Showing 3001 words to 6000 words out of 78257 words
ba.
A kufule ya zaro wayar tasa da nufin katse kiran, sai kuma ya amsa cikin makantar ido.
Saida ya amsa kuma yaga Barrister Kabir ne.
Cikin danne hali da yanayin da yake ciki ya kara wayar a kunnesa.
Cikin sarkafewar murya da shesshe茩an raunataccen kukan dake gab da kubce masa yace.
鈥淪alamu alaimu Barrister barka da safiya鈥�.
Shiru Barrister Kabir yayk tare da fiffito da idanunsa woje cike da mamakin yanayin muryar Yaron yace.
鈥淩ayyarn! Lafiya kuwa鈥�.
Idonsa ya rumtse da karfi hakan ya bawa hawayen sa damar zubowa murya a dake yace.
鈥淓h lfy鈥�.
Cikin rashin gamsuwa Barrister Kabir yace.
鈥淜a tabbatar?鈥�.
鈥淯hummm鈥�. Ya bashi amsa cikin ma茩oshinsa.
鈥淩ayyern!.鈥�
Barrister ya Kuma kiransa cikin kulawa.
Cikin Muryar dake nuna asalin halin da yake ciki yace.
鈥淣a'am鈥�.
Zuwa yanzu kam Barrister ya gane tabbas Dr yana cikin yanayin matsi domin muryasa kadai ta fallasa halin da yake ciki.
Wani irin murmushin dake tare da manufofi Barrister yayi kana a hankali yace.
鈥淢eke damunka?".
鈥淏abu鈥�.
Ya kuma basa amsa a takaice.
鈥淭oh Jannart ce bata da lfy鈥�.
Ya kuma tambaya cikin hikimarsu ta Lawyers.
Cikin sakin shesshe茩an kukan can 茩asan ma茩oshinsa da dannesa da makararriyar jarumtarsa yace.
鈥淭ana lfy鈥�.
Murmushi Barrister ya kumayi kana yace.
鈥淭o ko dai itace tayi maka wani laifin".
Cikin kufular da bai san yanada itaba yace.
鈥淓h wai bata sona鈥�.
Da sauri Barrister yace.
鈥淪ubahallahi gaya min me tayi maka in Sha Allah kuma zanyi mata mgn kuma inada ya茩inin bazata 茩araba鈥�.
Sai lokacin ya dawo cikin nitsuwa ka蓷an a hankali yace.
鈥淏ata son shan mgni kuma bata son allura, gashi jikinta ya tashi bata son cin abinci, sai tayi ta guduna, banaaaa soooooohhh鈥�.
Yaja 茩arshen mgnar can 茩asan ma茩oshinsa kana hawaye na kwaranya.
Murmushin 茩eta Barrister ya saki cike da jin dadi tabbas yasan tarkonsa ya kama kurciya.
A fili kuma sai cewa yayi.
鈥淜ayi ha茩uri in Sha Allah zan mata mgn kuma zata bari鈥�.
Tamkar yaro 茩aramin haka ya gya蓷a kansa.
Ajiyan zuciya Barrister ya sauke kana a hankali yace.
鈥淒ama na kiraka ne in shaida maka Azeez yace in Sha Allah jibi jumma'a zai zo muku yaga jikin Jannart din in ka amince tun randa kuka ha蓷u yake matsimin zaizo na dai 茩i amincewa sabida ban san ra'ayinka ba鈥�.
Cikin sanyi yace.
鈥淎llah ya kaimu, zan tura maka address namu ka tura masa鈥�.
Da sauri yace.
鈥淎'a na tura masa number ka zai kiraka鈥�.
鈥淥k鈥�. Daga nan sukayi sallama.
Meda wayar yayi cikin aljuhunsa kana ya mi茩e tsaye,
idanu ya zubawa 茩ofar 蓷akin nata,
yanaji kamar tunaninsa na hautsinewa.
Kwaffa yayi tare da juyawa ya nufi woje a kasalance ya shiga motarsa yaja ya bar gidan.
European medical center Mascow.
A karo na barkatai Dr Sulaiman ya kuma kallon Dr Rayyern da idanunsa sukayi lu-lu kana fuskarsa tayi jazir.
So yake yayi matsa tsiya to Amman kansu ya 蓷auki zafin aikin da sukeyi.
Domin tun tara na safe da suka shiga har yanzu biyu saura basu fitoba.
Biyu da kwata dai-dai suka fito a jere.
Daga nan 蓷an masallacin dake gefensu suka, shiga sukayi salla kana suka fito cikin yanayin alamun yunwa da gajiya.
Cikin sanyi ya juyo ya kalli Dr Imran dake gefen Dr Sulaiman.
Gajiyayyun idanunsa ya zuba musu jin abinda suka ha蓷a baki wurin cewa.
鈥淒acta wai meke damunka ne?鈥�.
Cikin kauda kai yace.
鈥淎binda yake damunku鈥�.
Da sauri Dr Sulaiman yace.
鈥淵a zakace haka yanayinmu ya banbata da naka.
Kalli yadda idanunka suke a kumbure ga fuskarka tayi jazir alamun ka kwana kuka ne.
Please Dr Rayyern tell me true鈥�.
Wani irin sassayan tsaki yaja tare juyawa ya nufi. Motarsa baice musu komaiba dan yasan Sulaiman ba mutuncine da shi ba yanzu zai kwance masa wondo a kasuwa.
Leffe cafe ya wuce kai tsaye, sam bayajin sha'awan cin komai duk da masifeffiyar yunwar dake zagularshi wacce itace kuma ta taimaka mishi wurin kashe kaifin azabebben sha'awar dake wujujjugashi.
Sheey yaja numfashi sabida sanyin dake ratsashi.
A hankali ya shiga ciki bayan yayi parking.
Coffee mai zafi kawai ya rin茩a zu茩a ba sassauci har saida ya cika cikinsa da ruwan kana yaji sanyin ya ragun masa.
Kana kuma kaifin yunwarsa ta mutu.
Sai uku da kwata ya bar wurin yana shiga asibitin sukayi sallan la'asar.
Daga nan suka koma aikin su na gaba wanda zai kaisu karfe biyar.
Ethiopia Addis Ababa.
Riyyam-nsra ne zaune gaban Mammy rike da waya a kunne cikin tsananin jin da蓷i yace.
鈥淎lhamdulliah Mamy kice mu fara shirin zuwa Nigeria nan kusa鈥�.
Daga can 蓷aya sashin cikin shakuwa Mamy tace.
鈥淎 sosai ma kam Riyyam-nsra dan in Sha Allah ranar jumma'a za'a kai kayan aure da sadaki kuna sai da ranar kuma kafin Azumi za'ayi komai鈥�.
鈥淲ayyo Mamy kice Hamma Ramadan da蓷i kamar ba mutuwa, jibi kenan fa, za'a kai ko鈥�.
鈥淚n sha Allah kuwa鈥�.
Cewar Mamy daga nan ya mikawa Mammynsa waya suka ci gaba da hira.
Russia Mascow.
A hankali ta bu蓷e kofar ta fito falon, sabida wani irin kishin ruwa da takeji.
Sa蓷ab-sa蓷ab haka take tafiya a hankali duk tasan da wuya in yana gidan.
A hankali ta sauke numfashi tare da wucewa kitchen kai tsaye, goran ruwa mara sanyi ta 蓷auka, tare da 蓳alle marfin, kana ta kafa baki sabida sosai takejin kishin,
Saida ta shanye rabin gorar kana, a hankali ta ajiyeshi kan fridge,
ido ta zuwa window'n kitchin tana mai kallon yanayin sararin samaniya da tayi dib alamun da yiwuwar a tsula musu sanyi harda dusan 茩an茩ara.
Jikin window ta matso tare da manna tafin hannunta jikin Glass din.
Ido ta lumshe a hankali tana mai tuno kalamansa.
鈥淐hocolete yafi min mace sau dubu鈥�.
Ta rasa manufarsu.
Wa zan tambaya ya min 茩arin bayani a kai.
Da sauri ta juya ta nufi falo sabida amsar da zuciyarta ta bata,
鈥淎unty Fauziyya D Sulaiman ta tabbatar zata faiyace mata zare da abawa鈥�.
Inda tabar wayarta a safiyar yau din ta zauna aiko tana nan.
Hannu tasa ta 蓷auka.
Tana 蓷agawa kuwa kiran Aunty Fa'iziyya na shigowa.
Cikin happy ta amsa kiran tare da cewa.
鈥淎ssalamu alaikum my Aunty yar halas ki 茩i ambato, wlh dama yanzu ke zan kira鈥�.
Cikin kulawa da mutuntaka Aunty Fauziyya tayi murmushi mai kama da dariya tare da cewa.
鈥淎yyah Jannart na nima kina raina kwana biyu bamuyi mgn ba, ya gida ya maigidanki ya sanyin Russia,鈥�.
Cikin happy tace.
鈥淜ai my Aunty duk ni 蓷aya toh duk komai lfy鈥�.
鈥淭oh kefa ya jikinki bai tashi dai kam ko kin fara shan mgninki鈥�.
鈥淎lhmadullilah da sauki, my Aunty nayi kewar aikina, eh zan fara鈥�.
Cikin sauke numfashi Aunty Fauziyya tace.
鈥淎ikin kima damu duk munyi missing naki, more especially nida Salman da Aysha lawal yanzu Asiya ce ke aikin tare da Salman kullum sai sunyi fa蓷a ita ta nuna mishi tafishi iyawa shi kuwa yace kin fita iyawa鈥�.
Murmushi mai sauti tayi tare da cewa.
鈥淚na nan dawowa verry soon鈥�.
鈥淚n mijinki ya yarda ko鈥�.
Cikin sauri tace.
鈥淶aima yarda shi ne ruwansa ma dani鈥�.
Sai kuma tayi saurin cewa.
鈥淵auwa my Aunty Ina da tambaya鈥�.
Wanda fadin hakan ne ya hana Aunty Fauziyya samun damar yi mata izina kan furucinta na shi mema ruwansa da ita.
Cikin nitsuwa da halin girma tace.
鈥淣a'am ina jinki my Jannart鈥�.
Numfashin shaka ta 蓷an sauke tare da gyara zamanta,
Jujjuya kanta tayi ta kalli gefen hagu da damanta kamar dai mai tsoron ko akwai wani a gefenta.
鈥淯humm ina sauraronki Jannart! Menene tambayar?鈥�.
A hankali tace.
鈥淯hummm yauwa dama ba wai...鈥�.
Sai kuma tayi shiru tana nazarin yadda zata furta kalmar鈥�.
鈥淒amaba wai me鈥�.
Aunty Fauziyya ta kuma tambayarta
Tare da daurawa da cewa.
鈥淛annart kada ki damu gaya min me kike son sani in Sha Allah zan sanar dake matu茩ar na sani鈥�.
Numfashi ta kuma fesarwa kana tayi 茩asa da murya tare da cewa.
鈥淯hum My Aunty wai kina Shan Chocolate kuwa鈥�.
Shiru Aunty Fauziyya tayi tana nazartar kalamanta wanda kuma a take ta tuno kwanaki suna mgn Jannart 蓷in ta ce mata mijinta bai damu da abinciba kullum chocolate ya bawa amanna'
To me take son sani, hakan data tuna ne yasa a hankali tace.
鈥淵ess ina ci鈥�.
Cikin jin dadi tace.
鈥淵auwa my Aunty to wai mace nada wani da蓷i nada banne?鈥�.
Anzo wurin Aunty Fauziyya ta fa蓷a a ranta a fili kuwa kai ta gya蓷a tare da cewa.
鈥淒adin na musamman ma kuwa musamman a wurin na miji, ke bakya cin chocolate ne?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淓h ni tun ina 茩arama Daddyna baya barina inci chocolate.
Amman my Aunty wai chocolate yafi mace da蓷i鈥�.
Da sauri Aunty Fauziyya tasa tafin hannunta ta rufe bakinta dan dariyar dake gab da kwabce mata,
Zuwa yanzu kuma ta fahimci Jannart abunka da kwakwalwar marubuciya mai cike da falsafa.
Cikin tausasawa tace.
鈥淲aya ce miki hakan?鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淎'a bani aka gayawa hakaba naji ana gayawa wani hakane a waya?鈥�.
鈥淲aya fa蓷i hakan?鈥�.
Ba tare data shiryawa amsaba taji bakinta yace.
鈥淣aan鈥�.
Da sauri Aunty Fauziyya tace.
鈥淲aye Kuma Naan鈥�.
Da sauri ta jujjuya kanta cikin yanayin sirrintawa musamman tuno mgnar sa na cewa meyasa bazata sirranta sirrin mijinta ba, a hankali tace.
鈥淲ani ma茩ocinmu ne matarsa 茩awata鈥�.
Tayi mgnar cikin waskewa da ganin bai dace ta fadi waye Naan 蓷inba, sai daifa ta mance da marubuciya take mgn.
Ita kuma Aunty Fauziyya ta gane sarai amman sai ta tayata sirranta sirrinta dan tasan Jannart bata ta蓳a yin 茩awaba a rayuwarta kana a hankali ta gyara zama tare da cewa.
鈥淎maryace matar tasa鈥�.
Da sauri tace.
鈥淏amaya sontama akayi musu auren鈥�.
Cikin hikima tace.
鈥淭oh suna kwana tarene,鈥�.
Cikin nauyin mgnar tace.
鈥淪au biyar kawai suka ta蓳a kwana daki 蓷aya鈥�.
Mi茩ewa Aunty Fauziyya tayi ta wuce bedroom 蓷in ta tare da cewa.
鈥淭oh ya ta蓳a kusantan tane?鈥�.
Shiru tayi alamun nazari.
鈥淗ello Jannart bakya jina鈥�.
鈥淎'a ina jinki鈥�.
鈥淣ace ya ta蓳a kusantan tane?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淎'a鈥�.
Tsaki taja tare da cewa,
鈥淭oh ita 茩awar taki macece kuwa?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淓h macece mana鈥�.
Cikin yanayin fa蓷a tace.
鈥淢una mace dai Jannart, mace zata yardane tayiwa mijinta ri茩on sakainar kashin da har zai kwatanta ta da chocolate da zai kasance tamkar ma蓷aci in an misaltashi da macce, anya kuwa Jannart kawar kin nan tasan me ake nufi da mace da zaman aure da kuma ha茩in miji akan mata da hakkin mace akan mijinta.
Shin nakashesshiyace bata da 茩irjin da zaija hankalin na miji ko mazaunan da zata iya gigitasa dasu.
Koka 茩azamace koko bata kasance masa mace mai kula da lamuransa bane鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淒uka ba haka bane my Aunty, shi ba ruwansa ne da ita sai dai in bata da lfy zai kula da ita, kuma shima in baida lfy yanada rakin narke mata bayason tayi nesa dashi. Kuma tace kwanakin duka sai ya rin茩a yi mata wasu irin abubuwa masu bada tsoro jiya kwana yayi yana kuka data gudu daga 蓷akinsa sabida yadda yake shige mata jiki kuma jiya har rantsewa yayi tayi wai yana sonta, ita kuma tana ce mishi bata sonshi鈥�.
Da sauri tace.
鈥淭oh Jannart kice mata ta nemi yafiyarsa domin ta kwana cikin fushin ubangiji da tsinuwar Mala'iku ki shaida mata mace ta gari bata gujewa bu茩atar mijinta shimfidarsa,
Sannan shawara mahimmiya ta tabbatar da soyayyarsa gareta ta gamsu da sonta da ya fa蓷awa cikinta tuni sai dai ta sashi a hanyar da zai san ita mai cikekken enci ce kafin ta sallamasa budurcinta, hakan kuma bazai faruba har sai in ta juye zuwa mace mai jan hankali ta gigitashi da surarta taja hankalinsa ta yadda zai gane kurensa a furucinsa kirsa, da kisisina, tsabta, shogowa, ki koya mata irin shogo蓳arki da ke taki halittacema.鈥�
Cikin wayon wai ta kauda hankali Aunty Fauziyya a kanta tace.
鈥淚nama ma蓷a mgnar ki in ta shigo zan saka mata taji鈥�.
Murmushi tayi tare daci gaba da koyar da ita dabarun jan hankali da gigita lafiyyan namiji da samarwa kai daraja.
Saida ku蓷inta suka karene suka 茩are wayar.
Sosai kuwa ta 蓷auki zazzafan darussan da anka koyar da ita.
Ido ta lumshe tare da fesar da numfashi,
da sauri tace
鈥淟aa Abba ma yayi ta kirana ashe鈥�.
Da sauri ta danna masa kira,
Bugu 蓷aya kuwa ana biyu ya amsa.
Cikin kulawa so 茩auna yace.
鈥淛annart ya gida ya jikinki鈥�.
Cikin jin dadi tace.
鈥淎lhamdullah Abbana jikina da sau茩i ina su Hafiz Ina Aunty Dija鈥�.
.鈥淒uk suna lfy, kina dai shan mgnin ki ko?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淓h Abba鈥�.
Dariya ya 蓷anyi tare da cewa.
鈥淎'a kam ban yardaba bakya sha, ai mijinki ya gaya min bakya son shan mgnin da cin abinci.鈥�
Da sauri tace.
鈥淭oh Abba zan kiyaye鈥�.
Cikin jin dadin sau茩in kanta yace.
鈥淵auwa 蓷iyata. Toh kuma meyasa kike gudunsa kawai dan zai baki mgni鈥�.
Da sauri ta jujjuya kai tamkar tana gabansa.
Kana a hankali tace.
鈥淎bba ni badan bada mgnin nake gudunsa ba, Shima irin Yah Junaid ne鈥�.
Cikin kauda kai da kunya duk da yasan ita bada wata manufa tayiba tunda yasan tabbas Jannart bata san cikekken rayuwan aureba dan a kife akabar rayuwarta,
Ba 茩awa ba amini ga tsaro gashi ko 蓷an abun social media nan saida ta fara zuwa aikine aka barta ta farin whatsApp kuma ko shima bata da group ko 蓷aya,
Bata karance-karance littatafai bare tasan wani abu an hana Mom sha茩uwa da ita, ta azo a gani,
Ita rayuwar ta zaman auren normal zamane.
Toh Amman Alhamdulillah ko shima baya son Dr Rayyern ya maida mishi ita bazawara tunda yana sane da shara蓷insu.
Haka yasa cikin sanyi yace.
鈥淜ada ki damu Jannart ai shi ba kamar Junaid bane,
Amman kada ki yarda dashi鈥�.
Ba tare da fahimtar sa ba kawai tace to.
Daga nan sukayi sallama.
Jin ana kiran sallan mangarib ne yasa ta mi茩a ta nufi 蓷akinta.
Shi kuwa Rayyern daga asibitin wani cafe ya Kuma zuwa yasha coffee kafin ya wuce masallacin.
Daga nanne kuma bai dawo ba saida akayi sallan isha.
Daga can ya biya ya saya musu abincin kamar yadda ya saba.
Takwas dai-dai ya shigo falon.
Shiru babu motsin komai kai kace babu mutum a gidan.
Cikin kasala ya rufe gajiyayyun idanunsa kana ya ajiye ledan kusa dana safiyar yau wanda yaga gashi bata ta蓳a shi ba,
juyowa yayi ya kalli 茩ofar 蓷akinta kana a hankali ya ta蓳e bakinsa sannan ya wuce bedroom 蓷insa.
A hankali ya fara zare kayan jikinsa kamar yadda ya saba.
Kafin ya shiga bathroom dagashi sai boxes.
Wanka yayi da ruwa mai zafi sosai.
Kana ya sako bathtub mai taushi.
Wani irin masifeffen gajiya, kasala, wahala, da bashin baccin daren jiya da baiyiba ne duk sukayi mishi taron dangi.
Karamin towel 蓷in dake hannunsa yasa ya tsane jikinsa.
Kana ya shafa mai da fesa turare a jikinsa.
A hankali yako zuwa gaban sip 蓷insa.
Wani towel sabo dal pink ya jawo.
Bathrobe din ya zare a jikinsa tare da sa茩alashi kana,
ya 蓷aura towel 蓷in.
A hankali ya juyo ya nufi gado.
Yana hamma ya zauna tare da rage hasken 蓷akin.
Cikin wani irin sanyi ya kwanta a kife rub yayi kan cikinsa tare dayin fuskar tausayi.
Lokacin 蓷aya bacci yayi awon gaba dashi.
Ita kuwa Jannart jin yunwa na kwakularta ne, yasata fitowa a hankali kitchin ta wuce.
Tupa da inabi ta 蓷i蓳o a plate kana ta dawo 蓷akinta. Kana ta 蓷ebi gumbunan da garukan dakan cokali 蓷a蓷蓷aya ta da masu da madarar ruwa, ya zama kamar fura da nono kai ta kafa ta shanye su tas. Kana taci gaba da cin inabin,
Tanaci kuwa ba jimawa tayi bacci.
Washe gari ranar al'hamis.
Zaune yake a falon cikin shirinsa na fita.
Ledodin ya zubawa idanu.
Wanda harda na yanzu da aka kawo musu.
Siraran idanunsa ya zubawa 茩ofar 蓷akin nata,
Kana yana mgnar zuciya.
鈥淯hummm bataci na jiyaba da safe da dareba sannan yanzuma gashi bata fitoba.鈥�
Hannunsa yasa bisa ledan magungunan ta da sauran alluranta biyu da anyi jiya in anyi yanzu an gamsu.
Gashi ba'a tsallakewa duk sauran ma sun zu蓳e yanzu sai an sake daga forko.鈥�
Kwaffa yayi kana a fili yace.
鈥淕ata da shegen tsoro da raki鈥�.
Kanshi ya jinjina kana ya mi茩e jiki a mace kitchin yaje plate da spoon ya 蓷auko yazo ya 蓷an zuba abinci sama-sama ya ci.
Kana ya koma kitchin chocolate nasa ya 蓷auka kwalba biyu kana ya fito ya nufi asibitin.
Dan yanzu aikin ya 蓷au zafi dan dudu wata biyu ne ya rage musu,
Sunci fiye da rabin lokacin su shiyasa yanzu ba sauki.
Ita kuwa Jannart sai kusan bayan azahar ta fito falon.
Tea ta ha蓷a mai kauri tasha tare da 蓷ebo inabi tazo ta konta a falon tanasha tana kallon tv.
Yoh inda sabo ai dama haka suke zama.
茦arfe shida dai-dai Suka fito asibitin.
Kai tsaye masallaci ya nufa kamar jiya.
Yana kan hanyarsa ne kiran Azeez ya shigo masa waya.
Ganin yadda aketa kira a kumane yasashi 蓷agawa kasan cewar yana amfani da true collar ganin sunansa ne ya gane wayene.
鈥淎ssalamu alakum鈥�.
Azeez yayi masa sallama cikin nitsuwa.
鈥淲a alaikassalam鈥�.
Ya amsa mishi ba yabo ba fallasa.
鈥淏arka da yamma dakta,鈥�.
鈥淏arka dai鈥�.
鈥淜ana mgna da Abduzeez idi Sale Dakata鈥�.
A gyatsine yace.
鈥淯humm鈥�.
Sabida harga Allah baya son jin sunan idi sale dakata.
Shi kuwa Azeez bai damuba sabida ya tsammaci hakan tunda yasan yadda sukayi dashi kwanannan.
A mutunce yace.
鈥淎bba Kabir ne ya bani number ka, in ba matsala in Allah ya kaimu gobe zan zo in duba Jannart da jiki鈥�.
Cikin sassautawa yace.
鈥淏a matsala Allah ya kaimu zan turoma address namu鈥�.
鈥淣gd matu茩a, da yaushe zan sameka a gida?鈥�.
A hankali yace.
鈥淏ayan sallan jumma'a鈥�.
鈥淥k sai nazo鈥�.
Daga nan sukayi sallama.
Kamar jiya karfe takwas dai-dai ya shigo falon.
A tsakiyar falon ya tsaya tare da zubawa tarin ledodin Restaurant's 蓷in idanu da alamu ko ta蓳asu batayi ba.
Ga magungunan na suma bata bi ta kansu ba.
A hankali ya sauke numfashi kana ya ajiye na yau 蓷in ma gefen na safen.
Kasan cewar yaci tun Restaurant din shiyasa bai tsaya ciba.
Net 蓷in shi ya fara kwancewa tun a falon.
Kafin ya isa bedroom 蓷insa kuwa tuni ya cire duk rigunansa,
Ido ya lumshe sabida wani irin fitinennen sanyin da ake fesa musu kamar mutum zai bushe.
Duk da yanayin son sanyinsa, sanyin yau na damunsa.
Bathroom ya wuce sabida bazai iya kwanciya baiyi wonkaba.
Ruwa mai 蓷an kare zafi ya ha蓷awa kansa ya fesa wonka,
kana ya fito.
Mai ya shafe gaba 蓷aya jikinsa dashi.
Tare da fesa Oud Ma'arup.
Wasu tattausan riga da wondo ya zaro orange color, sai ratsin fari-fari, wondon iya guiwa ne, sai yar rigar mara hannu.
Wani jaket mai kauri ya 蓷aura kan rigar.
Sawunshi ya zura cikin takalman dake gefensa.
Kana ya 蓷auki wayarsa ya fito.
Ita kuwa Jannart tun kafin a kira sallan mangarib tayi wonka, wanda hakan yasata gigicewa sabida masifar sanyin garin.
Hakan yasa hijabai biyu ta zira a jikinta kan zanin data 蓷aura a gugunta da nufin sai ta idar da salla tasa kayan bacci shiyasa ko riga babu a jikinta.
A haka tayi salla tanata karkarwa, gaba 蓷aya numfashin ta ya fara sauya fita da shiga.
Tun 蓷azu ta idar da sallan isha'i kuwa sai yanzu ta samu ta daure ta mi茩e tsaye ta nufi inda kayanta suke.
Cikin karkarwa ta zaro wani riga da wondo mai kauri fari 茩al sai ratsin orange color.
Shi kuwa Rayyern cikin nitsuwa ya nufi 蓷akinta.
Ranshi na gaya mishi da wuya in tana lfy, musamman in yayi duba da sanyin nan da ake tsulawa, shi mai lafiyar numfashi da 茩irjima yanajin babu da蓷i.
Ita kuwa Jannart kan gado ta ajiyesu kana ta dawo gaban dreesin meeror mai ta shafa wai ko zai rage mata sanyin azabtar da takeji.
Shyyyyhhh shine abinda ya fitar lokacin data shafa saasayan turaren a jikinta.
Duk kuma tayi hakan da hijaban a jikinta.
A hankali ya 蓷aura