Showing 30001 words to 33000 words out of 54710 words
Chapter 11 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete
can rana zan inayi in na fito aji,saboda yanzu muna lectures ,amma don allah kuyi haƙury_
Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:06] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*61 - 62*
Cikin hanzari Abbey ya warce wayan a hannun securityn
"Julayb ? Are you insane? Dama ka kawo mu Nan ne don kaci mutuncin mu kasa mutane suyi mana kallon ɓarayi?,see inada hidima fa a gabana na tsinke nazo don in faranta ma ,and all you know...but suddenly sai ka ɗaukan masu yarinya katafi da ita , without their consent ,me kake nufi heye?"
Ɗan relaxing yayi kan three sitter,kafin ya waiga ya kalli mairo dake gefe tana dirzan kuka
"Abbey am sorry,I made a mistake which am not pretending to... beside naga suna ƙokarin sawa a ƙwace mun mata ne ,shiyasa ni kuma na taho da abata,tunda nidai nasan ko asaudi ango ko baban amarya su suke kai amarya gidanta..."
Katsesa yayi cikin bala'i.
"Will you keep that your idiot mouth shout up!...Al'adansu tamu ne? In hakane meyasa baka tsaya ka ɗauro auren da kanka ba sai da ka tattago mu eyeee?"
"Afhuwan ya abeey"
"Kashirya gobe danginta ,zasu taso suga gida ,mu kuma yau zamu taso ƙarfe biyar zamu kwana a hotel kafin mu wuce...so if you like ka wulaƙanta su in sukazo,na rigada na bada an siya dogon motan da ke zuwa Nan...nace in sun je sun dawo abarma limamin da ya bada auren motar"
"Shukran ya abeey , shukran jazeelan"
Yanke wayan yayi cikin jin daɗi,duk da har yanzu ransa bai huce dukaba.
*****
Sauke numfashinsa yayi a hankali "oooops I thank God ,ba wanda zai distracting ɗinmu,so our day just start from now,,ouuuuu!"
Ya dirko ya taho inda take ,a hankali ya yaye mayanin fuskarta
Kyaɓe fuska yayi uwa ƙaramin yaro
"U'uhhh haba mairon julayb ,what is all that,yakamata ki bar kukan nan hakanan,and beside what is the essence of it? Plz ki barmu mu more rayuwar mu me inganci ,coz I've a huge plan for the both of us"
Jan numfashi tayi da ƙarfi ta aje ,sannan taja hanci.
"Sorry amaryata,I didn't mean to hurt you ,ok? Dukda nasan ban maki komai ba plz am soliciting for your forgiveness plzzzzzz" yafaɗa yina wani langaɓe kai ,tareda caɓe fuska,duk abunka dole sai kayi dariya .
Don haka tako tuntsire da dariya,wanda wasu hawayen suka zubo sharrr!
Ko a tunaninta bata aza yinada sauƙin kai irin hakan nan ba
Sa yatsarsa yayi akan dimple ɗinta ya ɗan murza
"Hmmm muji da juna mairota,kinsan mijinki mabuƙacine,amma fa ada yanxu nasan na cika namiji mai cikakkiyar macen da vazata taɓa ginsata ba kamar sauran matan da nai hulɗa dasu a baya ...astagfurullah ai na daina ko?🤩 To yanzu na lada da neman aljanna zamu soma"
Tinda ya fara magana ta tsure ,wasu abubuwane suka shiga mata yawo akwanya anya bazan gudu inbar lada ta bakuwa?
"No Mairo,abun nan daɗine fa gareshi,sai ma kin ɗanɗanani don akwaini da garɗi,kinga in hakan ta kasance shine sunanki zai sama promotion ɗaga mairo zuwa other special name"
Caɓe fuska tayi ,"uhm to sallah fa"
"Ke wannan composary ne,kawai I want to convince you ne, Shi yasa buh before then muje ayi wanka"
Shi yayi directing ɗinta zuwa part ɗinta, woooow abunda nace kenan ,any thing new, classical and expensive. Komai sai ɗaukan ido yikeyi da ƙamshin sabunta.
Part ne dayayi comprising five bedrooms ,3 normal parlour ,dakuma tangamemen falo,da kowanne ɗakunan zasuyi linking da na juna.
Mairo kam ta rude ƙarshe, ganin arnan kuɗin da aka kashe mata "oh ni Mairo ,duk a kan so,akayi mun hakan ,batareda duba usulina ba dana iyayena ,ubangijina Allah ka bani ikon yiwa mijina biyayya ,iya iyawata"
Maganarsa ne ya ankarad da ita
"Ya kikaga section ɗinnaki? Hope kinason ɗakin ƙololuwar sama ,rather ki dawo nawa part ɗin"
Gurgiza kai tayi "Nagode Allah ya biyaka da aljanna maɗaukakiya"
"Amin amaryata,mai kalar hurul aini ,tun yanzu kin fara samun daraja da lada...kinga wainnan akwatunan kine,though banson matana tana jibga mun irinsu,but dole in siya maki,saboda haƙƙin kine so that daga baya nasai maki my choice"
Akwatina ne jibgi guda nidai nace ƙila yayi set huɗu ko biyar,don dai sun cika ɗaki ban tsaya ƙirgawa ba.
Rasa bakin magana tayi kawai saita fashe da kuka ta zube akan gwuiwoyinta
"Oga me yasa hakan ,nifa ba auren kuɗi nayi ba ,me zanyi da wainnan saikace wacce zata buɗe kanti,haba"
Ɗaure fuska yayi "Ai ke mata tace,donhaka haƙƙina ne in baki ci,sha ,muhalli mai kyau da lafiya...ke mun saki abunda annabi yace don shi cewa yayi aba mace abinci,ba kayan abinci ta sarrafa ba saboda darajar da allah ya baku ku mata,don haka banni innemi ladata mai kyau"
Cak ya ɗagata ya aje akan gado ya fara ƙoƙarin cire mata kayan jikinta ,na kirta²n kayan saƙi.
Mutsu² tafara yi,"aah ban fa son gaddama,ki tsaya in cire maki kayan zafin nan kije kiyi wanka"
"Hmmm to bari zan iya"
Sakinta yayi ya fita ya ja mata ƙofa.
Cikin sauri ta ciccire kayan ta aje agefe ta ɗaura zanin kayan tayi cikin bayin da gudu...nan ta fara warewaren inda zata ajiye zanin ,da braziya da pant.lolz
Kan sink ta ɗiɗibga,kafin ta fara wankan.
Shima nasa ɗakin ya nufa ,bayan ya saka mai gadi ya sayo masu kayan wa ƙaddimu li anfusikum🤪
Har ya fara kawai,sai tsamin kanta ya faɗo masa akai na man shanu. Da sauri ya ɗaɗauraye jikinsa ya ɗaura towel ,yina zuwa yaji ƙaran ruwa alamun tana wankane...kawai sai ya burma ciki ya maida ƙofar ya rufe.
Ƙara tasaki ta koma ta tsiguna ta cure guri guda.
"Hhhhh calm your nerves zan wanke maki kaine"
Itakam ko ta kansa batayiba din idonta ma yina kullene saboda ganin lafiyayyen ƙirjinsa kwance da layalayan gashi ,komai nashi cute,gashi bawani irin muscle man ɗin nan ba ,sai tsawo da murjewa jiki.
Ya wani cukurkuɗa towel ya soke,kamar irin na ƴan indiya ,tako shamale can sama.
Gaban wajen mayukan gyaran kan yaje ,kowanne sai ya tsaya ya karanta kafin ya curo.
Kallo ɗaya yayi mata ,kawai yaji tsikar jikinsa ya tashi ,komai na neman kufce masa,ganin dumaduman ɗuwawukanta ,da gefen nonuwanta
Cikin sanyin jiki ,ya fara duddula shamfu ɗin yina squeezing kan cikin sulɓin jiki.
Ya daɗe yina duddulawa kan kafin ya fara kumfa,hakan kam tuni ya warwarar da manyan kitson yabar ƙananan
Yina gamawa ya kauda kai yafita ko ya barta ta gama wankanta lafiya
Yina fita ta miƙe a kunyace ta cigaba da warware sauran kitson ta ɗauraye gashin ta ƙarasa wankanta.
Oum aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*65 - 66*
Gaban goshinta yayo ya manna mata kiss,ƙaran ɗuii ɗinne kawai na sautin kiss ɗin amma saida ya tada mata da tsikar jiki,a hankali ta maida idonta ta rufe,tana fuzgo nunfashi a hankali.
Sunkuyawa yayi ya fara zare mata rigar da tasaka,yina mata nasiha ,kan musulunci ya hana a juyawa miji baya a lokacin sex kuma every torch ladane zata samu kamface kamface🤪
Haka yayi ta mata wayo ba damar musu har ya kwaɓe mata kayan yayi saura daga ita sai half vest da pant
"Oushhh ahhhuwushhh"
Da sauri yakai halshensa ya fara laso tundaga wuyarta kar ƙirji ,saƙwaf yayi ƙasa da hanf vest ɗin saiga nonuwa carko carko ,dam dam dasu ,wani numfashi ya aje yina tinanin anya ya taɓa ganin me kyawun nonon maironsa kuwa?
Sa hannu tayi da sauri tana girgiza masa kai,murmushi yayi ,a sukune ya ɗaura hannunsa akan nata kafin ya janye hannun ya maye da nasa, ya fara matsawa a hankali ɗayar hannun yina lailayan kan nonon....zum zirrr ta faraji tundaga kwanyanta,wani abu na daɗa gangaro mata da vatasan ko meye ba.
Gaba ɗaya sakin masa jikinta yayi,aikuwa ya hau lugwuigwuitata son ransa.
Hmm yanzu kam tafara yadda abun nan akwai daɗi,don wani bulbul takeji ta ƙasanta wani ruwa na bulbulowa.
Bakinsa yakai ya fara da shan tsakan kanin nonon ya hayo daga saman nonon zuwa kan ,nan ya tsuke bakinsa yafara ɗan caccafka yina saki ,in yakamo sai ya saki ya ɗanyi kamar sau biyar kafin ya saka halshensa yina karkaɗawa akai,daga nan kuma ya saka nonon a bakinsa yina tsotso kamar baby hannunsa duka suna kai yina lallagudansu.
Alƙalamarsa kam kar ku gaya mata kumbura,don shi ji yake kamar bai taɓa sex ba sai yau.
Wani nishi mairo ta fara furzowa gabaɗaya tafara fita hayyacinsa...da ƙarfi takai hannunsa kan nasa tana daɗa matsa nononta a haɗe da hannunsa.
Ɗagowa yayi ya kalleta ,saidai itakam idonta na kulle.
Kamo nonon yayi da kyau ya girgiza ,kawai saita ƙanƙamesa tana sakin numfashi ruwan daɗi na bulbula tuni wandonta yayi jarkaf kamar wacce tayi fitsarin kwance.
Kunyane ya kamata ta sakesa kafin ta fara wushishire da ƙafa,a hankali ya gangaro da hannunsa zuwa kan cibiyarta yina jujjuyawa har saman mararta,batai auneba saidai taji ya cusa ya tsarsa ciki ya kamo ƴar belinta yina laylayawa da babban yatsarsa, bayan ya janye pant ɗin ƙasa.
Riƙe hannunsa tayi zata cire kawai taga ya sa ɗayan yaɗan ɗago fatar wajen kawai ya saka bakinsa ciki....yirrrrr tahauji kamar zai fita daga jikinta...kawai saita ɓige da wasa da gashin kansa.
Saida ya siɗe ruwan wajen kaf,kamin ya cigaba da wasa da clitoris ɗin wani daɗine yike daɗa karyo mata ,itakam jinta take kamar akwai abunda ya rage ayi mata dazai bata natsuwa,
Index finger ɗinsa yayi amfani dashi ,yaɗan tusa ta tsakanin ƙofar vagina ɗinta,saidai a rufe yike da wani ɗan yana mara ƙiba kamar kitse ko tantani.
Ta ƙasan yasa yaɗan para ƙoƙarin hudawa ,dasauri ta damƙo hannunsa,wani zafi taji da ya tafi da daɗin.
Girgiza mata kai kurum yayi dondai shi yanzuma baisan inda yike ba
A ransa yina wannan hymen (tantanin budurci)ɗin zai hanani sex.
Janye wandonsa yayi ya zauna,ya ɗago ƙafarta ya gyarasu kan kafaɗarsa
Cikin murya me rawa yike furta"Na bari ,bazakiji zafiba ,bari inma kaina wani dubara don in samu natsuwa"
Shiru tayi ta kwanta kanta a sama tana saurarensa.
A hankali ya kamo gindinsa ya fara gurzata a saman ƴar belinta,kan suna gogan juna,wani ruwa me yauƙi yina fitowa ta jiki dayike lubricating ɗin wajen ,yinadaɗa sulɓi tareda sulmiyewa ,tuni ta fara bulbular da ruwa
Tun yina jan gindin yina sulmiyowa ƙasa yina mayarwa sama,har saida ya tabbatar ta matsu kawai ,yina ganin ya sulmuyo ƙasa yasa powernsa yadannata ciki da ƙarfi,furmmm!!! Ya shige wani ƙara ta saki ,da sauri ya kwantar da ƙafarsa ya kwanta kan cikinta na few seconds ,saida ya tabbatar zugin ya lafa kawai yahau sukuwa ,bayan ya tabbatar da ya saka bakinsa cikin nata ,ihu takeyi amma bameji.donshi kwatakwata ma vayi a hayyacinsa ,wani daɗine yike kaisa ƙwali.
Can da wani ruwa ya fara masa tsartuwa a kan dick ɗinsa ta cikin vagina ɗin baisan sanda ya saki bakintaba yina ihu da sambatu
Itakam faɗi take zaka ɓarani,wayyo zaka haɗeni guri ɗaya wayyo zafi ,wayyo mama kawai can ta siƙe kawai tayi warwas,shikam baima san tanayiba ....yakusa minti talatin kafin ya fara ambaliyan madara.
Shiru yayi naɗan mintoci ,kafin ya koma second round,batareda ko ya zaro penis ɗin wajeba...itakam tuni zugi ya gama buga nata kai,tuni numfashunta yayi sama ya ɗauke ta yi flat ,jikinta ya saki gaba ɗaya.
Shidai yaji da tana kuka kukane kuma daga baya yaji shiru jikinta ya saki,da sauri yahau sukuwan kafin ya ƙaƙaro ma kansa release ɗin dole ya sauka.....
Me zangani ,mairo share share ba numfashi!!!
✍️Oum aphnan
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*67 - 68*
Girgizata yahauyi ,faɗi yike "Love ki tashi plz karki mun haka,daga jin daɗi sai tsautsayi?🤔 Don Allah ki rufamun asiri" ganin fa vazata tashiba ,yasa ya ɗauko wandonsa ya maida da sauri,ya jawo wayarsa a kan bedside,zaman ƴan bori yayi kafin ya fara Kiran likitansa a waya
Cikin tashin hankali ya ɗaga "sir any problem?"
"Ba lafiya likita madam ba numfashi,karta mutu"
"Subhanallah meyafaru?"
"Plz no time for your sily questions plz kazo yanzu kurum"
Jinjina kai yayi kamar yina kallonsa kafin ya kashe waya.
Tashi yayi yafara safa da marwa,hankalinsa a mugun tashe,gaba ɗaya ta waniyi collapse ,though batayi bleed sosaiba ,sai tinted da ya ɓaɓɓata wajen amma ta gama zama kalar tausayi. Rugowa aguje yayi ya ƙara girgizata yina ganin kamar zata tashine.
Kawai ganin ba sauƙi kawai sai ya fashe da kuka ,kamar ƙaramin yaro "Hooop danasani na ƙyaleta kurum as she shown"
Ƙara kiran wayar likitan yayi,still yayi ringing har ya tsinke bai ɗauka ba.
Tuni ransa yakai ƙololuwa wajen tashi,kamar wanda aka fallawa mari ,atake yayi tunanin ko suma tayi? Aiko da gudu yaje ya ɗekko ruwa a fridge ya hauro kan gadon ya fara shafa mata ruwa a fuskar zuwa wuya.
Wani sassanyar a jiyar zuciya ta saki kafin ,tayi gigif ta farka ,kafin ta miƙe zaune ,tana ganinsa tafara tambul har takai ƙarshen gadon kafun ta sakko ,digurgir kamar batajin wani ciwo ta fyalla hanyar falo da gudun gaske.
Biyota yayi da sauri "wait love tsaya,karki ƙarawa jikinki ciwo,kin ji rauni tsaya...plz tsaya don allah"
Figar towel tayi ta ɗaura,kafin ya ƙaraso wajenta ta daɗa sheƙawa da gudu,haka suka hau tsere ,tsere har babban falo,a daidainan doctor ɗin ya shigo ɗakin.
Dakatawa tayi kafin ta fara juye juye zata koma.
A guje ya cafkota ya zauna ya shigar da ita jikinsa.
Manna mata kiss yayi a saman ƴan lips ɗinta da ta cuno gaba tareda haɗe giran sama da ƙasa
"Sorry love,hakan bazai kuma faruwa ba kinji,now bari likita ya dubamun ke"
Ƙarewa kanta kallo tayi sannan ta kalli shashen likitan da ya juya masu baya yina la'latsa wayarsa
Motsi tayi da nufin ta zulle ,kawai saitaji wani abu kamar ya tsikareta
"Ouchhhouu"
"Sorry,likita zoka dubata mana" ya ɗan ɗaga murya.
Zaro ido tayi kafin tace "A hakan"
"No ai lalurane"
"A'ah fa bara inje in suturta kaina" ta zamo daga jikinsa.aiko a guje tayi ƙasa. Tana shuuu da baki kamar wacce tasha yaji
Saurin sunkutarta yayi ya haura saman "ina dawowa yanzu likita" shima ɗan ɗaga murya yayi "ohk plz inaga inka kaita ka dawo ynzu akwai abunda zan baka kai mata amfani dashi ,basai na dubata ba"
Jinjina masa kai kurum ya daɗayi kafin suka haura sama,tana sagale a hannunsa fiyau kamar teddyn maman teddy🤪
Direta yayi akan gadon kafin yace "wait ina zuwa"
Tankasa ma batayi ba,yina fita ,ta so yunƙurin tashi saidai ina cinyoyi sunyi tsami nan sukace basu san wannanba.sharce gumi tayi ta koma ta kwanta,tana taune leɓɓen ƙasa.
Acan falo kam ,magunguna ya basa nasha,sai wanda yace ya haɗa mata ruwa a baf ya zuba a ciki sai ya sata ta zauna,yayi mata haka repeatedly kamar sau uku,sannan ta cigaba da process ɗin har gobe,shine zai aggrevating wajen ,ya dausashe da wuri su samu damar cigaba da al'amura ...lolz
Godiya yayi masa kafin ya koma ciki shikuma ya fita.
Ruwa mai ɗan zafi ya tara a jacuzzi sannan ya tsalala ruwan maganin
Yazo ya sunkuce ta ,sai bayin ,zai cire mata towel ɗin ta ƙanƙame jikinta.zare mata ido yayi"oya no arguments"
Sa hannu tayi ta kulle bakinta ,ya zare ya ɗagata cak ya saka ta cikin yina sakata ta ƙwalla ƙara.ta zabura zata miƙe dukda rashin ƙwarin jikinda takeji ,ga zazzaɓi dayike ƙoƙarin rufeta.
Danneta yayi ,tun tana mutsu mutsu tana kuka ,har tayi shuru zufa na keto mata kota ina.
Yina ganin hakan ya zubar ya sa wani sabon ruwan ,shima dai tayi rakin ,kafin daga ƙarshe ya wanketa tas ,amma nutsuwarsa nakan ababenta.lallai allah na gode maka,zan sha aiki,don akwai kayanshi"
Barinta yayi a ciki bayan ya tamvayeta yanda ake wankan tsarki...ras ta faɗa masa a kunyace.thumb up yayi mata kafin ya fita yajawo ƙofar .
Koda ta gama kasa fitowa tayi kawai saita sha zamanta,akan gefen jacuzzin tana kuka...
Ganin daɗewan yayi yawane ya kuma leƙowa "yadai love"
"Uhm bayan na kasa tafiya ne"
"Ayya muje zan baki analgesic tabs da sauran pain releivers don inaso anjima a kula dani" ya faɗa yina kashe mata ido guda ɗaya.
Zaro ido tayi kawai saita fashe da kuka
"Ya akayi ba za a kula dani ɗin bane?"
Noƙe kafaɗa tayi kafin tace "A'ah ɗin" dariya yayi yina kwaikwayon maganarta.
Naɗota yayi a towel ya fito da ita
Wucewa yayi ya haɗo mata tea ya kawo mata tayi sip kamar uku ta ture,bai damuba ya ɓallo magungunan ya bata ,nan ko tace fir batashan magani
"Ohk bakida matsala ai na iya ɗura,abu mai sauƙine ,in damashi a cup in danneki in ɗura maki,kuma in koma next patrol komun kukanki bansakkowa sai asuba akanki kinji na gaya maki"
Dafe baki tayi tareda zaro ido
"Zan sha,wa'lahi zan sha" hannu na makyarkyata ta karɓa ta watsa a baki ta maida da ruwa.
******
Saida ya tabbatar ya kintsata cikin wasu riga da gajeran wando blue na jeans mai kyau yasha adon duwatsu,ya ɗaura mata red ɗin riga ƴar riga cas jikinta ,dukda ya kasa combing kan saboda rakinta ,tattareshi yayi ya ɗaure da makeken ribom red ,sannan yabi ya feshe ta da tulare masu ƙamshi...
Kwantowa yayi ya ɗaurata akan ƙirjinsa sauran jikinta akan gadon ,ya fara ɗaukansu hoto ....
"Baby booo kinganmu kuwa,perfectly match,ƙinyi kyau sure ka gudu, now bara inje nima inyi wanka inyi kyau babe kamar ke ko?"
Gyaɗa masa Kai tayi domin Allah, Allah takeyi ya tafi ,don gabaɗaya tsoron sa ma ta fara ji.
A status ya saka hoton su na WhatsApp ɗinsa bayan kuzuzuta abarsa da yagamayi,Shi dole matarsa is dignitarian takai verginity ɗinta .... saying Masha Allah
_Hummm ya zata Kaya ? Mu makaranta ,muna shirin ganin comments mun watsa wainnan👀_
Yina fita,wani lafiyayyen barci ya sureta ,shikuma ya shige toilet yayo wankansa yasa pyjamas farare ya wuto ɗakin .lokacin kam tuni ma tayi barci
Sai cikin dare kafin ta farka,cikin tsamin jiki ,hamma tayi zatayi miƙa taji ta kewaye cikin hannunsa
Mutsu mutsu tasomayi
Cikin muryan masu barci yace "ina zaki love?" Zan je sallah ne"
"A'ah babe ai kin manta kinyi wutr ba damar nafilat"
"Au asuba batayi ba ?"
"A'ah ,inajin zafine ya matsa maki,kinga baki cire kayan jikinki ba ,kikayi barci nashigo muyi fira na ganki kinyi ,barci shiyasa kurum na ƙyaleki"
Oum Aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________