Showing 51001 words to 54000 words out of 54710 words
Chapter 18 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete
kuma sai a zuba koren tattasai, karas, spices, maggi da kuma kori.
- A bari har miyar ta dahu, sai a sauke aci da shinkafa ko kus-kus
*MIYAR OHA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Nama (tsoka zalla)
* Ganyen oha
* Stock fish
* Maggi, gishiri da spices
* Busasshen kifi
* Cry fish
* gwandar masar (melan)
* Manja
Yadda ake haɗawa:
- Ki tafasa naman kizuba tare da stock fish tare da maggi, albasa thyme, tafarnuwa da kayan qamshi.
- Bayan sun dahu sai a yanka gwandar masar ƙanana kamar yankan maggi sannan a zuba akan nama da kifin da aka tafasa.
- sai a daka cry fish da busasshen kifi dakakkaken cry fish sannan a yanka ganyen oha a wanke shi sannan a zuba a ciki.
- daga nan kuma sai a saka soyayyen manja a rufe. Idan tayi kamar mintuna sha biyar sai a sauke idan ganyen yayi laushe aci da sakwara ko amala.
*MIYAR UGU*
Abubuwan da ake buƙata:
* kayan ciki
* Nama, manja
* Ganda,
* agushi
* Stock fish
* Cry fish
* Ganyen ugu
* Tafarnuwa
* Thyme
* Maggi , curry da gishiri
Yadda ake haɗawa:
- Ki gyara ganyen ugu ki yanka ƙanana sannan ki wanke ki ajiye shi a gefe.
- ki tafasa nama da markaɗaɗɗen kayan miyar aciki.
- Bayan nan sai ki wanke stock fish kisa gandarki ta dahu sosai ki yanka ƙanana.
- sai ki zuba naman, kayan ciki, maggi gishiri curry, kayan ƙamshi, dakakken cry fish duk a ciki.
- Bayan nan sai ki barta ta tafasa sosai sai kizuba ganyen ugu mai yawa ki rufe ya tafasa zuwa mintuna goma.
- Sai ki sauke aci da sakwara ko tuwon shinkaf
*FISH SOURCE CREAM*
Abubuwan da ake buƙata:
* kifi
* Tattasan Leda
* Albasa da tafarnuwa
* Maggi, kori da thyme
* Man gyada
Yadda ake haɗawa:
- Ki wanke kifin sannan ki soyashi sama sama sai a ajiye shi a gefe.
- Ki markada tafarnuwa da albasa ki soya su sai ki soya tattasen ledan ki zuba ruwa.
- Sai ki ɓare kifin ki fidda kayoyi da fatarsa, sai kuma kisaka tsokar aturmi ki dakeshi yayi luqui sai kijuye a tukunyar.
- Sai ki zuba magi, kori, thyme da sauransu.
- Idan kaurinsa yayi miki dai-dai sai ki sauke.
- Aci lafiya. Kina iyaci da abunda kikayi ra'ayi.
*MIYAN KIFI*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kifi Sukumbiya
* Tattasai
* Attaruhu
* Kabeji
* Albasa
* Kori
*Maggi
* Man gyaɗa
Yadda ake haɗawa:
- Zaki fitar da ƙarnin da kuma yaukin dake jikin kifin ta hanyar wanke shi da lemon tsami ko toka.
- Sai ki yayyankashi amma sai kinyi sauri domin idan kankarar jikinsa ta narke zai iya dagargaje miki wajen aikinsa.
- Sai ki barshi yasha iska domin ya tsane. Bayan ya tsane sai ki barbadeshe da magi ki jerashi a farantin gashi kisa shi a oven.
- Idan kuma baki da oven ɗin sai ki soyashi a mai amma karki yawaita juyashi gudun dagargajewa. Idan ya soyu sai ki ajiye a gefe.
- Bayan nan kuma sai ki ɗauko attaruhu, albasa, tattasai da kabeji da kika yayyanka. Ki wanke su sannan ki ɗora kasko a wuta kisa mai ki soyasu. Idan sun fara haɗe jikinsu sai ki zuba maggi da kori. Ki ɗan saka ruwa a ciki, sannan ki kawo kifin kisa a ciki yayi kamar mintuna goma sannan ki sauke.
- Ana ci da buredi ko haka kawai da ɗan juice.
*MIYAR ALBASA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Albasa
* Tsokar nama
* Attarugu
* Tumatir
* Curry
* Thyme
* Man gyada
* Gishiri
* Maggi
Yadda ake haɗawa:
- Da farko zaki tafasa nama tare da albasa, spices da kuma seasoning bayan ya dahu sai ki kwashe.
- Ki sami turmi sai ki daka shi har ya daku.
- Daga nan sai ki yanka albasa amma mai yawa akeso kamar uku amma manya manya sai ki sanya tumatir kamar guda biyu sai ki sanya attarugu shi kuma kamar guda uku.
- Ita albasar grating dinta zakiyi sai ki soya mai ki zuba albasar tare da jajjagaggun attarugu da tomatoes sai ki sa Maggie da gishiri da kori.
- Idan ta dahu sai ki zuba naman ki wanda kika daka sai ki motsa shi zuwa kamar mintuna biyar shikenan sai ki sauke
*MIYAR KANTU (RIDI)*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kantu (ridi)
* Nama
* Kifi busashshe
* Albasa
* Attarugu
* Ugwu ko Alayyahu
* Maggi
* Gishiri
* Thyme
* Spices
* Man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
- Zaki tafasa namanki da seasoning da spices.
- Sai ki soya kayan miyarki acikin mai sai ki zuba namanki wanda kika tafasa ki zuba har da ruwan da kika tafasa naman a cikin kayan miyar.
- Sai ki sanya kifin busashshe bayan kin gyara shi.
- sai ki gyara kantu (ridi) ki dakashi wadda ake son yawan shi yakai kamar kopi guda ɗaya.
- Sai ki rufe tukunyar ki barshi ya dahu zuwa kamar mintuna ashirin
- Sai ki yanka ganyenki ki zuba ki barshi zuwa kamar mintuna biyar.
- Shikenan kin gama.
- Aci lafiya.
*MIYAR OFFORIRO*
Abubuwan da ake buƙata:
* Tattasai
* Attarugu
* Albasa
* Nama
* Stock fish
* Crayfish
* Man ja
* Kayan ciki
* Seasoning
* Spices
* Alayyahu
* Tafarnuwa
* Maggi
* Gishiri
Yadda ake haɗawa
- Zaki wanke stockfish sai ki dafa shi sannan a ajiye shi a gefe.
- Bayan nan sai ki tafasa nama da kayan ciki ki sanya albasa, tafarnuwa, seasoning da spices.
- Sai ki yanka tattasan ki da tumatir da albasa amma a tsaytsaye.
- Sai ki ɗora man ja kan wuta sai ki zuba kayan miyarki. ki soya sai ki zuba crayfish dakakke da naman da kika tafasa tare da stockfish. Sai ki sa maggi gishiri da spices. Bayan nan sai ki rufe.
- Idan komai ya dahu sai ki sauke dama kin riga kin dafa alayyahunki bayan kin gyara shi kuma ba tare da kin yanka shi ba sai ki hadashi da miyar sai ki motsa.
*KPOMO PEPPER SOUP (GANDA)*
Abubuwan da ake buƙata:
* Ganda
* Kayan miya
* koren tattasai
* karas
* Gishiri, magi da spices
Yadda ake haɗawa:
- A wanke kayan miya sannan a kai markaɗe ko kuma ayi amfani da blenda domin naƙawa. Sai a ajiye shi a gefe.
- Sai a wanke gandar, a kankare ta sannan a ɗora a kan wuta har sai tayi laushi.
- A wanke karas sannan a yayyanka shi. Sannan kuma a wanke koren tattasai shima a yayyanka. A ajiye a gefe.
- Sai a zuba kayan miya a cikin tukunya tare da gandar da aka yayyanka.
- Bayan nan kuma sai a zuba koren tattasai, karas, spices, maggi da kuma kori.
- A bari har miyar ta dahu, sai a sauke aci da shinkafa ko kus-kus
*MIYAR OHA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Nama (tsoka zalla)
* Ganyen oha
* Stock fish
* Maggi, gishiri da spices
* Busasshen kifi
* Cry fish
* gwandar masar (melan)
* Manja
Yadda ake haɗawa:
- Ki tafasa naman kizuba tare da stock fish tare da maggi, albasa thyme, tafarnuwa da kayan qamshi.
- Bayan sun dahu sai a yanka gwandar masar ƙanana kamar yankan maggi sannan a zuba akan nama da kifin da aka tafasa.
- sai a daka cry fish da busasshen kifi dakakkaken cry fish sannan a yanka ganyen oha a wanke shi sannan a zuba a ciki.
- daga nan kuma sai a saka soyayyen manja a rufe. Idan tayi kamar mintuna sha biyar sai a sauke idan ganyen yayi laushe aci da sakwara ko amala.
*MIYAR UGU*
Abubuwan da ake buƙata:
* kayan ciki
* Nama, manja
* Ganda,
* agushi
* Stock fish
* Cry fish
* Ganyen ugu
* Tafarnuwa
* Thyme
* Maggi , curry da gishiri
Yadda ake haɗawa:
- Ki gyara ganyen ugu ki yanka ƙanana sannan ki wanke ki ajiye shi a gefe.
- ki tafasa nama da markaɗaɗɗen kayan miyar aciki.
- Bayan nan sai ki wanke stock fish kisa gandarki ta dahu sosai ki yanka ƙanana.
- sai ki zuba naman, kayan ciki, maggi gishiri curry, kayan ƙamshi, dakakken cry fish duk a ciki.
- Bayan nan sai ki barta ta tafasa sosai sai kizuba ganyen ugu mai yawa ki rufe ya tafasa zuwa mintuna goma.
- Sai ki sauke aci da sakwara ko tuwon shinkaf
*FISH SOURCE CREAM*
Abubuwan da ake buƙata:
* kifi
* Tattasan Leda
* Albasa da tafarnuwa
* Maggi, kori da thyme
* Man gyada
Yadda ake haɗawa:
- Ki wanke kifin sannan ki soyashi sama sama sai a ajiye shi a gefe.
- Ki markada tafarnuwa da albasa ki soya su sai ki soya tattasen ledan ki zuba ruwa.
- Sai ki ɓare kifin ki fidda kayoyi da fatarsa, sai kuma kisaka tsokar aturmi ki dakeshi yayi luqui sai kijuye a tukunyar.
- Sai ki zuba magi, kori, thyme da sauransu.
- Idan kaurinsa yayi miki dai-dai sai ki sauke.
- Aci lafiya. Kina iyaci da abunda kikayi ra'ayi.
*MIYAN KIFI*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kifi Sukumbiya
* Tattasai
* Attaruhu
* Kabeji
* Albasa
* Kori
*Maggi
* Man gyaɗa
Yadda ake haɗawa:
- Zaki fitar da ƙarnin da kuma yaukin dake jikin kifin ta hanyar wanke shi da lemon tsami ko toka.
- Sai ki yayyankashi amma sai kinyi sauri domin idan kankarar jikinsa ta narke zai iya dagargaje miki wajen aikinsa.
- Sai ki barshi yasha iska domin ya tsane. Bayan ya tsane sai ki barbadeshe da magi ki jerashi a farantin gashi kisa shi a oven.
- Idan kuma baki da oven ɗin sai ki soyashi a mai amma karki yawaita juyashi gudun dagargajewa. Idan ya soyu sai ki ajiye a gefe.
- Bayan nan kuma sai ki ɗauko attaruhu, albasa, tattasai da kabeji da kika yayyanka. Ki wanke su sannan ki ɗora kasko a wuta kisa mai ki soyasu. Idan sun fara haɗe jikinsu sai ki zuba maggi da kori. Ki ɗan saka ruwa a ciki, sannan ki kawo kifin kisa a ciki yayi kamar mintuna goma sannan ki sauke.
- Ana ci da buredi ko haka kawai da ɗan juice.
*MIYAR ALBASA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Albasa
* Tsokar nama
* Attarugu
* Tumatir
* Curry
* Thyme
* Man gyada
* Gishiri
* Maggi
Yadda ake haɗawa:
- Da farko zaki tafasa nama tare da albasa, spices da kuma seasoning bayan ya dahu sai ki kwashe.
- Ki sami turmi sai ki daka shi har ya daku.
- Daga nan sai ki yanka albasa amma mai yawa akeso kamar uku amma manya manya sai ki sanya tumatir kamar guda biyu sai ki sanya attarugu shi kuma kamar guda uku.
- Ita albasar grating dinta zakiyi sai ki soya mai ki zuba albasar tare da jajjagaggun attarugu da tomatoes sai ki sa Maggie da gishiri da kori.
- Idan ta dahu sai ki zuba naman ki wanda kika daka sai ki motsa shi zuwa kamar mintuna biyar shikenan sai ki sauke
*MIYAR KANTU (RIDI)*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kantu (ridi)
* Nama
* Kifi busashshe
* Albasa
* Attarugu
* Ugwu ko Alayyahu
* Maggi
* Gishiri
* Thyme
* Spices
* Man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
- Zaki tafasa namanki da seasoning da spices.
- Sai ki soya kayan miyarki acikin mai sai ki zuba namanki wanda kika tafasa ki zuba har da ruwan da kika tafasa naman a cikin kayan miyar.
- Sai ki sanya kifin busashshe bayan kin gyara shi.
- sai ki gyara kantu (ridi) ki dakashi wadda ake son yawan shi yakai kamar kopi guda ɗaya.
- Sai ki rufe tukunyar ki barshi ya dahu zuwa kamar mintuna ashirin
- Sai ki yanka ganyenki ki zuba ki barshi zuwa kamar mintuna biyar.
- Shikenan kin gama.
- Aci lafiya.
*MIYAR OFFORIRO*
Abubuwan da ake buƙata:
* Tattasai
* Attarugu
* Albasa
* Nama
* Stock fish
* Crayfish
* Man ja
* Kayan ciki
* Seasoning
* Spices
* Alayyahu
* Tafarnuwa
* Maggi
* Gishiri
Yadda ake haɗawa
- Zaki wanke stockfish sai ki dafa shi sannan a ajiye shi a gefe.
- Bayan nan sai ki tafasa nama da kayan ciki ki sanya albasa, tafarnuwa, seasoning da spices.
- Sai ki yanka tattasan ki da tumatir da albasa amma a tsaytsaye.
- Sai ki ɗora man ja kan wuta sai ki zuba kayan miyarki. ki soya sai ki zuba crayfish dakakke da naman da kika tafasa tare da stockfish. Sai ki sa maggi gishiri da spices. Bayan nan sai ki rufe.
- Idan komai ya dahu sai ki sauke dama kin riga kin dafa alayyahunki bayan kin gyara shi kuma ba tare da kin yanka shi ba sai ki hadashi da miyar sai ki motsa.
*MIYAR ZOGALE*
Abubuwan da ake buƙata:
* Tattasai
* Attarugu
* Albasa
* Zogale
* Maggi
* Gishiri
* Tafarnuwa
* Thyme
* Seasoning spices
* Nama
* Kifi busashshe
* Man ja ko man gyaɗa
* Gyaɗa
Yadda ake haɗashi
- Zaki tafasa nama ki sanya thyme, maggi da albasa.
- Bayan ya tafasa sai ki sanya mai a tukunya ki soyashi da albasa.
- Sai ki zuba kayan miyarki ki kuma sanya naman da kika tafasa tare da ruwan da kika tafasa naman.
- Sai ki zuba gyaɗar ki wadda kin riga kin gyarata kin daka ta da busashshen kifin ki shima bayan ki gyara abunki.
- Sai ki sanya kori da maggi, gishiri
- Sai ki barshi yayi kamar mintuna goma.
- Sai ki zuba zogalen ki bayan kin gyarashi anaso ki zuba zogalen da yawa domin anfiso miyar tayi kauri
- Sai ki barshi kan wuta yayi kamar mintuna sha-biyar.
- Shikenan sai ki sauke.
*MIYAR AWARA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kayan miya
* Awara
* Kayan miya
* Kayan kamshi dana ɗanɗano
Yadda ake haɗawa:
- Zaki haɗa miyarki kamar yadda kike yin miyar dage dage.
-Sai miyarki ta haɗu, sai ki yayyanka awara ƙanana sai ki zuba acikin miyar ki bata kamar mintuna biyar zuwa shida.
- Sai ki sauke, zaki iya ci da kowane abinci. Aci lafiya.
*MIYAR KWAI DA DANKALI*
Abubuwan da ake buƙakata:
* Dankali
* ƙwai
* kayan miya
* Albasa
* Nama ko kifi
* Man gyada
* magi da Cory
* tym da onga
Yadda ake haɗawa:
- zaki tafasa nama sannan ki soya shi.
- Bayan nan sai ki jajjaga kayan miya ki soya su sannan sai ki zuba ruwa. Sai ki zuba naman a ciki.
- Sai ki feraye dankalin ki yayyankashi ƙanana ki zuba a cikin kayan miyan.
- Daga nan kuma sai ki zubasu magi, kori da tym kirufe.
- Idan yanuna sai ki fasa kwai kizuba onga kikada sannan kijuye amiyar sai ki yanka albasa kizuba, kinadan motsa miyar don karta kama har sai ƙwan yanuna.
- Sai ki sauke.
*MIYAR GYADA*
Abubuwan da ake buƙata:
* Kayan miya
* Nama
* Tantaƙwashi
* Gyada
* Alayyahu
* Kabewa
* Daddawa
* Mai
* Kayan qamshi
* Spices
Yadda ake haɗawa
- Zaki tafasa nama da kuma tantaƙwashi da albasa maggie sai ki sanya kayan miyarki acikin man da kika soya ki barshi zuwa kamar mintuna goma kina soyawa sai ki zuba ruwan da kika tafasa naman da tantaƙwashin sai ki yanka kabewa ki dafa ta sai ki daka ta ko ki markada ta sai ki zuba acikin kayan miyar da kika dora akan wuta sai ki ɗan ƙara ruwa sai ki zuwa gyaɗarki wadda kika daka ta sai kuma ki sanya kayan ƙamshi da daddawa da maggie bayan ta ɗauki kamar mintuna 25 tana dahuwa sai ki zuba alayyahu shi kuma sai ki barshi ya dahu zuwa kamar mintuna biyar sai ki sauke shikenan kin gama miyarki ta gyaɗa
LEMON KARASS
Abubuwan hadawa
Karas
Cittah
Sugar
Flavour
Yanda ake hadawa
Da farko zaki wanke karas dinki ya wanku sosae sae ki yanka kanana ki zuba a bilenda.
Sae ki wanke cittah itama kiyanka kanana ki zuba a bilenda kisa ruwa ki markada da karas dinki, yayi laushi.
Sannan saeki tace kisa sugar da flavour. Ki juya sosae sae ki sa a firinji yayi sanyi.
~BUTTER YAM~
Ingredient's
Doya
Butter cokali8
Albasa1
Kwai:3
Curry cokali 1
Gishiri
Mai na suya.
*METHOD*
Ki fere doya ki yanka ki daurayeta ki dafata da dan gishiri sai ki marmasata sosai ta zama tayi laushi saiki zuba cooking butter ki sa maggi da spices ni bancika saka curry a irin wannan abincin ba amma idan mutum yanaso ze iya sakawa sai ki lailayata dogaye kamar girman spring roll's ki sata a fridge ko guri mai sanyi tayi awa daya sai ki kada kwai kisa dan onga kadan acikin kwan ki dora mai a wuta yayi zafi saiki dinga tsoma doyarki. Acikin ruwan kwai kina sawa a mai kina soyawa idan yayi ruwan kasa ma'ana brown kalar soyuwa sai a tsame
Ga wasu bayanai Wanda zasu taimaka mana a kitchen Allah yasa zamu amfana baki daya
***Idan stew dink ya kone Uwargida da amare ya kamata toh ki samo wani tukunyan sai ki kwashe sama saman stew din kisa a wani tukunyan sai kidan sa sugar yin hakan zai hanaji jin teste na konewa.
**Idan zakiyi an fani da tafarnuwa (garlic)a miya toh ki fara soya shi tare da albasa yin hakan zai hana shi wari a baki ko ya fita a nunfashi.kuma anfani da tafarnuwa a abinci yana da kyau sosai.dan ni kowane abinci inasa tafarnuwa
***Idan zakiyi anfani da su green beans kuma bakya son colour din ya changer toh sai kiyi boiling nasu da baking powder.
***Idan zaki dafa ganda ko kayan ciki kuma bakida pressure pot toh ki sa cokali aciki zaiyi saurin nuna.ko ki wanke da ruwan khal
*** Duk sanda zakiyi marinating na nama ko kifi kina sa lemun tsami aciki akwai sirri.
***Idan zakiyi stew ki fara taffasa kayan miyan kafin kiyi blending.
***Uwargida idan kina son kifinki yayi dadi toh ana gobe zakiyi anfani dashi ki soya ke kanki sai kinfi jin dadin ci.
***Idan kina son ki gane kwai mai kyau sai ki zuba su acikin ruwa zakiga masu kyau din suna kasan ruwan mara kyau kuma zasu tashi a saman ruwan.
***yanada kyau idan zakiyi masa bayan kinyi hadin sai kisa hannunki aciki ki juya shi hakan nasa shi ya tashi mai kyau.
***idan gishiri ya yawa miki a miya ki fere dankaki kasi aciki.
***Idan zaki yanka red pepper dinki ki shafa hannunki da man gyada yin hakan zai hanake jin zafin shi
***Idan zaki yanka albasa kuma kina tsoron zafinshi a ido to bayan kin bare bayan kisa a fridge zuwa minti biyar ko kina yanka albasan acikin ruwa hakan zai hana zafi a ido.
***anfani da cray fish a abinci yana da balain kyau
**idan zakiyi ajiyan madara bayan kinyi anfani dashi kuma kina gudun kar ya bace ko ya changer teste to kidan sa gishiri aciki.
Yanada kyau kina anfani da curry leave da scent leave a abinci musamman a pepper soup.

***Idan