Showing 60001 words to 60085 words out of 60085 words
muke baiwa yaran mu ukku babu abunda muka nema muka rasa.
*Alhamdulillah*
*Nima dai anan nake cewa Allah ya yafe muna kura kuren da naikata a cikin wannan littafin da laifuka na baki ɗaya, Allah ka jiƙan iyayena, Allah ya yafe masu ya kai haske kabarin su tare da yan uwa musulmi baki ɗaya amin*
*Sai Allah ya sake haÉ—a mu a cikin littafi na gaba Ummu Ihsan ce keyi maku fatan alkhari*
*Ummu Ihsan ce*🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹