Showing 45001 words to 48000 words out of 215794 words

Chapter 16 - Ajiya A Duhu Book 2 Complete Hausa Novel

30 Sep 2025

4571

mugun shakkar Oum take ji, sosai matar na mata bala'in kwarjini, ga son da kowa yasan AA na mata tana son tai kamun ?afa da ita. Kai bama ita ba, ko iyayen nata kan faWi irin cika musu idon da Oum Win keyi, dan duk yanda suka shirya tunkararta da rashin mutunci suna yin arba da ita komai ke ?wace musu. Cike da son ?ular da Nurry Maanal ta shiga yima Oum hira suna dariya. Aiki sosai Nuratu ta sha?a, dan ji ta dingayi kamar ta juya ta caka ma Maanal wu?ar hannun nata.
? ? ?? Sunata aikinsu da hira, dan Maanal ma dai ke girkin Oum hira kawai take tayata, Nurry kuma anata aikin gyara fruits da take yi cikin takaici shiyyasa bata wani sauri, koda yake ba aikin ta iya ba dan bayi take ba sam. A gida komai masu aiki ne ke mata shi, idan iskancinta na ka ma hatta underwears Winta basu take su wanke sai tace matching baya wankewa da ?yau. Su Inte dai sun gama sun gyara wajen sun fita suna gyaran falo da saka ?amshi. Dai-dai nan AA ya shigo da sallama. Da sauri Nurry ta juya har tana neman yankewa da wu?a, sai Oum da itama ta juya tana masa murmushi. Maanal kam tamkar batana san mike faruwa ba aikinta kawai take yi.
? ? ? ?  Lallai yau Auta ne da tashi a office ko five baiyi ba ma? . Oum ta faWa tana mi?a masa ruwan data tsiyaya masa a cup. Amsar ruwan yayi, tare da jan kujerar work table Waya ya zauna. A kasalance ya janye idanunsa dake akan ?ullin da Maanal tai ta bayanta na rigar girki dake jikinta. Kamar wanda baya so ya ce,  Oum na gaji ne ALLAH shiyyasa na gudo .
? ? ?? Murmushi kawai Oum Win tayi, dan tasan ba hakan bane ba, ta tabbata dan Maanal ta dawo ne. Cike da Wan rawar murya Nuratu data tsaresa da kallo ta shiga gaisheshi. Ikon ALLAH, to shifa sai yanzu ma yasan akwai wani a kitchen Win bayan Oum Winsa da Maanal. Waiwayowa yay ya kalleta, sai kuma ya Wauke idanun a ta?aice ya amsa, cikin kuma halin ko'in kular nan nasa kai kace baima gane Nuratun ba. Oum da bataji daWin yanda yayma Nuratun ba tace,  Nuratu ce fa baka ganeta ba ne Auta? .
? ? ?  Na ganeta mana Oum! Nifa yunwa nake ji .
? Sarai Oum ta fahimci zancen Nuratun yake so a kawar, dan haka ta girgiza kai kawai da juyawa ta kalla Maanal dake ta aikinta. Juyowa tai ta kalla AA kuma, sai taga ya zubama Maanal Win ido ne a kaikaice. A take Oum ta fahimci akwai abinda ke faruwa a tsakaninsu, dan da wuri take gane idan sunyi faWan nasu. Nan ma kanta ta Wan girgiza, batare da tace komai ba ta buWe ?aton freight Win kitchen Win ta fiddo kwalin fresh milk, a gabansa ta ajiye tana faWin,  Fara da wannan ga Baby nan na mana girki an kusa kamallawa .
? ? ? ? Idanu ya waro waje,  Kai Oum ana dai mana jagwalgwalo, miyasa baki mana da kanki ba? .
? ?? Dariya Oum tayi, ta nufi hanyar fita tana ?o?arin Waga wayarta dake ring, ta ce,  Oh jagwalgwalo ko? Babyn ce ke jagwalgwalo! ALLAH yasa ta hanaka abincin nan mu gani . Ta fice batare data jira mizai ce ba. Shima bai ce komai ba, sai ma ajiye kofin fresh milk Win daya Wauka zai fara sha yay ya mi?e. Nuratu da gaba Waya jikinta ke wani irin tsuma, tana jin kamar ta daka tsalle ta rungumesa take ji ta bisa da kallo, duk da tun kwalliyar safe ce a jikinsa yama cire jacket Win samna suit Win sai fara tas Win long sleeve shirt dinsa dake clean harda karin gugarta kamar yanzu ya sakata wani irin ?yau yay mata, ga ?amshinsa mai saka kasala na tashi kamar a yanzu ne ya saka turaren.
? ? ? AA kam ko kallon inda take baiyi ba, hankalinsa kwance, kansa kuma tsaye ya ?arasa inda Maanal take ya tsaya dab da ita. Ita ko da yake ta juya masa baya bama tasan da zuwansa wajen ba, tadai ji yawaitar ?amshin turarensa sosai. Hannayensa duka biyu ya zagaya a saman cikinta ya rungumota, tare da Wora kansa a wuyanta duk a lokaci guda. Harga ALLAH tsorata tayi, dan haka tai wata ?ar zabura tana ?o?arin juyowa. Amma sai ya sake ri?eta da ?yau ta yanda hakan ya gaggareta.
? ? ? ?  Ni kika wula?anta kika tawo a taxi ko? Ki saurari hukuncina dan sai na saSa miki . Ya faWa a cikin kunnenta cike da isa babu alamar wasa a furucinsa. Amma irinsu Nuratu dake a gefe sai su Wauka wata maganar soyayya yay mata a kunnen, dan daya gama faWa harda su manna mata ?aramar sumba a kan wuya ya ?ara faWin,  Ai dama kinfi kama da Kukun .
Haushi ya saka Maanal Waga ludayin hannunta kamar zata ?wala masa saboda yace tafi kama da kuku. Sakinta yay yaja baya yana murmushin ?eta na cin nasarar ?ular da ita, dai-dai ta juyo gaba Waya yay mata gwalo kuwa, zaburowa tai kansa da ludayin. Aiko da Wan gudu ya Wauka fresh milk Winsa ya fice a kitchen Win yana dariyar data saka Nurry yin sumar tsaye dan mamakinsa da al'ajabi da yanda dariyar tasa tai bala'i bala'in tafiya da imaninta. Dan zata iya rantsewa bata taSa ganin yana dariya kamar haka ba a rayuwar sanin datai masa kaf. Bawai yana ?ya?yal?yalawa bane sosai a yanzun ma, amma illahirin ha?waransa sun bayyana a waje. Oum dake shigowa itama tana dariyar yanda AA Win ya fito a kitchen Win da Wan gudu ce ta ri?e ludayin Maanal, tana dariya ta ce,  Amasa ha?uri babyna bazai ?ara ba .
? ?? Cike da shagwaSa Maanal ta ce,  Oum gwalo fa ya min, yace nafi dacewa da kuku, kinga yana sake yimin gwalon ko . Tai maganar tana nuna bayan Oum da AA yake tsaye daga can waje. Juyowa Oum tai ta kallesa itama, sai ya haWe fuskar kamar bashi ke yin tsokanar ba. Oum data tabbatar yayi Win ta ce,  Okay na bari ta kwale ka ko .
? ? ? ?  Tadai fasan kai Oum, kuma dan ALLAH kinga na kulata tunda na shigo? .
? ??  To ya zan sani tunda fita nayi, sai dai a tambayi Nuratu. Oum ta faWa. Maanal ce ta amshe da faWin,  ALLAH Oum yayi, kuma a tambayi Nuratun ma ai tana ganinsa .
? ?? Ai kafin ma Nuratu da takaici ya kume tsigar jikinta har wani tashi take yi tayi magana ya sake ma Maanal gwalo yabar wajen. Karaf kuwa a idon Oum. Salati Oum ta Wauka da faWin,  ALLAH ya shiryaka Auta ka daina tsokalar min yarinya kaikuwa. Sai kuma ta kama hannun Maanal, kinga manta da shi zaki rama ne, badai zai dawo cin abinci ba taron dangi zamu masa harda Fawzan in ya dawo . Daga haka suka koma Oum ta tayata suka ?arasa girkin aka bar Nuratu da takaici. Gashi babu damar barin kitchen Win kuma. Dole ta ha?ura suka kammala ikin duka suka shirya a dining sannan suka tafi salla. Sanin AA nan zai dawo yasa ta ma?ale abinta, acewarta sai ta sake Waura Wammara na maganin Maanal Win, hakan kuma bazai faru ba sai ta nutsu ta fahimceta....

? ? ________&

? ? ? Shagali sosai aka sha a gidan Sen.. Bukar, sai dai shi gaba Waya hankalinsa nakan Rabilu ne dan ya fahimci akwai magana a bakinsa. Duk kuma yanda yaso su kebe da Rabilun hakan ya gagara, dan uwargida yau tayi masa kane-kane. Kuma tsaf ta fahimci inda hankalin nasa yake dan haka taita dariya a ranta. Zuwa yanzu babu abinda bata sani ba game da Maanal. Tun sanda mijin nata ya kawo mata batun ?ara auren nasa ta shiga bincike da bibiyarsa har sai da ta gano akan wadda yake rawar ?afar. Da farko ta shirya tsaf domin nakasa rayuwar Maanal Win, dan ta Waukama kanta alwashi wata bazata sake shigo mata gidan miji ba, wanda suke a cikin ma tana shirin ficewarsu ne. Sai kuma UBANGIJI mai hikima ya nuna mata ikonsa rana tsaka ta samu labarin auren Maanal Win da AA Darma, yaron data taSa ji a bakin mijin nata yana aibantawa da Waukar alwashin wulakanta rayuwarsa saboda yafi su kusanci da shugaba ?asan. Dariya sosai sukaci ita da ?awayenta masu Waurata a hanya, dan ita babu abinda ya dame ta da wata matsalar mijinta da AA Darma, ita AA Darma ma ya biyata a yanzu tunda ya Wauke Maanal. Farin cikin wannan aure yasa ta shirya wannan liyafar ta Anaversary Winsu, abinda bata taSa yi ba kuwa. Shi kansa Sen yayi mamaki, amma sai shanye a ransa yana faWin (Hakan dai bazai hana ?ar shilata Maanal shigowa ba).
? ? ? Bayan an gama shagali yanda ta kanainaye shi dole ya ha?ura, dan ya ma nema Rabilu ya rasa. Bai san ita ta kora Rabilun ba dan dama ta mugun tsanarsa saboda tasan shine mai nema masa matan auren kuma kawalinsa na matan banza. Ta jima da son rabasu sai dai hakan ya gagara....

? ? ?  Sen... Namu . (ALLAH sarki Uncle Wina KA BARI YA HUCE MAI RABON YA ?AUKE>?#?)
? ??
? ?? __________&
? ? ?

Daga sashen Oum AA sashen Mamy ya nufa domin gaisheta, dan ?a'idarsa ce yin haka daga shi har ?an uwansa. Da safe zasu shiga su gaisheta, hakama idan sun dawo aiki, sai dai da wahala kaga sunyi zaman mintina ashirin a wajen nata. Saboda tun farko bata jasu a jikinta ba, ita a dole tanama Oum kawaici. Wanda sai daga baya AA Win ya fahimci ba hakan bane ba...
? ? ? Zaune ya sameta a falo Haule na gyara mata ?umba suna kallo, glass bowl ne a gabanta tana shan fruits da aka yanka ?anana a ciki. Cike take taf da haushin zaman Nuratu a sashen Oum. Da sauri Haule ta shiga gaisheshi. Batare daya kalleta ba ya amsa ciki-ciki yana kaiwa zaune a kujerar kusa da Mamyn, ganin yanda taketa faman Sata fuska ya sashi yin murmushi a zuciyarsa. Shi wlhy wani lokacin yanda ta saka kanta a ?unci babu gaira babu sabar tausayi take bashi. Da ace zata ajiye makanamta dai zata kasance cikin farin ciki ne da nishaWi ta kuma samesu fiye da yanda take so su da take faWan a kansu. A hankali ya matsar da jikinsa kusa da ita gab, batare da yayi magana ba ta zare spoon Win dake hannun nata ya Wauka yanka Waya na apple ya kai mata baki. ?uri tai tana kallonsa kamar wadda ta suma. Domin abune da bai taSa kwatanta yimata ba sai dai taga yanama Oum. Shi kuma ya Wauka aniyane a ransa na canja salon mu'amularsu ko hakan zai sassauta zuciyarta ta ajiye makaman ya?inta akan Oum, dan baya fatan wani a gidan ya fahimci halayyar nan ta Mamy. Ganin yanda take kallon nasa tamkar hawaye na son taruwa mata a ido ya sashi jinjina mata nasa kan tare da sakar mata murmushi mai sanyi, sai kuma ya Wan buWe bakinsa alamar (haa). Kamar sakarai a hankali ta buWe lips Winta kuwa ya saka mata yankam apple Win, ta shiga taunawa tana kallon nashi. Sai ta samu kanta itama da amsar spoon Win ta Wauka kankana ta bashi. Babu musu ya amsa yana mata murmushi, kafin ?asa-?asa ya furta,.....
'?





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


......... Jazakhallahu khairan Amaryar Abah, aminiyar Oum, Maman Fadeel da Fawzan da Auta Ajwaad .
Yanda ya jero kalaman nasa masu kama da kirari ya sata sakin murmushi a bazata, sai kuma a hankali takai hannunta ta shafa kwantaccen gashin fuska tana sakin murmushi mai haWe da ?ar dariya. Samun kansa yay shima da yin dariya, ya kama hannun nata ya sumbata. Ji Mamy tai tamkar zuciyarta na SaSSarewa gida biyu, cike da shau?i mai girma ta sake kai hannun nata saman sumar kansa ta barbaza. Nan ma dariyar yay mata. Tare da faWin,  Thanks you Mamy. Dan ALLAH ki daina damuwa akan komai, nafi son kullum nazo naga fuskarki cikin farin ciki. Na tabbata kuma idan kika ajiye komai zaki samu fiye da haka. Bakiga Oum ba, koda yaushe tana cikin farin ciki, saboda tana da ?o?arin Waukar jarabawa da sau?i. Mamy muna sanki kamar yanda muke son Oum, yanda kuke treating Win rayuwarmu ne ya banbanta. Dan ALLAH ki ajiye komai kinji Mamyna .
? ? ? ? Kanta kawai ta jinjina masa, duk da kalamansa sun mata daWi matu?a a zuciya wani yanki na cikinsu sun mata zafi da Waci, ba komai ya kawo hakan ba kuwa sai jingina Oum da yayi a ciki har yana nuna mata yin koyi da ita. Cikin basar da komai ta ce,  ALLAH ya shige mana gaba Ajwaad! Kaga Nuratu? .
? ? ?  Amin ya rabbi, na ganta tana sashenmu . Ya bata amsa a tausashe cikin danne komai, dan harga ALLAH ko sunan yarinyar nan baya son yaji ta ambata masa. Cikin tausasawa Mamyn ta katse masa tunani da faWin,  Ajwaad kaga dai komai kace zan yisa domin samun farin cikinka, kaima ina son ka kula da Nuratu domin samun farin ciki na a Wan zaman nan da zatayi da mu na azumi, Hajiya Turai ce zata umrah shiyyasa ta dawo nan ta zauna. Idan ka kwantar da hankalinka zaku fahimci juna a Wan zaman nan da zatayi kafin bikinku. Ajwaad Nuratu na sonka sosai, irin son da duk yanda ka ta?wanrata zata maka biyayya, bar ganinta haka a tsaitsaye tana da hankali, gata ne kawai da Hajiya Turai ke mata na tsiya ya mata yawa. Amma nasan kai Win jarumi ne, zaka gyarata a yanda kake so yarona .
? ?? Kansa kawai ya jinjina mata, dan baya son raunana mata zuciya, sannan yana son binta da wannan salon ko ALLAH zai taimakesa ta canja. Itama dai kusan tunani iri Waya sukeyi, dan tana ganin AA Win ya amshi batun nata da muhimmanci a yau, dan haka zuciyarta gaya mata take lallai tana da bu?atar canjawa, canjawa irin wadda Ajwaad Win keso kodan samun nasara a kansa, dan ta ?arfin tsiya tabbas bazata taSa samunsa ba, tunda ta gwada hakan tsahon shekaru kenan babu wani canji saima caSulewar abubuwa. Ita dama bata jin su Fadeel, a ganinta duk a tafin hannunta suke. Ajwaad shine uban taurin kai da kafiya, sannan shine baisha nn Winta ba, zaifi mata wahalar janyewa fiye da su Fawzan da suka sha daga jikinta bayan dakon Waukar ciki dana haihuwa. Dan bazatace raino ba wannan kam Fateema tayi tare da cin kashinsu da fitsari. Dan in har batai ?arya ba zata iya irga adadin wanke musu koda kashi da fitsari ne, shima sai in Oum ta fita wani uzirin ne ma.
? ? ?? AA nason tashi ya tafi sashensa ya watsa ruwa amma hirar da Mamy ke jansa da ita cike da farin ciki yasa ya ha?ura ya zauna har akai kiran magrib, ?arshe alwala ma catai yaje Wakinta yayi. Haka kuwa ya haura saman yayo duk dan sanyata a farin ciki. Daya fito taita sanya masa albarka jitake kamar kada ta barshi ya tafi, sai dai hakan ya zama tilas babu yanda ta iya. Bayan fitarsa da wannan farin cikin ta kasance, tana idar da salla kuwa ta kira Maman Saheeba ta sanar mata komai. Suna yanke wayar daga can Maman Saheeba tace  Ina yaya Kamila bazai yiwuba, lokacin samun irin wannan farin cikin naki baiyi ba, ai idan har na bari kikai nasarar jawo Ajwaad jikinki to tabbas aurenshi da Nuratu bamai yiwu bane ba, nasan halin MAKIRIN yaron nan, tsaf zai juya miki tuna???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ni da hatsabibancin sa, dan yafi sauran ?a?anki ta?adaranci kema kina faWar hakan da kanki. Kansa a buWe yake matu?a da sanin duniya, in har ba a yanayin da kuke ciki a baya ba lallai zai botsare ne . Nanfa ta shiga kai-kawo na neman mafitar hanyar Sata komai....

? ?? &Ana idar da salla AA dole gida ya dawo domin yin wanka kafin isha'i, tunda Mamy ta cinye masa wancan lokacin. A tare suka shigo da Ya Fawzan, babban yaya bai dawo gidan ba har yanzu. Sashen Mamy Fawzan ya nufa domin gisheta, shi kuma AA ya nufi nasa sashen dan yin wanka.
? ? ?? Bayan Fawzan ya gaida Mamy zai tashi sai ta Wakko masa hira, mamaki ne ya kama shi, dan sam babu hakan a tsakaninsu tun suna yara. Tsakaninsu da Mamy umarnine nayi ko bari kawai sai gaisuwa. Amma batun sha?uwa ko hira ko wasa da dariya Oum ce kawai ke musu da Abah. Daurewa yay yana amsa mata sama-sama, tsulum sai ga Saheeba da yara, da yake fita tayi Mamy bata kawo komai a ranta ba. Dan sai yanzun ne suke dawowa, zama Anum tai a jikin Fawzan tana masa labarin inda zukaje, yayinda Naufal ya nufi Mamy, a mamakin Mamyn sai Saheeba ta nema wajen zama tana faWin,  Washa Mamy na gaji .
? ?? Murmushin ya?e Mamyn tai mata kawai da sannu a ta?aice dan harga ALLAH batayi murna da zaman Saheeba Win ba, dan zuwanta ya katse mata kasancewa da Fawzan. Kiran sallar isha'i ya saka Fawzan mi?ewa ya ajiye Anum data fara barci saman gadon Mamy, cike da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login