Showing 33001 words to 36000 words out of 54710 words

Chapter 12 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete

15 Dec 2024

234

*69 - 70*

A ɗarare kurum take dashi,ita ga kunya da kawaici da suka haɗe mata saidai Shi sam bayi ganewa ,yaita wani shishige mata ko ya ɗauka ita ƴar iskace oho masa😏

Da hakan ta kuma kwanciya ta juya masa baya,kamo bombom ɗinta yayi yina dariya...da sauri ta zille ta koma ta ɗaya side ɗin.don ita dama kwanciyan ma a gado ɗaya da garjejen ƙato ba iyashi za tayiba


Buyota zai kuma yi ,dasauri ta ƙwalla ihu "Ni ka rabu dani"
"Eh zan rabu dake amma idan kin zo kin kwanta na rungumeki...babe kinsanni kuwa,wallahi bana gajiya da cin mace,a dare sai inyi sau bakwai ke har ten,ban gaji ba,kinji dalulin da yasa Nike son Zakiyya kenan akwai jurewa Buƙata ta,saidai ke kam bansani ba in zaki iya...don wallahi babe indai kika tsare mun wannan abun to komai zam maki ba tareda naji komai ba"
Ran Mairo in yayi dubu to ya tashi,"hmmm anya? To waishin ma sakacin da laifin na waye? Ace angonka yina maka firar karuwa a daren tarewarku...hmmm lallai akwai babban matsala"


Juyar da kai tayi zuciyarta na ƙuna,bakinta har wani ɗaci² yakeyi mata.

Jawota yayi ya kuma rungumeta ,kafin ya ja masu bargo.
Wasu bahagon ajiyar zuciya ta ringa saukewa a jejjere ita batasan ma tana da kishi ba sai yau.
To meye mafita?


*****
Washegari shi ya soma tashi ,wanka yayi da alwala kafin ya tasheta don itama tayi nata shikuma ya wuce masallacin gidan.


Da fari a tsaye ta fara sallan amma saidai ta ida a zaune.
Shikuwa daga masallacin kicin ya nufa ,to abinka da ba gwanin girkiba rasa maima zai iya dafa masu yayi ,kawai sai ya dafo tea me naanaa ,ya soya ƙwai bako albasa y jaro a tray ,ya zo gefen gado ya ajiye

Gurgiza kai tayi,"Nagode ,na ma ƙoshi"
Zaro ido yayi kafin yace "to ke irin zaman da kike so miyi kenan?"
"A'ah"
"To zo mu karya,daga baya zan faɗa maki abubuwan da nikeso da Wanda banso ,don ki kiyaye nima ki faɗa mun naki,kinga a samu damar nishaɗi,kinga shi zaman aure ,zamane ba na Kare ba"
Jinjina kai kurum tayi,ya bata mug ɗin tea ɗin shima ya fara kurɓan nasa,saida ta kange hannunta a baki kafin ta soma sha a kunyace, kallonta ya tsayayi ƙurrr, saida yaga sun kusa haɗe ido kafin ya sauke ya cigaba da shan tea ɗin .
Ita ta soma ajiyewa ,daga mata gira ɗaya yayi "yadai?" "Naƙoshi"
"Ohk dama nasan you won't enjoy your husband food,buh ai dai I tried koo?"
Jinjina kai kurum tayi don bata ganeba .
"Hiyye wato girkina ba daɗi" zaro ido tayi da sauri "Ni? A"ah ,ni ban ce ba wallahi yayi mun daɗi kawai banson abinci da yawane"
"hmmm i see...with that your big bombom ko?" Ya faɗa yina nuno mata ɗuwawukanta ,sunkuyar da Kai tayi tana dariya.
Gyaran murya yayi,kafin ya ɗan haɗe fuska alamun komai zai faɗa now is serious.
"Babe inason infaɗa maki abunda nikeso da Wanda banso as I made mentioned,banson ƙazanta, inason matata ta so iyayena da ƴanuwana,banson gaddama bare rigima,inason mata ta ta tarairayeni,mu tarairayi juna in return,matana ta iya girki ,magana da sauransu ,ta iya kwalliya ,ehemmm crazy dress👗could be the main main,sannan other sillies such as colouration and the rest su biyo baya...kin gane"
Gyaɗe kai tayi"ohk faɗa mun naki"
"To inshallah zan maka biyayya gwargwadon iyawata,sannan nima inason in iya girki kala² dikda baba tsohuwar mai aikin nan ta koya mun da yawa,ina so in Kara akai yanda zanzama gwana a kitchen, sannan inaso in iya turanci harma da yarenka,sai kuma inaso in zama likita don in ringa kula da matan ƙauyen mu in zasu haihu,sai na ƙarshe banson tsawa da ihu,wallahi burkicewa nikeyi 😩" ta faɗa da shagwaɓaɓɓiyar murya kamar zata fashe da kuka.

"Is alryt baby,all your missions could be achieved inshallah...amma zanki likita bazai amfani ƙauyen ku ba,saboda you are no more there,rather zai taimaki yaranmu to come ..." ya rungumota yina raɗa mata a kunne"saidai banji anyi taɗin cin gindi ba ,kinsan i like that"
Runtse ido tayi da gudu ta sa hannu ta rufe fuskarta.
"Come on baby ai dai kin samu sauƙi , comfirm to me yau da dare akwai aiki ko?"
Murya can ƙasan maƙoshi "a'ah wallahi ko tafiya ban iyawa "
"Eyyah sorry ,kinmanta bamusha maganinmu ba"
Caɓe fuska tayi ,ta cuno baki gaba,tareda noƙe kafaɗa.

"Uhm uhm ni banson magani,ni fa kaɗai nikesha Kai baka sha "
"Eh ai nima zan sha yau ,amma sai da dare...maza sha ki shirya mu fita Yar albarka"
Kautarda fuska tayi kafin ta miƙo hannu ,tana ya mutsa fuska , idonta fal ƙwalla
Dariya ya saki kafin ya miƙo mata,ya zuba mata ruwan a glass cup ya miƙo mata
Sai da ta rintse ido kafin ta zura maganin can ƙarshen maƙoshi ta kora da ruwa .

*******

Ƙarfe sha ɗaya prompt suka fito da niyyar fita shopping,shi da ita.su indo das cikin wani purple abaya sai takalmi mai rufaffen sama sau ciki ,half cover mai ruwan Golding ammasu adon stones yina walwali ta riƙe pos ɗinshi me kalar takalmin sai yayi mata Rolling da Golding veil...form ɗin powder yasa ya goge mata maiƙon fuskarta,ya taje mata giranta ,sai champ balm ,bakinta wani sheƙi ya ɗauka, a hankali ya ranƙwafo ya haɗe leɓɓansa waje guda ya manna mata kiss a leɓɓan nata.
Kautar da Kai tayi , kafin yayi murmushi yasaka mata agogo da Dan mannannen ɗankunne.

Da ɗingishinta ta fito falon ,bayan ta dafa kafaɗarsa.
Shikuma ya wani tallafota uwa jaririya.
Ƙorafi take masa "don Allah oga a dawo da wannan drivern wallahi yinada kirki kuma kaga ba tsaro kana fita Kai kaɗai musamman yanda naji kana magana da ummy kana faɗa mata wai kanada masu tsaron lafiyar ka (body guards) kaga kuma ba hakan bane"
Shafo kumatunta yayi "shinkenan baby yanda kikace haka zaayi dama naƙi dawo dasune saboda tsoron cin amana,amma yanzu ai ina tare dake no more cin amana"

Saida sukazo tsakiyar falon suna maƙale da juna a hakan suke tafiya dukda tana ɗingisa ƙafarta ,amma sai ka Dan lura zaka gane

Daga bayansu sukaji ance "Hye"
A tare suka juyo,cikeda fara'a ta ƙaraso inda suke dukda idonta ya cika da ƙwalla
"Happy marriage life💞" tafaɗa ,Wanda wasu mugun ƙwallane suka zo mata da sauri ta kamo Mairo ta rungumeta,kawai saita fashe da kuka.
Tausayinta ne ya kama Mairo ,a hankali takai hannu tana shafa faffaɗan bayanta"kiyi haƙuri anty nayi maku shishshigi ,ke ya kamata ki auri oga saidai nayi maku,katsahandal ,bazan damu ba in yanzu yace zai aureki saboda kinada kirki nasan zamu zauna lafiya,ina gajata matsayin ƴar aikin saurayinki da kuke Shirin aure kafin ƙaddara ta gifta kin soni a haka,kin bani kuɗi ke ta dabam ce a cikin ƴan matansa"


Ɗagota tayi ta tallafo fuskarta,ta ƙureta da ido
"Mairo na yarda da gaskiyarki don naga hakan a ƙwarar idonki,saidai mairo kishi dani ba abu bane mai sauƙi youre too young...amma zamu cigaba da zumunci in shaallah kisa a ranki da nida mijinki bakomai tsakanin mu face friendship ada kuma yanzu ya koma tsakanin ni dake...."
Waigowa tayi takalli julayb wanda gabaɗaya jikinsa ya gama sanyi

Cikin barkwanci tace "angon ƙwaila...finally ,finallly...plz a bita a hankali...gani nazo in bada haƙurin laifin satar da nayi maka, nayi hakan ne don in ƙuntata maka amma na gane kurena ,kuma ga kuɗinka nan ƙwarzane baduyiba ...nagode" ta ƙarasa maganar tana nuno masa ƙatuwar jakar kuɗin da abbey ya zo masa dashi.
Kasa magana yayi kurum sai ya koma ya zauna daɓas kan kujera.

Itakam janyo hannunta tayi,fita ya ƙare dashi muje inkai ki wani waje ko..
Ango abani aron amaryan tamu"
Gyaɗa mata kai yayi kafin taja hannunta suka fito barandan ,tana ɗan ɗingisawa tana binta da sannu dondai tasan tasha aiki


Suna ƙoƙarin fita da motarsu motan ƴan garinsu na cuno kai.







Oum aphnan✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*71 - 72*


Waigowa tayi ta kalleta kafin ta watsa hannunta akan kambin motan.

"Danginkine sukazo ?"
"Eh inajin hakan..."
"Ooops tafiya ta sha ruwa ,saidai wata jiƙon,but for now ban numbernki"
"Ai banda waya ,wayan ogane a hannuna kuma bana ma amfani dashi"
"Oga?!!"
Ta maimaita sufrisingly "Hmmm any way zan saita alamarin komai,now muje kiban wayan in ɗauki numbern"

Fitowa sukayi a motar tana ɗingisawa ,yayinda matan suka futo yuuu daga motar suka biyo bayan drivern takalmi maƙale a hammata tun daga haraban gidan gani suke kamar sun shigo wani dausayi na musamman ,a wajen ƴan ganin ƙwaƙwam kenan ,sauran kam a motar suka ƙame don sunce basu fitowa a zuƙe jinin su,don mai gidan nan bai rasa dodo me basa kuɗi.


Mairone bayan tsayawar da sukayi da anty jidda wai don su taryesu, saidai mene? Kwata ² basu ma kallesu ba ,gadai dukkan alamu basu gane mairon bace.




Jinjina kai sukayi kafin jiddan ta riƙeta su koma ciki.
A falo kam zaman dirshan sukayi masa a ƙasan tayils kamar masu roƙon gafara,a haka suka gaisa dashi,don haka a dole shima ya sakko ƙasan da bayi yuwuwa ace surukansa na ƙasa shi yina sama



Sallama mairo tayi tareda jiddan,kafin taje ta sulmiya ta gaishesu
"A'aha mairamuuu keshe bamu ankare dake ba? Tabarkalli,tavarkalli...tabarkalli abun aro"suna tafa hannu tareda washe baki.

Murmushi tayi ta sunkuyar da kai

Tsam julayb ya miƙe zuwa ɗakinsa ,kafin yayi waya a kawo masu abinci as he orderd.

Aikuwa sun bararraje sun shana saidai kewayen gidane sukace ala bada lada,waje ko ta ina glasai inasu da shiga ya rufe dasu...waya sani ma su kurda kansu inda in ya rufe dasu harma anyi fawansu a gama ba wanda ya ji.


Mairo kam tasha gulma ,kamar mene ,mun dai san halin ƴan ƙauye da gulma.bare an ganta tana ɗingisawa kowa huuuu wannan ido babu ruwa ,daga shiga bako jira ,bare alkunya dama itama ɗin a riƙe take
Wata tsohuwace ta karɓe"allah sarki ƴayan zamani ,mu lokacinmu sai mace ta shekare a ɗakin miji ,suna wasan ƴar ɓuya"
Gabaɗaya yaran matan ne suka hayayyaƙo mata.
"Kaji yakumbo to wacce tayi haka a wannan zamanin saidai taji anyi bata,don saidai taji ayyururi guɗa amarya...lolz


Jidda kam janta ciki tayi ta karɓa wayarta ta saka numbobinta tayi dialing yashiga tayi saving itama tayi mata saving nata a wayarta.
Daga nan sukayi sallama akan sai sunyi waya.

Gida kam ya kacame ya hargutse,a dole ya ɗebo ma'aikatansa mata uku da zasu kula dasu har su tafi.
Kaf bq sukayi don sunce basu kwana anan ,akwatu kuwa haka sukasa aka sakko dasu kaf suka gani a ka kwashe aka maida
Don ko tunanin ƙirga turame ba maiyi a cikinsu.

Yo wani turame da lesuka bayan daidaida akwatuna gaddama aka soma yi wannan tana cewa itafa kallai talatin da biyar ne ,wannan nacewa "Ra'ayul aini naga saba'in a ƙididdige"
Watane ta turo baki ,tayi tsalle ta dawo tsakiya.
"Kajimun rabo,keda shanaye goma baki iya ƙidiyasu batare da kuskure ba ,wane ke da iya ƙirga kayan alatu haka,ai kwarjinin su ma sai su la'anta maki ido"
Dariya suka ɗauka "Hahaha lantai badai iya tsina da zagiba"


*****
Washegari da sassafe kowa tayi wanka a garden ɗin gidan ,wasuma ko wankan basuyiba haka suka ɗuru a mota ko karyawa sun ƙiyi ,sai sutu sutun beredi da kowa ya lalloda.


Bandir² ɗin abayu ya bada yace a raba masu da kuɗi 500k ,yara kuma riguna ƴan kanti masu kyaun gaske.


Sunyi godiya sosai,kafin sukayiwa mairo fatan alkhairi suka ɗebi hanya,ƴan gulma baki fal tsegumi,sunga bariki ,bariki ta gansu


******

Jidda daga gidan su mairo wani genune cataring and makeup school ta je ta nemo a cikin garin...tasa aka nuna mata shugaban wajen wacce ta kasance bayarbiyace amma babanta bahaushene,so tanajin hausa ba laifi...
Zama sukayi na musamman akan yanda zata koyawa mairo girki da make up cikin sati biyu...harka na naira...tako amince zatana zuwa kullum har gidan mairon tana koyadda ita...tayi billing take anan ta biya.


*****
Gidakam yasha gyara sosai kafin ya dawo normal ,sannan ya ɗauki ƙamshi.

Saida sukayi mata girkin dare kafin suka fita gidan

Suna fita saiga jidda ,da mai koyarda girki,sai wasu mata biyu ,da dattijuwa da ƴar yarinya...dattijuwa zatana mata hidimar girkin gida da share share...itakuma yarinyar ɗan aike dasu wanke²

Julayb yaji daɗin jiddah ,sai yanzu ya gane masoyinka masoyinkane yau gasu ahmad da ya aminta dasu sun kware masa baya.
Itakuwa da ya tozarta ita take lelen matarsa


Caterer bata fita gidanba ,saida ta tura mata nau'ikan duk girkin da zasu koya da drinks a waya ,kai harda kwalliya da ɗaurin ɗankwali...yanda da tazo sai dai sufara practicing bayan uta kuma ta kalla






✍️
[3/14, 07:07] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*73 - 74*

Bayan sun watsene mairo ta zauna ta shirya ɗaya daga cikin girkin da aka koya mata yau,da taimakon baba ladi,da take experience cook,ta jera a dinning,zuma ta dangwalo a auduga ta maƙala a vj ɗinta tun yina mata zirr zurrr har ya bari taje ta cire ta wanke ,ta kuma saka wani,kafin ta cire kayanta ta ɗaura towel ta nufi toilet


A baho ta tara ruwa mai ɗan zafi,ta zuba misk a ciki ta ɗan ɗosana jikinta har ta zauna dangwargwar...tana ɗan mutsu mutsu ruwan na shigarta ,ta na yakace zufa,saida ta gasu kafin ta miƙe ras,ta sillo wankanta da sabulai da turarukan wanka masu ƙanshin gaske sannan ta fito.

Light makeup tayi don kartayi jagwalgwalon da vata iya ba,kafin ta ɗakko wata riga da skirt,skirt ɗin strght skirt ne da kwasheshen tsago ta gaba ,sai rigan ya sakko har rabin cinya amma ba abuɗe yikeba a tsaye yike shima ,rigar batada hannu ,sai wani abu da akayi kamar ribbom da jan yadi akasa a matsayin hannun....tayi kyau ƙarshe ta taje gashinta ta kama da ribom ja ,ɗan kunnen zinare ɗan ficici ta maƙala da ɗan sarƙansa da ya maƙale a iya wuyarta ...ɗaukan ɗankwalin tayi tana juyawa tarasa taya za tayi ɗaurin ,can videon ɗauri ya faɗo mata a kai da sauri ta kunna wayan ta shiga sassakawa.
Mai sauƙin ta ɗauka ta ƙara kalla ,wato ɗaurin turban...das ta ɗaurashi


Haka tayi wani tekateka tana tafiya kina hango rabin cinyoyinta a waje,ga nonuwanta ta saman rigan abundai mashaallah


Wani wankan turare tayi wa kanta ,kafin t sakko falon.
Kiran wayarta ne ya ankarar da ita,a guje taje ta ɗauka.
"Anty ,sannu da ƙoƙari"
"Yawwa maryam ,kina menene? Ina julayb?"
"Nayi wankane yanzu haka ina falo"."kedawa ina mijin naki?"
"Ai ya fita bai dawo ba..."
"..
Shine ke kuma kike zaune ,anan kin barwa karuwan titi shi ko?"
"To ya zanyi aunty ?"
"Mtseww ki kira mijinki malama ,yadawo a ɗaura harka,banson jin ƙorafi bare wani raki,ki kanne kunya ki ladaftashi da daɗinki,ki mantar dashi duniyar da muke ciki,ki koya masa kewar jikinki dason kasancewa a koda yaushe dake...yanzune zaki fara kinajina"
"To aunty saidai kunya nikeji gashi duk kayan da kika kawo mun ba na gari wani atamfane mai damadama mai ruwan madara da ja shinefa nasa...amma innaji ya dawo zansa mayafi"
Cikin ƙaraji tayi naganan "heyyy na ɗaga maki ƙafanema dasa manyan kayan nan for this week,amma ya kamata kisan lokacin kowani shiga,yanzu dai bari in ƙyaleki ,maza kirashi"


Ta kashe wayar.
Jujjuya wayan tayi a hannunta ,kafin ta danna layinsa gabanta na faɗi,don batasan me zata faɗa masaba in ya ɗauka


"Hello baby am back"
Ya ɗauki wayar ,kafin ya buɗo ƙofar tareda komawa ya jibgina ajiki ya ware hannunsa ,yina nufin tazo ta rungumesa.









✍️✍️✍️✍️
[3/14, 07:08] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/groups/524085991963693/

________________________________


*75 - 76*

A kunyace ta ƙaraso inda yike ,saidai ta kasa shiga jikinsa. Kawai saita tsaya tana jujjuya hannu.

Janyota yayi ta faɗa jikinsa ya maida ya kulle yina jan numfashi,wani feeling ba taso masa ,ƙamshinta na tunzurasa...tuni idonsa ya soma canza kala.

Hannunsa yakai ta wuyar rigarta yina shafo saman albarkatun ƙirjint...baby kinyi kyau...aushhh"
Ya faɗa da galabaitaccen muryarsa.sunkuyar dakai tayi gabanta na faɗi.

Juyota yayi gaba ɗaya,yasa ƙafarsa ɗaya ya cire takalminsa ya sa ƙafar ya ɗan ɗago skirt ɗinta ta saƙon tsagon har saida ya hango pant ɗinta na ciki.

Mannata yayi da bangon ya hau kissing ɗinta tako ina ? Wani yarrr yummm taringa ji ,a take jikinta yahau rawa,pant ɗinta tanajin wasu abu nakiɗa fat fat ta ciki

Limshe ido tayi ,kafin ta sona fizgar numfashi a hankali
Bakinsa ya haɗa da nata ya soma tsotsa kamar ya sama sweet

Ƙaran door bell ɗinne ya dawo dasu hayyacinsu ,firgigit tayi zata matsa ,kamota yayi saurin yi ya rungumo kafaɗarta,kafin ya buɗe ƙofar..


Sauke kanta ƙasa baban tayi kafin tace "Barka da dawowa ranka sha daɗe"
A ciki yace "yawwa" sannan ya juya ya kamo ƙasan fatan kunnen ta ya ɗan tsotsa har yakai cikin kunnenta a hankali ya raɗa mata "wace wannan baby?"
Cikin muryar dasashiya tace jidda ta kawota ,zata ringa taya ni aikin gidan "wow beutiful ,jeki ko?" Da sauri ta fita ,kunya duk ya isheta.
"Nima nasa annemo mun tsohon drivern mu ya dawo bakin aikinsa kamar yanda kija roƙa"
Rungumesa tayi,kafin tace "Nagode oga"


Sa hannunsa yayi a bakinta "shisshhhh muje ciki"
Ɗaukanta yayi cak sai ɗakinsa,rarrabe ido tashigayi lallai ashe ɗakina ba kaya aka zuba ba ,ga inda nairori da daloli sukayi kuka nan

A gadon ya sauketa,kafin ya fara cire kayansa ,rintse ido tayi domin hango 🍌ɗinsa da tayi cikin ɗamammen wandonsa ba ƙaramar dada rura mata wutar sha'awarsa yayi ba,hmmm ita yanzu gabaɗaya sha'awa ko da yaushe sai yina mata kanar zai kasheta tun sanda ta fara shan maganin adda ,ko me yasa?


Har ya gama cire kayan bata sani ba idonta kirrrr a wajem.ankarewa yayi da hakan
Da sauri ya hauro gadon .bata ankaraba saidai taji hannunta ya ɗaura akan hajiyan🍌 zuruf tayi zata zare hannu
"Come on baby ɗan shafa mun,kingani sai kiran sunanki takeyi" ya faɗa yina daɗa ɗago mata gindin da taɗan soma kumbura

Runtse ido tayi "plz ƙyaleni kurum" "zan ƙyaleki amma in kin rakani bathroom
"Naji maida wandon"
Mayarwa yayi kafin ya kamo hannunta zuwa ciki,yina shiga ta saɓule hannunta zata fita...
"Wait ki haɗa mun ruwan mana"
Zumɓura baki tayi ,kafin ta har haɗa masa
Juyawa tayi zata fita kawai saidai taji an figeta anci cikin riwan da ita...ajiyar zuciya ta sauke,da sauri ya zuge zip ɗin kayan ya cire ,saiga nonuwa ɓul gayansu a waje...hannu yasa ya kailayasu a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login