Showing 18001 words to 21000 words out of 215794 words

Chapter 7 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4567

number a hannun Babban Yaya, kasancewar Maanal Win na tsaye a wajen suna magana da babban Yayan kuma sai tsaiwar tasu ta kasance gab-da-gab. Itama daba kallonsa take ba sam hankalinta bai kai da kasancewar kusancinsu ba duk da mayataccen ?amshinsa ya addabi hancinta. Hirama Naufal ke mata tanata murmushi. Itama dai Nibras hankalinta akan AA da kasancewar Maanal Win a kusa da shi yake. Zuciyarta na mata zafi da jin kishin hakan. Ganin Maanal bata tare a sashenta ba ita kaWai tasan a farin cikin da take ciki. Dan yanda take farin cikin har sai da Fawzan yay mamaki ma ya tambayeta. Amma sai tace da shi babu komai...

? ? ? Gaba Wayansu abin sha'awa a tare suka fito wajen da gwarazan motocin mazajen gidan suke duk a wanke. Dan tun jiya Bola ya wanke su fes kasancewar aikinsa kenan. Yara aka fara sakawa a motar su ta makaranta, sannan Baban yaya ya shiga tasa. Abah ya shiga shima tasa driver a gaba yace Maanal ta shigo kusa da shi. Murmushi AA yay a kaikaice kawai ya shiga shima inda nasa drivern ya buWe masa. Shima Fawzan ya shige tasa hakama Nibras da taji wani kalar daWi ganin Maanal tare da Abah zata tafi ba AA ba. Cike da mamaki Mamy take kallon motar Abah, dan bata san da komawar Maanal office ba. Sai da duk motocin suka gama ficewa maigadi ya maida gate ya rufe sannan Mamy ta kalla Oum dake murmushi.
? ? ? ??  Wai nikam ?arki badai aiki aka koma ba? .
? ?? ?ar dariya Oum tayi, ta ce,  Ai na manta muyi maganar jiya. Da ?yar muka samu mijinki ya yarda, shine aka kafa mana dokar bazata bi Auta ba nace munji .
? ? ?? Dariyar ya?e Mamy tayi, a ?asan ranta tana faWin (munafuka abinda kika ?ullo kenan jiya dama. Ba komai zan yi maganinku) a fili kam sai cewa tai,  Ai ina bayansa yay maganinku keda Wan naki .
? ? ??  Oh na manta ?ar adawa ce kefa. Nayi nan . Cewar Oum tana barin wajen. Dariya Mamy tayi kawai, sai da Oum tai nisa da wajen ta gimtse fuska da rakata da harara. Sai kuma suka kalla juna ita da Saheeba dake cike fam da takaici itama. Dan ita sai yau da taga Maanal da ?yau fiye da ko yaushe taji zuciyarta ta sake girgizuwa. Maanal ba fara bace ba, amma irin Black beauty Win nan ce da ALLAH yayma wani kalar sassanyan ?yawun fuska dana jiki dana fata. Ga idanu masha ALLAH. Ba namiji ba ko mata da yawa sun sha yaba ?yawun halittar Maanal, a hakanma tana da ?o?arin sututurta jikinta ne. Dan bata shigar banza, ko Winki bazaka taSa ganinta da matsatstse ba sam. Gata ?ar ?walisa dan tasan sirrin kula da jiki matu?a. Rashin yawan fara'arta a yanzu kansa irinsu Saheebar shakkarta, dan sai suga kamar ta cika girman kai ne, ita kuma sam a gareta ba haka bane. Maganar ce kawai yanzu bata cika son yi ba ne.....

__________&

? ? ? ? ZARIA

?  Mom please ki barni naje. ALLAH acan nake son yin azumi nidai .
? ? ? ?? Harara Hajiya Majdiya ta wurga mata.  Ni kinji nace karkije ne Najma? Ni nace ki kira Mah-mah ki sanar mata, tunda ita tace kije mata azumi kika kuma amsa. Sai yanzu ne zakice kin fasa Abuja zakije. Kina gani kuma tunda muka dawo Rufaidah kullum cikin kira take akan yaushe zaki koma. Ita kanta Mah-mah Win jiya muna waya sai da tace yaushe zaki taho.
? ? ? ? Sosai hawaye suka cika idanun Najma. Haushin kanta ya kamata. Miyasa ma ta amsa ma kakar tata zataje can ne. Wayar da sukai Wazun da Yaya Fawzan ta sake dawo mata. Yanda yake ro?onta akan tazo Abuja tai azumi inba haka ba kullum zai kasance a hanyar Zaria ne. Kuma tasan sunyi al?awarin Soye komai har sai nan da bayan salla Babba ta kammala exam Winta... Kamar wadda tunanin nata ya zaburar da ita tai saurin kallon Mom Winta.
? ? ?  Mom na yarda zan kira Mah-mah Win, har ma da Aunty Rufaidah Win .
? ?  Sai ki haWa da Babanki ma. Tunda shima kin san Kano kika gaya masa, kuma ya tsani magana biyu.
? ? ??  Mom dan ALLAH ki taimaka min ke ki sanar masa .
? ?  Wa? Ni? A'a kema kin san ganganne wlhy. Babu abinda ya shafeni. Kinga tashi ki ?arasa min aiki malama kafin yarana su dawo school da yunwa .
? ?? Sosai Najma ta zunSura baki tana mi?ewa. Kitchen ta nufa dan Waura girki. Tana girkin tana neman mafita. Dan bata san yanda zata tunkari babansu ba kasancewarsa mutum mai zafi. Dama da gyar ta samu ya barta zuwa Kanon dan shi kam bai son yaransa suyi nesa da shi ko yaya. Harta kammala tana faman ?ullawa da kwancenwa. Sai da ta fara zuwa ta sanar da Mom ta gama sannan ta nufi Wakinsu. Miss call har biyu ta samu daga Ya Fawzan. Ta Wan waro idannunta waje. Kiransa ta shiga yi, sai dai harta tsinke bai Waga ba. Tana ?o?arin yin na biyu kiransa ya shigo mata. Cike da shau?i tai masa sallama. Daga can yay Wan murmushi da faWin,  Uhm-uhm wannan ?anwa tawa dai bata jin magana .
? ? ?? Sosai ta sake kwantar da murya,  Yaya dan ALLAH kayi ha?uri, ina kitchen ne Mom ta sani girki .
? ??  Ba damuwa na ha?ura ai Mom ce .
? ??  Yauwa Yayana. Dama fa yanzu zan kiraka. ALLAH akwai matsala...... tsaf ta zayyane masa yanda sukai da mamanta. Murmushi yayi kawai,  Kinga karki damu, ni zan kira Grandma Win da kaina. Sannan ki shirya zanzo Zarian na Waukeki in sha ALLAHU  .
? ?? Cikin waro idanu kamar yana gabanta ta ce,  Baba fa? .
? ? ??  Shima ki barni da shi .
? ?  Yauwa yaya Fawzan shiyyasa nake sonka .
? ? ??  Da gaske? .
Ya faWa da wani irin shau?i. Ai da sauri ta yanke kiran fahimtar katoSarar da tayi. Ita kuma kawai irin tayi maganar normal ne bada wata manufa ba. Duk kiran da yay mata ?in sake Wauka tayi kuwa. Shi kuma daga can yayta murmushi. Tabbas kasancewarsa da Najma na bashi farin ciki, duk da kulawar da yake samu a gareta iya ta kalaman baki ce ta Wara masa Nibras. Shi kaWai yasan irin ha?urin da yake akan rayuwa da Nibras. Amma yana addu'ar Najma ta zama sanadin sharuwar hawayensa......

? ? Itama dai Najma cike take da wani irin shau?i, dan har tsakkiyar rai jin son Fawzan take yi. Kafin yanzu soyayya take masa na ?an uwantaka kawai, amma lokaci Waya da bayyana mata manufarsa sai taji al'amarin ya zarce hakan. Yaya Fawzan shine irin mijin da take ma kanta fata. Wato mutum mai sau?in kai. Gashi ?ya?y?yawa ga nutsuwa da dattako. Sai dai kuma wani gefe na zuciyarta na jin shakkar matarsa. Duk da a zahiri Nibras Win ba wata masifaffiya bace, sai dai irin matan nan ne marasa sakewa da mutane.... Shigowar kira a wayarta ne ya katse mata tunani, a zatonta Ya Fawzan Win ne ya sake kira, amma sai taga Uncle Rafeeq. Idanu ta waro sosai, tare da Wagawa da sauri.
? ? ?  Lah Uncle R kai ne? .
?  A'a bani bane .
Rafeeq ya bata amsa cikin gatse. Da sauri tace,  I'm sorry Uncle mamaki nayi ne. Ina yini? Ya Aunty Nuwaira .
? ? ??  Lafiya Lau muke. Miya samu wayar Aunty inata kira a kashe? .
 Nah-nah ce ya shiga da ita bayi Wazun da safe ta tsunbula a ruwa, shine aka sakata cikin shinkafa .
? ? ?  Tofa ALLAH ya kiyaye to, jeki kai mata taki .
??  Okay Uncle. Amma dan ALLAH kafin na kai mata na ro?eka wani abu .
? ? ? ? ? ?  Banda kuWi nayi brock .
? ? ??  Kai Uncle nifa ba kuWi nake nufi ba .
? ?  To ina jinki .
 Uncle kaga so nake naje Abuja nai azumi, sai aka samu matsala nariga na faWama Baba Kano zanzo tun kwanaki, yanzu idan nace masa na canja bazai yarda ba, zai ma iya cewa duka a fasa...... .......
'?


? ? ??
_Mu haWe a Maawad da wanda suka shirya




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........ To ke wace gulmar ta saki canjawar, bayan naji Mah-mah da Aunty Rufaidah na maganar zuwan naki ma .
? ? ?? Baki taWan tura gaba, sai kuma cike da shagwaSa ta ce,  Ni Abuja nake so yanzu Uncle please, idan akai salla su kuma basai nazo musu ba. Kaga nayi ma Ya Fa... Uhm uhm Aunty Maanal al?awari itama . Tai saurin waskewa jin katoSarar da ta nema yi. Jimm Rafeeq yayi yana nazarin sunan data so fara ambata. Sai kuma tunaninsa ya Wan koma baya akan ganinsu daya dinga yi a bikin nan tare da Fawzan. Tabbas ya zargi akwai wani abu kam, sai dai rashin hujja ya sashi sakin zancen tun a lokaci.....
? ? ?  Uncle Please mana...
Ta katse masa tunani. Ajiyar zuciya ya Wan sauke. Tare da faWin,  Ba ruwana, kije ke ki samesa ba babbanki bane .
? ? Sosai ta sanya masa kukan shagwaSa. Dan haka yace yaji zai yi tunani ta kaima mamanta wayar....
? ? ? Badan taso ba ta fita kai wayar, tana addu'a a ranta ALLAH ya Waurata akansa, dan tasan yanama Baban nata magana zai amince......
? ?
_________&

? ? ?? Kusan a tare motar Abah data AA suka iso MAWAAD COMPANY. Maanal dake murmushin hirar da Abah ke mata tabi ko'ina da kallo. Komai yana a yanda ta sanshi. Sai da Abah ya ?ara mata nasiha na karta sakarma AA fuska da Addu'a sosai sannan ya barta ta fito. Hango AA tsaye jikin motarsa yana waya yasata tsayawa har sai da motar su Abah ta fita. Numfashi ta sauke a hankali, wata irin ?auna ta Wa da mahaifi na sake mamaye zuciyarta akan dattijon arzi?i Abah. Tabbas alkairin Abah a gareta mai yawa ne, da baki bazai iya musaltashi ba ma. Jinsa take a ranta shi da Oum matu?a gaya a matsayin mutane masu muhimmancin gaske. Wani murmushi mai sanyi ya Wan suSuce mata hawaye na taruwa mata a cikin ido tunawa da nasihar Oum ita kuma. Ita fa dariya Abah da Oum Win ke bata ma a kwana biyun nan, Abah na nuna mata ta hora AA, Oum na lallashinta ta yafe masa komai ya wuce su koma kamar da can baya da suke.....
? ? ?? Tunaninta ne ya katse jin an ri?o hannunta da wani tattausan abu da ta tabbatar hannu ne shima. Sai kuma ?amshin turarensa yay mata irin shigar zuruff Win nan ya wuce har tsakkiyar brain Winta yabar ma?a?insa a ma?oshinta. Cikin Wan motsawar zuciya ta waiwayo, sai ko idanunta a cikin nasa daya wani tsatstsareta da su. ?wacewa numfashinta ya nema yi, ta fisgoshi da ?arfi tana mai saurin juyawa ta kalla harabar Companyn. Sosai ma'aikatansu ke shigowa ciki, wasu a abin hawa wasu a ?afa. Da yawansu idanunsu a kansu suke, duk da dai sai wani sinne kawuna suke wanda ta tabbatar na munafuncine kawai. ?o?arin sake juyawa garesa ta sakeyi, dai-dai ya kawo Wayan hannunsa zai zare handbag Winta a Wayan hannunta. Hucin numfashinsa ya wani irin sauka mata a fuska. Gaba Waya sai tai mutuwar tsaye kawai, harya gama zare handbag Win ya koma tsaye sosai hannunsa a cikin nata. Batare daya kalleta ba can ?asan ma?oshi ya furta,  Let's go .
? ? ?? ?in motsawa tayi, dan haka ya waiwayo yana kallonta. Da wani salon ?an?ance idanu tamkar ya manta a inda suke tsaye, muryarsa acan ?urya ya furta,  Ko goyo kike so? . Yay maganar da Wan takowa gabanta kamar zai du?a Win ta hau bayansa. Ai a zabure ta ri?o hannunsa jikinta har yana Wan rawa. Hakama muryarta na rawa ta ce,  Ya ilahi mi kake yi haka? .
? ? ? ? ? Karo na farko ya saki wani shegen murmushi da ita kanta sai da zuciyarta ta motsa. Girarsa Waya a Wage yana wani wara mata fararen idanunsa masu ?yalli a cikin nata. Sai taji tsigar jikinta na tashi. Da sauri ta Wauke kanta. Shima bai sake magana ba yaja hannun nata. Dole ta bishi yanzu kam suka fara tafiyar a jere. A nutse suke Waga ?afafunsu su ajiye kuma a tare. Hakan yasa ?an gulma sake nutsuwa a kallon nasu, harda masu Waukar hoto a kaikaice. Sarai AA na lure da komai, amma da yake gwani ne a iya basarwa da kama kai yayi tamkar ma bai san da wasu halittu a harabar Companyn ba bayan shi da ita. Ita ko kunya da nadamar ?in saurin shigewarta tuni duk ta baibayeta.
? ? ? ?? Securitys Win ?ofar kansu sunyi kasare suna kallon abin mamaki, yau boss ri?e da handbag Win mace. Macen da kowa yake cikin Wunbin mamakin aurensu. Dan tunda akai bikin a companyn gulmar kenan. Burin kowa wannan ranar da zasu dawo kan aiki, dan kowa jima yake kamar bai taSa ganin Maanal Win ba. Cikin sauri suka shiga mi?a gaisuwa ganin suna neman gota su. Tare da yi ma boss murnar aure da jajanta masa yaya jiki. A mamakinsu ya amsa harda Wan murmushinsa. Duk da dama can ba wai yana wula?anta kowa bane, amma ganin murmushin boss haka arhar banza ai sai mai rabo.
? ?? To a cikin ma suna shiga kowa yay tsit, waWanda ke le?ensu ta windows da musu video duk sun koma mazauninsu da gudu. Gaba Waya Maanal ji take kamar ta zura da gudu, dan gaba Waya attention Win kowa ya dawo kansu ne. Ta gefe ido take kallon ganin yanda duk suka mi?e a tare cike da girmamawa, shima sai yaja ya tsaya. Da WaWWaya suka shiga mi?o gaisuwa. Hannu ya dinga Waga musu fuskarsa da sakewa amma ba murmushi yake ba. A mamakinta sai itama suka shiga gaisheta. Karo na farko ta Wan Wago ta dubesu, ba wani yawane da su ba dan ba'a gama zuwa ba. Nan kuma iya waWanda ke a ?asa ne, mafi yawansu ma cleaners. Guntun murmushi kawai tai musu.
? ? ? Fahimtar a takure take yasa AA Wan kallonta tare da matsa hannunta dake a cikin nashi. Dubansa ta Wanyi, a saman lips ya furta mata,  Muje . Yanzu kam bata musaba ta bishi, dan hakan zaifi mata sau?i ita kam. Duk da dai a ranta bata son binsa office Winsa department Winsu take son wucewa. Suna shiga elevator ta wani sauke ajiyar zuciya tare da janye hannunta dake a cikin nasa. Dariya ma shi kam ta bashi, dan haka ya taSe baki da faWin,  Matsoraciya, nine kika raina kawai .
? ? ?? Kallonsa tai baki a tunzure ta ce,  Waye matsoraciyan? .
? ? ? ? Kamar wasu masu faWan yara ya juyo yana ri?e ?ugu idanunsa ware a kanta ya ce,  Ke mana .
? ? ? ? ? Itama juyowar tai tana matsowa gab da shi idannunta cikin nasa da yanayin harara hannayen nata a ?ugu kamar yanda sukeyi a da in suna faWa ta ce,  Niba matsoraciya bace sai dai idan kai .
? ?? Matsawa shima yay ?o?arin yi gabanta sosai idanunsa a cikin nata. Baya ta shiga ja yana binta har suka dangane da bangon elevator Win. Sai da ya tabbatar ya matse mata ko'ina ta yanda ko numfashinta a sar?e yake fita sannan ya Waura hannunsa Waya a bangon shima ya sake mata rumfa, still dai idanun nasa na'a cikin nata da take mar-mar da su na alamar tsoro amma a zahiri a dakenta take. Ran?wafawa yay a kanta da ?yau tsahonsu ya dai-daita, kafin ya sake matsar da fuskarsa gab-gab da tata tamkar zai haWe bakinsu waje guda. Gaba Waya sai Maanal ta rikice, fuskarta tai ?o?arin maidawa gefe cikin in-ina da sar?ewar harshe ta ce,  Wa....w. wai miye haka kake yi? .
? ? ? ? ? Cikin son ?o?arin hanata janye idanunta a cikin nasa tamkar mai raWa ya furta,  Kulawa da ?ar Abah mana. ya ?are maganar yana hura mata iskar bakinsa akan idanu.
? ? ? Baki ta Wan tura tana ?o?arin tureshi da yin mar-mar da idanun saboda iskar da yake hura musu,  To ni nace maka ina so? .?
? ? ? ? ?  Ai basai kin faWa ba, Abanki ma haka yake so naga .
? ? ?? Kasa cemasa komai tayi, ga idanuwanta sun fara tara ?walla. Dai-dai nan ?ofar elevator Win ta rabe biyu ta buWe kanta. Daburcewa Manaal tayi ganin mutane har kusan uku tsaye saboda itace ke facing ?ofar, shi kuma ya juya musu baya. Ai babu shiri takai hannu gefen cinyarsa ta mintsina cikin rawar murya da raWa ta ce,  Mutane fa .
? ? ? Idanu ya Wan lumshe dan har yanzu hannunta na'a jikinsa ta?i sakin mintsinin data masa sai ma sake matsewa take sosai. KaWan ya waiwayo kansa ya kalla ?ofar elevator Win. Sai kuma yay wani kalan luuu da idanun cike da basarwa ya mi?e tsaye da ?yau. MaSallin rigar suit Winsa ya shiga sakawa tare da kallon hannunta dake a jikinsa har yanzu. Silently ya ce,  Sai fatan ya cire ne Besty .
? ? ? Da sauri ta janye hannun nata, sai kuma ta yun?ura zata fice ya cafko hannunta. Cike da takunsa na nutsuwa da ?asaita tamkar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login