Showing 15001 words to 18000 words out of 31747 words
masa rai kawai xasuyi. Dary ko duka suka bishi da shi wanda Ammie ganin xasu bata ciwon kai yasata basu wuri tana murmushi don ita kanta tasan halin su Layla sam basa gjy da abu daya. Haka ta barsu suna ta dryansu da surutan su da basa gjy. Haka sukayi ta firan Mairo da cewa yau sun fasa fitan yamma da xasu yi sai gobe idan ta warware tikun. Shikuwa Muhammad Adnan a wannan yammacci ya kama hanyan shi na xuwa partcout yyn da Umma da Ammie sukayi masa Addu'a sosai akan Allah yadawo da shi lfy.
Itako Mairo bata farka ba sai wuraren 7pm.wanda koda ta farka ta cidda Layla na mata tausa tana matsa mata kafa. Bude ido tayi tamike ha'di da xama kusa dasu,yyn da Ameerah ta hau cemata u wake up?. Sai kuma ta juya ga Layla tana cewa youwa Layla ta tashi plz nima kimun wlh kin iya da'di.
Amaimakon tabata sai kawai Layla ta gallara mata harara tana cewa" nafiki son jiki ne,ni halan baiwar ki ce.
Posting din anjima mai tsayi ne just kuyi mannage da wa'annan.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
*48/49*
Direct nufan side din Ammie yanufa yyn da ya tadda ta a can kan dirning tana shirye². Nufan ta yy yana cewa" Barka da gida Ammie.
Murmushi Ammie tayi ha'di da mikewa ta nufo su tana cewa" yowa Muhammad ya kwanan twins?.
Lfyl ya bata amsa yana nufan up stairs don ganin Khalifah ya matsa da yaga Addan shi.
Cikin sauri Ammie tace masu Adana..." ina xakuma kaje ne?.
Dan tsayawa yy yana sosa keya cike da jin nauyin Ammie yace" Ammie inason naga Yar Umma na ne.
Hmnm Ammie tace ha'di da nisawa sannan tace" okay kujira ta daga kasa tana shiryawa ne yanxun ma nace in sungama shirin tafito don tayi lunching ,kaga kai ma ai sai duk muyi a tare...
Cike da xakuwa yace plz Ammie ki bari na ganta yanxu wlh xan sauko.
Maganar tasa ya sauka akan kunnen Mairo ce dake fitowa daga falon xata sauko,Ameerah a gaban ta sai Layla dake daga baya.
Ganin shi din ne da tayi ya wani hade wannan fuskan nasa da yasabayi hankalin shi gaba daya na kan Ammie da ya dameta da magiya yasa ta saurin komawa daga ciki gaban sai fadi yake, ga kirjin ta da yake buga mata kaman sai fito sarari.
Saurin juyawa su ka bi bayan ta su Layla sukayi,yyn da shigarta ta fada kan bed tana wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Cike da matsannancin damuwa Layla ta dago ta tana tambayan lfy mai ya sameta?.
Shiru tayi ba ta bata amsa ba don kukan ma baxai barta ta bata ba.Amira ce ta xauna tana goge mata hawaye da tissue tana cewa sorry.
Sai kuma ta kalli Layla da gaba daya hankali n ta ya gama tashi nan Amirah tace" kila Layla ta tuna da mayaudarin mijin ta ne da yaci amana.
Saurin daga mata hannu Layla tayi tana cewa ibeg keep up your mouth waye mijin nata?.wannan ai tuni ya tashi a mijin ta wlh da xan ganshi sai nasaka an rataye shi ya mutu kowa ya huta.
Bude baki Amira tayi galala jin furucin Layla don tasan halin layla sarai ita yar a mutu ce.
Ganin ta bude baki yasa Layla saurin girgixa kai ta na cewa ehemmm now.
Ai irin su bb amfanin zaman su cikin al'umma,azzalumai maciya amana duk fa sunan shi kenan.
Sai kuma ta wani girgixa kai na alaman idan nakama wannan mutumin hmnm....hmmm...hnmnn.
Sai kuma tace kehh Ameee ki barni kawai mtssswww ta wani ja dogon tsaki tana bubbuga kafa.
Ganin Layla ta ne neman ta yar da hankali n mairo da kuma nata hankalin yasa Amira saurin cewa" plz stop,mu fara lallashin ta mana.
Haka suka dinga lallashin Mairo da hawaye tuni ya gama bata kwalliyan nata.fuskan ta kuwa yy jajir abunka ga farar fata.
Bayan tayi shiru ne sai sauke a jiyar zuciya take Layla ta kama hannun ta suka nufi toilet ta wanko fuskan ta sannan ta can ja mata wasu kayan marasa nauyi dukda suma Arabiyan gown ne.
Da suka fito ne Amira tace Layla muje dirning Ammie na jiranmu.
Girgixa kai Layla tayi hadi da ce mata wait let her take a rast.
Ta fadi tana kallon Mairo dake shirin xama kan gadon.
Sai kuma tace Maryam xaki danyi bacci ne xuwa amjima sai ki sauko kasan ko mu tafi yanxu.
Cikin sauri mai tace ehhh bari nayi bacci yanxu anjima n na sauko.
Okay Layla tace ha'di da jamata blanket ta rufe sannan suka sassskin mata labule sannan sukayo kasa.
Ganin sun sakko bb Mairo yasa Ammie tambayan su ina Maryam?.
Wanda sai da suka zauna kan royals din dake falon sannan suka ce mata Ammie tana son ta huta ne yanxu ma bacci takeyi.
Maman teddy🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
*EPISODE 8*
*Story and written by:*
Maman teddy 🧸
*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
__________________________________
Dedicate to my fans❤️
Not edited🥺
Dariya khamis yayi haɗi da nanata sunan mairo.Haka suka fara kutsa kan su ixuwa cikin wannan rugar kidandan.
Tun daga isowansu majalisan su salisu suke binsu sa kallo baki sake, sukuwa matan dake gyefen su suna sayar da nono nan suka hau yashe baki Suna faɗin amm birni.kawai sai kiga bafullatana ta saki ƙwaryan nono batare da ta sani ba. Haka wanda suke tsaye suma da ƙwaryan nonon sai kiga ta sake shi ƙasa, ba ai aune ba sai dai wurin dasu kaji faɗuwan ƙwaryoyin su gaba ɗaya ji kk tumm- tummm a ƙasa.
Su kuwa muhammad bin su suke da kallo, yyn da khamis yace" Adnan muje wurin wancan samarin baxasu rasa sanin ta ba da yardan Allah.
Cike da miskilanci da basarwa yace" ok.
Nufan su salisu sukayi wainda sai ƙara washe dafaffafun haƙoran su sukeyi. Saurin kawar da kai Adnan yayi yana mai jin wani irin ƙyaƙyani a ranshi kuwa cewa" yake see his ungly mouth so greenish.
Muryan khamis ne ya sa shi dawo da hankalin shi gare su, nan khamis ya fara cewa" muna son sanin wata yarinya ce, ko sunan ta mairo ne kowa..... Ae dajin haka bai ƙaruka ba salisu yayi saurin cewa" washe mairon kenan,babban ko ƙaraman, don akwai wanda ta girma babu miji don ta kai shekaru 18,akwai kuna ƴar gidan liman shekaran ta 13.Dariya ne yakusa kama muhammad Adnan tino da mairo yarinya ƴar ficika kaman a hure amma wai ana cewa ta girma bb miji,maiye a shekaru 18,nan ya tino da Aneesa wanda ya aureta age mate ɗin shi ne, don ko xai girma Aneesa baxai bata yakai shekaru 2.wanda a yanxu yakai shekaru 32.
Yanayin muryan salisu ne yaba khamis dariya komai yace she... Dariya yakeyi sosai wanda shi kan shi Muhammad Adnan badon shi ba gwanin dariya bane to tabbas da sai ya taɓa nashi.
Cikin dariya khamis yace ma salisu" yowa ɗan samari itah babban muke magana.
Oshe rugar lamiɗo tashe.
Dariya khamis yakuma wanda by this time sai da Muhammad Adnan yayi murmushin shima. Okay ne wai xai ce shine shi a dole ga wayyan bafullatani wai ashey... Lol😂
Nan khamis yace" da kƴau plz kaɗan yi mana jagora mana.
Ae nan cikin xumuɗi ayo shine xai jera da ƴan burni wayayyu kuma kaman su Adnan yace" tohh shallaɓe.
Nan yayi gaba suna binsa a baya, sai wani ƙombo yakeyi yayin dasu kuma sauran fulanin ke bin salisu da kallon sha'awa, a dole ya hayen nan.
A haka har suka isah bukkan lamiɗo mahaifin mairo.
Wanda da isan su suka hau jiyp hayaniyan faɗa ta harshen fulatan ci. Wanda basa fahimtan komai sai hargogowa da suke ji...
Kallon salisu khamis yayi haɗi da cewa" don Allah kaɗan mana iso da mai bukkan.
Tohm yace masu haɗi da kutsa kai cikin bukkan tasu, wanda da shigar sa ɗan filin da aka kewaye sa karmami akeyi kaman jagayayyen gini sai a daga tsakiya kuma bukkoki ne guda uku a kewaye. Idon shine ya sauka akan dukan da Abba lamiɗo keyi ma mairo, a cewa n shi tayi masu a sarar nono da sanda yake dukan ta yyn da umma yadikko tayi bukka tana mai xubar da ƙwallah, a ranta tana cewa" ace ƴa ɗaya Allah ya baka amma kullum tsakanin ka da itah sai tsana da kiyayya.
Ita ko umma Hausi cewa take macciɗo ka ƙarama ta, kullym bata kawo mana cigaba sai a sara, bb miji babu kuma cigaba.
Muryan salisu ne sukaji yana cewa" macciɗo ana sallama da kai inji wasi ƴan binni. Bai jishi ba, sai umma Hausi da tayi saurin riƙe sandar tana cewa " macciɗo ƴan burni fah aka ce sunxo wurin ka.
Cikin sauri jiki na rawa Abba macciɗo yace" dagashke kk hausi.
Ahh da gashke mana macciɗo.
Shi dai salisu fitowa yayi yana ce masu Adnan" aradun Allah mairo ake duka tayi asarar nono.
Cike da jin daɗin ana dukan mairp Adnan yaciro kuɗi a walet yana cewa" ɗan fillo mun gode ga wannan asayi nono... Ai cike da murna ysma amsa kuɗin yana xubo masu gfy ta harshen fulani, wanda kpmai basa fahimta, dai² Abba macciɗo na isowa shi kuma salisu na tafiya, da ganin dhi kaman wasu mutanen kirki suka zube suna gai she shi. Ai shima abunka ga gulanin ruga da karrsma baƙo nan ya xube yana cewa sannun ku da zuwa, bari a kawo Abun shimfiɗa.
Nan duka ce a'a baba abarshi xamu tsuguna anan. Basai mun bada wani aiki ba.. Abba macciɗo ne yace ba'ayi haka ba ƴan samari nan ya shiga dsga ciki hadi da ɗakko tabarman kaba, wanda nan Adnan yy saurin amda ya shimfiɗa suka zauna.
Bayan sun gama gaiduwan sune Abba macciɗo ya fara tambyan su mai ke tafe dasu.
Wanda nan duKa kwashe mai kpmai abun da yakawo su akan suna son Auren mairo ne.
Ba tare da Abba macciɗo yaji da ga infa suke ba ya hau yashe baKi don dama niman kai da mairom yakeyi, cikin hurɓatacciyan Hausan shi yace" kai yaro kaje ko a yaune ka shirya xan baka mairo ka tafi da itah.
Ka turo magabatan Ka a liman ya ɗauka maku aure. Cike da farin cikin yau baƙatan sa xai biya, ya hau gdy haɗi da cewa " mun gode baba, kima in Allah ya yarda yau xa'a ɗaura mun aureda mairo. Yanxun xan sanar da Iyayena.
NAn maccido ya miƙe haɗi da cewa to masha'allh baei nima na sa nar da liman.
Ae da wucewan shi Abba macciɗo ys hau dariya yana cewa" khamis wlh ssi na auri yarinyanan sai na ɗanɗana mata axaba, kuma auren wata uku ne kacal Xanyi da itah, kAfin nan nassn duk wanda yasan ta toh baxai gane ta ba, ssboda axaban da xata sha a wurina.har ina tausayawa mata.
Taɓe baki khamis yy haɗi da ce masa, sorry for your self.
Kuyi manage da wannan plz.
Maman teddy 🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *Tyiping.....*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
Story and writting by:
*Maman teddy🧸*
*Episode 1️⃣♾️2️⃣*
*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*~GODIYA~*
*Ina miƙa godiya ta ga Allah Maɗaukakin sarki Mai kowa mai komai da yakuma bani ikon fara littafin nan lafiya, Allah yabani ikon kammala shi lafiya Ameen.*
*Gareku iyayena abin Alfahari na ina mai godiya da tarbiyan da kk bani Allah yakaremun ku daga duk kan wani sharri, kuma Allah ƙara nisan kwana Ameen summa Ameen...*
*GAME DA LABARIN.*
```Labari ne mai cike da rikitacciyar soyayya tausayi cin Amana yaudara dakuma ban tausayi, wanda nasan xai faɗakar yakuma wa'axantar da nishaɗantar da dukkan wanda ya karanta shi.😍```
*DEDICATION*
Dedicate to my daer daugther Afnan😍 Allah dai ya nuna mana lokaci musha kallo💃🤩
Mutane da yawa na biyoni ya private suna tambayana littafai, toh plz kar wacce takuma biyoni ta tambaye ni, don ban ajiye novel ɗin kowa a wayata tinda ba karantawa nake ba.
*بسم الله الر حمن الر حيم*
_________________________________
Iska ne yake kaɗawa kasancewar yanayin da'ake ciki ta damuna( Ruwan sama) Nan take sararin samaniya ya haɗe yayi baƙin ƙirin, wanda tuni ƙura da ƙaran guguwa ya mamaye ku ina na sararin samaniya.
Ganin irin wannan hadarin daya taso bashiri yasa mairo saurin miƙewa da sandar dake hannun ta na kiwo, ta fara mawa shanayen dake kewaye da itah magana ta harshen fulatanci.
Wanda ganin yanda shanayen ke tahowa gareta kaman masu fahimtan ta yasa nasamu damar ƙare mata kallo.
Tabbas Bafullatana ce ta usul, wanda in akace maka tana jin wata yare bayan fulatanci toh baxaka yarda ba. Don dangane da yanayin ta, shigarta ta fulanin daji ne sosai, wanda gashin kanta yasha kanan naɗa saboda tsaban yawan shi dakuma tsayi, shiyasa akayi masa irin wannan kanan naɗa don kitseshi aiki ne babba.
Sanyeta take cikin shigar ta ta fulani wanda suka amsa sunan su fulani don saƙen jikin ta kaɗai xai tabbatar maka da hakan...
Fara ce mai haske sosai wanda ƙafan ta ko takalmin babu haka take daɓa shi Dogowa ce ba can ba, wato matsakaiciya, binta nake da kallo a yayin dana ga ashekaru baxata wuce 18 a duniya ba.
Haka ta dingi kaɗa shanayen suna keta wannan dajijikan don suyi saurin isa rugarsu. Amma basuyi wani nisaba ruwar yafara sauka, wanda nan take ruwar yafara sauka daga kansu, a haka cikin ƙanƙane jiki ta cigaba da kaɗa shanayen da duk wanda yanemi tirje mata.
Kafin ko su Isah Rugar tasu sai da suka tafiya mai nisan gaske, wanda kan su kai tini ruwar ya ɗauke.
A haka suka isa rugar su wuraren yammaci tsamo tsamo da ruwa a jiki.
Yayin da bafulani matasan rugar dake xaune a wani wuri wanda aka mai rumfa kaman bukka wanda yawan cin su suna firan sune wasun su kuma mata suna sayar da nonon su ta shanu.
Wucesu tayi ba tare da ta kalli kowa ba ta nufi wuraren bukkan su.
Wanda da giftawan ta wani da'ake kira salisu ya kalli sauran ƴan uwansa filani wanda suka tafi duniyan kallon mairo.
Cike da gulma salisu yace"hmm wannan yarinyan tana bani mamaki ace mutum kullum bashi da fara'a kullum kaganta cike da baƙin miskilanci?
Nan yayi shiru haɗi da kallon sauran ƴan uwan shi da suke ta bin shi da kallo, sai DA yy shiru ne sannan ɗaya daga cikin su yace" kuma gashi ta girma ta balage babu mijin aure duk sao'inta yanxu daga mai ɗa ɗaya sai mai biyu. Amma ita kullum tana gaban iyayen ta.
Haka dai suka dinga gulman su akanta.
Itakuwa mairo da isan ta bukkan su ta nufa yayin da umma yadikko tayi saurin nufan ta haɗi dakai hannun ta ta taɓa saƙen jikin ta da ya tsime yy sharkaf, nan cikin harshen fulatanci umma yadikko ta hau cewa" mairo ruwan ya riske ku ko.? Cike da miskilanci Mairo ta kalli umman nata sai kuma tayi murmushi game da sunkuyar da kanta ƙasa..
Kasancewar sanin halin ɗiyar ta ta, yasa umma yadikko kama hannun ɗiyarta ta suka nufi bukka, wanda da shiganta ta fiddo ma mairo da wasu saƙen nata haɗi da aje mata ƙwaryan fura da nono sannan tayo waje don ta kafe shanayen nasu a garken su.
*ƘASAR OUSTRALIA*
Kwance take tayi luff a jikin shi yayin dayake bin ko'ina na jikin ta da salon dayake mantar da ita komai na rayuwa.
Shafata yake kaman yasamu small teddy, yayin da hakan yasata ƙara shige masa sosai a jikin shi.
Nan a hankali tafara mai da masa da nata salon wanda tasan yana rikita mata husbyn nata. Shafa ƙirgin shi takeyi da gashi ya ƙwanta yayi luff² sai take shafa shi haɗi da tura kanta ciki tana mai shakan ƙamshin jikin shi.
Nan take wasa yafara chanja salo, don dama basa gajiyawa da buƙatan junan su a ko yaushe, wanda nan ya fara kissing nata ta koina, wanda sosai yake murxawa shafawa tsotsa dukan wani sassa na jikin ta, wanda sosai take Lumshe ido haɗi da nuna masa daɗin hakan da yake mata.
Haɗi da maida masa danata salon wanda nan sandar girman tasa tafara ɗagawa, ganin haka yasa shi cikin rawar murya yafara mata magana yana cewa" Honey....! yau Inaso na baki baby na. Xaki daure ki ɗaukan mun ko? Kinsan babyn naki fah da sai kin daure don bai gajiyawa dake a kowani lokaci.
Amaimakon ta bashi amsa sai kawai tasaka masa kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya.
Jawota yayi jikin shi yana mai haɗe fuskan ta danashi yana mai kai halshen sa yana lashe hawayen dake saukowa daga idon ta.
Cikin muryan lallashi yafara mata mgn da cewa"plz honey kidaina wannan kukan yana taɓamun zuciya, indai don baby ne na haƙura naxaɓi na zauna dake lonely forever in my life. Kin san ke kaɗai ce fah nakeso kuma Na xaɓi na xauna da ke a rayuwa, so plz stop doing this.
Cike da ƙaunar mijin nata tafara cewa"Haba Baby ya xanyi? ba dole nayi kuka ba. Tsawon shekaru muna tare munyi Aure Amma Allah bai bamu haihuwa ba. Duba kagani duk saboda son musamu baby mukaxo nan ƙasan, amma kullum a gidan jiya.
Atlist kai ma kanason ka riƙe nakaa babyn kaman na sauran mutane.
Ga yanda Ammi ta nuna soyayyar ta gason ganin jikanta a hannun ta. Kana sane da ƙiyayyar da Da Ammiey Ke nunamun, duk takan rashin haihuwa... Kuka ne yakuma ƙwace mata yayin da takifa kanta a kan cinyar sa tana mai fitarwa kaman ranta zaifita.
Muhammad Adnan kuwa jawota yayi yana Mai bubbuga bayan ta alamin lallashi.
.
More typing🖊️
More comment
Labarin Bafullatanan ruga ta kuɗi ne, ga mai buƙatan cigaba xai turo #100 MTN idan VIP ne Ko VTU