Showing 9001 words to 12000 words out of 31747 words
a yau.
A haka Abba lamido yarabasu ya wuce yafita fuuuuu.
Wanda nan itama Mairo ta duka anan tana xubar da hawaye, sai da sukayi mai isar su sannan umma yadikko tuno da jegon dake jikin mairo yasata saurin mikewa takamo ta tanac cewa " Mairo tashi daga turbaya kin san fa ke maijego ce muje na dora maki tafassashen ruwa na gasa jikin ki.
Sai a sannan da kyar Mairo ta iya ta shi da taimakon umma yadikko ta nufi cikin bukka yyn da dashigan su umma yadikko ta kwantar da Mairo akan gadon kasar ta sannan ta fito don ta dora mata ruwan wanka.
Haka a wannan daren umma yadikko ta gasa mata jiki sosai don koda a suba gari bai waye ba takuma dora mata wani ta gasa ta sosai wanda hakan yasa taji da'di sosai a jikin ta..
Sikuwa mutanen rugar nan tuni labari ya wade mairo ai mijin ta yasaketa wasuma cewa suke kila cutan zamani yasa mata.
Da hantsi kuwa mutane haka suke buruntun xuwa ganin Mairo anasu cewar sun xo mata jajantawa ne,amma gulma ce a cikin su.
Shikuwa Abba lamido kullum yana cikin masu balai bb xaman lfy sam a tsakanin su.
Wanda a kwana biyu tuni Mairo jiki yy kyau don yan xu in fitinan Abba lamido ya isheta sai ta nufi cikin gonaki wata sain kuma cikin dajiku don acan tafi jin dadin xaman ta.kullum tana cikin ibada da kai kukan ta ga mahalicci intagama ta farali ta duka nafila.haka xata xauna a lokutan da tasan Allah na gaggauta amsan Addu'an bawa tayi ta addu'oin ta.
LOKUTAN_AMSAR _ADDU'A....
Kowanne lokaci idan mutum
yayi addu'a Allah yana karba.
Sai dai Ubangiji cikin baiwarsa
da falalarsa ya ke'banci wasu
lokuta ya sanya musu albarka
da baiwa fiye da sauran lokutai..
Wadannan lokutan sun hada da:
1. DAREN JUMA'A: Wato ranar
alhamis da dare, da kuma
wunin jumu'ar. Ma'aikin Allah
(alaihis salam) yace "babu wani
bawa wanda zai dace yana addu'a acikinta fache sai Allah
ya amsa masa".
2. WATAN RAMADHAN: gaba
dayansa lokaci ne na amsar
addu'a.
3. LAILATUL QADARI: Shima
lokacin amsar addu'a ne.
4. TSAKAR DARE: Musamman ma
sulusin karshensa.. Lokaci ne da
Allah yake gwanjon rahamarsa
ga bayinsa.
5. LOKACIN DA AKE KIRAN
SALLAH, DA KUMA TSAKANIN
KIRAN SALLAH DA TADA
IQAMAH.
6. LOKACIN DA AKA IDAR DA
SALLOLIN FARILLAH.
7. LOKACIN DA AKA GAMA
KARATUN ALQUR'ANI, KO
WA'AZI KO WATA KOYARWA TA
ILMI: Shima lokacin karbar
addu'a ne.
8. LOKACIN DA ZAKARA YAYI
CHARA. Shima lokacin amsar
addu'a ne.
9. LOKACIN TAFIYA TA ALHERI:
kamar tafiya hajji, sada
zumunci, jihadi, ko fatauci.
Shima lokacin amsar addu'a.
10. RANAR ARFA: awannan
ranar, da wanda yake Makkah,
da wanda yake gida, duk Allah
yana amsar addu'arsu.
11. LOKACIN ZUBAN RUWAN
SAMA_ Shima ana amsar addu'a
acikinsa.
12. LOKACIN DA AKA TSAIDA
SAHUN YAQIN DAUKAKA
KALMAR ALLAH.. Shima ana
amsar addu'a cikinsa.
13. LOKACIN DA MUTUM YAYI
SUJJADAH. Shima ana amsar
addu'a cikinsa.
14. LOKACIN DA MUTUM YA
FARKA DAGA BARCI: musamman
idan mutum ya karanta
"sub'hanallah wal'hamdulillah,
wa la'ilaha'illal-Lah wallahu
akbar" (QAFA 10). Duk abinda ka roka Mustajabah.
Don Allah duk wanda yakaranta yy kokarin aiki da shi shine xanyi farin ciki nasan atlist kuna amfani da wasu daga cikin darassan dake cikin wannan labarin.
ALLAH YA SA MU DACE..
A ranar da kwana uku ta cika kuwa tun safe Mairo ta nufi daji tarasa ina xata dosa wanda a haka har wuraren karfe 4pm sannan ta nufo cikin kewayen nasu cike da sanda tana labe ha'di da leke.
Mairooo.........."
Jin muryan ta yasa Mairo raxana cikin sauri ta juyo jikin ta har rawa yakeyi,ganin fuskan ta yasata kara bude idon ta sosai ganin ko mafarkin da ta saba yi ne nata,cikin rawar murya da kuma hawaye da suka fara bin fuskanta kaman anbude fanfo tace umma nah."
Kuka ne ya kwace mawa umma tanufi diyar tata ta rungume yyn da khalifah ya tsaya yana kallon Addan nashi.
Jiyoo motsin muryan Abba lamido yasa shi saurin kamo hannun Mairo yana cewa" umma mu tafi ga Abba nan, Adda mugudu kar ya hanamu ke.
Ai jikin ummah na rawa tayi saurin bude mawa Mairo motan tasaka ta yyn da khalifah yy saurin shiga gidan bayan da Mairo take, ita kuma umma tayi saurin tayar da moton ta figeta cikin wani irin mahaukacin gudu a zuciya n ta tana furta ai lamido ka rabu da Mairo kenan har abada.
Sai dai kuma ita intana bukatan ka ta neme ka.
Shikuwa Khalifah sai da yaga sun tsira sun gudo da Adda Maryam sannan a hankali cike da sangarta ya kwanta a jikin mairo yana kuka yana cewa " Adda Maryam nayi missing din ki.
Kuka ne ta cigaba da yi takuma jawo shi jikin ta tana cewa" kayi hakuri khalifah yanxun ai gani xamu xauna a tare.
Kuka umma keyi don harda sheshsheka don in baxata manta ba rabon da Mairo tasaka ta a ido tun tana goyon khalifah shaikaru kusan 9 kenan.
Hankali n umma bai kwanta sai da taga sun bar cikin wannan rugar sun fara shigowa cikin gari sannan takara jan moton tana sharara gudu kaman ba itace take masu layla fada akan gudun gangan ci ba.
Naji Comment din ku da addu'oinku gareni ina gdy sosai Allah yabar mun ku son so fisabillah🥰❤️
Plz don Allah karku fitar mun da littafi saboda ta kudi ce gamai bukatan cigaba xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne #200 VTU ma #200 duka ta wannan Number n 08081202932/09137392680.
*Maman teddy🧸*Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 36/37*
```ALHERI WRITERS A️SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
[email protected].
_____________________________
*In the name of Allah🤲🏻*
Abba lamido ne yacigaba da cewa " wlh fito yau sai dai ki nemi wani uban bani ba.
Dajin muryan Abba lamido Mairo da Umma yadikko duka sukayi saurin fitowa wajen bukkan.
Nan Abba lamido ya cigaba da sababi yana cewa" aradun Allah sai mairo ta bar masa gida.
Wanda umma hausi ta tsaya tana mai bin su da kallo ha'di da taba baki tayi cikin bukka n ta,alama na kuci kanku.
Cikin dasashshiyar murya mai cike da gajiyawa Hawaye na bin kuncinta ta duka har kasa tana Abba na don Allah kayi hakuri wlh ba laifina bane k gafarce ni don Allah.
Cike da jin tsanar yar tasa ya dauki sandar kiwon sa yafara xabga mawa Mairo.
Cikin dakiya dagajiya da halin da yake nn mawa yar tata umma yadikko ta rike sandar tana cewa " haba lamido wannan wani irin rashin imani ne,haihuwa fah tayi jego ne a jikin ta fah.
Cikin tsawa yayi saurin cewa ki rufe mun baki yadikko, aradu yau xata bar nan rugar gaba daya ma.
Ganin yafara tasa mairo dake kuka kaman ranta zai fice yasa umma yadikko daukan mayafi tana cewa" wlh lamido nima yau xan bar maka cikin gida,baxan iya xama da wannan irin halin naka ba.
Tom shikenan ku tafi tare.Abba yace hadi da wurga mawa yadikko kallon tsana don duka baya kaunar su sam.
Nifan Mairo tayi tana kamata tace Mairo kiyi hakuri wlh mai hakuri shike da riba.
Muje bar masa gida ko bb shi xaki rayu.
Cikin matsanancin kuka Mairo tace" a"a umma na baxaki bar gidan Abba ba.umma ni dai xan bar masa amma ke ki cigaba da xama umma yadikko don Allah.
Cike da fushi umma yadikko tace muje mairo kar ki bata mun rai...
Zame hannun ta mairo tayi tana rugawa gaban Abba lamido tana cewa" don Allah Abba kagafar ceni,wlh ka bani kwana uku zan naimo Hamma Muhammad sai nakoma gidan shi,amma ka barni na kwana anan na yau har xuwa nan da kwana uku n.
Wata nannauyan ajiyar zuciya Abba lamido ya sauke ha'di da cewa toh na yarda na baki kwana uku ki ne mo mijin ki in ba hakaba aradun Allah sai kin mini gida.
Cikin saurin daga kai tace Abba na yarda.
Tana fadin haka ta juya ga umma yadikko tana ruko hannuj ta na mai cewa" umma yadikko xo muje yace amince na zauna.
Amaimakon umma yadikko ta bita kawai sai ta xube a wurun tana wani fitar da kuka na bacin rai,tausayin mairo ne fal zuciyan ta,tabbas da tana da inda xata kaita to xata kai ta a yau.
A haka Abba lamido yarabasu ya wuce yafita fuuuuu.
Wanda nan itama Mairo ta duka anan tana xubar da hawaye, sai da sukayi mai isar su sannan umma yadikko tuno da jegon dake jikin mairo yasata saurin mikewa takamo ta tanac cewa " Mairo tashi daga turbaya kin san fa ke maijego ce muje na dora maki tafassashen ruwa na gasa jikin ki.
Sai a sannan da kyar Mairo ta iya ta shi da taimakon umma yadikko ta nufi cikin bukka yyn da dashigan su umma yadikko ta kwantar da Mairo akan gadon kasar ta sannan ta fito don ta dora mata ruwan wanka.
Haka a wannan daren umma yadikko ta gasa mata jiki sosai don koda a suba gari bai waye ba takuma dora mata wani ta gasa ta sosai wanda hakan yasa taji da'di sosai a jikin ta..
Sikuwa mutanen rugar nan tuni labari ya wade mairo ai mijin ta yasaketa wasuma cewa suke kila cutan zamani yasa mata.
Da hantsi kuwa mutane haka suke buruntun xuwa ganin Mairo anasu cewar sun xo mata jajantawa ne,amma gulma ce a cikin su.
Shikuwa Abba lamido kullum yana cikin masu balai bb xaman lfy sam a tsakanin su.
Wanda a kwana biyu tuni Mairo jiki yy kyau don yan xu in fitinan Abba lamido ya isheta sai ta nufi cikin gonaki wata sain kuma cikin dajiku don acan tafi jin dadin xaman ta.ko kuma kullum kaganta tana cikin ibada da kai kukan ta ga mahalicci inta gama ta farali ta duka nafila.haka xata xauna a lokutan da tasan Allah na gaggauta amsan Addu'an bawa tayi ta addu'oin ta.
LOKUTAN_AMSAR _ADDU'A....
Kowanne lokaci idan mutum
yayi addu'a Allah yana karba.
Sai dai Ubangiji cikin baiwarsa
da falalarsa ya ke'banci wasu
lokuta ya sanya musu albarka
da baiwa fiye da sauran lokutai..
Wadannan lokutan sun hada da:
1. DAREN JUMA'A: Wato ranar
alhamis da dare, da kuma
wunin jumu'ar. Ma'aikin Allah
(alaihis salam) yace "babu wani
bawa wanda zai dace yana addu'a acikinta fache sai Allah
ya amsa masa".
2. WATAN RAMADHAN: gaba
dayansa lokaci ne na amsar
addu'a.
3. LAILATUL QADARI: Shima
lokacin amsar addu'a ne.
4. TSAKAR DARE: Musamman ma
sulusin karshensa.. Lokaci ne da
Allah yake gwanjon rahamarsa
ga bayinsa.
5. LOKACIN DA AKE KIRAN
SALLAH, DA KUMA TSAKANIN
KIRAN SALLAH DA TADA
IQAMAH.
6. LOKACIN DA AKA IDAR DA
SALLOLIN FARILLAH.
7. LOKACIN DA AKA GAMA
KARATUN ALQUR'ANI, KO
WA'AZI KO WATA KOYARWA TA
ILMI: Shima lokacin karbar
addu'a ne.
8. LOKACIN DA ZAKARA YAYI
CHARA. Shima lokacin amsar
addu'a ne.
9. LOKACIN TAFIYA TA ALHERI:
kamar tafiya hajji, sada
zumunci, jihadi, ko fatauci.
Shima lokacin amsar addu'a.
10. RANAR ARFA: awannan
ranar, da wanda yake Makkah,
da wanda yake gida, duk Allah
yana amsar addu'arsu.
11. LOKACIN ZUBAN RUWAN
SAMA_ Shima ana amsar addu'a
acikinsa.
12. LOKACIN DA AKA TSAIDA
SAHUN YAQIN DAUKAKA
KALMAR ALLAH.. Shima ana
amsar addu'a cikinsa.
13. LOKACIN DA MUTUM YAYI
SUJJADAH. Shima ana amsar
addu'a cikinsa.
14. LOKACIN DA MUTUM YA
FARKA DAGA BARCI: musamman
idan mutum ya karanta
"sub'hanallah wal'hamdulillah,
wa la'ilaha'illal-Lah wallahu
akbar" (QAFA 10). Duk abinda ka roka Mustajabah.
Sai kuma:
*NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI.*
1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
4)Raka'a 2 bayan magariba
5) Raka'a 2 bayan sallar insha,
Don Allah duk wanda yakaranta yy kokarin aiki da shi shine xanyi farin ciki nasan atlist kuna amfani da wasu daga cikin darassan dake cikin wannan labarin.
ALLAH YA SA MU DACE..
A ranar da kwana uku ta cika kuwa tun safe Mairo ta nufi daji tarasa ina xata dosa wanda a haka har wuraren karfe 4pm sannan ta nufo cikin kewayen nasu cike da sanda tana labe ha'di da leke.
Mairooo.........."
Jin muryan ta yasa Mairo raxana cikin sauri ta juyo jikin ta har rawa yakeyi,ganin fuskan ta yasata kara bude idon ta sosai ganin ko mafarkin da ta saba yi ne nata,cikin rawar murya da kuma hawaye da suka fara bin fuskanta kaman anbude fanfo tace umma nah."
Kuka ne ya kwace mawa umma tanufi diyar tata ta rungume yyn da khalifah ya tsaya yana kallon Addan nashi.
Jiyoo motsin muryan Abba lamido yasa shi saurin kamo hannun Mairo yana cewa" umma mu tafi ga Abba nan, Adda mugudu kar ya hanamu ke.
Ai jikin ummah na rawa tayi saurin bude mawa Mairo motan tasaka ta yyn da khalifah yy saurin shiga gidan bayan da Mairo take, ita kuma umma tayi saurin tayar da moton ta figeta cikin wani irin mahaukacin gudu a zuciya n ta tana furta ai lamido ka rabu da Mairo kenan har abada.
Sai dai kuma ita intana bukatan ka ta neme ka.
Shikuwa Khalifah sai da yaga sun tsira sun gudo da Adda Maryam sannan a hankali cike da sangarta ya kwanta a jikin mairo yana kuka yana cewa " Adda Maryam nayi missing din ki.
Kuka ne ta cigaba da yi takuma jawo shi jikin ta tana cewa" kayi hakuri khalifah yanxun ai gani xamu xauna a tare.
Kuka umma keyi don harda sheshsheka don in baxata manta ba rabon da Mairo tasaka ta a ido tun tana goyon khalifah shaikaru kusan 9 kenan.
Hankali n umma bai kwanta sai da taga sun bar cikin wannan rugar sun fara shigowa cikin gari sannan takara jan moton tana sharara gudu kaman ba itace take masu layla fada akan gudun gangan ci ba.
Naji Comment din ku da addu'oinku gareni ina gdy sosai Allah yabar mun ku son so fisabillah🥰❤️
Plz don Allah karku fitar mun da littafi saboda ta kudi ce gamai bukatan cigaba xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne #200 VTU ma #200 duka ta wannan Number n 08081202932/09137392680.
*Maman teddy🧸*
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 38/39*
```ALHERI WRITERS A️SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
[email protected].
_____________________________
In the name of Allah🤲🏻
Haka Ummah tayi ta gudu akan titin nan har sai da taga ta bar cikin garin kaduna sannan ta sarara da wannan gudu.ta koma yin shi normal driving.
Bangaren ko Muhammad Adnan da Aneesa tun kan su isa suka sanar mawa su Ammiy da haihuwar Anisa. wanda sosai familyn ta cika da farin cikin jin wannan kyakykyawan Albishir.
Cike da farin ciki a lokacin Umma tace A washe gari su dawo gida nijeria don Hajiya Babba wato kakan su ta matsa kan cewa Anisa a gidan ta xatayi wanka.
Jin ko wannan maganar ya daga hankulansu sosai don dama suna nan garin Abujan ana dai ta dirga da yara ne akan susha nonon Anisa amma sun ki karba.
Don haka ne sukayi yanke shawarar ce masu Ammie Anisa bata da ruwan nono don yaki xuwa kuma sannan likitocin sun tabbatar da tana da brest canser sai yasa doctors din cewa abari su cigaba da rainon babies din,har Allah yasa ruwan nonon ya xo kuma yy masu dadi asamu su amsa.
Duk Anisa ce ta shirya masa wannan planing din,wanda sai da sukayi dirga sosai sannan ya amince da maganan ta,don tun da suka sauka a garin ta kasa gane kan gadon shi,komai yy mata masifa in kaga dariyan shi toh akan babies din shi ne in ya kallesu.
Haka abun yafara damun Anisa don tuni ta xube ta fada saboda sam tadamu da futunan da Muhammad Adnan keyi mata a kwana biyun.
Haka ko da Ammie ta kira waya yake sanar mata da abun da Anisa ta kitsa masa,yana karkewa da cewa " Ammie toh shine likitocin suka ce mu xauna a gama mawa Anisa magani ta samu sauki nonon ya dain ciwo in sun fara karba sai mu taho gidan hajiya Babban.
Sai da Ammie ta nisa sannan tace ni bani da ta cewa " bari na baka Umman ka kayi mata bayani.
Umma ta mika ma wayan nan ya xauna yy mata bayanin komai,wanda Cike da Tausayin Anisa Umma tace eyyyah Allah yabata lfy,kasan haihuwan fari wata sain da matsala yake xuwa,amma kuma dole ku dawo gidan hajiya Babba don ta kosa taga yayan nata,don haka ku dawo mu kanmu xamufi samun kwanciyan hankali.
Haka dai bayan da suka so ba suka tattaro suka dawo gida wanda haka labari yakewaye ko ina na familyn don kullum kowa ka gani yana hanyar xuwa gidan Haj.Babba.
Wanda ranar da Ammie ta tambayeyi Muhammad Adnan sunan daxa asanya ma babies din shi Nan yace na mace yasa mata suna Maryam shia kuma na mijin yace yasa sunan wan Daddy wato Alh. Abubakar mahaifin Ameerah dake zaune a gidan Ammie na rikon ta.
Ammie tayi mmkin cewa da yy wai yasa Maryam wanda sai da ta tambayeshi dalilin saka sunan Amma sai yace sunan ne kawai ke masa dadi.
Sosai babies din ke samun kulawa musamman a wajen su Ameerah don Layla kanwar Muhammad Adnan tun da taje sau daya bata kuma komawa ba,saboda basa shiri da Anisa sam.
Sai dai kullum in su Ameerah sun je gidan su dauko mata pics din su sadeeq da baby sajeeda.don haka suke ce mawa yaran.
Itako Haj. Babba sam bata fahimci komai dangane dasu Anisa da Muhammad Adnan ba.don anga Anisa da ruwan nono cike da kirgi bb wanda ya kawo wani abu kowa naganin may be ciwon da take da shi ne,shiyasa kawai a ke basu madarar Nan.
Zaune Layla a part din Umma tana rike da gorar faro tana shirin shiga kitchen da shi don yau yan kwadayin nata sun motso mata wai a dole Tuwon madara xatayi.
Nufan kitchen din tayi ta dora suger n ta a dan wani towa sannan ta xuba ruwa kadan a cikin tukunyan.
*TUWON MADARA*
*INGREDIENTS*
**Madarar gari rabin loka*
**Sugar gwangwani 2*
**Leda*
**Tray*
**Kneading stick*
*PREPARATION*
*Firstly ki sami ruwa kamar rabin cup ki xuba atukunya saiki juye sugar ki barshi yayita dahuwa harsai yayi kauri In kika dangwala xakiga yanayin danqo kamarna aya mai sugar*
*saiki dauko madarar kina juyawa kina xubawa idan yashige duka shikenan in kuma bai shigeba saiki bar sauran but,kada yayi qarfi sosai kada kice dole sai duka madararki tashige*
*saiki juya bayan tray ki shimfida leda ki kwashe kafin ya fara yin brown kada kice xaki barshi bayan kin juya yana hadewa ki sauke ki sami mara ko muciya kneading stick kisashi yayi plat dai~dai kauri ko fadin dakikeso shikenan saiki yayyanka shape dinda kikeso.
Haka ta dauko ta nufo tsakiyan falon Umma yyn da cikin sauri su Ameerah yan cima