Showing 6001 words to 9000 words out of 19273 words

Chapter 3 - Tawa Kaddarar Book 1 Complete Hausa Novel

(17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

//////////////////////////////

*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*

//////////////////////////

........................................

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

(Sarki da sarauniya Write's)

*"We Rule The world of Writing"*

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

••••••••••••••••••••••••••••••••••

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_

*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*

....................................

*KAMAR DAI YARDA NA FAD'A TRUE LIFE STORY, TO HAKAN NE SAIDAI KAWAI NAK'ARA DATAWA BAIWA NE DA BASIRATA CIKIN LABARIN AMMA TABBBAS ZUCIYAR WASU MAZAN WALLAHI SAM BA ALLAH CIKINTA, ALLAH YA HAD'AMU DA MAZA MASU K'AUNAR MU SABODA ALLAH ALLAH YATSAREMU DAGA FAD'AWA HALAKA..... AMEEN*

*Page 21 to 30*

.......Zaune yake cikin office d'insa duk da Yawan tarin takardunda ke gabansa hakan baisa yaduba ko d'aya ba, yajima Cikin kogin tunani Wanda baimasan Abokinsa nas Yashigo office d'inba,

Magana nas yaketamasa amma shuru, buga tebur d'in gabansa yayi da k'arfi hakan Yasa Cikin tsoro yad'ago, Suka had'a ido Ajiyar Zuciya ya sauke cikin Sanyi yace"yaushe kashigo,"?

"Inafa zakasani kananan kana yawan tinaninka daka saba, Kaine likita maiyiwa mutane fad'an shiga damuwar Amma saigashi Kai kana cikinta sumbul tayarda kayi nisa bakajin kira,"

Hunnmmm"nikaina Dr bansan sanda nake Shiga Cikin danuwarba amma kamun Addu'a"

"Dr Amin k'afad'amun meye matsalarka meke damunka, gaba d'aya ka Sauya sukansu marasa lafiya sunsan Akwai sauyi taredakai,"

Gyara zamansa yayi yace"nas kasan naje gurin duba Umma k'arama Wadda itace k'anwar Abba, hutu naje can Naga wata yarinya Kuma nakamuda soyayyarta Sanda Banyi tsammaniba Amma nakasa gayamata saboda nalura Sam Bata sona, Sanda nayi niyar fad'amata kuma saiga Aiman yanuna soyayyar ta banida zab'i domin na lura tana k'aunarsa Sosai shiyasa na sadaukarda tawa soyayyar domin tayi farinciki,"

"Kayi wauta dr waya gayamaka Ana b'oye soyayya saboda gudun irin Hakan Amma Kayi kuskure, yanzu tana Ina Meyasa baka fad'amusu ba,"

"Na fad'ama Auntynta harma maifinta Saidai ita bani takesoba, Aiman taso mahaifinta yaso mallakamin ita Amma Ganin batasona na dakatar dashi,"

"Wai Aiman Yaron Minister,"?

"Eh shifa"

"Wannan d'an iskan tazab'a sama dakai,? Lalle zatayi danasani mara iyaka,"?

"A'a Dr nas kada kamata mugun fatamana,"

"Ba mugun fatanake mata, nafi kowa Sanin waye Aiman, d'an isakan mutum ne maineman Mata bashida mutunci ko kad'an baisan girman Manya ba Yana d'aya daga cikin Abunda Yasoma nisantamu mashayin giyane Sosai, nine family doctor d'insu,"

"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun, nayi kuskure Kenan had'ata da mugun miji wallahi nas ban saniba daban Aikata wannan kuskuren ba , Kuma yanunamin yana mugun Sonta tinda naje garin muke tare dashi shiyasa bansan Yanada Wani mugun Haliba, Kuma tana k'aunarsa shiyasa na na hak'ura, kawai na Yarda Kuma na hak'ura nasan cewa wannan itace *TAWA K'ADDARAR 😢*, in Sha Allah zancireta Araina domin Yanzu Matar wanice kawai fatana tasamu farinciki nahar Abada,"

••••••••••••••••••••••••••••••••

Koda suka Isa Mota Akaturo tad'aukesu direct k'awartacen gidansa Dakecan Aka kaisu, d'akinsa yashige yayi wanka yashirya Yafito baiko kalletaba yafice saida yad'auke budurwarsa taniya sukaje hotel tare sukayita shek'e Ayarsu, Ranar can yakwana

Bawani Abinci haka tayitata zaman jiransa Amma har bacci ya d'auketa baidawoba, saida gari yawaye yadawo, kallonta yayi ganin tayi wujiga wujiga saitad'an basa tausayi yasa Akakawo mata Abinci,...........................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*TAWA K'ADDARAR 😢*

```TRUE LIFE STORY```

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

//////////////////////////////

*JINJINATA GADIK ILAHIRIN K'UNGIYAR KING AND QUEEN WRITING CHAMBER 💪*

//////////////////////////

........................................

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

(Sarki da sarauniya Write's)

*"We Rule The world of Writing"*

https://www.facebook.com/profile.php?id=100063945240173

••••••••••••••••••••••••••••••••••

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_LABARI MAI TSUMA ZUCIYAR MAIKARATU, YANA KUNSHE DA DARASIN RAYUWA IRI IRI, KUMA LABARIN YAFARU DA GASKE SAIDAI ABUNDA ZAN K'ARA DAGA CIKIN BAIWATA, DALILIN KAWO MUKU WANNAN LABARIN DOMIN YAZAMA DARASI GA Y'AN BAYA, TAWA K'ADDARAR 😢_

*NA SADAUKAR GADIK WATA MACCE ADUNIYA WADDA K'ADDARAR 😢 TAZO IRIN WANNNAN, ALLAH KABAMU MAZA NAGARI MASU TSORON ALLAH.. INA FATAN YAZAMA DARASI GADIK WADDA YAKARANTASHI, KUNSANI DAI KODA YAUSHE INA LITTAFFAINA DOMIN FAD'AKARWA ILIMANTARWA WA'AZANTAR ZUWA NISHAD'ANTARWA ALLAH YASA MUGANE GASKIYA KUMA MUZAMO MASU AIKI DA ITA ALLAH YASA MUGANE*

*page 31 to 40*

_15/11/2023 NOVEMBER WEDNESDAY_

..........Tinda Assuba yabar Gidan gurin shek'e Ayarsa yaje Saidai wannan Karon yakasa gamsuwa baisan meke damunsaba yanzu Sam bayajin dad'in ma'amala dasu, fitowa yayi Yadawo gidan, inda yazama masaukinta tananan palourn kwance k'asan tayis yanzu Kam harta Saba da Sanyin danba inda baishigetaba, zazzab'i takeji Sosai ga tashin Zuciya kusan sati 4 kenan tanacikin Wannan Yanayin Amma bawanda zatagayawa, tayi nadamar Auransa kuka kuwa hartagaji tadaina, shigowa yayi yak'are mata kallo felling d'insa yak'ara tashi, takamar mutumin kirki Haka yasunkuya yad'auketa yakaita Kan gado, itadai binsa da kallo kawai take danbatajin dad'i amma cike take damamakinsa, fita d'akin yayi baijimaba saigashi da gasasshiyar kaza tasha kayan lambu k'amshi Kawai take, tadata Zaune yayi baiyi magana ba Kawai yasoma Bata Abaki, cike da mamakinsa takecin naman Domin Bataga fuskarsa tanbayaba balantana tayi Saida taci Rabin kazar sannan tace "tak'oshi" d'auke Kayan yayi yamaida yadawo tareda janyota jikinsa Yasoma yimata wani salo, nantagane dalilin saimata kazar kenan,

Kwace jikinta tayi daga nasa tace"dama nasan dole dawata manufa kaban Naman to wallahi yau Kam baka isaba Dan ko lafiya Banda, kakoma can inda karuwan naka su......."

Zafin marukanda taji sune suka hanata K'arasa maganar,

Cikin d'aga murya Yace"ke nike maidawa magana Yau Danbakida mutunci Baki fito gidan masu mutunci ba ko, Baki Sami tarbiyaba,"

Ya isheka Aiman tafad'a tafad'a cikin tsawa itama tareda sauka Kan gadon wannan Karon idanuwanta sun Rufe domin yakai kul d'inta hak'urinta yak'are, cikin b'acin Rai Tace,"Ya isheka Aiman idan kasake zagarmin iyaye wllahi saina zage naka duk dani nasamu tarbiya kuma bajahila bace nasan Hukuncin zagin manya amma yanzu bazaka sake zagarmin Iyayena nabarkaba, Waikai cikin tarin jakuna kaine wa,"?

Cikin mamaki Yamik'e tsaye shima yana kallonta"Sauda yau nikike kira jahili,"?

"Ankiraka Mana ko kanada wani sunanda yafishine Kai jahiline dak'ik'i Kuma bunsuru mara Tarbiya Wanda Kud'i duk Suka lalata maka rayuwa kuma Iyayenka sunkasa maka tarbiya da,...."

Iyaharzuk'a yagama harzuk'a idanuwansa Sukayi ja, b'acin Ransa yabayyana Afili belt's d'in wandonsa yacire yahaura Kan gadon yacinmata yasoma zabgamatashi da iya k'arfinsa, Ihun neman taimako take amma Abanza Dan Koda Anji wama zaitaimaka mata tinda duk turawane balantana ma Baruwan kowa da kowa ga ginin da tsawo bawanda zaiji, hak'uri takebasa amma gabanza domin dukanta yake tamkar Yasamu jaka, tureta yayi tafad'i kasa gefen Kanta yabigi gado Aikuwa yafashe saijini tasake sakin Ihu, Bai sauraramata ba, yasa k'afa dak'arfi yataka mata Ciki, wani razanannen Ihun tasake sake tayi tayi diffff Komai nata yatsaya..........

Yau itada kaka sukazo gidansu, cikin sa'a kuwa Alhaji yafito zaifita Yaga suna tak'addama damai gadi Kansai sunshigo shiko yahanasu shiga, "Kaga barsu sushigo,"

K'arasawa inda Yake sukayi sukagaidashi

"Kunga bantsaya Dan Sauraren gaisuwarkuba waima suwayeku? Me kukazo muna gida? Kufa talakawa dakun kyalla ido kukaga gidan maikud'i shikenan Ansami Gurin maula Koda yaushe," zaro Kud'i yayi cikin Aljinhunsa yawatsa musu Afuska

"Gashinan Aje Asiye hatsi Ayi karin kumallo,"

Cikin b'acin ran walak'ancina kaka tace"Saidai Kai Dan Ubanka Mara mutunci Wanda baisan k'ima da darajar d'an Adam ba kuma walak'ancinda kamuna wallahi saikayi danasani, munfi k'arfin muzo maula inda k'aramin Mutum irinka magana tak'arshe kasa Wannan d'an isakan Yaron naka yadawo muna da iyarmu, kezomuje," taja Rashida sukabar Gidan

"Lalle wad'annan mutanen sunsami fili amma soon yajamin shida ya Aure Y'arsu, yo meye Amfanin talaka Aduniya,,"? Komawa cikin Gida yayi yanata masifa Yana fad'awa Hajiya itama fad'a tahauyi tareda d'aukar waya takira Aiman d'in Saidai batasamu ba, text tatura masa nacewar yamaidamusu Y'arsu,.......

"Wai yanzu zakaje jamany babana,"?

"Umma kamawa tayi kinsan Aikinmu naciton raine Koda yaushe zamu kasance shirye cikin taimakon rayuka, wani Babban assignment zaije Aiwatarwa zuwa gobe ko jibima zandawo, Kawai kimin Addu'a ummanaa,"

"Babana Kullum munayi Allah yatsare zamu k'ara yimaka Addu'ar kawai ka kula Allah yatsare kadawo lafiya,"

"Ameen Ameen Umma saina dawo,"

Fitowa yayi yashiga motarsa Shida driver sukawuce airport, bayan yasauka yabashi key d'in Motar yashiga Jirgi Suka d'aga sai jamany, drop d'in mota ya d'auka bayan ya Isa sai Asibitin jamany babba wadda dama sune suka gayyaceshi wata theater, ba b'ata Lokaci Suka Shiga theater Kuma cikin ikon Allah Anyi nasara hakan yasa Yasani Kyauta maiyawa daga Asibitin harma ga dangin mutumin sai kusan yamma dare yabaro Asibitin wannan Karon Motar dr jalal yahau Dan zuwa masaukinsa..........°°°°°°°°°°°°°°°°°°°••••••••••••••••••••••••

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*TAWA K'ADDARAR 😢*

```TRUE LIFE STORY```

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK...

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login