Showing 21001 words to 24000 words out of 31747 words

Chapter 8 - Bafullatanan Ruga Book 1 Complete Hausa Novel

02 Feb 2025

120

Muhammad Adnan don wasun suma basu taɓa ganin irin su ba.
Bayan Abba macciɗo sun gama tattaunawa da liman yanufo bukkan su..

Cike da fara'a ya ƙaraso ciki yana ƙwala kirar matanna shi, wanda jin kiran tasa yabasu Duka mmki.
Kallon shi umma yadikko tayi haɗi da cewa" mai yafaru ne lamiɗo?.
Cikin farin ciki ya kallesu yana cewa"wannan yarinyan da tayi kwantai yo Allah yakawo mata miji, kuma in Allah ya yarda a yau xa'a ɗaura auren ta.
Cikin faɗuwan gaba umma hausi tace" a wani rugar wannan mara rabon yaron ko yake?.

Kallon ta yy sannan yace haba hausi ae abin mu gode ma Allah ne, yo xagin mu da akeyi a rugar nan duk taxo ƙarshe.
Nan Abba macciɗo ya fara basu labarin Muhammad Adnan da duk wani bayanai da ya bashi akan shi.

Ae da jin haka umma yadikko ta hau tafa hannu tana cewa" lamiɗo..." lamiɗo yanxu ƙosawan ka da mairo har yakai ka ka aurata da wanda bamu san usulin sa ba. Gsky kakuma tunani don bazan amince a aurar da ɗiyata Ga wanda ba musan usulin sa ba.

Wani mugun kallo Abba lamiɗo yayi mata sannan cike da bala'i ya hau cewa auran nan inkinga anfasa to bana a raye. Kuma har da kk wani batin ɗiyar ki. Ɗiyarki ta inah, bafa ke ce kk haifeta ba, uwar ta ma kanta na mata nirki da xuwa inda take, balle ke nine uban ta, kuma nn nake da damar aurar da itah ga duk wanda naso.

Juyawa yy a fusace haɗi da barin kangon.
Itako umma yadikko shiru tayi tana tunanin rashin adalci na Abba macciɗo. Haɗa ido sukayi da mairo wanda duk taji abun dake faruwa, kuka tasa haɗi da nufan cikin bukka. Wanda cikin sauri umma yadikko tayp bayan ta.

Umma Hausi dake tsaye tana cije yatsa, sam ranta bai mata Daɗi ba jin mairo xatayi aure.
Haushi ne ya turniƙeta, nan ta hau cewa'lallai wannan yarinya da sa'a a tare da itah, uwar ta ga ta can tana auren hamshaƙin mai arxiƙi A cikin garin Kano, itama gashi tasamu, gsky bari lamiɗo ya dawo duk yanda xanyi na hana wannan abu yafaru Sai nayi.





*WAYE MUHAMMAD ADNAN???*

Muhammad Adnan yakasan ce haifaffan ɗan asalin garin Kano, wanda mahaifin shi wato Alh. NASIR ƊAN SAKANAU ya kasance babban attajiri kuma cikakken ɗan siyasa,Wanda yanxu yake da matsayin deputy governor.




More comment more Tyiping... ✍🏻🖊️




Maman Teddy 🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *Tyiping....🖊️*




*BAFULLATANAN RUGA*



*NA*


Maman Teddy 🧸


*Episode 10*


*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

____________________________

Muhammad Adnan ya kasance ɗan sa babba wato na farko, bayan shi kuma a ƙwai Ƙanen shi mata da maza.

Ƙanen shi maza biyu ne sai mata uku. Wanda mahaifin shi Alh. Nasir ya kasance yana da mata biyu ne. Wanda mahaifiyan Muhammad itace uwar gida mai suna Haj.sarah,wanda suke kirar ta da ammiy,sai Amaryan ta kuma Haj.Amina da suke kiran ta da ummah.
Sosai gidan su suke xaman lfy tsakanin su,don inka gan su a cikin gidan baka ta6a banbance ɗan uwar gida da amarya, duda ummah ba wani ƴaƴane da itah ba, guda ɗaya ne Allah yabata yaron nata mai suna uthman amma suna kiran shi da khalifah.
Shikuwa muhammad Adnan saboda mugun sabon dake tsakanin ummah da shi mutane da yawa sai anfaɗa masu ba itah ta haifeshi ba suke yarda. Sosai yake ƙaunar Umman na shi a zuciyan sa.
Muhammad Adnan ya kasance matashine ɗan shaikaru 32 a duniya, wanda tun yana da shekaru 28 a duniya ya auri matar sa Aneesa, wanda ta mutu a son shi, don lokacin da yakawo maganan auren ta Ammiy cewa tayi samm baxata amince ba, don baxai auri sa'ar shi ba. Don age mate ɗin shi ce, lokacin yana 28 itakuma 27.
Sosai Ammiy ta ɗau xafi akan baxata amince ba, wanda muhammad Adnan kuwa yatada hankalin shi sosai musamman yanda yaji Aneesa sanadin hakan tana nema tayi ma kanta illah, don har ƙasar aka fitar da itah.
Ganin komai na neman ya yamutse yasa Umma da kanta ta taje side 'din Ammy akan tayi ha'kuri da hana Auren Aneesa tabari ayi tunda yara suna son junan su...

Wanda badon Ammy taso ba don kawai kunyan umma data saka baki yasata cewa" ta amince da maganan Auren nasu.

Haka Muhammad Adnan da Aneesa akayi aure kuma tundaga nan Ammiy bata 'kara nuna mata 'kiyayya ba.

Duk da dama ba'atare suke da xama ba,don a garin kaduna suke da xama abun ka ga sojan airforce.don haka suke xaune a wurin aikin sa yyn da yake da matsayin captain,don kowa ma da captain Adnan aka san shi a wurin.

Aneesa irin yarannan ne 'yan hutu kuma 'ya'yan masu da shi, kuma irin yarannan ne dasu 'kware a sanin yanda ake xama da miji musamman sanin harkar romancing da kuma kwanciyar Aure,shi yasa duk fitinan Adnan take sarrafa shi har sai yagajiya batare da ta nuna nata gaxawan ba.
Wanda ahaka ta kuma siye xuciyar Muhammad Adnan har yake ganin shi sam baxai iya xama da wata mace bayan Anisa ba.

Kuma shi samm rashin haihuwan ta ba wani dame shi ba,tun da shi acewar sa tana kula dashi yanda yadace ta iya komai da yakeso da mace har kan kwalliya tsafta ga kuma iya cin gindi,don tana shayar dashi abun da yakeso.
Duk da Aneesan dai ada an 'dan ta6a kwakule²n nan ta ýan mata,wanda duk da Adanan ya fahimci hakan soyayyan Anisa ta hanashi nuna mata komai kullum a 'kaunar ta yake.
Dukda A yanxu ta daina komai don a cewa n ta Muhammad Adnan na miji ne tsayayya wanda duk wani fitinan ýa mace sai ta saurara masa,don shi din nashi yasha gaban nata,shiyasa suke xaune da Aneesa kullum suna tare a manne ana aikin abu daya.

~Wacece Anisa?~

Anisa ta kasance ýace gurin justice Bashir musa.wanda ta kasance ýar sa ta uku don tana da yayyu maza biyu sai itah,duk da tundaga kanta mahaifiyan ta doc.Rabi bata kuma 'kara haihuwa ba,don daga kanta ta dakata da haihuwa, mahaifiyan ta ita ka'dai ce a wurin Abban nata,wanda kasancewar hakan yasa justice da doctor Rabi'a ke nuna soyayya ga Anisa sosai don sun sangar tata mutu'ka.wannan kenan.....

Toh niko nace maman teddy ko yaxata kaya,mai zai faru in labari ya riske Anisa na Auren da Adnan xaiyi shi xata rungumi abun kaman yanda shima ya rungumeta akan auren ramuwar wulakanci xaiyi?wato auren manufah kaman yanda yace ko yaya???.
Tom muje dai xuwa don yanzun xa"a fara wasan💃💃

Kar dai fa kuman ta littafin BAFULLATANAN RUGA ta kudin ce #100 naki kacal ki karanta abunki ba kije ta bayan fage ba kk karanta abun Allah ya isah.😏
Idan kuma VIP ne wato verry important people sukuma xasu biya #200 kacal, TRANSFER wato VTU shima #200 kacal,kar dai ku manta maman teddyn kuce wanda tasaba sambado maku littafan ta masu 'kayatar da ku,don nasan baku manta Da ÝAR AIKI BA,DIJAMA ÝAR FULANI,da sauran littafan ta.
Don haka nasan wannan ba cika baki ba xai fa,amma bari nayi shiru,muje dai xuwa💃💃💃

'Bangaren umma yadikko kuwa da shigan ta bukkan ta tanufi mairo wanda ta zauna hawaye na bin fuskar ta,tabbas ta fahimci wa'inda Abba lami'do yake mgn akai,kuma tasan 'karya yakeyi da yace wai auren ta xaiyi,don tasan mummunar abun da tayi masu sai dai inyaxo ramawa kuka take sosai a wurin a zaune,yyn da cikin tausaya mata umma yadikko ta zauna tana lallashin ta akan cewa" mairo kiyi ha'kuri in allah ya yarda wannan abu baxai faru ba,don kawai bb yanda xanyi da Abban ki ne shiyasa,kinsan bana da bakin mgn a cikin kewayen nan.hawaye ne yafara xuba ma umma yadikko ganin ana shirin cutar da ýan Amanan data rike kuma bb yanda xata iyah.
Kwantawa mairo tayi a jikin umma yadikko tana kuka yyn da umma yadikko ke ta lallashin t da bata baki akan ta kwantar da hankalin ta bb abun da xai faru sai alkhairy.

Itako umma Hausi da tana zaman jiran da wowan Lami'do sai kawai gayaniyar fulani taji sun shigo suna bu'da da wasan sanda,don dama al'dar sukenan idan ana aure ko kuma an 'daura auren sam basa da sa'kat har sai ankai amarya 'dakin mijin ta...

Cike da fa'duwan gaba dukan su suka fito,banda mairo da take bukka tana wani irin kuka a cewan ta shikenan tata taxo 'karshe.

Cikin xaro ido umma Hausi take tambayan lafiya mai yake faruwa?
Wanda cikin tsamin muryan su ta fulani suka hau yau Allah yy mairo tasamu miji an 'daura aure kuma a yau xa'a kai ta gidan mijin ta 'dan birni.sai kuma kawao kkji bu'da ya kuma tashi ayyyiiiriririiii.....

Nan xufa ya hau karto ma umma Hausi wanda umma yadikko ta tsaya tayi shiru tana kallon abun kaman a mafarki.
Nan wata bafullatana ta ajiye sandar hannun ta tana cewa" yadikko ina Mairon take mufara mata shirin mu ta fulani.
Nuni tayi masu da hannun alaman mairon tana bukka,wanda nan wasu suka nufi badafi hadi da fara ha'da karmami wasu kuma suka shiga bukkan don fara mata shiri.

Bangaren Ango kuwa wasu dattawan mutane ya dakko da suke aiki a karkashin shi,wanda haka suka je a matsayin iyayen shi aka daura Auren.

Wanda bayan yammaci motoci suka xo daukan Amarya wanda tuni fulanin suka cika mota suna yashe baki a dole gasu xasu tafi birni.
Wanda sosai mairo tasha fada da nasihohi a wurin iyayen nata,wanda haka tana ji tana gani aka rabata da yadikkon ta.

Shikuwa Adnan wani farinciki yakeji a yau kasancewar yasan kalan azaban da xai dandana mawa mairo.wanda duka Fulanin sam basu san auren manufah yy ba.

Dako fulanin rugar nan suka gansu a gidan mairo tsoro ne ya kamasu,ganin irin girman gidan kyau da kuma tsaruwa.gidane na matashi maji da karfin dukiya da kuma wayewa.






Tohh fa free page na gab da karewa a page 15 xai kare fah.



Maxa hanxarta wurin turo da kudin ki ta wannan number 08081202932.
#100 kacal ta MTN idan VIP ne#200 VTU ma#200.



*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*


Maman teddy🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*


*EPISODE 7*

*Story and written by:*
Maman teddy 🧸

*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

__________________________________


Dedicate to my fans❤️😍

~Continuation~

"Cike da tattausar murya khamis ya cigaba da cewa" muhammad fah munxo nan rugar ne don nemo ma iyalinka magani bawai wani abu ba. plz ka manta da wannan mahaukaciyan bafullatanan, don su komai sukayi hauka ne bb hankali a tare da su, just for get a that villager plzzz.
Cike da ƙara ƙuluwa da maganan tashi ya ɗago idon shi da suka sauya lokaci ɗaya daga fari xuwa jah.
Wani murmushin ɓacin rai yayi, kan daga bisani ya furxar da wani irin numfashi mai nauyi ya kara ƙare masa kallo sannan yace" khamis ka manta muhammad Adnan kenan.? Ae bb wani mahaluƙi da xai ɓatamin ya rainamun wayo na ƙƴaleshi. Kallafa yanda tayi mun. See this, wlh baxan ƙƴaleta ba. Just inxaka biyoni na nemo inda yarinyan nan take if not i will go by my self.
Cike da jin haushi Khamis yace" i cant yes is your right Adnan. Amma xaka iya zuwa da kanka baxanje ayi abun da Allah xai tambayeni ba. Amma kasani in xalintanta xakayi wlh Allah saiya saka mata.
Inkuma jahadi xakayi ka aureta ka fitar da itah daga cikin wannan wahaltacciyan rayuwan tasu toh tabbas daxan ce kayi taimako. Inkasan auren ta xakayi don kuxauna A tare har'abada to ns amince xan baka goyon baya na bika muyi komai tare kaman yanda kace.
Jin furucin khamis yasa Muhammad cewa" okay naji xan aure ta baxan cutar da ita ba.
Cike da jin daɗi khamis yace" yauwa Adnan abun da ya dace kenan, but ya maganan Aneesa.
Cike da mmki yake kallon shi, wai shi khamis adole xai auri wannan bafillatanan ne saboda su xauna. A tare.? Wani dan tsaki yy a ciki wanda khamis baijishi ba. Nan yace" a'a khamis karka damu da Aneesa komai xai xo da sauƙi.
Cike da jin daɗi khamis yace" okay muje mu fara neman inda take waye sunan tama? Yafaɗi yana dariya alaman xolaya ce

Bai bi takansa ba ya ce mutaka da ƙafa, don wannan yarinyan tama na rashin hankali, mairo take ne kowa.
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *Tyiping....🖊️*




*BAFULLATANAN RUGA*



*NA*


Maman Teddy 🧸


*Episode 11*


*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

____________________________


A tsorace suka tattara yanasu yanasu da rokon drivern da yakawo su akan ya mai dasu rugar su,wanda wasun su sam saboda tsorata basu tsaya bin ta wanda yakawo su ba,suka tatttara yanasu yanasu suka gudu.

Don ko tsayawa yima Mairo magana basuyi ba.

Haka suka nufi kauyen rugar su ko wacce da gulma a cikin ta,don kowa da abun da ta na'da.

Shikuwa Angon naku Captain Muhammad Adnan basu iso gidan nashi ba sai wuraren 10pm wanda khamis da wani abokin shi mai suna Imraan ban da shakiyanci bb abun da suke masa har suka shigo falon gidan.
Cike da shakiyanci Imraan yace"kai Muhammad Adnan anya bamu ne kamayar Auren manufahn ba,nan yajuya ha'di da kallon khamis dayake ta aikin murmushi cike dason jin 'karin bayani khamis yace" mai yasa kace haka.?

Dry ya kuma yi sannan yace" kalli fah yanda Muhammad yakashe ku'di a wannan gida,da ko ta Anisan tashi bata kai haka ba.
Dry duka suka sa yyn da khamis yace" kai dai bari kawai wlh bafullatanan ruga tayi wufff dashi.

Nan sukasa dry akan mgnan khamis 'din ha'di da mara masa suna cewa ahh lallai kam da gskyn ka khamis, don mun lura tuni akayi ciki dashi,amma yana isan mu da cika baki wai auren manufah sauran Auren ramuwa.

Nan suka kuma saka dry,wanda maganan su da tuni yake 6ata masa rai don wani irin haushi ne yaji yagama rufe shi,cike dajin haushi fuska murtike ya juya ha'di da cewa" tohh naji da allah,rakiyan ma ya isah daga nan.

Cike da bu'de baki Imraan yace " a'ahh hmm lallai kumu tafi don bani da bakin mgn a yanxu.

Dry su khamis sukayi ha'di da cewa " lallai imbran kayi gsky tom Angon bafullatana mun tafi don Allah adai bi masu 'yar mutane a hankali don munsan halin fitinan ka.

Bai basu amsa ba yy wucewar sa,yyn da sukuma suka juya suna dry,don sun sau yau duk wani fitinan sa xai 'kare ta akan 'yar mutane.

Cike da takon isah ya kutsa kan shi cikin falon nata,wanda ganin bata anan yasa shi juyawa ha'di da nufahn part 'din shi,sai da yagama kintsawa ha'di da kammala sallolin nafilan shi sannan ya nufo part 'din ta sanye cikin shigar shi ta kayan barci.

Dan na door bell yy ha'di da kutsa kan shi cikin bedroom 'din nata,wanda can karshen gado ya hangota tana takure da jikin ta,don tun tafiyan fulanin garin nasu takasa ko motsi sai a lokacin ta fara tuno da ddlln auren ta da Muhammad yayi,don haka tsoro ne ya kamata sosai shiyasa ta kasa ko da motsawa.

Dajin bu'dowan kofa yasa ta firgita ha,di da saurin 'dagowa tana rarraba manya manyan idonun ta dasuka kumbura saboda tsaban kuka.

Wani irin murmushin mugun ta yy mata,ha'di d rufe 'kofan yafara tun karowa inda take.

A ranshi kuwa yana kisima kalan azabtar da itan da xaiyi.
Bai tsaya ba sai da ya iso gab da itah,ha'di da xama wanda da xaman sa tayi saurin jah baya tana mai fara xubo da hawaye daga idon ta...
'Daure fuska yy tamau dama kullum fuskan haka take,dago wannan sezxy eyes din shi yy ha'di da dureshi akan nata.cikin murya mai cike da gautsi yafara cewa" kehhh zonan,wkk gudu ni abun tsoro ne?.

Cikin makerketan murya ta hau girgiza kanta alamar a'ah.

Ja baya yy yana mai kwantar da kanshi ajikin royal bed din sannan yace " ok zonan yafada cikin bada umarni.

Jiki na rawa don ita Mairo badai tsoro ba.
Nan ta nufeshi jikin ta ko'inah rawa yakeyi,ga fuskan ta dake ambaliyan fitar da hawaye.
Fizgota yy jikin shi tuno da abun da tayi masu dakuma mugun nufin da yake dashi akan ta.
Jan gashin kanta yy wanda yasha kyalkyali ta fulani,cikin wani irin murya mai cike da ra'da yafara cewa mata" ni ban iyah yi ma mace fa'da ba,ko nakai hannu ko wani abun ba,sam banyin haka amma ina da hanyar hukunta ki ta hanya daban² yo sai kinsan waye Muhammad Adnan.
Yau sai naga inda karfin tsiwar ki ta kare.
Cike da jin xafin kama gashin kanta da yy ta hau kuka sosai tana mai bude baki akan yy ha'kuri,amma kafin tace wani abu ganin bakin ta na rawa xatayi masa mgn yasa shi saurin tura bakin shi cikin nata,wanda bai tsayar da harshen sa a ko inah ba sai da yaji ya cafko nata.nan yafara tsotsar halshen nata cikin wani irin karfi kaman xai fizgo shi waje.
Hawaye ne kebin fuskar ta,jin ta a wani irin rayuwa ta daban wanda bata ta6a tunanin shigar ta cikin ta ba.

Ture shi tafara 'ko'karin yi,amma ina samm ta kasa yin hakan.

Ganin tana shirin bata masa rai yasa shi zare bakin shi daga nata ha'di da ',daukan ta cakkk ya shimfi'dar kan bed.
Yana mai 'ko'karin raba kayan jikin shi,ganin haka yasa ta saurin dira daga kan gadon,wanda ganin ta dira yasa shi sakin mata murmushin xaki gane kuran ki,tako biyu yy ya kamota ha'di da wurgata kan gado yakoma ya kwantota jikin shi ha'di dayi mata rigingine ya kwanto ta saman ta.

Kuka take amma shi sam baya ta kanta,a wannan lokacin so kawai yake tagane kuranta,don haka cikin mugun ta da karfi ya cafki nonon ta wanda su sukafi tsole masa ido,jin irin taushin da yaji a hannun shi yasa shi saurin rufe ido,nan take komai nashi yafara chanjawa,shafasu ya hauyi ha'di da jansu,don so yake ta axabtu.wanda jan su dayakeyi yasata cikin kuka ta hau ro'konshi yy ha'kuri tana cewa"wayyo don Allah kayi hakuri na tuba baxan 'kara ba,wayyo xafi xan mutu wayyoooo.....
Ae hakan ma da takeyi da'di

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login