Showing 18001 words to 21000 words out of 54710 words

Chapter 7 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete

15 Dec 2024

226

been hatered by some one And forgotten,damp my property for his own good ,what should i do?"

Ba satan kuɗin ya ƙona masa rai ba face raina masa wayo da akayi , wannan koma waye ya yi alerting ɗinsa ne ,kafin asalin manyan ƴan fashin suzo,eh mana dama shi saikace wanda basiransa ya doɗe ne,da zai bar Mairo tana gadi ,what kind of stupidity is this?

Ɗakinsa ya koma zaf zaf,kafin yayi farat ya dawo falon yana duba cctv Camera .

"Wonderful !"
Da sauri ya kunna laptop ɗin sa ,kafin ya koma ya zauna ,bayan yayi relax akan kujera.

Tar tar vedion ya fara bayyana akan screen ɗin ,tundaga shiryawanta har fitowarta ,har takai ƙofa , tajiyo ta fara bincike , bincike kafin idonta yakai kan jakan...buɗe veil ɗinta tayi tashiga kamfatan kuɗin tana ɗurawa ,daganan tafita jimawa kaɗan ta dawo da ƙatuwar jakar matafiya ta sunkuci wancan ta fita dashi ta dawo ta kwashe sauran ta ɗure a jakar ta ringa ja da ƙyar har ta fita dashi.

"Hmmm as i said sakacin me gadina ne,to dake ɗin da wacce ta sace kuɗin duk bazan barku ba ,zan maganin ku ,don nasan bata fita dashi saida haɗin bakinki."

Dakatawa da maganar yayi sakamakon ganin Mairo a cikin ɗakin da yayi ,tundaga sanda likita ya dubasa ya fita ,har inda baba tashigo da maganganun ta ,da ɗan kular da Mairo ta bashin as well"

Ɗan murmushin saman leɓe yayi
"Caf lallai ƴannan ta kusa kasha Ni"

Bai ƙarasa kalloba ya rufe laptop ɗin ya miƙe zuwa ɗakinsa ya kwanta
Donma ya nuna satar bata damesa ba,saidai me?

Kawai tunanunnuka ne suka shiga bijiro masa ta kowanne angle
"Hmmm wato taki kalar rabuwar kenan,ki mun sata , dama da ɓarauniya na zauna tsawon shekaru ban sani ba,sai yau duk takan na kulleki kar babana ya ganki?
Yayi maki kyau, nasan maganinki kije dashi ,ah willnt say anything"

Baccin da bai samu komawa ba kenan sai bayan sallah subahi , daganan ya shirya zuwa office.

Ya jima da zuwa kafin ma'aikatan su fara zuwa ciki kuwa harda masu kwana a camfanin.

Cikin ƙullin rai yashiga basu sallama .gabaɗaya wajen ya hautsine ,kowa hankalin sa ka kalla a tashe yake.

Ga uwa ,uba Ahmad da baizo aikiba,ganin hakan yasashi zuwa office ɗin sa don ya kwaso important files da Yakamata yayi sign akai

Open write up ya gani,an ɗaura pen kai sannan anyi rubutu da fari da manyan baƙi TO OGA JULAYB

Cikin sauri ya hau karantawa,"sorry aboki dukda kai ɗin Abokina ne ,banso in tsinke alaƙarmu saboda mace,saidai i decided inyi resign don in zauna da wannan kyakkyawan budurwan mai iya gamsar dani, ga ɗimin farji ,ga cikar halitta uwa uba iya bawa gindi Haƙƙinsa ,oga am sory due to this reasons ba zaɓi na bar aiki dakai don Madam Zakiyya ta buƙaci haka,ina maka dukkan fatan alkhairi .na cire kuɗin da nike ganin zaka bani 30 million dollars a matsayin Tukwucin aikin da na ɗan jima in maka


Sulalewa takardar tayi ta faɗi a hannun sa .
Atake garin ta fara juya masa
"Oh Allah me ya kawoni Nigeria?"
Zuwa wajen motarsa yayi driver na biye dashi,fuuuu ya shige wajen drivern , drivern na ƙoƙarin riƙe murfin yaji ya ɓamo da ƙarfi yayi reverse ya bar companyn da gudu ,a gigice securities suka shiga yage gate tunkan ya ƙaraso tundaga ganin irin tuƙin da yake yi .

****
Wani irin horn ya shigayi kamar zai fasa ma mutane kunne,da gudu Mairo tazo ta leƙa taga ko waye,ganin motar oganne yasata buɗe wa da sauri aikuwa dagudu ya shigo baijira ya gama buɗe wa ba ,aiko aguje ta matsa sakamakon kusa take mata ƙafa da yayi,ji kake garrrrrrrgammm

Ya doki get ɗin ,get ɗin ta ƙarashe buɗe kanta,ya wuce parking lot ɗin a bala'ance da molallen danjojin motan,bai tsaya kashewa ba ya fito ya bar motar a kunne ,murfin a buɗe ya wuce ciki a daddafe,cikin sa na murɗa masa sakamakon accumulation of sperm,saboda rashin sex na kwana biyu da baiyi ba

Yina riƙe da cikin kam ya wuce cikin falon, tundaga wajewaje ya watse yina nishi.
Da gudu drivern ya sauka a acaɓa yayi knocking ya shigo gidan.

Cirko² yaga mutanen gidan a compoud suna kaka bi

Fara zuwa yayi ya kashe motar ya zare key ɗin ya shiga da ita ciki a nan yaga ogan a yashe yina burgima a ƙasa , hannun sa ya riƙe ciki tam

"Sorry oga here is your key"
Hannu na makyarkyata ya nuna masa table ɗin tsakar wajen
"Ajiye mun katafi , na dakatar dakai"
Saka hannu yayi aka

"Plz oga ataimaka ina da iyali "
Cikin tsawa yace "Go the hell out of here!...Note that ,dakai da ire-iren ka kace Ni nace na koresu bansan inga single ma'aikaci namiji a gidana "


A gigice ya fita yina kuka

Acan suka tarbesa da tambayan lafiya
Jama'u yayi "ya koremu aiki duka banda baba da Mairo!!!"

Salati suka ɗauka sukayi ɗakin buuu don su basa haƙuri
"Isma'ulil an ,sa takuna ha'inun jabbar,after being fully containted"(kusaurareni mazambata zaku zamar mun bayan kun ƙoshi da naira)
Ya faɗa da ingausan turanci da larabci

Sunyi pleading har sun gaji,daga ƙarshe,suka tafi suka barsa cikin mugun yanayi

****

"Baba to kema ina zaki ina tun jiyan be kora dake ba?"
"Ke ƙyaleni to in baki sani ba oga HIV/AIDS Ne gareshi"

"Kai baba mutumin da damuwa yayi masa yawa shine zaki ƙaƙaba masa HIV,to meyema hpv ɗin"

"Ke kwarkwar wani irin cutane me karya garkuwar jiki, baki ganin duk ƴan matansa sun watse,sai likita ke zuruntu...to nima guduwa zanyi in zaki biyoni mutafi"

"A'ah baba bakida hujja ,mu zauna mu kula dashi ,yafa yarda da damune shiyasa ya kora sauran mu ya ƙyalemu"

"Keeeeee yi mun shuru baki fini sanin abinda ya kama ceniba."
"To yanzu ke waya tabbatar maki yina ɗauke da ƙwayar cutar? Kuma fita xakiyi bazaki tsince kayanki ba?"

"Ehto kaya dai na bar maki ,tsinke a gidan nan banso, sannan hujja na dayasa nace yinada cutar kuwa shine......."

















OUM APHNAN✍️
[3/14, 06:53] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*38 - 39*

Hujjata kuwa shine jiyannan da daddare naje ɗakin kaimai abinci lokacin likutansa yazo naji yina ce masa "kayi ƙoƙarin cire damuwa a ranka sannan ka rage mu'amala da ƴan mata barkatai hakan nan,da wannan gwara kasama mata daidai kai, ma'ana irinka ka aura ,amma matsawar kacigaba da unprotected sex komai na iya kwaɓe maka,yanzu ga magungunan ka ringa sha don Allah , wallahi ba'a yarda a fito da shi daga asibiti ,don dai kaine nayi wannan kasadan"
Ki faɗamun in ba hiv ba wani maganine za'a ringa ɓoye ɓoyen fita dashi, sannan inzai aure sai ya nemi daidai jininsa ,ai wallahi akwai matsala nidai kinga tafiyata"

"Baba nifa kizo ki tattara kayanki don ba abinda zanci dashi"
"Ke dama ba wasu kayan ƙwarai bane ,daga uniform biyu,sai wata tsohuwar braziyata da koɗaɗɗen zani,sai wannan bijijjigaggen slipas ɗin na bar maki ,kije a rarrage Maki ko ki ƙona kawai

Tsaki taja ta wuce ta anan zuwa ɗakinsa.

*****
"Lateefa ina zaki jene , nine fa momynki nike maki magana kina tafiya"

"No mom Ni ki ƙyaleni da soki burutsunki,kar kija mun asaran iphone ,bawani HIV" tana magana tana cigaba da tafiyanta ,da kayan jikinta half naked wanda da abun tsoro zai zo to da bazata taɓa iya gudu ba.

"Wayyo Allah na jama'a ku taimakeni zataje ta ɗakko mun ɗangwangwan... wallahi in har kikaje kukayi iskancin ku ya goga maki bala'i yaseen bazan jinyar kiba"

"Eh naji , gaskiya saina amso iphone ɗina"

Ta buɗe gidan tayi waje abunta.

"Iphone!!! , iphone zai kai ƴan mata halaka ,ohooo " ta gurfana anan tareda rushewa da kuka.


*******

Tunda suka watse hidimar gidan kaf ya koma hannun Mairo,itace gyaran gida ,wankin kayansa,ga girki though ba me yawa bane iya nata da nashine kuma ma yanda ta aje haka take ɗauka kallo basu isheshi ba


Yauma kamar kullum tana ta gaban gidan tana mopping saiga shi ya buɗo glass ɗin fafakeken window ɗin ya leƙo da kansa ,da alamu dai jikinsa ya ɗanyi masa daɗi,dukda har yanzu baya fita.

Hannunsa ɗaya riƙe da glass cup ,yaja armless chair ya zauna yina kallon yanda take moving around.

Lashe halshensa na ƙasa yayi sha'awarta na bijiro masa,ƙir ya kashe dukuyoyin ƙirjinta da ido,tun asali sune abu na farko da suka soma jan hankalin sa,saidai a yanzu yaga skin ɗinta ya wani goge ,tayi fresh lukuilukui janta ya fito ,ba abinda ya rage mata illah gidadanci da rashin wayewa,amma bayan nan komai nata yaji .

Kamar tasan yina kallonsa ta juyo sosai inda yike tana wani irin moving komai nata na girgiza


"Wow ...see har bom bom,and her hips, wannan kam ta gama haɗe komai,toni inada wannan assets ɗin nike neman ƴan mata a waje?,ai gwara kawai in lale abincin da nake bata,tunda nata gafalallun iyayen sun bar mun ita"


Ɗago dakai tayi ,bayan ta gama da wajen ,karaf idonsu ya sarƙe dana juna. Murtuke fuska yayi

"Waye yace kina mana wannan ƙazantan a gida ina ita baban?"

"Am ,au ina yini oga"
"Lafiya ,ina baban nace?"
"Ehto tunda taje gida dai har yanzu bata dawo ba"
"Tsawon yaushe,kodai tabar aikin ne?"
"Yau kwana uku ,amma ban sani ba"
Jinjina kai kurum yayi ,ya kullo window ɗin yayi baya yina wassafa abubuwa a ransa


"Kai julayb ,ka shiga kanti ka lafto mata kayan gayu ,ka kaita saloon a wanke mata ɗan duƙununun gashin can sai , ka mori kuɗinka ba tareda ƙazanta ba"

Jinjina kai yayi cikin gamsuwa da shawarar zuciyar sa.
*****

Lateefa ce ta shigo gidan cikin yauƙinta as usual.

A premises ɗin ta tadda Mairo tana faman wanke ma ogan nata undies.

Ɗakko wani tayi zata saka a ruwa,batareda tako kalli direction ɗin lateefan ba


"Ke ! Are You mad, iyayenki basa sonki ne zakizo kina wankewa gardi pant!
Jibi wannan duk miskin maniyyi ,haba"

Cikin rashin kunya ta miƙe ta riƙe ƙugu kafin tace"Ai gwara Ni ina kan aikin ubanane, kuma ba iskanci ya kawo Ni nan ba ,balle har uwata ta turoni inbi namiji don in kawo mata kuɗi ba"

"Ke dawa kike yi rashin kunya zakiyi mun don naga kina wanke najasan gardi"

"Ai gwara Ni wankewa nakeyi don insama lada,gwarani da wacce zata buɗe cinyoyin ta azuba mata najasan ,a bata kuɗi"

Ɗaga hannu tayi zata kifa mata mari,aiko da sauri ta riƙe "wannan shine kuskuren da zakiyi na ƙarshe yunƙurin marina, inkinje ki gaishe mun da baban ,kice mata mu da muka zauna ƙanjamau ɗin bata nemi hallaka muba,amma ke gashi kinzo karɓan mata ki bita dashi har gida"

A mamakance ta sandare tana kallonta "kenan tasan Ni ƴar mom ce,shine ko alama bata taɓa nuna mun ba"

Cikin borin kunya ta wuce tareda ball da kayan wankin wajen

"Oho dai"

Da sauri julayb yayi baya ya koma ya kwanta kan doguwar kujera tamkar baisan da shigowar taba ,bare faɗarsu.


Cikin karairaya ta ƙaraso wajen sa ,kafin ta ranƙwafa ta manna masa kiss a goshi
"Baby am here for You" ta faɗa tareda lafewa a kan ƙirjinsa.


Nishi ya fara saukewa sama sama,kafin ya hau tari ƙwalƙwal
Cikin rawar murya yasoma mata magana "Baby welcome ,Nagode dake baki guje niba,kinga yanda rayuwa ta maida Ni Ko,ba mata,ba jin daɗi sai cuta, amma ina mai maki alƙawarin ki yarda dani mu auri juna ,a haka zan baki dukkan wani jin daɗin rayuwa ,kuma bani ba bin wasu matan bariki..."
Runtse ido tayi kafin ta dakatar dashi ta hanyar ɗaga masa hannu
"Heheheeee wait!,kana nufin kace mun maganar su mom gaskiya ne?"
"Yes as You can see,ya zanyi haka Allah ya tsara mana,plz ɗan dafo mun light food a kicin"

Tsaki taja kafin ta miƙe
"Ni ɗin ko? To ko uwata bana mata aiki bare kai banzan bazara,inma kayi hakanne don karka bani iphone ɗin kaje ka ƙarata, amma karka ƙara dangantani da kai am pure banda cuta ehe"

Taja ƙafarta tasoma tafiya tana Allah ya isana kuɗin hayan kayan da nayi

"Lateefa my love karki gujeni,Nifa yanzu shirye nake in aureki ba wani abuba"

Tsaki tayi ta banko masa ƙofar.

A compoud ma haka take ma Mairo murguɗe ,murguɗe ta sakai tabar gidan .








✍️OUM APHNAN
[3/14, 06:53] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*40 - 41*

Ta ɓangaren julayb kam abun ma dariya ,ya basa wato dai duk tururuwan jama'an nan ba don Allah must of them suke tareda shiba,shiyasa kayi pretending a rayuwa yinada nasa ranan.jifa yanda wasu staff ɗin companyn sa da baima sallama ba suka arce suka bar ladansu,for all there perceptions ance masu ya haukace! Emergine🤣


Mairo kam jigaba da wankinta tayi ko bi ta kanta batayi ba tagama ta ɗauraye taje can back yard ta shanya .

Ganin duk ta gama komai yasa taje tayo wankan ta ,ta ɗakko wasu bunkuma² riga da zani ciki da alaku ,ta saka ta gingira ɗauri ,ta wuce duba wankinta,duk ko sun bushe ,nan ta kwashe ta wuce ɗakinta dasu ta goge ta kwasa zuwa sif ɗinsa


Yina kwance cikin bargo yina waya da mom ɗin sa ,ta shigo
"Mom inshaallah zan fixing time ɗinda zanzo in ganku,nima kaina nayi missing ɗinku , musamman ke da lil....Eh very, very soon"
Ganin hakan ta wuce tana jera kayan cikin sif ɗin comfortable

Cikin sanɗa ya sadaɗo bayanta , while wayar na saƙale a tsakanin kafaɗarsa da wuyarsa.

Bai sanyaba kawai ya cusa hannuwansa a ta tsakanin hannuwanta data ɗaga tana jerawa. Kam ya roƙo duk nonuwan a lokaci guda.

A firgice ta juyo tareda ƙwalla ƙara,kittt ya kashe wayar kafin ya juyo da ita suna fuskantar juna.

Nishi tasomayi kamar wacce tayi mugun gudu tana zazzaro ido na tsananin tsoro.

Cikin yaudararriyar muryarsa ,mai sanyin gaske ,ya fara mata magana


"Calm down sweet ,ba wani abu zan maki ba to hurt You,kawai zan saki kiji daɗine ,kema ki more baiwar da Allah ya ba ki,ko ya kikace?" Ya ƙarasa maganar yina mai ɗaga mata gira


Kuka tasomayi wuiwui
"Ni ka ƙyaleni, tukuicin da zakayi mun kenan , shikenan sakeni Ni garinmu ma zan tafi"
"Ohk zan sakeki yanzu,but waye zai baki kuɗin transportation?"
"Allah mana,ko Bara sai inyi"

A hankali ya saketa ya soma ja da baya
"Shikenan safe journey"
"Uhm ?"
"Allah ya kiyaye hanya"
Jinjina kai tayi kafin ta tattare zanin ta sama ta ƙalƙala da gudu.

Murmushi yayi ya koma ya kwanta ,wautanta yina birgesa , saidai in ta gudu ya zaiyi ,kai ina bazata fitaba.

Da wannan ya kuma receiving kiran da mom ɗin sa ta daɗa yi masa
"Son ya kuma naji ƙara ta wayar ,any thing wrong"
"No at all, wata house maid ditace ta yanke da wuƙa a kicin Ni kuma na shiga ɗakko cafee da na sata ta haɗa mun bata kawo mun da wuri ba"
"Ayyah kace mata ina mata sorry,let me live You so as to entertain her sympathetically"

Kirit ta kashe wayar.
Da sauri ya miƙe ya nufi , window ɗin sa da yike iya hango duk motsinta ta waje

Ya juma a tsaye kafin yaga ta fito , cikin shirin tafiya,dummm yaji gabansa ya faɗi amma sai ya maze.

Har takai bakin get ta riƙe ƙofar kuma saita tsaya tana ƙarewa gidan kallo tareda sharce hawaye


Da sauri da sassarfa ta biyo hanyar da zai sadata da cikin ɗakunan sa .

Komawa yayi ya zauna for a mean time .

Can saiga ta tashigo "what brought You here,heeeee?"
Daburcewa tayi ta soma inda inda.


"Nace lafiya?"
"Ammm ,dama nazone inga yanayin jikinkaaaaa" tafaɗa da shagwabaɓɓiyar natural voice ɗinta.
"Ohk ƙalau nike zaki iya tafiya yanzu"

"Oga wazai rinƙa ma shara ,wanki ,wanke wanke ,girki da sauransu,bazan iya tafiya in Barka a wannan yanayin ba"
Ɗage kafaɗa yayi
"Fine to You,go"

Shiru tayi ta tsaya tana jujjuya hannu
Cikin sarƙewar murya yace"mairooooo?"
A zabure ta kalleshi,au ashe yasan sunana yike cemun ke


"Ki fita kina arousing ɗina which if it reach to some limit i cant hold my self"
"To" tace dukda bataji sauran me ya faɗa ba .

******
Tana fita kuma sai tausayinta ya kamasa,lallai yaga wani abu dangane dashi a ƙwarar idonta ,which bazai iya cewa ko menene ba,saidai yasan is either soyayya ko tausayi ,so what so ever i will continue to endure and meet her in action"


Wani azababben sha'awa ce ke masa rubdugu kamar me tuni cikinsa ya fara murɗa masa a guje ,yaje wajen magungunsa ya ɗakko tables ɗin rage sha'awan ya watsa a baki ya kora da ruwa.


Sai yamma lis ya fito wajen ya samu seat ya zauna yina kallon wajen a gabaɗaya da guntun gajeran wando da singlet.

Tunda ta lura dashi tai saurin zuwa ta haɗo masa cafee ta kawo masa.
Sosai yayi appreciating ,dukda yina ƙyanƙyaninta hakanan ya daure ya kurɓa

"Thanks for your caring"
Turo baki tayi "uhm Ni banaji" tafaɗa tareda bubbuga ƙafa "oh sorry Nagode"
"To"
Har tajuya tatafi saikuma ta tsaya daga can nesa tana observing ɗinsa.

Yalula duniyar tunanin su Ahmad da Zakiyya da yanda sukayi deceiving ɗinsa,komai ɗanye ya dawo masa take ransa ya soma ɓaci ,komai ya sire masa "Lallai ƴa mace shu'uma"

Cikin sanyi ta zo inda yike

"Oga dukda bakaso sakani cikin al'amarin kaba,amma zan shiga ne saboda tausayin halin da kake ciki...kayi haƙuri oga da tambayan da zan maka,shin kana du'ai kuwa?"

Murmushi yayi ,kafin ya gurgiza mata kai cikin provocating
Itakuwa ta ɗauka serious "oga akwai sirri mai yawa cikin addu'a , kunci yakan ragu , zuciya ta samu salama,bakasan ba wani ƙaddara da ya gagari addu'a ba? Bari kaji wannan ayar
بسم الله الرحمن الرحيم
يمحوالله ما بشاء و يسبت و عنده ام الكتاب.....صدق الله العظيم

Nasan baka buƙatar in fassara maka,tunda yarankune,amma kaji addua yina canja ƙaddara,allah kasa mu dace,don allah ka fara daga yau.

"To malama inshaallah"
Ita bata ma gane gatse yayi mataba ta jinjina kai ta wuce.






✍️Oum Aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*43 - 44*

Bayan tafiyarta ne yayi shiru yina meditating maganarta ,yes she's right coz if he didnt mistaken rabonda ya ware lokaci ya zauna ya natsu don ya gabatar da addu'a shikan sa bazai iya tunawa ba,saboda yinajin shi he's containted bayi buƙatar komai a rayuwarsa ,komai in yinaso kafin ya buƙaci abun yasamu abun already mata binsa sukeyi ko a ƙasarsa balle anan ƙasar baƙar fata,da suke mutunta jar fata fiyeda tunanin me tunani,although

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login