Showing 9001 words to 12000 words out of 215794 words

Chapter 4 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4562

Shahidah. Sam hankalinta bai kai kan AA ba sai Oum dake zaune a kujera, sai da tazo gab da su fuskata ?awace da murmushi daya ?ara mata ?yawu sosai tana faWin,  Kai Didi to ga Oum Win sannan idanunta suka sauka akansa, ai da gudun tsiya ta janyesu tana haWiye murmushin nata. Shima nasa idanun daya Wan zuba mata ya janye, dai-dai nan Oum takai wayar data amsa a hannunta kunnenta. ?o?arin juyawa tabar falon tayi, Oum ta ri?o hannunta tana mata alamar ta tsaya. Sai kuma ta Wan janye wayar a kunnenta a hankali tace,  HaWama mijinki tea . Maida wayar tai ta cigaba da amsa gaisuwar Shahidah tana murmushi.
? ? ? ? Manaal dai ta kasa motsawa, dan haka kawai furicin Oum Win ya ratsa mata jiki da ?yau. Kalmar *Mijinki* Win nan da Oum ya ambata sai taji ta mata nauyi sosai a ?irji. Juyowar da Oum tayi taWan kalleta ya sata ajiye novel Win hannun nata ta nufi hanyar stairs cikin sanyin jiki tamkar wadda aka saluSema kuzari. ?asa-?asa ya bita da kallo, sai kuma a hankali ya Wan lumshe idanun nasa yana mai sakin ajiyar zuciya acan ?asan ma?oshinsa ya cigaba da matsama Oum ?afafun nata.
? ? ? Sarai Oum na lure da su da yanayin da suka shiga. Amma sai ta basar ta cigaba da wayarta da Shahidah...

? ? ?? Kusan mintinan goma sha sai ga Maanal ta dawo. Ta samu har yanzu Oum na waya, yayinda shi kuma ke ri?e da novel Winta kansa a ?afar Oum dai-dai gwiwa ya Wan kwantar daga zaunen da yake. Murmushi Oum tai mata da nuna mata gaban AA Win alamar ta ajiye madaidaicin tiren dake a hannunta anan. Kanta ta gyaWa, tare da kaiwa du?e gabansa ta ajiye tray Win a hankali. Sai a lokacin ya Wago idanunsa ya Wan kalleta. Fuska taWan Sata tana kallon littafinta dake hannunsa, sai kuma tai masa yuuu da idanun irin na jin haushin dake nuni da wayace ka Wauka min novel?. LaSSansa da ciwo ya sakasu sake komawa pink sosai ya wani Wan laSe mata, tare da Wage gira kaWan irin na (An Wauka Win nan) sai hakan ya sake tunzurata ta mi?a hannu zata warce novel Win. Janyewa yay yana mai Wan zaro idanu waje na mamakinta. Harara ta sake dalla masa ta Wauke kanta.
? ?? Shayin ta shiga haWa masa, tasan baya shan suger sosai tun zamanin ?uruciya, dan ko sanda yay tashen shan chocolate baya shan mai suger sam dan baya shiri da shi sam. Gwara-gwara ma zuma ita kam yana masifar so, shine ma ya koya mata sonta itama. Amma dan neman magana yanzu saita Wibo har huWu kasancewar mai ?a?a ne zata afka masa. Ai baima san ya cafke hannunta ba yana Wan waro idanunsa da faWin,  Oum kinganta ko? Zata saka min suger .
? ? ? ?? Oum data basar da su kamar bata san mima suke yi ba ta kallesu, cikin shagwaSa Maanal data ?wace hannunta daga ri?on da yay mata ta ce,  Oum nima fa novel Wina ya Wauka min .
? ? ? Ita Oum ma sai suka nema sakata dariya, dan idanun Maanal har sun fara ?yalli alamar taruwar ?walla. Ta fahimci sufa idan suna a gabanta mantawa ma suke yanzu bada bane sun girma. Dai-dai nan Mamy da yayarta sukai sallama batare da Oum ta raba faWan ba. Kusan a tare Oum da Maanal suka amsa sallamar, sai dai ita Maanal a hankali. AA kuwa a ma?oshi ya amsa yana kai tea Winsa Waya Wauka baki. Yayinda ya?i yarda ya kalla su Mamy da tun shigowarsu ita nata idanun ke'a kansu a kaikaice. Dan ba ?aramin dukan zuciyarta ganinsu a taren yayi ba, ga yanayin zaman nasu kusa-kusa dan tray Win nan ne kawai ya rabasu sai ?afar Oum Waya dake kusa da AA gab, Wayar kuma kusa da Maanal. Manaal Win ce ta fara ?o?arin gaishesu, yayinda shi kuma ya Wan basar da farko, sai Oum dake sallama da Ammie. Da ?yar Mamy ta danne zuciyarta ta amsa gaisuwar Maanal Win, yayarta kuwa dan makirci tuni ta washe ha?wara tana tsokanar AA da Maanal. Wai autoci sunzo sun saka babarsu a gaba.
? ? ? ?ar dariya Oum tayi da faWin,  Aunty harda ke kema bazaku bar min yara su huta ba? Saukar yaushe haka babu labari? .
? ? ?? Kafin Aunty ta bada amsa AA ya gaisheta. Amsawa tai da kulawa tana jajanta masa jiki. Kansa kawai ya jinjina mata yana bin Maanal data mi?e da kallon ?asan ido. Hakama Mamy da yayarta a kaikaice Maanal Win suke kallo, kowa kuma da abinda yake kissimawa zuciyarsa akan yarinyar. Yayinda Oum kam hankalinta ke akan AA ne kawai. Babu jimawa Maanal ta dawo, ?aramin tray data saka ruwa da lemo da kofi akai ta ajiye a gaban Auntyn Mamy. Itako sai ta shiga saka mata albarka cike d makirci. Harda faWin,  Eh lallai na ?ara yarda autar Hajiya Fateema ta girma .
? ? ?? Kunya ce ta kama Maanal, dan haka ta sulale zata bar wajen, yayinda Oum ke dariya Mamy na tayata da murmushin ya?e. AA kam novel yake karantawa hankali kwance yana shan tea Winsa. Oum ce ta tsaida Maanal ganin ta nufi hanyar Waki.  Auta dawo kici abinci, nasanki daga wannan shigar zaki iya neman wajen kwanciya .
? ?? Kan Maanal a ?asa ta ce,  Oum bana jin yunwa ALLAH. Sannan ba kwanciya zanyi ba yanzu zan dawo .
? ? ? ? ? Kai Oum ta jinjina mata, ita kuma ta shige tana istigafari akan ?aryar da taima Oum, dan harga ALLAH batai niyyar dawowa ba sam...
? ? ???
Hira ta Sarke sosai a tsakanin Oum da su Mamy, sai dai ita hankalinta ya rabu biyu da rashin dawowar Maanal falon, sam bata son yarinyar ta takura kanta. Dan ta fahimci har yanzu Maanal Win bata gama dawowa Maanal Winta ta baya ba. Ba komai ta saki jiki ba kamar yanda suke a da, yanzu ma wata kunya take neman ?ir?ira a tsakaninsu ne, shiyyasa take ta ?o?arin ganin ta kauda mata da yanayin. AA ma dai har yanzu yana zaune yana saurarensu, sai dai a zahiri zaka Wauka gaba Waya hankalinsa akan novel Win da yama Maanal kwace yake. Sai dai sam ba haka bane ba, mamakin su kawai ke nu?ur?usar masa zuciya da ruhi, dan su duka biyun ya musu farin sanin da harda wanda basu bayyana a gabansa ba. Haka yake, mutum ne shi mai tsartar tsiya, ALLAH ya azurtashi da saurin gane halayyar mutane a ?an?anin lokaci balle su. Kuma wannan halin nasa tun yana yaro yake tare da abinsa, miskilancin sa da rashin yawan magana yasa ba'a fahimtar hakan kai tsaye, sai Oum Winsa data gama masa sanin in and out. Duk da hankalinsa nakan su Mamy ya fahimci hankalin Oum kuma a rarrabe yake. Ganin yanda take faman kallon hanyar bedroom Winta yasa shi ajiye novel Win hannunsa ya Wauka kofin daya gama shan tea yanzu ya haWa wani shayin, cike da kulawa ya kalla Oum.
? ? ? ??  Oum bara na kai mata wannan naga duk kin damu .
? ? Murmushi tai masa tana mai jinjina kanta, sai kuma ta shiga sanya masa albarka. Shi dai ya wuce yana amsawa fuskarsa da Wan murmushi. Daga Mamy har yayarta da kallon takaici kuwa suka bisa, suna ganin Oum ta juyo garesu suka basar.......
'?


_Mun tafi kai tea. Saura kuma aci amanar Abah=?D??#?>?$?_



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??

*_BOOK 2_*


______________


.........Babu knocking babu komai ya tura ?ofar ya shiga, tana zaune a gaban mirror tana shafa mai daga ita sai towel. Cikin yanayinta na rashin gaggawa ta juyo duk da kuwa tsoro taji, amma miskilancinta ya Soye hakan akan fuskarta. Shima dai saukar idanunsa a kan nata ya saka zuciyarsa motsawa, duk da jarumtar da yake nunawa a kanta da danne yanayinsa da tsiya-tsiya saboda miskilancin nasa shima da iya taku, a yanzu kam zuciyar ?an maza da gangar jiki duk sai da suka motsa da ?arfin ikon ALLAH. Da ?yar ya iya lumshe idanunsa ganin taja hijjab ta saka a yanayin ko'in kula da shi. Busashen yawun daya haWiya na samun sassauci daga kasalar dake neman zagwanye Wan ?arfin daya fara samu a yau ya saka Adam's apple Winsa motsawa sosai a cikin wuyansa. Cikin tasa dakiyar da basarwar shima ya cigaba da takowa cikin Wakin, a gabanta saman mirror Win ya ajiye kofin shayin, batare daya sake kallonta ba ya Wan jingina bayansa a mirror tare da harWe hannayensa a ?irjinsa.
? ? ??  Kinsan bazaki dawo ba miyyasa kikama Oum ?arya? .
?? Shiru tai babu alamar zata tanka masa, hakan ya sashi karkatowa ya kalleta, dan abune daya san tafi kowa sanin ya tsana, wato yin magana a masa banza. A kausashe ganin tana neman mi?ewa ma ya ce,  Ni nake miki magana kina min banza? .
? ? ?? A halayya irin ta AA babu abinda Maanal bata sani ba, kai sai dai ma ta bama wani labari. Dan ko Oum badan ita uwace ba zatace akwai abubuwa da yawa data fita sani game da shi. A yanda yay maganar kawai ta fahimci ya hau zuciyar tasa, dan haka itama a Wan tunzure ta juyo tana kallonsa cikin ido. Girarta Waya a Wage ta ce,  Kai da ka shigo ka min sallama ne balle neman izini? Ko an gaya maka dabba ce a Wakin! . Ta ?are maganar da balla masa harara ta murguWa baki. Yanda kasan robbot haka ya tsaya hana kallonta kawai harta ?arasa cikin closet Win Oum. Da wani irin salo ya shiga girgiza kansa irin na Sacin ran nan yana cizon lips, a ransa kam rayawa yake (Wato yarinyar nan duk randa na tashi gyara mata zama zata banbance akwai tazarar shekaru a tsakaninmu masu yawa ?warai da gaske.) a zahiri kam closet Win ya nufa shima. Sam Maanal bata san da isowarsa wajen ba hankalinta na'a zaSar kayan barci da zata saka. Dan tun shekaran jiya Oum ta saka Inte mai aikinta ta shirya kayan Maanal Win cikin closet Win ta tunda babu ranar komawarta nata sashen. Sama taka kawai taji nutsatstsiyar muryarsa mai cike da zurfi da fitar isa a cikin kunenta.
? ? ??  Amma kin san zan iya dirje bakinki a Wakin nan har sai yayi jini batare da sanin kowa ba ko? Bar ganin Abahnki ya tsaya miki tsaf zan koya miki yanda akema miji magana cikin tausasawa da ladabi nabar masa ke na ?ara gaba har sai kin HAIHU zan dawooo.... yanda ya ?are zancen cikin ?asan ma?oshi da busa mata numfashinsa akan dokin wuya zuwa cikin kunne ya sata kasa daurewa ta saki kayan a ?asa tare da juyowa gaba Wayanta dan sam batayi zaton a kusa yake da ita gab-gab ba. Aiko sai kawai gata a jikinsa gaba Wayanta. Daburcewa tayi, wajen mutsu-mutsun janyewa ta ru?un?umesa gaba Waya saboda motsa jikinsa da yayi ya ?ure duk space Win dake a tsakaninsu suka mannu da katakon wadrob Win bayanta. Bata da zaSin daya wuce yimasa zobe da hannayenta saboda shiga Wimuwa. Gashi ta motsa gabas da yamma kudu da arewa babu ko Wan Wigon space Win barin jikin nasa balle fita. Mayataccen ?amshin turarensa kam ya gama gauraye ilahirin hijjabin Oum data saka zuwa hancinta har ya ratsa fatar jikinta.
? ? ? ? AA kam Wan duniya, tunda ta shige jikin nashi yay wata kalar tsaiwar sojan badakkare kawai ya lumshe oily idanunsa masu hasken tsiya kamar an watsa madara a ciki ya wani kalar tura lips Winsa cikin baki ya matse yana sauke numfashi a hankali. Sai da ya tabbatar Wumin jikinta ya gama ratsa nasa gangar jikin har ?ofofin gargasar jikinsa na bubbuWewa, wata ?ar zufa ta taru masa a goshi sannan ya Wan ja jikinsa baya gudun kar'a tafka abun kunya a Wakin tsohuwa. Dan yasan kansa ?warai-?warai da gaske, ALLAH ya azurtashi da ?arfin bu?ata, sai dai ya masa rahama da jarumta da dauriyar iya shanye yanayinsa koda ta ?arfi ne. Sam bai shirya yin kowanne kalar yun?uri a gareta ba a yanzu, ya Wauka Wammarar bama Abah damar horashin daya Wauki alwashin yi, itama zai bata damar manta bayan data ri?e a ranta, itama Mamyn zai bata dama akan nata yun?urin, daga haka sai ya fara dama tashi damar a yanda yake fata da tsarawa da kansu zasu bashi ita da gudun tsiya.
? ? ? Tunanin da yay zurfi a ciki yasa bai ankara har Maanal ta surare daga wajen ba, sai da ya motsa ?afarsa yaji ya taka kayan data yadda sannan ya farga da hakan. Juyawa yay kaWan ya dubeta, zaune take a bakin gado ta dafe kanta da duka hannayenta. Fuskarta a du?e take shiyyasa bazai iya sanin a wane hali take ba. (Ga tsiwa ga tsoro) Ya ayyana a ransa yana mai du?awa ya Wauka kayan data ciro Win, tare da rufe closet Win. Inda take ya iso, batare da yace komai ba ya ajiye mata kayan a gefenta ya wuce abinsa. A tunaninsa su Mamy sun jima da barin sashen, amma sai ya samu a yanzu ma harda Abah, da alama kuma magana suke mai muhimmanci. Sai dai fitowarsa ta sakasu Wagowa duk suka zuba masa ido amma banda Oum. Sosai ya karanci kallon tuhuma da zargi a idanun Abah. Yayinda Mamy da yayarta suke masa na takaici da Sacin rai. To yaya lafiyar kura... Dama, ai sai ya wani fiske abinsa yama shiga gaida Abahn. Abah yasan wanene Wan nasa da halayyarsa, dan haka shima sai ya basar ya amsa masa tare da tambayar jikinsa. Ya amsa cewar da sau?i, daga haka ya nufi hanyar fita abinsa dan fahimtar zaman nasu iya nasu ne...

? ? ? Sarai Oum ta lura da kallon da Abah yabi AA Win, dan haka ta sake cuskule fuska tamau. Murmushi kawai Abah ya saki ya basar shima, a ?asan ransa mamakin Fatemansa na sake mamayesa. Tama kwantar da hankalinta bazai mata magana ba. Amma yasan matakin da zai Wauka. Dan yanzu kam ya sake aminta da zancen Kamila ?warai da gaske......

________&

? ? ? ?? Maanal tana tabbatar ta daina jin motsin su Mamy a falo ta mi?e ta fito Waukar ruwan sha. Ganin Oum ta nufi hanyar stairs kamar mai tafiya da ?yar tai saurin nufarta da faWin,  Oum! a raunane. Tsayawa tayi tare da juyowa, ganin Maanal ya sata sakin murmushi.  Oh kinji sun tafi shine kika fito daga Suyan? Auta sokike dai ki maidamu surukanki a gidan nan ta ?arfi da yaji ko? .
? ? Kai Maanal ta du?ar tana murmushi.  A'a Oum nayi wanka ne, naga kuma zakuyi magana shiyyasa .
? ? ??  Za'aima Oum wayo kenan .
? Murmushi Maanal tayi tana rufe fiskarta da tafukan hannayenta. Oum ma dai dariya tayi. Sai kuma ta ce,  Kinga bara na bama su Inte wayar nan su kaima Aunty ta manta da ita .
? ?? Da sauri Maanal tace,  Kawo nakai musu Oum . Babu musu ta bata, dan itama tasan bazata iya sauka ?asan ba ?arfin hali ne kawai irin nata. Gittata da Maanal tayi yasa taji ?amshin turaren AA sosai a hancinta fiye da sama-sama da take ji. Hakan ya sake tabbatar mata a jikin Maanal Win ne. Murmushi tayi sosai, a ranta tace, (Ai nasan za'a rina. Irin hakan nake gudarma Abanku amma ya kasa fahimta).
Koda Maanal ta nufi Wakin masu aiki samu tayi har sun kwanta. Sai kawai ta maida musu ?ofar ta rufe a hankali. Ta kitchen tabi ta fita dan zai fi mata sauri. Gidan fayau yake da haske dan tako ina akwai security light kwanyar, kanta tsaye ta shige sashen Mamyn, babu kowa a ?asa sai Haule dake a kitchen, jin motsin Maanal ya sata le?o. Murmushi ta sakarma Maanal, tare da fitowa gaba Waya cikin girmamawa ta ce,  Aunty Amarya barka da dare . Guntun murmushi Maanal tayi mata da miskilar fiskarta dan sunan da Haulen ta kirata da shi ya mata wani iri, musamman daya kasance Haule zata girmeta, dan zasuyi sa'anni da Amaal. Cikin yanayin rashin sakewarta tace,  Mamy fa? .
? ? ?? Upstairs Haule ta nuna mata.  Suna sama . Kai kawai Maanal ta jinjina mata ta nufi hanyar, bayan ta buWe ?ofar ta shiga ta maida ta rufe, dan tsarin sashen irin na Oum ne komai da komai, na AA dai ba haka yake ba, to bata sani ba ko nasu Fawzan ma da nasu tsarin. A hankali take taka stairs Win kamar wadda bata so, tana a kusan na biyar Win ?arshe taja ta tsaya cak saka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?makon shashshekar kuka, faWuwa gabanta ya shiga yi, sai dai kafin tayi wani yun?uri ta tsinkayi muryar Aunty Babba na magana cikin takaici.
? ? ??  Wai Kamila kina da lafiya kuwa? Tamkar wata ?aramar yarinya ki zauna kinama kishiya kuka! Ina jarumtar taki ne ta tafi?. Har wacece Fateema yanzu a gareki da zata baki tsoro. Sanda ma take jin kanta a Fateema Darma Win kin shigo gidanta kinyi rayuwa da mijinta, kin haihu sai yanzu ne zaki zama sususu akan ?ananun abubuwan nan.....?
? ? ? ? ? ??  Bazaki gane ba Aunty, wlhy Matar nan ta wuce dukkan yanda kike zato da tsammani. Ni wlhy a wannan gaSar ?a?ana nake bu?ata tako wane hali, idan ba hakaba kuwa zan iya kashe Fateema.....
? ?? KaWan ya rage Maanal takai ?asa dan firgita. Dan wata muguwar hajijiya ce taji tana neman zubar da ita. ALLAH dai ya taimaketa ta dafe glass Win stairs Win da ?yau. Anya bayan ?addarar data faru da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login