Showing 15001 words to 18000 words out of 32189 words

Chapter 6 - Nakasa Ba Kasawa Bace Book 3 Complete Hausa Novel

dan yasan kafin su dawo suma ɗin sun dawo.

Washegarin kuma abokan Saifuddeen suka nuna matsa zallan bajinta, inda kowannensu ya sayawa yaran kayayyaki masu kyau da tsada.
Haka rayuwarsu tayi musu dadi sosai, inda Zaleeha ta koma kamar da ɗinta, idan kaganta bazakace itace ta haihu ba, dan jikinta fresh, sannan cikinta ya zama flat, sai wani shinning take.
Ranan da yara suka cika kwana bakwai, Saifuddeen ya raɗawa kowannensu suna Babban shiyaci sunan Abba Muhammad kenan, za'ana ƙiransa da sunan (Khareem) sai me bimasa wanda aka sa masa Sunan Nurudeen, shikuma za'ana ƙiransa da (Khasim) itakuwa baby girl sunan Ummi aka sa mata wato Fateema, inda za ana ƙiranta da (Khausar) Ummi taji daɗin hakan sosai, aranan kuwa wani irin gagarumin walima suka haɗa, Raguna uku da suka yanka, haka suka kwaso masu aiki suka babbake musu naman, diner sukayi me rai da lafiya, inda Zaleeha tasha kwalliya sosai kaman wata sarauniya, duk inda ta gilma, Idanun Saifuddeen na kanta, daya kalleta kuwa zai kalli ƴarta Fateema wato Khausar, wanda take matsanancin kama da ita, komai na Zaleeha yarinyar tana dashi, sauran maza biyun kuwa Dukansu da Saifuddeen suke kama kaman antsaga kara, saidai Khareem ne idan ka zuba masa idanu sosai zaka ga yana shige da Hayatuddeen, hakanne yasa Hayatuddeen da Zakariyya bakinsu ƙin rufuwa, sosai sukeson yaran, hakan yasa kullum cikin ɗaukan hoto da yaran suke. Yau ya rage saura kwana uku su koma Nigeria, Bayan sun gama dinner ne Raleeya ta kalli Hamman nata, cikin kulawa tace.
"Yauwa Hamma dan Allah inason roƙonka wani abu."
Murmushi yayi tare da cewa.
"Inajinki Raleeya ki roƙeni kome kikeso aduniya matuƙar ina dashi zan baki Insha Allah." Idanunta ne suka ɗan kawo ƙwalla, cikin rau rau da ido murya na rawa tace.
"Dama ko Hamma Saifudddeen Aunty Zaleeha ce ta min al'khairi wai in ta haihu zata bani ɗan, to kuma gashi Allah yasa har uku muka samu,
Dan Allah Hamma kabani ɗaya daga cikin yarankan nan kaji, ka ga ni har yanzu Allah baibani haihuwa ba, kuma ina matuƙar son yaran". Idanunsa ya zuba mata, take yaji wani irin matsanancin tausayin ƙanwar tasa ya rufesa, tasowa daga inda yake yayi, tare da ƙarasowa ya zauna akusa da ita, hannunta ya kamo cikin kulawa yace.
"Kin wuce haka awajena Raleeya, komai nawa nakune, komai na mallaka aduniya, naku ne, bazan taɓa iya hanaku abun da kikeso ba, ke ƙanwatace ta jini wanda nake matuƙar so, saidai kuma kiyi haƙuri bazan iya baki Khausar ba, saboda kinsan tundaga kanki ba a sake haifa mana mace a familyn mu ba, ganan Zaleeha itace mahaifiyar yaran, nasan bazata taɓa hanaki ɗanta ba, nasan zata amince saboda haka nabaki dama daga kan Adeel, Kareem, Kasim, ki zaɓi duk wanda kikeso acikinsu na bakishi halak malak." Wani irin matsanancin farinciki ne ya rufe gaba ɗaya zuciyoyinsu, hakan yasa Raleeya ta faɗa jikinsa ta rungumesa. Murmushi Zaleeha tayi, tare da cewa.
"Ƙwarai kuwa Raleeya ƴaƴanmu ƴaƴanki ne, saboda haka ni bancire Khausar aciki ba, duk wanda kikeso acikinsu ki ɗauka kawai mun baki kyauta."
Cikin jin daɗi Ummi taɗan goge hawayen daya taru agefen idanunta, tabbas tana sake godewa Allah daya kawo mata farinciki acikin zuri'arta.
Ahmad dake murmushi Raleeya ta kalla, cikin farinciki tace.
"Ya Ahmad wanne zamu zaɓa daga ciki?". Cikin jin daɗi yace.
"Kowanne kika zaɓa nima shine zaɓina, mungode da karamci ƙwarai Hamma Saif Allah yasa next year a haifo mana ƴan 6".
Dariya suka sa dukansu.
Nan Raleeya tace ta ɗauki Kareem dan yaron ya kwanta mata arai ƙwarai, daɗin daɗawa kuma gashi bashi da hayani ya, ga kuma ɗiban kama da sukeyi dana hannun damanta wato Hayatuddeen gashi kuma shine mai sunan Abbansu.
Hayatuddeen kuwa baki ya tura tare da cewa.
"Kuma shine a rasa wanda za'a kyautar sai mai Kanada Ni".
Dariya Raliya tayi tare da cewa.
"Yaro danma ina sonka ne na zaɓi mai kama da kai".
Aifa nan sukayi ta dariya da hirarsu ta yan uwantaka ganin haka itama Zaleehan ta zame ta tafi wurinsu Ziyada da Ya Ameenu da Aunty Lubna da Ya Ahmad da ya Habu da Zakariyya
tana shiga Zakariyya ya amshi Kausar tare da cewa.
"Allah ko ya Ahmad ina kama da Kausar ko?".
Ziyada ce tai ɗan murmushi tare da cewa.
"To ai kana da kamanni da Adda Zaleeha shisa kakega kuna ɗan kama da Kausar".
Kai Ya Ahmad ya jinjina tare da cewa.
"Hakane kuwa".
Nan ya Ahmad ya kira musu Baba Malam video call, sosai sukayi ta hira,
sai Saifudddeen ya kira Zaleeha kafin ta koma can inda suke sukaci gaba da hira.

Haka dai suka sha hiransu awannan rana, koda dare yayi bayan Zaleeha ta shayar da Kareem miƙawa Mamansa Raleeya tayi, tare da cewa.
"Gashi kuje kuyi hira in yayi kuka a kawoshi yasha nono".
ai kuwa cikin zumuɗi Raleeya ta amshesa tawuce ɗaki, Ahmad ne ya rufa mata baya, haka suka saka yaron atsakiyarsu, suna rungume da juna ahaka sukayi ta hira.
Dama ko ɗar Ahmad bai taɓa damuwa da rashin haihuwan Raleeya ba, duk da tsananin son haihuwar da yake musamman ƴa mace amman baya sa damuwa a ransa saboda yasan da haihuwa da rashinta duk na Allah ne, kuma komai nada lokaci, watarana suma Insha Allah zasuga ƙwansu aduniya.


Haka dai sukayi rayuwarsu ta saudiya cikin jin dadi, wayewar garin yaune jirginsu zai tashi.

Hakan yasa tun wuri suka kammala kintsa komansu, ƙarfe takwas ɗin safe kuwa dai-dai jirginsu ya ɗaga zuwa Nigeria.

Koda suka sauƙa a Nigeria kuwa, dukansu suka ɗunguma zuwa gidan Ummi, su ya Ameenu kuwa suka nufi gidan Baba malam .

Anan suka samu Ameena ta baje basiranta wajen yi musu girke girke kala kala, inda Laure mai aiki ta taya ta da wasu abubuwan.

Suna isa kuwa ba abun da Ameena ta fara buƙatar gani kaman kyawawan yaran Zaleehan cikin matsanancin farinciki ta ɗaukesu tana musu kallonshi Kasim sak Adeel ɗinta.
Adeel kuwa da ɗan gudunsa yazo ya rungume Zaleeha cikin gwarancinsa yake cewa.
"Owowo ohon Ammi". dan ko takan Babansa be biba, Amminsa kawai ya kula, haka yasa Zaleeha ta ɗagashi sama tana yi masa wasa cike da soyayyarsa.


*LITTAFINA NA KUƊINE idan kina buƙatar saya turo katin mtn na ɗari uku ta wannan layin 09097853276 ko kimin transfer 300 ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min shaidar biyarki ta wannan layin 09097853276 biya ɗarinki uku kacal da ki karanta ba tare da haƙƙin kowa a kankiba*


Ban samu damar yin editing ba...!





By
Murmushi sukayi dukansu, cikin kulawa da farin cikin ganin babban ɗan nashi Saifuddeen yace.
"Lallaima Adeel wato Amminsa kaɗai ya sani, ni ko kewata ma baiyi ba, bare ma har yazo yaɗan rungume ni, yamin irin oyoyo Dad dinnan". Dariya Zaleeha tayi tare da cewa.
"Ai kaima sai haƙuri Hamma Saif kasani, kuma kowa yasan Adeel nawa ne na hannun dama nane, saboda haka ni zai fara yiwa oyoyo kafun kowa, ko ba haka ba mangana my sweet and lovely father". Cikin gwarancin maganansa wanda da wuya ake ganewa yajin jina kai tare da cewa.
"Ammina kin shayomin tsayaba ko?".
Murmushi tayi tare da ɗan shafa kansa, cikin ƙaunarsa tace.
"Sosaima kuwa sweetheart ɗina, nasayo ma tsaraba me yawa, dan naka tsaraban ma yafi na kowa yawa, nasan zakaci chocolate ɗin saudiya ko, to maza buɗe baki sai na baka chocolate me daɗi."
Ɗan ƙaramin bakinsa me kama dana babansa ya wangale,
chocolate ta ciro daga jakanta tare da ɓarewa ta saka masa abaki.
Ɗan tauna chocolate ɗin yayi, tare da lumshe idanunsa, cikin gwarancin maganansa yace.
"Ummm Ammi choco dadi."
Murmushi Zaleehan tayi tare da sake jawosa jikinta ta rungumesa, su dai su Ummi murmushi kawai sukeyi, dan soyayyar dake tsakanin Zaleeha da Adeel sai Allah.
Anan cikin falon Ummin suka zauna, Ameena kuwa tana ruggume dasu Khareem sai yaba zallan kyau da kuma kwarjinin yaran take, haka ta rungume Khausar ajikinta, tanajin kaman ta maida yarinyar cikinta, sosai yarinyar tayi mata kyau sumbatar goshinsu taitayi ɗaya bayan ɗaya. Cikin kula da son ƴarinyar ta kalli Zaleeha da Saifudddeen tace.
"Ni dai ga tawa, duk na bar muku mazan amman wannan tawace".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Abu naki mgnin a kwaɓeki, Ummu Khausar tunda abin son kaine har an wani waremu".
Dariya su Ummi sakuyi,
Hayatuddeen kuwa tura baki yayi tare da cewa.
"Nida naso Khareem sai aka hanani Raliya da azarbaɓi ta rigani gashi yaro dani yake kama an wani bawa shi su Raliya".
Cikin dariya Ameena tace.
"To wa zai bawa tuzuru ɗan shi".
Da sauri ya haɗe fuska tare da cewa.
"To kuma ce miki akayi tabbata zanyi bazanyi aureba ne, kadama ku bayar ai ba sai na roƙeku bama ɗauka kawai zanyi".
Dariya sukayi dukansu. Haka dai sukayi ta hira da dariya.
Bayan kuma sun nutsune suka ci abincin da Ameena ta dafa musu mai rai da lafiya, tun kafun ma sugama kammala cin abincin Zaleeha kejin wani irin bacci, zaman cikin jirgi duk yasa jikinta yayi laushi,
hakanne ma yasa koda suka kammala cin abincin ita tafara tashi daga kan dinning table ɗin, sallama tayiwa su Ummi sannan tawuce sashinta, bayan tabar Khasim awajen Ummi, Khausar kuwa na gun Goggo Dada, Khareem kuwa dama na Raleeya ne, hakanne yasa Hayatuddeen ya riƙesa yana ta masa wasa, da yake yaran basu da wani yawan hayaniya sosai, hakan yasa tun ɗazu baccinsu suke ta sha cikin kwanciyar hankali, koda taje ɗakin nata, wanka tayi sannan ta kimtsa kanta cikin wasu kaya marassa nauyi, akan gado tayi kwanciyarta, tana sauƙe numfashi.

Acan sashin Ummi kuwa, Saifuddeen zama yayi afalon suka sha hira da Umminsa, da kuma su Goggo Dada, ananne ma Ummi ke sanar masa cewa, gobe ya tura Sule driver Mala inna ya ɗauko Inna Shatu, wato gwaggon Ummin kenan wacce take gidan Baffan Ummin, kasancewar itace zata kula da Zaleeha, wajen yi mata wankan jego me kyau, za kuma ta gasata yanda ya kamata.
Sosai Saifuddeen ɗin yayi na'am da ɗauko Inna Shatu'n, dan shima ya fiso Zaleehan ta samu jego me kyau, sannan kuma agasa masa ita yadda ya kamata, tayanda ranan da ta gama arba'in zai kwashi ganima.

Bayan sun ɗan taɓa hira da Ummi ne, ya kwashi ƴaƴan nasa, saida safe yayiwa su Ummi, sannan ya nufi side ɗin Zaleehan dasu.
Yana tafiya su Ummi ma kowa ya tafi ɗaki, dan suma suna so suɗan huta.
Hayatuddeen kam dama ya jima da shigewa ɗaki, Ahmad da Raleeya ma suntafi ɗakinsu na da, duk kuwa uban gajiyan da suka kwasowa kansu, Ahmad bai bar Raleeya ba, saida ya tsotseta son ransa, haka suka biyewa juna, inda suka ƙarawa kansu gajiya akan wanda suke dashi, fatansu suma akullum shine, Allah Ya basu nasu rabon me al'barka, dan koda sukaje Umra ma addu'an da sukayi tayi kenan, dan bazasu fidda rai da raboba, komai ikon Allah ne.

Saifuddeen kuwa koda yaje ɗakin Zaleeha, kwance ya sameta tana baccinta cikin nutsuwa, jikinta kuwa sai tashin fitinannen ƙamshi yake, har yanzu tana nan a Zaleehanta, ƴar ƙwalisa, me kyau da diri, babu wani abu daya sauya mata, dan bama zakace ita ta haifo yara har uku reras ba, kan wani haɗaɗɗen ɗan madaidaicin gado ya shumfuɗe yaran, saida yayi kissing ɗinsu dukansu, kafun ya sakarwa mamansu itama wani zazzafan kiss, cike da kewarta yaɗan shafa fuskarta, cikin ƙasa da murya yace.
"I love you my babe, have a sweet dreams." Kashe musu wutan ɗakin yayi sannan ga fita.

Kaitsaye part ɗin Ameena ya nufa, koda yaje ya samu ta gama kimtsa kanta cikin kayan bacci masu kyau, sai ƙamshi takeyi zubawa, tayi parking gashinta atsakiyar kanta. Hannayensa ya ware mata, anutse kuwa tazo ta shige jikinsa, kissing ɗinta yayi, sannan yaja hannunta suka fita zuwa bedroom ɗinsa.
Suna shiga kuwa yasa ta haɗa masa ruwan wanka, kayan jikinsa ya cire sannan ya kama hannunta suka shige toilet ɗin tare, ita ta taimaka masa yayi wanka, saidai tun kafun ya gama wankan ya lallatseta son ransa, suna fitowa daga toilet ɗin kuwa yajata sukayi kan bed, romancing ɗin juna sukayi sosai, kafun daga bisani suka faɗa duniyar ma'aurata, kasancewar rabonsa da sex tun kafun Zaleeha ta haihu, baya taɓa manta wata rana da yayi sex da ita, wanda dagananne kuma bai kuma ba haihuwa yazo mata, aranan yaji wani abu waishi dadi, yayi sambatu har kaman laɓɓan bakinsa zasuyi ciwo,
hakanne yasa yau daya ritsa Ameena yayi mata kekkyawa kamu da wutar bege da kewa,
ya jikkata sosai, dan har wani zafi zafi takeji aƙasanta, dan ta gurzu baɗan kaɗan ba.
Atare sukayi wanka, sannan suka kwanta maƙale da juna.

Washegari kuwa, bayan sun kammala break fast, su Baba Malam, da Mama suka samu isowa, dan duba me jego da kuma yaranta, kaya sosai suka kawo mata masu yawa, haka Mama tayi rawar gani sosai.
Baƙaramin daɗi kuwa Mama taji aranta ba, musamman ganin yanda Zaleehan ta ta sake zama babbar mace, gashi kuma ta haɗu da surukai na ƙwarai.

Su Baba Malam basu tafi ba, Ziyada da Ya Ameenu suka zo.
farinciki awajen Zaleeha ba'a magana, dan taji daɗin ganin yadda Ziyada ta meye mata gurbin Adda Maryam, koda suka gaisa da mamaki tace.
"Ziyada har gajiyan hanyar ya wuce ne?".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Wlh akwai gajiya kam Adda Zaleeha kawai dai a kwana ɗayan nanne da banga su Khausar bane naji inata kewarsu, shine nace ya Ameenu ya kawoni mu gansu, yace min to dan dama wai bai bada kayansu ba". Sosai Zaleeha taji daɗin ganin
ƙanwarta ta sosai, babban abun farincikin ma shine yanda taga Ya Ameenu ya fara dawowa da fara'arsa, gashi yayi wani irin fresh yayi kyau wanda ita batama lura da hakanba a Saudiyya sai yanzu, dagani kasan yana samun kulawa awajen Ziyada, itama dai Ziyadan hakanne dan tayi fresh, ta kuma ƙara girma daganinta kasan akwai shigan ƙaramin ciki ajikinta, saboda tumbinta daya ɗan tasa, sai ɓoyesa take acikin mayafinta, batason agani, wai kunya takeji.

Zuwan su Ya Ameenu ne yasa su Baba Malam suka ɗan jima agidan, lokacin da Saifuddeen yazo suka gaisa, Mama tasha mamaki da ta gansa, domin miƙewan ƙafafuwan nasa yasa ya ƙara zama wani hamshaƙin Namiji, babban abun dayake sata jin kunyansa kuwa, shine yanda yake matuƙar girmama ta, duk da yasan cewa ada batason aurensa da Zaleeha, amma hakan baisa yaƙi bata girmanta ba, sosai yake girmamata, amatsayinta na Mamar matarsa, dan har saima ya rusuna ƙasa yake iya gaisheta. Hira suka ɗanyi kaɗan, kafun suka soma ƙoƙarin tafiya.
Kusan ma atare Ya Ameenu dasu Baba Malam din suka tafi, shima Ya Ameenu'n akwati guda ya cikawa Zaleeha da kayan babies da kuma nata itama, Ziyada ma tayiwa babies din kaya masu kyau, koda suka keɓe da Zaleeha, wasu magungunan mata masu kyaun gaske ta bawa Ziyadan, tare da faɗa mata yanda zatayi amafani dasu, dan itama a saudiya ta sayo su, magunguna ne masu kyau da inganci, batabar Ziyadan haka ba, saida ta haɗata da kayan ciye ciye, sannan ta bata wasu irin fitinannun sexy wears masu kyau wanda tasayo daga can Instanbull, sosai Ziyada taji daɗin kyautan, dan ayanzu tana matuƙar son Ya Ameenu'n nata, domin kuwa bakaɗan ba yake shayar da ita madaran soyayyarsa, tana matuƙar son irin wasannin da yake mata, hakanne kuwa yasa shaƙuwa me ƙarfi ta shiga tsakaninta dashi, yana tarairayanta yanda ya kamata, hakanne yasa itama ta sakar masa jikinta sosai.
Har bakin mota Zaleeha da Saifuddeen suka rakasu, saida sukaga tafiyarsu sannan suka koma cikin gida, zuwa lokacin kuwa tuni Saifuddeen yasa Sule driver ya tafi ɗauko Inna Shatu a Mala,inna, falon Ummi suka koma suka sha hiransu, Ahmad na ganin ƙarfe 11 tayi yace wa Raleeya tazo su koma gidansu, Dariya sosai su Ummi sukayi, dan sunsan Ahmad yafaɗi hakanne dan bayason Raleeyan tayi musu lunch, haka kuwa sunaji suna gani, Ahmad ya tasa Raleeya agaba suka tafi, sai dariyan mugunta yake yana ce musu.
"Wai shi matarsa ta gama bauta."
Koda Ummi tace su tsaya suyi lunch, tunda Laure me aiki ta ɗaura abincin, cewa yayi
"A a mun gode da tayi Ummi zamu biya restaurant muci."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login