Showing 210001 words to 213000 words out of 215794 words

Chapter 71 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4564

nine yanzu zan yi gaba . Oum na bashi maimakon ya tafi da arzi?i sai ya faki idonta ya du?o ta bayan kujera saitin kunnen Maanal ya raWa mata magana . Tare da sumbatar wuyanta. Kafin ta juyo ya fice, cikin Waga murya Maanal ta ce,  Sai na rama kuma zaka dawo ai . Mai ?unshi dai abin nasu sai ya bata dariya da birgeta. Dan daka gansu kaga ma'auratan dake matu?ar son juna....

_________&

? ? ? ?
? ? ? A Zaria su Ammie sune amarori ?irjin biki. Amarya Najma tasha gyara Wan gaske ciki da waje sai Waukar idanun mai kallo takeyi. Dan Ammie babu wasa sai da ta fidda ?ar tata Masha ALLAH. ?amshi kuwa ba'a magana, dan bayan nata gana Hajiya Shuwa. A jiya Ammie ta maidata Zaria. Anyi kamu a jiyan da yamma, yau kuma suke ?unshi da safe. Da yamma aka fara yinin bikin Hajiya Majdiya.
? ? ? ? Gaba Waya ran kishiyoyinta su Maman Yaseerah a Sace yake. Suma su Yaseerah dai ?iri-?iri ?an ubancinsu ya kasa Soyuwa akan shagalin bikin Najma Win. Dan sun san dai kam ta kere musu fintin kau kamar yanda uwarta ta kerema iyayensu a komai. Balle kuma ita Yaseerah zuwa yanzu tasan minene family Win Darma. Randa aka kawo lefen Najma habaice-habaice sukaita saki. Kallon inda suke Hajiya Majdiya batai ba balle kuma su Ammie da ke tsaye akan komai. Hajiya Basariyya kam ai ji take ina bashi yiwuwa, koda tsiya-tsiya sai ta kaso auren Huznah ta shiga wannan family na Darma. Sai kuma tura su Madeena ?annen Huznah Win take cikin yaran family Win Darman wai suma ko sa samu mazan aure. Abin ya ba Maman Yaseerah haushi ta hau Hajiya Basariyya da masifa amma saita ?i kulata. Dan ita lissafinta daban dana Maman Yaseerah a yanzu....

? ? ?? Bayan la'asar kaWan tawagar su AA da abokan Yaya Fawzan suka isa Zaria. Zuwa lokacin an gama shirya amarya Najma dake ta shan kuka tsaff cikin lafaya. An kaita gaban iyaye an mata nasiha. Lokacin da aka kaita gaban Hajiya Majdiya suyi sallama sai kawai ta rungumeta tana kuka mai ban tausayi, ita ko Hajiya Majdiya ta dake abinta, acewarta ai Najma gida zataje minene na Waga hankali. Kuma itama dai gobe nan da safe zata wuce Abujan dan ai bikin su babban Yaya da ita. Da ?yar Ammie ta cire Najma a jikin Hajiya Majdiya aka fito da ita. AA da RK ne zasu Wauki amarya, ga Ammie itace ri?e da amarya ita da Aunty Rufaidah.
? ? ? ? Kunya ta kama AA, dan yanzu wani nauyin Ammie yake ji na musamman. Ko a waya ya kirata yata sum-sum da murya kenan. Itama dai Ammien nauyin nasa take ji. Cike da sha?iyanci RK ya ce,  Babbar magana, suruki zai Wauki suruka a mota .
? ? ? ? ?? AA dai bai kula shi ba, dan su Ammie sun riga sun kawo gab da su. Itama kuma sai a lokacin ta farga da shi. A zuciyarta tace (Ya subahannallah ya akai haka) a fili kam ta daure ta saka Najma a motar. Har inda yake AA yazo ya rissina yana gaisheta. Ta amsa masa da kulawa da tambayar yaya hanya. Yace Alhmdllh. Haka dole ta shiga motar, ya rufe mata murfin da kansa sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver dan RK ne ya kawosu, yanzu kuma yace bazai maidasu ba ya gaji sai dai AA Win ya tu?a. Haka dole ya amsa dan Ammie da zata kasance a motar, sai kuma al?awarin da yay ma Yaya Fawzan na shi zai kawo masa Najma har gida. Yana ?o?arin yima motar key kiran Maanal ya shigo masa. Sai da ya saci kallon Ammie da hankalinta ke akan lallashi Najma dake a jikinta sannan ya Waga kiran. ?asa-?asa dan AA ya iya munafuncin magana a ?asan ma?oshi ya ce,  Zuciyar Ajwaad yaya ne? .
? ? ?? Daga can a shagwaSe Maanal dake hammar barci hayaniya ta hanata zama sashen Oum ta gudo sashensu duk da nan ma cike yake da ?ammata ?awayen Maimoon da aka taho da su daga Kano, amma da yake a ?asa suke babu wanda ya hau mata sama sai ta haye saman ita. Tace,  Kun taho? .
? ? ?  Uhm-uhm! A nan zamu kwana .
Ya faWa cikin tsokana. Muryar Maanal harta fara rawa ta ce,  Kwana fa? .
? ? Murmushi yayi jin za'a fara masa kukan shagwaSar. Cike da lallashi ya ce,  Wasa nake, ga amarya nan ma a mota yanzu zamu taho .
? ? ? ? Ajiyar zuciya ta sauke, tare da sakin hamma. ?asa-?asa ya ce,  Barcin ne? .
? ? ? ? ?  Uhmm .
? ?? Ta faWa can ?asan ma?oshi. Murmushi yayi, zai faWa mata tare suke da Ammie yaji ta fara sauke numfashi alamar barcin ya fara Waukarta. Wayar kawai ya katse ya tada motar. Sai suka haWa ido da RK. Kallon da yake masa na sha?iyanci ya sashi hararsa kawai ya Wauke kansa. Haka suka Wakko hanyar Abuja da amarya gwanin sha'awa. RK da Aunty Rufaidah ne kawai ke hira a motar. Ammie nauyin kasancewar AA da shi kansa ma RK Win ya sata yin shiru. Haka shima AA Win tu?insa kawai yake. Duk da dama bamai yawan magana bane ba kowa ya sani.
? ? ? Duk da uban gudun da sukai basu shigo cikin Abuja ba sai gab da sallar isha'i. Dan ma sunyi dabarar bi ta jere ne suka fito ta dutse. Maanal nacan na sha?a barci bata san mi akeyi ba. A ?ofar sashen Oum AA yay parking. Auntyn su Mamy da a yammacin nan. Ta iso, kuma a sashen Oum ta sauka wannan karon ita ce ta fito ta tarbi amarya Najma ta nuna kara ma Oum. Aiko hakan da tai ya saka kowa jin daWi sosai, hatta AA sai da ya murmusa. Oum kam Ammie ta rungume cike da jin daWi, AA ya bisu da kallo yana sauke ajiyar zuciya. ?aunar dake a tsakanin Ammie da Mamy dabance a rayuwa. ALLAH yayi wannan haWin kam.
? ? ? ? Ya matu?ar gajiya, ga Maanal na ransa dan tunda bai ganta a ?an tarbar Najma ba yasan tana can tana barci. Sashen nasu ya wuce, ?awayen Maimoon na falo duk da wasu sun fita saboda shigo da Najma sai Wai-Wai da akaima ?unshi bai ?arasa bushewa ba yana shigowa sukai Wif. Sai kuma suka shiga gaisheshi da masa sannu da dawowa. Hannu kawai ya Waga musu ya haura sama ko kallon basu isheshi ba. Yanda Maanal ta hana kowa hawo musu sama ba ?arin daWi yay masa ba, sai ya ?ara fahimtar Bestynsa nada hankali. ACn data ?ure a Wakin ya kashe gaba Waya, yayi yayi ta daina hakan ta?i, sai dai idan ya shigo ya kashe. Ya matsa gaban gadon yana kallonta, tayi luf a cikin duvet tana sauke numfashi a hankali. Gently yakai zaune gefenta, tare da shafa kanta sai kuma ya du?a ya sumbaci idanunta da lips Winta. A hankali ta motsa, sai kuma ta buWe idanunta dake cike da barci ta zuba masa kamar ?ar maye. Murmushi ya sakar mata mai sanyi, cikin raWa ya ce,  Wakey wakey, beautiful .
? ? ? Murmushi ta sakar masa, cike da kasala takai hannu ta shafi fuskarsa. Cikin muryar barci da shagwaSa tare da tasowa ta dawo jikinsa ta ce,  Not yet, I'm still sleepy. ?amshinka ne ya tashe ni .
? ? ?? Murmushi yayi sosai, tare da kaiwa kwance ya sakata a cikin jikinsa sosai ya rungumeta. Sai kawai ta matso da fuskarta gab da tashi, idanunta a lumshe alamar barci sosai ne a cikinsu ta Waura lips Winta kan nashi. Babu musu ya amshe dan dama yau gaba Waya rowa ake masa. Rabonsa ma da ita tun jiya da safe.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan A??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????LLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


....Ba ?aramin narkewa Hajiya Basariyya data biyo ?an kawo amarya tai ba da ganin gidan Darma. Yo ashe ma yara sun rage mata abubuwa da yawa kenan a labari. Tir?ashi lallai wannan fa shine ake kira da wani baban wani, wani ma kakan wani. Gefe kuwa yanda kowa ke nan nan da Ammie tun a Zaria ke bata mamaki da shakka. A zuciya sai ayyanawa take (wannan shegiyar mata akwai iya asiri, ita ko ina kowa dai sonta yake). Tana zagin Ammien amma tana nane da ita har bedroom Win Oum. Oum dai batace komai ba, amma a zuciyarta ta ?udiri dole ne Hajiya Basariyya ta basu waje dan hirar zuminci zasu sha da ?anwarta (Ammie).
? ? ?? Hajiya Basariyya dai nata baza ido taga Maanal amma shiru. Tadai kasa ha?uri sai da ta tambaya a kaikaice.
? ? ? Murmushi Oum tai da faWin,  Wannan kam inaga barci take yanzun, dan tun Wazu da suka gama cin abinci da Mah-mah bayan an gama mata ?unshi ban sake ganin giccinta ba. Amma bari na taSa mijin naji .
? ? ? Ammie na jinsu amma saboda kawaici batace komai ba. Sai ma kiran Shahidah daya shigo mata a lokacin ta Waga.....

? ?? & Kiran Oum daya shigo wayar AA ne ya sashi raba lips Winsa da na Maanal da ?yar. Sai da ya Wan ja sakanni ya dai-daita yanayinsa sannan ya tashi zaune yana ciro wayar a aljihu. Kiran Oum Win yay back. Duk da ?o?arin kaurara muryarsa da yay sai da Oum tai Wan jimm da jin yanayinsa. Amma sai ta danne cike da kulawa ta ce,  Halan Baby barci take yi? .?
? ? ? Maanal Win dake lumsha idanu ya kalla, sai kuma ya jinjinama Oum kai tamkar yana gabanta, kafin ya ce,  Eh Oum .
? ? ?  Okay to barta karka tasheta, da safe taga Ammien. Ga abinci nan yaro zai kawo maka dan nasan kaima Win dai ba sake fitowar zakai ba. Sai da safe .
? ?? Murmushi yayi mai sanyi, ?aunar Oum na sake ratsa masa zuciya. Sai kuma ya ajiye wayar tare da juyawa yana kallon Maanal. Ai shi ma yasan idan ya faWa mata Ammie na gidan nan akwai daru, shiyyasa yay gum da bakinsa. Mi?ewa yay ya fara zame kayan jikinsa dan ko magrib basuyi ba. Yana ?o?arin wucewa bayi kira ya sake shigowa wayarsa. Ganin Babban Yaya ne ya koma ya zauna a bakin gadon yana amsa wayar. Sun Wan jima kafin su kammala. Cak ya Waga Maanal, tana turjewa da kukan shagwaSar ita ya barta barci take ji bai kulata ba ya wuce da ita bayi. Shi yay mata wankan dan da gaske barci take ji, alwala ma da ?yar ya samu tayita suka fito. Haka ya taimaka mata ta saka doguwar riga sukai salla. Suna idarwa a nan kan sallayar ta sake kwanciya. Ya girgiza kai kawai yana tashi ya fita. Babu jimawa ya dawo da basket Win abincin da Oum ta aiko musu, dan har nan falon sama Salim yazo ya ajiye.? ?
? ?? Babu lallashin da baima Maanal ba amma abincin nan bai ciyu ba, iyakarta 2spoon ta saka masa kuka dole ya ?yaleta. A ransa yana mamakin wannan barci. Gashi komai abin kuka ne a wajenta, abu kaWan zakaga tana hawaye. Shi kam dai abincin yaci sosai dan yunwar yake ji, sannan ya Wagata ya maida saman gado ya lulluSeta. Shima ya canja nasa shirin ya zauna, aiki ya Wan taSa sannan ya kwanta da gobe yasan basu da wani isasshen hutu kuma...

? ?? Waya da Oum tayi da AA ya rufe bakin Hajiya Basariyya, amma fa a zuciya sai jinjina lamarin take da faWin (A lallai yarinya ta samu waje. Dan mulki tun farkon daren nan ki shige da miji wai barci. Asiya duniyar ALLAH, ke dai kin dace da boka kam. Kina baza capacity Yaya na bazawa suma. To bari mu sakawa sarautar ALLAH ido muga da safe kuma karfe nawa za'a fito ni Basariyya....

______&

? ?? A lokacin da ake bidirin isowar amarya Najma acan, anan sashen Mamy Yaya Fawzan ne yasa akai masa kiran Saheeba sashenta bayan ya gama ro?on Babban Yaya da bashi ha?uri. Naufal ya aika yay kiranta. Tunda ta shigo falon Babban Yaya yana zaune shi da Fawzan suna cin abinci da hira. Gaishesu tai a sanyaye dan gaba Waya yau jikinta yayi matu?ar sanyi, ta tabbatar dai da gaske wannan aure babu fashi. Asirin babu irin wanda basu zubaba amma shiru kake ji. Yaya Fawzan ne kawai ya amsa mata. Babban Yaya kam sai ma ya Wauke kansa. Tana nan zaune shiru har suka kammala cin abincin nasu. Kafin Yaya Fawzan ya maida hankali a kanta bayan yaci serious. Nasiha yay mata mai ratsa jiki, tare da nuna mata muhimmancin zamanta lafiya a Wakinta koda zuri'a data gitta. Ya nuna mata ita fa kishiyar nan ba wani bala'i bace ba, yanda ka Wauki zamanta a tare dakai haka zaka sameta, sannan koba komai itace babba a gidan, sai ta ri?e girmanta matansu suma zasu girmamata. Sannan dukkan abinda tayi dashi zasuyi koyi. Yay mata misali da Umma a cikin family, matsayin matar Baba Sardauna take, amma a yanzu itace tamkar uwa ga kowa na family Win kamar yanda ake Waukar Baba Sardauna uba. Sannan Oum, itace matar Abah dake matsayin Wa na farko a family Win, duk da kamar itace mai bi masa ata biyu dama yanda suka ri?e girmansu yasa kowa ke girmamasu. Babu wani Wa dazaiyi abu a family Win sai da say Winsu. Kafin a bari wani abu yaje gasu Baba Sardauna sai idan ya gagari Abah da Oum ne sannan. To itama idan ta gyara ta ri?e kanta a matsayin babba dole haka matansu zasu girmamata. Mamy uwa ce a gareta, huruminta daban. Shi kuma babban yaya miji ne nashi hurumin daban. Sai tasan a yanda zata ri?e matsayin kowa a tare da ita. Abu na ?arshe haWin kan iyalansu, itace zata zama tushen wannan, basa son wata fitina ta dinga Sullowa. Idan har tayi hakan suma bazasu taSa bari sauran su takata ko mata jayayyaba a matsayinta na babbarsu..
Cikin share hawaye Saheeba ta tabbatar masa da cewar zata kamanta. Za kuma ta kiyaye. Tana kuma ro?onsa ya ro?ar mata Babban Yaya yayi ha?uri ya yafe mata bazata sake kwatanta abubuwan da suka faru a baya ba. Yaya Fawzan baiyi ?asa a gwiwa ba ya juya inda Babban Yaya yake. Cike da girmamawa ya ce,  Babban Yaya ayi ha?uri a yafe mata, kai ne second Aban mu, muna yin koyi da komai daga gareka ne muma. Tayi kuskure amma tayi nadama. Gashi kuma tayi al?awarin bazata ?ara ba. Kaine ke tausarmu akoda yaushe akan al'amarin mata, to dan ALLAH ayi ha?uri kaima yau .
? ? ?? Sai da Babban Yaya yaja fasali cike da takaici, sannan yace,  Fawzan kafa san halin yarinyar nan bata da hankali, cewa ta tuba na tabbatar ba har zuciyarta bane ba akwai dai abinda take ?ullawa .
? ??  Wlhy babu abinda nake ?ullawa Daddyn Naufal, dan ALLAH ka yafe min, ALLAH zan gyara yanzu...
? ??  Karma ki gyara, dan wlhy zaSi biyu ne dake yanzu a gidan nan. Kodai kibi shawarar Fawzan ki zauna lafiya, ko kuma ?ofa a buWe take na barin gidan gaba Waya. Shawara ta rage ga mai shiga rijiya....
? ?? Ya mi?e abinsa yama fice a sashen. Nasiha sosai Yaya Fawzan ya sake mata sannan ya fito shima. Yana fita babu jimawa Mamanta ta shigo. Zama tai kusa da Saheeban. Ta Wago da sauri tana kallonta da mamaki. Murmushi Nana tai mata da faWin,  Ai naji duk abinda kuka tattauna ina bayan window Winku. Ina son ki bisu a hakan kawai, dan na fahimci dole ne mu sake sabon taku musamman akan uwarsu (Mamy=??). Dole ne mu ajiyeta a gefe muyi abinda ya dace. Na gaji da wannan tafiyar hawainiyar, ki kwantar da hankalinki komai zai zama labari, daga ke har Nuratu sai kunyi dariya. Dan haka ki jawo ?ar uwarki ta dawo nan ta zauna tare dake, tunda aikin ma?aryatan malaman nan ya?i ci ya?i cinyewa sai mu koma kissa, dama can Hajiya Turai ta sani wannan biye-biyen banzar da babu riba. Yanzu kam wasan Wan gaske za'a buga. Fatana dai Nuratu ta shigo gidan ki samu abokiyar gwagwarmaya.
? ? ??  Mama niko da zaki yarda da an ha?ura da abubuwan nan. Wlhy da kike ganin Mamy jarumar kanta ce. Kuma a Wan zaman nan nawa sashenta fahimci abubuwa da yawa a kanta. Kanta kawai ta sani wlhy, sannan amfani kawai take damu dan ganin ?ayanta sun dawo tafin hannunta. Ki duba fa kiga maganar kishiyar nan ko'a jikinta, sai ma hankalinta data maida akan wani abu daban da ban fahimta ba.
? ? ? ?  Na fahimci komai Saheeba, shiyyasa nake son muma mu canja salo, dan munyi sake na jingina da alfarmarta tun farko. Dan ya kamata ace tun bayan shigowarki gidan nan mun raba aiki da ita, amma yanzu ma bamu makara ba. Itama Nuratu zan zauna da ita, ku kwantar da hankaliku ku canja taku. Ku koma musu yanda suke so ta haka ne za'a buga wasa Wan gaske. Dan a yanzu gaSar wasan ?arshe ake mai nasara ya Wauki kofi. Ina fatan ke da Nuratu kune zaku Wauki wannan kofin koda tsiya ko da tsiya-tsiya. Ku barta taje can tai nata wasan da kishiyar tata, kai ku koma yima Fateeman hidima a yanzu, ku maida ita uwa kuma a gidan nan, duk wani rashin arzi?i da take sakaku kuna mata a baya yanzu ku daina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login