Showing 3001 words to 6000 words out of 19273 words
```TRUE LIFE STORY```
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
//////////////////////////////
*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*
//////////////////////////
........................................
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
(Sarki da sarauniya Write's)
*"We Rule The world of Writing"*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
••••••••••••••••••••••••••••••••••
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_
*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*
*page 11 to 20*
"My dear meke damunki tinda nashigo naketa sallama Amma shuru ba ansa kin fad'a dogon tunani meke damunki ne,"?
"Sannu da zuwa Abban yusra, kayi hak'uri wallahi bansan kashigo bane,"
"Inako Zaki sani kinshiga cikin Dogon tunani yanzu dai fad'amun meke damunki,"?
"Damuwata Bata wuce Sauda ba, yaufa sati 3 da Auransu Amma Kullum naje gidan rufe Kuma nakasa samunta Awaya, gidansu mijin nata Kuma danaje Dan walak'anci wallahi maigadin hanani Shiga yayi Wai Bana Cikin tsarin wad'anda zasuso Gidan dole Kafin kaje Alhaji ko hajiya yasan da zuwanka, Hankalina yakasa kwanciya gaba d'aya wallahi sainake Ganin Kamar Sauda tanacikin damuwa,"
"Abun da mamaki Gaskiya Kullum Ace basunan Kodai kije gida gobe inda kaka watak'il tanada wata masaniya Akai ita,"
"Shikenan Allah yakaimu goben sainaje ai"
•••••••••••••••••••••••••••••••••
"Daddy gobe zanje jamany shine nazo nafad'a muku,"
"Okay soon Allah yakiyaye zanmaka transfer 2 million's Tinda nasan kaima kanada Kud'i amma Tinda yanzu kasamu K'arin iyali hakan zaisa kanemi K'arin Kud'i saikuyi Amfani dasu,"
"Okay Daddy nagode I love you,"
"You're welcome soon me Love you too"
"Saika dawo soon ka kula dakyau,"
"Okay Mom I will do it,"
Hugging d'in juna sukayi Kafin Yawuce,
Bako sallama Yashigo palourn yana waya daga Cikin y'an matansa sai dariya yake,
"Dan Allah ka saurareni Inason Magana dakai,"
Kamar baijitaba yayi wucewarsa d'akinsa namansa ya zauna yaci Yana Wayar saida yagama sannan yafito d'auke da tarin kaya tana Zaune palourn rakub'e kamar Y'ar aiki Yace"tinda Ni sa'ankine dole nazauna kiyi magana dani tashi Yanzu ki wanke min duka kayannan Kuma wallahi idan Basu fitaba sai jikinki yagayamiki kuma Nanda 20 minutes nakeson kigama second's d'aya Kika k'ara Akai wallahi sainayi maganinki,"
D'agowa tayi Hawaye nabin idanuwanta tace"dan Allah kayi hak'uri wallahi yunwa nakeji duk yau banci Komai ba kataimaka kabani wani Abu naci saina wanke maka Kayan,"
"Iyee wato gani Mai Kud'in banza saina zauna nayita cidake ko,? To ba Abunda zanbaki yau Gidannan wallahi ko Ruwa bazakisha balantana Abinci,"
"Amma kasan Abunda Kakemun badaidai bane, dama Ashe basona kakeba, dama soyayya zata Zama laifi Katina Irin sonda nake maka Katina Irin halaccinda namaka Dan Allah in har wani laifi kamin Kayi hak'uri kadaina Azabtar Dani ta wannan Hanyar Dan Allah Aiman kaima kasan ba Inasonka,."? Cikin kuka take Maganar gwanin tausayi
"Kinji nace Bakisona? Ainasan kina Sona kuma shegen kwad'ayi da kyauna yasa Kika Aureni kingani Mai Kud'i kizo kuci banza keda wannan yak'unanniyar tsohuwar kakar taki toni ban Aure ki Dan inasonki ba saidan nacika wasu burukana kanki kawai burgeni kike kuma Tinda naganki naji Ina d'auke da masifaffiyar Sha'awarki nasan bazaki bani had'in kaiba shiyasa nazo da zancen auranki ke ko Aminu baisan Hak'ik'anin dalilin dayasa na Aureki ba Domin daya sani bazai barni ba, ke duk bin matanda nake da shaye_shayena ba Abunda Aminu Yasani domin Ni ba mazauni Nan bane Kawai ko yanzu Saboda na k'yasa Dake shiyasa natsaya tsayin daka saida Naga na mallakeki, Kuma Bari kiji ingayamiki Azaba uk'uba wahala Wllh Yanzu kikafara shansu gidannan bakiga komai ba Yanzu, Baku kwad'ayi ba ai kunkai K'arshen Dan Wallahi na walak'antaki Yarda Baki tsammani Yanzu maza kije Kimin wankina idan ba Hakaba wallahi sainayi mugun baki mamaki, bazan shasha Y'ar mak'wad'aita Kawai,"
Fuuuuu Yawuce Abunsa
Sosai Tasha kuka tana wankin tana kuka ga Sanyi domin harabar gidan ya fiddata Saida tagama tashanya tazo shiga ciki Amma yarufe k'ofar Haka takwana waje ga Sanyi ga sauro....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*TAWA K'ADDARAR 😢*
```TRUE LIFE STORY```
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
//////////////////////////////
*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*
//////////////////////////
........................................
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
(Sarki da sarauniya Write's)
*"We Rule The world of Writing"*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173
••••••••••••••••••••••••••••••••••
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_
*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*
*page 21 to 30*
........kamar Yarda yasaba tashi haka yatashi, saida ya shirya tsaf gwanin ban Sha'awa Domin kallo d'aya zakamasa kasan cewa shid'in kyakykyawane ga had'ewa Had'id'a gayu Uwa uba naira wannan kansa Hankalin Mata dayawa yadawo kansa Kuma da Kud'insa da kyawonsa yake yaudarar mata daga sunan Soyayya yab'ata musu rayuwa yabarsu bawanda ya Isa yajadashi domin Yanada Kud'i hakama Ubansa nadasu, Yarone Sagantarce nagaban kwantance Sam Iyayensa basa Masa fad'a idanma kace Kai kararsa zakayi tofa Uban nasa zai walak'antaka daga garshema zai iyasawa Arufe mutum, shi kad'ai Suka Haifa wannan yasa suka d'auke son duniya suka d'auramasa, Aikuwa soyayya sai duk tab'atashi duk talalatashi, baisan girman kowaba Sam baya ganin darajar macce domin Yanada Kud'i,
*(( SHAWARA...... ABUN YAGAME 2 KENAN AKACE SHEGE DA HAUKA, KUNSAN DAMA ZUCIYAR NAMIJI SAI... TO NAYI SHURU DAI AMMA DAI ALREY LITTAFINA NA ZUCIYAR NAMIJI YANAN YAGAMA SAUKA TUNI KUMA FREE BOOK NE SHIMA..... KAWAI DAI NI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 ZANCE MAZA KUJI TSORON ALLAH KUDAINA YAUDARAR MACCE HAKA KUDAINA CIN AMANAR MACCE DOMIN DUK CIKIN HALITTA BAMAI RAUNI SOSAI KAMAR MACCE, IDAN ZAMU KOMA B'ANGAREN ADDINI ANNABI MUHAMMAD S.A.W YANA TAUSAYIN MATANSA KUMA YANA KYAUTATA MUSU, DA ANYI MAGANA MAZA SUCE SUNA BIN SUNNAR ANNABI MUHAMMAD S.A.W AMMA KUMA ITA WANNAN SUNNAR TA TAUSAYIN MACCE DAYIN ADALCI SAM BAKWAIBINTA BANSAN MEYASA BA,.. KUTUNA HADITH'S INGANTACCE WANDA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASAM YACE, MASU RIK'O DA SUNNATA ZASU KASANCE DANI KUMA ZASU SHIGA ALJANNA, JAMA'A DUKANMUFA ALJANNA MUKESO AMMA BAMA AIKATA AIKI IRIN NASU ANYA KUWA ZAMU DACE⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️ ALLAH KA SHIRYA DUKA MAZA MASU MUGUN HALI KOMA WANNE IRI NE..........))*
Koda yabud'e k'ofar tana kwance gwanin ban Tausayi, Ahaka k'udundune take bacci kallo d'aya zaka Mata kasan baccin na wahala ne, k'afa yasa yataka mata hannu da k'arfi cikin jinzafi tamik'e Zaune da ihu Domin taji zafi ba kad'an ba,
Walak'ance ya kalleta Kafin yasa Hannu yarufe bakinsa Alamar tamasa shuru, Dole tayi shuru Hawaye Kawai kezarya Kan Idanuwanta, "Tashi kije kihad'a kayanki tafiya zamuyi kuma 10 minute's nabaki idan kika K'ara kinsan Sauran," yana Gama Maganar yawuce abinsa,
Mik'ewa tayi cikin sauri, tashirya tafito sanyeda Hijabinta, kallonta yayi ya kauda kansa Afili yace village girl,
Tsaye tayi bakin motar tana gudun shiga tayi masa wani laifin kuma,
Shikuwa haushi tabashi, cikin tsawa daya bud'e k'ofar yace"Zaki shigone Dan Ubanki kosaina takaki da Motar,"?
Shiga tayi tana hawaye domin bak'aramin zafin zagin takejiba,
Kallonshi tayi Cikin sanyi tace"Dan Allah kataimaka kafara biyawa Dani inda Kaka naganta Yanzu wata 1 d'aya Kenan Banda Labarin kowa nawa,"
"Niba driver d'inki bane balantana nakaiki inda kikeso, Ai keda had'uwa dawani naki Saidai wani ikon Allah domin wannan Uban naki nasan basona yakeba shida Y'ar uwarki, Ai maigadin gidanmu yafad'amin suna zuwa maula Amma yahana sushiga, sukansu wahalar da kansu kawai suke Amma bazasu tab'a ganinki ba,"
Kuka tasa masa tana Rok'onsa ko wayane to yabata sungaisa,
Banza yayi da ita, Ganin kukanta zai takura masa yasa earpiece yasake kid'a, airport yasauka Yabada Motar ga direbansa sannan Suka hau jirgi, nesa da ita ya zauna, sanarwa Akafara kowa yasa belt's Jirgi zaitashi, Sam takasa sawa domin Bata iyaba ga tsoron da takeji,
Ko kallonta baiyiba balantana tasaka ran samun taimakonsa, cikin masu Aikin jirgin wata tataimakamata tasa Mata sannan Suka tashi, jirginsu yanufe Jamany•••••••••••••
Da Sallama itada Y'arta suka Shiga gidan baba Yana Shirin fita yatsaya suka gaisa Suka koma Ciki, cikin Sanyi tace"baba Waiko kunada Labarin Sauda,"?
Kaka tace"wllahi yanzu haka magana nakedashi Kan yaje yajiyo mana amma Yak'i,"
"Kunga Kudaina damun kanku ai tana Sonai so duk Abunda zaimata Kunga dole tajura balantana ma ai bakomai tasamu Wanda takeso ne shiyasa ta watsar daku kuma ki watsar da ita zaifi muku kawai,"
"Oh ni A'i Basiru kacika Zuciya Y'arkace fa da Ace uwarta tana Raye haka zakamata kadafa kamanta Amana tabar maka,"
"Mama kiyi hak'uri amma Ni Wallahi bazanje gidansuba Domin Iyayensa basuda mutunci, Wanda yaga zai iya banhana kowa ba nidai wallahi bazan jeba, kema maza kitashi kikoma gidan mijinki Allah yamiki Albarka," yana Gama maganar Yawuce Abunsa Yana Fad'a,
Nan sukacigaba da jimami da maganar zata koma gidansu tagani,
...................
*WAI INA LABARIN AMINU ⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️*
••••••••••••••••••••••••••••••••••
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*TAWA K'ADDARAR 😢*
```TRUE LIFE STORY```
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,,