Showing 12001 words to 15000 words out of 34659 words

Chapter 5 - Sanadin Kawa Book 1 Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

204

a liar, hissed at me, talk to me as ur mate, and u stil come to my home and slap me" ta hade hannayenta tana ja baya muryarta na rawa tace "Noo pls ka yafe min, ka rufa min asiri" shafa fuskarsa yyi yana mata wani irin kallo yana murmushi yace "Ke ce mace ta farko da ta mare ni a duniyar nan, ko mahaifiyata bata taba marina ba, don haka sai na maki tabon da har ki bar duniya baxa ki mance Elbasheer ba" ta fasa wani ihu ta sauka kan gadon ta isa jikin bango jikinta na bari tace "Na shiga uku na lalace, don mahalliccinka kada ka cuce ni Elbasheer, ka rufa min asiri don darajar iyayenka, wllh ni marainiya ce" wani mugun murmushi yyi ya nufi gaban mirror dinsa, juyowa yyi hannunsa rike da wani farin abu a leda yace "I will do you d favour of making you pass away am not that heartless after all" daga haka ya bude ledan ya kauda kai ya dau pinch daya, wani ihun ta kuma fasawa tana kuka sosai tana kiran Ammi, tana ganin ya iso gabanta ta durkusa kasa ta takure waje daya ta boye fuskarta a kafarta tana cewa "Plss forgive me" lkci daya ya dagota da karfi sannan ya watsa mata powder din a fuskarta, atishawa ta dinga yi ya jefar da ita kan gado ta fasa wani ihu da karfi tace "Da kayi min haka gwara ka tausayamin ka kashe ni don Allah" double ta fara ganinsa kanta na juya mata hakan kuma bai hanata amfani da sauran strength dinta tana kokuwa da shi ba barin da taga yana neman rabata da kayan jikinta.

KUNDIN HASKE

Haske Writer's Association=ء?

(Home of Experts and perfect Writer's)

*SANADIN K'AWA*

NA

*khaleesat Haiydar*

8

She was just helpless don daga karshe kasa ko da daga hannunta tayi sai girgixa masa kai da take tana kiran sunan Allah hawaye na sakko mata tace "Dont plss" a hankali ta lumshe ido and that was how she passed away. Meanwhile a can gida tun Ammi na ta xuba idon ganin lkcn da Fatima xata shigo har abun ya fara damunta ganin magrib ya wuce gashi numberta a kashe, shiru shiru har takwas sannan tara, kasa daurewa tayi don duk dadewar da Fatima xata yi a waje bata wuce bayan magrib, gashi bata da number Safiyyar, Hijab ta sa ta fita taje gidansu mamar Safiyya a dai daita, Mahaifiyar Safiyya tayi mamakin ganinta da daddare bbu bata lkci Ammi tayi mata bayanin abinda ya kawota, Hajiya karima tace "Ikon Allah to bari in kira lambar Safiyyar" Ammi na xaune ta kira Number, bayan sun gaisa da yar tata tace "Amma fatima na gidan ki har yanxu koh?" Safiyya da ta d'an yi Jim tace "Fatima kuma?" Mahaifiy???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?arta tace "Eh ba kin ce ta je ta raka ki kasuwa ba daxu?" Safiyyar da gabanta ya fadi tace "Eh amma tun la'asar ta bar gidana Umma" Hajiya karima tace "Ikon Allah to bata dawo gida ba har ynxu wai" Safiyya ta rasa abun cewa, Uwar ta kashe wayar tana kallon Ammi tace "Kin ji wai ta bar gidan tun la'asar" Ammi tayi shiru tana kallonta ta kasa cewa komai, lkci daya Husnah ta fado mata... A bangaren Husnah kuwa ita ma haka ta dinga xuba idon dawowan fatima a bakin gate dinsu Sadiya don mai gadi ya ki barinta shiga yau, ko instructing dinsa aka yi da hakan oho, ta kira layin Fatimar ya fi a kirga amma a kashe, duk hankalinta ya tashi ba kadan ba tana nan har kusan isha tana jiran fatima, duk ta rude sai ga kiran innarsu wai tayi sauri ta taho Abbansu ya dawo yana tambayarta, hakan yasa ta kama hanyar gida da sauri, can gida ma haka tayi ta kiran fatima amma shiru hankalinta yyi mugun tashi amma ta ki cewa kowa komai, ana haka sai ga kiran Ammi gabanta ya fadi da farko kamar baxata daga ba can dai ta daga, Ammi tace "Husnah Fatima na gidanku ne?" Husnah tace "Fatima? A'a duk yau ba mu hadu ba Ammi, bata gida ne?" Ammi da ta kasa cewa komai ta katse kiran kawai, sai a lkcn hawaye ya kawo idonta, nan ta shiga kiran duk kawayen fatima da take da numbersu kowa sai yace bata gidansu, Nafisa kadae ce bata kira ba tunda bata da waya, daga karshe kawai ta kira Umar, bbu bata lkci ya iso gidan shima hankalinsa a tashe, wasa wasa karamar magana ya xama babba don har washegari bbu fatima bbu labarinta, bbu wanda ya shiga rudani kamar Ammi, banda kuka da addu'a bbu abinda take, duk Inda aka san fatima xata iya xuwa bbu Inda ba a je dubota ba amma shiru. umar kansa ya shiga tashin hankali ba na wasa ba, duk kuma tare da shi ake nemarta har station ya kai report, washegari da safe sai ga Husnah gidan tana kuka kamar ranta xai fita amma ko da wasa bata ce tasan komai kan bacewar fatimar ba, sai dai duk a tsorace take kada Nafisa ta xo gidan, hakan yasa bata dade ba ta koma gida. She don't knw for hw long, ta dai bude idonta da yyi mata nauyi a hankali ta dalilin mugun sanyin dake shigarta da kanta dake sara mata, ta dinga bin dakin da kallo kamar me son recalling wani abu, syringe din dake ajiye daga bedside ta dinga kallo, lkci daya ta yunkura xata tashi xaune ta ji duk jikinta na mata ciwo wanda hakan yasa komai ya dawo mata afresh, kallon jikinta tayi da sauri taga daga ita sai underskirt da ves, ta sake kkrin tashi zaune ta kasa, ta koma ta kwanta wasu hawaye masu zafi na sakko mata ta kalli agogo taga karfe uku da mintina kadan, bude kofar dakin aka yi ta kalli direction din, tsaye yyi bakin kofa ya rungume hannunsa yana kallonta da manyan idanuwansa, jallabiya ne jikinsa, ta dauke kai wasu sabbin hawayen na xubo mata, karasowa yyi cikin dakin ya xura hannayensa cikin aljihun jallabiyar jikinsa murmushi ya d'an yi na gefen baki, sai da ya gama kare mata kallo sannan ya daga kafada ya juya ya fita, duk da axaban da duk jikinta yake mata haka ta mike xaune jin fitarsa, ta daga skirt dinta ta kalli cinyarta da taji ya tsikareta, cike da karfin hali ta tashi tsaye tana layi kamar jiri xai kwasheta ta nufi kofa, a daddafe ta sakko parlor tana rike da bango, direct wani kofa da ta gani ta shiga ko ba a gaya mata ba kuma tasan kitchen ne don kusa da dinning table kofar yake, tsaye ta gansa yyi backing kofar kitchen din yana hada cup din shayi, wukar da ta gani kitchen din ta dauka ta juya, sound din daukar wukar ya sa shi juyawa da sauri kawai ganin fitarta yyi da wukar a hannu, ya bi bayan ta da sauri, ba karamin namijin kokari yyi ba na karasawa gunta don fallawa tayi a guje, ya rike hannayenta gam, kokuwa suka dinga yi tana kuka sosai tace "Plss let me kill my self, don Allah ka min favour din nn plss nayi alkawarin na yafe maka duniya da lahira.... Allow me plss" nuna mata yyi karfinsu ba daya ba, yana karbewa kuma ta sulale jikinsa a sume, bata kara bude ido ba sai bayan wasu awanni, xaune ta gansa gefenta idonsa a kan wayar hannunsa, xata mike xaune ya riketa yace "Hey stay still" kama hannunsa tayi jikinta na rawa tace "Don Allah don annabi ka rufa min asiri ka kasheni bbu wanda xai sani wllh, ni kuma na yafe maka duniya da lahira, idan kuma baxa ka iya ba ka bar ni ni in kashe kaina I beg you plss" tana kai wa nan ta fashe da wani matsanancin kuka, yana kallon kwayar idanuwanta da har lkcn suke jajir yace "Saboda me xan kashe ki?" Tana shessheka cikin rawar murya tace "I.... I am useless" yace "So?" Ta runtse ido ta kuma fashewa da kuka a raunane tace "Wayyo Nashiga uku" wani murmushi yyi ya mike ya mike yace "Yea of course you shud be useless tunda kika iya kwaso kafa xuwa gidana, and mind you bana kissa, don haka kada ki sake cewa in kashe ki" yana fadin haka ya nufi kofa ya fita, ta fada kan gado tana kukan takaici, Ammi ce ta fado mata, kawai wani karfi ya xo mata ta mike, kofar da ta gani dakin ta bude ta shiga taga bathroom ne, kalle kallen bathroom din ta dinga yi, idonta ya sauka kan Dettol, karasawa tayi ta dauka tana kkrin budewa aka bude kofar, har wani rawa jikinta yake xata kai baki ya fixgota ya kwace ya jefar lkci daya ya sauke mata mari, kallonsa kawai take da jajayen idonta, yana mata wani mugun kallo yace "A gidana xa ki kashe kanki kike nufi?" Wasu sabbin hawaye suka xubo mata ta silale kasa a sanyaye tana kallonsa, dauke kansa yyi na kusan second biyar, can ya juyo ya dagota ya ja ta suka fita bedroom ya turata kan gado, wani ihu ta fasa jikinta na rawa ta koma can karshen gado a rikice ta takure waje daya tana girgixa masa kai tace "Nooo plss, noo pls, don Allah kayi hakuri" kallonta kawai ya tsaya yi, banda 6ari bbu abinda jikinta yake yi, ya juya ya dauko kayanta ya jefa mata, ganin har lkcn rokonsa take don bata masan ya jefo mata kayan ba ta dalilin dogon gashinta da ya rufe mata kusan gaba daya fuskarta ya hade rai yace dress up now ki je gidanku sai ki ji dadin kashe kanki, xa ma ki iya tafiya da dettol din" da sauri ta dago ganin kayanta kusa da ita ta dauka ta fara sa wa, yana kallon ta har ta gama yace "Sakko" sakkowa kasa tayi daga kan gadon, ya shiga bathroom ya dauko dettol din ya mika mata ta karba sannan ya nuna mata kofar fita, tana gaba yana biye da ita, duk a tsorace take sai waigen sa take, hijab dinta ya nuna mata a parlon ta dauka ta sa sannan ya sa ta gaba suka fita xuwa compound, har suka bar gidan bayan ya sa ta shiga mota jikinta rawa yake, sai da suka fito main road ba tare da ya kalleta ba yace "Where do you stay?" Cikin rawar murya tace "Suleja" parking yyi ya tsaya yana kallonta daga sama har kasa kafin yace komai ta fashe da kuka sosai tace "Friend dita ce ta sa nayi maka karya, kayi hakuri don Allah" bai tanka ta ba ya ci gaba da driving dinsa, tsabar gudun da yake shararawa ba a dau lkci ba sosai suka iso suleja, absentmindedly ta dinga nuna masa hanyar gidansu don gaba daya hankalinta bai tare da ita, dai dai kofar gidansu ta nuna masa, ya mata wani kallo ya tabe baki ya tafi gaba sosai sannan yyi reverse, nesa da gidan yyi parking yana kallon ta, a hankali ta bude motar ta fita hawayen dake makale idonta ya sakko, kafin ta rufe masa motarsa yace "Kin mance dettol dinki" juyowa tayi ta dau dettol din, wani irin kallo yyi mata yace "Au da gaske sha xa ki yi?" Wasu Hawayen suka xubo mata ta fashe da kuka a hankali, ya mika mata hannunsa fuska daure yace "Bani" ba musu ta mika masa ya warce yace "Wawuya kawai" ta sauke idonta kasa bata ce komai ba ta juya a hankali ta nufi kofar gidansu, ya bi ta da ido, bata kai ga isa kofar gidan ba ta sulale nan kasa ta fadi a sume, buda ido yyi ba tare da yyi wani tunani ba xae fito daga motar da sauri ya ga mutane sun yo kanta, komawa yyi motarsa yana kallonsu, can ya lumshe ido ya bude ya ja motarsa ya bar layin.
KUNDIN HASKE

Haske Writer's Association=ء?

(Home of Experts and perfect Writer's)



*SANADIN K'AWA*


NA


*khaleesat Haiydar*


BABI NA GOMA SHA HUDU




9






A hankali ta bude ido ta ga kanta kwance kan gadon asibiti ga Amminta a xaune gefenta kana ganinta Kasan ta yi kuka ba na wasa ba, daga gefenta a tsaye Umar ne ya jinginar da jikinsa da bango ya rungume hannayensa, sae mamar Safiyya da ma Safiyyar da makwabtansu kusan uku, ko wanne kallonta kawai yake, Safiyya da ita ma kana ganinta kasan tayi kuka ba na wasa ba ta riko hannunta tace "Are you okay fatima" kallonta kawai fatima take, Ammi tace "Amira" nan ma shiru, Umar ya karaso yana kallonta a sanyaye yace "Say something pls fatima" wani daga makwabcinsu ya fita sai ga sa da likitoci har biyu, magana likitocin biyu suka dinga mata su ma amma shiru sai kallonsu kawai take, can sai ga hawaye idonta, wanda hakan ya kara tada hankalin Ammi da mutanen cikin ward din don tun da aka kawota asibiti likitocin suka tabbatar masu da an shaka mata wani abu, but bayan nan basu gano komai ba kuma, daya daga likitan ya bukaci kowa ya fita duk suka fita, bbu irin maganan da likitan bai mata ba amma bata ce komai ba, daya likitan dake gefensa yace "This is serious" daga haka ya fita, sai ga shi sun dawo da wani likitan, duk dube duben da suka san ya kamata ayi mata sun mata amma basu gano komai ba. Har yamma suna asibitin amma Fatima bata cewa komai sai hawaye, nan likitocin suka basu shawarar a tafi da ita neuro psychiatric don duba kwakwalwarta, Umar ya biya kudin asibitin bayan anyi discharging dinsu suka koma gida kafin a fara shirin kaita wani asibitin Tunda Husnah taji dawowar fatima kuma bata magana ta daga hankali xata je damaturu gun kakarta, duk da mahaifinta bai amince ba haka ta hada kayanta da goyan bayar innarsu ta yi wucewarta ta bar suleja. Washegari da safe aka tafi da Fatima asibitin da aka ce, duk iya bincikensu su ma basu gano komai ba kuma suka tabbatar da bbu wata matsala tare da brain dinta, nan suka dawo gida Ammi na kuka duk ka ganta sai ta baka tausayi don har ta rame, All this while kuma Umar was by her side duk da shi yana kkrin rage nasa damuwar ita yana kwantar mata da nata, rokon Allah aka dukufa yi mata aka kyale asibitin. Bayan kwana biyu Ammi na tsakar gida da yamma tana dama mata kunu Ummi na wanke wanke wani yaron makwabta ya shigo wai ana sallama a waje, Ammi tace "Waye?" Yaron yace "Wani mutumi a mota" Ammi tace "Toh kace ya shigo" don duk tunaninta abokin marigayin mai gidanta ne don jiya ma ya xo, yaron ya juya ya fita, gyara Hijab din jikinta tayi ta sa Ummi ta shimfida tabarma, bayan kusan minti biyar aka shigo gidan da sallama, tun da ya shigo Ammi ke kallonsa, shi kam kallo daya yyi mata ya sauke kai ya nufi tabarmar da ke a shimfide ya xauna bai sake yarda sun hada ido ba murya can kasa yace "Ina yini mama" har lkcn tana kallonsa tace "Lafiya qlau sannu da xuwa" yace "Yauwa nagode" rasa abinda xai ce yyi, Ammi tace "Amma ban gane daga ina ba" ya d'an shafa kai a hankali yace "A'a dama... dama xo duba jikin fatima ne, ashe abinda ya faru kenan" tace "Allah sarki, to mun gode, da sauki Alhmdllh" kallon Ummi tayi tace "Duba ko idonta biyu Ummi" Ummi ta mike ta shiga dakin ta fito tace "Idonta biyu Ammi" Ammi ta kallesa tace "Toh amma kuma bata magana fa har yanxu bare ta fito ku gaisa" sai a lkcn ya dago da sauri yana kallonta yace "Bata magana kuma?" Ammi da har hawaye ya kawo idonta tace "Eh har yanxu ana ta rokon Allah" ya mike yace "Toh xan iya ganinta don Allah mama" Ammi ta d'an yi jim, can a hankali tace "Toh tana ciki...." dakin ya nufa ya shiga ciki, kwance take sai dai ba bakin kofar take kallo ba, ya karasa har kusa da ita yana kallonta, a hankali ya durkusa kusa da ita yace "Fatima....." Dago kai tayi suna hada ido ta mike xumbur ta yo waje da ido tana kallonsa a tsorace, ja baya ta fara yi tana girgixa kai hawaye cike idonta, ya matsa kusa da ita ya kamo hannunta yace "say something now.... Talk to me" Ta fashe da wani matsanancin kuka jikinta na rawa tace "Na shiga uku, don Allah don annabi ka wuce, kayi hakuri, why did u follow me" lumshe ido yyi na kusan second biyar sannan ya bude, can ya hade girar sama da ta kasa yace "Then why are u pretending u can't talk?" girgixa masa kai tayi da sauri, yace "Answer me" hawaye sosai take cikin sanyin murya tace "Because I don't knw what to tell my mother, ban san me xan ce ma Ammina ba" d'an murmushi yyi yace "Kinga kilan shi yasa na xo da kaina in mata bayani"....." Xaro ido tayi ta kamo hannunsa a rikice tace "Wayyo ni, don Allah ka rufa min asiri kar ka min haka" shiru yyi ya kafa mata manyan idanuwansa, Wanda hakan ya sa ta sauke idonta kasa, murya can kasa yace "Ohk then, tashi ki rakani xan wuce" yana magana ya ciro wayarta dake aljihunsa ya ajiye a gabanta, kallon wayar kawai take a tsorace, cikin muryar kuka tace "Aa na bar...." Yatsu biyu ya daura a lips dinsa yana mata wani irin kallo ba shiri ta hadiye abinda xata ce, ya mike yace "Tashi ki rakani" ba musu ta tashi tana goge hawayen idonta, yana gaba ta bi bayan sa suka fita dakin, har wani bari jikinta yake, tun da suka fito Ammi ke kallonsu, fatima ta kasa kallon mahaifiyarta tana iya kkrin ganin bata bar hawaye ya sakko mata ba, ya ce "Mama ni xan koma, Allah ya kara lfya" Ammi tace "Toh mun gode sosai, Allah saka da alkhairi" kallon fatima yyi yace "Allah ya sauwake" ta hadiye abu da kyar ta ki cewa komai ya mata wani kallo yace "Allah ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login