Showing 15001 words to 18000 words out of 33748 words

Chapter 6 - Man Of The World Hausa Novel Complete

31 Dec 2024

196

se gata ta dawo da kayan shara tasa handglop tashiga tsintsince kwalbar sannan tashiga shara tana yi tana hawaye ta fice fuuuu tana kuka da kallo gabaki ɗaya suka bita sauke numfashi Adam ya yi tare da ce wa"gaskiya yarinyar nan ta rainaka over".
"Ashe bani kaɗai bane na lura da iskancin yarinyar nanba dole ne mu nemo solution ɗin rainin nan su goge raini yakamata tasan ruwa ba sa'an kwando bane ace duk irin kwar jinin da Namijin duniya keyiwa mutane ita batako ganinsa da gashi ko ɗaya dole da sake Wallahi".
"Gwara da kuka gani idanunku wannan shawarar taka Ahmad ba abin da taƙara jawomun face raini ni ban san wacce irin yarinya bace wannan me kunnen ƙashi akanta nafara tinani a rayuwata ba'ah taɓa wulaƙantani kamar yadda yarinyar nan takeba ita tafara sani doguwar magana a rayuwata tun bayan mutuwar Ammi dole na koyamata hankali Wallahi".
ya ƙarasa zancensa zuciyarsa na tafarfasa wani shu'umin murmushi Adam ya yi tare da dafa kafaɗar Namijin duniya ya ce"calm down my man ina da wata shawara ina tinanin komai ya zo ƙarshe zata gane kurenta".
Furzar da iska me zafi ya yi ya kalli Adam alamar yana jinsa sauke numfashi Ahmad ya yi ya ce"muna jinka kayi shiru kuma".
dawowa ya yi daga dogon tinanin daya tafi ya ce"ina ganin abu ɗaya kawai zamu yi ba yan zu muke neman yadda za'ayi Abdallah ya samu aikin nan ba to nesa tazo kusa semu jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya".
"Bamu gane ba?".
Ce war Ahmad "hmm ina nufin Namijin duniya ya yi contract marriage da wannan yarinyar na one week kaga seya samu aikin nan Allahumma sauƙi sannan ita kuma yaci ubanta da sex ya cita san ransa ta yadda seta gane shayi ruwa ne sannan ya saketa ya maida ita ƙaramar bazawarar ƙarfi da yaji ina ganin wannan shine besty solution".
Saurin ɗago sexy eyes ɗinsa ya yi da suka yi mugun canza sabo da tsananin ɓacin rai ya ce!!!!!!!!




Votes and Comments
Plz share🙏




_*Daga Alƙalamun ƴa🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)



*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITER'S ASSO.


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣


"Ban taɓa tunanin Adam dama baka ƙaunata ba se yau me zanyi da wannan kucakar yarinyar da bata ganin girman nagaba da ita? karfa ka manta irin classy ɗin babe ɗin dake bibiyata ina ya basu da kake ce wa inɓarjeta me zan ji a jikin wannan ƴar shilar yarinyar dako ƙirjin kirki bata da shi? Mubar wannan zancen bana so gaskiya Allah ya kyauta in zubar da girmana da ajina in haɗa gado da wannan kwailar yarinyar da Allah mubar wannan zancen bana so wannan wacce irin banza shawarace wannan ai gwara ma ta Ahmad ban da raini ina magana memakon tabani haƙuri sema ƙara gogamun dirty cloth ɗinta da tayi taƙara ɓata mun takalmi dole sena saita mata zama zata dawo dai-dai".
Sorry abokina ban san zaka ji haushi haka ba amma ni a tunanina hakan shine mafita amma tun da hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri inda wan da yi ke sonka be wuceni ba shi yasa ma na baka wannan shawarar kayi tinani akai zaka gane in da na dosa".
"nariga na gama tinani Malam mubar wannan zancen bana son shawarar taka".
dafa kafaɗar Namijin duniya Ahmad ya yi ya ce"calm down dear kawo kunnenka kaji".
Matsar da kunnensa ya raɗa masa abu a kunne murmushi gabaki ɗaya suka yi suka cigaba da tsare-tsaren yadda bikin ze kasance.

************* Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ? **************************

Ɓangaren Inteesar ko tana fita ta nufi ɓangaren da Hauwa'uh ke aiki samunta tayi zau ne cikin farin ciki tana danna wayarta ƙarasa tayi gurinta ta zau na ƙamshin turarenta na emergency ne yasa Hauwa'uh saurin ɗagowa ta kalleta tare da kallonta fashewa Inteesar tayi da kuka saurin rugumota Hauwa'uh tayi cikin tashin hankali ta ce"ƙawata lafiya meya faru?".
Cije lip ɗinta tayi tare da yin ƴar ƙara ta ce"shiii".
saurin kallonta Hauwa'uh tayi jin tayi ƴar ƙara sosai hankalin Hauwa'uh yaƙara tashi ta ce"meya faru kinyi shiru dani se aikin kuka da kike tayi kin san yadda hankalina ko ya tashi dan Allah ki faɗa mun ko wanine ya mutu ne?".
Girgiza mata kai Inteesar tayi cikin kuka ta labartawa Hauwa'uh abin da Namijin duniya ya yi mata sauke ajiyar zuciya Hauwa'uh tayi ta ce"ina fata dai be shigekiba dai ko?".
"Eh bema yi hanyar ba amma bakiji yadda nonuwana suke mun zafiba Allah ya isa bazan taɓa yafe masa ba niko mena tsarewa wannan mutumi da yike ƙoƙarin lallai se yaga bayana ya ruguzamun rayuwata".
Taƙarasa zancenta zuciyarta na mata wani irin zafi yayin da wata irin muguwar tsanarsa na ƙara nunkuwa a zuciyarta numfashi me zafi Hauwa'uh ta furzar cike da kulawa ta ce"kinga irin abin da nike gaya miki ko a lokacin nan kika shafawa idanunki toka kikayita yi masa rashin kunya gwara da Allah yasa kika gane kome ze miki kiyi banza da shi karki kulashi kome zeyi shi adone a gurinsa tun da shi namijine ban da Allah ya kareki tsaf zeyi miki fyaɗe ya tsallakeki ya barki nan kuma abin da za'ayi masa sabo da yan zu duniya ba gaskiya in kana da shi koka yi laifi ba'ah hukuntaka yan zu abin da nikeso dake dan Allah kidena biye masa inyaga bakya kulashi dole ya kyaleki ki sarara in ba hakaba kaiki zeyi ya baroki yanzu ribar biye masa da kika yi yanata lallatseki a banza ba tare da ko sisinsa ba ke kuma da baki gane ba kinata biye masa yanata kwasar ganima ya mai dake sakarai yana rage zafi dake".
saurin ɗaga jajayen lulu eyes ɗinta tayi ta ce"kina nufin wayau yikemun danya rage zafi dani kenan".
Sosai ma kuwa abu mafi sauƙi kidena shiga harkarshi gabaki ɗaya koya tagaleki karki kulashi kinji ƙawata".
"insha Allahu besty nadena biye masa".
"Yauwa ko kefa besty yau nefa dinner mu ko ƙunshi bamu yi ba ɗazu Asma'uh ta kirani ta ce mun mu samesu a gidan lallen dama yan zu nike shirin zuwa insanar dake se kuma gaki".
Toh yan zu ya za'ayi kenan? Tun da kinga baki tashi daga aiki ba".
Muje na tambayi Oga Ahmad semu wuce tun da ke kin gama ".
Toh nima bara na kira Zaid seya kaimu".
"yauwa".
Nan suka jera suna hirarsu har suka isa inda Sakatariya feenerh ke zau ne zasu shiga kenan cikin yauƙi ta taso ta kallesu sama da ƙasa kamar wadda taga kashi tana taunar shewing gum ta ce"ina zaku shiga haka ba neman izini kamar anzu turakar tsoho?".
Taƙarasa zancenta tana me bankamusu uwar harara tintsirewa suka yi da dariya suka tafa Inteesar ta ce"kee a wa da zamu nemi izini a gurinki da Allah bamu gurin muba sakarkarun ƴammata bane irinki marasa kamun kai da zamu riƙa tallar kan mu muna cusa kanmu gun wa'in da basu san munayiba kana abu ana hantararka amma keko a jikinki sema wani turo wannan shafumurela ɗin ƙirjinki da kike ƙara yi sabo da sakarci andayi asara mutum yariƙa abu kamar be taɓa shan inuwar silinba".
Keema dai ƙawata kina tunanin wannan a irin abubuwan da take yi na jahilai ta miki kama da wa'in da suka sha inuwar siline ai irinsu ne masu zaman ɗumama benci a class in sun samu wata dama kuma sunyita shuka daƙiƙancinsu su wai ala dile wayis".
Naji ɗin ai dai nafiki tun da har nakai matsayin sakatariya su wasu ko suda samun irin aikina sede a lahira in ana samu sede a ƙare a goge-goge da shara gwarama ni na ɗumama benci na zama sakatariya wasuko ko hanyar class ɗinma ba lallai sun sani ba shiyasa aka ƙare a goge-goge ana kwarkwasa sabo da bariki ".
Cike da masifa ta buɗi baki zata yi magana Hauwa'uh ta janyeta suka shige sukabar sakatariya anan tanata masifa .



Knocking suka yi tsananta faɗuwa gabanta ya yi sabo da tuno ze iya wulaƙantata a gaban Hauwa'uh zuciyarta ba abin da take se dukan tara-tara tashiga duniyar tinani daga ciki suka ji muryar Adam ya ce"come in".
dafata da Hauwa'uh tayi ta ce"bestyna be a women mana be strong naga duk kin tsorata".
"hmm ba komai kuma Wallahi.
Ok toh muje".
I nan suka shige kanta a ƙasa ba tare data ɗago ba har suka ƙarasa in da suke zau ne shi da su Ahmad ganin Hauwa'uh yasa Ahmad faɗaɗa murmushinsa ya ce"Hauwa'uh ƙawartaki kika kawowa ziyara?".
A'ah sir gurinka nazo".
"Toh ina jinki ku ƙaraso man kamar wa'in da zamu kama".
Dariya Hauwa'uh tayi ban da Inteesar da tayi kicin-kicin da ranta kanta a ƙasa har suka ƙarasa in da suke zau ne suka duƙa cikin girmawa Hauwa'uh ta ce"sir dama tambayarka zanyi in babu abin da za'a yi maka dan Allah zamu tafi gidan ƙunshi bikin ƙawarmu za'ah fara yau takiramu sun wuce gurin ƙunshi ".
murmushi Ahmad ya yi tare da ce wa"ba abin da zaki yi mun nima dama yan zu zamu tashi yau zamu fara program ɗin bikin Adam kice ku bazaku leƙo mana bikin namu ba kenan kije sekun dawo Allah ya sanya Alkhairi ".
Ameen ya Allah sir nagode Sir Adam Allah ya sanya Alkhairi".
Ameen ya Allah Hauwa'uh nagode".
A jikinta taji kamar wani yana kallonta ɗago idanunta tayi da niyyar satar kallonsa jin kamar baya gurin caraf suka yi four eyes da Namijin duniya da ke satar kallonta saurin mai da kanta ƙasa tayi sabo da wani kwarjini da taga ya yi mata taɓata Hauwa'uh tayi alamar su tafi miƙewa suka yi Hauwa'uh ta ce"mun gode se anjumanku".
Yauwa".
Suna cikin tafiya wayar Inteesar tafara ringing ɗagawa tayi tare da sakin ƙayataccen murmushin daya ƙara fito da tsananin kyawun da Allah ya bata cikin sanyin muryarta me kashe jikin duk wani ɗa namiji me lafiya ta ce"Salamu Alaikum".
"Wa'alaki salam zuciyata na iso".
Toh gamu nan muma".
taƙarasa zancenta tare da kashe wayar damm ƙirjinsa ya bayar jin abin da ta ce a zuciyarsa ya ce"da wa take waya da har take zumuɗi haka?".
Wata zuciyar ce ta ce"to kai meye naka nasanin dawa take waya ?".
Haka nan yaji wani mugun ɓacin rai ya baibaye shi ɓangarensu Inteesar ko tana katse waya suka cigaba da tafiya bazato suka ji lion voice ɗinsa ta daki kunenta ya ce"kee! wa kika tambaya da zaki bita ko ce miki aka yi kin gama aikinki na yau ne?".
Tsayawa suka yi cak jin abin da ya ce" ɗago oily eyes ɗinta tayi da suka fara tara ruwa ta kalli Hauwa'uh murya na rawa sabo da kukan dake tahomata ta ce" sorry sir kije Zaid na waje a fara yi miki in yaso in na tashi daga aiki sena biyoku".
"a'ah kibari na jiraki mutafi tare".
A'ah kitafi a fara yi miki a rage idan nazo ni kawai za'ah yiwa".
"toh muje na rakaki".
Toh.
Har sun fara tafiya cikin ɓacin rai ya ce"wa kika tambaya permission ɗin fita?".
Tsayawa tayi cikin sanyin da jikinta yayi lokaci ɗaya ta ce "sorry sir kije besty sena taho idan kuma yamma ta cika yi ba lallai nazoba semu nazo ba sena kira ki sanar dani gidan kwalliya nazo na sameku".
sosai taji tausayin ƙawarta na ratsa zuciyarta ta ce"toh".
Ta tafi tabar Inteesar komawa tayi ta tsaya ɗan nesa da in da suke zau ne tana share hawayen dake ƙoƙarin zubo mata a zuciyarta tana dana sanin biye masa da tayi a rayuwarta har suka gama hirarsu tsawon lokaci tana tsaye suka miƙe zasu tafi Adam ya ce"se mun haɗu anjima mu yan zu zamu wuce".
Basu hannu Namijin duniya ya yi tare da ce wa"toh sai mun haɗu a gurin dinner dan akwai wani abu da zan ƙarasa idan kun shirya mayi waya".
Toh shi kenan".
Nan suka tafi suka barshi daga shi se Inteesar shiru office ɗin ya ɗauka na tsawon wani lokaci ba abin da kake ji se ƙarar a.c da keta faman aiki kallon yadda ta takure alamun a.c tayi mata yawa yayi tare da taɓe baki ya miƙe ya koma kan kujerarsa ya kunna system ɗinsa ya shiga kallon wani series na ƴan korea me suna Play full kiss yama manta da wata Inteesar daketa faman tsaiwa kamar wadda ta haɗiyi taɓarya yanata faman doka smile da alama film ɗin yana kai masa a hankali ta ɗago lulu eyes ɗinta daketa zubar da ruwa ta kallesa gani tayi kallonsa ma yike yi hankalinsa kwance yama manta da ita ga ƙafafunta daketa faman zafi sabo da tsayuwa da taketa yi wani mugun tausayin kanta ne ya kamata a haka ta cigaba da tsayuwa ba tare data nuna tagajiba ko wani sauyi a fuskarta lokaci zuwa lokaci tana share ƴan kwallolinta .



Wuraren ƙarfe biyar ya shigo office ɗin fuskar nan ba annuri a ciki-ciki ya ce"salamu Alaikum".
"Wa'alaika salam sannu da dawowa".
Taɓe baki ya yi ba tare daya amsa mata ba ya wuce ya zau na akan kujera ya ce"kya iya tafiya".
Cikin sanyin murya ba tare data nuna ta damuba ta ce"thank you sir".
Tafaɗa muryarta na rawa da kyar take iya ɗaga ƙafarta sabo da tsamin da tayi mata ga wani jiri da yike ɗibarta luuu ta tafi zata faɗi tayi saurin dafa bango Namijin duniya dayasa hannu ze da niyyar tareta saurin matsawa gefe tayi tare da cije ɗan pinky lips ɗinta murya na rawa sabo da kukan daya fara taho mata ta ce"nagode sir".
Tana gama faɗan haka tashiga tafiya cike da jarumta duk da irin yadda take jin ƙafafun na mata azaba haka ta daure ta tafi abunta tana kuka.



Ji ya yi duk beji daɗin yadda ta fita ba tana kuka domin jin kukanta yike har cikin zuciyarsa be san meya saba ji ya yi beyi mata adalci ba kome ya tino kuma ya ɗaga kafaɗa alamar matsalarta ce ya cigaba da aiki a system ɗinsa ɓangaren Inteesar ko tana fita taga wani gangarumin hadarine a garin ga wata irin iska da akeyi ba alamun abun hawa ko kaɗan ta daɗe tana jiran abun hawa kafin dabarar kiran Zaid ta faɗo mata saurin zaro wayar da Zaid ya bata tayi daga cikin jakarta tashiga dialing no Zaid a kashe taji wayar a kashe hakan yasa hankalinta mugun tashi tashiga rage tafiya ko Allah ze sa tasamu abun hawa har tayi tafiya me nisa amma bataga masu napep ba samun guri tayi ta raɓe ta tsugunna kamar wata marainiya ta fashe da wani marayan kuka.



Bazato taji ana mata horn ɗago sexy eyes ɗinta tayi da suka rine sabo da kukan da take yi ta saukesu akan wata haɗaɗɗiyar farar G-box tasha tintac se ɗaukar ido motar take yi mai da kanta tayi ta cigaba da kukanta dan tasan da Zaid ne ze kirata ta cigaba tana cikin kuka taji muryar wani mutum akanta ya ce"ki taso mutafi inji sir".
Ɗago jajayen idanunta tayi ta saukesu akan mutumin wan da daka ganin shi kaga security ta ce"waye ogan naka?".
Zai yi magana kenan ya ji wayarsa na ƙara ɗagawa ya yi tare da ce wa"okay sir".
Ya kashe wayar tare da kallonta ya ce"ya ce in ba zaki taho mutafiba inkyaleki".
Waigawa tayi taga unguwar kwal ga duhu ya ɗan fara yi bako mutum ɗaya hakan ya sata miƙewa jiki ba kwari tabi bayan mutumin ƙofar baya ya buɗe mata tashiga ya mai da murfin ya rufe sannan ya zaga ya shiga mazaunin driver ya jasu.



Tana shiga daddaɗan ƙamshin turarensa ya daki hancinta satar kallonsa tayi ta wutsiyar idonta gani tayi yana karatun daily trust ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya saurin juyar da kanta wajan window tayi tare da ɗan tsuke ƙaramin bakinta a zuciyarta ta ce"shi dai ko a ina zamansa kenan sabo da isa".
Tana cikin wannan zancen a zuciyarta taji lion voice ɗinsa ta daki dodon kunnenta ya ce"me yasa baki kira wannan faƙirin saurayin naki ya ɗauke ki ba? Ko yau be aro motar bane?".
Sosai maganganunsa suka ɓata mata rai amma seta make tayi kamar ma bata san da ita yi keba jin tayi banza da shi yasa ran shi ɓaci ya yi kwafa ringing wayarta tashiga yi ɗauka tayi tare da ce wa"tun ɗazu nayi ta kiranki baki ɗauka ba".
Sorry besty ina wanka ne kin taho muna gurin me make-up ki wuto kawai na faɗawa Umma na tafi miki da kayan da zamusa".
Anya zanyi make-up ɗin nan ma ni kuwa kin san bana son a cika mun fuska kin tafi da Khadijah ko".
Ai ko dole kiyi kin san Asma'uh bazata ji daɗi ba ki daure kawai kiyi eh na taho da ita amma fara yi mata make-up ɗin Uncle Zaid ya yi mana siyayya sosai ki kira shi kiyi mishi godiya kowacce cikinmu yasiya mata gown da takalmi da pos se kuma dalleliyar waya ƙirar iphone 13pro daya bani in ajiye miki".
Cikin farin ciki ta ce"dan Allah".
Wallahi kinga ko dole kiyi kwalliyar nan ko dan kiyi masa hotuna".
Sosai ma kuwa aiko bara in kira shi in yi masa godiya kuwa".
Ya dai kamata sekin ƙaraso muna gurin Reality ".
"toh sena ƙaraso".
"yauwa".
Nanta kashe cike da zumuɗi tafara lalubar no Zaid taji muryarsa ya ce"ki faɗa masa unguwar da za'ah kaiki".
Se lokacin ta tina a in da take hakan yasa fara'ar dake kan fuskarta saurin gushewa ta katse kiran da take yiwa Zaid ta ce"kusa da Garki akwai wata me make-up a tsallaken titi nan zan sauka".
Toh ranki shidaɗe".
ce war security nan ya juya akalar mota suka nufi Garki shiru ne ya biyo baya har suka isa suka yi parking a ƙawataccen gurin tanƙamemen shagon make-up ɗin Real Eeshow juyawa tayi ta kalli Namijin duniya cikin girmamawa ta ce"thank you sir".
Ba tare daya ɗago daga karatun daily trust ɗinsa ba ya yi banza da ita buɗe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login