Showing 6001 words to 9000 words out of 31747 words
ta hauyi ha'di da shirin komawa ta zauna don tasan in tashiga ciki ma bala in na nan.
Zata xauna ne taji yajawota kusa da shi ha'di da zaunar da ita kan cinyarsa yana manna ta da jikin shi.
Wata irin ajiyar xuciya ya sauke hadi da shafa bayan ta yana shafa jikin ta,a hankali ya kai bakishi saitin kunnen ta yana cewa " ya Baby na ban wahalar da shi ba ko?. Don yanxu ma so na ke na kara yi koda sau 1 ne.
Kallon shi tayi nan idon ta ya ciko da kwallah,murya na rawa ta daga masa kai alaman a'a.
Murmushi yakuma sannan yashafa cikin da sai yanxu yafara alaman fitowa sannan yace" yau inaso kimun irin na rannan ,duk abun da na maki kimun.
Ai bai gama rufe baki ba ta fara hawaye sharrr² .
Wani irin ba da'di yaji sai kuma yace" ke kukan nan na meye?.
Saurin kai hannun ta tayi tana sharewa sannan tayi saurin girgixa kai hadi da cewa" bakomai.
Murmushi yy ya kamata suka nufi bedroom din ta.
Wanda da kanshi ya cire mata komai na jikin ta,sannan ya cire nashi yafara aikin da baya gajiyawa da yi.
Daurewa kawai Mairo takeyi don har ga Allah tana shan wuya.amma tsoro n shi da takeji da gudun masifan shi yake sawa takeyin gumm da bakin ta,in wahala yayi wahala sai dai tayi ta xubar da hawaye.
Wanda shi a nashi nan a hankali yakeyi mata,don bayason wani abu yasamu Baby n shi.
A wannan rana yaso tayi masa duk abun dayy mata,amma ganin tana shirin birkice masa yasa shi cigaba da sarrafata yanda yake so,don style kala² yy mata a wannan lokacin don sosai ta gaji ga kuma fitina irin nashi shi baya gajiya.
Sai da yy mai isar shi har yasamu gamsuwa sannan ya dinga samata albarka.
Wanda a ranar cikin dare ya koma part din Anisa da da kansa ya taimaka mata ta gaggasa jikin ta da yy tsami.
Tun daga wannan Rana Anisa bata kara masa tsiwa ba.don in ma yana bukatan ta rokon shi take yy mata a hankali bada xafi ba.
Wanda a haka yasa mu dama idan yana bukatan Kusantan Mairo ba dama sai ya fitini Anisa da fitina n shi ya dinga wahalar da ita.wanda inta fara masa kuka sai ya rabu da ita,ya zauna yy ta rokon ta akan ta amince yaje part din Mairo, yyn da In taji wuya sai tace suje amma a tare ta zauna a falo,sannan ta ce kar ya wuce 30 min ya fito kuma sannan bata yarda ko hannun ta ya taba ba.
Kawai da yasaka yy abu da xaiyi har ya dan gamsu sannan ya fito.
Da wannan sharadin nata yake samu yana ta kusantan Mairo duk da baya dadewa amma yana samun gamsuwa da itah.
A haka rayuwa ke tafiya don a yanxu cikin mairi ya bayyana don zai kai 7 mount.
Wanda a wannan watan ya dauketa ya kai ta rugar su,ganin ta kuwa bakaramun farin ciki umma yadikko tayi ba.don tayi kiba ta murje ga kyau da cikin jikin ta yy mata.
Tin da yakaita yaki tafiya yana xaman jirar ta daga wajen moton shi,yyn da kafin ya kawota ya dinga ja mata kunne akan kar tafadi komai dake tsakanin su,idan kuma ta fadi tasan sauran.
Haka mairo ta xauna sun sha fira da umma yadikko yyn da umma hausi bakin cikin ta takasa boyewa.shi kuwa Abba lamido farin ciki ba a magana,wanda sosai Muhammad Adnan ya girmama Abba ya kuma gaishe shi cikin mutunci.
Kafin kuwa su tafi sai da yy masu alkhairy sannan suka kamo hanyan xuwa kaduna.
____________________________
Tundaga nan bata kara komawa rugar su ba.
Kuma kullum a nan a gidan jiya don Muhammad Adnan bai zuwa inda take sai da yardan Anisa, sai dai in wahala ta ishe shi ne yasayo maganin bacci yasa mata a lemu sannan ya nufo part din Mairo yy abun da yagadama,don sam baya tausaya mata shi dai kawai yasamu gamsuwan sa.
Shiyasa idan xasuyi sau 10 to sai ta xubar da hawaye sau goma.don ko la'akari da yarintar ta baiyi.
A wata rana ne suna zaune a falo ita kuma mairo xata fito daga side din ta,taji Anisa tana cewa " honey cikin jikin wannan yarinyan yakai 9 mount fah,yanzun ya kamata mu sanar a gida da haihuta yau ko gobe,sai a saka su Layla su gyara mana side din mu.
Murmushi yy yana cewa" ae tun tuni na sanar ma umma kuma ta sanar mawa Ammie yanxu haka suna jirar ace kin haifo masu jiki ne,sai kuma dawowan mu gidan.
Dariya Anisa tayi tana cewa" luv u so much my husby.
Ai bata tsaya jin mai zai ce ba tanufi cikin side din ta,tana safa da marwa,zufa kam tsaystsafo mata yake tayi takasa sukuni.
Kai hannun ta Mairo tayi tana shafa cikin nata da take jiyo motsin yaro.
Kuka ne ya kwace mata tuno da wai za'a rabata da yaron da tin a ciki sun shaku da juna,don ko cin abunci take wutsil wutsil yake mata,haka in yana cikin lfy,da daddare kuwa baya barin ta bacci wata sailin don mikewa take ta zauna tsakiyan gado,yy ta wasan shi yana sukuwa a cikin ta tana jiyo shi,wata xibin ma tayi ta shafa inda take jin dan nata tana murmushi.
Wani irin murdawa cikin ta yy kara tuno da a wannan watan xa'a rabasu da juna.
Wanda nan take tafara nishin azaba,salati ta fara ha'di da xubewa nan kasa tana gurnanin wuya.
Shikuwa Muhammad Adnan kaman wanda a ka tsikara ya tashi ha'di da nufan side din Mairo don bai tsaya neman ixinin Anisa ba kaman kullum.
Saurin kallon shi Anisa tayi tana cewa" honey ina kuma xakaje?
Hankali a tashe yace xan duba lfyn ta ne,jiki nane yake bani kaman bata cikin koshin lfy.
Yana fadin haka ya nufi side din Mairo yyn da Anisa cike da jin haushi ta biyo bayan shi don baxata bar shi ya shiga shi kadai ba saboda kishi.
*VIP ASHA KARATU LFY,YAN NORMAL KUMA SAI XUWA SAFE😂💃🏻*
Maman teddy🧸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 32/33*
```🅰️LHERI WRITER🅰️SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
[email protected].
Dedicate to my belong sister LAYLA ina maki addu'an samun miji nagari,Allah dai ya nuna mana lokaci musha biki💃🏻
Bismillahir~rahamanur~Raheem.
____________________________
*Continuation.*
Sam Muhammad Adnan yarasa mai ma xai ce saboda tsantsan farin ciki,kallon yaron namjin yake da yake ta bude baki yana tsotson labba alamun yana bukatan nono.
Kare ma yaron kallo yy yanda ya biyo shi hakk kaman an tsaga kara. Don kaman su da baby n nashi ya baci kissing din shi ya farayi yana mai jin kaunar yaran nashi shiga kowani sassa na jikin shi.
Muryan Anisa ce ta katse shi tana mai cewa Honey yanxu ya xamuyi mu maida wannan yarinyan rugar su?.
Don kasan a yau zamu koma gidan Ammie da xama.
Kasa mata mgn yy sai da kuma kyar ya iya bude baki yace Anisa in mun rabu da ita waxai shayar da wa'annan yaran?.
Cike da mmki Anisa ta xaro ido waje,sannan da kyar ta hadiye wani abu da yatsaya mata ta ce" Ehhh ae nice xan cigaba da rainon su.ko kaman ta maganin da na ce maka da zaran nasha ruwan nono xai wadatu.
Don yanxu ka sallame ta ga bama sai ka wahalar da kanka wajen rubutawa a takarda ba just ka ce kasake ta,shikuma wannan gidan mu bar mata ladan wa'annan babies din da ta kawo mana.
Bakin shi ne da jikin shi ya hau rawa.yyn da Mairo daga kan gadon da take bata san lokacin da ta fado kasa ba tafara xubar da zafafan hawaye wanda suka kara burgita Muhammad Adnan don a yanxu tabbas yana jin tausayin Mairo n don bb mai raba da da uwa sai mugu.toh amma ya xai yi tunda alkawari ne yy mawa Anisan ta shi.
Shirya yara Anisa ta cigaba da yi hadi da saba daya dayan kuma ta macen ta goya ramm a bayan ta,tana yafa mayafi ne tace ma Muhammad Adnan da yy shiru baya da bakin mgn tace"oyyah tashi mu tafi don flate din yamma xamu tafi a ciki mu wuce Abuja.
Sai Anan ya dago rinannun idon shi dasuka kada,kasa mata mgn yy sai yakalli Mairo da take a durkushe tana kuka kaman ranta xai fita.
Dukawa gaban ta yy yana subyuyowa gareta,a hankali cikin wata irin muryan nadama da tsatsantsan tausayin ta yafara cewa" plz Maryam kiyi hajuri kan abun da nayi maki,nasan kin mun abun da bazan samu kowani mutum y iya mun shi ba.kin ban yaran da na dade bansa mesu ba.
Kiyi hakuri don daba don nayi ma Anisa alkawari n xama da ita har abada ba,to da bb shakka xan cigaba da xama dake har abada,saboda ina tausayin ki fiye da tunani na.
Nisawa yy cikin dakiyar murya ya furta Na sake ki Maryam,amma ina rokon ki kicigaba da zama a gidan nan don Allah..
Ae bai gama rufe baki ba cike da tsatsan tsanar shi da kuma jin gaba daya tsoro n da takeyi nashi ya fice mata ta hau camasa" kayi asara Hamma Muhammad ka cuceni kuma Allah sai ya saka mun.baxan taba yafe maku kai da matar ka ba wlh,kuma mai xanyi cikin gidan ka yau ko bana da gidab uba ne dana kwana gidan ka gomma na kwana a kwararo.
Mugu azzalimi....jun irun zagin da Mairo ke bin shi da shi cike da jin zafi don yasan bai mata Adalci ba yafara tafiya xai bar bedroom din.
Ae cikin axama kaman ba Mairo ce ta haihu yanxu ba ta mike ha'di da nufan shi ta kama shi ta kankane tana don Allah Hamma karda ka tafi ka barni na shiga uku na,ko yarana ka bani kai ka tafi don Allah. Don Allah kar ka tafi ka zauna tare dani.
Wlh ina sonka baxan iyah rayuwa bb kai ba Hamma Muhammad.
Ai bata rufe baki ba Anisa tajanyeta daga jikin shi da yawani kamata idon shi kuwa ya ciko da kwallah.
Wani wawan mari Anisa tabats har sau biyu wanda yasa Mairo xubewa nan kasa.
Saurin barin wurin yy don wani xafi yakeji dukan da Anisa tayi mata.
Nuna ta ta hauyi da ya tsa tana cewa " ke bagidajiyan ki ce xakice kina son mijina?
Tohh kinyi kuskure don so sai dai ya kashe ki,yar gidan matsiyata...ke da kinsan waye Muhammad wlh da magana yy maki sai ilahirin jikin ki sunyi murna,amma da yake kinga kun kwana gado daya, har ya taba jikin ki shine wai kk son shi Dabba akwai mtssswwww.....
.tana jan tsakin ta juya ta fice ha'di da nufan compound din gida n da Muhammad Adnan yake can duk maxan takan shi sai da ya xubar da kwallah.
Nufo shi da Anisa tayi yasa shi saurin saka hankie ya goge fuskan shi wanda da shigowan ta moton ya tayar suka bar gidan ha'di da nufan airport.
Ina gdy da Comment din ku ga wannan littafi,ko yau mai xakuce game da Muhammad Adnan da kuma Mairo da kuma uwar gida Aneesa hmmm🤔💃🏻
Maman teddy🧸
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 34/35*
```ALHERI WRITER️S ASSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
[email protected].
________________________________
Itako Mairo tun da ta xube nan wurin bata kuma kara sanin inda kanta yake ba sai bayan yan awanni sannan ta fara ganin haxo².
A hankali ta bude idon ta wanda nan take ta tuna da abun da yafaru,kanta ne yasara mata jiri yasoma kwasan ta,mikewa tayi cike da tangadi ta nufi wurin sip din ta ta xura wata Arabian gown ta saka izalah hijab wanda yasauka kan kugunta sannan ta xura takalma wasu flate shoe ta fara fitowa daga bedroom din.
Darect nufan compound din gidan tayi inda nan taji gidan shiru ba alaman motsin kowa,kaman ba gidan da ake hayaniya ba,kowa ke maruri ma'aikata cike da gida.
Girgixa kai tayi for d second time sannan ta fara kokarin fita daga cikin gidan.sai da tasada kanta daga wajen gate din gidan ne sannan ta juyo ha'di da kallon gidan hawaye na bin kuncin ta.kuka ta tsaya tayi mai isarta sannan ta cigaba da tafiya tana daga mawa gidan hannu alaman ban kwana.
Kama hanya tayi batare da ta tanaji naira ta moton xuwa garin su ba,don bata da shi sam.
A haka kaman mahaukaciya take tambayan kowa tagani don ya nuna mata inda ake lodin mota xuwa garuruwa
Wanda cikin iko da taimakon Allah tasamu wasu suka taimaka suka kaita har tasha...
Samin wata karkashin bishiya tayi ta rakube a kasanta.
Fiye da awanni rana har ta fada motoci dayawa sun yi lodi wasun suma har sunje inda xasu sun dawo.
Wanda a she akwai wasu bayin Allah da suke ta ganin motsin ta,yyn da ganin har yamma tafarayi yasa suka nufi Mairo suna tambayan ta lafy mai yasa meta?.
Ba tare da ta basu amsa ba,ta fara roken su akan su taimaketa su kaita rugar su.
Anan suka tambayeta Rugar tasu ta fada masu sannan suka dauketa a mota suka nufi da ita cikin rugar kidandan.
Sai can tsakar dare suka isah.wanda da isan su tuni munafukan fulanin nan suka farara cewa " ae sin ga saukan Mairo ai sunga Mairo...kafin kace kobo tuni sunan dare ne amma mgn ta bade rugar nan.
Itako Mairo kewayen bukkan su ta nufa da wa'annan mutane sannan suka tsaya daga waje dai ² xata shiga ciki ne sukayi kicibis da Abba lamido cike da zaro ido waje da masifa yace Mairo kece?.mai ya kawoki cikin wannan tsohon daren?.
Jikin ta ne ya hau rawa kasa magana tayi wanda nan take wa"annan mutanen suka cema Abba lamido sannu Baba ya gida?.
Sai a sannan Abba lamido ya kallesu yana cewa" yowa yara sannun ku.
Saurin shigewa bukkan umma yadikko Mairo tayi batare da tajira jin mai xasu ce mawa Abba ba.
Itako umma Hausi ganin Mairo yasata sakin baki ta kasa mgn ga gulma da munafurci na cinta arai.
Jiyo salatin da Abba lamido keyi yasata saurin matsawa ta manna kanta a jikin jinkan da aka kewaye.
Nan tafara sauraran dik wani abu da suke cewa,da kuma bama Abba lamido hakuri da sikeyi.
Itako Mairo da nufan ta cikin bukka ta xube jikin umma yadikko tana sharara ihu tana gurnani kaman wanda ranta xai fita.
Cike da tsoro da mmki umma yadikko tace " Mairo mai yafaru mai yasameki.
Cikin sarkewar murya tace" umma Hamma Muhammad Adnan yasake ni ya gudu da yaran da na haifff....
Nan numfashin ta ya dauke wanda cike da firgici umma yadikko tafara girgixata tana kirar sunan ta amma shiru.
Ganin haka yasa umma yadikko saurin daukan moda da yake cike da ruwa tafara shafa mata a fuska har kasan wuyan ta.
Nan Mairo taja wani numfashi mai karfin gaske sannan ta kara fashewa da kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya.
Dafa kirginta umma yadikko tayi ha'di da cemata cikin harshen fulatanci ya isah haka mairo komai Allah ke yi, dama Allah yakaddara Muhammad Adnan ba miji ne gareki ba,don haka maxa ki share hawayen ki ki tashi kiyi sallah ki kai kukan ki ga mahalicci Allah ya sauya maki da mafi Alkhairy.
Mairo....mairo....."
Maza fito wlh yau sai kin barmun cikin bukka wlh
[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy🧸
*EPISODE 36/37*
```ALHERI WRITERS A️SSOCIATION```
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
```ALHERI SAI ƊAN ALHERI👈🏻```
_____________________________
Facebook@maman teddy.com
[email protected].
_____________________________
*In the name of Allah🤲🏻*
Abba lamido ne yacigaba da cewa " wlh fito yau sai dai ki nemi wani uban bani ba.
Dajin muryan Abba lamido Mairo da Umma yadikko duka sukayi saurin fitowa wajen bukkan.
Nan Abba lamido ya cigaba da sababi yana cewa" aradun Allah sai mairo ta bar masa gida.
Wanda umma hausi ta tsaya tana mai bin su da kallo ha'di da taba baki tayi cikin bukka n ta,alama na kuci kanku.
Cikin dasashshiyar murya mai cike da gajiyawa Hawaye na bin kuncinta ta duka har kasa tana Abba na don Allah kayi hakuri wlh ba laifina bane k gafarce ni don Allah.
Cike da jin tsanar yar tasa ya dauki sandar kiwon sa yafara xabga mawa Mairo.
Cikin dakiya dagajiya da halin da yake nn mawa yar tata umma yadikko ta rike sandar tana cewa " haba lamido wannan wani irin rashin imani ne,haihuwa fah tayi jego ne a jikin ta fah.
Cikin tsawa yayi saurin cewa ki rufe mun baki yadikko, aradu yau xata bar nan rugar gaba daya ma.
Ganin yafara tasa mairo dake kuka kaman ranta zai fice yasa umma yadikko daukan mayafi tana cewa" wlh lamido nima yau xan bar maka cikin gida,baxan iya xama da wannan irin halin naka ba.
Tom shikenan ku tafi tare.Abba yace hadi da wurga mawa yadikko kallon tsana don duka baya kaunar su sam.
Nifan Mairo tayi tana kamata tace Mairo kiyi hakuri wlh mai hakuri shike da riba.
Muje bar masa gida ko bb shi xaki rayu.
Cikin matsanancin kuka Mairo tace" a"a umma na baxaki bar gidan Abba ba.umma ni dai xan bar masa amma ke ki cigaba da xama umma yadikko don Allah.
Cike da fushi umma yadikko tace muje mairo kar ki bata mun rai...
Zame hannun ta mairo tayi tana rugawa gaban Abba lamido tana cewa" don Allah Abba kagafar ceni,wlh ka bani kwana uku zan naimo Hamma Muhammad sai nakoma gidan shi,amma ka barni na kwana anan na yau har xuwa nan da kwana uku n.
Wata nannauyan ajiyar zuciya Abba lamido ya sauke ha'di da cewa toh na yarda na baki kwana uku ki ne mo mijin ki in ba hakaba aradun Allah sai kin mini gida.
Cikin saurin daga kai tace Abba na yarda.
Tana fadin haka ta juya ga umma yadikko tana ruko hannuj ta na mai cewa" umma yadikko xo muje yace amince na zauna.
Amaimakon umma yadikko ta bita kawai sai ta xube a wurun tana wani fitar da kuka na bacin rai,tausayin mairo ne fal zuciyan ta,tabbas da tana da inda xata kaita to xata kai ta