Showing 27001 words to 30000 words out of 215794 words

Chapter 10 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4566

ta matsa kaWan bakin kujerar ta Wauka plate ta fara haWa masa abincin. Idanu kawai ya zuba mata, ransa fes da kasancewarsu a hakan. Sai yanayin ke tuna masa wani lokaci acan baya daya shuWe. Murmushi ne ya shiga ?awata fuskarsa dan tamkar a yanzu ne komai ke faruwa. Harta kammala bai farga ba, sai da ta Wan bubbuga spoon a plate Win sannan. Cike da basarwa ya haWiye murmushinsa, batare daya ce komai ba ya gyara zama abinsa ya hau cin abincin bayan ya Wauka wani spoon Win ya ?ara alamar nata.
? ? ? ?  Nifa na ?oshi .
? ?  ?ura kike so kenan? Garama kici da arzi?i .
Tasan zai aikata kuwa. Dan haka ta Wauka spoon Win kawai itama. Jujjuya abincin kawai take amma ta gagara kai lauma ko Waya, baice mata komai ba, face Wibowa ya nufi bakinta da shi. Yanda yay wani kicin-kicin da fuska babu alamar wasa yasa ta amsa Win.
? ? ??  Gulmammiya dama abinda kike so kenan . Ya faWa yana dungure mata kai tamkar ba shine yay maganar ba.
? ? ? ? Ita sai abin ma ya bata dariya, amma bata dara Win ba ta dai yi murmushi dan ya tuna mata baya. Idan ya lallaSata ta?i cin abinci musamman in tana fushi da shi sai ya Wiba ya bata a baki tare da dungure mata kai sannan yace mata gulmammiya. Murmushin nata ba ?aramin Waukar hankalinsa yay ba, amma yasan yana yin magana zata birkice masa, dan haka yay shiru ya cigaba da cin abinsa yana Wiba yana bata kuma. A mamakinsu sai gashi su ci sosai abinsu. Sun kammala kenan tana gyara wajen kiran waya ya shigo masa, AS ne ya sanar masa ma'aikata fa sun taru domin masa murnar aure. Amsa ya basa da cewar suna zuwa. Daga haka ya yanke kiran.
? ? ? ??  Oya let's go mutane na jiranmu .
Da mamaki Maanal ta bishi da kallo dan ya nufi inda rigar suit Winsa take,  Wai mi? . Ta faWa cikin sigar tambaya.
? ? ? Batare daya kalleta ba yace,  Zasu tayamu murnar aure ne .
? ? Kasa sake cemasa komai tayi, ta ?arasa tattare komai kawai ta maida a basket Win sannan ta mi?e, veil Winta ta gyagygyara tare da Waukar wayarta a inda ya ajiye sannan ta nufi ?ofa inda yake tsaye yana jiranta.........
'?
? ? ? ? ??


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........HUZNAH

? ? ? ? Sosai gaSSan jikinta ke mata ciwo, duk yanda take tunanin iya daurewa hakan ya gagara. Kuka kam taci harta godema UBANGIJI. Zagi babu kalar wanda Sageer bai sha ba a wajenta. Gashi bata sake jin motsinsa ba a gidan sai bayan magrib. Tana zaune wujiga-wujiga har yanzu bata gyara jikinta balle sauke nauyin sallolon dake a kanta ya shigo Wakin. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa, batare da damuwa da hararar da take binsa da shi ba ya wuce bathroom Win Wakin. Ruwa mai Wumi ya tanada sannan ya fito, batare da Huznah data cusa kanta a ?afafunta tana sabon kuka na takaicin ganinsa ta ankara ba taji kawai an cicciSeta. Mutsu-mutsu ta farayi na son sauka, amma da yake ?arfi ba Waya ba ko gezau ya shige bayin da ita. Tana kai masa duka da komai da fisge-fisge ya taimaka mata. Sai da ya tabbatar ruwan ya ratsa mata jiki ta samu ?ar nutsuwar da yake bu?atar ganinta a ciki sannan ya fito a binsa muryarsa babu alamar wasa ya bata umarnin yin wanka tare da gargaWinta mintuna biyar ya bata tazo tai sallolin data tarama kanta. Idan kuma ba hakaba zata sha mamaki.
? ? ? Haka kawai taji wata masifaffiyar shakkarsa, babu Sata lokaci ta gabatar da duk abinda ya sanyata ta fito tana Wingisa ?afa Waure da towel. Duk da ta bashi dariya da tausayi duk sai ya danne, fuskarsa babu fara'a ya mi?a mata riga da hijjab, komai batace ba ta Wauka ta sanya ta fara gabatar da salla. Sai da yaga har tayi raka'a biyun farko sannan ya fita domin zuwa massallaci shima......

______&

? ? ? ?arfe biyar Abah ya kirata yace ta fito su wuce. Lokacin tashi yayi, amma akwai aikin da take yi, sai dai bazata iya cema Aban haka ba, sai kawai ta tattara aikin da abinda duk zata bu?ata ta tafi da su bayan ta kashe wutar office Win ta fice. Kai tsaye inda AS ya nuna mata zata dinga ajiye key dan masu shara da safe su gani ta ajiye. Batare da tabi takan AA ba ta fice abinta ta samu su Abah. Cike da girmamawa ta gaisheshi sannan ta shiga driver ya maida ?ofar da dama shine ya buWe mata ya rufe. Fuskar Abah da murmushi ya dan?a mata tsarabar da yayo mata, dan shi fa har yanzu kallonta yake tamkar su Naufal a gabansa. Cike da jin daWi tai godiya ranta fal farin ciki...
??
? ? ? Sam AA bai san da tafiyar Maanal ba. Aiki ya masa yawa harya shiga over time Win nasa na tsiya. Kiran magrib ya sashi kallon ?awataccen agogon dake a office Win. ?an tsai yay cikin tunanin Maanal data faWo masa a rai. Sai kuma ya Wauka waya yay kiran AS dan yasan tunda bai shigo masa sallama ba shima yana nan bai wuce ba. Ilai kuwa hakanne. Yana Wauka daga can AA Win ya furta,  Zo mana . Ya yanke kiran. Babu jimawa sosai AS ya shigo, sai da ya masa sannu da aiki kafin yace,  Gani sir .
? ? ? Batare da AA ya Wago daga abinda yake ba ya ce,  Besty fa? .
? ? Sam AS bai gane kan zancen ba, dan haka ya ce,  Sir Besty kuma? .
Karan farko AA ya Wago ido ya kallesa, sai kuma ya dafe goshi ya Wan murza. Cike da basar da suSutar bakin nasa ya furta,  Maanal .
? ? ? ??  Oh I'm sorry Sir, ai inaga tun five ta tashi .
? ? Jimmm AA Win yayi, sai kuma ya jinjina kansa batare da ya sake cewa komai ba yay masa nuni yaje. AS na gama fita AA yaja numfashi ya fesar, sai dai a zahiri baice komai ba. Saima mi?ewa da yay ya nufi bedroom yay alwala. Koda ya fito tattara dukkan abinda zai bu?ata yay a cikin briefcase Winsa, dan dolensa yay aiki a gida kam daren yau. Yana fitowa AS ya amshi kayan hannun nasa ya haWa da nashi shima, a tare suka sauka ?asa. Sai da suka fara salla a massallaci su ?an tsiraru dan akwai irinsa ?an over time sannan suka nufi gida shi da drivern sa, AS ma tashi motar ya shiga ya nufi nasu gidan.....
? ? ? Lokacin da AA ya isa gida tuni Maanal ta jima da hutawa. Dan har taya Oum girki tayi kasancewar rigimar Abah ta tilasta mata komawa kan duty. Bayan sun kammala ne suka nufi Waki yin salla. Ana idarwa tai zaman yin karatun Alkur'ani Oum kuma na lazimi har akai isha'i sannan suka fito. Sashen Abah Oum ta tafi, hakan yasa Maanal zama ta shiga duniyar tunanin nata na fama.
? ? ? ? Gaba Waya kwanakin nan hankalinta ba'a jikinta yake ba. Dan al'amarin su Mamy yayi matu?ar jijjiga mata zuciya. Dauriya kawai take tana danne komai dan kar kowa ya fahimta musamman AA da Oum. Hatta a office yau dauriya kawai take da ?arfin hali. Dan tasan idan kowa bai fahimci halin da take ciki ba shi zai fahimta. Shiyyasa ma ta toshe duk wata hanyar kasantuwarsu a waje guda a gidan kafin yau, yayinda shi kuma ta fahimci yana fushi da ita akan hakan duk da dai yanda suka kasance yau a office kamar ya huce...
? ? ? ? Bayan wucewar Oum zaman shurun ya isheta, gashi tana son yin waya da Didi Shahidah. Tasan kuma dole ta nemi inda zata kawaice idanun mutane kodan abinda zasu tattauna. Fitar Oum zuwa sashen Abahn ya bata damar Waukar novel Winta da glasses ta yafa ?aramin veil a kanta batare data Waura Wan kwalin atafar doguwar rigarta ba ta Wauka ruwa da popcorn dake ajiye a dining. Compound ta fito, sai da ta gama bin ko'ina dake ?wanyar da hasken security light da kallo sannan ta nufi hanyar inda AA ya taSa kaita kwanaki dake da swimming pool, dan tasan can Win ma sharr ne da hasken tamkar rana. Shigarta wajen ya sakata lumshe idanu saboda busowar wata ni'imtacciyar iska mai ?anshin furanni a cikin hancinta, murmushi tayi, zuciyarta na sake zumuWin ?arasawa gaban ruwan. Sai dai me tana Waga ?afa dole ta koma ta tsaya cak, sakamakon saukar muryar Mamy cikin kunneta. Magana take a kausashe, cike kuma da bada umarni. Kai kawai Maanal ta girgiza cike da takaici zata juya dan bama ta bu?atar jin ba?a?en maganganun da Mamyn ke faWa akan Oum, amma mi sai taji Muryar AA a bazata yana faWin,  Amma Mamy yanzu ba?ya ganin hakan zai zama wani abu daban idan nace yarinyar nan ta dakata da zuwa Company na. A yanzu fa Maanal matata ce, a ganina ta wuce dukkan wata alfarma kuma sai iko ma da take da shi akan komai na. Kema fa gashi faWa kike kullum akan Abah, dan na tabbata da ace baku haWa miji da Oum ba amintarku har abada bazata taSa rawa balle har kukai ga wannan matakin. Duk da dai daga Sangarenki ne aka samu rashin fahimtar, dan har zuciya wlhy Mamy kina a zuciyar Oum da girma da daraja. Ni dai Mamy bazan gaji da baki ha?uri da faWa miki gaskiya akan wannan al'amarin ba. Dan ALLAH ki ajiye makamanki akan Oum, bana son lokaci yakai ?urewar da wani a gidan nan zai ji wani abu akan hakan, musamman sauran ?an uwana da Abah. Sannan batun aurena da Maanal kiyi ha?uri, hakan wani hukuncine na UBANGIJI dake rubutacce a ?addararmu, kodan yanda abubuwa suka faru a baya, da yanda suke a yanzu yakamata mu fahimci al'amarin nan fa mai girma ne.....
? ? ? ??  Hakane ubana .
? ?? Mamy ta faWa cike da hasala da gatse kuma. Murmushi AA yayi na tsantsar damuwa. Sai kuma ya Wan kalleta da idanunsa da suka kaWe sosai.  Kiyi ha?uri idan kalamaina sunyi nauyi da yawa Mamy, har abada ni mai biyayya ne a gareku ku duka ukun nan. Sannan zan bama kowanneku kariya daga cutarwar Wan uwansa.....
? ? ?  Kai ka sani kuma wannan. Na baka kafin nan kafin fara azumi kazo min da cikakken bayani akan ma'anar Maawad kamar yanda na faWa maka, tare da dukkanin takardun kadarorin ka...
? ? ? ? ?  Mamy ki gafarceni, wlhy ban san yanda zan iya tunkarar Oum na amshi abubuwan nan a hannunta ba .
? ? ?  Okay haka kace? Toni zan tunkareta na amsa tunda ba uwata bace ba ai .?
? ??  Mamy Please....
Ko kallonsa batai ba ta wuce fuuu. Ja baya Maanal tai ta laSe a Wan lungun da akai adon wajen. Dan bata bu?atar Mamyn ta ganta. Zuciyarta kuwa wani irin zafi take mata, matu?ar tausayin AA na ratsa mata Sargon jiki.?Kenan shi Mamy ta bayyana masa ainhinta, tana kuma amfani da damar?tana tursasa masa yin abubuwa dan tasan yanda Oum keda muhimmanci a garesa. Murmushi ta saki mai matu?ar ciwo, sai kuma da sauri ta share hawayenta ta bar jikin bangon tamkar yanzu ne take shigowa saboda jin ?arar taku alamar shine zai fito. Bayyanarta ya sashi tsayawa cak, itama sai ta tsaya Win tana kallonsa, dan duk yanda taso basarwa ta kasa hakan. Tausayinsa ne ke neman fin ?arfin zuciyarta.
? ? ?? AA da ganin Maanal Win ya sashi jin shock wani irin tsinkewa zuciyarsa tayi, addu'a yake ALLAH yasa yarinyar nan bataji tattaunawarsa da Mamy ba. Dan bazai taSa son hakan ta kasance ba sam. Cikin son basarwa ya shiga haWiye nannauyan abinda ke tsaye a ma?oshinsa ya daidaita fuskarsa. Sai kuma ya cigaba da takowa a hankali har zuwa gabanta. Kayan hannunta ya Wan zubama ido, kafin ya janye ya maida kan fuskarta. Cikin tausasa murya da ?an?anceta ya furta,  Daga ina? .
? ? ??  Sama .
?? Ta bashi amsa.
Murmushi yayi a karo na farko, tare da lumshe idanunsa ya sake buWewa a kanta.  Bakin nan dai bazai daina ma mutane ba?ar magana ba ashe? .
? ? ?? Samun kanta tai da Wan sakar masa murmushin itama sai kuma ta kauda kanta gefe tana mai laSe bakin kaWan. Shima murmushin ya sake saki dan nata murmushin wani sanyi ya saukar masa a zuciya. A hankali kuwa ya saki ajiyar zuciyar tare da matsowa gab da ita. Matsawa tayi baya tana mai waro masa idanun kaWan, irin na (lafiya dai?) shima sai ya bita. Danganewa tayi da bango, hakan sai ya bashi damar dafe bangon da hannu Waya ya mata rumfa da jikinsa. Gaba Waya ta jita kamar a keji, ga wani irin watsal-watsal da zuciyarta ke mata, sassanyan ?amshin turarensa kuwa na saukar mata da kasalar jiki da gaSSai. Shima Win wani irin haurawa yaji jininsa nayi a saman kai, a hankali muryarsa cike da taushi da nauyi ya furta,  Bestie, please give me a hug mana .
? ? ? ?? Sosai zuciyarta ta harba, duk yanda taso daurewa ta kasa, idannunta ta Wago slowly ta sauke akansa, shima kallon nata yake, sai taga kamar idanunsa na ?yallin hawaye, duk da tasan wannan normal ne a garesa, dan in har ma yana cikin farin ciki sosai idanun na fari tas-tas zakaga tamkar kuma an bisu da mai ne. Amma na wannan yanayin babu abinda take hangowa a cikinsu sai tsagwaron damuwa da Sacin rai........
'?


_To bazawarin Huznah dai kazo da bidia, runguma kuma? Gaskiya wannan salon cin amanar Abah ne kawai =??_




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

........Samun kanta tai da sakar masa sassanyan murmushi, tare da buWe hannayenta a hankali alamar bashi damar daya bu?ata.
? ? ? ? Idan yace zuciyarsa bata nema tarwatsewa ba a wannan gaSar yayi ?arya, amma wannan ba lokacin tunani ko nazari bane. Duk da ya mata tsaho sosai cike da jin illahirin jinin jikinsa na narkewa ya wani irin shigewa jikin nata ya rungumeta tsam har sai da ta Wan rumtse idannunta. Sosai tausayinsa ya shiga marmashe mata illahirin zuciya, dan kasancewar kanta kwance a ?irjinsa tana iya jin yanda zuciyarsa ke bugawa da sauri-sauri, ga hucin numfashinsa na sauka a kunnenta da zafi-zafi. Sun kai tsahon mintuna biyar a haka, ita harma ta fara jin ?afafunta sun mata nauyi. Sai taji shima kamar ya mata nauyin. Muryarta na wani irin komawa sanyi ?alau ta ce,  You're sleepy? .
? ? ? ?? Maimakon bata amsa sai ya girgiza mata kai kawai. Sai kuma ya mi?e tsaye sosai ya Wagota itama daga ?irjin nashi ta tsaya da ?afafunta. Fuskarta ya kafe da sassanyan kallo, ita sai ma ya bata kunya. A hankali ta risinar da idanunta ta koma kallon yatsun ?afarsa dake fes-fes cikin tattaunsan ba?in takalmin daya sanya. Hannu yasa ya Wago fuskar tata ta hanyar kamo haSarta cikin hannunsa. Maimakon ta kallesan kamar yanda yake bu?ata sai ta lumshe idanun nata. Murmushi ya saki kaWan, cike da son tsokanarta ya Wan ran?wafo ya dai-daita fuskar tasu numfashinsu na sauka a fuskokin juna. Cike da shau?in yanayin nasu ya? furta,  Besty! .
? ? ? ? ? Kasa amsawa tayi, dan gaba Waya jinta take kamar ta nutse a cikin ?asa. Shima fahimtar bazata amsa Win ba sai ya sake sakin murmushi irin mai ma?alewa a gefen bakin nan. Cikin maida muryar tasa ?asa-?asa sosai tamkar mai raWa ya ce,  An bani Hug saura kis....
? ? ? Ai baima kai ga ?arasawa ba ta waro idanunta gaba Waya warrr a kansa. Sai dai kasancewarsu gab da juna ya sata maidawa kuma da saur??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i ta lumshe tare da janye jikinta baya tabar wajen da sauri. Dariya sosai ta bashi, amma sai baiyi ba ya saki Wan murmushi yana mi?ewa tsaye da ?yau ya zuba duka hannayensa a cikin aljihun farin jeans Win wandonsa ya bita da kallo. Sai da ta zauna batare da ko waiwayensa tayi ba ta buWe novel Winta ta sanya eyeglasses a idonta sannan ya shiga takawa a hankali zuwa inda taken..

? ?? & Ya jima tsaye a inda ta barshi yana kallonta, kafin ya tako shima a inda taken. Kujerar dake facing Winta ya zauna, batare da yace mata komai ba ya zuba mata idanunsa kawai hannayensa duka harWe a ?irjinsa. Yanda ya zuba mata idanun nasa masu kaifi ya sakata daburcewa ta daina fahimtar abinda ma ta fara karantawa. Amma a zahiri bazaka taSa tunanin a rikicen take ba dan ta maze ?warai da gaske kamar bata san da shi a wajen ba. Dai-dai nan kiran Oum ya shigo wayarsa. Kasancewar ringing Winta na musamman ne ya saka shi dakatawa daga faWar abinda yay niyya ma Maanal. Wayar ya ciro daga aljihu yana gyara zamansa da ?yau. Sai dai idanun nasa har yanzu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login