Showing 12001 words to 15000 words out of 54710 words

Chapter 5 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete

15 Dec 2024

221

komai" Tafaɗa tana washe baki
[3/14, 06:45] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*20 - 21*

Dukda Baba mai gadi ransa a ƙumba yike hakan besa ya iya faɗawa mairoba ,din yasan tuburewa zatayi saita bishi ,shikuma bayida kuɗin motarta .

Lallaɓata dai yayi akan zaije wani ɗan unguwane ya dawo bazai kwashe sati biyuba
Taso tada hankalin ta amma ya dinga bata haƙuri akan bazai yiwu yayi yawo da itaba tana mace

Haka kuwa akayi bayan julayb yadawo baba ta samesa tashaida masa halinda ake ciki
Sosai ya tausaya masa ,atake ya ɗauko 30k yace a bashi , sannan ya ɗauko complete salaryn watanshi yace a bashi .


Aikuwa gari na wayewa ya ɗauki asubanci ya wuce tasha

Mairo tasha kuka har ta godewa Allah,da ƙyar baba ta iya rarrashinta.

******
Ƙarfe 10:00am baba ta aiki Mairo ta sayo mata recharge card a near by shago
Ta fito kenan ta haɗe da lateefa a farkon layin .
Da sauri ta ƙaraso gabanta kafin tace "sannu ƴan mata"
Kallon up and down tabita dashi baki sake.

Tabbas inbacin tayi Hausa bata taɓa kawowa wai musulma bace ,wani shiga tayi wanda tsoffi ke kira fam ɗarinka tsurara tasaka wani attachment har ɗuwawu,sai wani doguwar riga iya cinya marar hannu ta gallaro rabin nonuwanta waje
Shalmala²n cinyoyinta a waje yina sheƙi da ɗaukan ido tsabagen smooth ,ta hau wani muguwar takalmi mai tsinin gaske an ɗaure da igiyoyi. Banda wannan bakomai a jikinta .ko ke mace kika kalleta sai ta fizgi hankalin ki bare namiji , namijin ma jarababbe irinsu julayb .

Ɗaure fuska tayi kafin tace "me zan maki?"
A yangance ta zare kafcecen tabarau ɗin fuskanta ta fara mata magana tanayi tana taunan cingam.

"Please ina neman gidan Alhj Yusuf dillalin gidajene ,ko kin sani ?"
"A'ah bansaniba Ni baƙuwace a layinnan"
"Ohk wani gida kike koda yike naga kinfito a wancan gidan,shine gidan wannan Balaraben ko?"
Gyaɗa mata kai tayi kafin tace "uhm sai anjima"

Tun wannan lokacin lateefa ke gurin saidai ta shiga motar da tayo aro tasha ruwa da bons ta dawo ta tsaya tana zaman jiran julaybib

****
Ƙarfe biyar da rabi ,sai ga motar julaybib ta shigo layin ,a lokacin tana tsaye tana ƴan waige²
Har motar tayi gaba kuma sai tayi reverse ta dawo inda take

A sukune driver ya buɗo ƙofar baya,jimawa kaɗan saiga julaybib ya fito cikin suit ash

Da sauri ta maze ta gyagyara kanta , kafin ta kauda kanta zuwa wani ɓangaren.
"Assalamu alaiki yake wannan kyakkyawa"
Jiyowa tayi ta kallesa kafin ta mere baki.
Kuma dawowa ɗayan ɓarin ta yayi yina mirza hannuwansa kamar mejin sanya,yinamata yaudararren murmushinsa.

"I think a fine lady like You deserve to b in the parlour under ac seeping drinks not here under d sun ...i dont knw y You Are here but can You Please be with me for a mean time ? Before your approach meet ,rather then staying here relunctantly"
Ya tsina fuska tayi kafin tace "oh thank You"
Nuna mata gidan yayi kafin ya wuce motarsa itama ta shiga nata tana bin bayansu
Haka take rawa tana waƙa while tana tuƙin

****
Horn akayi da gudu Mairo taje ta yage gate ,alokacin sun taru itada baba tana tayata sharan compoud ɗin dukda ba komai Sai ɗan ƙura

Ziyyyy motocin suka ciccinno kai ciki ,hangame baki Mairo tayi tana kuma leƙen lateefa ta wajen driver,kafin ta jinjina kai.
Da kansa yaje ya kamota daga cikin motar suka fito suna rangaji ,ta soka jikinta a tsakanin ƙafarsa , shikuma ya saka hannayen sa ya tallabo saman Cikin ta just beneath her breast .sunxo zasu wuce tagaban baba itakuma Mairo ta yanko wajen a guje don ta ɗauki woud broom ɗin ,a hankali lateefa ta sargafo hannun ta kewayen wuyarsa tana ƙara gantsaro ƙirji "oushhhh" yace kafin yakai hannu yashafo saman inda yike nicked ,suna dariya
Baba kallon Mairo tayi taga ta kauda kai cikin jin haushi,itama da sauri ta kauda kai tana yamutsa fuska kamar zatayi kuka har suka shige

Kafin ta waigo ta kalli Mairo "Yarinya ta oga baida ta ido a gabana yike romanting mace?"
A ƙufule ta juyo ta kalleta "Ta oga kike gani? Kalli fa wannan shashashan ballagazar wai musulma ce ,tayi shiga half naked tana tunanin shine wayewar,kinsan meye ? Ni wallahi tunda nike a gidan nan mata suna zuwa amma bantaɓa ganin sakarya ba kamar wannan,ina sanda kika aikeni recharge card ? To Tun sannan take waje za man jiran yazo ya taya har tana wani tarana wai tana neman gidan waye waye , dillalin gidajene,ashe tanaso in tabbatar mata da nan gidan ogane Allah ya kyauta"
Tafaɗa tana tofarda yawu

Maganan ya sosa ran baba amma haka ta dake tace "Allah ya kyauta ƴata"
Da sauri tace "Amin"


****
Tundaga falo ta birkito sa tafara basa hot kiss ,tuni ya fara shiɗewa,lallai wannan ta dabamce bata jiran ko introductions.
Har suka isa bedroom ɗinsa a lokacin Zakiyya taje ta dawo

A ƙagauce yasoma cire kaya itakuwa ta zare kayan tayi kwanciyar ta akan gado tareda ware ƙafa .
Da gudu yazo yayi sufa jikinta ya tunbutsa kansa a tsakanin nonuwanta, dariya ta saki kafin ta rungumosa tsam suna juyi akan gadon hannunta ɗaya nakan Nipple ɗinsa bakinsu yina cikin na juna
Ɗan daina juyin sukayi kafin ya cafki lulun nononta ya fara squezing yina ɗan sauke ajiyar zuciya.
A hankali ta kamo testes ɗinsa inya latsa nononta itama ta latsa testes ɗinsa ,yin farko yayi wani zillo saiga hajiyarsa ta fara nishi🍌 dariya ta farayi kafin ta sakkosa upsite down tafara sucking dick ɗin kamar lollypop shikuma fuskarsa yina ta wajen hq ɗinta💋

Tunda tafara socking ɗinsa tun yina daurewa har ya turbutsa halshensa cikin vj ɗinta yafara watsal watsal dashi a daidai kan clitoris ɗinta a wani kuka kuka takeyi mai tada tsikar jiki ,sun daɗe a hakan kafin ya juyar da kansa zuwa normal suna facing juna

Ya saka yatsarsa yina ƙwaƙular cikin da kyau yina auna zurfinta ,wani bau bau takeji kamar bata a nan duniyar da sauri ta kamo dick ɗin tana masa nuni da vj alamun ya cusa ,ƙinyi yayi yina cigaba da saka yatsarsa ta tsakiya cikin vj ɗin babban yatsan akan clitoris ɗinta yina ɗan mummurzawa da ƙarfi .

Nishi tasomayi kafin tafara fidda ruwa sha yina sama da sauri ya tara 🍌 a daidai kan tsinin ruwan na dakanshi tsirrrr kamar famfo wani kukan daɗi yasaki itakam hartana neman shiɗewa saboda ta ƙosa ya shiga a hankali ya kamo 🍌 ya shiga jujjuyawa a saman bakin ƙofar ,yina zunguran ƴar belinta yina mata wasa dashi still,ware ƙafarta tayi bai auneba ta danna ɗuwawunsa ,sululu yafara ciki tana ɗan marmatse gindin ta ,wani sakin numfashi yayi tukum na ƴan sakwanni kafin yasoma haƙarta a sukune ihu takeyi tana mulmula nonuwanta tsikar jikinta na tashi ,few minutes kawai ta kasa holding kanta a guje tasaki ruwa takoma tayi laƙwas

Kamo wuyarta yayi ya na raɗa mata "i make You comfortable,buh ni ko fara jin teste of sex banyiba so taso ki tallafeni "
Don dole ta ɗago ya zare dick ɗinsa tasoma bashi lafiyayyen romance

Wani knocking aka shigayi kamar za'a karya ƙofar ,a tsorace ta tsaya tana kallonsa .gira ya ɗaga mata kafin yace"ahhshhh continue baby" da ƙarfi yanda na waje zai juyosa,aikuwa dagudu Zakiyya ta koma parlour tana kuka.

Sukuwa suka cigaba da sha'anin su sai kiran magrib suka ƙyale juna shima don julaybib yayi insisting Don aje ayi sallah.













~*Oum Aphnan✍️*~
For more enquiry👇
09065990265


_Nasamu labarin wainda suke canzamun lamba ana tura masu kuɗi da wanda ake masu 419 ana karɓe masu kuɗi da sunan nine,to gsky kowaye yake mun haka ,yaji tsoron gamuwarmu don zamu gwangwaje ,Zan ƙarawa page ɗina tsaro na musamman ,kuma na gano wacce ke fita mun dashi a Normal paid grp ,zan baki #100 ɗinki in cireki ,bazai yiwu kibani ɗari ba kina karɓe dubbai a wahalata ba,dake da ire irenki i wornd you😡_
[3/14, 06:47] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*24 - 25*

A rugarsu baba kuwa tun zuwansa yike ɗigiri ɗigirin kaita asibitin cikin gari , hankalin sa bai kwantaba saida akayi hoto aka tabbatar da ciwon zuciya yaso kamata ,saboda sakaci da ake yi da lafiyarta bayan hawanjini da ulcer da suka kamata tunda daɗewa ba magani.

Zuwa cikin garkensu yayi ya zaɓo tiƙatiƙan shanaye biyu ,ya kora kasuwa batare da yayi shawara da kowaba yaje ya saidasu yakai dubu ɗari cas yace aita nemar lafiyarta har taji sauƙi. yabar hamsin a hannun sa nako ta kwana

Aiko cikin ikon Allah sauƙi yafara samuwa saidai ya na shan zagi a gari wai yasaida shanaye har biyu don neman lafiyar mace,wato yaje Maraya ya koya almubazzaranci da ƙarya,har ya sadaukarwa bariki da ƴarsu ɗaya tilo .
shidai haka ya toshe kunnen sa.

**********

Aikuwa baba da sauri ta gama mata girkin takai mata , lokacin tana zaune a kan lap ɗinsa ,daga ita sai farin wannan pant ɗin da bra .
Kauda kai tayi taje ta ajiye mata a kan Centre table ɗin .jiki na rawa tajawo table ɗin a gabanta a nutse tasaka spoon a abincin ,ƙuri tayi mata da ido .
Wani firgitaccen tsawa tayi mata "ke meye haka? Kinmun ƙir da ido ,ki yi sarving ki waje " tafaɗa tana zuba abincin a baki

A guje ta furzoshi tana mata bala'i kamar zata ari baki wai ta cika scotch pepper zata tayar mata da ulcer,harga Allah baba ta tsorata a guje tayi ƙasa tana bata

Abinne ya ishi
[3/14, 06:47] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*26 - 27*

A can gidan kuwa julayb ,mairoce zaune tana karatun littafin ishmawi tana bitan inda babanta ya koya mata, knocking ta ringaji anayi da sauri ta gyara riganta da nonuwanta suka sassaɓo waje taje ta buɗe ƙofan.
Zakiiya ce tashigo tasa wando crazy mai dagargajajjen gwuiwa da damɓareren tabarau a idonta ,zata wuce kenan cikeda masifa ta fuzgota ta buga da ƙofan

"Ke ba'a koya maki gaisuwa ba ne a gidan ku,jiki tiƙeƙiya dake ba'a san darajar jikiba takamammen kayan sawa bakida shi ,kullum kaya tsigil tsigil kamar na Fulani, au na mance su ɗin ne🤭...to inaso in gargaɗeki akan kar ki sake bari wata shegiya ta kuma takowa cikin gidan nan,inkuma tafaru Ni dakene kinajina"

Jinjina kai tayi tareda ƙunshe baki tana kuka

A gadarance ta wuce ta zuwa cikin gidan

******
Kicin direct ta Wuce ta shirya masa haɗaɗɗen girkin larabawa da aka koya mata ta social media ,Wanda taji yina yawan faɗa mata yina sonshi ,saidai wai tunda yazo Nigeria baitaɓa samun sa ba ,and he missed it .
Ƙamshin girkin ne ya fito dashi falon hannunsa saƙale a wuyar wata ƴar budurwa dabazata gaza 18 yrs ba ,yarinyar sanye take cikin wanda matsatstse saidai rigar ya saukar mata har rabin cinya inda ya rufe ƴan madaidaitan ɗuwawukanta ,suna zuwa wajen exit ya ci burki ,ya saƙalo hannunsa ya saka mata kuɗin a pocket ɗin bayan wandonta , sannan yasa hannun sa ya ɗan makawa ɗuwawun dukan wasa

"Ohk bye baby"
Narainarai tayi da fuska kafin tace "kai ko in bazaka kainiba ,why not ko driver kasa ya kaini "
"Ayya kiyi haƙuri kinga now I want to watch football and beside na aiki driver ,kije kawai saina nemeki"

Jinjina kai tayi kafin ta gyara veil ɗin ta da tayi rolling ta waigo ta kalleshi ,kafin tayi masa murmushi da innocent face ɗin ta "Always remember I love you baby"
Fake yayi mata a goshi "me too"
Yasaketa kafin yaɗa yi baya yina mata waving har yakai wani luntsumemen kujera ya faɗa ,tareda ɗaurka ƙafa ɗaya kan ɗaya

Shau hawayen nadamar yasar da budurcinta da tayi ya zubo mata ,kafin tayi saurin gogewa tana bawa zuciyar ta ƙwarin gwuiwa na ai ƙila innayi ƙoƙari zai aureni.


Bayan zamansa ba daɗewa saiga Ahmed yashigo dawasu files a hannunsa.

Musabiha sukayi kafin ya aje files ɗin ya zauna yina kallon match ɗin da julayb ɗin ke kalla
"Alhaji attention ɗin kafa nike nema coz mun kwana biyu bamu lissafi "
"Karka damu inna gama "

Cikin kayan sport Zakiyya tashigo ,Wanda sunyi azaban mata kyau ,da tray na plate ɗin abincin da ta haɗa masa sai drinks da ruwa.

Wani irin tafiya takeyi ko'ina najikinta na amsawa har ta ƙara so inda suke,a hankali ta janye files ɗin gefe ta maye gurbin shi da tray ɗin .

Kyar Ahmad yayi mata da ido zuciyar sa na azalzala masa wutan sha'awanta.
Kallon dukkan su julayb yaringayi ta gefen ido ,yina observing ɗin su.ɗaure fuska tayi tana hura hanci ko arziƙin gaisuwa bai samu ba.

Ta raɓa kan hannun seat ɗin sa ta zauna tana shafo bayan wuyarsa da hannunta , cikin lallami kamar ana rarrashin jariri take raɗa masa ga favorite ɗinsa nan tayi masa

Yamutse fuska yayi kafin ya ɗauka ba yabo ba fallasa ya kai baki ,ba laifi it teste nice.

Thumb up yayi mata , batare da yace komai ba.

Ganin haka yasa ta ƙara gyara zama ta fuskance sa
"Baby dama ina taso in tuna maka alƙawarin da kayimun ?"
Caɓe fuska yayi na alamun rashin fahimta
"Bae alƙawarin mu mana,da kace zaka ciranmun mota idan an kawo maka new order to shine naga ankawo kar a zaɓe masu tsadan da fasali,kasan so nike yanda nike tare dakai komai nawa yazama unique,kamar yanda yarana zasu kasance half cast ,ko ya kace?"

Ɗaure fuska yayi kafin ya miƙa mata fork ɗin hannunsa

Zaro ido tayi waje
"Kar dai harka ƙoshi?"
"Come on take your nasty work" daga hakan ya ture ta ya miƙe ya wuce yabarsu a nan .
Hawayen takaicine ya zubo mata sharrr

Ahmad dake zaune duk yina kallonsune ya muskuta ,a hankali
"Kinga abunda nike faɗa maki ko ? Kibar rayuwar mutumin nan butulu ne ,kizo mu gina rayuwa mai tsafta da zata kaimu ga aure "
Tsaki taja ta miƙe ta bi bayan julayb ɗin.

Yina zaune yina waya ta landline akan study table ɗinsa
Ta baya ta sargafo hannunta a wuyarsa ta saka fuskarta ta gefe suna kallon juna
"Baby am soryyyy"
Tsaki yaja ya miƙe ya koma kan gadonsa
"Bae You know i love You,buh i only remind You ne dat You promised to give me car,but am soryyyy, i can even give You massage" tafaɗa tana ɗan mammatsa masa ƙafa janyota yayi jikinsa fuska a murtuke yafara romancing ɗinta.


****
Kirane ya shigo wayarsa a bayyane yace "Abbey"
Da hanzari ya ɗauka yina gaishesa .tunda aka fara maganan bai iya cewa komai sai "la daiyr" har ya gama ya katse .
Janyota yayi ya mannata a jikinsa suka miƙe tare.

Sukayo falon .anan suka samu Ahmad ya barraje yina waya yina ganin sun zo yayi maza ya kashe ya gyara zamansa.
Rungume ta yayi tsam a jikinsa suka zauna tare itakuma ta ɗan kwanta a cinyarsa

"Uhm Ahmad muyi lissafin yanzu inajin wasu container ɗina biyu zansa a karkata munsu daga america zuwa Korea to dole inje ,ko kuma inkanaga zakajene to,don zaka samu alkhairi sosai"
Girgiza kai yayi
"A'ah Ni bani son abinda saina bar ƙasata gaskiya"

Ɗage masa cikakken giransa na da yayi kafin yace "really ?"
"Yeahh"

"Shikenan muje lissafi"
[3/14, 06:48] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*28 - 29*

A bakin gate kuwa wata big mama ce tashigo ,I mean ƴar 'ukuta sanye cikin wani irin dakakkiyar jallabiya mai azaban kyau,tsada kuwa basai an tambaya ba.

Cikin salo tai parking motar daga wajen get ɗin ta fito tana knocking,ayanda tayi bawani mota da za'a iya fita dashi gidan sai ta kauda nata .

Knocking biyu ana uku saiga Mairo ta sheƙo da gudu tazo ta buɗe.

Sunkuyawa tayi tana gaisheta, kamar ta santa a hankali ta shafo gashin kanta kafin tace "Ina ogannaki yina ciki kuwa?"
Cikin sigar raɗa tace "Eh anty yina ciki saidai wallahi wannan futinannuyar budurwan nasa na ciki ,me zane ƴan matansa in sun zo ,karki shiga anty"

Murmushi tayi kafin ta ɗakko kuɗi ƴan dubu ɗaya guda biyu ta miƙa mata .
Ƙin karɓa tayi ,sai da tayi insisting

Aikuwa tasha godiya ,dasauri takalmashe ta ɗaure a hannun zani ,da ƙudirin in babanta ya dawo zata bashi.

******
Da shigarta falon tayi sallama ta riƙe ƙugu tana aika masa da saƙon murmushi
"So you're here"
"Yeahhh baby ,how Are You doing"
Caɓe baki yayi kafin yace "batter as You can see"
"To ko injuya"
"Ah No shiga ciki gani nan zuwa"
Juyawa tayi tana tafe tana murguɗa masu ukkuu🤔🤩

A bala'ance Zakiyya ta miƙe zaune kafin ta ƙwalla mata kira "Heeeehyy" dakatawa tayi da tafiyan batare da ta juyoba.

A gadarance ta ƙaraso inda take "who d hell Are You zaki shigo mun gida"
Kallon raini ta bita dashi kafin ta tuntsure da dariya ta cigaba da tafiya
Ƙara shan gabanta tayi "ke wacce irin dabba c..." Bata ƙarasa magana ba taji ɗau a kumatun ta kafin ta dawo hayyacinta takuma jin ɗauuu!.
Sannan tasa ƙafa ta tokareta take ta faɗi ta ƙume goshi ,ihu ta kurma . amma duk da haka bata ƙyaleta ba tasa ƙafa ta tsola ta.

Miƙewa julayb yayi yina tafa hannu ,yayin da Ahmad yayi saurin zuwa ya rumfa ceta

"To yaudai su Zakiyya an gamu da daidai ita ,zo muje baby ƙyalesu"
Cikin shagwabaɓɓiyar murya tace "No baby, faɗa masu koni wacece"
"Wannan itace my soul mate, first love ,she's my mean of happy ,na tara ƴan matane saboda ba wannan,itace kaɗai take iya ɗauke buƙata ta ko mun tsayinta,ita takoya mun yarenku,ta baroni da ƙasata har kuka Sanni ,so mind You"

Yajata yina dariya suka haye sama
Ihu ta sa hannu aka ta kurma ,kamar wacce ta rasa uwar ta da ubanta

Da ƙyar ya lallasheta ,kafin yajata zuwa compoud yasakata a motar shi.duk ma'aikatan sai jin daɗi suke suna leƙenta da ƙatoton ƙulu a goshi .

Reverse yayi zai fita ,Mairo ko ta kware get
Saiga mota lafiyayyen bugati pake a wajen.

"Ahmad kalli irin motar da take hawa ,wato shi yasa julayb ya wulakanta Ni akanta?"
"Sorry baby nima zan baki motar ,ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login