Showing 30001 words to 31747 words out of 31747 words
TAKI LITTAFIN DON HAR YANXUN BAFA AFARA KOMAI BA TIKUN LABARIN TANA A GABA NE...😻💃
DOMUN SAMUN CIGABAN LABARIN xakituro VIP #200 VTU ma #200 yan normal #100 duka ta wannan numbern 08081202932.
MAMAN TEDDY🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy🧸: *BAFULLATANAN RUGA*
*LAST FREE PAGE 15*
NA
*Maman teddy🧸*
*ALHERI WRITERS ASSO.📘🖊️*
*A.W.A*
*Kπuπgπiπyπaπ dπaπyπaπ tπaπmπkπaπrπ gπaπ dπuπbπ👈🏻 kπuπnπgπiπyπa mπaπsπuπ aπkπiπ dπa iπlπiπmi*
```GADON BARCI```
Xaro Ido Waje Tayi tana mai fasa masa irin wani magigicin kara."
Wanda kafin yy yunkurin wani abu tuni ta hau fara kwararo masa amai kaman xata fitar da yayan hanjin ta,cike da masifa ya dago yana mai shirin balbaleta da bala'in da yasaba,amma kuma mene da bai gama bude baki ba yaga tayi luuuu ta fado jikin shi.
Cike da fada don bai kawo komai a ranshi ba ya hau cewa"kehhhh tashi mun a jiki ki tafi side din ki,and then karki kuma kara xuwa inda nake kina jina?.
Ya fadi cike da dan daga murya".
Shirun ta da yaji ne yasa shi dago ta cikin 6acin rai wanda ganin idon ta a lumshe gashi bata ko fitar da numfashi yasa shi dan girgixata yana mai kirar sunan ta,wanda tun da yake bai taba kurar sunan ta yakai sau uku ba.
Ganin bata da alaman numfashi ya kuma bama tasan yana yi ba yasa shi saurin daukan wayan shi ha'di da danna Number n likitan dake duba Anisa.
Nan ba abata lokaci ba doctorn ya dauka.
Ai kafin yace wani Abu tuni Adnan yafara cewa"plz ina bukatan ka yanxu.
Yana fadin haka ya datse wayan yana dan kara kirar sunan ta ha'di da tattabata ko xata mike don gaba daya ya rasa sanin taimakon da zai mata by this time.
Nan cikin sauri ya nufi wadrop ha'di da fiddo mata da wasu kaya yaxo ya sanya mata,gaba daya hankli n shi yagama tashi wanda shi kanshi bai san dalilin daga hankalin shi akan BAFULLATANAN RUGA ba,wanda bai kaunar ta sam. Kuma ayo ko kashe ta yy ya kashe banxa sai dai inkuma haduwan sa da mahalicci.
Cike da damuwa yake mata komai wanda after 10 munute sai yagi karar door bell.
Ai dajin haka cikin sauri Muhammad Adnan yanufi falon dakin nashi hadi da nufan midle falon gidan,wanda anan ya hadu da doctorn.
Cikin damuwa yayi saurin nufan doctorn yana cewa ya shigo daga ciki ya duba mai matan na shi.
Wanda kirar sunan mairo da yy da matan shi ya bai ma doctorn mmki don yasan komai tun daga Auren Mairo da kuma komai dake tsakanin su da Anisa tunda da farko shi yake du Anisan.
Da isan su bedroom din nashi yy saurin nufan ta ha'di da dorata jikin shi yana cewa doctor come and asisst her plz.
Nufo su yy ha'di da fara fito da kayan aikin shi wanda da kai hannun shi xai taba jikin Mairo yasa Muhammad saurin tare hannun shi yana cewa" yaza ayi ka taba mata jiki,bayan ita ba maharraman ka ba.kawai inxaka taimaka mata kayi inbaxakayi ba katafi abuka.don baxan yarda da wannan dabi'a takuba.
Ganin abun na Muhammad da gaske yakeyi baxai taba Mairo ba yasa shi fara bashi baki akan yy hakuri suma ba ason ransu bane, yaxama masu dole ne hakan da kuma taimakon aluumma.
Da haka dai da kyar Muhammad Adnan ya yarda da magan ganun doctor sannan cike da kwarewa ya hau fara bata taimakon gaggawa.
Wanda bayan yan mintoci dakuma yan bincike d yy ne ya kalli Muhammad Adnan yana cewa" komai lfyl Amma inason ganin ka daga waje...
Sai a sannan Muhammad ya sauke wata irin sanyayyan ajiyar zuciya ha'di da shafan fuskan Mairo wanda sam bai san lokacin da bakin shi ya furta mata sorrrrryyy dear ba.
Kwantar da ita yy akan bed sannan ya nufo falo inda ya tadda doctor a tsaye.
Cike da murmushi doctor ya mika ma Muhammad Adnan hannu bakin shi na ambaton congrat Captain Adnan matan ka tana dauke da juna biyu na tsawon wata 1 kacal.
Cikin matsanancin farin ciki yayi saurin kara rike hannun doctor yana cewa" are u serious plz doctor told me d trued.
Cike da tausayin shi likita yace" da gaske nake captain Muhammad wannan shine iya kacin gskyn don haka plz karinga barin ta tana hutawa da bukatan ka,kadan ja mata baya na wasu kwanaki saboda samun isashen lfyn babyn naku.
Gadiya yafara sambada ma doctor wanda nan yajuya don bai kuma kara bi ta kan doctor ba ya nufi side din nashi.
Nufan ta yy yana mai zama gyefen ta yana kwantota jikin shi. Janye yar yaloluwar Rigar jikin ta yy yana mai shafa cikin nata da yake a shafe da shi.
Surutai ya shiga yi wanda nan ya daga wayan shi ha'di da fara kokarin kirar numbern Ammie wanda sam ya manta da ba Anisan bace ke dauke da juna biyun shi.da dagawan ta nan ya hauyi mata albishir da Ammi kwanan nan xaki rike jikanki...
Cike da murna ha'di da farin ciki Ammiy tace Alhmdllh Muhammad yau Anisa ce xata haifo mun jika kai mashallh.
Ai jin Ammiy ta ambato sunan Anisa yasa shi saurin datse wayan tasa,don sai a lokacin yasan kalan shirmen da ya tabka.
Shiru yy yana mai tunanin wanda xai mawa wannan kyakykyawan Albishir wanda nan khamis ya fado masa arai.
Cikin hanxari yafara dirlling Number n shi wanda kira daya biyu ya daga yana mai tsokanan da yasaba Ango Awajen Anisa Ango mai mata kyawawa yarinya danya kuma da matashiya ango na wajen Bafullatan Ruga.
Ya akai mutumin kwana biyu ka buya kodai Mairo ce ta hanaka fitowa.
Sai da yagama xubo surutun shi sannan Adnan ya nisa yana murmushi yace" khamis Maryam tana dauke da juna biyu fah.
Cike da taya aminin nashi murna ya hau hamdalah ha'di da cigaba da masa shakiyan ci wanda ganin haka yasa Muhammad Adnan kashe wayan yana mai cigaba da shafa ta ha'di da jin wani iri game da lamarin nata,shiru yy a zuciyan shi yana jin anyah bai yaudari Anisa ba kuwa?.
Suna a tare fiye da shekaru amma wai ace har yy Aure da wata bata sani ba kuma wai har hata da cikin shi.
Shiru yy tsawon a wanni yana tunanin mafita,amma yakasa samu wanda daga karshe ya nufi toilet ha'di da doro alwala dayin sallan nafila don nuna gdyn shi ga Allah.
Yana a zaune kan sallaya yaga tafara alaman motsawa wanda ganin haka yasa shi saurin nufan ta dai² tana tashi daga kwancen ganin shi da tayi yasata saka masa wani wahalallan kuka tana cewa" don Allah hamma kayi hakuri wlh na tuba.
Ae bata gama rufe baki ba ya kai bakin shi ta hanyar hadewa da nata wanda kusan minti 5 suns a haka sannan ya saki bakin nata yana dan bubbuga bayan ta ha'di da cemata is okay.
Dagota yy yana mai daga ta cakk yanufi toilet da ita yana cemata yake mata kidan watsa ma jikin ki ruwan dumi babyn mu ta samu lfy taji dadi itama.
Shiru tayi game laafewa jikin shi don bata fahimtan abun da yake cewa sosai,musamman yanda takejin jikin ta cikin wani irin kasala.
Haka ya cika baf da ruwan dumi yafara wanketa tsafff wanda sosai take mmkin shi da yake mata hakan don bai taba ba.
Sai da yagama wanketa ne tsafff sannan shima yafara wanke kanshi wanda ganin haka yasa tunda Mairo ta rufe ido bata kuma budewa ba sai da taji yana nadeta da towel.
A wannan rana sosai Mairo takeyin mmki yanda yake kula da ita koda kissing din ta xaiyi baya mata na mugun ta kaman da.
Amma kuma abun da take mmki shine yawan bude mata riga da yakeyi yana kissing din cikin ta,wanda a ranta take cewa yanzu kuma da wannan abun yadawo mata.
A haka tsawon kwana biyu kenan Muhammad Adnan bai kuma kara saduwa da ita ba.sai dai kullum suna a manne don san bai son yaji tayi nisa da shi,aikin shi daya yy ta shafa cikin ta yana surutan da bata fahimta don turanci yakeyi yy ta simbatan shafaffen cikin nata da ko dagowa baiyi ba.
Bangaren Anisa kuwa kewan mijin nata ne ya isheta gashi kullum tace ya taho yagan ta sai yace inyasamu free xai xo amma shiru takeji.
Don haka nan ta yanke shawarar ta howa nijeria.
Wanda da isan ta gidan ta na garin kaduna bayan ta huta ne take tmbayan masu aiki akan yaushe Muhammad Adnan ke dawowa gidan.?.
Amma anan taji bama ya kwanan gidan yyn da suka ce a daya gidan shi yake kwana.
Cike da dan mmki takejin komai wanda cikin rashin yarda da abun da zuciya n ta ke saka mata ta nufi gidan da yake can.
Da shigan ta gidan nan ms'aikatan suka fara gaisuwa yyn da cike da gadara ta tambayesu inda boss din nasu yake.
Yyn da jiki na rawa sukayi mata nuni,wanda da tafiyan ta jikin ma'akatan yayi sanyi kalau don sun san yau da balai lallai xa ayita ta kare.
Kwance take tayi luff a jikin shi wanda take sanye da kalan kayan da yace irin su yake so ta ringa sakawa.wato kananun kaya wanda suka mai data kaman wata balarabiya don kyau.
Shikuma ogan yana abun da yasaba yi mata don sam baya gajiya da dora kan shi a dan saman cikin nata yana shafawa da kuma kissing.
Muryan Anisa ce ta dawo dasu daga abun da yakeyi.
Cikin karaji Anisa tace" mai xangani Muhammad?wai shin da gske ne abun da ido na ke ganemun ko gixo ne,Adnan wacece watannan who is she...!!!
Ta fadi cikin wani irin karaji,wanda sai da ya firgita Mairo da jikin ta nan ya hau kerma.
Cikin wani irin murya ya bude baki ha'di da cewa my Aneessss
Keep up ur mouth Adnan mai xaka cemun yaushe kafara niman mata bansani ehhh im asking you...?
Ae gadan gadan ta iso gaban Mairo ha'di da wanketa da wani mahaukacin mari wanda yasa ta fara ganin haxoxo don axaba ga cikin ta da yake wani kulle mata don marin bakaramun shigarta yy ba.
Cikin sauri Muhammad Adnan ya.......
Toh far tirkashin kenan🤔
Ko yaxata kasance oho ke dai cigaba da bin alkalaman Maman teddy don ta warware maki komai tun daga farko har karshe labarin.✍🏻
A wannan shafin free page yakare don haka game bukatar cigaban labarin xai turo katin MTN ma wannan number 08081202932/09137392680.
Idan VIP ne xaki biya #200 VTU ma #200 NORMAL kuma #100 only.
Idan kuma ha'di da na sauraro ne Wato wanda xa'a karanta maki zaki biya #300.
*#PLZ SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddy ce🧸