Showing 12001 words to 15000 words out of 19273 words
Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π TAKUCEπ₯°π₯°*
//////////////////////////////
*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER πͺ*
//////////////////////////
........................................
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
(Sarki da sarauniya Write's)
*"We Rule The world of Writing"*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π CE*
_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR π’_
*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR π’ TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*
*Page 61 To 70*
_16/11/2023 November Thursday_
........."Meya dawo dake gidana? Kingajida yawon karuwancin ne shine kika tinadamu, maza Kafin nad'auke mummunanar mataki kanki kibar Gidannan,"
"A'a Abba bahaka za'ayiba kasaurareta dan Allah kaji Abunda yafaru Sam Batada laifi Saidai Ace nawane nida nakawomata Aiman Bayan banyi binciken Komai gamedashi ba,"
"A'a Aminu kada kad'aurawa kanka laifinda bakaine keda Alhakin d'aukarsaba, Sauda bakimuna Adalciba domin jininka baya k'etara wuyaba wllahi danima kaina natsine miki," Cewar Aunty Rashida
"Kubarta tajida Abu d'aya mana kada kumanta itad'in Amanace garemu yanzu da Hafsatu tana raye aibazata Bari kuyi hakanba yanzu Batada kowa saimu, kezo gareni jikata fad'amun meya faru dake,"Cewar Kaka cikin kuka
"Mama kibarta bana buk'atar wannan Yarinyar tagama zubdamin mutuncin k'ima yanzu kofita waje yagagareni Saboda kalamanda mutane kejifanadasu saboda ita, maza kibar gidannan,"
Duk'urshe k'asatayi Cikin kuka sosai tace"Dan Allah kayafemin inyaso sainatafi nasan nayimuku badaidaiba nak'ibin Umarninka wannan kawai yasa Naga ishara Arayuwata Banga banga daidaiba wllahi Abba banyi karuwanciba Allah ne shedata," kuka take Sosai
"Kaga dan Allah kadaina fushin haka eh Lalle tayi badaidaiba kuma gashita fahimta to Dan Allah Kayi hak'uri kasaurareta,"cewar Umman Aminu
Dak'yar Akasamu ya hak'ura Akazauna labarin komai tasu dukansu suntausaya mata bama kamar kaka dake kuka Sosai tana rungume da ita,
"Hak'ik'a bayin Allah Babu Abunda zamuce muku Saidai Godiya, Aminullah kataka Rawar gani sosai Kan Sauda Tabbas kaid'ane nagari mungode da taimakonku Allah yasaka muku da Alheri,"
"Ameen Ameen mungode Sosai," Cewar kaka
"Babu Komai Abba Yanzu Komai yawuce Dan Allah, inaganin K'ararsa zansaka koto nizanyi mata tsaye Kan hakkenta,"
"A'a wannan Maganar batama tasoba kajefa rayuwarka cikin Abubuwa dayawa Saboda mu to taimakon ya isa haka, kabarshi ai duniyace ta ishe kowa Riga da wando Kuma duk Abunda kayi sai Anyi maka, itama ai isharace da bijirewa umarnina yasa tafad'a wannan bala'in dama wanda yak'iji ai bazaik'i ganiba yanzu ai zatayi hanakali da rayuwa domin taga tata K'ADDARAR π’"
"Hakane Abba nayi hanakali Kuma nad'auke darasi tasilar *TAWA K'ADDARAR π’* nagane Masoyi yakan iyazama mak'iyi, Wanda kakema kallon mak'iyi Shine zai iya zama masoyinka, Abba kayafemin Ayanzu kowane zab'i kabani Zan k'arb'a koma meye bazan sake musu ko k'in zab'inkaba, duk Wanda kabani Zan Aureshi Abba"
"Duniya takoya miki Hankaliba, Kuma ai kinriga kinyi wasa dadamarki tasub'ucemiki bawai Baki nake mikiba Amma bana tunanin Zaki auru gawani indai Mai mutuncin be domin bawanda bayajifanki baya kallonki a matsayin karuwa kekam bazaki auruba ko.......,"
"A'a Abba kadaina Fad'in haka K'ADDARAR tace hakan baikamata kowa yajuya mata bayaba zata auru mana,"
"Aminullah Kenan Koda zata auru gawa? Wazaisota harya zauna da ita Zuciya d'aya bayan yasan Abunda ta Aikata Kuma ga kalmar karuwancin ai tagama Aure Kuma saidai...."
"Abba Ni inasonta, nizan Aureta koyaya take,"
Dukansu suka d'ago suna kallonsa da mamaki bama kamar ita Sauda d'in
"A'a Aminullah taimakon ya isa haka Koda ka Aureta Saidai Dan taimakon dama rufamata Asiri, Yarda nakejin k'aunar ka bazan iya Barin ka Aure wannan Yarinyarba Domin mutuncinka zaitab'une,"
"A'a Abba Wallahi badan tausayi ko rufin Asiri zaisa na Auretaba wallahi inasonta haryanzu tayu Saboda rabonace ita shiyasa Auran nasu baiyi k'arkoba tayu Saboda Ni namallaketa yasa nakasayin Aure haryazu dan Allah Abba kabari na Aureta Indai tanasona, shin Sauda kina sona a yanzu ko a'a Baki K'aunatane duka,"
Yamaida Akalar tanbayarsa gareta
Hawaye kezubomata sosai take nadama da Irin Abunda tamasa dama Ashe haryanzu Anasamun mazan kirki,
"Idan Baki K'aunata Sauda badole kodacan saboda Kiyi farinciki yasa nasadaukarda soyayyata ga Aiman domin nafahimce kinfi k'aunarsa yanzuma shirye nake Dana sake hak'ura dake Karo na K'arshe Domin Kiyi farinciki,"
"Kayi hak'uri ya Amin nakasa fahimtar kaine Masoyina na Gaskiya *TAWA K'ADDARAR π’* tazomun Abaibai tarabani da farincikina,"
"Ni kuwa shirye nake Sauda dana baki wata sabuwar rayuwa Wadda zata mantar dake k'addararki nashirya tsaf domin baki farinciki cikin *TAWA K'ADDARAR π’* nima zansaki farinciki, ki Amincemin Kawai,"
"Na amincemaka ya Amin," tana K'arasa maganar tabar gurin tana kuka
"Masha Allah hakan yayi Kyau Kuma naji dad'i Allah yasa hakan shine alheri garemu baki d'aya" Cewar Umman Aminu
"Ameen Ameen mungode muku sosai" Cewar kaka da Abba
Sosai Aminu ke kulawa dasu idan yazo garin aike kuwa Kullum yanayimusu, tana gama iddarta Aka d'aura musu zokaga Murna gun Aminu ba'a Magana dakansa yazo bawasu Abokai ya d'auke matarsa suka Wuce, Sabon gidansa Suka wuce, kulawa K'auna tattali ba Wanda batasamu gurin Aminu, sunayin sati biyu sukayiwa Sauran dangin bankwana Sukawuce Ummara dagacan suka koma k'asar Canada Dan k'ara karatunsa canma itama yasata Dan ta Ida nata karatun, Murna Sosai take da farincikin Kuma gashi Kullum suna waya da Y'an Uwanta.....................
*(SHAWARA Y'ANMATA...... KISANI GURIN AURAN NAMIJI KIZAB'E WANDA KESONKI BAWAI WANDA KIKESOBA DOMIN IDAN KIKA AURE WANDA KESONKI SOSAI DA GASKE TO TABBBAS ZAKI RAYU CIKIN FARINCIKI DA KWANCIYAR HANKALI, KUMA SANDA KIKEDA DAMA KIYI AMFANI DA ITA KADA TASUB'UCE MIKI DOMIN DA SAUDA TANADA ILIMIN BOKO TANADA KUD'INTA WAYEWA DAMA HANYAR SAMUN KUD'INTA BAZATA WALAK'ANTA DA YAWABA, DOMIN A YANZU MAZA SUNFI WALAK'ANTA MATA WAD'ANDA BASADA ILIMI BASUDA SANA'A BASU ANSAR ALBASHI SO INA BAMU SHAWARA MUYI AMFANI DA DAMARMU ALLAH KABAMU MAZA MASU K'AUNAR MU SABODA ALLAH KUMA MAZA NAGARI AMEEN YA ALLAH....)*
_WAI INA LABARIN AIMAN?βοΈβοΈβοΈβοΈ BARI MU WAIWAYESHI MUJI.............._
Kada kumanta Labarin yayi kamanceniya da labarin Gaskiya Saidai Kawai nak'ara tawa basirar ne aicikinsa Allah yasa mudace.........
_BASEERATA ITACE ARZIKINAπ_
WhatsApp number 07064904617
*TAWA K'ADDARAR π’*
```TRUE LIFE STORY```
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€±..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π TAKUCEπ₯°π₯°*
//////////////////////////////
*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER πͺ*
//////////////////////////
........................................
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
(Sarki da sarauniya Write's)
*"We Rule The world of Writing"*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’β’
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π CE*
_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR π’_
*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR π’ TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*
*page 71 TO 80*
........ Kwana biyu Bayan dawowarsa ya Aure Y'ar Abokin babansa, darensu nafarko yagano itad'in tanabin mazan waje, Aikuwa fad'a Sukayi Saidai Saidai wannan Karon badamar sakinta domin Auran nasu kamar na rufin Asiri domin Kud'i Masu yawa Suka salwanta na gwamnati Wanda Aiman ne duk yabanzatarda Kud'in Daddyn shila shine ya Aramasa Kud'in Amaida Amma Saida yasaka ya Aure Y'arsa shila Yarinyar tantiriya maibin maza tamkar Karya shaye_shaye kuwa tamkar ruwa zuwa clubs shine K'aramin Aiki gurinta,
Cikin shirinta tafito rigada wando sund'ameta Sosai tasha Attachment kallo d'aya zakamata kasan Batada Kunya zuwa Tarbiya
Zaune yake palourn yana danna Wayarsa Yace"ke inazaki Cikin Darennan,"?
"Waye Kai dazaka tsaidani kana tuhumata, waima Ina ruwanka da Inda zani,"?
"Ni mijinki ne dole nasan duk wani motsi naki, dukfa iskancinda kike Ina sane Kawai d'aga Miki k'afa nake Saboda mahaifina da badan hakaba wllahi kaca kaca Zanyi dake,"
"Hahahaha Wai dagaske Saboda wannan kake ragamin, to kada kasake ragamin indai Sabodashine kuma ai dole Abini sannu dan arzikinmu akeci inkuwa muka kwashe abinmu Saidai mutum yak'are k'asan gado yana maula, Maganar inda zani kuma Abunda kakefitayi Nima shike fiddani,,"
"Ke Rashin kunyarki kadatakaiga zagin mahaifina Dan ko Ubanki Bai isaba balantana kuma ke k'aramar karuwa,"
"Kai Kai Kai mlm dakatamun kada kamun shouting aka Dan kazage mahaifina nibazanji Komaiba domin nasan kalar tarbiyarda Akasamu Kenan Agidan, karuwai dai zakace domin nidakai Duka kanwar Jace kanayi inayi so bawani shege wllahi, mtswww matsamin nawuce," Wucewa tayi Abunta
dafe kansa yayi dayaji Yana sara masa, tinanin Sauda yafad'o Masa Arai tsawon wata 8 sunatare Gidan Aure tsawon lokacin duk tana Rufe ko Abinci baya Bata saiyaga dama balantana fita Koda Gurin Y'an Uwantane amma ga wannan Yaron karuwanci take yanasane amma ba yarda zaiyi wannan wane Irin bala'i ne keneman fad'amasa? ganin tunani naneman hargitsama K'wak'walwa yasa yamik'e d'akinsa yashiga fridge yabud'e yad'auko giyarsa yasoma Sha, Yana sabbatun Kiran Sauda waitadawo garesa.....
........................................
"oh my dear Lokaci yana tafiya kitashi hakanan muje,"
"Uhunm Um Um husby nikabarni yau baccin zanyi bazanje lecture ba,"
"Shikenan ni natafi idan kika tashi saiki saka Joshua yakaiki saina dawo,"
K'arfe Shida yabiya ya d'aukota daga school d'in, sukadawo Gida, Zaune yayi yana Fad'in,"Ash baby nagaji yau Sosai Nayi Aiki kuma ga lecture danayi kusan 3 hours"
"Ayyerh baby Sannu kaje kayi Wanka to katafi sallah idan kadawo saika Kwanta ka huta,"
"Kuma kimin tausaba," Yafad'a Yana kashe Mata Ido d'aya
Dariya Kawai tamasa tashige d'akinta,
Zamansu gwanin ban Sha'awa da soyayya Domin komai tare suke baya Bari tawahala sam, itakam Yanzu takejin tayi Aure,..
BAYAN SHEKARA D'AYA
Kwance take tayi lamo jikinsa tanashak'ar k'amshin jikinsa yanzu batason komai sai k'amshin kuma indai bashi tarungumaba batajin k'amshin d'ayan Hannunsa yana kan bayanta yana d'an bubbugawa Alamar tayi bacci d'ayan Kuma Yana Danna Wayarsa,
"baby kitashi kici wani Abu tind'azu bakici komaiba kici saina dubaki nagani meke damunki,"?
"Um um ni banason komai,"
"Kuma kinsan bazaiyu kizauna da yunwaba ko, fad'amun mekikesonci, nadafa Miki,"?
"A'a nibanson Katashi Kuma banason kawahala kayi zamanka ni nak'oshi ne,"
"Oh baby rigima, idan bakitashi kikaci wani Abuba tofa Allura Zanmiki,"
Mike'wa tayi Zaune tana tura baki cikin Shagwab'a tace"zanci amma lemu kawai da cake,"
"Yawwa yafi dai bakici komaiba ai, Bari na d'auko miki," dakansa ya d'aukomata yabata tanagama ci kuwa sai Amai duk tab'ata Wurin, Hankalinsa duk yatashi saifaman Sannu yake mata, dakansa yamata Wanka yasauya mata Kaya Sannan yakoma yagara palourn, koda yakoma d'akin tayi baccin
Dakansa yashiga kitchen yahad'amata Abunda zataci yakawomata d'akin, k'amshin wainar yasa tamik'e Zaune tana lashe baki tace"Wai kaine kashiga kitchen,"?
"Badoleba Amarya ba lafiya ai dole Ango yayi girki, jeki wanke bakin kizo kici, sannan Nagani meke damunki,"
Wanko bakin tayi tazo taci Abunta cinyewa tayi duka domin tamata dad'i, Y'an gwaje gwajensa yamata Aikuwa saiga ciki wata 3 zokaga Murna, ita hartausayima yake Bata,.
Wayarsa yad'auka Aikuwa yadinga Kiran mutane yana fad'amusu murna duk takarad'e Ahlin biyu, yanzu takesamun kulawa da tattali sosai gun dr Amin,.............
.................. .........
"Abokina waimeke damunkane gaba d'aya yanzu munkasa gane kanka,"
"Zayit inacikin damuwa Inason sake had'uwa da Sauda,"
"Sauda kuma,"
"Eh zayit Inason namaidata,"
"Kanacikin hayyacinka kuwa Aiman? Badan inatare dakai naga duka wunin yau bakasha koda ruwa bane danace giyarce keneman haukataka, Matarda kasaka saki Uku kuma kayiwa danginta walak'anci mafi muni itakantama bawanda yasan inda take Tinda kabartacan, Kai Koda tananan nasan bazata dawo garekaba saki Uku fa kamata,"
"Zatadawo gareni mana ai tanasona wallahi Sauda tanasona nasan kogobene zata zauna dani Koda ban sauyaba Balantana Yanzu Komai zandaina Saboda Yanzu wllahi inatsananin Sonta, dan Allah muje gidansu nemanta,"
Duk yawani firgicemasa hakan yasa ya lallasheshi Kan shizaije yabinciko masa,
Washe garima tindasafe yake damun zayit dakira kan yaje gidansu d'in,
Baiyi giginzuwa Gidanba danyasan wata wutar zai kunnawa kansa Hakan yasa Cikin hikima yayi bincike Yasamu labarin komai, hargidansa yaje
yana Zaune saman kujera shik'ad'ai duk yarame Saboda Yanzu tinanin Sauda duk yagama hargitsama K'wak'walwa,
Shigowa palourn yayi da sallama yazauna kusa dashi kallonsa yayi duk saiya basa tausayi domin baisan yarda zand'auke wannan Labarinba
"Meke faruwa zayit kasami had'uwa da itane," tayarda zatadawo gareni,"? dik lokaci d'aya yake jefama tanbayoyi Cikin k'aguwa dayaji Ansar,
D'auk'arda kansa k'asa Kafin yace"Saidai kayi hak'uri Aiman domin Yanzu Sauda tamaka nisanda har Abada bazaka sametaba domin tayi Aure Kuma Dr Aminu Abokinka na wucen gadi shine ya