Showing 30001 words to 32189 words out of 32189 words

Chapter 11 - Nakasa Ba Kasawa Bace Book 3 Complete Hausa Novel

aka ɗauko me meckup ta shirya amarya, inda ango ma yasha kyau cikin tsadaddiyar shaddansa wanda take shige da kalan kayan da amaryarsa ta sanya.

Hamma Saif ma wata blue din getzner me tsada ya sanya, wanda tayi masa kyau sosai, hakanne yasa Zaleeha da Ameena ma sanya blue lace me kyau da tsadar gaske, wanda yake shine ankon diner'n.
Adda Rahama, Raihana, Raleeya, suma duk blue lace suka saka wanda yayi musu kyau sosai.
Haka ma abokan Hayatuddeen dukansu anko sukayi na farar shadda, da blue ɗin aiki.
Zakariyya ma farar shadda yasaka, inda Zaytoon ɗin tasa blue ɗin lace, tayi kyau itama sosai, dan kuwa tana da shigan ƙaramin ciki ajikinta.

Koda suka ƙarasa wajen diner'n, basu wani ɓata lokaci ba MC ya soma gabatar da tsare tsaren diner'n, inda yake ƙiran ƴan uwa suna nunawa ango Hayatuddeen da amaryarsa gata.

Lokacin da aka buƙaci Hamma Saif daya fito da matansa zuwa kan high table, baƙaramin ɓarin kuɗi sukayiwa Hayatuddeen da Zarah'n ba, kuɗi suka zuba musu sosai, Hamma Saif kuwa har da dala yayiwa Hayatuddeen liƙi.
Su Adda Rahama ma sun taka rawar gani sosai awajen diner, Ahmad Ishaq, Salisu, Warisu, Saminu, Mudassir, Jabeer, Hisham ma ba abarsu abaya ba dasu da matansu ma sunyiwa autan Umme ɓarin naira.

Ƙarfe 10 dai-dai aka tashi awajen diner'n, kowa ya nufi gida, dan daga ranan bikin ya ƙare.
Koda suka dawo gida Hamma Saif kama matansa yayi suka wuce side ɗinsu.
Hayatuddeen kuwa su Zakariyya ne suka rakashi wajen amaryarsa, saida suka sayi baki kafun sukayi musu sallama, Har compound ɗin gidan Hayatuddeen ya rakosu, sam bakinsa yaƙi rufuwa, su Zakariyya sai tsiya suke masa.
Koda ya dawo ɗakin akan gado ya samu Zarah'n ta naɗe jikinta acikin mayafi, akusa da ita ya zauna tare da kamo hannunta, ya murza ƴan yatsunta, ɗayan hannunsa yasa yaɗan ɗage mayafin dake kanta, ɗago fuskarta tayi, hakan yasa suka sakarwa junansu murmushi. Hannayensa ya buɗe alaman ta shiga jikinsa, akunyace taɗan matso kusa dashi, jawota yayi ya rungumeta atare suka sauƙe ajiyar zuciya, farinciki sukeji acikin zuciyarsu sosai da sosai cikin shauƙi Hayatuddeen ya jawo hannunta, al'wala sukaje sukayi sannan suka fito sukayi nafila kamar yadda addininmu ya koyar damu, kazar ci kici inci ya bata ta ɗanci,
kana tasha badarar daya bata daga nan ya jawota suka hau bisa gado.

Acan ɓangaren Saifudeen kuwa, acikin babban falonsa suka zauna shida matansa, kansa ya ɗaura akan cinyar Zaleeeha, yayinda ya kamo hannun Ameena dake zaune akan sofa.
Cikin ɗan gajiya Ameena ta miƙe tare da cewa.
"Saida safe".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Sai da safe a ina ɗin kece da shida".
Cikin zaro ido Ameena tace.
"Wayyo Allah na rufa min asiri kin manta na fita yau ke zaki shiga rabani da wannan zala memmen mijin naki Ƴaƴan ko shekara ɗaya bata cikaba, gwara ke ko yanzu kika yaye Aish ta kai yaye".
A hankali ya miƙe zaune ya zuba musu idanu tare da tura baki fuska a shogoɓe yace.
"Har haka na zama marar gata guduna kukeyi, ba matsala ta uku data huɗu na bisa hanya".
Ita dai Ameena murmushi tayi ta saɓa Rahma a kafaɗa ta fita.
Shi kuwa Hamma Saif harara ya watsawa Zaleeha ya miƙe ya nufi bedroom ɗinshi alamun yayi fushi, ita kuwa Zaleeha sauƙa tayi ta nufi ɗakinta.
Nono ta bawa Aish tasha da kyau kana ta mata wonka ta mata shirin bacci ta kaita ɗakin Inna Shatu wacce yanzu a gidan take gaba ɗaya ta dawo nan sashin Zaleeha ita ke kwana da ƴan dugui-dugui ensu.

Bayan ta kaitane tayi musu saida safe,
sannan ta dawo ɗakinta tayi wonka mai rai da lfy sannan ta ƙenƙesa ado da kwaliya cikin wata azabebbiyar rigar bacci mai fitinenne ƙamshi,
kana a hankali ta nufi ɗakin Hamma Saif ɗin.

A can sashin Ummee kuwa konce take bisa gadonta kausar ƴar shekaru huɗu an shiga na biyar ne,
ke gefenta suna ƴar hirarsu ta kaka da jiki, jikarma mafi soyuwa.

Shigowan Saifudddeen ne yasa Khausar miƙewa da gudu ta faɗa jikin Hamma Saif ɗin cikin muryarta irin ta mahaifiyarta sak tace.
"Oyoyo Baby".
Da yake yana yawan kiranta Baby shiyasa itama wasu lokutan takance mishi Baby,
shafa kanta yayi tare da cewa.
"Ummee da Ummee na bakuyi bacci ba".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Nasan zakazo kayi mana saida safe, kuma ban gankaba ai dole bazanyi bacci ga surutun Khausar, wai tana cemin in anyi Hutu zataje Abuja kuma wai fa dole tare dani zataje".
Dariya yayi cikin jin daɗi shaƙuwar Ummi da Khausar yace.
"Shike nan sai kuje tare, dan wlh Allah ko Ummi Khausar tafi sonki a kan Amminsu ma".
Dariya sukayi baki ɗaya ita kuma sai tsallenta take tayi,
suna cikin haka Zaleeha ta shigo,
bayan ta gaida Ummi ne ta ɗan kalli Khausar tare da haɗe fuska tace.
"Ke Khausar har yanzu bakiyi bacciba wato sai gobe ayita rigima dake kafin ki tafi school kiyitawa mutane kukan bacci bai isheki bako, maza wuce kije kiyi al'wala kizo ki kwanta".
Cikin sanyi tace.
"Ammi nayi al'walan".
hararan Zaleeha Saifudddeen yayi alamun meyasa zatayi mata tsawa,
cikin lallami ya shafa kan Khausar tare da cewa.
"Baby jeki konta ko".
Kai ta gyaɗa kana ta hau gado ta konta jikin Ummi,
ganin haka Hamma Saif yayiwa Umminshi saida safe kamar yadda ya saba kana ya fita ya tafi sashinsun.
hira kaɗan Zaleeha tayi da Ummi kana tabi bayanshi.

A sashin Hayatuddeen kuwa ai rawan kanshi bazai barshi ya ɗagawa Zahra ƙafaba.

A hankali take mgna cikin tsoronshi tace.
"Honey zafi nakeji".
kanshi ya cusa tsakanin wuyanta da kafaɗanta,
cikin rawan murya yace.
"My dear kiyi haƙuri, zanyi a hankali".
hannunta ta ɗan yayyarfa tare da ɗan saƙin ƙara jin yana ratsata.

A sashin Hamma Saif kuwa yana koma sade ɗinsu a falo ya zauna bisa 3 str kana ya ɗaura system ɗinshi kan cinyarshi yana aiki.

Jin sallamar Zaleeha ne yasashi ɗan nago kanshi ido ya lumshe da sauri lokacin data cire ƙaton hijabin daya suturce tsiraitacciyar rigar baccin dake jikinta,
fuska ya haɗe tare da tura baki ya kauda kanshi waishi a dole fushi yakeyi,
murmushi tayi kana a hankali ta tako ta iso gabansa,
hannu tasa ta ɗauke system ɗinshi ta ajiyeshi kan Stull dake gefensu,
bisa cinyarshin ta zauna suna fuskantar juna da kyau, cikin tura baki yace.
"Me hakan?".
hannu tasa ta kunce igiyoyin dake sarfe gaban rigartan cikin shauƙi tace.
"Jarabace hakan, ko nayi laifin matsowa kusa da mijina ne?".
Kanshi ya kawar tare da cewa.
"Zaki karya min cinyafa".
hannunshin ta kamo ta ɗaura kan ƙirjinta tare da cewa.
"Ƙugunka nake son ka karya".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Ashe bani kaɗai bane jarabebbe".
hannunta tasa tana zuge zip ɗin boxes shi, cikin murmushi tace.
"Ba doleba inyi jarabar wannan abun daɗin da kake bani".
murmushi yayi mai kama da dariya, yace.
"Yau aikin nakine to in kina son in huce".
da sauri tasa hannu ta kamo nashi ta mannashi kan mararta tare da cewa.
"Dama fushi kakeyi dani ne?".
Kanshi ya jujjuya mata kamar ƙaramin yaro ko gaula hannunshi ya ƙara manna da mararta jin yadda taketa tsiyaya cikin sakartacciyar murya a hankali yace.
"Aaa a, bana fushi dake mai lamɓun daɗeeeeee".
ido ta ɗan zaro jiyo sautin muryar Zahran Hayatuddeen can ƙasa tana kuka.

Su kuwa duk da yadda Hayatuddeen ke binta a hankali yayin amsar budurcin saida tayi kukan zafin da ba'a rasaba,
cikin muryar kuka autan Ummen daya jishi a duniyar da bai taɓa shigaba yake cewa.
"Wayyo daɗi daɗi daɗi wayyo Ummina yau kam autanki ya girma".
ya ƙarishe mgnar da ɗan karfi, kasan cewar a sama suke kuma suma su Hamma Saif a sama suke kuma basuyi bacciba hakanne yasa sukaji duk surutan Autan Ummi.

Ita kuwa Ummi da Khausar tuni sunyi baccinsu.

Dariya Hamma Saif yayi tare da cewa.
"Wayyo My happiness nima bani kayan daɗi, kinji autan Umme can yaji kayan daɗi".
hannu Zaleeha tasa tana zare kayan jikinshi kana shima yana cire mata fingilar rigar jikinta,
cikin wata sassanyan murya Zaleeha tace.
"Zan baka kayan daɗinki Hamma Saif ɗina,Zaujil al'muazzam, in sha Allah ni takace har gaban Abadan, na godewa Allah da nayi halin ƳAR FULANI, domin da nayi sakaci da addu'a nabi zugar muguwar ƙawa da MI,WASMITI, NAYI NADAWA a tsawo rayuwata da ban dawo gidanka ba ƙarƙashin inuwar aure, da nayi babban asarar kamilin mijin tabbas na yardae NAMIJI BAYA KAƊAN dan da nabi shawarar ɗan ƙaramin ƙanina Zakariyya da ban guduba, da a hankali zan gane kaine nake nema mutumin da ya zame min jigon A TAUSAYAWA JUNA, ya zame min BANDIRAWO, a lokacin da na rasa mai taimako a a hannun mugu Dalla, koda yake na gane cewa RUBUTACCEN AL'AMARI shiyasa na gudu dan rabon Ummu Adeel da yaranta, guduwata yasa naiwa kaina kishiya, saida sanadin RIGAR KOWA mutuwa data ɗauke min Adda Maryam ta zama sanadin dawowata gidan mijina cikin HUKUMCIN ALLAH gashi ka zama uban ƴaƴana, kuma, tabbas na shaida zan kuma gayawa duniya wallahi tallahi NAKASA BA KASAWA BACE, dan wani nasasshenma yafi lafiyayyan na miji iya sarrafa mace,
Ni dai ka zame min babban GARKUWA a rayuwar duniya da ƙiyama in sha Allah". Tana gama ya miƙe tsam ruggumeda ita bedroom suka shiga suna shiga ya kontar da ita bisa gado da sauri ya dawo bakin ƙofa cikin sanyi yace.
"Bari in rufe mana ƙofa kada AYSHA ALIYU GARKUWA ta shigo ta samu abin rubutawa fans ɗinta masu son ganin gindin biro, to mu dai a rabu damu, masoyan AYSHA ALIYU GARKUWA ku bita a sabon littafinta da zatayi muku mai suna *GARKUWA*".
Daga nan ya rufe ƙofar ta yadda ban samu damar gani ko jin komaiba.

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!


Na godewa Allah daya bani damar gama littafin nan lfy kamar yadda na farashi lfy,
Sai kuma in mun sake haɗuwa a sabon littafina mai suna GARKUWA wanda in sha Allah daga gobe zan fara typing, amman nida fara posting bansa rana ba, sai ranar da Allah ya nufa, dan zanke typing ɗin ne ina kuma hutawa.

Godiya ta musamman a gareku masoyana masoyan littatafaina.

Fatan al'khairi a gareku da ɗumɓin godiya Dija chiroma, Mom Asas, Rafi'a, Maman Hajia, Ina godiya da hidimar yiwa sabbin members posting a duk sanda suka nema ngd matuƙa Allah ya bar zumunci da qauna ya raya mana ahlinmu bisa imani.


Afwan! Afwan!! Afwan!!! da wanda suka biya da wanda suka karanta na sata mace ko namiji babba ko yaro wanda na sani da wacce ban saniba wacce muka taɓa mgna da ita da wacce ban taɓa magana da itaba ku yafe min in akwai wanda na ɓatawa rai kona sosawa zuƙata a bisa rashin sani da ajizanci na ɗan Adam, ina fatan Allah ya ƙaddara saduwarmu a sabon littafina, in kuma rai yayi halinshi ku yafe min Allah ya ƙaddara saduwarmu a darassalam.

Godiya da jinjina a gareki Mommy Niger ngd Ngd Ngd Matuƙa da kekyawar niyarki da karramawarki gareni da sona da arziƙi da kikayi Alhamdulillah kuɗin waɗanda suka sayi littafi na Niger sun isoni lfy tare da taimakon ƙanwata Ummi Garkuwa ngd matuƙa da karamawarku.


Jinjina gareka Umar MB ngd da Jingel Allah ya ƙaro basirar waƙa.

Gaisuwa mai tarin yawa ga dukkan nakasassun duniya baki ɗaya, GARKUWAR NAKASASSU tanai muku fatan al'khairi.

Fatima Sardauna Ina godiya mai tarin yawa a gareki, Allah ya bar zumunci da qauna. Allah ya azirtaki da zuriya ta gari. Allah ya ƙara danƙon so da surkina.

LITTAFIN GARKUWA LITTAFIN MAI CIKE DA SARƘAƘIYA DA Hargitsi al'ajabi tausayi sassanyan salo mai ratsa zuciya ZAZZAFAN SOYAYYA ƘASAITACCEN ƊAN GWAMNA JIKAN SARKI YOLA KANA JIKAN SARKIN MUSULMAI TSATSON MASARAUTAR SAUDIYA, KAMILIN MALAMI DOCTOR KANA DA KUMA WASU SIRRIKA MASU TAKE BAKAN GIZO, amman duk da haka yana cikin yanayin mai ban tausayi ga duk wani mai imani duk da ƙarfin zuciya da imani dake zuciya da jikinshi yana kauda komai duk duniya mutun ukune rak suka san matsalarsa, to wai meyake damun rayuwarsa duk da tarin gada nasaba mulki sarauta soyayyan iyaye da kakanni, meyasa baya dariya? Meyasa bai yarda da kowaba? Me ke damun rayuwarsa? Ta ina warakarsa take? Menene babban burinshi?.
Ya kasance shine GARKUWAN FULANIN ƘASAR NAN BAKI ƊAYA yana adalin shugabane wane halacci Fulanin ruga sukeyi mishi?
ƳAR MAKIYAYA NE FULANIN RUGA MUTUNCE ITA KOKO Aljan TO AMMAN IDANUNTA BA BIYU BANe kamar na koma a fuska dai idanun biyu ne tofa amman TANA IYA GANIN ABINDA BA KOWA KE GANIBA ITACE GARKUWARSA ITA KE KUNCE DUK ƘULLIN DA AKE MISHI da tone duk abinda aka binnewa rayuwarsa. SHI KUWA MISHKILINE MAI BAN MAMAKI BAI YARDA DA KOWABA A DUNIYA SAI MUTUN UKU RAK MAHAƘIRUNCINE MAI IYA KAUDA KAI TO WAI MEYA RASA A RAYUWARSA NE BAYA MAGANA SAI TA KAMA DOLE BAYA DARIYA SAI DAI BAKINSA BAYA RABUWA DA FURTA WASU MALAMAI WANDA SUN ZAME MASA ABINCI DA abin SHA, ANSA ƘANNENSHI A LAYI MAI WUYA KANA AN ZAUTAR DA BABBAN YAYANSHI YA ZAMA DOLE ShiNE GARKUWARSU DUKANSU, YANA BUƘATAR MAKUSANCI TO WAI MENENE SANADI UHUM DAGA TAIMAKO.... UHUMMM ABIN BAZAI FAƊUBA, WLH NI DAI A KARAN KAINA BAN TAƁA YIN LITTAFIN DA NAKE JIN DADINSHIBA KAMAR GARKUWA, lbrin yana sani shauƙi shiyasa ma bazanyi wani hutuba zan fara typing sabida na ɗokantu dashi.

Ko ta ina na labarin abin sone yanada salo mai ratsa zuciya ni ɗaya nakanyi ta murmushi in ina kitsima lbrin🤝🏻🤝🏻🤝🏻🥰😘


Fatan al'khairi masoyana Sai mun haɗu a GARKUWA.

By
*GARKUWAR FULANI*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login