Showing 3001 words to 6000 words out of 32189 words

Chapter 2 - Nakasa Ba Kasawa Bace Book 3 Complete Hausa Novel

murguɗawa Hayatuddeen kana tace.
"Tana lfy ta gaidaki karatu Alhamdulillah".

Baba Bellon kuwa a hankali ya kalli Hayatuddeen tare da cewa.
"Auta kaga Zahra ɗiyar ƙanwata Rahima maisunan mamanmune ita shiyasa muke sonta sosai".
Wani sassanyan murmushi Hayatuddeen yayi karon forko da yaji ya juya Idanunshi kamar yadda Hamma Saif ɗinshi keyi cikin sanyi ya kalleta murmushi ya ɗanyi tare da kallonta ido cikin ido a hankali yace.
"I love You". Da sauri tayi ƙasa da kanta,
Baba Bellon kuwa da Iya ba gane abinda yace sukayi ba.
Ita kuwa shiru tayi tana kallon yatsun kafarshi,
jin yace mata.
"Tunda ni bazaki gaisheni ba bari ni in gaisheki, My dear wife ina wuni".
Murya can ƙasa tace.
"Lfy lau".
Murmushi yayi ganin tanata gyara maya finta can kuma sai ta ɗago kanta jin Autan Ummi na cewa.
"Baba Bellon zaku bani ita ko? Ku aura min ita, in na gama karatuna kafin nan itama ta kara girma ta dena murguɗawa mutane baki".
Dariya sosai Baba Bellon yayi kana yace.
"Munma baka autan Ummi".
Dariya iya tayi kana tace.
"lallai kam yau kazo a Sa'a kenan sarkin surutu".
Hannunshin yasa ya jawo wayar gabanta ya kuwa yi Sa'a babu password ,
number shi ya saka kana ya kira number ta fita.
shida kanshi ya samata sunan akan wayarta.
ita kuwa a hankali ta mike cikin sanyi tace.
"Baba Bellon bari to in tafi kar dare yayi dama Mamy tace kar in daɗe".
Miƙewa yayi tare da cewa.
"To muje in rakaki".
Dan haka suka saba in tazo shike rakata da sauri, shima Hayatuddeen ya miƙe tare suka sallami Iya kana suka fito,
Suna fitowa yace Baba Bellon.
"Baba tozo in maida ita tunda nima yanzu zan tafi".
Cikin halin girma Baba Bellon yace.
"A a jeka, gidan ba nisa nan layin gwamnan Yobe ne da ƙafa zan rakata,
tura baki Hayatuddeen yayi kana yace.
"To kazo mu maida ita sai in dawo da kai".
To hakan fa akayi Baba Bellon na gaba a gefenshi bisa kujerar mai zaman banza ita kuwa tana baya ya tsaida madubin shi kan fuskarta.
A haka suka isa ƙofar gidansu mai kyau dai-dai misali bayan ta shigane shi kuma ya juya ya maida Baba Bellon kafin ya koma gida.

Yana isa kuwa ya zauna gaban Ummi da Adda Rahma cikin zumuɗin shi yace.
"Ummi na girma ko?".
Dariya tayi tare da cewa.
"Sosai ma kuwa".
Kanshi ya gyaɗa kana ya miƙe ya nufin ɗakinshi.

Su kuwa su Ummi mamaki sukeyi meyasa yayi wannan tambayar.

Shi kuwa Hayatuddeen kan gadon shi ya hau tare da cewa.
"Aha tunda na girma ai sai in fara neman aure, bazan gaya kowa naga matar da nake so ba sai Hamma na kadai in ya yarde min dai bani da matsala.
Ganin magriba tayine ya miƙe ya shiga bathroom dan yin al'wala.

***

Yau kwanansu Hamma Saif goma cib a instanbul kuma yau kwana uku kenan bai samu damar lallatse Zaleeha ba,
ita kuwa Zaleeha bata cika son takurar bane, dan sosai cikinta ke mata nauyi like cikin wata Bakwai sam bazakace cikin wata huɗu ana biyar bane,
yanzu kullum kamar kara mishi girma akeyi dan ya fito sosai hips ɗinta kuwa sai hauhawa sukeyi.

Yau tunda safe take ta binshi su fita suga gari yaƙi sauraron ta a ƙarshe ma cewa yayi sai in zata bashi abibln daɗinshi, to tana son yawon shiyasa cikin jin daɗi tace.
"Eh na yarda amman sai dare in mun dawo".
Kanshi ya gyaɗa kana yaci gaba da chatting ɗin da yakeyi da Ameena.

Har saida sukayi sallan magriba da isha kana suka fita.

The best shapping street in Instabull suka bi,
inda titin yake tamkar kasuwa babu abinda babu a sashin wurin kowa ka gani hidimar gabanshi yakeyi,
darene amman kamar rana,
Da yake tattaki sukeyi da ƙafa dan bazasuyi nisa sosaiba tunda sai dare suka fito,
Wani kekyawan Restaurant suka shiga Sovor Restaurant wurine mai masifar kyau da ɗaukan hankali da ban sha'awa an zagaye wurin da glass mai ruwan garai-garai ga korayen shuke-shuke daga ƙasa kuma ruwane ke gudana,
Turawane a cike a wurin sai tsirarun baƙaƙen fata,
kowa sabgar gabanshi keyi,
suna cikin cin abinci wani irin sanyi ya fara ratsasu, gaba ɗaya kowa sai gyara rigar jikinsa keyi,
sabida sanyi dake ratsotsu,
murmushi Saifuddeen yayi ganin yadda Zaleeha keta karkarwa, hakan ne yasa yace a kawo mata zazzafan tea,
koda aka kawo kofuna biyu nashi da nata,
hararan kofunan tayi tare da cewa.
"Hegu marowata sai suke bawa mutane abu ɗan kaɗan su karɓi kuɗi da yawa".
Ta ƙarishe mgnar tana zuƙe shayin,
ganin haka ya miƙa mata ɗaya kofin shima zuƙeshi tayi tas kana tace.
"Ai kuwa na ɗanjj ɗumi a hanjina, haba gari sai kace masifa sanyi ba sauƙi".
Ido ta zubawa inda yake nuna mata da hannunshin da sauri tace.
"Kai Hamma Saif ruwan dusan ƙanƙara akeyi, mu tafi gida".
Kai ya gyaɗa mata dan gaba ɗaya rabin mutanen wurin duk sun mimmiƙe alamun zasu tattafi mafakarsu.
Bayan ya biya kuɗin ne, kana ya saya mata ɗan abinda zataci da dare sannan suka fito suka nufi gida.
Hannunta na cikin nashi kar-kar taketa rawan sanyi sabida sosai dusar ƙanƙara ke zubowa a kansu,
cikin rawan sanyi tace.
"Hahhh Hamma Saif mugudu, kai baka jin sanyin ne.
Kallifa duk dusar ƙanƙara a kanka".
hannunta ɗaya tasa tana ɗan kaɗe mishi.
A haka dai suka iso masauƙinsu da yake ba nisa sosai.

Suna shiga falon ya sake hannunta gaban dandamalin nan na hura wuta ya tsaya,
wutar ya hura kamar yadda yaga suna hurawa.
Da sauri ta karaso kan cinyarshi ta zauna ta manna bayanta da ƙirjinshi,
shi kuwa Saifuddeen tafin hannunshi yasa kusa da wutan saida yaji sunyi zafi jau-jau kana a hankali ya ɗage rigarta cikinta ya baiyana, hannunshin ya daura kan cikin nata,
Ido ta lumshe jin ɗunmin hannunshi ya ratsata mata fatar cikinta har abinda ke cikin ya motsa a hankali,
shi kuwa Hamma Saif sake maida hannun yayi jikin wutan saida sukayi zafi sosai kana,
ya mannasu kan cikinta yana shafa cikin yana ɗunɗumashi murmushi tayi gane nufunshi wato ɗanshi yake jiyawa tsoro sanyin shine harda ɗunɗuma mata cikin, a hankali tace.
"Nima ai Baba Malam ɗinmu na sona, da yasan a sanyin nan zaka kawoni kaita luguiguitani da yace a barni a gida."
Murmushi yayi jin kalamanta.
A rashin yace
"Ni kuma ai kece ɗumina".
haka yayita ɗunɗumata kab jikinta kana ya rage wutan sannan ya wuce bedroom da ita a bisa cinyarshin.

Suna shiga ya ajiyeta kan gado,
kana shima ya hau, cikin borgon suka shiga,
jawota jikinshi yayi bayan ya cire mata kayan jikinta.
Cikin kiɗima da begenshi ta ruggumeshi dan Allah ya sani tayi kewa shi,
bakinsu ta haɗe suna sumbatar juna,
hannunshin yasa yanata shafa dukkan jikinta,
a take suka fara dimaucewa,
da sauri ta ɗan yunƙura ta tashi zaune dan so take ta sarrafashi da kanta.
kan cinyarshi ta zauna, tare da kamo hannunshi ɗaya ta ɗaura kan ƙirjinta na hagu,
A hankali tasa hannuntan na dama ta tallabo breast ɗinta na dama,
kana tasa hannu ta jawo kanshi kamar yadda uwa ke likawa ɗanta breast a baki haka ta bashi ai kuwa a buƙace ya cabke da karfi tace.
"Wash darling so sweet".
a hankali suka gigice,
duk da ita Zaleeha tana ta son ta iya sarrafa nitsuwarta dan gaskata wani abun.
shiyasa taji zazzafan nishin da Hamma Saif ɗin yayi lokacin data haɗe jikinsu ras ta ji muryarshi daya kasa dannewa yana cewa.
"Yess! Hshhhhhhh yesss!! Yessss!!! ohh yess!!!! Suger baby, yahhhhhh I love you I love you I love you so much, thanks my dear".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Faɗa da ƙarfi kana jin daɗi."
Cikin gigita ya rinka gyada mata kanshi tare da cewa.
"Wayyo Allah sosai ma yi da sauri-sauri da ƙarfi-karfi shugar Baby".
cikin rawan murya tace.
"Kurma mai maganan dare".
Ihu yasa jin yadda ta nitsashi da ƙarfi yace.
"Ihun dole ne in ana sex da zazzafar mace irinki".
Murmushi tayi kana ta koma ta konta,
ai kuwa da zafinshi ya bita,
haka ya rinƙa surutai da ihu,
har saida ya samu gamsuwa.

Bayan sunyi wonkane suka dawo suka konta,
bata kulashiba sukayi bacci.

Saida safe bayan sunje Oasis Restaurant dake nan cikin hotel din nasune sunci sun sha sunyi haniƙan,
kafin sukaje asibiti aka dubashi.
Bayan sun dawone sai suka konta dan yin bacci dan daren jiya basuyi bacci sosai ba.
Cikin sanyi ta kalleshi tare da cewa.
"Me ma kayi ta cewa jiya da dare?".
Shareta yayi kamar bai jitaba bare ya gane abinda tace,
ganin haka yasa bata kulashiba,
wayarta ta jawo Ummi ta kira bayan sun gaisa tace.
"Ummi ba kwanaki nace miki ina zaton Hamma Saif yana mgna ba?".
Cikin murmushi Ummi tace.
"Eh haka dai akayi".
Da sauri tace.
"To wlh Ummi Hamma Saif yana mgna".
Da sauri Ummi tace.
"Kai Zaleeha yana magana to ina yake bani shi muyi mgna inji muryar Babana".
Cikin sanyi tace.
"To ai Ummi ba ko yaushe yake mgna ba".
Da mmki Ummi da bata gane madosar mgnarba tace.
"To sai yaushe yakeyin mgna?".
Cikin sanyi tace.
"Sai tsakiyar dare fa nakejin shi yana mgnar".
Jin haka yasa Ummi tayi saurin kashe wayar
ita kuwa Zaleeha dama da gaiya tayi wai ko zai gaya mata gsky,
ganin bai kulata bane ta kuma kiran ya Ahmad cikin sanyi tace.
"Wlh ko Ya Ahmad Hamma Saif yana mgna".
Cikin dariya Ahmad yace.
"Kai Zaleeha kawai dai yanzu kina sonshine shiyasa har kikji da ganin kamar yana mgna sabida soyayya tayi daɗi".
Da sauri tace.
"Allah ko Ya Ahmad wlh tallahi yana mgna".
Dariya yayi tare da cewa.
"To bani shi mu gaisa".
Cikin tura baki tace.
"To ai ba yanzu yake mgnarba fa Ya Ahmad". cikin dariya yace.
"Ikon Allah to sai yaushe yake magana?".
A hankali tace.
"Sai tsakiyar dare yaketa mgna".
Da sauri ta katse kiran jin wani irin dariyan da Ya Ahmad ɗin nata ya fashe dashi.
cikin hararanshi tace to wlh.
"Sai na tambayi Ummu Adeel ai ita kam matarkace zata sani kuma ba kunya zan gaya mata lokacin da kake mgn".
Tana gama fadin haka ta juya mishi baya tare da kiran Ameena.
Shi kuwa Saifuddeen dariya yake tayi can ƙasa ƙasa sabida yadda take cewa mutane wai sai tsakar dare yake mgna, da zaran an tambaye me yake cewa sai ta kashe wayar.

Ameena kuwa tana zaune a falonta taga kiran Zaleeha tana ɗagawa tace.
"Muna kewarki Ammin Adeel".
Murmushi Zaleeha tayi kana tace.
"Nima ina kewarku ina ɗan al'barka?".

"Gashi nan yanata baccinsa bayan ya gama kiranki ke da Abbanshi".

Murmushi tayi kana tace.
"A shafa min kanshi".
Hannu tasa ta shafa kan Adeel tare da cewa.
"Na shafa kanshi".
Murmushi Zaleeha tayi kana a hankali tace.
"Yauwa dan Allah Ummu Adeel, in tambayeki wani abu mana in ranki bazai ɓaci ba?".

A hankali Ameena tace.
"Ba komai Allah yasa na sani".
Amin Amin tace kana ta ɗanyi ƙasa da murya tare da cewa.
"Dan Allah Ummu Adeel kin san Hamma Saif yana mgna a wasu lokutan?".
Cikin nuna bata saniba dan bin umarnin mijinta tunda shi yace karta gayawa Zaleeha yanaji da mgna a hankali tace.
"Mgna kuma kai a a kam yaushe ya fara mgnar a wasu lokutan yake mgnar?".
Fuska ta ɗan yamutsa tare da cewa.
"Ummu Adeel tsakaninki da Allah in Hamma Saif yanayin sex baya mgna?".
Wani katon dutsen baƙin cikin kishine ya danni maƙoshin Ameena da kyar ta iya fisgo dariya mai ƙarfi.
Jin hakane kawai Zaleeha tace.
"Shike nan kowa sai yata dariya keda ya kamata ki gaya min ma kinƙi".
Tana kaiwa nan ta kashe,
zuwa yanzu ta fara zargin ko sai in yana sex da itane kawai yake iya iya mgna wata ƙil shima baisan yana mgnarba, wannan tunaninne yasa ta turawae Rashida text kamar haka.
"Slm My friend dan Allah ga tambayata ki tambayarmin Malam Ishaq amman karkice masa nice,
ki tambayan minshi wai kurma na iya mgna ne in yana taraiya da iyali shi".
Tana tura saƙon ta koma ta konta tanata saƙe-saƙe a ranta a hakan sukayi bacci.


Washe gari da yamma suna konce kan gadon kamar jiya, taita tambayarsu kam taji yana mgna ya nuna mata daɗine yasata takejin kamar yana mgna Saif ɗinshi ke kai mata karo.

Hakan yasa ta kira Aunty Lubna.
Tana ɗagawa suka gaisa kana a hankali tace.
"Wlh Aunty Lubna kaina na ɗaurewa sosai kan Hamma Saif, wlh yana mgna".
Da sauri Aunty Lubna tace.
"To wai me yake cewa".
Cikin sanyi tace.
"Bari in gaya miki sanda yake mgna da abinda yake cewa".
Da sauri Saifuddeen ya buɗe idonshi dan jin wai zata gayawa Aunty Lubna abinda yake cewa da kuma lokacin da yake mgna.
Ita kuwa Aunty Lubna a hankali tace.
"Ina jinki".
Cikin sauƙe numfashin da ɗan naga sauti bayan ta katse kiran amman sai tayi kamar kiran nasu na haɗe murya ta ɗan ƙara ɗagawa tace.
"Aunty Lubna wlh da dare yake mgna kuma cewa yake.
"Waiyy shugar baby yess....".
Da sauri cikin karfi Saifuddeen ya cilla wayar gefe tare dasa tafin hannunshi ya rufe mata bakinta, cikin mamaki yace.
"Na tuba karki gayawa mutane abinda nake cewa. Ina magana kinjiko ina ji kuma ina magana, na tuba ki rufa mana asirinmu karki gaya mata abinda nake cewa da wani idon zan kallesu, ina mgna, kawai dan kiyi ta surutu ina jinki ina dariya yasa na ɓoye miki.
Na tuba my happiness my everything My shugar mai zumar rayuwata, i love You 1 i love You 2 3,4,5,6,7,8,9,10,11, i love You dozin-dozin Zaleehan Hamma Saif".
Wata iriyar rugguma tayi mishi tare da cewa.
"I love You too my Notyart, Alhamdulillah ya Allah na gode maka".
Sai ta kuma rinƙa kissing nashi tako ina tana shunshunar ƙamshin jikinta ji take kamar ta maidashi cikin jikinta.
Murmushi yayi tayi tare da cewa.
"Kurma mai mgna dare ko? Ba haka kika ce minba ranar, kema kuma ihun daɗi kiketayi".
Sai ta kuma sakeshi tare da juya mishi baya cikin sanyi tace.
"Nayi fushi da kai meyasa zaka ɓoye min bayan kasan ina sonka ina son samun lfyarka".
Kunnenshi ya riƙe tare da cewa.
"Na tuba ki yafe min".
Kafaɗa ta maƙe,
juyota yayi suna fuskantar juna kana a hankali yace.
"To taso kiji wani abun daɗi so sweet ba haka kike cewa ba".
Ido ta lumshe kana ta tashi zaune,
cikin sanyi tace.
"Gaya min menene abin daɗin?".
Motsota yayi yasa tafin hannunshi yana shafa cikin nasu cikin wani yanayin zazzafan so yace.
"Duk kowa yasan inaji ina mgna shiyasa suketa miki dariya, sabida su-sun-san tun randa na karɓi budrcinki da kika rinƙa zunɗuma min ihu da kururuwa a kunnena tun ranan kunnena ya buɗu kuma ina mgna.
My happiness muryarki na faraji bayan tsawon shekara ashirin banyi mgna ba banjiba,
daga sunan Allah dana kira kuma sunanki ne na biyu dana kira".
Ruggumeshi tayi gam jikinta Dan tuno irin surutan da tayi tayi a zatonta baya jinta ashe shuka takeyi a idanun makorwa,
Ruggumeta yayi gam shima kana ya ɗan kamo fuskaceta cikin sanyi yace.
"Yauwa duk sun rigaki sanin na worke inaji ina mgna to ke kuma zaki rigasu sanin na worke ina tsayuwa da ƙafafuna kuma ina ƴar gajerar tafiya, bazan gaya musuba sai mun koma,".
Da sauri tace.
"Harda Ummi? Bazaka gaya mata kana tafiyaba wayyo daɗi wayyo Hamma Saif farin cikina bazai misaltuba Hamma Saif Allah yana sona yana sonmu, amman ni kam bazan iyaba zan gayawa Ummi".
Kai ya jujjuya mata baki ta a hankali yace.
"Ban yarda".
Cikin sanyi tace.
"Meyasa?".
Cikin sanyi yace.
"Sabida nafi son mu kara daɗewa ina worke garau kafin mu koma, in shiga gidana da ƙafafuna, inje gaban Ummina a tsaye da sawuna, ina son inga irin farin cikin da zatayi in taga ina tafiya.
Sannan kuwa inaso muyi zamanmu a nan muyi amarcinmu mu raini cikinmu mu mori ƙuruciyarmj kafin mu koma ya zama kwana bibbiyu kawai zanke ganinki, kuma kinga Ummu Adeel ma wata biyu da mako uku mukayi a India da ita dan haka kema wata uku zamuyi, kafin nan cikinmu yayi wata bakwai, muna komawa muyi wata biyu da sati biyu a 9Ja sai muce saudia gaba ɗayanmu ki haihu a can".
Tura baki tayi. Cikin sanyi tace.
"Ai da kana sona da bakayi min kishiyaba da ka jirani in gudu in dawo ɗin muyi zamanmu mu biyu, in ganka sanda nakeso, amman ina guduwa ka danƙaromin kishi, kuma ko kuɗin faɗar kishiya ni ba'a banba babu wanda ya danne min ƙirji wato in na ga dama ƙirjin ya fashe".
Lakace kumatunta yayi tare da cewa.
"To ni dai ba laifina bane Baba Malam nefa yamin auren gata tunda yaga ke kin gudu bakya son inji daɗi dake, keda bakya sona me ruwanki da kishina".
Ture hannunshi tayi tuni hawaye sun cika mata ido.
Haka nan yau taji kishi, kumallon mata fahimtar hakanne ya sashi ruggumeta suka faɗa duniyar ma'aurata yanayi yana raɗa mata zafafan kalaman da dole taji sanyi a ranta.
"My first love, kada kiyi fushi da Malam Caifuddeen ɗinki, ina sonki son da ban san adadinshi ba, ke ta musamman ce a rayuwata,
Ai ƙarin aure ba laifi bane, bakya son inji daɗi kan daɗi ne".
A hankali tace.
"Ina so mana, shiyasa nake son duk wani abu naka da kakeson".
Shafa kanta yayi lokacin daya haɗesu wuri ɗaya a hankali yace.
"Na sani, nasan kina son duk wani abu da nakeso, kin son Adeel ɗina tamkar ke kika haife min shi, kin danne kishinki kin zauna da mamanshi lfy".
Ruggumeshi tayi tare cewa.
"Adeel ai ɗa nane gajin haƙurinka da zalamarka ne yasa ka ɗirkawa babarshi cikinshi, bakaga dani yake Mamaba".
Lakace hancinta yayi tare da cewa.
"To ai kema gashi na ɗirka miki naki, ba cuta ba cutarwa ko, Baby mai Rafin daɗi".
Daga magna ta gagaresu sukaci gaba da shawagi a duniyar masoya.
Koda suka dawo haiyacinsu miƙewa zaune yayi kana cikin sanyi yace.
"Taso kizo ki tsaya a gabana.
Doctors sunce a rinƙa min tete tafiyata zata miƙa da wuri".
Da sauri ta sauƙo towel ta ɗaura kana ta miƙo mishi hannunta ya riƙe sannan ya tashi tsaye a hankali ta fara yin baya yana binta a murmushi yake tayi ganin cikinsu a tsakiyarsu,
Allah cikin ikonsa sai gashi sun isa har cikin bathroom suna,
shiga sukayi wonka a tare,
har zasu fito tare tace.
"Yauwa my love jirani bari inzo karfa ka fito".
Murmushi yayi kana yace.
"Ok to kiyi sauri".
"To". tace kana ta fita tana shiga ɗakin doguwar rigarta ta zura sannan ta ɗauki wayarshi.
Ummi ta kira video call sai ta haɗa kiran da System ɗinshi, ta saita fuskar laptop ɗin da hanyar fitowa bathroom ɗin nasu,
dai-dai lokacin kuma Ummi ta amsa kiran ganin fuskar Zaleeha yasa tayi dariya tare da cewa.
"Ƴar al'barka yanzu nake mgnanku da Ummansu Ishaq".
Da sauri Zaleeha tayi ƙasa da Murya tare da cewa Ummi.
"Ummi kiyi shiru bari kiga wani abu".
Da sauri tace.
"To". Sai kuma taga Zaleeha ta nufi cikin bathroom ɗin hannunta na riƙe da tattausar baƙar jallabiya.

Tana shiga ta miƙa mishi tace.
"Yau saka My shugar Hammana mai abin daɗin sa ihu, sai ka gwada fita da ƙafafuwan mu gani, dan nafi son inga kana tafiya kai ɗaya".
Cikin ƙarfin hali yace.
"To mai rafin daɗin za'ayi yadda kikeso ko dan kiyi ta barina ina shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login