jero tambayoyin da Taufiq ke yi . Maleeeeekkk.! Yesss!
Ya katse sa yana ɗago da Lulun idanun sa tare da Sauke su bisa fuskar Taufiq da ke zama kusa dashi . Menene Are You not well?. No I'm Good. Ina lafiya . Kawai dai Bana cikin mood mai dadi ne yau . Ya kake ? Yau baka fita ba kaima?.
"Humm" . Numfasawa Taufiq yayi kana yace " Wani fita aiki , Nifa su Daddy suna kokarin jiƙa mana Aiki . Aure fa? Are You ready for that? Ka shirya ma Hakan ?.
Wani murmushi Maleek Yayi yana lumshe idanun sa tare da danne damuwar sa , don a yanxu yana ganin babu wani wanda zai iya sharing damuwar sa da ya wuce mutum biyu zuwa uku . The first will be him mum , while the second His Dad . So the third person will be His Wife . Shine Kuma Abin da na rasa a yanzu . Yayi maganan a sarari don yana tension din da baya fahimtar wasu al'amuran .
Meye ka rasa Maleek ? Me kake cewa ne haka ?. Muryar Taufiq ya katse shi . Ɗago da idanun sa yayi yana cewa " I need a wife . Ina son nayi Aure . Ya ƙare maganan yana yin ƙasa da Muryar sa tamkar mai sarewa . Dariya Kalaman nasa Ya ba Taufiq wannan yasa shi darawa yana shafa suman kan sa tare da cewa " Ok kace mun ka shirya Auren Nihla kenan ?. Yes NO. eh 'aa .
Dan Dakatawa Taufiq yayi yana bin maleek dake mikewa da kallo . Takawa yayi yana nufar hanyar Bedroom din Taufiq . Ina son na dan huta , zuwa 11am..." Bai jira jin mene Taufiq zai ce dashi ba y nufi ciki ransa na masa wani iri . Farin cikin ganin Hasilen sa yake wanda ya ɓata Shekaru yana neman ta ,ko kuwa Abubuwan da yake gani tamkar Almara dan gane da ita . ƙwanciya yayi yana Lumshe idanun sa tare da tunano kyaƙyƙyawar Fuskar yar fillon tasa. Wow . Fine Girl ". Ya furta yana juyar da kan sa gyefe tare da ɗan cizan laɓɓan sa .
Maran sa ne yaji yana riƙe masa sha'awar sa na masa tsanani, tabbas ya san ya saba da mata ,baya iya kwana ko wuni bai nemi mace ya buƙace ta ba , Idanun sa sosai suka kaɗa . Tamkar wanda aka yi mawa wahayi yayi saurin miƙewa yana kiran sunan Hasile tamkar wacce take a gaban sa . Zuciyar sa ce yaji tana kwaɗaita masa son ganin kyaƙyƙyawar Fuskar nata . A cewan shi ganin ta kaɗai ko baiyi wani abu ba , Feelings din sa zai sauka ko sassauci da zugin ya samu . Bai lura da Taufiq da sauran yayyun nasa dake zaune a tsakiyar falourn ba kowa da abin da yake yi . Wuce su yayi yana saurin isan part ɗin sa .
*
Kwance ya tadda Hasile inda ya barta , ko motsawa ba tayi bare yaga alamun tashi daga gare ta. a hankali cike da Mazantakar sa da rashin tsoro ya zauna Gyefen ta , yana ƙare mata kallo . Baki sauyawa ba . Ba kuma ki chanja ba , har abada ke Kyaƙyƙyawa ce . Ina matuƙar Ƙaunar ki , ina son mu zauna tare har Abada . Lumshe Idanun sa yayi yana tuno da Wancen jinin da ya gani wanda yake ganin sa a yanxu kaman an wanke . Meye matsalar ne? . Ya furta yana kallon ɓarayin da take kwance . Idanun sa ne suka sauka akan Dukiyar Fulanin ta ,wanda Ganin su sai da yaji wani irin tashin jarabban sha'awan tasa . Ashhhh Ahhhh. ya furta yana kai hannun sa tare da saurin kama banana🍌 tasa yana Sauke wani irin huci mai gumi, ji yake tamkar yasa kuka ko zai samu sassauci . Kasa daure ma hakan da yayi ne yasa shi kai hannun sa ɗaya yana ɗaurawa bisa Nonuwan nata yana matsa su tare da mulmula saman Nipples ɗin ta , idanun sa sun fara rufewa . Jikin sa rawa yake yi kar³ .
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#Mamanteddy
A hankali yake saka ƙafarsa wanda yayi masa matuƙar nauyi ,don ransa gaba