Showing 51001 words to 54000 words out of 77617 words
*_Bilyn Abdull ceπ€π»_*
*_NIKA'DAI WRITER ASSO........_*π
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
π€²π»π
*_part 1_*
(littafi na d'ayaπ)
2β£9β£
Gaba d'aya su john sungama tada hankalinsu wajen Neman su Aysha, harda ya Naufal amasu Neman, duk inda ake tunanin zasuje anje, amma babu koda labarinsu, hargisansu Ariana k'awar su Aysha, itama saida taji babu dad'i, dantana k'aunar Aysha sosai, amma tabbas tasan wata rana zasu had'u.
Ranarda aka sanarmai jirgi zaije Nigeria tunda wuri yaje yatare a filin jirgin, duk wani shigi da ficin fasinjoji a idonsa akayi, har aka gama komai jirgin yatashi baiga komai kama dasu Aysha ba.
Wannanma yak'ara tada hankalinsu sosai.
+++++++
Su Aysha kam suna Canada hankalinsu kwance, komai suka buk'ata suna samunshi, babu tsangwama bare k'yara, basu 6oye komaiba kuma alabarinsu, sun fad'ama Dady komai, yakumayi alk'awarin taimaka musu.
Sannan yace, "zai madasu makaranta, Dan iliminsu shine zaizama makamin daxasu kar6o 'yancinsu harma da sauran yaran dasuke cikin irin halin da aka sakasu.
Su Aysha sunyi matuk'ar farinci da hakan, sun d'auki Dady tamkar mahaifinsu, kuma suna k'ok'arin gyara tafiyar addinin yaran gidan, dansuga sunada k'arancin kulawa anan 6angaren.
Sosai Dady yaji dad'i, Dan dama Naufal ne mai k'ok'arin hakan, tokuma aiiki yamasa yawa ayanzu.
_____________________________
Bikinsu Sultan da Mujahedeen nata gaba towa, yayinda cikin mama keta k'ara girma, amma tanata k'umshe kayanta bataso asani.
Batasan tuni Ammah tafargaba, Dan haka taketa bata kulawa, sosai lamarin yarink'a bama mama kunya, danta lurama kamar kowa yasan tanada cikin agidan.
Dan sosai hajia babba ke nuna mata k'arin k'iyayya da tsana.
Ko kad'an bata kulata, ita kanta hajia babba tsoron mama takeyi sosai tundacan barema yanzun, duk dai sanda suka had'u sai hajia babba tayima mama habaici, wai abin kunya tsofai-tsofai mama tayi ciki.
Tun abin nadamun mama harya koma bata dariyama.
Koda aka shiga hifimar bikinsu ya Sultan mama itace akan komai, babu laifima umme Amarya nad'an saka baki awasu al'amuran.
Komai anyishi Na girma da arzik'i, ansha bidiri sosai da bired'e.
Tundaga randa aka d'aura auren ya khaleel yabar gidan, Dan bayason adameshi da surutun k'annensa sun rigasa aure, duk da dama shican bai bama dangi fuskar wasa dashiba.
To bikidai yatashi lfy, ankawo amare anan cikin gidan, dagacan baya baffah yasayi k'aton fili da dad'ewa ya ajiye domin 'ya'yansa, duk Wanda yatashi aure saidai yad'iba nasa yagina, Dan anraba musu tuni, akwai katanga tsakaninsu dasu ainahin cikin gidan, sai akayi k'ofar dazata sadaka danan cikin gidan baffah, yayinda gate d'in gidan yake a can baya, saiya kasance layinsu daban-daban.
Bayan biki babu dad'ewa baffah yad'auke mama suka lula k'asar Turkia.
Bazasu dawoba saita haihu.
+++++++++++++
A UK kam su john harsun fara sanyi daneman su Aysha, wannan yasaka ya Naufal tattara inasa-inasa yamusu sallama yadawo Canada.
Alokacin su Aysha harsun fara University hankalinsu kwance, kasancewar Dady lecturer ne a makarantar.
Sosai su Aysha suka dage, Dan Canada suna amfani da yare biyu ne, English & French.
Sosai sukayi murna da dawowar ya Naufal kusafasu, yakwashe komai yabasu labari bayan barinsu islands UK, sunsha dariya sosai, wani gurin kuma su John sukansha tsinuwa.
____________________________
Rayuwa tashud'a sosai, abubuwa nata gudun fanfalak'e, tuni mama ta haihuwa 'yan uku duk maza, bak'aramin farinciki wannan familie suka shigaba, idan kacire hajia babba datakeji kamar ta 6atar da mama da 'yayanta, wad'anda sukaci sunan baffa, da Baban mama da Baban baffan.
*_Rufa'ee (khalefa), Dawud (Affan), Abdallah (Adeel)_*.
Yara harsun fara wayo abinsu, kowa sansu yakeyi agidan, kasancewar sune k'anan.
Amma banda 'yan 6angaren hajia babba.
Ya khaleel ne kawai babu ruwansa, shidama baya raba d'ayan biyu. Kowa nasane agidan, yana bama su mama girmansu, yana k'yautatama k'annensa da iyayensa, yana nan har yanzu baya d'aukar raini.
####
Suma dai su Aysha karatu natafiya musu yanda yakamata Alhamllah kam, Aysha ank'ara girma sosai, tazama big girl abinta, yanzu tana shekara ta 16, takusa shiga 17. Amma idan kaganta saika d'aukama takai 18 saboda jindad'i da kwanciyar hankalinsu data samu, takanyi tunanin gida, wani lokacin takansha kukanta saboda kewar su mama da 'yan uwanta, meerah da ifteehal sukan lallasheta danuna mata ladan mai hak'uri, aganinsu aii komai yazo k'arshe, tunda Dady yace dasun kammala karatunsu nanda shekara 1Β½ dakansa zai maidasu Nigeria, wannan yasama Aysha tak'ara maida hankalinta sosai ga karatun.
Bata kula kowa, Dan it's ko aboki namiji batashi a school, inhar baka ganta tareda ifteehal ba to zaka ganta tana karatu ko latsa waya, Maheer ne kawai Aysha take sakewa dashi bayan Naufal data d'auka amatsayin babban wa.
Son ya khaleel kam yana nan mak'ale a zuciyarta, kullum k'ara girma yakeyi dasakin rassa, amma ta danne kayanta bats amince kowa yasaniba.
Meerah da ya Naufal kam soyayya mai k'arfi tashiga, 100% iyayensa sun amince masa ya auri meerah.
Acewar Dady aii zaiyi jihadi ne, kuma meerah ba it's tasaka kanta a wannan halinba.
Kiwa yayi farinciki da wannan had'i, karfa Sholy da ifteee da maheer suji labari, sosai suke arinciki.
*_bayan shekara 1_*
Aysha sanye cikin bak'in dogon wando, ta d'ora jar riga wadda takai mata har guywa, hakama rigar sanyinta ja mai k'yalli, tayane siririn bak'in gyale akanta, sosai tayi k'yau, danta k'ara girma da cikar hallita, komai nata Na babbar mace yagama bayyana.
Ya Naufal daya fito daga d'akinsa yace oya lil sholy ina iftee kuzo Na saukeku inada wajen zuwa.
Kai ya Naufal, nikam tunda bikinku yamatso kaida Anty meerah duk kunwani rud'ar da kanku, idan sauri kakeyi kabamu key d'in kawai mutafi.
No kumuje Na ajiyeku kawai, idan kuma zaku jira maheer ne to nawuce abina, dadyma yau bazaije aikiba.
Tab broth munada exams fa yau, inamu inajiran sarkin barcin can. Iftee dake fitowa saga d'aki tafad'a.
Gaba ya Naufal yayi abinsa, tofa zanwuce abina.
Da Saudi sukabi bayansa.
Tunda suka shigo makarantar yau gaban Aysha keta fad'uwa, ga girarta ta dama sai harbawa takeyi, addu'oi taitayi azuciyarta.
Kasanceaar itada ifteehal kiwa da abinda yake karanta yasa basa tare ayanzu.
Gama exams d'insu kenan Aysha tafito amatuk'ar gajiye, tafiya take kamar zata fad'i, ga yunwa, class d'in su ifteehal tanufa Dan bata iya cin abinci saida ita, tunda tazo school d'in batada k'awa sai ifteehal, sauran duk k'awayen hello hii ne, garama wata 'Yar Nigeria mai suna Khursum, itama bawani sakin jiki ayshan tayi da itaba, saboda tsaro, Dan haka kawai halayen Khursum d'in basa birge Aysha, kullum kuma Anty meerah tana nuna mata tayi taka tsantsan da mutane, saboda tasan su John bawai sun daina Neman su baneba.
Kan Aysha ak'asa tana danna waya domin kiran ifteehal saitaji kawai tayi karo da Abu.
Da sauri tad'ago tana kallonsa, fad'uwar gaba, tsinkewar zuciya, daskarewar jini duk suka riski Aysha alokaci d'aya.
Cikin mamaki take kallonsa, ko'a mafarki bata ta6a tunanin ganin mai kama dashibama awannan lokacin........... βπΏ
*_kowaye Ayshar tagani?.π€_*
*_I love you all_*ππ»ππ»ππ»ππ»πππ.
[8/17, 10:10 PM] Aisha Galadima: *_Typingπ²_*
π€°π»
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πͺwuk'a bata hudashiπ‘}_
*_Bilyn Abdull ceπ€π»_*
*_NIKA'DAI WRITER ASSO........_*π
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
π€²π»π
*_part 1_*
(littafi na d'ayaπ)
_Alkairin ALLAH ya iso agareku 'yan group d'in *MAMAN SHUEIM NOVELS & MAMAN SHAHEED FAN'S & UMMU NOOR NOVELS WORlD* ina godiya sosai da k'auna._.
_bilyn Abdul tana yinku_πππ»
ππππ
3β£0β£
Sanye yake cikin suit blue, sunyi masifar yimasa k'yau, k'yawun haibarsa da nagartaccen annuri yana nan, babu abinda ya canja agareshi. Saima k'yawu da kwarjini dataga yak'ara mata, fuskarnan ad'aure tamau kamar yanda tasanta ashekarun baya.
Kallon ido cikin ido sukaima juna, kowannensu saida tsigar jikinsa ta tashi, Aysha tayi azamar janye dara-daran idanunta daga kallon rikitattun nasa.
Bakinta yamata nauyi, tama rasa mizata furata, farin cikin ganin ya khaleel zatayi kokuma kuka? wanne yadace agareta arin wannan ranar?, gata ga abin sonta Wanda baimasan tanayiba.....
Maganarsace takatse mata tunaninsa, muryarnan tasa maisaka marajin magana nutsuwa tadaki dodon kunnenta, cikin harshen turanci yake maganar, dan baimayi zaton yarinyar tasan wani yare hausaba a duniya.
K! hankalinki yana a tsakkiyar kaine dabakisan abinda ke a gabankiba?.
Ba halin Aysha ne rashin kunya gana gaba da itaba, amma a yau saita samu kanta da murgud'ama ya khaleel d'in baki, tana magana k'asa-k'asa cikin k'unk'uni.
Da Hausa takeyin maganar, amma bayajin mitake fad'a, saibakinta daketa motsawa ya tsirama mayun idanunsa.
Bata ankaraba taji anbige mata baki, hannu tasaka da sauri tadafe bakin nata saboda zafin dataji ya ratsata, kafin kacemi hawayen sunfara gudun zirnaniya a kumatunta.
Yaja siririn tsaki yana hararta, saida yara6a ta gefenta zai wuce sannan yace, ''gobema kisake ma wani rashin kunya".
Wlhy ALLAH ya isana, Aysha tafad'a cikin harshen Hausa.
Tsayawa yayi cak daga tafiyar dayakeyi, baiji mitaceba, amma saiyaji tamkar Hausa tayi, kai kodai kunnenane yajiyemin k'arya?.
Ya khaleel yafad'a yana waigowa inda Aysha take.
Saidai tuni tayima nisa dawajen, amma kamar ance tajuyo, saigata ta waigo, suna had'a ido tamasa gwalo dasaka hannayenta a kunne kamar yanda yara keyi idan Suna tsokanar 'yan junansuπ.
Da d'an gudunta tashige bayan wasu samarin d'alibai ta 6uya.
(Ho Sholyn Anty meerahπ€£π€£π€£)
Samun kansa yayi dasakin murmushi, tunda yake baita6a had'uwa da shashashar yarinya irin wanga d'iyaba, yakuma Jan k'aramin tsaki tareda juyawa yacigaba da tafiya, har sannan murmushin yakeyi Wanda shikansa baima San namiyeba.
Aysha naganin yatafi tafito daga gun 6uyanta, wani nishad'i nadaban takeji ayau d'innan, tadad'e batayi farincikiba a rayuwarta, wai yau itace tareda ya khaleel, tabbas tasanma bai ganetaba, to yama za'ayi yaganeta, tunda ko'a wancen lokacin bawai ta Isa yawani tsaya kallonta baneba, ita tundama take dashi basu ta6a kallon ido cikin idoba sai yau, ta lumshe idanunta tanamai tuna kwayar idon ya khaleel d'in maicikeda kwarjini da abubuwa masu wuyar fassara ga ma'abocin kallonsa.
Tasanma yanzu yadad'e dayin aure, k'ilama harda 'ya ko d'a, jitai wani bak'in cikin ya soki k'irjinta, taja tsaki tana fad'in yoni INA ruwanama da aurensa mtsowww.
Kekam wakikema tsuk'a?.
Cewar ifteehal data iso wajen Aysha da idanunta ke a lumshe har yanzu.
Da Sauri Aysha tabud'e idonta, tab yaushe kikazo?.
Yaza'ayi kisani, nifa sometimes kina bani mamaki, kina Acting like mai soyayya wlhy, shin kodai kinfad'a tarkon wanine a k'asar tamu?.
Harara Aysha tazabgama iftee, a'a Auren wani nakeyi k'arewar soyayya, ni muje muci abinci yunwa nakeji parrot kawai.
Tsaki iftee tayi, tayi gaba tana fad'in ai gwamma dani parrot ce, kekuma dutsi ko?.
Aysha tayi murmushi, Dan tasan ifteehal tashaki haushine, bataso ayshar nace mata parrot.
Gaba d'aya yau duk Wanda yaga yanayin Aysha yasan tana cikin farinciki, harma mom takasa hak'uri ta tambayeta.
Aysha tace lah babu komaifa mom exams d'in yaucedai tayi dad'i sosai.
Meerah dake zaune gefen mom dama suna list d'in abinda zasu Sayo Na shirin bikin ya Naufal d'in da meerah sukeyi.
Ta kalli Aysha tana nazarinta, ko kad'an bata yarda da zancen Na Aysha ba, zuwa yanzun kam saidai tabama wani labarin Aysha amma badai abataba.
Itama ayshar ganin kallon da Anty meerah kemata yasakata mik'ewa tashige d'akinsu itada ifteehal.
Mirmushi kawai meerah tayi, tacigaba da abinda takeyi.
______________________________
Taheer gobe idan ALLAH ya kaimu zamubar k'asarnan, Dan bincike ya tabbatarmin yarinyar ba d'iyarsa baceba, amma akwai yarinyarsa wadda matarsa tarasu tabari tana nan America Tana karatu, kuma daga nan Canada yawucene Domin dubata itama.
Ayanda ita wannan yarinyar take nunamin kamar d'iyar tasa batajin magana, so babbar hanyar dazamu sami bayanai akansa sosai shine d'ayanmu yayi soyayya da yarinyar ta kwana goma kacal.
OK Na fahim ceka, amma ina ganin awannan fagen kaiyakamata kataka rawar gani, Dan babu macen dazakace kanaso bata sokaba, saboda yanayin k'arancin lokacin damuke dashi.
Harara ya khaleel yasakarma youseef, amma bakada hankali alhaji, kaima kasan wannan ganganne wlhy.
Dariya suka yi suduka, Taheer yace, "boss ALLAH kuwa gaskiyar youseef, kaine kawai zaka samu damar samun zuciyarta cikin k'ank'anim lokaci, Dan nasan wlhy tun a zuwan farko zata amince maka.
Indai sainine zanyi soyayya da yarinyar nan to Ku tabbata bazamu kama Alhaji Alasan kwangila a nanba kuwa, kuma wannan itace damarmu ta k'arshe akansa.
Taheer kaine zakayi soyayya da ita.
Yana gama fad'a yatashi yashige d'aki.
Binsa kawai sukayi da kallo suduka, Taheer ya sauke ajiyar zuciya yana maida kallonsa ga youseef, anya kuwa j yanada lfy youseef?.
Miyasa kace haka kaikuwa Taheer?.
Gani nayi ko kad'an mata basa agaban j, tunda nake dashi banta6ajin yayi hirar maceba wlhy, kaduba yanda mata ke mutuwa akansa ammashi ko kallon arzik'i basu isheshiba, yakai lokacin dazai buk'aci mace kusa dashi amma banta6a ganin j yarik'e hannun wata yarinyaba ALLAH kuwa.
nida kai duk muna Neman mata, amma koda wasa wannan harkar bata ta6a birge j ba, saima fad'a dayake mana akullum akan muji tsoron ALLAH.
Humm hakane gaskiyarka Taheer, ALLAH bazan 6oye makaba abin nadamuna, Dan sosai ina k'aunar j, inajinsa tamkar d'an uwana najini bawai aboki ko oga a wajen aikiba kawai.
d'azu damuke jiransa amota cikin makaranta, sainaga kamar yatsaya da wata yarinya.
Ashe ka kula, nima nagansu, nadaiyi shirune kawai, amma nasan koda zamu tambayesa yanzu zaice babu komaine kawai.
Mugwada tambayar tasadai to, idan mun samu amsa to, kasansa maganarma ta kud'ice awajensa.
Dariya Taheer yayi yace Oga J kenan, shidai komai nasa yanada banbancin tsari dana sauran jama'a.
Ya khaleel kam wanka yakeyi hankalinsa a kwance, saidai tunanin yarinyar data masa gwalo yakasa barin zuciyarsa, murmushi yaketa saki aduk lokacin da zuciyarsa ta tariyo masa murgud'a bakin data masa da gwalo, ahankali ya furta mara kunyar banza kenan, ya ture tunaninta da k'arfin tsiya ya maye gurbinsa dana Alhaji Alasan kwangila, wanda sukebi tundaga Nigeria domin son kamashi, yaja wani dogon tsaki, a zuciyarsa ya furta kazo hannu aii insha ALLAH, duk Wanda yafad'a tarkon Ibraheem Abdallah dama yad'auka yagama shiga uku kawai.
Yasaki lallausan murmushinsa dasai yagadama yakeyi yana saka rigar wanka pink.
Haka kawai yakejin nishad'i tun lokacin dasuka had'u da yarinyar nan, shirmenta yayi tasiri a zuciyarsa, batareda yasan daliliba.
____________________________
Momy nifa maganar gaskiya zantaho da matarnan idan zamuzo meeting na k'arshen shekara.
Babu damuwa Zuwairah, kitaho da itad'in, aii yanzu komai ya wuce.
Alhmdllh, wlhy nikam dama ta isheni.
Kai zuwairah, nibansan lokacin dazaki fara son mutaneba? Daga ke har mijin naki halinku d'aya, gashinan kun koyama yaranku kuma.
Hhhh kai Momy ALLAH kinbani dariya nikam, ammafa kemad'in haka kike.
Yauwa wai kuwa Momy bazakima khaleel magana yayi aurebane? Kidubafa har matan su Sultan sun haihu, gashi ana shirin yima Mufeedah aure itadasu Amal, shi koniyyar auren ma baida ita.
Kinsandai halin Ibraheem sarai, amma idan kukazo wajen meeting sai ataru amasa magana, damage hajia Salma NATA damuna akan d'iyarta Abeeda, kinga saimuji idan yanada ra'ayinta, Dan Nima namasa sha'awar yarinyar k'yak'yk'yawace.
To shikenan, ALLAH ya kaimu lokacin, yasa kuma ya amince, kinsandai mird'ad'd'en halin d'an naki aii.
Shukurah tacemin dayaje k'asar yaje har gidanta, nace taci gari.