Showing 39001 words to 42000 words out of 215794 words

Chapter 14 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4569

tai ta Wakko doguwar rigar takai hancinta. Itace kuwa ke ?amshin na gasken gaske. Kai Oum ta girgiza dariya na suSuce mata, sai yanzu ta fahimci dalilin gudun Maanal da ?in tsayawa a wajensu da wannan kwanciyar saurin. ?asa-?asa ta ce, (Wannan nake jiye maka Abansu, karka bashi matarsa dai a juri zuwa rafi) daga haka ta ajiye rigar ta ?arasa shirinta ta tafi wajen mijinta...

_________&

? Sille ya jima akan titin bayan wucewar motar AA. Dan abinda ya gani na faruwa daga nesan da bayansu da yake kasancewar gilashin motar a sauke yake kaWan ya sashi canja shawara. Waya ya fiddo ya shiga yi musu video. Dan wata shegiyar waya ce dashi mai ?arfin camara ta yanda yake iya zooming abu mai nisa sosai. Yako yi nasarar Waukar komai yanda ya kamata, daga ?arshe ya adana videon a wayar tasa yana murmushin cin nasara. Dan yaci alwashin sai videon nan ya zame masa kadarar tatsar mutane da yawa kuWaWe kafin yasa ai masa editing Winsa ya bazashi a media ta yanda sai ya kunyata rayuwar AA da Maanal dan zai canjama al'amarin siga ne ta koma matsayin kafin aurensu ne hakan ta faru. Sauran alwashinsa kuma zai biyo baya dan baya yafiya ba kuma ya canja tsarinsa akan maida murtani saboda sabon idea.....

? ?? Hummm wannan Sille! Wannan Sille wai mike damunka ne=?D?>?z?.

________&

? ?? Murmushin da Oum keta faman yi ne ya saka Abah dake binta da kallo faWin,  Wai shi wannan murmushin na miye? .
? ? ? ?  To Gadanga miye a murmushi ko dai ka tsargu ne? .
?  Tsarguwar ma sai nayi, dan nasan halinki sarai .?
? Dariya Oum ta sakeyi, sai kuma takai zaune a kusa da shi tana faWin,  Abansu ka fahimci a yanayin da Ajwaad da Maanal suka shigo kuwa? .
? ?? Kansa ya girgiza alamar (a'a)
Cikin Wan waro idanu Oum tace,  Gadanga kaji tsoron ALLAH .
? ?? Murmushi kawai yayi baice komai ba. Oum ta Sata fuska.  To ALLAH ina gaya maka idan baka bama Auta matarsa ba za'a haifi Wa mara ido, kadai gani da idonka sau biyu .
? ? ? ? ??  A haifi ma mara kunne, ai nasan dai duk rashin kunyarsa bazaiyi abinda kike tsoron ba. Fateema da kike ganina sarai nasan abinda nake yi, dan haka ki daina damun kanki ina kan ra'ayina. Saboda ni nasan dalilina nayin komai .
? ? Shiru kawai Oum tai tana kallonsa, sai kuma ta kai kwance cike da haushi. Baki kawai Abah ya taSe ya cigaba da duba littafin hannunsa daya kasance na addu'oi....

? ? ? &Washe gari Abah ya tashi da uzirin fita da wuri, dan haka ya bada umarnin driver yakai Maanal wajen aiki. Yauma kamar jiya bayan sun kammala breakfast da Maanal bataci ba tace azumi take kowa ya shiga motarsa. Driver ya buWema Maanal mota itama. Oum batace komai ba dan a gabanta Abah ya sanarma driver Win. AA ma yi yay kamar baiga komai ba ya shiga tashi motar nasa drivern ya jasa. Sai da suka fito ko street Win basu gama bari ba ya saka drivern sa tsaida na Abah. Fitowa drivern yay yazo saitin inda AA Win yake zaune yana faman duba wasu takardu. Batare daya kalla drivern ba sai gilashin daya Wan sauke a dakensa ya ce,  BuWe mata ta dawo nan .
? ? Daburcewa sosai drivern yayi, dan ba ?aramin gargaWi Abah ya masa ba akan hakan kasancewar yasan AA Win zai iya aikatawa. Cikin tashin hankali driver yace,  Ranka ya daWe Alhaji fa yace...
? ?? Wani banzan kallo da AA Win ya Wago ya watsa masa ya saka shi kasa ?arasa faWa, sai ma du?ar da kansa da yay ?asa da sauri. Shi kam dai sun sakashi a tsaka mi wuya. Kusan minti Waya AA ya ajiye takardun hannun nasa ya Salle murfin motar ya fito. Yayi ?yau matu?a cikin baby pink color Win suit, fuskar nan babu walwala sai kwarjinin kamala dana ibada ke fita. Maanal da haushin tsayawar tasu ya kumeta taja tsaki tana ?o?arin ?arasa abinda take a laptop ta fito kawai taji an buWe side Win da taken, Wagowa tai cike da masifa dan son ganin wanene suka haWa ido da AA da yay kicin-kicin da fuska. Itama dai tayi ?yau sosai cikin lass da akaima doguwar riga, ta kafa Waurin zarah buhari sai veil Winta da yay dai-dai da tsarin shigar tata. Tana ?o?arin rufe laptop Win kawai ya du?o cikin motar a kanta, kafin ta samu damar magana ya Wagata cak ya fito da ita. Idan tace al'amarin AA bai fara girgiza tunaninta ba ma ai tayi ?arya, yanzu banda ikkanci a titin ALLAH zai Wakkota a mota da safen nan mutane nata kai-kawo. Koma tace a anguwarsu data tabbatar ko wani bai sanshi ba wani ya sanshi duk da ana rayuwa ne irinta ba ruwan wani da wani Win nan a anguwar. Da sauri kuwa nasa drivern ya fito ya buWe masa Wayan side Win da yaga ya zagaya, a ransa kuwa dariyar halin ogan nasa yake, yayinda suka matu?ar birgesa duk da yanata wani sinne kai. Ajiyeta AA Win yayi ya gyara mata rigarta ya rufe ?ofar, ita kam ai tamayi sumar zaune ne ko mi zatace oho. Dan sam tama kasa masa magana dan al'ajabi. Shigowarsa wajen da yake zaune hannunsa ri?e da tarkacenta da drivern Abah ya kwaso mata ya sata kallonsa ta gefen ido, sai wani SaSSata fuska yake kamar ba shine daren jiya ya gama aikata mata abin kunya ba. Aikinsa ya cigaba da yi batare daya sake kallonta ba yana cema drivern sa,  Muje a da?ile.
? ?? Yanda ya basar ya cigaba da aikinsa itama sai ta basar ta cigaba da nata aikin. Har suka iso Company wani magana bai shiga tsakaninsu ba. Kai babu ma wanda ya kula Wan uwansa. Koda motar ta tsaya kuma kasancewar tana tattara kayanta shine ya fara fita. Tayi zaton zai yi tafiyarsa ne. Amma sai a mamakinta ya zagayo ta inda take ya buWe mata. Koda ta fito kuma sai ya saka hannu ya amshi kayan hannunta harda handbag Win kamar jiya. Ya kuma kama hannunta da Wayan hannunnsa. Nashi kayan kuwa sai drivern sa daya bisu da kallo yana murmushi ne ya tattara yabi bayansa da su.
? ?? Yau ma cike da gulma wanda suka iso ke binsu da kallo suna kuma gaishesu da girmamawa. Yayinda wasu ke gwada son amsar kayan hannun AA Win amma sai ya girgiza kai kawai alamar (a'a). Kamar dai jiya harda masu le?ensu ta windows dan gulma. Suna shigowa kuma kowa ya nutsu aka shiga mi?a musu gaisuwa...
Yau dai kai tsaye office Winta suka nufa. An gyara komai fes an saka air freshener masu daWi, shine ya kunna wutar office Win dake a kashe, har saman desk Winta kuma yaje ya ajiye kayan hannun nasa batare daya kalleta ba ya nufi hanyar fita, ita dai tana tsaye tana kallon ikon ALLAH. Har yaje ?ofar sai kuma ya dawo gabanta yaja ya tsaya. Cike da gargaWi fuskarsa a tamke murya a dake ya ce,  Daga yau wannan ya zama first and last da zaki bishi in har ba tare da Abah ba. Azumin mi kikeyi kuma .
? ?? Yanzun kam kallonsa tai cike da mamaki, sai kuma ta tura baki gaba ta ce,  Na nafila mana .
? ? ? ?  To sai kisan yanda zakiyi da shi tunda baki sanar min ba. ya ?are maganar da dalla mata harara ya juya zai fita..........
'?


_Oh oh AA rigima azumin ne kuma sai an sanar maka munga idi?#?_


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S COLLECTION AND MORE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Less
Hijabs
Supplements
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

08169307477

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?


***********
_______________

20


WANNAN SA?ONKU NE=?
?

LA'ILAHA ILLA-ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN!!

......A tunzure Maanal data cika tai fam da wannan mulkin mallaka ta ce,  Kamar ya nasan yanda zanyi da shi? Yanzu ibadar ce kuma dan zan yi sai na sanar maka? .
? ? ? ? Sai da ya buWe ?ofar sannan ya waiwayo ya kalleta, cike da izza ya furta,  Ya rage naki . Daga haka yay ficewarsa. Harara ta rakashi da ita. Sai kuma tama ?ofar gwalo dan shi dai ai ya riga ya fice abinsa. Kujerar zamanta ta nufa ta zauna tana ?ar dariyar ?eta. Dama babu wani azumi da takeyi, tayi hakan ne dan gujema halinsa na salon tattaSata daya Wauka. Handbag Winta ta buWe ta ciro ?ya?yawan bottle mai kama da cup Win nan na zamani dake cike da tea, sai gasashshen bread a ?ar bowl data sanyo batare da ko sanin Oum ba. Dan Inte tasa ta haWa mata su. Hankalinta kwance ta fara aikinta tana karyawa. Sai zabga murmushi take da bata san na miye ba itama. Kawai dai ta tsinta kanta a cikin nishaWin yin hakanne....
? ?? Kusan ?arfe goma takarda ta iso mata daga office Win HOD. Bata komai bace sai ta tafiyarsu. Komai an kammala, sannan iya su da zasuyi tafiyar an basu hutun zuwa aiki gobe, idan ma daga yau mutum zai wuce gidan duk an basu dama amma sai zuwa break bayan anyi zama da su, suyi shiri kawai dan jibi in sha ALLAHU ?arfe biyar na yamma jirginsu zai Waga. Ajiyar zuciya kawai ta sauke a hankali, zata ?arasa ayyukanta kawai yau Win ita kam bazata tafi yau ba. ?arfe sha biyu suka shiga meeting. Sai a lokacin taga sauran wanda zasu yi tafiyar da su. Ashe harda cikin manyan ma. Dan akwai CFO, sai CMO, WCD da sauransu..... Sunyi nisa a meeting Win kafin CEO ya shigo shida Assistant Winsa. Bayan sun zauna ya nema afuwar jikinrinsa, acewarsa yana da ba?i ne. Maanal na Wagowa suka haWa ido. Da sauri ta janye nata. AS ne yay musu bayanin abinda zasuje yi, dan kowa da fanin sa, tare da karanto musu dokokin tafiyar. Zasu yi kwana goma ne, kenan zasu dawo azumi nada kwanaki takwas, dan yau saura kwana huWu a fara. Daga ?arshe yace kowa zaiga alert na kuWi a cikin account Winsa domin shirin tafiyar. Bayan komawa ya zauna AA ya dubesu a dakensa, idonsa ne ya sauka akan Maanal a karo na barkatai, sai dai yanzu ita ba kallonsa take ba, tana magana ne da Yaqub ?asa-?asa, da'alana akwai bayanin da yake mata da bata gane ba a maganar AS. Shima janye nasan yayi yanayinsa na canjawa sannan ya fara musu nasa jawabin mai cike da gargaWin daya saka Maanal Wagowa ta dubesa, harara ya sakar mata a kaikaice, wani gefen kuma nasiha ce. Ya rufe da addu'a daga haka meeting Win ya tashi. A tare Maanal da Yaqub dake mata sallama suka fito, sai kawai jitai an ri?o hannunta, juyowa tai da sauri, sukayi ido huWu kuwa da mai gayya da aiki. Wani banzan kallo yay mata, sannan ya zubama Yaqub wani kallon gargaWi daya sakashi barin wajen da sauri.......

__________&

'NDDNQGOENQ 'CRAPFPJGPER (PEN' 4P&R*N.
Allahummak finihim bima shi'ita.
_Ya ALLAH! Ka isar mini su da abin da Ka so._

_________&

AIRPORT

? ? ? ? ? Cike da farin cikin dawowarsa ?asar haihuwarsa bayan dogon hutun daya sha na watanni uku yake fitowa a jirgin. Yayi fresh da shi dan ma tsufa ya cinye komai. ?arfarsa na gama sauka bisa ?asa idonsa ya sauka kan amaryarsa, gefe kaWan Oler ne da Rabilu sai sauran yaransa dai na siyasa. Sen... Bukar Kaugama yay wani murmushin jin daWi mai cike da ma'anoni. Dan kuwa abu biyu ke Wawainiya da shi, farin cikin dawowa ?asarsa a gaSar da zai mallaki ?ar shilar amaryarsa Maanal, da kuma kewar ?asarsa ta haihuwa. Babu kunya amaryarsa tazo ta rungumesa tana masa barka da dawowa cike da farin ciki.
? ? ? Cikin irin nasu salon na manyan ?asa ya wani Wan bubbuga bayanta da Wan mata ?aramin kiss a gefen fuska sannan ya janyeta daga jikin nasa ya ri?e mata hannu. Sai lokacin su Rabilu sukayo wajensa suma. Fuskokinsu da farin ciki suke masa barka da zuwa. Shi ko yana amsa musu da kulawa. Basu wani Sata lokaci ba suka Wunguma inda jerarrun motocin da sukazo tarbarsa suke. Aka buWe masa wadda tafi kowacce daukar ido shi da amaryarsa suka shige. Motocin na fitowa a airport Win tawagar uwargidansa na isowa itama tarbar tasa. Sunata sauri ganin sun makara, sai dai kuma basu dace Win ba. Drivern ta daya lura da motocin ne ya ce,  Ranki ya daWe ai kamar ha Excellency Win ma can fa har sun fito . Da sauri ta kalla motocin itama, tabbas kuwa motocin gidansu ne, sai dai motar da ta tabbatar yana a ciki tasan tana a gidan amaryarsa ne ajiye. A take ranta ya Saci matu?a. Cikin fushi da jin zafin kishi tace,  Mubi bayansu .
? ?? Babu musu yay reverse, hakama drivern daya Wakko yaranta shima, sai ma'aikatan gidanta, motar ?awayenta ce ?arshe, dan kuwa shiri tai na musamman akan dawowar tasa yau tare da shirya masa wani ?warya-?waryar liyafa dan ranar tayi dai-dai fa Anaversary Win aurensu. Motocin su amarya na gama shiga maigadi zai maida gate ya rufe na uwargida suka iso. Dole ya dakata dan aguje suke. Fuskar Sen... Bukar da murmushi ya fito a motar, dan amaryar tasa ce ke zuba masa iskanci a motar, shiko ya narke mata. Da ?yar ma ta bari suka fito. Sai dai me yana gama fitowa Uwargida ran gida na tsayawa a gabansa kamar wadda aka jeho. Hamsha?iyar mace data amsa mace, dan kuwa sune manyan mata. Amma (iyayi na mutum nan yace bai son ?iba=?D?, shima kuma fa ?aton gaske ne>?q?). Yanda uwargidan ke kallonsa cikin ido dole ya ?a?aro murmushi tare da Wan rungumota yana faWin,  A'a ku kuma maimakon airport nan kuka yo? .
? ? ?? Itama a maimakon bashi amsa Wagowa kawai tayi daga jikinsa, sai kuma ta kama hannunsa a dake ta ce,  Muje ko! Ga mutane a waje na jiranmu .
? ?? Gaba Waya daburcewa sen.. Bukar ya nema yi, dan kowaccensu da shirinta take an kai sunansa wajen teacher na zaure, ya kalla amarya ya kalla uwargida. Kowacce ta haWe fuska abinta kamar dai a film. A ransa faWi yake (wadda duk zata Waukeni gaba Waya daga hannunku ta kusa zuwa ai tula-tulan banza). Amaryar ?ar tsiyace ya sani, ita kuma uwargidan bata da yawan magana amma itama fa ba daga baya ba tasan ta inda take dafa shi duk rashin mutuncin da yake musu musamman ma ita da babu kalar da bata gani ba. Fuuu amaryar ta shige ciki ita mai zuciya, a zatonta ai zai biyota kamar yanda yake mata idan su kaWai ne musamman ludayinta na akan dawo, (bata san yanzu akwai Manaal ba=??), wannan ya bama uwargida dama ta jashi suka wuce......

_________&

'NDDNQGOENQ EOFR2PDN 'DRCP*N'(P  3N1PJ9N 'DR-P3N'(P  'GR2PEP 'RD#N-R2N'(N  'NDDNQGOENQ 'GR2PERGOER HN2N??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????DR2PDNGOER.

Allahumma! Munzila-l-kitabi, sar'a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa alzihlum.
_Ya ALLAH! Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya ALLAH! Ka karya su, ka girgiza su._
________&

? ?? Idan Maanal tace yanda taga fuskar AA hankalinta bai tashi ba ?arya tayi, ita shaida ce tun suna ?anana ya tsani yaga tana kula wani, ko ?an uwansa su Fawzan dan baida yanda zai yi ne kawai. Addu'a ta shiga karantowa a zuciyarta ita dai, dan yanda ya dam?i hannun nata ma ji take kamar ta fasa kuka. Suna shiga office Winsa a kusan tsakkiya ya sakar mata hannu, batare dako kallonta ya sakeyi ba ya wuce kujerarsa ya zauna. Aikinsa ya cigaba da yi tamkar yama manta da ita. Itama tun tana basarwar harta koma satar kallonsa, tama kai ta zuba masa idanun kai tsaye. Kusan mintuna ashirin taji ?afafunta na neman sagewa, zuciyarta kuma nata angizata akan taje kawai ta bashi ha?uri, dan itama abinda yay Win ya sake fargar da ita ala?arta da Yaqub fa dole ne ta tsaya a iya matsayin daya dace, ba kamar ada da suka Wan fara ba kodan darajar aure da kare mutuncin wanda yake a matsayin mijin nata kuma ogansu a ma'aikatar gaba Waya. Sai kuma nasihar Ammie da Nene da ma Oum take mata faman kai-kawo a rai, basuce ta wula?anta kanta ba, amma sun gargaWeta ta sauke nauyin dake kanta musamman a gaSar data san abu kuskurenta ne. Gyarawar tata shima zaisaka ya gyara nasa kura-kuran su gina ?ya?y?yawar rayuwar aure mai nagarta, dan ita wannan rayuwar tasu ta yanzu tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login