Showing 15001 words to 18000 words out of 54710 words
Chapter 6 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete
harma in fita dake outing a ƙasashen waje irinsu Dubai , manyan mata su ganki ki gansu "
Rungume sa tayi kafin tace "really Darling ?"
Jinjina mata kai yayi ,kafin yace "bari inje insa tazo takawar mana da akwalan nan "
Zaro ido tayi a ruɗe ta kame baki "kai ! Bugati ne fa ,aiko yafi ƙarfin akirashi akwala "
"Hmm i see"
Ya buɗe ya fita zuwa cikin gidan.
*****
Master room ɗinsa ya wuce direct ,bai tsaya sanya ba ya kutsa kai ciki .
A tsaye suke bawanda ya cire kayansu , ƙafarta ɗaya na kan side drawaer na gado ta dogare a kan ɗaya ,shikuma yina facing ɗinta ya sassauta wandonsa ya fiddo hajiyarsa waje,ita kuma ta cire gabaɗayan botiran rigarta saita zare wandonta ƙasa ,ta ɗage ƙafarta zuwa saman drawern a haka ya shigeta yina nutso.🍌💋
Runtse ido yayi ,kafin yayi baya da gudu,ya banko ƙofar, ƙarar rufe ƙofar ya ankarar dasu ,da sauri suka hau jijjiga yina cinta har suka yi released a tare.
Kiss ta manna masa a bayan wuya "go And Attend them,this is just a welcome"
Murmushi yayi ya maida wandon sa kafin ya fito falon
"Malami lafiya?"
"Kasata tazo ta kawar mana da motarta a hanya zan fita da motarta" tsaki yaja ya koma ciki.
A ɗaki kam tuni ta sulluɓe kayan jikinta tayi kwanciyar ta tareda rufe ihu da bubbuɗe hannu da ƙafa tana jiransa kawai.
A guje yayi sufa ya haye jikinta yina sauke numfashi,ƙanƙamesa tayi tana dariya .a kunni ya raɗa mata "inason inci gindi"(karku fassareni haka matan sunna keyi😊)
"Your fresh vagina ,filled with milk is ready already"
"Ohk jeki cire masu mota a hanya ki dawo "
"Oooops na manta baby ina zuwa"
Jallabiyyarta ta yayo ta saka ana ganin shatun ɗiwawukanta da kan nononta ta saka hulan wanka ta fito da key a hannu.
Tundaga nesa Zakiyya ta hangota tuni kishi da takaici ya soketa ,"kenan ma har sunyi first round" tafaɗa a hankali .
"Karki damu muma yanzu zamuje muyi namu"
Cike da gwanancewa ta shigo da motar ta faka a gefen su ta fito tana jijjiga albarkatun ta .
Kauda kai Zakiyya tayi ranta na suya.
_To makaranta ancewai in ragewa julayb jaraba ,ya kuke ganin al'amarin in rage ko a ƙara ,ko abarshi hakan?...Nidai nace salon shi kenan amma inda me goyon bayan maganata ko na waincan yayi magana saimu sassauta 🤩 Happy week end matan sunna ,inaso yau mu gurji mazajen mu da kyau kar su leƙo waje sai sallah 🤪 don haka Nidai natafi kulada oga ga na yammanku nan na baku💃💃💃🏃♀️🏃♀️🏃♀️_
[3/14, 06:49] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*30 - 31*
A kasalance Zakiyya ta shiga ɗakin Ahmad ,gani take kamar ta yaudari julayb ta so abokin sa , amma ya zatayi tunda zai kaita Dubai kuma zai bata mota , dole tayi maleji dashi.
Exotics yaje ya ɗakko mata a ɗan guntun fridge ɗin dake bedroom ɗin tareda cup ,yazo har gabanta ya dirke a side drawer ya kawo juice ɗin ya tsiyaya bai wuce half cup ɗinba.
A hankali ya haura kan gadon kafin ya jawota ya rungume sannan ya tallafo ta yina ɗan saka mata a saman lips ɗinta.
Sipping taringa yi gradually har ta ɗan sha quater kafin ta kauda fuskarta gefe
"Sorry zakiyaty I know what you're feeling,I will make sure na saki farinciki fiyeda na julayb ,inma banda julayb banzane yinada kamarki meye nasa na kwashe kwashen ƴan mata,ko kuwa salan jaraba"
Caɓe baki tayi bata tamka masa ba
Hannunsa ya zura ta saman rigarta yina shafa nonuwanta,gintse fuska tayi kafin tace "To kuma meye ,basai a barni in huta ba?"
Ƙwafa yayi ciki² kafin ya jinjina kai"shikenan yanda kikace haka za'a yi ,tashi mufita outing"
Zullo tayi ta miƙe ,ta rungume sa "wow baby ,kaga banbancin ka da julayb ko? Shi ko ɗan fita outing ɗinnan bayayi always he's busy working,ba a office ba ,balle kuma a gida , saidai in kanaso kaga faraarsa to azo cin gindi haba,ai jiki da jini kuma rai dangin goro"
Lakace mata hanci yayi "ba kida dama wallahi"
****
Tunda sukai wanka suka shige bargo basu farka ba sai around ƙarfe tara ,da sauri ta mirgino da nufin ta sauka ,janyota yayi ya maida ita inda take kwance kafin ya cusa kansa tsakankanin nonuwanta yina shinshinansu
"Baby wannan ƙamshin fa?"
"Tafiyayyen tulare tundaga Madina ,don kawai insa in faranta ran qalbiy nah"
Da sauri ya tunbulo nononta ɗaya ,ɗayan kuma ya saka a baki yina tsotsa kamar yaro
Wani yummm yarrr tasoma ji "baby gindina fa ya fara rawa, karka sa mukoma next ehhhh...ai kagane " tafaɗa tana kashe masa ido.
"Bother not ,ai Ni a daɗina kenan"
Halshenta tasaka akan ƙirjinsa ta hau lasa ta jan numfashi ,tana ɗan haɗe lips ɗinta tana kamo gashin ƙirjinsa tana murzawa ,ta saka hannunta ɗaya tana murza kan Nononsa ɗaya kuma yina cikin kunnen sa taɗan caka tafito dashi.
Diriricewa yayi gaba ɗaya yama rasa control ɗin sa .
Ƙanƙameta yakuma yi yina fidda numfashi ,yina lagudan nono son ransa .
Daga wajen ƙofane ,suka fara jin bugu ,a kasalance Cikin Muryar masu sha'awa kamar na mashaya yace "who is that idiot that want to expose my privacy"
Murya na rawa kamar za tayi kuka ta fara masa magana dukda bataji me yace ba.
"Oga wasu baƙin larabawa ne ,suka zo gidan nan ,da sojoji da ɗima ɗiman motoci ,shine nazo in faɗa maka kar yazo iyayenka ne"
Tar idonsa ya buɗe a guje ya hau mulmulowa yinayi kamar yina burgima har ya kai edge ɗin gadon ya sakko da gudu
Ya yayi farar jallabiya a hang ,ƙifƙifta idanu ya sagala a juye.
Da sauri ya kware ƙofar ,ya fuskanceta faɗi yike "eyeee,eyeee me kikace?"
"Wallahi cikinsu harda wani mutum me kama dakai riƙe da sandan zinare...lolz"
Firfita ya shigayi da hannunsa "Jeki ,Jeki abinki ƴar albarka na gode"
Har zai fita ya juyo ya kalli gadon ya ganta still a kwance
Tsaki yaja kafin yace
"Dayallah Malama ,tashi ki ɓuya ko? Wato kema ko ajikinki tunda ba ubanki bane zai ritsaki da kwarto ba"
"A'ah karfa ka zageni , harka ne ta farantawa juna rai,barni indawo daidai in samu in kore guntun sha'awar da ya taso mun"
"Ke Ni kincika Ni da unnecessary talking ,sharappp?!"
Murguɗa bakinta tayi kafin tace "bazanyi shurun ba"
Da ƙarfi ya zo ya fincikota ya jawota kirrr har gaban drawern bango Ya ko buɗe ya hankaɗa ta ciki ya maida ya rufe ya murza key ,ihu ta hau kwararawa amma baka koji saika manna kanka da jikin ƙofan.
Kakkaɓe hannun sa yayi ,kamar wanda ya taɓa ƙura ,kafin ya wuce ya gangara ƙasa.
Abbansa ya gani zaune kan kujera 3seater guards ɗin sa na shigo mashi da kayayyaki
Da sauri ya zo da gudu faɗi yake "Ahlan wa sahlan ya Abbey"(Barka da zuwa babana)
Cikin azama ya miƙe,ya buɗe hannu ,fuskarsa fal fara'a
A guje ya faɗa jikin ta ,ya maida ya rufe tareda riƙesa tsantsan a jiki
"Ya bunay,Habibi ,ya bunay khalili"
"Naam ya abbiy"
******
Saida ya kimtsa yayi Sallah kafin ya umurce sa da suzo yaje suga company ɗinsa
Cikin sanyin jiki ya wuce ɗakinsa don ya kimtsa amma ransa yina wajen babymsa daya kulle a drawer .karfa zafi da rashin wadataccen iska ya hallaka ta ,ya kashe gawar da ba tasa ba.
"Gaskiya bari innaje sa kaya ,zan buɗe ta ince in mun fita ta fito ta gudu"
Aikuwa yina tsaka da sa kaya ,saiga Abbey ya biyosa har ɗakin .
"Abbey kai da kanka ? Zo ga bakin gado zauna"
"A'ah maza shirya ,nan ma ya isa" ya wuce gaban drawern da take ya tsaya yina wasa da handle ɗin .
Tuni jikin julayb ya fara ɓari ,zufa na tsiyaya masa,yina fuzgar numfashi da ƙyar.
"Oops maza asabak ya habiby?"
"Bakomai zafi nikeji wai sa kayan nan da nikeyi ,kuma ban kunna ac ba wai shine"
"Ooh to yaran zamani Baga automatic fan ba,ni sanyin ma yaso yayi mun yawa,ammm...yawwa wai wannan motan nawaye naga kamar ba a cikin rumfar motoci takeba,symbolize na baƙi ne"
Inda inda ya soma yi "ammmm auuu eh dama na abokina ne ,yazo sai kuma ya fita ana wani abokin nawa dayazo ya taddashi,but am pretty sure zai zo yau ya ɗauka"
Typing on progress
[3/14, 06:49] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*32 - 33*
Ahaka yayi sauri ya kimtsa suka fito ,saida yaga Abbeyn yakai mota kafin ya kullosa yace "Abba nayi mantuwa ina zuwa"
"Ohk son don't keep me waiting"
Jinjina masa kai yayi yafita da hanzari.
Kulle ƙofar shigowa ɗakin yayi kafin ya je ya buɗe ta,gaba ɗaya ta jiƙe da zufa sharkaf, jikinta duk yayi yaushi yina buɗe wa tafito ta zube a wajen yararaf
Tana fidda numfashi sama ² cikin dasashiyar murya da baya fita take cewa "Ruwa ,Ruwa"
A guje ya ɗakko goran ruwa ya gwaɓa mata a baki ,ƙyamƙyam ta hausha saida tasha kusan rabi ,kafin ta fashe da kuka ,wani ƙarfine yazo mata,ta tashi ta maƙureshi
"Nayi nadamar saninka a rayuwa julayb,duk ɗauka na kanasona ne har na baka kaina ka ringa sarrafa Ni duk yanda kake so ,don watarana zaka aureni , ƙawayena sunsha faɗa mun in rabu dakai larabawa ƴan iskane mayaudara aikuwa haka yike tabbas yau na gani tunda kaji babanka yazo ka kulleni don Karma ya ganni bare ayi taɗin aure,lallai namiji ƙanin ajali
To kasani da kimata da darajata baka isa ka wulaƙanta niba ,and I wanna tell you yanda Annabi yabar gidan duniya ,haka na Barka har abada...kai sanin kankane Ni ba ƴar iska bace , sanadiyyar ka nike aikata zina kuma inshallah na daina,zanje in auri mai sona tsakani da Allah"
Duddulo idonsa yashiga yi yina sauke numfashi,kafin yasamu ya ƙwaƙula hannun ta a wuyarsa ya yarfar.
"Naji ki rabu dani ɗin saime ,dama me zai kaini in aureki ƴar iskanki dake,a vagine na sameki iye? To kije can ki auri ɗan iska irinki ,Ni bazan auri mataba saina tantance tarbiyyar ta " ya juya yayi hanyar waje.
Cikin ihu da ƙaraji tace"kai ɗin banza wallahi ,yanda ka lalata ƴaƴan wasu kaima sai an lalata matarka wannan faɗan annabine da Alqur'ani"
Bismillah rahmanir rahim .Mazinaci bayi auran kowa sai Mazinaciya ƴar uwarshi .
Tsaki yaja ya fita ,"in kin fito ki rufe mana ƙofa ,ki maza ki fice mun gida"
"Gidan banzan ka"
*****
Sosai Companyn julayb ya yi exciting ɗin Abba nasa ,sun daɗe suna kewayen gurin kafin suka zarce office ɗin sa,ya ba sa shawara sosai ciki harda ƙara diversifying companyn sa zuwa maƙotan Lagos kamar portacoart da Abuja.
Daganan suka wuce gida , washegari ya wuce Saudiyya , cikin farin cikin yanda ya samu ɗansa comfortable ,cikin ƙaruwa da hauhawan arziƙi.
*****
Julayb yayi mamakin yanda yau through out baiga ahmad baizoba ,ga ƴar anacin sa yau ta yi zuciya bata zoba,Kodayake yasan ta ɗaga masa leg ne saboda budurwan sa da tazo.
Cikin zakwaɗi ya shirya zuwa gidan Ahmad.
Tun afalo yike jin nishinsu ,mamaki ya kamasa Ahmad mai ƙaryan addini ,mai yakeji kamar ana sex.
Sandarewa yayi daga bakin ƙofar yina tantaman abinda idonsa ya gane masa .
Da ƙarfi yace "Zakiyya , Ahmad Ni zaku ciwa amana?"
Waigowa yayi ya kallesa kafin ya sheƙe da dariya zaiyi magana
Zakiyya tayi maza ta kamo kumatunsa tana sakar masa sumba kota ina "baby don't mind him,yanxu ka ke shayar dani madaran soyayyar ka ba feck na sha'awa ba,kacini in cika cikin daɗin rai ba tareda ƙosawa daniba ko kuma in danne jin daɗina ko gamsuwata ba har sai wani ya gamsuba...don haka musha soyayyar mu few months Sai aure da ƴan dugwuidugwuin yarorinmu."
Langaɓe kai yayi yasaki baki tareda lumshe ido "kiss me baby"
A hankali ta saƙalo bakinta saman leɓensa na ƙasa ,ta ɗan soma tsotsa gradually kafin ya zuro halshensa cikin bakinta yina wulwuli dashi a ciki ,ɗif suka ɗauke wuta tareda riƙe kumatun juna suna rufe ,ido .in yaɗan wulla halshensa saita ɗan sakar masa tattausan cizo mai tada tsikar jiki.
Topah Ni uwar aphunanuwa🤔 Ni dai nasan irin wannan kiss ɗin shi ake yi idan oga ya fara nitso a ƙoramar uwargida to ya haka ido muraran? Ko salan cusa haushine , Ni dai jan gefe nayi na kalmashe ƙafa ina ɗiban course.
Wannan irin numfashi ne mai ƙarfi yazo ya toshe ƙofofin iskarsa ,take ya fara haki yina nemo iska ta kowanni hali .
Jan jiki ya farayi yina bin bango har ya bar ɗakin,jiri na ɗibarsa ,sam baisan inda kansa yikeba har driver ya shigo dashi cikin gidan .
Ganin shiru bai fito ba yasa drivern cewa "oga we're back"
Cikin Murya kamar na mashaya yace "ka tafi ka barni kurum ,innasamu na tsuwa zan fito" ya faɗa muryarsa na stamring.
Yafi awa biyu a wannan yanayin kafin ya ɓallo ƙofar ya fito yina haɗa hanya.
Mairo dake sharar compoud ne,ta hango fitowarsa a motar yina haɗa guri ta fyallo da gudu tana faɗin "oga lafiya?" A tsananin ruɗewa.
Ko kallonta baiyiba ya wuce cikin living room ɗin ,anan ya watse yina haki,tuni hawaye suka hau ambaliya a kwarmin idonsa .
Toh kai kuwa ,meyine fa akayi masa meye abun jin haushi ,be smart julayb ɗan balaraben zakiyya🤪 Am sorry team Mairo ,kar kuji haushina ,aikin Mairo ya kusa farawa ✊
*****
Likitan sa yakira ya gwargwadashi kafin ya fita yina daɗa basa haƙuri ,bayan ya haɗa masa allurai da magungunan da ya kamata.
Tunda yasha anan ya watse ,sai barci kasantuwar harda maganin barci a ciki .
OUM APHNAN✍️
[3/14, 06:52] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*34 - 35*
Yafi daɗe yina barci har gari ya fara duhu .
Mairo ne cikin damuwar rashin ganin ogansu bai fito masallaci ba yasata zuwa wajen baba a ɗaki don ta shaida mata halin da ake ciki tun dadai tasan bata sani ba ,saidai wata zuciyar ne ta kwaɓeta kan ƙila ma ta sani shiru tayi ,ko kuma ma ita ta zaƙe ayi mata mugun fassara.
Da wannan tunanin ta shiga ɗakin .
"Assalamu alaikum,baba kina zaune?"
"Eh Maryamu uwar isah , akwai labarine?"
Girgiza kai tayi kafin ta koma ta zauna a gaban ta tareda lanƙwashe ƙafa haɗi da rafka uban tagumi.
"Ɗiyata me ke damunki?"
"Bakomai baba me kika gani?"
"Haba dukda ke ɗin yarinya ce mai zurfin ciki ,amma ina iya gano farin cikinki ko akasin haka, don Allah ki faɗa mun damuwarki in bahaka ba bazan iya yafewa kaina ba ,tunda ke ɗin amana ce na ɗaukar wa iyayen ki"
Hawayene ya shiga zubowa sharrrr a idanuwan ta,cikin shesheƙan kuka ta soma magana
"Baba oga bayida lafiya ,a rirriƙe aka dawo da shi yau,kuma ya kira likitan sa ya gwargwadashi ,ina kallo ya basa magunguna da allurai ,amma naji kafin ya tafi yina ta aikin basa haƙuri,kuma tunda ya tafi yake barci ,shigana ɗakin uku ina leƙensa amma har yanzu bai farka ba"
Tunda ta soma magana yawun bakin baba ya ƙafe ,haka ta hangame baki tana bin Mairo da kallo
"Baba kin jini kuwa?"
"Hmmmm(ta sauke ajiyar numfashi) Na jiki Mairo muje in dubasa"
Ɗakin suka wuce ,a falon suka taddashi yashe a gurin ko suit ɗin jikinsa bai cireba .
Da sauri baba ta nufesa "Oga? Oga meke ma ciwo?"
Shiru bai tamkata baa ,alamu ya nuna baima san tana yina
"Wohooohoo mun shiga uku,oga ka tashi kayi bayanin meke ma ciwo malaria ne?"
Nan ma shiru ba amsa ,kawai saita hau girgiza sa.
Motsi yayi ya saki jiki yararaf .
Wani gandamemen salati tasaka"Lahaula wala ƙuwwata illa billah ,oga mun bani"
Hannu Mairo tasa aka ta fasa ihu ,aguje taje ta rumfaceta "Baba ya mutu ko ,mun shigesu wazai yina bamu abinci ,ga su babana basanan ,ina zan je in kwana in oga ya mutu wayyo na shiga ukuna!"
"Ke dayalla rufe mana baki ,dama mutuwar salin alin yayi ba matsala ,amma Ni inada tarin zargi akansa ,zo mu tafi"
Ta fincike hannunta tahau janta , itakuma tana turjewa.
Tana sakinta ,ta fakaici idonta ta saɗaɗa ta koma ɗakin nasa ,socks ɗin ƙafarsa ta soma ƙoƙarin zarewa, kafin ta cire masa rigarsa na sama ,kici kici tahau yi da necktie ganin tana ƙoƙarin zarge masa wuya tace "waiii kamar ƙadduwa gwara inka tashi ka cire da kanka,kar daga taimako in kashe gawarda ba nawa ba"
Da nishi ta iya ɗaga ƙafar ta gyara masa kwanciya , bayan ta zamosa ƙasan carpet,ta ɗakko throw pillow tayi masa matashi dashi ,taje master room ɗinsa ta ɗakko bargo tazo ta rufesa dashi ,ta fesa room freshener kafin ta rage gudun acn sannan ta canza wutar falon daga me haske zuwa dimly light.
Wannan duk aikin babane ita takokoya mata , sannan ba laifi Mairo akwai ƙwalwar riƙe abu .
******
Sai wajajen asuba ya farka, sakamakon wani zafi da sukayi masa rubdugu yayi zufa kashirɓan ,numfashinsa na fita samasama
A guje ya yaye bargon ya fito yina haki ya saluɓe kayan
Tunani ya somayi mai yasashi kwana anan wajen bayan haka ko kaya bai cireba.
Jigum yayi tunowa da cin amanar da su Ahmad da Zakiyya sukayi masa
"Oh wai yau Ni julayb nine na iya kwana batare da mace ba ,lallai duniya rawar ƴan mata ,watau duk wanda yike cemaka shi ustazine ,bai samu waje bane,ji dai Ahmad ina masa kallan salihi ashe ƙwallon shegene to zai bar mun kamfani na"
Dahaka ya miƙe zuwa bathroom ya fara yin wanka kafin yaɗauro alwala ya biya bashin sallolin da suka wucesa.
Miƙewa yayi zuwa wajen hop ɗin da yike ajiye ƙur'anai don ya ɗauki carbi ko ya samu releave don shi zai iya cewa rabonda yaja carbi tun yina secondary.
Me zai gani , ƙatuwar jakar daloli da riyal ɗin da abbansa yazo masa dashi ,don ya ƙara a sabon companyn da zai buɗe ne ya ganta ayashe bako Naira 1 a ciki.
Manage
[3/14, 06:52] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*36 - 37*
A zafafe ya ɗakko jakar yina daɗa kakkaɓewa.
"Very fyn ,first in history ,in this crushed country i missed mah ambitions, i've