Showing 36001 words to 39000 words out of 78257 words

Chapter 13 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.
Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.


Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*
Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari maida ku蓷i gida, banda karanta yayin gyara Hajia.

Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276 domin yin za蓳inki, ko karin bayani, zaki tura ku蓷in ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn.

馃馃徎馃グ馃槝 Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA
*(GARKUWAR MA'AURATA)*


Cikin tsananin tashin hankali da ru蓷ani ya iso garesu.
Tare dasa hannunsa ya jawota jikinsa yana mai cewa.
鈥渋nnalillahi wa innailaihi raji'un Janna Meya sameki?鈥�.
Karkarwa jikinta yakeyi kamar zata zube 茩asa, kana ga yun茩urin ya茩i tsayawa, wata iriyar fitinenneyar zuface mai 茩arfi ta keto mata.

Har yanzu kakarin takeyi amman aman ya茩i zuwa.
Da sauri ya ruggume ta a jikinsa, bayanta ya fara shafawa tare da cewa.
鈥淵ah Salam Janna meke damunki gaya min鈥�.

Narkewa tayi a jikinsa dan gaba 蓷aya 茩arfinta ya tafi ji takeyi kamar zata fa蓷i.
Ramadan ne ya ja musu kujera tare da cewa.
鈥淗amma zaunar da ita鈥�.
Cikin tarin damuwa yace.
鈥淩amadan zata fa蓷i kaga bafa yadda takeyi, Please ka duba min ita, Abba zo kaga yadda takeyi fa innalillahi wa innailaihi raji'un Jannaaaaaaaaaa鈥�.
Yayi mgnar cikin raunatacciya kuma gigitacciyar Muryar da tasa Abba zuwa da sauri.

Gaba 蓷aya ya gigice ita kuwa har yanzu yun茩uri da kakarin aman takeyi gwanin ban tausayi.
Cikin damuwa Abba yace.
鈥淪ubahallahi, Rayyern ajiye ta. Jannart meke damunki? Ramadan maza 蓷auki akwatin taimakon gaggawa鈥�.
Da gudu Ramadan ya nufi side 蓷insu.

Mamy kuwa da sauri ta kamo hannun Jannart 蓷in tare da cewa.
鈥淵a ilahi Jannart kiyi mgn meke damunki gayamin鈥�.
Cikin azabebben kakari da yun茩urin da takeyi ta nunawa Mamy miyar kasen daketa tururi har yanzu tace.
鈥淢amy a rufe miyar nan wari yakeyi鈥�.
Cikin tsananin mamaki Mamy ta rufe kular tare da cewa.
鈥淛annart wari kuma?鈥�.
Wani dogon numfashi ta fara ja mai tsawo jin an rufe miyar ta fara jin sau茩in tururin dake shiga hancinta, cikin sau茩e numfashi ta manna bayanta da jikin Rayyern 蓷in tana mai maida numfashin.

Kai Mamy ta jinjina tare da sau茩e numfashi a hankali tace.
鈥淎yyah Jannart sannu Rayyern yanzu haka take fama da amai?".
Kanshi ya jujjuya mata yana mai sharce mata zufan dake goshinta yace.
鈥淎'a Mamy ni ban ta蓳a ganin tana amai ba鈥�.
Gyara zamanta tayi still dai hannunta na kan hancinta.

Dawowar Ramadan ne yasa Abba 蓷an ja baya tare da cewa.
鈥淭o gsky muje asibiti kawai zaifi鈥�.
Cikin sau茩e numfashi tace.
鈥淎bba aman ya tsaya ai, ba matsala鈥�.
Tayi mgnar cikin rauni da kasala.
Cikin kulawa Abba yace.
鈥淎nya kuwa Jannart鈥�.

鈥淒a gaske bana jin komai Abba鈥�.
Shi kuwa Rayyern juya kujerar yayi ta fuskanci washing hand baby 蓷in cikin yanayin mai cike da tsantsar kulawa, ya wonke mata hannunta.
Da bakinta, sai kuma ya tare ruwa yasa mata a baki, kuskure bakinta tayi, kana ya wonke cikin wurin.
Sannan ya juyo kujerar, kan table 蓷in.
Ganin abin nasa azimun ne yasa Abba juyawa ya koma falo.

Ramadan kuwa da yanzu ya iso, cikin kulawa yace.
鈥淎man ya tsaya?鈥�.
Murmushi Jannart tayi tare da cewa.
鈥淓h ya tsaya zo kaci abinci.鈥�
Cike da mamaki duk suka zauna suka sata a tsakiya.
Suna kallon yadda take sau茩e numfashi.
Cikin kulawa Mamy ta jawo filas cup ta 蓷auka mai 蓷an girma, kunun gombawa ta tsiyaya cikinsa kana ta mi茩a mata.
Da sauri ta amsa tare da kai cup 蓷in bakinta dan wani irin masifeffen kwa蓷ayin kunun taji wanda a take yawun bakinta ya tsinke, lumshe idanunta tayi sabida jin dadinsa.
Da sauri Ramadan ya 蓳alle maganin amai kwara 蓷aya, ya mi茩a mata, ba musu ta amsa ta ha蓷iyeshi sabida taji azabar kakarin yasata yin laushi.

Shi kuwa Rayyern gaba 蓷aya ya gaza yin komai sai kallonta yake cike da mamaki, shi kansa sai yanzu yake ganin wani irin matsanancin farin da tayi har wani yellow-yellow tayi, ko dan acan yana ganin turawane yasa baiga tsananin farintaba, ko kuma dan yanzu Mamy dake ba fara sosai bace na kusa da ita koma dai menene farinta yayi yawa yayi kamada dana masu 蓷anyen jiki.

Ita kuwa Mamy plate ta 蓷auka pepper chicken 蓷in ta zuba masa tare da soyyam arish ka蓷an. Sai kuma ta ha蓷a masa tea mai zafi.
Jan plate 蓷in yayi gabanshi jin Mamy na cewa.
鈥淯ngo maza kaci kuje ka dubata a asibitin鈥�.
Fork ya 蓷an 蓷auka tare da soka tattausan tsoka da arish kana ya nufi bakinta dashi.
Da sauri ta jujjuya mishi kai kana tace.
鈥淎'a nifa kunun nan ya isheni鈥�.
Ta kare mgnar tana toshe hancinta.
Haka kuwa akayi duk abinda aka ce mata gashi sam ta茩i.

Ramadan kuwa juyawa yayi ya dawo falo don maida kaya aikinsa.
Abba ne ya nuna masa jakkunan da sunan Rayyern ke li茩e a kai yace.
鈥淜ai masa su 蓷akinsa鈥�.
Ba musu ya 蓷aukasu.

Yana sau茩owa kuma Abba ya nuna masa na Jannart 蓷in tare da. Nuna mishi 蓷akinta, haka ko akayi ya 蓷auka ya kaisu kana ya wuce dinning area.

Sukaci abinci,

Suna fitowa falon Mamy ta kalli Jannart tare da cewa. 鈥� Shiga side 蓷inki, ki samu ki 蓷an watsa ruwa zakiji 茩arfin jikinki鈥�. Ta 茩are mgnar tana nuna mata 茩ofar 蓷akin nata, haka yasa Jannart ta
nufi inda tasan nanne 蓷akinta.

Shi kuwa Rayyern ido ya zubawa Mamy.
鈥淜ai me kake kallonta haka?鈥�.
Abba ya fa蓷a cikin tsare gida.

Shi kuwa Rayyern cikin kwa蓳e fuska yace.
鈥淏abu鈥�. Yayi mgnar kamar wani abun tausayi.

Ita kuwa Jannart a hankali ta fito Bathroom 蓷inta, cikin yanayin kasala.
Tana mamakin abinda yasata amai, da kuma sauyin da ta samu a jikinta tunda tayi aman take jinta wata iriya a haka dai tayi ta 蓷an shafa mai, kana ta sauya kaya sannan ta kuma fitowa. duk suna falon sai Abba dake can waje wurin Baba Mau蓷o.

Hira sukeyi cike da kewar juna.
茒ikunan bikin da akayi musu.
Mamy ta fito musu dashi.
Suna kallo, cikin jin da蓷i Jannart tace.
鈥淢asha Allah Mamyna mun gode鈥�.
Sai kuma suka kalli Rayyern da ya amsa kiran da Riyyam-nsra ke tayi masa.
鈥淏arka da isa lfy Hamma Rayyern鈥�.

鈥淏arka dai Riyyam-nsra, ina Mammy yaushe zaku taso?鈥�.
Yaya tambayar a jere.
鈥淢ammy na gida ni kuma ina wurin surkarka ne, zan sallameta, in sha Allah gobe uwar haka ai tuni mun iso鈥�.
Cikin kula yace.
鈥淭oh Allah ya kawo mana ku lfy鈥�.
Amin yace kana ya bawa Jannart wayar kamar yadda Riyyam-nsra 蓷in ya bu茩ata cikin jin dadi tace.
鈥淕a nan 蓷ikunan ka dana Zaiton hardama Mammy an mata 蓷inki Allah yasa dai suyi mata鈥�.
Cikin sauri yace.
鈥淶asuyi ai Hamma Ramadan ya ha蓷ata da telan sunyi video call ya ganta鈥�.
Cikin za茩uwa tace.
鈥淭o Allah ya kawoku lfy鈥�.
Amin yace kana sukayi sallama.

Su kuwa Anan sukayi ta hirar yadda bikin zai kaya har zuwa wani 蓷an lokacin.

Jannart ce zaune gefen.
Mamy data bata cup 蓷in kunu ganin yanzuma ta茩i cin abinci.
Amsa tayi tare da cewa.
鈥淣agode鈥�.
Da sauri Mamy tace.
鈥渋n akwai abinda kike son ci ki gaya min in dafa miki鈥�.
Da sauri tace.
鈥淏a komai Mamy yanzu kam na 茩oshi in nasha kunun sai kuma da safe.鈥�
Ta 茩are mgnar tana amsa kiran Barrister Kabeer daya shiga wayarta.
鈥淢asha Allah 蓷iyata ta dawo鈥�.
Cikin jin dadi tace.
鈥淎bbana na dawo, a kawo min su Hafeez mana鈥�.
Da sauri yace.
鈥淜ada ki damu in Sha Allah da safe zan kawo miki su鈥�.
Cike da jin da蓷i tace.
鈥淎lllah ya kaimu鈥�.

鈥淎min 蓷iyata, ki huta gajiya, zamuzo harda Auntynki鈥�.

Cike da jin da蓷i take.
鈥淜ai Alhamdulillah naji da蓷i na鈥�.
Daga nan sukayi sallama.

Rayyern kuwa da Ramadan, tuni suka wuce Mai Nasara hospital.

Lungu da sa茩o suke zagayawa, yayinda ko ina yake fes-fes haske kamar rana.
Jinjina kai Rayyern yayi tare dafa ka蓷an Ramadan kana yace.
鈥淎lhamdulillah Ramadan kayi 茩o茩arin naga dukkan majinyatanmu cikin Kekkyawar kulawa ta musamman komai yana tafiya dai-dai bitsa tsari, naji da蓷i haka, nasan ko yanzu na barka da aikin asibitin zakaji da komai鈥�.
Cike da jin dadin ya yaba masa da akayi ya bu蓷e musu 茩ofar Office 蓷in Rayyern 蓷in kana suka shiga ciki yana cewa.
鈥淎mman dai za'a bani hutun amarci ko鈥�.
Tsaresa da ido yayi hakan ne yasa yayi 茩asa da kansa.
Sai kusan 茩arfe goma harda wasu mituna suka fito.

Daga asibitin kai tsaye gidansu Raihana ya wuce ganin sha 蓷aya bata cikaba sabida jarabebben naci.

Shi kuwa Rayyern daga asibitin gidansu Usman PA ya wuce.
Nasir 茩anin Usman 蓷in da Mahmoud abokinsa daya fara bawa Jannart bayanai a kan Rayyern 蓷in ya samu a 茩ofar gidan.
Ganin sa yasa Naseer saurin bu蓷e masa 蓷an madaidacin gate 蓷in.
Yana mai cewa.
鈥淢asha Allah Hamma Rayyern Barka da dawowa, mu isa ciki鈥�.
Cikin 蓷an sakin fuska yace.
鈥淯mma na nan ko?鈥�.
Ya gya蓷a mishi tare da cewa.
鈥淗arda Yah Usman 蓷in ma鈥�.

Suna shiga falon suka samu, Umma da Usman 蓷in suna zaune.
Ganin uban gidan nasane yasa Usman mi茩ewa da sauri tare da cewa.
鈥淜ai Sir mai abin mamaki baka gajiya dayi mana bazata鈥�.
Cikin alamun sha茩uwarsu yace.
鈥淯mma wurinki nazo in gaidaki duk da naga dare yayi鈥�.
Ya 茩are mgnar yana zama gefen Umma, shi cike da jin dadi Umma tace.
鈥淎iko naji da蓷i Rayyanu na, ya hanya ina surkar tamu tana lfy dai ko?鈥�.
鈥淎lhamdulillah Umma鈥�.
Sai kuma ya mi茩a wa PA hannu wanda shima hannun ya mi茩a masa musabiha sukayi kana sukaci gaba da hira.
Harsu Naseer.
Sai kusan 茩arfe sha 蓷aya da kwata kafin ya sallamesu, ya tafi.

A gida kuwa, hira sosai Mamy keyi da Jannart tana bata labarin rawan kan Ramadan dariya sosai takeyi harda kerkerta.

A can gidansu Raihana kuwa, Daddynta ne ke tsaye jikin window 蓷akinsa dake sama, cikin yanayin nazari da zurfin tunani ya zubawa Ramadan dake zaune gefen Raihana yanayi mata wani irin kallo mai kama dana maita, kallone da duk wanda ya gani yasan na cikekkun jarababbune, ya lura gaba 蓷aya jikin yaron rawa yake kamar mazari.
Numfashi mai nauyi yaja tare da sake labulen ya koma ya zauna yana kallon time.

Shi kuwa Ramadan sha 蓷aya da rabi dai-dai ya sallami Raihana,
har gaban mota ta rakasa, cikin narkewa yace.
鈥淏aby wlh ji nake kamar kada in tafi, gani nake dararen suna yimin tsawo鈥�.
Cikin jin kunya tace.
鈥淪aida safe鈥�.
Tana fa蓷in haka ta juya ta tafi.

Cike da zumu蓷i yaja motar ya tafi.

A falon ya samu Mamy da Jannart suna hira, haka yasa ya zauna akaci gaba da hira Jannart na mishi tsiya.

A hankali Mamy ta sau茩e numfashi ganin Jannart 蓷in nata hamma da lumshe idanunta, cikin kulawa tace.
鈥淛annart jeki kwanta dare yayi naga kina ta hamma. Gashi har sha 蓷aya da rabi tayi gota鈥�.
Murmushi tayi tare da lumshe idanunta.
Cikin tsokana Ramadan yace.
鈥淕sky kam Mamy bare ma masu 茩aramin ciki da bacci鈥�.
Cikeda mamaki ta juyo ta kalleshi sai kuma ta kauda kao ganin dariyar tsiya yake mata.
Shi kuwa mi茩awa tsaye yayi tare da cewa.
鈥淯hmm ni bari inyi ciki in Kira tawa masoyiyar鈥�.
Ya 茩are yana haurawa sama.

Itama Jannart mi茩ewa tayi a kunyace, dan Ramadan ya kumyatata,
A ranta tace.
鈥淲a ciki yoh ni ina ni ina ciki? Indai ba'a ruwa ake shansaba.鈥�
A fili kuwa kai a sunjuye tace.
鈥淢amy sai da safe鈥�.
Cikin jin dadi Mamy da dama tuni kallon mai ciki takeyi mata tace.
鈥淭oh Allah ya bamu al'khairi 蓷iyata鈥�.
Amin tace tare da wucewa 蓷akinta, kana ta maida 茩ofar ta rufe.

Ita kuwa Mamy dake falo da sauri ta juyo ta kalli Abba da ya shigo falon, gefenta ya zauna tare da cewa.
鈥淜awo min coffee 蓷ina nan鈥�.

鈥淭oh yau kuma a falo za'a sha kenan鈥�.
Tace tana nufar kitchen tana mamakin hakan.

Dai-dai lokacin kuma Rayyern ya turo 茩ofar ta shigo tare da sallama a bakinsa.
Amsawa yayi cikin yanayin tsare gida, gefen Abba nasa ya matso cike da son ganin wulgawar Jannart 蓷in ya fara jujjuya idanu kana a hankali yace.
鈥淎bba Barka da dare鈥�.

鈥淵auwa Barka dai鈥�.

鈥淯hm Abba yau kuma kai ka蓷ai inasu Mamy鈥�.

Kanshi ya juyo ya kalli Mamyn dake shigowa.

鈥淏abana ka dawo ne鈥�.
Mamy ta fa蓷a cikin kulawa.
Kanshi ya 蓷an jinjina tare da kallon 茩ofar falon Jannart a karo na barkatai yace.
鈥淓h Mamy ya mai jikin?鈥�.
Cikin kulawa da yanayin da yake ciki tace.
鈥淟a Alhamdulillah ba komai bata sake aman Bama, tun 蓷azuma hira mukeyi da naga tana jin baccine nace taje ta kwanta鈥�.
Kanshi ya jinjina kana ya kuma kallon Abba daya tsare fuska.

Mi茩ewa yayi tare da cewa.
鈥淏ari inje in 蓷an watsa ruwa鈥�.

Da sauri ya kalli Abba da yace mishi.
鈥淭oh saida safe鈥�.
Yi yayi kamar bai jisaba ya haura saman.

Shi kuwa Abba coffee 蓷insa da Mamy ta ha蓷a masa ya fara sha,
ita kuwa Mamy gefenshi ta zauna tana 蓷an mishi hira.

Bayan kamar 30 minute, Abba ne ya juyo kansa a hankali ya kalli steps 蓷in sau茩owa, sabida jin takun mutun. Rayyern ya gani cikin wata tattausar jallabiya maroon collor mai sha茩i.
Shima Rayyern Abban ya zubawa idanu cike da mamakin ganinsu a falon har yanzu.
Cikin kauda kai ya 蓷an sosa sajensa da bayan hannu kana ya 茩arasa sau茩owa 茩asan.
鈥淏abana bakayi bacci bane?鈥�.
Cewar Mamy. Fuskarsa ya 蓷an kwa蓳e tare da kallon 茩ofar 蓷akin Jannart wanda hakan yasa Abba jinjina kai tare da tsareshi da idanu shi kuwa, cikin sanyi yace.
鈥淓h da..ma鈥�.

鈥淒ama me?鈥�. Abba ya fa蓷i still idansa na kansa, da sauri yace.
鈥淯hmm Dam Chocolate na nazo kar蓳a鈥�.
Yayi mgnar cikin inda-inda da kallon 蓷akibta,
Shi kuwa Abba gyara zama yayi tare da cewa.
鈥淣aga ai 蓷azu Ramadan yasa wasu a Fridge je ka duba鈥�.

Kwa蓳e fuskarsa ya kumayi kamar zaiyi kuka.
Allah ya sani bazai iya bacci ba tare da itaba.
Yana begen 蓷umi da 茩amshin jikinta, cikin ransa yace.
鈥淎bba bazaka gane bane鈥�.
Asheko bai san mgnar ta fito fili ba.

鈥淏azan ganeba kamar yaya? To ai sai ka ganar dani鈥�.
Abba ya fa蓷a a da茩ile.

Da sauri ya nufi kitchen 蓷in yana cewa.
鈥淓h Abba babu irin wanda nake sone a Fridge 蓷in shiyasa鈥�.
Sai kuma ya juyo ya haura saman.

Shi kuwa Abba kanshi ya jinjina tare dayin mgnar zuci.
鈥淢ara kunya da bai san kawaici ba, ka kalli tsabar idon mutumin daya baka kyautar mace ba tare da sanin ko kai wayeba kace mishi wai baka son yarsa bazaka kuma ta蓳a sontaba, harda cewa auren yarjejeniya ne zaka saketa, uhumm 蓷an yau鈥�. Ita kuwa Mamy cikin mamakin take kallonsa ganin yayi nisan zangon a tunani.

A can cikin 蓷akin kuwa, kasan cewar, Ramadan ya bawa, Jannart mgnin amai tasha, shiyasa tana kwanciya sai bacci.

Shi kuwa Rayyern cikin takaici yake zirya a falonsa,
A karo na uku ya kuma le茩owa, jin falon shirune kuma an kashe wuta yasashi, sau茩owa da sauri.
Yana isa tsakiyar falon ya tsaya.
Ganin an haskashi da hasken waya, da sauri ya juya baya, ganin Abba ne zaune bisa 3 str.
鈥淵ah Salam鈥�. Yace tare da dafe kansa yayi maza ya koma baya.
Yana mgnar zuci haka ya haura sama.

Shi kuwa Abba maida kai yayi ya kwanta.

Shi kam Rayyern ranar jk yayi kamar yayi ta kurma ihu.
Haka yake jinsa duniyar babu da蓷i.
Sai kusan 茩arfe uku kafin bacci yayi nasarar 蓷aukesa.

Washe gari bayan suna dawo daga masallacin sallan asuba, a jere suka shigo falon, Abba ne a baya ya sasu a gaba.
Juyowa yayi ya 蓷an kalli Abba.
Shi kuwa Abba tsaresa da ido yayi, a falon suka zauna.
Suka sha tea kamar yadda suka saba.

Mi茩ewa Ramadan yayi ya wuce side 蓷insu.
Shi kuwa Naan kan kujera ya hau tare da niyar kwanciya.
鈥淜ai tashi ka tafi 蓷akinka, ka fara shiri, bakwai dai-dai zamu tafi Company鈥�.
Cikin sanyi yace.
鈥淭oh kana ya mi茩e ya tafi.鈥�
Yana mgna 茩asa-茩asa.

茦arfe bakwai da kwata dai-dai ya fito cikin wasu tattausan ya蓷i mai masifar kyau, fari 茩al, sai baza 茩amshi yakeyi, kansa babu hula.
A tsakiyar falon ya tsaya tare da zubawa Jannart dake fitowa falon idanu kamar ya shekara bai gantaba.
Cikin tsananin bege da kewa, ya bu蓷a mata hannu alamun tazo, da sauri ta zaro idanunta tare da jujjuyasu ta nuna masa hanyar kitchen da corridor fitowa side 蓷insu Abba kana ta jujjuya mishi kai alamu a'a.
Cikin sauri ya tako zuwa gabanta, hannunta ya ri茩o ya jawota jikinsa, tare da ruggume ta, cikin sassayan murya mai fallasa sirrin zuciya yace.
鈥淎llah ya hanani sake ganin irin Daran jiya, domin yayi min tsoro, na rayu babu da蓷i sabida rashin 蓷uminki a kusa dani, na gaza bacci, na gaza samun salama Janna jiya kawai naji kamar shekara gudane Bama tare鈥�.
Cikin yar dariya tace.
鈥淪orry Naanu sakeni to kada Mamy ta fito鈥�.

Mamy kuwa dake tsaye a dinning area, kai ta juya da sauri ta koma cikin kitchen tare fara fasa kwan da zatayi amfani dashi.

Shi kuwa Rayyern hannunsa yasa ya tallabo ha蓳arta, cikin kulawa yace.
鈥淜ina lfy dai ko? Baki sake yin Amai 蓷in bako?鈥�.
Da sauri ta gya蓷a mishi, kai tana 茩o茩arin kauda kanta ganin yana sunkuyo da kansa.
Shima da sauri ya 蓷an ja baya ka蓷an jin gyaran muryan da Abba yayi.
Shi kuwa Abba hango yadda yake ri茩e da itane yasa, yayi gyaran muryan tun kafin ya iso.

Da sauri ta matsa can nesa, tare da rusunawa, ta gaidashi, shi kuwa Rayyern kitchen ya nufa.

Shi ko Abba waje yayi yana cewa.
鈥淗amzarta ka fito mu tafi kaga yau jumma'a mu samu mu dawo da wuri鈥�.

鈥淭oh Abba gani nan zuwa鈥�.
Yace tare da kallon Mamy.
Kana ya juyo ya 蓷an kalli Jannart dake bayansa.
鈥淏arka da safiya Mamy鈥�.

鈥淏arka dai Babana ya gajiyar hanya?鈥�.

鈥淎lhamdulillah, Mamy na tafi鈥�.

鈥淭oh Allah ya bada sa'a ya kiyaye hanya鈥�.

鈥淎min Ya Allah鈥�. Yace yana mai juyowa ya, sau茩o.
Juyowa yayi ya kalli Mamy ganin baya ta basu, yasashi manna mata kiss a goshi, wanda sautinsa yasa Mamy juyowa, shi kuwa da sauri ya wuce waje tsaye ya samu Abba da Baba Mau蓷o gaisawa sukayi kana ya shiga mota ya tafi.

Ita kuwa Jannart a kunyace ta shigo kitchin din tare da cewa.
鈥淢amy sannu da aiki鈥�.

鈥淵auwa sannu Jannart鈥�.
Ta 茩are mgnar tana ka蓷an kwan data fasa.
Da sauri Jannart tasa hannu ta rufe hancinta tare da juya, baya wurin sink wani irin yun茩urin amai ta fara kamar ma茩oshinta zai tsage.

鈥淵a Salam鈥�. Shine abida Mamy ke fa蓷i tana 茩ara matsota.
Ita kam Jannart yun茩uri kawai take, babu abinda take haraswa, to me taci da zata har.
Da sauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login