Showing 30001 words to 33000 words out of 215794 words

Chapter 11 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4563

a kanta tamkar ya samu television Win kallo.
? ? Cike da tsokana ya furta,  Assalamu alaikum uwargidan Abah har a ALJANNA .
? ?? Murmushi Oum tayi daga can. Cike da jin shau?in ?aunar Autan nata tace,  ALLAH to ya tabbatar Autan Oum Winsa, sannan tare da ku Bestyn bestynsa.
? ?? Murmushi AA yayi mai faWi, sai kuma ya Wan saci kallon Maanal a miskilensa ya furta,  Shike nan dai Oumna kin rama 1-1 kawai.
? ? Dariya sosai Oum tayi, sai kuma ta ce,  Dama zance kazo kaci abinci gamu nan zuwa tare da Abahn ku zaici abincin tare damu .
? ? ? ??  I'm so happy, Oum! gamu nan . Daga haka ya yanke batare da Oum ta fahimci inda (gamu nan) Winsa ta dosa ba. Yana ajiye wayar ya zare book Win Maanal tare da Waukar kwalin popcorn Win nata da goran ruwan ya ce,  Oya let's go Oum na kira .
? ?? Komai bata kawo a ranta ba ta mi?e kawai. A jere suka fito duk da ba wata hira suke ba. Sai da sukazo fitowa ne cike da neman magana ya gwargwaWa mata magana a kunne. Da sauri tai gaba zata barsa saboda kunya, yayinda murmushi ya Wan ?awata fuskarta batare data shirya hakan ba. Shima murmushin yake yi dan haka kawai murmushin nata ya saka shi jin nishaWi. Ai cak Abah da Oum dake fitowa daga sashensa suka tsaya. Galala Abah ya saki baki yana binsu da kallo, yayinda Oum ta gimtse dariyar dake neman suSuce mata da ?yar. Suna tsaye kamar gumaka AA da Maanal suka shige sashen Oum batare da su sun ma farga da su ba. Gyaran murya Oum tayi kaWan, hakan ne yasa Abah maido da idanunsa kanta, harrarta yayi. Da?yar ya iya gimtse dariyar tayi gaba tana faWin,  let's go tunda gasu can. bata jira cewarsa ba tai gaba tana murmushin data kasa ri?ewa. Suna zuwa ?ofar sashen Oum Maanal ta zame tai hanyar baya ta kitchen ita adole bata son a gansu tare da AA. Bata san wanda take gudun su gansun ba sun riga sun gansu. Samun su Inte na haWa abincin da zasu kai dining sai kawai ta shiga tayasu.
? ? ? ?? AA kam daya shige shi kaWai dariya ma ta bashi. A ransa yace (Magulmaciya, kina so kina kaiwa kasuwa). Fawzan kawai ya samu a falon yana kallo. Zama yay kusa da shi. Fawzan ya dubesa da ?yau, sai kuma ya Wan matsa da fuskarsa yana shinshina shi. Harararsa AA Win yayi, ciki-ciki ya ce,  Miye? . Da ?yar Fawzan ya gimtse dariyar dake cinsa, cikin Waure fuska shima kamar yanda AA Win yayi ya ce,  Yada tsarguwa haka Malam, ka bari na gama tantancewa mana. Naji ne kana ?amshi kamar na turaren Lilly.
? ? ? Irin Wan waro idon nan AA Win yayi, ya ce,  Kai yaya Fawzan ido ka koma samin? .
? ??  Oh da mikake tunani? Kasan dai bazan bari aci amanar Abah ba. Kuma zanma ?anwata garkuwa .
? ? Rasa ma abin cewa AA yay, sai kawai ya zubama Ya Fawzan Win ?asaitattun idanunsa. Sosai Fawzan ya kwashe da dariya, dan yasan ya gama kaishi ma?ura kenan. Ai idan kaga Auta ya rasa abin faWa to yakai ma?ura kenan...
? ?? A haka Oum da Abah suka shigo suka samesu. Gaishesu sukayi, suka amsa Oum na faWin,  A'a ina Baby na kuma? .
? ?? Fawzan ne ya bata amsa da,  Ai tunda na shigo ban gantaba Oum, maybe tana sama ko? .
? ? Kai Oum ta jinjina tana jiran AA ya bada amsa, amma ya basar abinsa tamkarma baijisu ba. Sosai shima Abah ke satar kallon AA ta gefen ido ransa fal mamakin, dai-dai nan Maanal da su Inte suka fito a kitchen. Dariya taso kama Oum, amma ta danne da ?yar idonta akan Maanal ta ce,  Oh ashe kina kitchen Auta .
? ? ? Kai Maanal Win ta jinjina tana murmushi da satar kallon AA daketa latsa waya kanshi kwance a kafaWar Fawzan hankalinsa kwance like baima san mike faruwa ba. Juyawa tai tana gaida Abah dayay Zuru yana kallonsu su duka. A ransa ko faWi yake (Aiko zakuci ?aniyarku ku duka) a zahiri kam amsawa yay cike da kulawa. Daga haka suka Wunguma dining cin abinci.....
? ? ??
? ? ? ? A nutse suke cin abincin, yayinda Oum da Abah ke Wan hira Fawzan kuma da Maanal. AA kam hankalinsa nakan waya komi yake oho masa. Abincin ma bawani ya maida hankali bane a cinsa. Wayar Oum ta zare daga hannun nasa, yako kalleta a shagwaSe. Harararsa tayi tare da nuna masa abinci tana faWin,  Ni tunda ka tashi ciwon nan kake neman maida abinci abokin gabarka Auta. Oya maza yanzu naga plate Win nan, in ba haka ba Wura zan maka .
? ? ?? Dariya Fawzan yayi, Maanal ma ta kasa ri?e nata murmushin saboda ganin yanda AA Win yay da fuska. A dai-dai nan Mamy ta shigo sashen da sallama. Gaisheta Fawzan yayi bayan duk sun amsa mata sallama, tare da faWin,  Naje sashen yaran nan sukace kina wanka .
? ?? Cikin danne takaici Mamy ta ce,  Eh sun faWa min . Ledar hannunta ta ajiye a gaban AA da tunda ta shigo ya maida hankalinsa ga cin abincinsa. Maanal kam sai satar kallon Mamyn take bayan ta gaisheta itama. Ajiye ledar ya saka AA Wagowa ya kalleta a karo na farko, hakama su Abah kallon ledar suke. Murmushi ta ?awata fuskarta da shi, tare da juyawa tana kallon Oum.  Bara na aiki Wanki gidan Aunty tunda dai yaji sau?i, na manta shaf har drivers Win gidan sun tafi gashi da sassafe zasu wuce lagos .
? ? ?? Fuskar Oum babu wani damuwa ta ce,  Eh ya kamata kam a kai mata su a daren nan. Auta sai ka maida hankali ka gama ko kar dare yayi, duk da dai kai ba tsoron fitar daren kake ba .
? ?? Kansa kawai ya jinjina batare da yayi magana ba. Dan shi yasan babu wani sa?o. Mamyn ce ta kafa masa sharaWin zuwa yaga Nuratu ya kuma bata kayan da zata bashi yace inji shi wai Ramadan basket. Zama Mamyn tayi suka cigaba da hira da Oum da Abah, sai kawai AA Win ya mi?e badan ya kammala cin abincin ba, dan zuciyarsa gaba Waya jinta yake a ?untace, amma mi?ewar da zai yi suka haWa ido da Maanal sai wata dabara ta faWo masa. Guntun murmushin iya shege yayi, cike da shagwaSa ya dubi Abah.  Abah dan ALLAH ka bani aron ?arka ta rakani tsoro nake ji .
? ? ? Atare gaba Wayansu suka Wago suna kallonsa, ya sake narke fuska kamar zai yi kuka.  ALLAH Abah da gaske nake . Ai kasa daurewa Fawzan da Oum sukai suka sanya dariya. Abah kansa da ?yar yake iya danne tasa dake neman kufcewa. Maanal kam baki da hanci tama saki tana kallonsa, yayinda Mamy ta cika tayi fam fa takaici har hakan ya kasa Soyuwa a fuskarta. Cikin dariya Oum ta ce,  Please Abansu a taimaka mana, ai bazasu daWe ba yanzu zasu dawo . Fawzan ma yace,  Abah ayi ha?uri ta rakashi kada yay mana kuka ko kura ta cinyeshi a hanya dan tsoro. Kasan Besty da Besty duk tsanani tare suke zuwa aika .
? ?? Kai Abah ya girgiza, tare da faWin,  ALLAH ya shiryeka Ajwaad. Jiba yanda ka wani Sata fuska like zakama mutane kuka. Shike nan kuje, amma ina nan ina jiran dawowarku, idan kuka daWe kwanakin zan ?ara .
? ? ? ??  Thanks You sweet Abah .
? ?? AA ya faWa a hankali. Nan ma kan Aban ya girgiza kawai, yayinda Oum ke faWin,  Baby tashi ku tafi kinji .
Ji Maanal tayi kamar ta nutse dan kunya. Duk da kuwa a shekarun baya hakan ba komai bane a tsakaninsu. Dan ko tana gidansu aka aikesa zaije yace tazo ta rakashi kida cikin anguwa ne. Haka itama idan aka aiketa ko yana gida agaban su Abah Win zatazo tace masa (Besty zoka rakani aika) amma sai yau gashi tana jin hakan kamar sabon abu. Sarai AA na lure da mugun kallon da Mamy ke masa, amma ya fuske abinsa, sai ma nufar sama da yay ganin Maanal na niyyar warware ?aramin veil Win kanta alamar da shi zatama fita take nufi. Da kallo duk suka bisa, Fawzan kuwa na masa tsokanar daya saba da kirari. Babu jimawa ya dawo da mayafin da yafi na kan nata da ke kamar na yara dan na Abaya ne. Wanda ya mi?a mata Win ta kalla, sai kuma ta Wan tura baki gaba. Wancan ta cire ta amshi na hannun nata ta sanya, zata nufi saman itama ta maida Oum tace ta kawo kuje kawai kar dare yayi. Oum Win ta ba, shi kuma ya Wauka ledar Mamy da takaici ke neman bombing mata zuciya suka fice..........
'?


_Abah da kasan kura kaba ajiyar nama da baka bayar ba=??>?q?_





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Wata Nurse da Sageer ya kira anan anguwarsu na tsaka da duba Huznah kiran Hajiya Basariyya ya shigo wayarta. Kasancewar yana a kusa da ita shi ya kai hannu ya Wauka dan ita ana mata ?arin ruwa ne. Shine ya fara yin sallama, dan haka Hajiya Basariyya tai Wib daga ?o?arin maganar da tai niyyar yi. Da ?yar ta iya amsa masa gaisuwar da yake mata. Kafin ya ?ara cewa wani abu ta yanke kiran. Murmushi kawai yayi baice komai ba. A ransa kam dariyar ?eta yake da faWin (Mama ai sai kuma ha?uri, ?iyayya ta ?are tunda ruwa ya gauraya da jini). A zahiri kam murmushi yayi kawai....

? ? ?? Wani irin malolon ba?in ciki ne ya sake tokare zuciyar Hajiya Basariyya. Dan ita kam abin ya zame mata goma da goma. Tana ya?in ganin ta koma Wakinta kafin Hajiya Yaya ta koma, Daddy kuma ya saki Asiya a randa ta koma dan alwashine sai tayi maganin Asiya a wannan gaSar ga kuma batun Huznah da shima suketa faWi tashin ganin wannan auren ya rabe tazo ta auri AA sun fiddo waccan shegiyar agolan daga ciki mai ?wacen saurayi. Ita kuma sakaran tayi sakaci wannan matsiyacin ya kwace Wan mutuncin. Zaune takai a bakin gadon Wakin da take zaune a gidan yayanta, Wakin da saida akai uban rikici matansa suka bari ta zauna duk da kuwa Wakin ba?i ne. Kayayyakin data amso a Zaria tare da Maman Yaseerah take bi da kallo. HaWi ne sosai tayoma mutane guda biyar. Daddy, Asiya, Hajiya Yaya, sai mijin Huznah da AA. Kuma duk ana son ta aiwatar da su daga nan zuwa gobe, shiyyasa ma tai kiran Huznah dan taji yaya za'ai nata ya iso a goben itama ta aiwatar, ko Sageer na yawo da ubansa ko sai ya saketa da hannunsa. Dan sunan maganin KANWA UWAR GAMI. Amma shine tantirin ya Wauka mata waya.. Bumm!! Bumm!!! Bumm!!! Bugun ?ofar Wakin da take aka shiga yi da masifar ?arfi, a zabure ta mi?e tana yayimar kayan ta tura ?asan gado, kafin ta mirza idonta ta nufi ?ofa kamar mai barci. Dan bata raba Wayan biyu yayanta ne matansa sunkai ?ararta saboda yau ta zagesu tas wai suna saka mata nama biyu a abinci, duk naman dake gidan saboda an rainata ace biyu ne kawai kasonta...
? ? ? ? Tana gama buWe ?ofar wani kakkauran mari ya ratsa mata kumatu. Da bala'in sauri da rawar jiki ta dafe fuskar da hannaye biyu gaba Waya. Bai dubi girman shekarunta ba ya sake wanketa dana biyu. Shi dama mutum ne mai zafi sosai. Ai yanzu kam ihu ta ?wala dan azaba ta koma cikin Wakin a guje. Bayanta yabi, ta ma?ure jikin bango tana hawayen azaba a matu?ar gigice. Cikin wata irin tsawa mai kaWa hanji ya ce,  Ina kukaje yau dan ubanki? .
? ? ?? Hawaye na ziraro mata ta ce,  Babu inda naje fa yaya, matanka sun haWani dakai saboda su munafukai ne. Wankin kai da kitso fa naje kuma na gaya maka ka bani kuWin da kanka .
? ??  To mara mutunci, aiba maraina wayon naki bane ba ni da idona na ganki tare da Alhaji Usman a Zaria. Ko zakice min kitson acan akeyi? .
? ?? Sosai jikinta ya fara rawa na ha?i?a kam yanzu, zuciyarta kamar zata faWo cikin in-ina tace,  Yaya Zaria kuma?..
? ? ?  Oh ?arya nai miki kenan? Wlhy Basariyya ki shiga hankalinki a gidan nan. Wato har yanzu baki daina biye-biyen bokayeba ko? Shike nan karki fasa ki cigaba da yi, ki kuma haWa inaki-inaki gobe kawu na Katsina zaizo ku tafi tare. Ki koma can wajensa dan ni bazan iya ba...
? ?? Wani irin gigitaccen ihu ta sanya tana ro?onsa ya taimaketa bazata iya zama gidan kawun nasu ba. Ko kallonta baiyi ba ya fice abinsa. Tashin hankali matu?a Hajiya Basariyya ta shiga a wannan dare. Dan wlhy bazata iya zama gidan kawu Manu ba. A ?auye yake bama cikin birnin katsinar ba, ita wlhy ko ruwan gidan bata iya sha idan sukaje gaisheshi na yini Waya saboda kiwon dabbobinsa na tsiya. Gashi masifaffe hakama matarsa, kuma su duka ?an uwansu ne dan auren zuminci ne shida matar tasa. Tun babansu na da rai ake fama da shi ya baro ?auyen amma ya?i. Mahaifinsu kansa tsoronsa yake ji balle su, dan mutum ne azababbe na bugawa a kalanda, ga tsauri dan komai na gidansa da doka akeyinsa. Kuka sosai taci, daga ?arshe ta yanke shawarar yin asubanci ta gudu. ALLAH gara ta koma gidan mijinta duk ma bala'in da za'ai ayi bazata fito ba koda Daddy zai daketa kuwa. Kayanta ta shiga haWawa, tsaf ta kammala ta ajiye komai a ?ofar Wakin, sauran kuma ta ajiyesu akan daga baya zata turo su Madeena yaranta su Waukar mata. Ko barcin kirki kuwa batayi ba, huWu na bugawa zabar ta mi?e dama ba wani barcin kirki tai ba, a gurguje ta shiga bayi ta kimtsa ta fito, ta saSi jakarta tana murmushin nasara, sai dai tana murWa handle Win ?ofar taji gam, hakan na nufin an kulleta ta baya kenan. Ai jitai gaba Waya ta wani irin gigicewa, bama tasan ta zube a wajen ba ta fashe da kukan takaici, dan ta tabbatar yayanta ne ya rufeta tun fitar jiyan da yayi.......

? ?? >?#?>?q?Ba abun faWa
_________&

? ? ? ? Sun fito a jere Maanal na faWin,  Kai dai ka canja hali ALLAH . Cikin ?un?uni take maganar, amma hakan bai hana AA Win jinta ba saboda ?arfin ji da ALLAH ya bashi. Murmushi yay kawai, sai kuma ?asa-?asa shima yace,  Inba tsoro ba a fito fili a faWa mana . Sarai itama Maanal Win ta jishi, sai dai bata tanka ba saboda isowarsu wajen motarsa. A dai-dai nan kuma Saheeba ta fito daga sashen Mamy, taje wajenta su Haule suka sanar mata tana sashen Oum. Sai ga Nibras itama ta fito daga sashenta, taci kwalliya abinta sai baza ?amshi take kamar wadda zata fita. Itama dai sashen Oum zataje, kuma wannan kwalliya duk ta AA ce. A tare duk suka tsaya cak suna binsu da kallo, har Maanal ta shiga mota AA daya buWe mata ya maida ya rufe sannan ya zaga mazauninsa, sai dai shima kafin ya buWe da kansa Maanal ta buWe masa ta ciki kamar yanda suke yi a da. Kallonta yay fuskarsa da murmushi mai sanyi, itama ta masa murmushin tana kauda kanta dan su duka zukatansu suna tariyo musu baya ne. A hankali ya baya mai gadi ya buWe masa gate suka fice.
? ? ?? Daga zuciyar Nibras har ta Saheeba tamkar zata kama da wuta ne. Cikin takaici da wani irin zazzafan kishi Nibras ta ce,  Wannan mayyar yarinyar sai nayi maganinta .
? ? ? ?  HaWa dani nan Nibras dan na tsaneta . Saheeba ta faWa itama a zafafe. Da sauri Nibras ta kalleta dan ita bata san nata zancen ya fito fili bane ba. Kai Saheeba ta jinjina mata batare da sanin manufar Nibras Win na tsanar Maanal Win ba. Ita kuma Nibras tasan dalilin Saheeban bazai wuce taya ?anwarta kishi ba. Amma saboda takaicin da take ciki sai ta cigaba da faWin,  To wai ina zasuje a wannan daren? Nine fa? .
? ? ? Wata ?ar dariyar takaici Saheeba tayi,  Kin san tunda tarewa ta gagareta zatabi duk wata hanya ne yanzu na son ganin taja ra'ayinsa, balle an saba da bin maza a waje .
? ? ? ? ?  Tabbas kumafa hakane. Shegiya mai zuciyar karnuka, mutum yace baya sonki amma ina, inba shashashar amarya ba mara muhimmanci wa ake kawowa a ajiye sashen surukai gana miji . Nibras ta faWa zuciyarta na mata raWaWi.
? ?? Dariya sosai Saheeba keyi, ranta fes ta ce,  Ai Abah ne maganin ?ar iska, uwarta na murna bokanta ya iya aiki an mannota gidan da tsiya-tsiya shiko ya harba musu tsiya, Kinga Wan maganin da aka Wan cuccusa dan matse can duk ya sane. Ai wlhy sai mun dage munci ubanta a gidan nan ta yanda ko ruwa bazata iya sha ba sai a Soye, da ?afafunta zata gudu ne .
? ? ? ?? Hannu Nibras ta bama Saheeba suka tafa, dan a ganinta ai gara su haWa hannu da Saheebar su kori Maanal Win ita kuma sai tai ya?in hana shigowar ?anwar Saheebar ta bayan fage. Aiko a take ta bada goyon baya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login