Showing 6001 words to 9000 words out of 215794 words

Chapter 3 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4560

abincin gamu nan zuwa . Kai kawai Maanal ta iya Waga mata, sai dai ji take kamar tace ma Oum Win a'a amma babu dama. Haka ta Wauka basket Win kanta a ?asa, Fawzan ne yay mata nuni da Wakin yana tsokanarta, ita dai yau babu bakin maida murtani sai Oum ke kare mata. Sai da tai Wan jimm a tsaye kafin tai knocking da yatsanta Waya kamar mai jin tsoro, tabbas badan bazata taSa iya musu da Oum ba komi za'ai bazata je inda yake ba, duk da kuwa har cikin ranta tana jin damuwa da rashin lafiyar tasa. Jin shiru ta sake yin knocking Win, sai kawai jitai daga falo Fawzan nace mata ai ta shiga kawai ba lallai yajita ba. Nan ma jitai kamar ta saki hawaye, amma haka ta danne kamar mai tsoron shiga wuta ta tura ?ofar Wakin a hankali. Sai da ta Wan rumtse idannunta taja numfashi kafin ta saka ?afarta a hankali lips Winta na motsawa alamar sallama. Bata kalla cikin Wakin ba ta maida ?ofar ta rufe, yayinda wani sassanyan ?amshi ya daki hancinta, Wan sanyin acn da aka saka kaWan yay wani shiga jikinta. Sosai ta saki ajiyar zuciya a cikin ?irjinta. Sai kuma ta shiga bin Wakin da kallo jin alamar kamar babu mutum, babu kowa kam, sai dai gadon babu gyara alamar yanzu aka tashi a kansa, Wakin ya tsaru matu?a, ga komai dai-dai misali babu wani tarkace, duk da safiya ce babu yawan haske a Wakin, dan labulayen duk a sake suke, fitulun kuma a kashe sai mara haske sosai kalar blue. Hakan ya saka launin Wakin sake zama mai Waukar hankali. Nanma ajiyar zuciya ta sauke, sai kuma ta cigaba da takawa a hankali kamar mai sanWa da nufin ajiyewa ta fice abinta tunda ALLAH tasota baya Wakin, sai dai kuma da'alama shirin nata zai bi ruwa, dan tana gab da isa tsakkiyar ?aton bedroom Win ?ofar bathroom dake daga can cikin closet Winsa da zaka iya hangowa ta cikin Wakin ta buWe, harga ALLAH da farko tsorata tayi dan haka ta kalla wajen, sai dai kuma da gudu ta Wauke idanun nata zuciyarta na wani kalar bugawa saboda saukarsu a kansa. Ba ?aramin jin ta gama rikicewa tayi ba, dan daga shi sai ?aramin towel daya Waura a ?ugunsa, buWaWWen jikinsa ji?e da raSar ruwa alamar wanka yayi, dan hatta sumar kansa a ji?e take itama dai da alama wanketan yayi. Shima dai cak Win ta tsaya, dan ganin nata ya saka shi jin shock na rashin zato dan tunda suka dawo bai gata ba, duk ciwon nan bata shigo dubashi ba. Kamar zai Wauke kai dan jin haushi. Sai dai ganin yanda tai tsammm kanta a ?asa ya sakashi sakin wani shegen murmushin gefen baki yana Wan yin luuu da idanun nasa kamar zai lumshesu. ?aramin towel ya cira dake rataye a jikin wani ?ya?y?yawan hanger dake gab da ?ofar bayin, dan an tsara su ne a wajen kala-kala ta cikin closet Win gwanin birgewa. Saman kansa ya kai towel Win kafin ya fara takowa harya fito daga closet Win gaba Waya.
? ? ? ? Bedroom slippers ne a ?afarsa masu taushi, duk da ba ?ara sautin takun nasa ke badawa ba sai take jin sa ita har tsakkiyar kanta, karo na farko a rayuwarta da taji wani mashahurin tsoron kasancewarsu su biyu kacal a waje, da ace zata iya da Sacewa kawai zatai a Wakin ta huta. Amma babu damar hakan gareta tunda ita ba aljana bace. Yana isowa gab da ita batama san wani ?arfi yazo mata ba tai saurin juya masa baya tana sake ?arfin rumtse idannunta hannayenta biyu data ri?e basket Win na ?ara dam?e shi da ?yau. Cak ya tsaya shima dariya na neman cika masa zuciya, dan yanda ta juya Win da saurinta sai ka Wauka wani kumurcin maciji ta gani ko zaki. Da ?yar ya iya danne dariyar dake cinsa a rai ya matsa jikinta sosai, tsabar neman magana sai ya zagayo da hannayensa ta gefe da gefenta ya Waura akan nata hannayen dake ri?e da basket Win, badan ya ri?e hannun nata da ?yau ba da sai basket Win yayi faWuwar da abincin zai tarwatse a wajen. Yanda ta takure jikinta waje guda ya sake bashi damar manne jikinsa da bayanta sosai tare da du?o kansa saman kafaWarta yana busa mata numfashinsa a saman dokin wuya da cikin kunne, sannu a hankali ya sake matsar da fuskarsa jikin tata idanunsa a lumshe, kwantaccen gashin kumatunsa dake da damshin ruwa na gogar gefen fuskar tata. Da sauri ta zame hannunta dake ri?e da basket ya koma nasa hannun gaba Waya. Karo na farko ya saki Wan murmushi mai sautin da har taji, har yanzu kuma idanun nasa a lumshen suke yana sha?ar ni'imtaccen ?amshinta. Cikin matu?ar raWar da koda wani ne a kusa da su da wahala yaji miya faWa a hankali can ?asan ma?oshi ya furta,  Good morning Bestie .
? ? ? ? ?? Tsabar yanda maganar tashi taima Manaal shigar zuruff bama tasan ta zabura ba tana ?o?arin tureshi, dolensa ya bata damar fita a jikin nasa, dan duk ta daburce har tana neman kaSe basket Win abincin hannun nasa. Hanyar fita ta nufa da sassarfa, muryarta na rawa, harshenta na sar?ewa ta furta,  Su Oum na falo . Kafin yay wani yun?uri harta fice. Kansa kawai ya girgiza yana mai sakin murmushin da har sai da ha?waransa suka bayyana, a ransa kam ayyanawa yake (Zamu haWe ne ai yarinya).

? ? ?? =??Tace maka ita ba yarinya bace yanzu kana sake maidata baya
? ? ? & Sarai Oum ta lura da yanda Manaal ta dawo kamar wadda aka biyo, sai dai batai magana ba har sai da Manaal Win ta sanar musu cewar ya tashi. A dai-dai nan ma kiransa ya shigo wayar Oum Win. Basu ji abinda ya faWa ba, Oum tadai mi?e tana murmushi tace su shiga.
? ?? Fawzan ne ya fara shiga, Oum biye da shi, itace ?arshen shiga dan ma?alewa tayi a bayan Oum.?Sosai Oum ta nuna farin cikin ganin yanda jikinsa yay sau?i yau sosai fiye da kullum, shima ganin fara'a a fuskarta sai zuciyarsa ta masa sanyi. Fawzan kam ya tasashi gaba da tsokana shi da Maanal data zauna a cikin yanayin takura, dan tun haWa idon farko da tayi da AA ta Wauke kanta bata sake kallon sashen da yake ba. Yanzu ma da Fawzan Win ke tsokanarsu kanta a ?asa sai Oum ke kare musu. A dai-dai nan Saheeba da Nibras sukai sallama. Kafin a basu iznin shigowa Naufal da Anum sun shigo. Kai tsaye yaran inda AA yake suka nufa cike da farin cikin ganinsa a zaune, shima fuskarsa da Wan sakewa ya Waga Anum ya zaunar a jikinsa, Naufal kuma ya zauna a kusa da shi.
? ? ? ? Da kai kawai ya amsa gaisuwar da Saheeba da Nibras sukai masa. Ba haka Nibras taso ba, amma har ranta taji daWin ganin jikinsa da sau?i sosai yau Win. Wani gefe na zuciyarta kuma najin zafin ganin Maanal a tare da shi, gashi data kallesa sai taga idanunsa akan Maanal Win suke, ita kuma ?ar ranin hankalin sai wani latse-latsen waya take yi ita adole ga mai aji. Oho ita Maanal bama tasan tanai ba, hasali ma jinta take duk a takure, da Oum zata barta ma da tuni ta wuce abinta ta koma sashenta ita kam.....

________&

? A lokacin da anan ahalin gidan ke sashen AA a Sangaren Mamy tana can tana waya da babbar yayarsu akan batun auren AA Win da Nuratu da sukaji su Abah sunyi shiru sun?i cewa komai ga shi har yau laraba, a yanda tsarin nasu yake kuma daga gobe alhamis ya kamata ace biki ya fara musamman tasu Sangarensu, amma sunji Wif babu wani bayani. Shine tai kiran Mamy Win dan jin mike faruwa. Bayanin da Mamyn ke mata rai Sace yasa tace yau zatazo Abujan dan tana Kano. Da wannan sukai sallama.
? ? ?? Zama Mamy tai tana mai dafe kanta. Eh lallai taci nasara akan Abah na hana Maanal tarewa a sashen AA, sai dai tana jin fargaba akan tunkararsa da batun bikin nan kuma. Musamman idan akai dubi da halin da AA Win ke'a ciki na ciwo. To amma kuma itama fatanta ai ayi bikin ne. Numfashi mai nauyi ta sauke sosai, tana mai tattara batun gefe ta jingine har isowar yayar tata dai, dan gara su tunkari Abahn tare zatafi samun ?warin gwiwa....

? ? ?? Kusan ?arfe uku na rana kuwa yayar Mamy ta iso gidan. A lokacin kusan kowa yana a sashensa, dan hatta AA yana sashen Oum, daga sallar azhar daya samu iya fita yau shi da sauran yan uwansa suka wuce sashen Oum Win. Manaal dai na Wakin tunda taji motsinsu ta?i fitowa, sai ma tayi kwanciyarta barcin dole, daga baya na gaskiyar ya Wauketa.
? ? ? Mamy da kanta ta fito ta tarbi ?ar uwarta, kai tsaye kuma sashenta suka wuce, suna dai-dai gifta window Win Oum dake kallon sashen Mamy Win sautin dariyar su Fawzan ta shiga kunnunwansu, kasa ha?uri sukai sai da suka le?a. Aiko idanunsu suka gano musu zaratan mazajen ?a?an na Oum zagaye da ita tana bama AA abinci a baki, dai-dai kuma lokacin Babban Yaya shima ya buWe nasa? baki wai ta bashi, shine suka saka sanya dariya, shima Fawzan yace bazai yarda ba ya je aka bashi. Kai da kaga fuskar Oum kasan cike take da farin ciki, haka suma su babban Yayan, farin cikin Oum Winsu ya saka fuskokinsu bayyana murmushi na musamman, musamman ma shi da AA da ba cika son yin dariya sukai ba sai sun so. Fuuuuu Mamy ta wuce sashenta zuciyarta na tafasa. Koda suka shiga Waki saita sakar ma yayarta kuka. Ita kanta yayar tata wata irin masifa take ji na tafaso mata daga ?irjinta, amma dole ta danne ta shiga lallashin Mamyn da nuna mata kuka fa ba shine mafita ba. Dole suzo susan abinyi dan al'amarin na Oum fa na neman zame musu Wan zane. Dan tabbas ta rigada ta gama mallake zukatan yaran nan da salon makirci (kamar yanda suke fassara soyayyar Oum Win akan su AA. Sai dai kuma wannan nasu mummunan zaton ne kawai, dan ita dai baiwar ALLAH Oum har cikin zuciyarta ne, hasalima takan manta da cewar ba itace ta Wauka cikin su AA tai na?udarsu ba saboda yanda ta sakankance matu?a).........
'?


_Dangin Mamy ina gaisuwa =?D?>?q?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

5


......Sun tattauna sosai kafin su yanke shawarar yayar ta tunkari Abah da batun bikin cikin hikima. Hakan kuwa sukayi, bayan sallar la'asar Abah ya dawo gida Mamyn tai mata rakkiya har sashensa. Bayan sun gaisa cikin mutunta juna dan akwai ?ar kunyar surukuta a tsakaninsu duk da kuwa Abah ya girmeta sosai, amma yana kawaice mata saboda dattako. Cike da kissa tana murmushi take faWin,  Kukam kamar a kanku aka fara aurar da auta, yanzu bayan shagalin Kanon bazaku barmu mu huta ba wani satin kunce zakuyi wancan kuma? .
? ? ? ? Cikin danne takaici da ?yar Mamy ta ?a?aro murmushi tana Wan laSe baki,  Ai jikinsu ne zai gaya musu dan nikam dai nayi na ALLAH da naje muku Kanon ma. Amma da zaku tausayama kanku da kun barshi ku haWe duka .
? ? ? Cikin rashin damuwa Abah yay ?ar dariya shima da faWin,  Ai ku kwantar da hankalinku bikin ma Saturday Win dama da wahala ya yiwu. Dama yau nake son zama daku akan zancen dan yau da safe Baba ya kirani, ya kuma tabbatar min zuwa gobe shima zai samu mutanen gidan naku dan bammayi zaton Aunty Babba zatazo Win ba . Ya ?are maganar yana kallon Aunty Babba datai wani irin Wagowa tana kallonsa.
?? Wani irin harmutsawa zuciyar Mamy tayi, da ?yar Aunty Babba ta iya saita yanayinta cike da dakiya ta ce,  Lafiya dai ko Aban Fadeel? (Dan haka take kiransa) .
? ? ? ? ? ??  No lafiya Lau, Baba ne yace a Wan dakata Ajwaad Win ya ?ara samun lafiya sosai, dan yaron nan ya bugu sosai dan ma ALLAH ya bashi ?arfin hali ne. Ga kuma mutane sunyi ?o?ari na zuwa wancan Win, ga azumi yana gabato mu kwana goma sha kawai ya rage, sai yace a bari kawai bayan salla idan muna da rabon kaiwa sai ayi. Amma nima naso ayin kawai a huta, damma uwarsa ta?i bani haWin kai amma ina son horasa akan yarinyar nan ita kanta, idan son samuna ne kada ta tare yanzu har sai bayan sallar itama da kansa ya magantu ya faWa mana dalilin ?in amsar aurenta da yay har yana neman kashe kansa, amma nasan da wahala ta bari duk da dai jiya da yau naga ta daure ana son aga gudun ruwana, kuma zasusha mamaki ita da Wan nata dan na shirya musu sosai....
? ? Gaba Waya takaici ma ya hana Mamy magana, jitake kamar ta falle fuskar Abah Win da mari ta huta daga ita har yayar tata. Amma dai suka danne da ?yar suna ?awata fuskarsu da murmushi kaWan. Da ?yar Aunty Babba ta ce,  Uhhm kaima kasan dai bazata bari ka horashin ba Aban Fadeel, amma kuma hakan shine dai-dai, ya kamata yasan muhimmancin yarinyar, kar yaga an bashi a Sagas ya Wauka arha ya samu  .
? ? ?  Ato kema dai ?ya faWa Aunty, amma bazata yarda ba, shekaran jiya fa kuka ta sanya min ma wai ina son na maida masa ciwo baya. Tunda dai anyi ya wuce a ha?ura mana. Kai ban san irin son da Fateema kema yaranta ba wlhy.
? ?? Shiru Aunty Babba tai masa dan maganarsa ta ?arshe sake sukar mata zuciya take, ita ko Mamy ma sai ta mi?e abinta. Shima kiran wayarsa da akayi ne ya sashi mi?ewa ya fita. Da kallo suka bishi, yana fita Mamy ta mi?e a fusace har idannunta na tara ?walla tana faWin,  Ashe da rigima kuwa a gidan nan Aunty......
? ?? Da sauri Aunty Babba ta rufe mata baki, sai kuma ta kama hannunta suka fice ta baya zuwa sashenta.....

__________&

? ? ? Har dare Oum bata san yayar Mamy na gidan ba. Sai kusan takwas su AA sun dawo massallaci, shi kaWai ya wuce sashen Oum. Babban Yaya da Fawzan kowa sashensa ya wuce. Abah kuwa sun barsa a waje yana gaisawa da ma?wafcinsu. Kai tsaye upstairs AA ya haura, dan ?asan masu aiki na gyarawa kasancewar anan suka tashi. Shiru falon babu kowa sai ?amshi mai daWi na turaren wuta da aka saka ke tashi. Cikin yanayinsa na wanda yasha faman jiyya ya kai kwance a doguwar kujera, a haka ya jawo remote Win tv dana ac ya kunna, yana cikin searching channel Oum ta fito daga bedroom. Zama tayi tana Wan matse fuska da faWin,  Auta kun dawo? .
? ? ?? Remote Win tvn ya ajiye tare da juyowa ya kalleta. Maganar da yay yin?urin yi ya haWiye tare da tashi zaune idanunsa akanta. Fahimtar kamar ya gane yanayin da take ciki ya sata saurin gyara fuskarta, cikin murmushi ta ce,  Lafiya? Ya naga ka tashi? .
? ? ? ? ??  Oum muje asibiti . Ya faWa cikin sanyi da damuwa maimakon amsa tambayar datai masa. Murmushi ta sake saki tana gyara ?afafunta,  Asibiti kuma? Ni lafiyata ?alau .
? ? ? Idanunsa da suka Wan kaWe ya tsurama ?afafunta, sai kuma ya zamo ?asan lallausan carpet Win falon ya zauna gab da ita. ?afafun nata ya kamo ya Wora a saman jikinsa. Duk sun Wanyi fushi kuwa, cikin sauri ya Wago yana kallonta.  Oum dan ALLAH ki tashi muje asibiti, see your leg! fa .
? ? ?? Murmushi sosai Oum tayi da faWin,  Oh oh! Look, there's nothing wrong, my dear. I'm okay fa. Kawai dan kwana biyu ban Wan motsa bane ba. Sannan yau na manta bansha magani na da yamma ba sai yanzu na tuna nasha bayan idar da salla. Ina mai tabbatar maka zata sauka yanzun nan .
? ? ? Sam bawai zuciyarsa ta gamsu bane, amma bazai iya jayayya da ita ba. Sai kawai ya shiga mammatsa mata ?afafun. Idanu kawai Oum ta zuba masa tana murmushi, dan tasan yayi shiru ne kawai badan ya gamsu ba. Cikin son kwaranye masa damuwar data bayyana akan fuskarsa ta ce,  Auta ya kamata kaci abinci fa, sai kasha maganinka, doctor yace 8 amma gashi har ta shige baka nema ba.
? ? ?? Fuskarsa a narke sosai ya ce,  Oum bana jin cin komai fa, zan sha maganin a haka kawai .
? ?  A'a bazai yiwu ba, bara na haWa maka ko tea to.
?? Da sauri ya maida ?afafunta da take neman janyewa a jikinsa.  No Oum zan haWa da kaina zauna ki huta. Naji sau?i fa sosai .
? ? ? ? ?  Haka ake so ai my baby ALLAH ya ?ara afuwa, amma wannan jikin naka da sauran ?arfinsa. Bara kawai na kira Inte ta haWa maka .
? ?? Fuska ya yamutsa, dan shi fa baya son masu aiki su masa abinda zaici. Bawai dan basu da tsafta bane ko yana ?yan?yamin su, a'a kaf ma'aikatan gidansu da iliminsu da kuma tsaftarsu. Kawai shi abinci idan bana Oum ba baya so sai idan ta ?ure. Dan ko abincin Mamy yakan daWe baici ba a gidan balle masu aiki, su Saheeba kam ai da wahala su girka abinci ya cisa, shi kallon ma basu iya yake musu ba. Oum data fahimci baya so sai tai murmushi. Dai-dai nan Maanal ta fito daga bedroom Win Oum hannunta ri?e da novel, sai waya manne a kunneta tana magana da Didinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login