Showing 18001 words to 21000 words out of 31747 words

Chapter 7 - Bafullatanan Ruga Book 1 Complete Hausa Novel

02 Feb 2025

119

#200 ta wannan numbern 08081202932...







Asha karatu lafiya. 💃💃💃






*Maman teddy ce🧸*
09137392680.
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *Tyiping.....*



🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪

Story and writting by:
*Maman teddy🧸*




Episode 3️⃣➖4️⃣





*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*~GODIYA~*
*Ina miƙa godiya ta ga Allah Maɗaukakin sarki Mai kowa mai komai da yakuma bani ikon fara littafin nan lafiya, Allah yabani ikon kammala shi lafiya Ameen.*

*Gareku iyayena abin Alfahari na ina mai godiya da tarbiyan da kk bani Allah yakaremun ku daga duk kan wani mugu kuma Allah yaja kwana Ameen summa Ameen...*


*GAME DA LABARIN.!*
```Labari ne mai cike da rikitacciyar soyayya tausayi cin Amana yaudara dakuma ban tausayi, wanda nasan xai faɗakar yakuma wa'axantar da nishaɗantar da dukkan wanda ya karanta shi.😍```

*DEDICATION*
Dedicate to my daer daugther Afnan😍 Allah dai ya nuna mana lokaci musha kallo💃🤩

بسم الله الر حمن الر حيم
_________________________________


Ɗan bubbuga bayan ta yakeyi a hankali kuma cikin sigar lallashi.
Wanda dai² kirar Ammiey na shigowa daga phone ɗin shi, cike da faɗuwan gaba ya ɗauki wayan haɗi da kannawa a kunnen sa yana mai ambaton sunan Ammin nashi.

Cike da tsoro Aneesa ta miƙe daga jikin shi tana mai bin shi da kallon shikenan nashiga uku.
Jawota yayi jikin shi yana yana mai shafa gyefen fuskan ta alaman ta kwantar da hankalin ta, wanda nan lumshe ido haɗi da buɗesu akan sa tana msi sauraron jin maganan Ammie dake fitowa daga phone ɗin nashi.
Mohammad Adnan ya'ake ciki ne, da cikin ne a jikin ta ko dai lallurar cutar da ta sabayi ne, ta dinga wahalar da mutane kaman bayin ta.
Cikin dakiya da jarumta Adnan yace"Ammi muna nan dai ana tunanin da cikin a jikin ta amma ba'a tabbatar ba.
Cike da murna kaman ba da masifah ta fara mgn ba tace"kai mashaallh. Allah ya tabbatar.
Ameen yace haɗi da saurin kashe wayan nashi, yana maimakin lokaci ɗaya irin ƙaryan da yy ma Ammin nashi.

Cikin xaro ido Aneesa tace"baka tunanin wannan maganan naka zai iya xama mana matsala.? Mai yasa xakace ma Ammiy haka bayan kasan bana tare da komai.
Amaimakon yabata amsa sai ma ɗaga ta cakk da yy haɗi Dayimata mgn ƙasa² kaman mai raɗa yana cewa"banason Ammie ta tada mun da hankalin ki ne...
Yau inaso kibani farin ciki ne, Kinsan ban gajiya da sonjin ɗumin jikin ki.
Murmushi tayi haɗi da ƙara lafewa a jikin shi don ita a duniya bata da wata farin cikin da ya wuce taga ta kasance da mijin nata har abada, bataƙi kullum suna a manne da junan su ba. Shiyasa take masifar kishin sa. Ko ina xaije suna a tare kaman tip da tire.
A kan tanƙamemen bed ɗin ta ya ƙwantar da ita, haɗi da fara laluban ta. Ganin idon shi yafara rufewa yasa ta sakin murmushi haɗi da jawoshi jikin ta haɗi dayin rigingine ta kwanto a jikin shi.
Tashi tayi cike da wani irin salo tafara ƙoƙarin rabashi da kayan jikin shi da ba wani nauyi ne dasu ba.
Da taxo cire masa boxer jikin shi ne tafara bin shi da salon da tasan yana rikitashi ainun, Don sai da tagama liliyata tana shafa 🍌 ta cikin wani irin salo dake tada masa da feelings sosai duda tasan irin masifah tasa.
Nan ko 🍌 ta miƙe tayi ƙammm, ganin haka ko nan tacigaba da shafawa da tattausan hannun ta. Tana mai wasa da twins ɗin sa.
Sannan a hankali tafara cire boxern jikin shi ganin yanda abun take xillo kaman xata fito.
Bakin ta takai tana mai tsotsan ta kaman tasamu 🍬 mai masifar daɗin nan. Sosai take safata haɗi da tsotsan ta, lokaci ɗaya mutumin naku ya rikice, shiyasa a kullum yake ƙara son Anisan tasa, don a ganin yarinya ƙarama baxata iyah da masifar shi ba sai dai babban mace kaman Anisa.
Cikin wata irin murya mai cike da rawa yafara cewa" Aneeessss......
Sai kuma maganar tasa ta ɗauke sakamakon jin tattausan harahen ta da yayi a cikin bakin shi tana na wasa sashi, kan daga bisani ta cafke haɗi da tsotse ta.
Tana tsatsa tana mai jawo jikin ta gareshi yayin da A hankali ta zauna haɗi da saka 🍌 cikin kogin daɗin ta daya miƙe yayi cirrr ta zauna akai.
A tare suka sauke wani irin numfashi.
Murgino ta yy haɗi da fara sarrafata, idon shine ya sauka akan dukiyan fulanin ta. Nan ya tura kansa cikin yana mai wasa dasu haɗi da lasan Su.
Wasa da ɗaya yake Ɗayan kuma yasaaka a baki, rife ido tayi tana mai ƙara gantsaro masa su da kƴau.
Don haka Yake mata kamai cike Da gwanewa.

Matse Shi takeyi yyn da tuni tafara malala don dukansu jarababbun kansu ne.
Bakin shi yakai yana mai tsotsewa. kaiii uhmm🙈
Haka dai ya dinga abun sa son ransa. Har suka samu gamsuwa sannan ya Jawota haɗi da jamasu blanket, idan Anesa a lumshe Ya kai Bakin shi haɗi da ɗan hura kunnenta.

Wanda nan tasaki ajiyar xuciya tana mai ƙara KWa ƙume mashi.
Magana yaso mata da murya kaman ta mai raɗa.
My Anees inaso a satinnan naje gurun mai maganin da Khamis yy mun mgn, amma ina tsoro gsky.
Kinsan sometimes wa'innan mutanen kaje wurinsu don waraka sai su baka maganin daxaka dinga wahala akai.
Murmushi Anisa tayi haɗi da ce masa" No baby bakasan inda xamu dace ba, for now tunda na asibitin yaƙiyi mujuya na gida mugani.
Shiru yy yana tunani sakuma tausayin Anisan tasa.
Ganin shirun nashi yasata cewa"a' wani ƙauye ne a nijerian.?
Sai asannan ya dago haɗi da kallonta sannan ya lumshe idon sa dasuke a lumshe yace" wai yace a garin gombe ne wani ƙauyen fulani.
Shiru tayi bata kuma cewa kpmai ba ta kwanta a faffaɗan ƙirgin shi. Yayin da shi kuma ya ƙara haɗe ta da jikin shi.





Mairo...." mairo......"
Umma hausi ce ma ƙwala mata kiran nan.
Mairo dake xaune cikin bukka dajin kirar umma hausi ta tashi haɗi da fito a sanyaye kuma a hankali.
Kunsan salɓi irin ta Fulani, da fitowan ta ta nufeta haɗi da cewa" innn Waaarah Ummah.

Tsaki UMma hausi taja kuma cike damasifah ta harshen fulatanci ta hau cewa"Mai kk nufi yau baxaki fita sayar da nono a kasuwa bane ko yaya.?
Ki xauna a gida kinyi rusheshiya bb mijin aure.








More typing 🖊️
More comment eheee😏
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪


*Page 5*




*Writting by*
Aysha maman teddy🧸


*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*Bismillahir rahamanur rahim*


Not edited🥺
____________________________________

Sunkuyar da kai mairo tayi tana jiyo irin xagin da umma hausi ke xubo mata...
Umma yadikko kuwa dake gƴafe tana bama shanaye ruwa a kwarkwar ɗin su itama sunkuyar da kai ƙasa tayi tana jiyo Tijaran da umma hausi kema ɗiyar ta ta.
Sai da umma hausi tayi faɗan ta tagaji ta daina sannan mairo ta ɗago ta kalleta tace"umma kiyi haƙuri.
Tsaki taja kan tace"ki ɗauki ƙwarya gayi can da nono ciki kije kisaida a kasuwa don yau da kasuwan rugan nan.
Batare da tace komai ba tanufi ƙwaryan haɗi da ɗauka, wanda dai² tana ɗora ƙwaryan ne sai ga mahaifin ta ya shigo. Wani irin kallo yajefeta da shi haɗi da maida hankali n sa gun umma hausi yana mai cewa " Hausi wannan kuma ina xata fita taje.
Sai da umma hausi ta yatsina baki da fuska sannan tace" hmm kasuwa ne nace tafita tasaida nonon nan.
Buɗan bakin Abba lamiɗo yace " hmn ae yafi, amma ni har kunyan tafita a ganta ace ƴata ce nakeji.
Nan umma Hausi ta amshe da ai dole kaji lamiɗo. Ace mace tayi gantsamemiya bb ko karen dake xuwa da sunan zance.
Ganin abun na yawa ne yasa umma yadikko cire kunya tace"habawa umma Hausi shifa komai da kk ganshi ɗan lokaci ne, musamman aure Sai lokaci yy akeyin sa.
Cike da katseta Abba lamiɗo yace" ke yadikko rufemun baki, ae dama kece kk goya mata baya, wayasani koma kekike hanata kula maxan.
Jin maganan tasu baxata ƙare bane yasa mairo saurin barin wirun haɗi da nufan wanyan kasuwa. Wanda tana tafiyane tana sharce hawayen kan fuskan ta.
A zuciyanta kuwa cewa take" tabbas tayi rashin uwa a rayuwan ta, amma kuma ta gode ma Allah daya bata wata uwan mai ƙaunar ta da sonta kaman umma yadikko. Magana ta hauyi kaman zautacciya tana cewa"wai umma mai yasa kk tafi kk barni, mai yasa kk xaɓi rabuwa da Abba na.?
Kintafi baƙƴa ko waiwayon halin da ƴarki take ciki.
Kuka ne ya ƙwace mata wanda nan ta sauke ƙwaryan nono ta zauna don tayi mai isarta, Don dama tasaba da irin wannan kukan nata, ba ranar da batayin shi.
"Kallon shi Aneesa tayi cike da rashin son tafiyan nashi tace" muhammad yanxu tafiy xakayi ka barni, ni dai plz kabar tafyn nan sai an yimun second test sannan mutafi garin da kai.
Jawota yaƙayi yana mai ƙara mannata da jikin shi ta yadda kowannen su kejiyo numfashin ɗan uwanshi.
Cikin wani irin segxy voice ɗin shi mai daɗin sauraro yafara ce mata" my Anees ki kwantar da Hankalin ki ako ina nake xuciyata na tare da ke. Just 3 days xanyi na dawo.
Rungume shi tayi haɗi da haɗe bakun su wuri guda sai da ta stotsa mai isar ta sannan ta saki bakin mijin nata tana cewa"i love u so much soja na.
Tafe take tana waƙen fulani haɗi da yin sauri don ta isah kasuwa. Kanta kuwa ɗaike da ƙwaryan nono wanda aka cika shi tapp da nonon fulani.
Tana jiyo horn ɗin mota a bayanta, amma miskilanci yakasa sata ta jirga daga inda take taba motan wiri.
Horn yakumayi amma nan ma shiru bata jirga ba. Duda zuciyanta cike yake da mmkin yanda ƴan birni suka shigo cikin rugar tasu ta kidandan.
Abun ka da xuciya ta soja, ganin irin wulaƙantasun da mairo takeyi yasa muhammad figar motan yana mai shirin banketa da shi.
Saurin janye jikin ta tayi cike da tsoro, wanda nan Take ƙwaryan nonon yafaɗi ƙaya suka ya xube.






Toh fah mai xai faru kuma?

Shin mairo xata ƙƴale muhammad Adnan kuwa.?

Tohh duk dai kubiyo Alƙalaman Aysha muhammad Bamalli, don ta warware maku komai.

Kuyi haƙuri da wannan page bb yawa.


*#SherE to another groups*



Labarin ta kuɗice fah 100 kacsl ta wannan number 08081202932. VIP kuma 200.
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪


*Page 6*




*Writting by*
Aysha maman teddy🧸


*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*Bismillahir rahamanur rahim*

____________________________________


Cike da jin haushin xibewar nonon ga ƙwaryan data rabe biyu yasa mairo xubewa tana wani irin kuka don tasan yau ta shiga uku a wajen umma hausi.
Bai ko tsaya bi ta kanta ba, balle yasan halin da take ciki yajah moton shi haɗi da kama hanyan nufan rugar kidandan.
Ganin har sun fara nisa ne yasa abun kaga hauka ta fulani ta ɗauki sandar da take tare da itah ta nufesu.

Shikuwa Muhammad Adnan da yake can yagama ƙulewa da jin haushin mairo. Yana aikin huci kaman xaki. Yayin da khamis ke aikin bashi baki, akan yy haƙuri su haka mutanen ƙauye suke, balle kuma fulanin ruga, ae a kansune hauka tagama ƙarewa.
Maganan sune ta datse sakamakon saukar sandar da sukaji akan glass ɗin su tagaba. Wanda sam ba suga xuwan taba sai dai saukar sandan haɗi da ganin ta kamal aljana a gaban su, gashin kanta gaba ɗaya ya rufe mata fuska. Ga fuska ya koma ya rine yy jah saboda kukan da tayi kuma abunka ga farar fata...
Cike da tsoron ganin ta a gaban su khamis bakin shi yasoma rawa don a tunanin shi ba mutum bace mairo. Cikin makekƴartan murya ya hau cewa wa'innahu sulaimanu wa'inahu bisimillahir rahamanur rahim.
Ganin yanda khamis ya birgice yasa muhammad Adnan ƙara ƙuluwa, wanda cikin ɓacin rai ya fito daga motan haɗi da ɗaga murya cikin xafin rai yace mawa mairo"kehhh dabban ina ne? Xaki matsa kibamu wuri ko sai na gwada maki halina. Masu halin dabbobi.
Cikin jin hausan tasa data tsinci wasu da ƙƴar tace"kai dabba. Sai kuma tayi shiru don bata iya hausa can ba, balle ta rama abun da yy mata, duk da ta fahimci xagin ta yayi.
Jin furucin dabban da ta kirashi yasa shi cike da ɓacin rai fara ƙoƙarin nufan ta.
Ganin haka yasa khamis jiki na rawa yaxo haɗi da jawo shi yana cewa " plz Adnan ka rabu da itah, yanxu kuma fushin naka har da irin wannan wanda basa da ilimin kobo. Plz ka shiga mu tafi....
Haka dai da ƙƴer khamis yasaka shi a mota yayin da mairo ke a tsaye tana bin su da kallo bb ko tsoro a tare da itah.
Haka cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yaja motan.
Wanda ita kuma mairo duk abun da tayi masu bai ishe ta ba, nan takuma bin bayan su haɗi da ɗaukan sandar takuma buga ma glass ɗin baya, wanda nan take shima ya rotse.
Cikin tafarfasan zuciya ya fito haɗi da yaga rigar shaddan gexnan jikin shi saboda zuciya nan take singilate ɗin jikin shi ta sojoji ta bayyana. wanda ganin singelete ɗin jikin nasa yasa mairo tsorata don tabbas tasan waye sojah.
cikin daujin wurun ta faɗa tana gudu, wanda cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yafara shirin mara mata baya. Don gani ya keyi ma yanxu ne mairo takuma rainashi.

Muryan wata bafullatana ce Da ta ƙaraso taga abun da ke faru yasata tsorata haɗi da bin bayan mairo tana kwaɗa kiranta Mairo.. .. "Mairo...... "

Tsayawa yayi yana nanata sunan mairo. Kan daga bisani ya dun ƙule hannun sa ya nosa sauran glass ɗin da sukayi saura.
Rinan nun idon sa ya ɗago wanda suka rine lokaci guda. Nan ya sauke su kan khamis da abun duniya ta ishe shi.
Cikin wani irin murya Adnan ya fara cewa", khamis baxan bar yarinyan nan ba. Sai na azabtar da itah, sai na dasa mata baƙin ciki kaman yanda ta dasaun. Khamis gayamun ya xanyi na rama abun da tayi mun.?
Cikin rashin sanin mafita khamis yace" bansani ba Muhammad..
Cije laɓɓa yy haɗi da firxar da wata irin numfashi, sannan yace"Auren ta xanyi, xan axabtar da itah, sai na ɗanɗana ma wannan yarinyan azaba. Kuma baxan bar cikin rugar nan ba sai da Auren ta. Xata san tayi da sojah mai zuciya da naci.
Cike da mmki khamis yace"Wai Ban fahimce ka ba, amaimakon niman magani da mukaxo, yanxu kuma ka koma Auren manufah xakayi da BAFULLATANAN RUGA. .. .?






🤔🤔🤔🤔toh ko yayuwuwan Auren manufar da Muhammad Adnan xaiyi.?
Shin xai yiwu ko baxai yuwu ba Allahu ma sani🤗💃💃💃





Plz kuyi manage wlh kwana biyu i'm to busy.





*#share to another groups*





Maman teddy 🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *Typing🖊️*


*BAFULLATANAN RUGA*


NA

Maman teddy 🧸



*Episode 9*



*ALHERI WRITERS ASSO*📘🖊️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*__________________________*


"Kallon shi khamis yy kan daga bisani yace ban fahimce ka ba khamis".
Ɗan murmushin yaƙe khamis yayi kan daga bisani yace wai muhammad Adnan kace ka shirya a yau xa'a ɗaura maka aure da mairo to ta yy, su daddy sam baxasu amince ba, Ammi ce kaɗai xatayi farin ciki da hakan."

Cike da miskilanci Muhammad ya tashi daga tabarman kaban yana cewa yo kam xa'ayi komai kaman yanda nace"but waye yace maka su Ammie xasu san wannan Auren? Wannan fah aure na just 3 mount ne, din haka xan samu wasu dattawa koda masu aiki a ƙarƙashina ne.
Yana gama faɗin haka yafara tfy haɗi da shirin barin wurin.
Dry Khamis yayi haɗi da biyo bayan shi yana cewa haba Muhammad har da tfy ne xa'a barni a rugar su mairo, ae ace na tashi.

Kafin yabashi amsa ne wayan shi ta hau ƙara, da sauri Adnan yakai hannu haɗi da ɗauka don ganin mai kirar.
Cikin tattausar murya yace umma barka da rana."
Cike da muryan kukawa can ɗayan ɓangaren ta amsa da yowa Muhammad. Fatan kana cikin ƙoshin lfy. Ya kuma Aneesa?.

Cike da narkakkiyan murya yace " umma tana lfy tana gaida ku.
Jin yanayin shi yssata cewa Adnan!!?
Naji Ammi ta kiraka akan xaman da kk da Anisa a germany baku dawo ba. Ka kwantar da hankalin ka kanaji ko. Sam kar kasa ma ranka damuwa.

Cikin sarƙaƙƙiyan murya yace tom umma na mun kusa dawo nan kusa.
Addu'a sosai ummah tayi masa haɗi da datse wayan.

Da datsewan shi ya kalli Khamis yana cewa" Khamis umma ne fah jikina yy sanyi akan nasihun da umma tayi mun. Sai naji kamar na bar wannan auren manufan da xanyi, don nasan umma taji labarin tabbas baxa ta soba.

Cike da jin daɗin janyewan shi khamis yace, gsky ka kuma tunani. Shiru ne sukayi na wasu mintoci wanda nan khamis yy tunanin halin da mairo take ciki na rashin miji ga whl da take sha a gidan uban nata, ha kuma mutanen rugar tasu... Cikin sauri yace" Adnan karda ka janye wannan aure, ae dama ba auren xama ne ba.
Auren da xakayi na watanni kadan, in muka janye ae munji kunya kenan kuma munji tsoro, ai soja bama da tsoro kuma bama gaba mu dawo baya.

Ko kamance taken namu ne, no going back.
Cike da gamsuwa Adanan yace" haka ne Khamis mubar rugar nan mufita xuwa garin kaduna tukun.

Ɓangaren Abba macciɗo kuwa tuni ya sanar ma liman, wanda kan kace mai a wannan ruga tuni labari ta mmye ko inah.
Wanda wasun su kecewa ansayar da mairo. Don sun firgita da ganin su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login