Showing 18001 words to 21000 words out of 32189 words
Chapter 7 - Nakasa Ba Kasawa Bace Book 3 Complete Hausa Novel
Haka dai suka rabu sunata wasa da dariya.
Bayan anyi sallan azahar ne Sule driver ya dawo daga mala'innq, shida Inna Shatu, tarba me kyau Ummi tayiwa Inna Shatu'n, bayan sun ɗan gaisa taci abinci ne, Ummi tace Zaleeha ta kai Inna Shatun masauƙinta, inda anan cikin sashin Zaleehan masauƙin Inna Shatun yake a ɗaya bedroom ɗinta ta sauketa.
Hakan kuwa akayi, har ɗaki Zaleeha takai Inna Shatu sannan tace mata taɗan ƙara hutawa, ai kuwa bayan Inna Shatu ta huta aranan ko kwana ba ayi ba, ta saka Zaleeha agaba, tayi fara bata dukkan cikekken kulawa irin na masu jego da jogo mai rai da lafiya, sosai ta gasa mata jikinta, bayan tayi wankan kuwa tasa ta tayi tsuguno da wani shu'umin turare me ƙamshin gaske, sannan ta bata abinci irin na masu jego taci.
Bayan anyi sallan isha ne Saifuddeen ya shigo cikin ɗakin, ganin haka yasa Inna Shatu basu waje, suka sha hiransu, sosai Saifuddeen yake begen Zaleeha, dan ƙamshin da take na neman hautsuna tunaninsa, da ƙyar ya iya controlling kansa, saida safe ya mata, bayan yayi kissing ɗinta, sannan ya nufi sashin sa, acan ya samu Ameena na jiransa, ai ba wani jinkiri ya fara romancing ɗinta, dan abuƙace yake sosai, saida ya samu nutsuwa sannan suka kwanta sukayi bacci yana sa mata al'barka a zahiri a ransa kuwa cewa yake.
"Lallai kam mai mata ɗaya aminin Gwaurone".
Washegari.
Da sassafe Inna Shatu ta kuma yiwa Zaleeha wankan tafashashshen ruwan zafi, tare da haɗa mata tea me kauri tasha, bayan tasha tea ɗinne kuma ta bata abinci, irin wanda ya kamata ace me jego taci, ai kuwa Zaleeha bata ƙi ba taci abincin sosai, dan cima ne me kyaun gaske.
Inna Shatun ne tayiwa yara wanka ta shiryasu tsab cikin kayansu iri ɗaya masu kyau.
Asafiyan ranan ne kuma da misalin ƙarfe 10 Ya Ahmad da Aunty Lubna da Zahira sukazo da Zahiran wacce Zaleeha ta roƙa a turo mata ita dan ta tayata kulada yara duk da ga Inna Shatu tana ƙoƙarin.
Su kuwa su Ya Ahmad sunzo su sallamarta ne dan gobe zasu koma Abuja.
Sosai Zaleeha taji daɗin zuwansu, tarba me kyau Ummi tayi musu, anan falon Zaleehan suka zauna, bayan sunje sun gaishe da Ummi, sam Ya Ahmad ya kasa ɓoye farincikinsa, sosai yaji daɗin ganin yadda ƴar uwartasa, take rayuwa da kishiyarta zama na amana da tsabtataccen kishi, ga ƴan kyawawa yaransu haka ya rungumesu aƙirjinsa yana ta musu wasa, saida suka kwashe awa ɗaya cas agidan Zaleehan kafun suka soma yunƙurin tafiya, har bakin mota Zaleeha da Saifuddeen da Ameena suka rakasu, Ananne suka buɗe bayan motar suka fiffito da kayayyakin da suka sayawa yaran, harma da Adeel, kayane masu uban yawa, saikace wanda za a bude ɗan ƙaramin kanti.
Saifuddeen da kansa yace.
"Gaskiya Ya Ahmad kayan nan sunyi yawa". murmushi kawai ya Ahmad din yayi tare da girgiza kansa, cikin kulawa yace.
"Ba wani yawan da sukayi, halan ko kun manta cewa nima ƴaƴana ne, saboda haka kome nayi musu ba zance yawa aciki, kasanima acikinsu ko akwai surukina ko surukata".
Dariya dukansu sukayi, tare da yi musu godiya sosai, saida suka ga tashin motarsu sannan suka koma cikin gida, anan falon Ummi suka zuba kayan suna nunawa Ummi, sai faman sanya al'barka take da kuma godiya, dan kowa yaga kayan yasan ankashe dukiya wajen sayansu.
Su kuwa su Ya Ahmad daga gidan Zaleehan direct gidan Ziyada suka wuce.
Dai-dai lokacin kuwa Ziyada na jikin Yaya Ameenu, yana bata tea abaki ya maida ita saikace yarinya ƴar shekara huɗu, duk ta sakalce masa, shiɗinma kuma biye mata yake, saboda ko bakomai itaɗin yarinya ce me biyayya agaresa, uwa uba kuma tana bashi gamsuwa sosai ta fannin auratayya ga larurar cikin da yake sata ƙin cin abinci, gashi kuma ta kasance jinin Maryam ɗinsa ne, kasancewar awajensa ko akuyace ta haɗa alaƙa da Maryam to tabbas zaiyi iya ƙoƙarinsa wajen bata kyakkyawan kulawa.
Jin sallaman su Ya Ahmad ne yasa tayi saurin sauƙa daga jikinsa, hijab ɗinta dake gefe ta ɗauka tasa, saboda wai ita kunya takeji aganta da ciki, dan tasan kowa idan ya ganta yasan me akayi da ita ta samu cikin.
Ita dakanta ta buɗe musu ƙofa suka shigo, da ɗan sassarfa ta haɗa Ya Ahmad da kuma Aunty Lubna ta rungumesu, cike da farincikin ganinsu tace. "Oyoyo Ya Ahmad da Aunty".
murmushi Ya Ahmad yayi tare daɗan shafa kanta, cikin kulawa yace. "Oyoyo my little sis". Murmushi tayi tare da sakinsu, suka ƙaraso cikin falon, cikin farin ciki Ya Ameenu ya tarbesu, take Ziyada ta tafi ta kawo musu ruwa, bayan sun sha ruwanne suka sake gaisawa.
Nan suka ɗan taɓa hira, kafun Aunty Lubna ta jata zuwa ɗaki, anan falo suka bar su Ya Ahmad da Ameenu suna tattaunawa, acan ɗaki kuwa wasu magungunan mata masu kyau Aunty Lubna ta bawa Ziyada, tare dayi mata bayanin yanda zatayi amfani dasu, sannan kuma tace mata kada ta yawaita shansu, ta bisu ahankali, ba aso kana sha da yawa, musamman ma ita da take da ƙaramin ciki, tace dazaran kuma sun ƙare tayi mata magana, zata aiko mata da wasu haɗin masu kyau.
Akunyace Ziyada tayiwa Aunty Lubnan godiya, dan wanda Zaleeha ma ta bata tasha ta kuma ga amfaninsu, dan aranan Ya Ameenu saida sambatunsa ya ninka na kowanni rana, duk dama tuncan idan yana sex da ita yana nuna mata jin dadinsa afili, dan haka zatajisa yana ta sakin gurnani, tun tanajin nauyinsa har ta riga da ta saba.
Hira suka ɗanyi da Aunty Lubnan acikin ɗaki, kafun suka fito falo.
Suna fitowa kuwa Ya Ahmad yace da Lubna su wuce, hakan kuwa akayi, har bakin mota suka rakasu, da ma sukazo tafiyane Ya Ahmad ya ja Ziyadan gefe yaɗan mata nasiha, kyautan kuɗi ya bata 100k, inda yace mata.
"Tana amfani dashi idan wani buƙata nata ya tashi, bayason tana yawan tambayan Mijinta kuɗi, duk dama Ya Ameenu'n matsayin Yaya yake awajenta, amma dai yawan bani bani ga miji ba daɗi musamman ita da bata da aiki bata kuma sana'a"
Ƙin karɓan kuɗin tayi, ɓata fuska Ya Ahmad yayi, tare da sawa ta karɓa dole, godiya tayi masa sosai sannan sukayi sallama da yi musu fatan Allah ya maidasu lfy.
Acan gidan su Saifuddeen kuwa bayan kwana takwas da dawowansu, su Ishaq ma suka dawo daga India, ansamu nasara sosai kuwa a aikin da akayiwa Ishaq, dan yanzun dishi dishin da yake gani ma ya washe, saidai ace Alhamdulillah.
Ranan da suka sauƙa agidan su Saifuddeen ganin Babies, sosai kowa yaji dadin ganin yanda Idanun Ishaq ɗin suka buɗe, yana ganin kowa kamar yanda kowa ke ganinsa, bakaɗan ba Ummi taji dadin hakan, take kuwa ta haɗa musu ƴar walima me ƙayatarwa shida abokansu duka, Ishaq kuwa yaji dadin hakan sosai, tabbas Ummi Uwace ta gari, da nata da wanda ba nata ba duk ɗayane awajenta, bata nuna banbanci.
Ranar wata asabar ne Zaleeha takewa Saifudddeen batun itafa bazata amsheshi daga gama arba'inba sai yaranta sunyi wata uku kafin nan sunyi gwaɓi sun girma.
Ai fa nan ya haɗe fuska yace.
"A a shekara uku dai ba wata uku ba, kice kin gaji dani kawai mana".
Cikin mmki tace.
"A a daga kawai nace wata uku sai ka haɗa fuska, ni bance na gaji da kaiba Hamma Saif".
Fuskarshi ya kuma haɗawa tare da cewa.
"Bana so kar in sake jin mgnar nan a bakinki kada ki bari ranki ya sake raya miki hakan bana sam, kina gama arba'in zaki amshi girkin".
Shiru tayi ganin yadda ya haɗe fuska da alamun ranshi ya ɓaci.
Shi kuwa miƙewa yayi ya kontar da Khausar dake hannunshi kefen Khareem da Khasim a hankali ya juya ya nufi hanyar fita har yaje bakin ƙofa sai ya kuma ɗan juyo ya dawo gabanta, key ɗin sabuwar mota ya miƙa mata, kana yace.
"Ga key ɗin ki, bari inje in bawa Ummu Adeel ma tata, in mutu a kanku ku ganina ma bakwa son yi".
Da sauri ta ruggumeshi tare da manna mishi kiss a goshi cikin jin daɗi tace.
"Mun gode Abban Adeel Allah ya ƙara wadata ya rufa maka asiri duniya da lahira, muna sonka Hamma Saif in bamu sokaba wa zamu so, kayi haƙuri ni ko yau kace in amshi girki dole inbi umarni ka".
Bakinshi ya ɗan tura mata kana ya janye jikinshi ya juya ya fita yana murmushi tare da cewa.
"Amin Amin".
Ɗakin Ameena ya nufa, yana mai ƙara haɗe fuska dan itama ɗazu ta ɓata mishi rai dan ya nuna yanada buƙatar ta, tace mishi wai ya bari sai dare, ta shareshi tanata hidima da Khausar, kota kanshi bata biba.
Yana shiga, ya sameta gaban mirror tana shafa turare key ɗin ya ajiye mata a gabanta tare da cewa.
"Gashi motocin naku sun iso".
Da sauri ta miƙe sai kuma ta faɗa jikinshi cikin yanayin ban haƙuri da godiya tai ta kissing nashi tako ina tare da cewa.
"Na tuba kayi haƙuri, ka dena fushin nan, gani kayi duk yadda kakeso dani,
Allah ko ɗazuma bakaga Khusar ne taketa kuka Amminsu kuma ta shiga wonka".
Tureta ya ɗanyi tare da cewa.
"Ku ƙyaleni inyi duk yadda nakeso, ai na lura yanzu ba sona kukeba, yadda Zaleeha tai tamin lokacin Adeel na ƙarami haka kema kike min yanzu da an taɓaki kice Khausar, an dena son babanta da kula dashi".
Dariya tayi ganin yadda yayi mgnar a fili zaka gane irin yadda yake masifar son Khausar dan ko sunanta aka kira sai yayi murmushi son Khausar na da banne a zuciyarshi yana masifar son ƴarinyar tamkar ranshi, wani lokacin Ummina zai kirata wani lokaci kuma yace Zahra wani lokacin kuma yace Khausar ɗin,
jawoshi tayi suka faɗa bisa gado daga nan fushin ya tafi.
Alhamdulillah rayuwa tana tafiya a dai-dai, komai yana wakana cikin tsari da Hukuncin Allah.
Yau sati biyar kenan da Haihuwan Zaleeha, kyakkyawan kulawa kuwa tana samunta daga wajen Inna Shatu da kuma Ummi, uwa uba Hamma Saif dinta, sosai yake tattalinta da riritata, kullum dare sai ya tayata hira kafun yake wucewa zuwa ɗakinsa, inda dayaje kuwa zai gurji Ameena son ranshi, itama dai yanzu Ameenan wani sabon jaraba takeji dashi, dan kwata kwata kwana biyun nan bata gajiya dashi, da zaran sun gama sex ɗin kuwa, zata soma yunƙurin amai, haka zataji ta mugun galabaita, har sai tasha yoghurt sannan take dawowa normal, koda tayiwa kanta pregnancy taste, result ɗinta ya bayyana cewa tana da ɗan ƙaramin ciki amma, bai wuce 3 weeks ba, saboda haka baiyi ƙwari ba, tayi farinciki sosai, koda ta faɗawa Saifuddeen shima yayi farinciki, inda ya keta godewa Allah da irin ni'imar da yayi masa.
Ɓangaren Zaleeha kuwa jegonta take sha me kyau, cima masu ƙara lafiya take ci da sha, tayi wani irin haske da kyau, kullum idan ka ganta zakace a ingine ake sata awanke, komai nata yazama abun ɗaukar hankali.
Ɓangaren Hayatuddeen dasu Zakariyya kuwa karatu suke babu wasa, dukansu sun maida hankalinsu akan karatunsu, Khamis ma ya dage sosai, yanzu sam babu ruwansu da wani kule kulen mata, waya ma basu wani damu da ita ba, saidai idan ya kama dole, har yanzu kuwa Hayatuddeen najin Zahrah acikin ransa, idan ya kwanta har mafarkinta yake, baisan meyasa ba, yana matuƙar son Zahrah, ko tunaninta yayi sai yaji wani shauƙi aransa, duk ran jumma'a kuwa sai yaje gidan Baba Bello wai ko zai ganta, amma sau ɗaya ya taɓa gamdakatar din samunta, shikuwa bayason fara zuwa gidansu daga yanzu, so yake sai ya faɗawa Hammansa ya amince, sannan kuma sai karatunsa ya sakeyin zurfi, kafunnan yasan yana da full confidence ɗinsa.
Akwana atashi asaran me rai, kwanci tashi ba wuya, yau dai gashi Watan Zaleeha ɗaya da kwana tara da haihuwa, inda gobene zata cika kwananta arba'in da Haihuwa kenan. Sosai Saifuddeen ke jin dadi yana marari, har wani rawan ƙafa yake, dan amatuƙar ɓuƙace yake da ita, yayi masifar yin kewarta, musamman ma rafin daɗin ta, jiyake kaman sabuwar amarya za'a kawo masa.
Daga ɓangaren Zaleeha ma hakanne dan ta yi kewar mijin nata sosai, ga kuma wasu irin mahaukatan tsumi da ake bata tana sha, gyara Inna Shatu da Mama keyi mata bana wasa ba, kusan kullum sai tayi turaren tsugono, har takai ga ko fitsari tayi sai taji tashin ƙamshi na fita ajikinta, wani irin gyara suka mata naban mamaki, ita kanta jin cikin jikinta takeyi acike kaman budurwa, ga shi hips dinta sun ƙara girma, breast ɗinta kuwa dama sunanan atsaye tamtsan-tamtsan wanda kuwa take zaton bazasu kwanta ba, dan zata iya cewa gadon kyaun jiki tayi awajen Mamanta, dan Mama ma akwai diri.
Ita kanta ayanzu abuƙace take da Saifuddeen ɗin, musamman ma idan ta tuna abun daya wakana atsakaninsu daren jiya, sosai ya luguiguita ta tare da lasheta har saida ta fidda ruwa, akullum haka yake mata sai ya gigita mata tunani sannan yake barin ɗakin, wani lokaci ma har cewa yake, zaiyi sucking ɗinta, idan taƙi shine yake fingering ɗinta.
Ɓangaren Yaranta kuwa masha Allah, sun ƙara girma sunyi kuɓul-kuɓul dasu, idan ka gansu zakayi zaton ƴan wata biyu ne, sun ƙara kyau da shiga rai, haka ma Khausar itama tana da yawan fara'a, kamanta da Mamanta kuwa yasake bayyana, dan harma tana ƙoƙarin fin maman nata kyau, yarinyace me shiga rai, kullum kuma cikin kwalliya yaran suke, sai-dai ace Masha Allah, wani irin zazzafan soyayya Saifuddeen ke nuna musu, ko kuka yaji sunayi saiya tashi hankalinsa, yanason yaran sosai da sosai, wanda tsananin soyayyar da yakewa Zaleeha ne kuma ta shafesu yakan ɗaukosu da Adeel duka ya kawosu ɗakinshi ya ajiyesu gabanshi Adeel yayi ta gwari-gwarinshi yana taɓa yaran hakan yana masifar sashi jin daɗi tuni kuma yasa Ameena ta yaye mishi Adeel ɗinshi.
Ameena kam awannan karon tasamu Saifuddeen yanda takeso, dan yana iya ƙoƙari wajen sauƙe mata haƙƙinta mu samman daya gano masifeffen jaraban da cikin yasata gata dama gwana, bare kuma ga cikin, shi kam hakan yasa yake wadaƙanshi son ranshi, yau ma dai saida suka darji juna kafun ya tafi wajen aiki, ita kam batasan me yasa wannan cikin nata yazo mata da jaraba ba, dan bataƙi akullum Saifuddeen yayi sau uku ba, gashi cikin nata ba wani babba bane yanzune ma ya cika wata ɗaya, yanzu haka tunanin yanda zata iya kwana biyu batare da tajisa ajikinta ba take.
Saifuddeen kuwa ko awajen aiki kasa haƙuri yayi, saida ya ɗauki wayarsa ya ƙira Zaleeha, danji yake kaman shekara arba'in yayi baijisa acikin rafin daɗinta ba, duk da kasancewar Ameena ma tana da nata ni'iman, amman yana masifar begen matarshi.
Zaleeha kuwa gane cewa abuƙace yake, yasa tayi masa ƙasa da murya, take ta shiga wargaza masa lissafinsa da zafafan kalamai masu ɗaga hankali, haka ya biye mata ta jefasa cikin wata duniya ta daban, haka ya ƙarisa aiki adaddafe, koda ya dawo gida, ya samu ta kulle ɗakinta ta ciki, yasan dagangan tayi masa hakan, kwafa yayi tare da cewa.
"Hmmm yarinya gobe idan na kamaki zaki faɗawa mutanen garinku."
ɗakin Ameena ya wuce, itama abuƙace ya sameta, hakanne yasa bawani wasa suka ɗaura daga inda suka tsaya, Ameena har kukan daɗi tayi, saboda tasamu abun da takeso.
Washegari Zaleeha ta cika kwananta arba'in da haihuwa, aranan ne kuma ta gama wankan jegonta, wanda idan taso aranan zata amshi mijinta, idan kuma tana da ra'ayi zata iya bari sai zuwa gobe.
Saidai kuma nacin Saifudddeen kuma itama abuƙace take da mijin nata ga nacin Saifudddeen, dan tunma kafun ta cika wata guda, ya fara mata magana kan cewar yanaso ta karɓi girki, itane dai kawai taƙi, dan tafiso saita yi kwana arba'in da haihuwa, awannan karon bada wasa takeson kamasa ahannunta ba, so take ta gigita duk wani tunaninsa, tayanda saiya manta kansa, hakanne ma yasa da tayi sallan azahar taƙira me zanen jan lalle tazo ta zana mata ahannu da ƙafafunta, yayi mata masifar kyau kuwa, da kanta tayi driving a dalelliyar sabur motarta zuwa shagon saloon aka wanke mata gashinta, take ta sake fitowa ɗas da ita, ko Ummi saida ta yaba da irin kyaun da Zaleehan tayi, da ka ganta zaka hango ƙyallin amarci akan fuskarta.
Agaba ɗaya wunin ranan bata yarda sun hafu da Saifuddeen ba, saboda tasan zai iya danneta akowani lokaci.
Koda dare yayi, tana idar da sallan Isha, cikin nutsuwa ta miƙe tare da soma ƙoƙarin shirya kanta,
wata haɗaɗɗiyar net tight gown ta sanya ajikinta, wanda yake dashi gwamma babu, dan ya matuƙar bayyana surar jikinta, wanda suka ƙara cika, hatta shatin nipples ɗinta dake atsatstsaye sun bayyana kansu ta cikin rigan,