Showing 24001 words to 27000 words out of 54710 words
Chapter 9 - Jarababben Namiji Book 1 Hausa Novel Complete
ki da kaina,nayi nadamar haihuwarki mairo..."
Cikin layi julayb yazo ya fincike mairon a hannun maman
"Mama mairo bata da laifi nine me laifin mairo tausayina ya sata aikata abunda kuka gani tayi,amma ba halinta bane"
Girgiza kai tayi ,kafin tasoma caɓa masa magana
"Ƙarya kake makiri ,waye baisan kaiɗin fajiri bane ,mai lalata ɗuyoyin jama'a ba,ni dama tunda maigidana ya bani labarinka ,hankalina ke wajen ƴata don gudun kar alalata mun ita...jiki mairo yanda kika fitsare ,ina shigar mu ta gado ,kin yasar kin rataya na yahudu da nasara,wannan in a hanya na ganki ba abunda zsi hana inkiraki kahura!,inacan jeji ana zaginmu mun barki a binni kinyi kwantai ba miji ,to yau ,baki ƙara kwana garin nan.kuma da munje ɗanlami zaki aura me rake ɗan wajen adda sa'ade kinji na gaya maki zamu huce shashasha..." Ta dada fincukarta keey tayi hanyar waje da ita ,tamkar itace mijin shikam baban saidai yabi kayansu ya shiga tsuntowa,a lokacin kuwa julayb ko ƙarfin magana bashi dashi bare ya iya tashi,sai hawaye kurum dake gangara masa a kwamin ido ,yina ɗago masu hannu.
Har sunkai kofar tana janta a daidai wajen ƙofa ta kakare ƙafarta taƙi bari su fita.
Faɗi take "mama vallude oga zai mutu firtam !yaunu mota likita... Nidi haje likita😭 Miwawan nafturgo wayama shur,useniiii"(mama ku taimakawa oga zai iya mutuwa,inkuka ƙyalesa,ku kira masa likitansa ,ki banni in ɗauki wayarsa in kira masa plzzz)
Itakam ,banda jibganta ba abunda takeyi saidai taƙi sakin ƙofar bare su wuce ,kuma bakinta yaƙi mutuwa,itafa lallai sai a barta taje takira masa likita
Tausayin yarinyar ne ya kama baba mai gadin ,a hankali ya sunkuyo ya zaro ƙafarta ,da tasagala cikin glass ta maƙalƙake ƙofar dashi,tuni ya cako naman ƙafan jini na tattatsi,aikuwa yina ciro ƙafar naman wajen ya kwalɓo.
Amma ko jin zafin batayiba ,taruga a guje wajensa tana girgizashi ,kafin ta ɗaura kunnenta akan ƙirjinsa,jin yina numfashi yasa ta ɗingisa ,ta ɗakko wayarsa ta kuma kiran likitan
Hello" yace amma a maimakon ta vasa amsa saita fashe da kuka "baku cancanci zama jagororin al'ummaba ,sai ya mutune sannan zakazo? Kaico da masu hali irin naku" kitttt ta kashe wayar.
Komawa ƙasa wajensa tayi ta ranƙwafa daidai kunnensa "kayi haƙuri ogana ,yanzunnan likita zaizo ya rabaka da wannan ciwon"
Zabura mama tayi zata kuma janyota ta daka,saidai da sauri baban ya ruƙota zuwa wajen varenda.
Ruwan ɗimi ta samu ta kaɗa masa gishiri,dukda vatasan aikinda zai masaba itadai ta yi hakanne don taga yina ciwon ciki ,kuma itama in zatayi period dabaran da takeyi kenan.
Kafa masa a baki tayi bayan ta tofa masa ,qulhuwalkahu uku da fatiha da ayatul kursiy,daƙyar ya iya haɗiya saidai yina gamasha,cikinsa ya wani ɗaure masa kam.
Da ƙarfi ya jawota ya matse ,kafin ya cusa bakinsa cikin nata yahau tsotsa da ƙarfin gaske kamar zai tsinke bakin ,kafin kuma shaaaaa wani irin ruwa ya shiga bulbula tuni yagama jiƙe wandonsa ,saidai bai damuba don yiba fitarwa wani zufan daɗi ya fara keto masa ,a hankali ya sake,itakam idanuwarta na runtse bamda kuka ba abunda takeyi.
Rarrashinta ya shigayi,a hankali ya janyo ƙafarta yina shafa gefen wajen ciwon
"Kiyi haƙuri mairona ni na ja maki,amma daga yau dani dake bazamu ƙara kukan yinƙurin rabuwa va,nagode da kulawar da kika bani wanda mafi yawan mutane suja gaza bani tubdaga kan ƴan matana,amininina kai harna da likitana ,i can call you wife and i will not regret it,zaki aureni mairo ?"
Zaro ido tayi waje kafin ta miƙe da sauri,a guje ya kamota ya ruƙe.
"Yes i mean it,ki aureni mairona,kicigaba da kula dani daga inda kika tsaya ,nasan ke ɗin me tausayine,don allah karkice aah ,balle ki bada damar da zaa aura naki ɗan lami inkin hakan kincuceni ,kin cucemu,kin cutarda zuciyar da je myradin ganin mun kasance ƙarƙashin inuwa ɗaya wato aure.
Mairo ban taɓa kallon wata ƴa mace da kallon aureba sai a kanki ,plz karki watsamun ƙasa a ido..."
"A'ah zan cutar dakaine oga daga ƙarshe in cutar da kaina da ƴaƴana,kai mai kuɗine mukuma talakwa masu nema a ƙarƙashinka,kai balarabene ,mukuma hukatattun filanin daji masu kiwon dabbobi,kai me ilimine nikuma jahila ,kaiii..."
"Mairoooo!" Ya dakatar da ita tahanyar ƙwalla mata kira.
"Ina sonki mairi,waennan qualityn nawa sunakeso muyi sharing su zana namu tare,ki aureni don mu haɗe ajina ni dake,ki aureni sai in inganta rayuwarmu da ta zuri'armu anan gaba,ki aureni karki duba koni waye,dinni sonki nake saboda gazawar da kika lissafo naki,ke ni banma san ina sonki ba sai da naga mama zata rabamu don haka don allah..."
"Dakata julayb,niba ƴar kaina bace ,kar kaga ina giɗiri² akanka ka ɗauka soyayyace ,aah banmasan sonva ,kawai tausayinka nikeyi,don gaja banda zaɓi sai zaɓin iyayena"
"Ki ya haƙuri mairo karki raunana rayuwarki saboda ni don allah"
"Ni cikani inje innemi gafarar mahaliccina da iyayena ,tunda dai kai kaji sauƙi"
Zai kuma magana,dukkansu suka dawo ɗakin ciki harda likitan.
Sulmuyowa ƙasa yayi da sauri yaje gabansu maman ya gurfana kafin ya fashe masu da kuka
"Mama ku bani mairo,ko kuma inyi hauka,ko in kashe kaina"
Jinjina kai likitan yayi cikin tausayawa,gabaɗaya ya burkice gashin kansa ya burkiɗe ,kamar wulaƙantattun misakan larabawannan
A hankali baban ya kamosa ya rubgume
"Naji komai gameda cutanka abakin likitanka,haƙika na tausaya kuma kobaka roƙaba zan baka mairo ka aureta ,koda auren huce shaawa ne ,kafin kasama matar da tayi maka ,allah ya gani banbar rai ya salwanta sanadiyyar damata ba"
"Babansu bazanva jarababben namiji yarinyata dako ƙwari da haɗe ƙashi batayiba,kafin ya ɓararraka mun yarinya ita kenan garemu"
"Nagama magana fatsime ,kaje ka shaidawa iyayenka ,yaro kota salulane su tsaida ranar ɗaurin aure"
Fashewa da kuka yayi kawai sai ya rumfaceshi ya rungume
Oum aphnan
[3/14, 07:03] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*53 - 54*
"Babansu wannan mutumin zaka bawa ƴa da bamusan usulinsa ba?"
"Ai almuslim akhul muslim ,ke yasan asalin naki ƴan ne,da yasota tsakani da allah?"
"Yo ai auren hushe sha'awa zaiyi daga zaran ya gama da ita kuwa ,sakko maka ƴanka zaiyi kaga kasamu abin faɗi a ƙauye ankawo maka ƙaramar bazawara an ajiye"
Cikin kuka julayb ya waigo ,lulun idonsa sunyi jajir "Mama kisoni don allah ,kamar yanda zakiso ƴarki mairo nikuma nayi maki alƙawarin samuna ɗa na halak ,me riƙe amana tsakani da allah...barama ku gani" wayarsa yaje da gudu ya ɗauka ya kira abbansa,itakam ta ɓangaren mama tsuke baki tayi don ita ba alaman sassautowa a tare da ita.
Mairo kam jirine yike kwasanta sakamakon raɗaɗin ciwon da ya dawo mata gabaɗaya ,can gefe ta koma ,ta riƙe ƙafan katakam tana kuka maras sauti,so kojin gaddamarsu ma batayi.
Cikin dasashiyar murya ya gaisheda baban nasa kafin ya cigaba da yimasa bayani da turanci, bayan yasa wayar a handafree
"Abbey Nasama mata zanyi aure a inda nike,amma yarinyar ƴar talakawa ne,kuma ma mai aikina ne,abbey ta taimakeni dayawa a baya,bayan kowa ya zambaceni ya juyamun baya,abbey ba abunda zanyi in biyata sai auranta. Gashi ina fama da reproductive health problem...(sosa ƙeya yayi kamar yina kallonsa,a gabansa) abbey ina buƙatar assistance,to amma iyayenta sunƙi yarda kai comfirming masu zaku nema mun auranta plz...dont think is a provocations,gama likitana zai maka bayani,kuma yinajin turanci zai fassara masu maganarmu nu dakai"
"Da farko dai julayb ba abunda zance sai alhamdulillah,don ni a kullum ba babban burina da addu"ata sai allah ya baka macen ƙwarai da zata soka tsakani da allah ,ku so juna don ku gina rayuwa mai tsafta...hmmmm julayb nasan abunda ke faruwa da rayuwarka tun farkon balaganka kawo yau,dukda abubuwan da kake aiwatarwa,allah ya sani ina taking measures na gyara saidai ummanka ita take restricting ɗina da son zuciyarta ,wai ita ɗanta na garine,and inaso kasani sanda nazo nigeria naji labarin abunda kake aikatawa har yaso ƙazanta,kuma nasan ka kwana tareda mace a ranar ,dukda ban nuna maka ba,amma nacigaba da bin ka da addu'a...kuma duk iftila'an da suka dinga faruwa dakai da masaniyata ,sannan naji daɗin hakan ,so duk abunda likitan ka zai faɗamun is just like mere repeatations,so...ja shaidawa iyayen matanka zamuzo nan da kwana biyar masu zuwa da yardan allah...dukda nasan basa fahimtana kamar yanda ja faɗamun ,inaso kai doctor ka miƙa masu saƙon godiyata,kafin mu iso...kaikuma likita nagode da taimakon da ka bani na ganin yarona ya shiryu,allah yayi albarka ya baka ƴaƴa nagari masu tarbiyya na gode...yaro expect our coming as scheduled"
"Thank you dad ,must to jubilate,my regard to kowa da kowa kafin in kawo masu amarya"
Dariya yayi kafin sukayi sallama suka rabu.
Nan likitan ya shaida masu komai ,harda saƙon godiyan abba
Dukda maman bata yarda ba,a tubaninta zasu yi masu halin ƴan bokone dole ta haƙura don taga mijin nata yasoma ɗaukan zafi da ita.
******
"To ai saikizo mutafi ko tunda burinki ya cika ƴar kanki?"
"Go where? Don allah ku zauna anan tareda mairo har a ɗaura auren ,akwai part dayawa a cikin gidannan wanda ko gani na ma bazakuna yiba"
"A'ah bazan zauna gida ɗaya da surukina ba,kuma dole yau mu koma mu shaidawa dangi ,sha'anin aure ba wasaba"
"Shikenan ku ɗaga mun ƙafa zuwa yamma zan sa anemo muku flight da zai kaiku ,don naji baba mai shara ta taɓa shadamun garinku da nisa"
Jinjina kai kurum tayi ,dondai batasan meye flight ɗinba.suja ja kayansu suka fita.
Corner ɗinda mairon take ya nufa,anan ya risketa tayi zufa sharkaf sai kuka take hannu riƙe da ciwo
"Subhanallah,likita zo kaga ni" yafaɗa tareda janyota daga wajen. Da sauri ya cire hannunsa akanta yina faɗin "sorry ɗan taka ki fito ok?"
Miƙewa tayi amma ta kasa ɗaga ƙafa sakamakon kwailewan da yayi gashi yasoma fushi ya tashi
Ganin haka ya kauda kai ,cak ya ɗagata ya kawota tsakiyar falon ya dire.
Murmushi likitan yayi ,kafin ya ƙaraso ya saka gwuiwoyinsa a ƙasa yina duba ,ciwon
"Sai anyi dresaing ciwon ,kuma ta samu luxation(gocewar ƙashi) a yatsan nan"
"Ooops to abata special care,amma a hankali kasan she's my soul mate in taji zafi sharing zugin zamuyi"
"Ohk sir julayb,babban ango🤪"
"Tsokanata ma kakeyi ko? Yes i mean it" yafaɗa with a serious tune
Ɗagata yayi ya maida kan kujera ya rungumota kafin ya saƙalo masa ƙafan ta ƙasa
Cuno baki gaba tayi ,tana tuttureshi
"Uhm ni ka bari ,ka sakeni"
"Sorry baby,zaa duba ciwonkine banson ki gani bare ki damu
"To naji nidai cikani bazan kallaba"
Murmushi yayi kafin ya saketa.
Aikuwa likitan na saka gauze da ruwan wankin ciwon da ya haɗa ta fasa ihu ,ta janye ƙafanta
Tana lailayawa tana daɗa kuka
Dubara yayi mata yayi farat ya cafki ƙafan ya sauke ƙasa ,ya maida ta ƙasan cinyanta kafin ya rungumeta tsantsan,yanda bazata iya motsiba.
Daurewa tayi tana squeezing fuska har aja wawwanke,sai kuma aikin wato gyaran gocewan
Yina taɓan wajen ta canyara kuka,wanda har iyayenta dake waje saida sukaji,aikuwa a sukwane suka yo ɗakin.
Yina ganin zata basu matsala kawai sai ya maida bakinsa cikin nata ya rufe ,yina aika mata da saƙonda bai shirya bata a yanzu ba.
Mutsu² takeyi ,tanason yin magana babu hali ,har ta ɗan natsu ,inda wani abu yaringa fizgarta,da yadanne kaso 80 na jin zafin,tuni ta sona manta inda take.
Tayi luuuu ta saki jiki ,a jikinsa .
Shikuwa likita yashiga aikinsa safely.
Cikin tsere² iyayenta suka shigo,turus sukayi ganin abunda ke faruwa ,da sauri sukayi baya suka koma da sauri
"Uhmuhum sha'anin balaraben mutum...sha'aninsa sai a barsa"
"Eh aifa in ya ƙaƙule maka ƴarka duk zaku gane maga yanda zai auretan,ni garama kawai ayi auran nan nan kusa in huta da zullumi"
"To banda abunki baki ganin gyaran ciwon da kika ji mata akeyi? In bai kula da itaba,da yanzu bata hargitsa gidan nan da kuka ba?"
"Ku dai kuka juyota ,ni ina ruwana"
Oum Aphnan
[3/14, 07:03] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/groups/524085991963693/
________________________________
*55 - 56*
Waya kawai yayi airport ɗin yasa ,su turo agents ɗinsu ,suyi masu hidimar komai na tafiyar.
Aikuwa cikin ɗan ƙanƙanin lokaci sai gasu,anan sukayi detecting komai na datas ɗinsu suka tafi akan jirginsu zata tashi ƙarfe biyar zuwa garin yola.
Duk juyejuyen da mama tasoyi akan itafa lallai bazata hau jirgiba,mairo tayita bata haƙuri dukda itama tsoron takeji.
Basu kwashi shirginsuba daga su sai halinsu suka wuce.
Har airports ɗin julayb ya kaisu da kansa ,kuma ya tsaya yaga tashinsu,bayan ya bawa mairo waya ƴar mai kyau,,da fari taƙi karɓa saida yace mata ai don basu san garin su bane in zasuzo ai masu kwatance,da ƙyar da jiɓin goshi ta karɓa.sauri sauri ya nuna mata inda ake kunnawa da kashewa,da wajen ɗaukan kira da kashewa .
though ansha dramar wajen tirkanuyar hawa jirgin, ma'aikatan saida sukayita darawa,saidai ba hantara saina tsokana,kasantuwar suna tareda masu ƙumbar susa.
Sai gurin ƙarfe taran dare kafin motan shanun da sukayi haya daga ƙarshen ƙauyen da zai kaisu jejinsu ,ya kaisu gida.
Tun suna hanya tsegumi yakaiwa ƴan garin wai ga su fatsime nan sun dawo da balarabiya.
Aikuwa damƙam suka tadda mutanen jejin cikin gidansu.banda ƴan uwansu da duk suka firfito daga bukkokinsu.
"Jauro wannan wacece?"
Mairo ce tazo ta zube a gaban baffan nata,wanda yike limamin jumu'a kuma maɗaurin auren duk ƴan jejin.
"Baffa... Ina yini?"
Juyowa yayi cikin mamakin jin an gaisheshi da hausa...dukda kamar yaso ɗago muryan"
"Hokkam,wakkati...No indema?"( Excuse me,waye sunanki ?)
"Baffa,min inde am mairo fah"(Baffa mairo ne fa😄)
Ruƙo hannunta yayi ,yina "Ƴata ce mairo muka gaza ganewa? Ashsha anyi abun kunya...kodayike laifin kane jauro"
Nan kowa yayi masu barka da zuwa ,aka warwatse duk da sun sha mamakin dawowarsu da sauri hakannan.
A daren baba maigadi ya shaidwa ƴan uwansa maganar auren,saidai dukkansu ƙinyarda sukayi,sai baffa madu ne (liman) ya amince tareda bin lamarin da du'ai
****
Aiko washegari magana ya gama baza gari,wai sun yasar da ƴarsu a uwa duniya,yanzu kuma sundawo da ƙaryan zaa aurar da ita acan,to su meye ruwansu inma saida ita sukaje sukayi.
Mama fatsime aminiyarta ta sama ta shaida mata ,tana bukatar aima mairo haɗin ƴar gata na musamman ,saidai ta ɗan sakaya da cewa,wai mazan can ba dai jarababa...bare mairo haɓal kada ,ba wayo.
Aikuwa ta aika akayi mata kiran mairon ta dawo gidanta har kafin su ju'ayb suzo.itakuma mama fatsime ta wuce rugar kusa dasu ,wato na iyayenta don suma ta shaida masu.
*****
Shatu haiƙan ta miƙewa mairo da gyara ,kumatana koya mata yanda ake haɗa su incase
_NI'IMA 1_
_1️⃣---garin ganyen idon zakara ckl karami_
_2️⃣--Tafarnuwa ckl karami_
_Kisa a cikin yougurt rabin kofi kisa karamin ckl na ruwan khal ki juyashi kisha da safe da yamma sau daya a sati_
*_KI KOMA YAR 16 YEARS_*
1️⃣---Aya kofi uku manya
2️⃣---Kindirmo
3️⃣--Mazarkwaila
4️⃣----Dabino
_ki rege aya ki shanya ta bushe ki daka ki tankade ki cire kwallon dabinon ki hada da mazarkwaila ki daka ki tankade kihada da ayar ki rinka sawa a kindirmon kinasha_
.
_TSUMIN ƁAURE_
Sai tsumin baure wanda akwai Hanyoyi da yawa da ake tsumin wanda mace idan tasha ita da kanta zataji tasamu ni ima kuma wannan karonma mun jarraba wani tsumi don me jego koda budurwa me shirin aure ta rikeshi kullum,zaki samu sassaken bauren da yayansa da minanas da kanunfari da dabino da malmo da kukuki
Wadannan anaso ki dafasu bayan sun dafu saiki tace ruwan sai kuma ki zuba mazarkwaila da Zuma kadan sannan kisake mayar dashi kan wuta ya tafasa saiki sauke shikenan kin gama kuma wannan koda kinada ciki zaki iya shansa
_SIRRIN YADDA AKE AMFANI FARIN ALMISKI GURIN YIN MATSI DAN LAFIYARKI_
_Da farko dai yakamata ki Sani cewa shifa muski Baya Maganin wata cuta da ta kama farjinki🙈 musamman infection, ko ghnohria. Bazai magance miki kurajen Gaba ba bazai kara miki Ni'ima ba kawai shi amfaninsa shine ya Sa kamshin farji👌🏻_
_Babu Wani bakon sinadari ko Magani da ya dace ya Shiva cikin farjin mace ya Kawar mata da Warin🙊 gaba kamar MUSKI._
_Almuski na insert (matsi) kala daban daban ne. Kuma kamshinsu ma daban daban ne, Saboda haka dole kisan wanda ya kamata ki amfani dashi. Akwai wanda bashi da wani kamshi kuma zaki gansa kamar an dan kada shi da madara-madara. In kika lura dakyau ma yakan yi kama da wannan lafiyayyen ruwan da kike gani a pant . To wannna yana da kyau kwarai👌🏼 kuma ana sharfashi a saman Farji da matsematsin cinya._
_Sai kuma fari kalar ruwa, yana da dan kamshi kadan ba mai damuwa ba._ _Kamshinsa yana kama da wannna mai kalar madara madarar. To wadannan sune misk na matsi masu inganci. Wadanda suke da kyau ki amfani dasu._
_Yanda ake amfani da miski: ba kawai turashi ake yi ba. No! sai fa kin koyi amfani da shi._
_*WANNE KALAR MUSKI AKE SA SHI A CIKIN FARJI❓ WANNE KUMA AKE SAWA DAGA SAMAN FARJI KO LA66AN👄 FARJI🙈❓*_
_Babu shakka Ba kowanne muski ake cusawa a cikin Farji ba🚫 mafi yawan mata basu ma San Yadda AKE amfani da kowanne Ba? To da farko dai muskin da AKE sawa a cikin Farji shine: fari me kamar Ruwa, kuma a nemi me kyau Dan saudiyyah domin shine yafi kyau👌🏻_
_Muskin da ake sawa/shafawa ga saman Farji ko la66an👄Farji shine: wannan fari me kamar kitsen nan👌🏻 hmmm a Dan Saudi ya fi kyau👌🏻_
_Zaki sami ruwan duminki mai tsafta ba mai zafi ba, a kodayaushe, sai ki kama ruwa sosai HQ ta dan dauki dumi, kinsan fa HQ dumi tafi so. In kin gama kama ruwan sai ki share da handkerchief ko towel mai tsafta ko tissue ki dan goge HQ din saboda kada ki jika pant dinki. Sai ki koma cikin daki inda kike sirri ki bude kafafunki da dauko wannnan miskin naki, ki dangwalo da tsinken audugar goge kunne, ki dan matse. Kina gama haka ki yarda tsinken a dustbin kada kice zaki adanashi ki amfani dashi gaba. Sai ki maida pant dinki mai tsafta._
_🙈Hmmmm! Wallahi bazaki taba jin abinda ake kira wari ko kari, ko tashi ba duk sanda kamshin karkashin kafafunki ya doki hancinki. Haka duk sanda kika cire pant dinki zaki rika jin daddadan kamshi na dokan hancin ki. Amaimakon wasu mata da yawa da da zarar sun cire pant sai kaji kamar an dauko mushen kare an ajiye a waje. Kaji guri ya kamre an rasa me aka shigo/ ko ajiye. Sanann kuma kuga mai gida da zarar ya kawo ziyara Allah Allah yake yayi sau daya ya samu kwanciyar hankali shikenan ba zai sake marmarin dadawa ba._
_Wani abu da baki sani ba ma. Shi kanshi mai gida da zarar kin matso