Showing 9001 words to 12000 words out of 19273 words

Chapter 4 - Tawa Kaddarar Book 1 Complete Hausa Novel

Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

//////////////////////////////

*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*

//////////////////////////

........................................

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

(Sarki da sarauniya Write's)

*"We Rule The world of Writing"*

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

••••••••••••••••••••••••••••••••••

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_

*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*

*Page 41 TO 50*

............. ganinbata motsi yasa yatsaida dukan nata d'akinsa Yawuce yabarta Nan yashe Ransa yagama b'aci bud'e fridge d'insa yayi yad'auko kwalbar giyarsa yakafa Abakinsa Saida yashanye duka sannan yatashi yana tangad'i yakoma palourn yarda yabata hakan take, ruwa masu Sanyi Sosai ya d'auko harsunsoma k'ank'ara zubamatasu yayi Duka Ajikinta, wahalallen numfashi taja tabud'e idanuwanta yanzu ko kukan Bata iyawa, dominta wahala Sosai, Anankwance datake k'asan Cikin Rashin imani yaturmusheta yabiya buk'atarsa Bayan yagama Nan yadinga Aman giyar duk yab'ata d'akin dajikinta, zuwa Lokacin dare Yayi Sosai, hannunta biyu yakama yadinga janta Kamar wata kayan Wanki harya Fidda ita waje yasa k'afa yak'ara shurinta Aciki sannan yace,"Kibar Wurin Nan idan Nadawo ganki wllahi kasheki kawai Zan ida Kuma nasakeki saki d'aya biyu Uku, Ni Aiman nasakeki Sauda saki Uku bani bake," yana Ida Maganar yad'auke takarda yasaka Mata cikin hannunta sannan yajuya yakoma ciki Abunsa, shiryawa yayi tsaf yafito ko kallonta baiyiba yabar gidan,

A yanzu tatabbatar kukama Rahamane Domin Yanzu Sam yak'izomata tanason tashi amma azaba tahanata ko inajikinta ciwo yake ga Raunin jikinta haryanzu jini yanabin k'asan k'afafunta , dak'yar tamik'e tana layi jiri Yana fisgarta tamkar wata mahaukaciya haka takoma hannunta Kuwa Yana rufe ruf datakardarda yabata, titi tahau Saidai duk Wadda tad'agama Hannu dasunan taimako baya tsayawa domin duk kallon mahaukaciya suke mata, wata motar tabiyo Aguje Aikuwa tayi sama da ita tabugata k'asa, maimotar yana ganin hakan yawuce Aguje Abinsa baitsaya, Aminu dake Bayan maimotar cikin tashin Hankali yatsaya yafito cikin rawar jiki yanufe Gurin Shida wasu Police dake bakin Hanyar Suka iso tare, Sam baiganetaba domin jini yagama b'ata mata fuska, dataimakon police d'in yasata motarsa Suka koma Asibiti saninsa yasa Cikin sauri Akashiga Emergency da ita, tsaye yake yana Kai komo Aransa yana tausayin Matar koshi d'aukar mahaukaciya Yamata,

Can Dr jalal yafito yajasa sukaje office d'insa

"Kada kacemun baiwar Allah Nan tamutu Dr,"?

Cewar Amin cikin damuwa

"A'a Bata mutuba Saidai tana buk'atar jini domin tarasa jini dayawa Kuma tarasa cikinta yazube,"

"Innalillahi wa'inna ilaihin Allah yasadai ba k'aruwa bace,"

"Sosai zai iya yuwa musamman idan kaduba bak'ar fatace sune Sukafi kowacce fata fad'awa harka irin Wannan Subaru gidansu suzonan neman Kud'i, Yanzu hakama idan Ance Duka saurayintane yamata hakan bazaka musaba domin farar fatarnan basada Imani musamman idan sukagama morarka,"

"Allah ya Kyauta yanzu mezata buk'ata,"

"Jini kuma yanzu bawani jini irin nata,"

"Muje Ad'ibe nawa Asamata d'in,"

"Wai Dr Amin Meyasa kake damunkaka kanka dayawa Haka ita karuwar zakabawa jininka,"?

"uhunm Dr jalal kenan bansan Meyasaba Kawai tabani tausayi Inason taimakonta, dantana k'aruwa bashizaisa Ak'ibata taimakoba Kawai TATA K'ADDARA ce haka so zantaimaketa, muje nabada jinin,"

Jininsa Akad'iba akasamata bashida option yakwana Asibitin shima,

Dasafe hotel d'inda yasauka yakoma yashirya tsaf Sannan yadawo Asibitin waje Suka had'u da dr jalal zaije duba Yarinyar Dan Ankirasa Kan tafarka tanata kuka, Gaisawa sukayi sannan sukanufe d'akin tare, tinbakin k'ofar sukejiyo sautin kukanta nurse d'in ciki tana lallashinta domin tabata labarin Wadda yataimaketa yakawota, gabansa yaji yana Dukan uku jinsautin kukan Kamar yatab'a Jin sautin irin Wannan Muryar Amma A ina????...........................................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*TAWA K'ADDARAR 😢*

```TRUE LIFE STORY```

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

//////////////////////////////

*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*

//////////////////////////

........................................

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

(Sarki da sarauniya Write's)

*"We Rule The world of Writing"*

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

••••••••••••••••••••••••••••••••••

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_

*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*

*page 51 TO 60*

....... bud'e k'ofar dr jalal yayi suka shiga daidai lokacin tad'ago Fuskarta suka had'a idanuwa dashi, tsawon lokaci suna kallon juna Kafin tad'auke Kanta tanacigaba da kukanta,

Cikin mamaki tashin Hankali yak'ara kusada gadon Cikin Rawar Murya yace"Sauda? Kece Anan? Dama kece Akabige Inamijin naki Ina Aiman yake Meya kawoki nan garin Bayan nasan Acan Nigeria nabarki,"? Lokaci d'aya yakejefama dukan wad'annan tanbayoyin

Rintse idanuwanta tayi hawaye masu zafi suka saukomata cikin raunin murya tace"kenan kaine kasake taimakona Ayauma? Meyasa baka Bari namutuba, mutuwa tafimun wannan rayuwar meyasa kataimakeni meyasa!!!,"? Tak'arasa maganar cikin matsanancin kuka

Dukansu jikinsu yayi sanyi bama Kamar Aminu dakejin kukan nata harcikin ransa, Kama hannunta yayi Cikin Sanyi yace"kefa musulmace kuma kinada Ilimi kiyi Imani da k'addara wasu lokutan mutuwa take hutu gabawa wasu lokutan kuma Saidai tak'aramasa wahalar, Allah yanufa kinada Sauran Kwana gaba tayu Saboda yana nemanki da Rahamarsa ne yasa Baki mutu d'inba Amma kifad'amun meya kawoki nan Ina Aiman d'in wani Abu yasameshi ne,"?

"TAWA K'ADDARAR 😢 Sam bamai dad'inji bace nikaina inajin tausayin TAWA K'ADDARAR 😢 domin k'unci Bak'inciki damuwa sune Kawai ciki, naso namutu banso narayuba Domin bana buk'atar sake fad'awa cikin Wata K'addara makamanciyar wannan, dan Allah likita Ina Rok'onka dakamun allauran guba inason namutu banason na Rayu mutuwar nake buk'ata!!!," tak'arasa maganar cikin fitar hayyacin, Ganin Yanayinda tafad'a yasa Suka sake Mata allauran bacci sannan takoma bacci sai Alokacin takardar Hannunta Fad'i k'asa, sakin hannunta yayi yad'auke takardar Cikin rawar jiki yaduba cikin Manyan haruf yaga Anrubuta, "NI AIMAN NASAKE SAUDA SAKI UKU BA GYARA NATSANETA" "innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun Kenan wannan shine silar dika damuwarta Amma Aiman yacika mugun mutum meye silar Wannan Sakin,"

"Nifa banfahimtaba Dr Amin Wai kasantane,"?

"Itace burin Raina itace wadda naso Shekarun baya saboda rashinta nazo nan tsawon lokaci nak'ara karatu Itace Wadda nahad'asu da Aiman d'in, gashi yanzu Sabodani tashiga muguwar k'addara,"

"A'a dr kadaina cewa haka nasan dakasan Haka yake dabazaka Bari ya Auretaba, kawai k'addarartace bawanda ya Isa yasauyata,"

.................................

Aranar yadawo Nigeria Abunsa nansuke fad'amasa zuwan Kakarta da yayarta tsaki Kawai yaja Kan Yafad'a musu shi tini yakorata yasaketama, bawani fad'a dasuka masa saima goyon bayansa dasukayi,

Duk walak'ancinda Akamusu Abba yaji baiji dad'in Abunda sukawa mahaifiyarsaba amma bayarda zaiyi dominshi talakane bawanda keda laifi Koda yaushe gareshi face Sauda domin da Ace taso Aminu da hakan bata faruba, Saidaga bayanema suke Samun labarin daga bakin Yan gulma Wai Aiman yasaida ita tinda baidawo da itaba wasu suce a'a Saidai in itace taje kasuwancinta kowada da Abunda yake fad'a daga K'arshe dai Abba yaje inda limamin gidansu yamasa magana Kan yabincika masa baijebama Saida yaga b'acin ran mahaifiyarsa sannan yaje, Nan suke Samun labarin daga Bakin mahaifinsa Wai tamasa rashin kunya yasaketa su basusan inda tanufaba tayu tashiga karuwanci ne, kalmar tayiwa Abba Ciwo Sosai, tindaganan ko fita wuya takewa Abba Domin daya fita nunashi Ake shine Y'arsa takashe auranta tafad'a karuwanci, kasa jure Abun yasa yakwanta ba lafiya hawan jininsa yatashi Kullum sunakan hanyar Asibiti, Yanzu ko Maganar Sauda Sam bayaso...........

Sai kusan yamma tafarka Shine Kawai d'akin Zaune kusada ita ya k'uramata Ido kallon tausayi yakemata Ahalin tasauke idanuwnata kan fuskarsa, cikin Sanyi yace"Sannu meke miki ciwo Yanzu,"?

Cikin k'arfin hali da danne damuwarta tace"bakomai Dan Allah Inason kamaidani gida nayiwa babana laifi tayu saboda bijirewa umarninsa dason Zuciyata sune suka jefani cikin Wannan bala'in, kaima nayi maka laifi dayawa dan Allah kayi hak'uri,"

"A'a Sauda nine zanbaki hak'uri domin ninakawo Miki Aiman bansan Azzalumin mutum bane daban bari hakan tafaruba wllahi Dan Allah kiyi hak'uri"

"Bakada laifin Yah Amin Domin Kai kamar yayana ne kayi hidima damu dayawa nikaina na fahimce kanasona Lokacin Saidai idanuwana sunrufe cikin k'aunar Wadda bama Sona yakeba zuciyar wasu mazan Sam ba Allah cikinta danasan haka Auran yake Dana zab'ena Rayu ba Aure danasan *TAWA K'ADDARAR 😢* cikin aurena dabanyishiba Ashe dama Masoyi Kan iyazama mak'iyi, nayi nadamar sanin Aiman Cikin Rayuwata yacutardani cuta mafi munin cutarwa,".............. Labarin komai tabasa d'akin yayi shuru sautin kukanta Kawai ketashi wannan Karon yakasa rik'e Hawayensa saida sukazo

Lallashinta yasoma saida tayi shuru yabata Abinci Yakira nurse suka taimakamata tayi sallah,

Nan dr jalal yake fad'amata tayi b'ari saboda dukanda tasha,

Murmushi maizafi tayi"Koda baizama silar zubewar cikinba wallahi Dani saina zubdashi Domin duk Abunda yashafesa bana k'aunarsa,"

Dr Amin yasa Ankula da ita Sosai Kuma shima yanabata kulawa sunshak'u sosai zamansu Asibitin satinsa 3 tadawo normal Saidai Abunda ba'arasaba hakan yasa akasallamesu sukadawo Nigeria gidansu yafara zuwa da ita dantana tsoron komawa batasan me Abbanta zaimata, tarba maikyau tasamu gun ummansa dataji labarin Abunda yasameta kuwa Harda kukanta, sosai Sauda taji kunya tina yarda tak'i d'anta amma gashi yau sudukansu suna Bata kulawa, nanma Saida tayi sati sannan Suka shirya dukansu zuwa yobe Dan maidata gida,

Tindasuka shigo Unguwar gabantake fad'uwa Sanda tafito mota mutane suka soma nunata da baki suna gulmarsu, cikin Sanyin jiki take tafiya suna Isa Bakin k'ofar tayi tsaye takasa shiga Domin k'irjinta dukan uku Uku yake, "Y'ata mushiga mana," Cewar Umma tana Kama hannunta

Kallon Amin tayi baiyimata maganaba Alama Kawai yamata dakai eh tashiga Kawai, tsayawa yayi bakin k'ofar

Cikin Sanyi tace"Dan Allah kazo mushiga tare kodacan kanada damar shiga idan badakaiba bazansamu k'warin guiwar shigaba,"

Binta yayi suka shiga da Sallama Ummace gaba Kafin ita sai Amin,

Suna zaune tsakar gida Abba na kwnace rashida tana masa fita kaka nagefe tazabga tagumi, ansa sallamar sukayi

Amin Yashigo gaba yana Fad'in"subhanallah Abba bashida Lafiya ne,"

Abba dake kwance yana d'an murmushi domin yana k'aunar Yaron Sosai Yace"Muryarwa nakeji haka kamar d'ana Aminullah da........," Sauran maganarsa ta lak'ene Ganin Sauda bayasan, mik'ewa zaune yayi zumbur kamar bashiba take fara'arsa tab'ace b'acin raimaitsanani yabayyana Cikin tsawa yanunata da yatsa yace................................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*TAWA K'ADDARAR 😢*

```TRUE LIFE STORY```

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login