Showing 48001 words to 51000 words out of 54710 words

Chapter 17 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete

15 Dec 2024

236

*A.W.A*



*105*




🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚



Tun bayan dawowarsu kuwa ,kula ta musamman omma take bawa mairo ,sam batason 6acin ranta don hakane ma tace bazasu koma gidan julayb ba sai bayan ta haihu,musamman yanda taga ta wani dada binjimewa ta kuma tattasa ako ita tundaga fuskarta har kafafu.da farko sun tsorata saidai ana zuwa asibiti sukace normal,amma scanning suka kuma yimata saiga 'yan biyu rinkis ,murna kam kamar me a wajen julayb tankar ma an cemasa ta haihun ne,kyauta kam ranar sunga yanda akeyi.yaso a fada masa sex din saidai sun kasa gani hakanan akace su tafi sai gaba kadan.


A wannan yanayin sukayi exams ,alhamdulillah duk da dai credit 3 take dashi sauran biyun pass,amma haka akayi mata k'warya k'waryan walima din harta malaman saida sukayi mata kyauta a cewarsu samun daliba mai kaifin kwalwarta sun dade ga aure ga ciki,amma dukda haka ta jure.



*Bayan wata 3*

Julayb ne yake mammatsa ma mairo kafa ,tana daure da farar towel me dan girma ta zama kamar uwarshi saboda girma ,gashi ance ta vari a kuma yin scan aga sex din aje ayi siyayyar kayan baby ,amma hir taki wai ita lallai abarta koma wani gender ne allah ya rayasu.


Aikuwa an jibgo ma wannan ciki kaya don kayan mata da maza tun daga haihuwa har 5 yrs ,kayan wasa kuwa,ba a magana ...don a can gidansa musamman a ka fidda 6angaren wasan yara namaza da mata yako kashe arnan kudi.

Dakuna guda hudune a part din yaran sai akayi masu lafuyayyun kayan gado pink dayan kuma milk ,sai na nannynsu a tsakiya.
Komai fa ya tsaru sai jiran fitowan 'yan 2 lafiya.


Fuskarta yarkacece yarkace da zufa "baby zan sha ruwa" ta fada tana nishi sama²

Da sauri yaje ya dakko mata ya tsiyaya a cup ya miko mata ,mai makon ta kar6a ruwan kawai saita k'ank'ame hannunsa kamar zata karya.."wayyo baby na shiga uku marata zanmutu"
"Subhannah me yake maki?"
"Ciwo....cciwwooo oushhhhh" rudewa yayi ,sai yayi hanyar kofa sai ya dawo.
Yama rasa ina zaije ,davarar kiran nurse dinda aka dauko mata da take zaune tare da ita a gidan tunda cikin yakai 7 months yayi.


Yina danna wani abu mai kamar kararrawa ,a dakin yabata alart a dakinta.


Da gudu tashigo dakin ,kuka wiywiy takeyi "baby kakiramun oumma plz" daura kanta yayi a cinyarsa shima yina rusa kuka.Abin gwanin ban dariya...wani drawer taje ta bude tasa ya taimaka mata ta mike yakaita kam 2seater ,suka taru suka kaita ,dagudu yaje ya kira umma ta landline..."ummah kizo baby zata mutu"ya fada yina shar6e aikuwa a fujajan suka yo 6angarensu , suma hankalin 'yan aiki yayi mugun tashi kowa suka hau dawara a kofar falon suna mata adduar sauka lafiya.


Bayan tayi mata vaginal examination (v.e) ta fito ta shaida masu haihuwa ne amma farawan kenan just 4cm . Amma wheel chair tasa aka dakko mata tasa aka taimaka mata ta daurata akai....daganan aka gungurata zuwa gavan mota ,wani futaccen asibiti inda nurse din take aiki tasa aka kaita


Tun safe take aikin abu daya amma takasa haihuwa hartafara weak,hakuri likitocin suka basu aka basu takardan aiki wai su sa hannu.


Yina kuka yasa hannu kafin yace indai ta kara awa biyu awannan halin zasu canja asibiti.


*An hour later*


Sun shiryata an gungurota a cotch zaa kaita theater room ,tana kuka tana masu bye bye .
Kecewa da kuka yayi yazo ya kankameta "Mairo ta bamuyi alkawarin akwai ranarda zaki barniba ...kulum fatanmu muga yaranmu muzauna muyi tarbuyyansu tare..."

Kankame hannunsa tayi kawai tafara nishi da karfi "yihhhhh" "subhannallah kan yaro" aguje suka maidata labour room yinabiye dasu ,screen sukaja masu kafin suka dage mayafun da aka lullu6ata dashi ...minti baifi biyu ba saiga kukan yaro a galabaice ,wata nurse ta cireshi ,nan tafara wani sabon labourn baifi mintociba ta dada sullu6o namijin ,curesa sukayi ,fadi suke "sorry saura placenta kurum maman twins" julayb kam dukda yaji kukan yaransa guda biyu hakan baisashi farinciki ba ,burinsa yaji matarsa ta dawo garau.


Kuka tasaka tana dad'a nishi "Ni ku kyaleni na gaji" dan palpating cikin midwife din tayi...aiko ta kwalla ihu "ehooo akwai wani babyn a ciki" baa dauki lokaciba tahaifo 'yarta mace kafin placenta ya biyo baya.


Wata nurse ce tazo ta zungure ma julayb goshi "To daddyn triplet ai dole kai kuka tunda ka iya fertilizing k'wai daya ya rabu uku da maniyyi guda ,lallai kacika gwarzo" wasu hawayen ne suka shararo a fuskansa tareda fashewa da dariya "Ina babyna?" "Momyn baby tana can ana gyarata "

Biyota yayi yina kallon yaran ,kafin akwashesu zuwa neonatal area ,suma su omma da dangi aka bisu yuuuu kowa kagani fuska fall murna.


Dinki kam saida ta cinye zare biyu kafin aka kaita dakin hutu ,aka daura mata drip .


Kwanansu biyu aka sallamesu
Yara kam sunsan sun zo a 'yan dangi anyi kyauta na ban mamaki....ranar suna kuwa ..abbey yayi kyaututtuka karfe 12rana saiga zugan dangin mairo harda kakanta,murnan haihuwar 'yan uku ba a magana yara sunci sunan abbey da baba macen kuwa ,julayb yace aifa sai abar masa za6i ya samata sunan mairo ,allah barshi next time takuma haifo triplet din a samasu oumma da mama sai a sakawa namijin julayb....valla masa harara tayi "dayike bakai ka sha wuyanba ko ?"


"Ai dai nina kyankyaso abuna don haka nayi maki alkawarin next time zanbaki mata biyu namiji 1" noke kafada tayi ,kafin ta jehoshi da pillow "fita ka shigo cikin mata kane kane,bakasan taron suna na mata vane?


"Aah banni in murna sanda nike ihun nakuda kowaccensu tana gidanta"

Aikuwa abokan wasansa suka taso masa yuuu da tsiya da larabci,sudai danginta saidai suka hau dariya abun na burgesu kowa yina raya inama shine yayi saan miji da dangin miji irin wainnan?



Yarakam sunyi goshin alkhairai don samu kyaututukan kamfanoni da makudan dukiya... 'yan suna kuwa harda masu samun kyautan motoci 'yan nigeria kuwa kujerun makka daga bibbiyu sai uku -uku.



Nidai oum aphnan nace inama nidin dangin kine mairo da na kwaso kujeru dani dasu maman yaseer ,harince ,nucy,ummy kai da duk 'yan gidan jarababben namiji ,mu zo saudiyya mukewaya ka'aba muyi addua muje gidan mairo mu kora da maisanyi.....don aradu gidanta ya burgeni😅


Bayan suna da sati guda ,kowa sun watse sai mairo da 'yan murjajjun yaranta masu mugun kama da julayb ,ba daya da ya biyota har macen.


Aikuwa nan ya bude wuta alinfir sai sun koma gidansu ya gaji da squating a gidan mutane.


Don dole oumma ta hadasu da nanny biyu babbar mace da yarinya da masu masu aiki mutum biyu suka rankayo suka koma gidansu ,wankan wahala kam babu don tun bayan sati 2 ta daina wankan saidai ta gasa jikinta da towel tayi seat bath a ruwan magunguna ,tasha madara ta kora da romon kaji,yara kam suna samun wadataccen ruwan nono amma dukda haka ya kaisu an gwada su ,an hada masu abincin da zai daidai da su.


Ranar da sukayi sati ukune ranar yazo da balainsa nifa a kula dani taya kullum kina tsakiyar yarannan baza avarni in dan ciba ko kewaye dayane?"


"Eyyeh to ai sai nayi arvain"
"Lallai arbao mato mu ba haka mukeyiba ,babe kizo ki kulada mijinki mu jiyarda juna dadi ,don ke kanki kina bukatar a sosa maki,din naga zallar shaawa a kwarar idonki"

"Shaawar mene? Duk jarabar da na dingayi ai baisa na haifi masu kama dani ba ,to banyarda ba ka kar6i punishment kaima"


"Ahhh sorry sweery kimun punishment akomai amma banda na gindi ,sorry ki kara jajircewa zan baki dama ki haifo masu kama dake"


"Naki wayon inazan hada wainnan yaran masu shegen tsotson nono da wasu...allah honey in suka hau tsotso sai kan yayi ja." Ta ciro tana nuna masa.


Kamo nonon yayi ,aiko ya hau lailaywa a hankali "oushhh sweery ya gindinki beyi missing 🍌 ba,ki rokeshi in bata nourishment😋"

"Allah honey,kace yau zan kwankwadi zuman dadi"
"Ke sai tashiga zuma pot dinki ,zakiji yanda ta tsumu ta ballalage kulum tana kewar cinki"

Kuka Nur tayi aikuwa ya kwasa mata daquwa allah baku isah ba kuna kaiwa wata uku zaku fara kwana a d'akunanku kuna barina Da matata"
Janyota tayi ta bata nono kafin suka kwashesu suka mikasu hannun nannies dinsu "Amma ayi masu wanka asa masu kayan barci"


Tundaga corridor din ya tasota tareda sakalo hannunsa akan k'ugunta suka shigo dakin ,shi ya tu6e mata kaya daga ita sai pant shima ta tu6e masa nasa suka fada bathroom wanka.... . . .





ALHAMDULILLAH !🙏
ALHAMDULILLAH!! 🙏🙏

TAMMAT🤏




GASHIN NAMAN OVEN

Abubuwan da za a bukata
Nama
Madara
Albasa
Lawashin albasa
Tafarnuwa
Gishiri
Garin masoro
Barkono
Man Zaitun
Kwai

*YADDA ZA'A HADA*

A kunna Obin ya yi zafi, sannan a samo kwano a kwaba madara sai a zuba garin masoro da jajjagen tafarnuwa da garin barkono da gishi da lawashin albasa sannan a gauraya sosai. Bayan haka sai a tsoma naman a cikin hadin sannan a zuba sauran hadin a cikin tire din Oven sannan a dora naman a ciki. Sannan a dauko dafaffen kwai a bare a yanka shi sai a saka a gefen naman. Sai a gasa na tsawon awa daya sannan a sauke a jira ya huce kafin a fara ci.

HOMEMADE POPCORN

Ingredient:
* Masarar gugguru(jah)
* sugar
* butter
* madara


Yadda akeyi:
Zaki wanke masararki saiki batta ta bushe akwai kuma wacce ake siyarwa a stores mai kyau saiki samu frying pan dinki ko tukunya ki zuba butter da sugar ki kunna wuta kadan yana narkewa zaki iya diga flavour na kanshi idan kina so ki juya saiki zuba wannan masarar taki ki juya sosai saiki rude(5)minute zakiga ya fara yanata tsalle shiyasa akeso a rufe tukunyar idan an saka masarar sabida tsalle ki dinga dubawa sabida karya kone yana yi saiki samu roba mai kyau ki juye saiki dakko madara ki barba kina juyawa shikkenan, idan kuma mai kala kike so a lokacin da butter da sugar ya narke saiki gwaba kala kadan a kwano ki zuba ki chakuda sannan kisa masara.

MANGO SQUASH

Mangoes.
1- Cup of sugar.
2- Cups of water.
4- Tsp limon juice.
5-7- Mint leaves.
A pinch of black salt.

Directions
Peel mangoes and cut into chunks, in a blender, add mango chunks and blend until you get a smooth puree.In another pan cook sugar,lime and water until thickens.Let it cool, once it cools down, add mango puree and whisk until well combined.Store into air tight buttles and keep it in refrigerator.In a glass add two tsbp of mango squash,ice cubes,water and stairs. You can store mango squash in a refrigerator up to two weeks

COCONUT AND BANANA JUICE
1 coconut
2 madar
3 banana
4 suger
yadda akeyi
da farko xaki fasa coconut dinki kijuye ruwanta a wani cup din ki gogata saeki jiyata ki juba a blander kiyi blanding ditata
sannan ki bare babanarki kisata a blander kiyi blanding dinta sannan kitace ta saeki hada a ruwan coconut dinda kika ajjeye a cup
saeki dakko coconut dinki kitaceta sae ki hada da bananarki ki juyasu saeki xuba madara peak ta ruwa saeki xuba suger dan da dae sae kisa a fridge ko kuma kisa ice block idan yayi sanyi sae a sha

SAMOSA RING


INGREDIENTS

Flour 2 cups

Tyme 1\2Tbl spn

Vegetables oil 2 tbl spn

Water

Salt 1\2 tbl spn

Potato

Albasa

Attaruhu

Seasoning


PROCEDURE


Dafarko Zaki samu fulawanki ki kwaba da tyme da mai da ruwa da gishiri kadan seki barta tayi kamar minti 20 haka seki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu seki bare bawon ki gurzashi a abin gurxa kubewa seki yanka albasa kanana ki jajjaga attaruhu ki sa mai kadan kisoya su tare da dankalinki kayan kamshi da maggi..seki dakko kwabin fulawarki ki murxa kamar yanda Zaki murza na meat pie anman shi style din triangle zaki masa seki zuba hadin ki a karshe seki sami flour ki juka da ruwa seki bar Dan gurin dazaki iya rufe kayan hadinki kisha fa wannan flourn akai se sauran ki yayyanka kana kana na seki shafa flour akarshen yankan seki malkayoshi harsekinzo karshe seki samu bakin kisa flourn dakika jika da ruwa ki rufe da Dan uwansa shine zakiga yamiki kamar ring seki soya....

*SANDWICH*

Ingredient:
1️⃣Flour
2️⃣Kwai
3️⃣Sugar
4️⃣Butter
5️⃣Gishiri
6️⃣Madara
7️⃣Banking power


~Yadda Zakiyi~
Da farko zaki dako blndr dinki ki fasa kwai a cikin ta saiki kawo butter ki xuba a kai ki kunna ya dan juya su kadan saiki kashe ki dako sugar da baking powder da gishiri kadan ki zuba ki kawo madarar ruwa yar kadan ki sa saiki qara kunnawa yayata juyasu saikinga suna kumfa sosae saiki kashe ki dako bowl dinki da zakiyi kwabi a ciki ki juye saiki sa muciya a ciki ki dako fulawaki kina barbadawa a hankali har yayi dede kaurin kwabin sandwich irin qaurin na cake de saiki shafawa abun gashinki butter ki rinqa zuba kwabin idn ya gasu zakiji qamshi yar uwa hka zakiyi tayi harki gama sandwich dinki

LABANESS RICE
Kayan hadi

Shinkafa
Taliya
Maggi
Gishiri
Cinnamon
Nama
Albasa
Lemon tsami
Mai

YADDA AKEYI
Zaki sami taliya ki gutsitstsirata qanana qanana saiki cire bawon lemon tsami saiki zuba albasa acikin mai tayi laushi sannan saiki zuba taliyarki ki soya har saitadanyi baki baki
Saiki wanke shinkafarki ki zuba aciki kici gabada juyawa saikuma kixuba cinnoman da maggi da gishiri da bayan lemon tsami da ruwan nama kidan qara ruwa
Saboda ruwan naman baya isa wani lokacin idan shinkafar takusa nuna sai arage wuta

LEMON MANGORO


* mangoro
* lemon tsami
* sugar
* flavour


Idan kikasamu mangoro manya saiki wanke ki fere bayanshi kiyanka kifidda kwallon saiki yanka kanana kixuba a blend ki markada idan yy saiki fidda kixua lemon tsami sannan kitace kizba sugar da flavour

CHOCOLATE ICE-CREAM


🍨Cocoa/bourvita
🍨Madara peak(ta ruwa)
🍨Flavour (powdered)
🍨Madarar gari

Kizuba cocoa/bournvita cikin bowl sai kisa madara peak 1, flavour sai kuma kisa madarar gari yadda zaiyi kauri kisa a freezer yayi kankara kadan, amma idan zakisa cocoa kadan ake sawa saboda yanada daci.

PEPPER FISH

INGREDIENTS

kifi
Cabbage
Tarugu
Tattasai
Albasa
Tumatur
Maggi gishiri
Curry onga
Spices

Ⓜ️ethode

Dafarko kiwanke kifinki tawanku sosai sbd karni insosamune kiwanketa, da veniger ko dan lemon tsami sbd karni saiki tsameshi cikin kwando yatsane saiki dan jajjaga kayan miyanki kiyanka Albasa kisoya manki da kayan miyanki amma karkicika mai dan kadan shima tumatur kadan zakisa amfiso yajin yadan fito kizuba su msgginki all spices dinki to test idan yafara soyuwa saiki dakko kifinki yanayi kina juyashi ahankali sbd karya balle kafin kisauke saiki zuba, cabbage dinki dakika yankashi tareda albasarki wadatacce idan yayi yadda kike bukata saiki sauke.

Idan kuma gashin oven kikeso saiki soye duk kayan miyanki saiki dorashi kifinki asama da cabbage dnki da albasa kiyi gashin oven idan yayi saiki sauke kina iya soya arish dinki kihadama oga yaci Acidadi lfy


INDIAN BREAD

Ingredients

Flour
Milk
Yeast
Egg
Butter
Sugar
Salt
Oil
Vanilla extract
Luk warm water

Ⓜ️ethode

Step -1

Dafarko kisaka flour a bowl add sugar lil salt nd mix it well kisa butter nd vanilla kiyi mixing snn kisa egg nd mix it sosea kizuba luk warm water ki kwaba kirufeshi for like 20 minutes.

Step -2

Saiki kara kneading dinsa roll it nd cuts it yadda kikeson shapes dinsa kisa lil oil a pan kigasa shi yadda kikeso front nd back shikenan.

FRIED INDOMIE WITH EGG

INGREDIENTS

Indomie
Eggs
Minced meat
Spices
Seasoning
Onion
Oil for frying

♏ethods

Dafarko kidafa indomie amma amma kada tadahu sosae saiki tace ta kifasa eggs a bowl kisa albasa da minced meat saiki zuba spices din indomie da maggi kijuya,

Saiki saka lil oil a pan sae ki jujjuya indomie aciki inya soyu saiki juya other side din shikenan saiki juyeshi acikin plate saici.

BUNS

Ingredients

Flour
Salt
Baking powder
Sugar
Butter
Water
Vegetable oil


Ⓜ️ethod

Dafarko zaki hada flour dinki da baking powder kiyi mixing den add salt sugar and water kiyi mixing dinsu duka den put d butter and blend till wel mixed amma karyayi ruwa kwabin saiki chuchura flour yadda kikeso saiki soya acikin mangyada mea zafi shikenan sai ci.

🍔LIVER STEAK🍔

Ingredients

Liver
Tomatoes
Pepper
Onion
Spices
Seasoning
Green pepper
Oil


♏ethods

Step 1

Da farko dai kiyanka hanta da fadi flat kuma kisa oil kadan acikin pan kisaka hantar ftafara gasuwa,

Step 2

Saikiyi slicing onions green pepper da tomatoe kiyi grating kisaka, aside kisaka spices da seasoning a hantar inta gasu saiki juya other side dinta.

Step 3

Saiki kawo slice onions da tomatoe da grtn pepper saiki zuba aciki inyayi kmr 3mnts sae ki juya kikawo green pepper ki zuba yasamu kmr 2mnts saiki sauke.


Note:-
Zaki iya cin liver steak da jallop rice or spag or white yam.


BROWN RICE

Ingredients

Rice
Pepper
Cumin
Garlic
Dark soy souce
Spring onions
Maggi salt
Spices
Large onions


Ⓜ️ethods

Dafarko kiyi perboiling rice dinki ki ajiye aside kiyi grating onions kisa oil tasoyu kisa pepper da garlic wanda kika daka kisa black pepper maggi salt da cumin or any other spices mai kamshi da kikeso.

Saiki zuba dark soy source, saiki juye rice dinki akai kirage mai wuta yaturara a hankali saiki suba spring onions dinki dakika yankasu kanana saiki juye aciki yaqara 2mnt saiki sauke.

DAMBUN DANKALI

🌮dankali
🌮tumatur
🌮Albasa
🌮kwai
🌮gishiri maggi
🌮curry
🌮onga

Zaki fere dankalinki saiki soyashi amma karkisoya shi sosai idan yadauko soyuwa saiki dauko kwai da tumatur da Albasa dmn kinrigada kin yayyankasu saiki zubashi akan dankali kirinqa jujjuyasu yana dagargajewa idan kwan yasoma yin yellow shikenan yayi kenan saiki sauke abarki

KOSAI NA KIFI

KAYAN HADI
Kwai
Kifi
Albasa
Attarugu
Fulawa
Maggi
Gishiri
Man gyada

*YADDA ZA KIYI*

Da farko ki samu kifi (ice fish) ki wanke saeki zuba a tukunya ki sa maggi da gishiri da albasa ki ďora akan wuta,idan ya dahu sae ki sauke ki cicire 'kayar shi sae ki zuba kifin da attaruhu da kuma albasa a turmi ki daka su, ki fasa 'kwai kaďan ki zuba a ciki, ki ďauko fulawa ki zuba(hikimar sa fulawa dan ya haďe jiki ne) sai ki zuba gishiri da maggi ki juya, sa sosae saeki dinga mulmulawa kina sawa a kwae kina soyawa.

*KPOMO PEPPER SOUP (GANDA)*

Abubuwan da ake buƙata:
* Ganda
* Kayan miya
* koren tattasai
* karas
* Gishiri, magi da spices

Yadda ake haɗawa:
- A wanke kayan miya sannan a kai markaɗe ko kuma ayi amfani da blenda domin naƙawa. Sai a ajiye shi a gefe.
- Sai a wanke gandar, a kankare ta sannan a ɗora a kan wuta har sai tayi laushi.
- A wanke karas sannan a yayyanka shi. Sannan kuma a wanke koren tattasai shima a yayyanka. A ajiye a gefe.
- Sai a zuba kayan miya a cikin tukunya tare da gandar da aka yayyanka.
- Bayan nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login