Showing 72001 words to 75000 words out of 78257 words

Chapter 25 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

Umma kekkyawar tsohuwar ba fullatana ita kanta Jannart ta yarda ta kama da tsohuwar.
Cikin sanyi Umma tace.
鈥淜oda ace Kabiru bai gaya min komai wlh muddin na ganki kukazo tare tabbas shakka babu nasan ke 蓷iyar Zauna ce, na sani tabbas ke tsotso nace, domin ko makaho ya shafa fuskarki muddun ya ta蓳a shafa ta Zainaba to yasan ke 蓷iyartace, kamar taku ta wuce zaton mai zato鈥�.
Cikin zubda hawaye tace.
鈥淗aka Mammy da Abba na suke cemin, Abba na yace in Ina son kallon Mamana to in kalli kaina鈥�.
Cikin rawan murya ta 茩are mgnar, itama Umma murya na rawa tace.
鈥淪osai ma kuwa Jannart ko muryarki, ko tafiyarki ki gashin girarki, kai hatta yanayin cin abincinki irin na Zainaba ne, ko kwanciyarku, yanzu sai nake gani kamar itace kusa dani da cikinki nasan itama haka yayi mata, bazan yafewa Dr Lukman ba har gaban abadan鈥�.
Sai kuma duk suka fashe da kuka, aka rasa mai rarrashin wani cikinsu.
A haka tai bata labarin 茩uruciyar mahaifiyarta suna kuka.
Ranar dai haka sukayi kwanan zaune.
Washe gari duk dangi yan uwa da ma茩ota duk sukazo.
Kwanansu sai biyu a Gembu membila suka dawo.

Alhamdulillah rayuwa ta mu茩a komai na tafiya dai-dai.
Tuni cikin Jannart ya kai haihuwa Yau ko gobe. A koda yaushe ana tsammanin haihuwa.

Yau jumma'a tun safe, ta tashi haka nan dai sai take jin numfashin ta nayi mata nauyi.

Sai dai bata gayawa kowaba, dan abin ba wani damunta yayiba.

Rayyern kuwa yau Company ma ya tafi, shida Zakariyya.
Ramadan kuma ya tafi asibiti.
Dai-dai misalin 茩arfe 蓷aya, na rana sai kuma ta fara jin ciwon 茩irji da toshewar numfashin, musamman yanzu data sau茩o 茩asa.
Cikin kulawa Mammy ta kalleta tare da motsowa gareta, tana mai cewa.
鈥淛annart lfy kuwa!?鈥�. Tayi mgnar cikin tarin kulawa.
Cikin jan numfashin ta fuzgo mgnar tare da cewa.
鈥溒榠rjina nane yake ciwo, numfashina na toshewa鈥�.
Zeeyada ce rayi saurin kallon Raihana dake cewa.
鈥淭oshewa numfashin kuma Mammy mu tafi adibiti鈥�.
Tayi mgnar cikin sanin makamar aiki da yake Nurse a yanzu dan ta gama karatunta.
Dai-dai lokacin kuma Mamy ta iso.
Ganin yadda Jannart 蓷in ke ha蓷a zufa ne uku-uku ga numfashin dake hauhawa, yasa Mammy dannawa Zakariyya Kira,
Da sassarfa ya fito tare da cewa.
鈥淣a'am Mammy鈥�.
Cike da ki蓷ima tace.
鈥淢u tafi asibiti Mamyn Ramadan kamata mu tafi, Jannart ko dai na茩uda ne?鈥�.
Ta 茩are mgnar da tambaya suna 蓷agata suka tallabeta, domin gaba 蓷aya numfashin yana sama.
Riyyam-nsra kuwa da gudu ya kawo mota har bakin baranda.
Haka yasa suna fitowa, suka shiga motar.
Cikin fizgo mgnar tace.
鈥淢ammy numfashinne kawai ke 蓷auke wa.
Jin hakane yasa Mammy saurin shiga gefenta.
Hakama Mamy Shi kuwa Riyyam-nsra yaja mota, da gudu ya bar gidan ya nufi Mainasara hospital.

Raihana kuwa da sauri ta 蓷auki wayarta, Ramadan ta kira yana 蓷agawa tace.
鈥淗ello Honey Aunty Jannart ba lfy, suna zuwa asibiti, numfashin ta ke 蓷auke kuma tace 茩irjinta na ciwo鈥�.
Cike da tsoro Ramadan dake tsaye gaban Dr Khairat Hamza Ibrahim yace.
鈥淪ubahanallah gama nan Dr Khairat, bari in gaya mata a shirya komai kafin su iso, to amman ko na na茩uda ne?鈥�.
Da sauri tace.
鈥淎'a numfashin tanefa ke yankewa Honey ku dubata da wuri鈥�.
Ta 茩are mgnar kamar zatayi kuka.
Zeeyada kuwa shiru tayi cike da tsoron al amarin ciki da haihuwa.

Dr Rayyern kuwa a can Company.
Da 茩arfi ya rumtse 茩wayar idanunsa tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un鈥�.
Sabida wani irin masifeffen tsinkewan zuciya 蓷aya rufesa a take.

Shi shi kuwa Ramadan a take yayiwa Dr Khairat bayanin abinda ke faruwa.
Jin haka yasa da sassarfa ta juya ta nufi Emargency nan take tasa aka shirya komai.

Tana fitowa kuwa suna isa,
Nan take aka shiga da ita ana shiga kuma ana 蓷aurata kan gadon, tayi saurin ri茩o hannun Mamy dai-dai lokacin da taji wani irin masifeffen jini ya 蓳allo mata da 茩arfi.
Dai-dai lokacin kuma numfashin yayi sama yayi ya dawo 茩asa ya tsaya c!!!!


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k鈥檃mshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan鈥檃dam akan komai musamman lokacin da mace take mu鈥檃malar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha鈥檃wa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni鈥檌ma wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni鈥檌ma suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni鈥檌mar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu茩ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba 茩anana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya ku蓷inki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai 茩ananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a 蓳atamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk 茩asar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune馃馃徎sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA



By
*GARKUWAR MARUBUTA*
1/6/22, 04:01 - Auntyn: Inada labari na musamman
Wanda nake son in rubuta in Allah yaso ya yarda ya bani aron rai da lfy da dama.
Idan na gama TUBALI.
Zafin labarin kan sani inji Tamkar in aje TUBALI na fara rubutashi da蓷in lbrin ke sani inji sam TUBALI ba velai labarin *FATTANAH* labari ne da ke sani karsashi, shau茩in jin son yin typing babu 茩a茩茩autawa domin littafin na dabanne.

*GARKUWA SABON SALO*
Inkiya a larabce
*FATTANA*
A fullance kuwa
*MOH ALLAH WUJI FUR茒ATA*

Kai da jin sunan labarin da inkiyoyinsa da la茩abinsa ma kasan shi na musamman ne.

Labari ne mai cike da abubuwa na musamman.
Msu tarin rikitarwa, al'ajabi, matsalar kasarmu kalubale masautu.
Taraddadin rayuwa, tsaka mai wuya, tsubucewar dama da samunta,
Nesanta da kusanta, tausayi, kuka, dariya, barkwamci, iko, isa, mallaka, kasaita, samu, rashi, 茩ulle-茩ulle. Kekkyawan ilimin addini, da aiki dashi, fasadi, zalumci, shirka da sakamonta, kalubalen 蓷alibai ga Malami, matsalar Garkuwa da mutane, yadda ya kamata gomnati da jami'an tsaro da masarautun gargajiya su juyo kan lamarin bindiga da蓷i.
Zazzafar soyayya mai kekkyawan tubalin raino a 蓳oye!!!.
Ya Salam Labarin *FATTANAH* ya rusa min tunanin da nake cewa bazan sake wani littafi kamar GARKUWA ba sai gashi in second's Allah ya buda min tunanin da hasashena na harhado matsalar *茦ASATA*. Rigimemmiyar 蓷aliba maisa ciwon kai. Zazzafan malami maisa hanjin cikin 蓷alibai ka蓷awa, waito yaya wannan taraiyar zata kasance?.
Wallahi ban ta蓳ayin littafi kamar FATTANAH ba, tabbas naso GARKUWA amman FATTANAH ya turesa gefe.

Amman sai dai kuwa kusan wani Abu kuwa!?.
Ina gama Tubali zan fara typing nasa.
Amman ni da fara posting. In Sha Allah sai bayan sallan azumi in Allah ya kaimu lokacin bisa rai da lfy... Allah ya kaimu lokacin bisa rai da lfy da salama da kwanciyar hankali.... Amin Amin Ameeeeeeen ya rabbil izzati.


Ya tsaya cak, sai wani irin masifeffen nishi da yun茩uri mai 茩arfi daga sako kan Baby waje.
Ganin hakane yasa Dr Khairat sauri matsota cike da mamakin ikon Allah haihuwa babu na茩uda sai sako kan yaro kawai.
Cikin kulawa dawa gabanta.
Tare da yiwa sauran Nurses 蓷in alamun su matso mata da kayan aikin.
Mamy kuwa cikin tsananin tausayawa da ki蓷ima dan ita bata ta蓳a haihuwa ba, bata kuma ta蓳a ganin inda ake haihuwar ba sai yau.
Tafin hannunta tasa bisa goshinta da zufa yake ziraro mata tamkar wacce akayiwa sirace da tafasasshen ruwa.

Jikin tsananin wahala ta saki wani irin 茩a茩茩arfan nishi mai gigitarwa.

鈥淵araaray! yaray!! Enyararay!!!鈥�. Haka kukan Jaririyar ya cika illahirin yankin da kara蓷i.

Wani irin sassayan numfashi Jannart taka da 茩arfi tare da meda kanta ta kwanta tana maiji azabebben ra蓷a蓷i a 茩asanta inda Babu ta ratsa ta fito.
Dr Khairat kuwa cikin tsananin jin dadi ta amshi babyn.
Mamy kuwa wani irin murmushi mai cike da tarin farin ciki, salama, jin da蓷i, ta ruggume Jannart tare da cewa.
鈥淎lhamdulillah sannu 蓷iyata, masha ALLAH, Allah mun gode maka鈥�.

Mammy kuwa a waje jiyo kukan babyn ne ya sata juyowa ta kalli Riyyam-nsra daya zazzaro idanu waje yana kallonta.
Cikin tarin jin da蓷i tace.
鈥淎lhamdulillah ta sau茩a, masha Allah, Allah mun gode maka鈥�.

Cikin tsananin jin dadi Riyyam-nsra ya fara wani irin rawa mai cike da armashi yana jujjuya 茩ugu yana cewa.
鈥淵ess! Alhamdulillah yau gidanmu ne da baby, dan Allah Mammy ku barni in yuwa Hamma Rayyern al'bishir鈥�.
Ya 茩are mgnar yana zaro wayarsa.
Da sauri Mammy ta ri茩o hannunsa tare da cewa.
鈥淜ai da Allah Malam ka nitsu, sai an fito da ita tukun".
Cikin tura baki ya kalli yace.
鈥淭oh ni dai dan Allah a bari nine in gaya mishi鈥�.
Kai ta gya蓷a masa tana mai gyara tsuwarta.

Shi kuwa Rayyern a can Company, kife kansa yayi a kan table 蓷in dake gabansa.
Wani irin bugawa da zuciyarsa keyine ya sashi rumtse idanunshi da 茩arfi,
Can kuma sai yaji zuciyar tasa, ta fara sakewa tana bu蓷ewa, haka nan sai yakejin wani irin ras-sar zuciyar na amsar wani cikekken yanayi mai tafe da farin ciki.
A hankali kuma ya dena jin bugun da takeyi.
Sai dai still har yanzu ya kasa, koda 蓷agowa ne.

Ramadan da yanzu ya fito daga 蓷an falon wanda su kuma suna can cikine, ido ya zubawa Mammy yana cewa.
鈥淎lhamdulillah Mammy ta haihuwa lfy mun samu 蓷aya mace, amman kuma har yanzu mabiyiya bata fa蓷oba.鈥�

Da sauri Mammy tace.
鈥淗ar yanzu?鈥�.
Sai kuma du suka kalli 茩ofar 蓷akin.
Jiyo wani sabon kukan jaririn.
Mamy kuwa da gudu ta fito tana cewa.
鈥淎llah mai iko, Adda Aicha wlh tagwaye muka samu mace da namiji鈥�.
Wani irin tsalle mai cike da jin dadi Riyyam-nsra yayi tare da cewa.
鈥淵esss an sami Zakariyya da Zaiton kenan.
Ya salam suna macece babba, taga ta kanta da gorin girma鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷aya cikin jin da蓷i.
Suka zauna suna mai farin ciki.

A can ciki kuwa, yaron na fa蓷owa mabiyiya ta biyo baya.
Cikin sau茩e numfashi Jannart tace.
鈥淎lhamdulillah Dr yanzu dai kam sun 茩are ko? Naji da蓷i, bacci ma nakeji鈥�.
Cikin kula Dr Khairat tace.
鈥淢asha Allah sun 茩are, bari a gyara ku, yanzu kuwa.鈥�

Cikin abinda bai wuce awa 蓷aya ba kuwa, aka gyara yara fes, dasu cikin kayakin 茩ungiyar taimakon gaggawan da suke dashi, aka 蓷auko aka kimtsa yara gwanin ban sha'awa.
Kana itama ta shiga aka bathroom nasu, da taimakon Dr Khairat tayi wanka ta fito ras, gwanin kyau.
A hankali ta saketa bayan sun fito, cikin kula tace.
鈥淶aki iya tsayuwa鈥�.
Ka ta jinjina mata tare da matsawa gefe ta tsaya tana 蓷an haki tace.
鈥淓h zan iya harda tafiya ma, kawai dai inajin cikin cikina kamar ba hanci shamfayau kamar an yashe min cikin鈥�.
Murmushi tayi tare da cewa.
鈥淵oh ba dole kiji shamfayau ba, yara biyu da 茩aninsu mabiyiya sun fito ai dole kiji haka鈥�.
Ta 茩are mgnar tana kamo hannunta suka nufi waje.

Suna fitowa falon Nurse dake ri茩e da yaran suma suka mi茩e.


A tare suka fito, suna fitowa.
Mammy tayi saurin ruggume Jannart 蓷in tare da ri茩eta da kyau tana cewa.
鈥淎lhamdulillah 蓷iyata, Riyyam-nsra maza kawo mota鈥�.
Shi kuwa Riyyam-nsra tuni ya amshi 蓷a na mijin.
Dai-dai lokacin kuma Zaiton ta iso wurin da sauri itama ta amshi ya macen, tana cewa.
鈥淵a salam mai kama dani鈥�.
Cike da mamaki Mammy ke kallonta tana cewa.
鈥淭oh ke waya gaya miki鈥�.
Cikin jin dadin tace.
鈥淎unty Raihana ce ta gaya min kuna asibiti, to ni kuma dama nazo awu鈥�.
Ta 茩are mgnar tana matso Mammy tare da cewa.
鈥淢ammy kalli Allah dani take kama鈥�.
Le茩a fuskar babyn Mammy tayi tare da cewa.
鈥淲allahi kuwa鈥�.
Shi kuwa Riyyam-nsra cikin dariya yace.
鈥淭oh Alhamdulillah dai ni dani yake kama鈥�.
Cikin dariya Zaiton tace.
鈥淭oh ai kai dama kana kama da Hamma Rayyern shiyasa鈥�.
Da sauri Mamy ta kar蓳i na hannun Riyyam-nsra 蓷in tana cewa.
鈥淲allahi kuwa鈥�.

鈥淜ai Riyyam-nsra kaje ka kawo mota鈥�.
Mammy ta fa蓷a tana 茩ara ri茩e Jannart suna tafiya.

Ramadan kuwa baki ya 蓷an kwa蓳e tare da cewa.
鈥淥h toni wazai haifa min mai kama sani?鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra yace.
鈥淚n sha Allah mai kama da kai Zeeyada zata haifa鈥�.
Da sauri Zaiton tace.
鈥淣ima haka鈥�.
Cikin dariya Mamy tace.
鈥淥h ikon Allah yaran zamani鈥�.
Daga nan suka shiga mota.

Mammy da Jannart a motar Riyyam-nsra.
Zaiton da Mamy a motar Ramadan.

Suna isa gida anata shirin tafiya sallan jumma'a.
Shiyasa basuma samu Baba Mau蓷o da Abba ba.

Suna shiga Raihana ta amshi babyn hannun Zaiton tare da cewa.
鈥淲ow masha Allah".
Zeeyada kuwa na hannun Mamy ta amsa, sai kuma ta kalli Riyyam-nsra cikin jin dadi tace.
鈥淟aaa da kai yake kama鈥�.
Kai ya jinjina cike da jin da蓷i.

Mamy kuwa kitchen ta wuce, dan fara aikin mai jego.

Mammy kuwa tana ri茩e da ita suka haura sama.
Suna shiga ta sake ha蓷a mata wani ruwan wonka, kana ta shiga tayi, tana fitowa ta kimtsa cikin wata tattausar atamfa riga da zani, ta fito cas da ita gwanin kyau ta dawo asalin Jannart 蓷inta.
A hankali ta zauna bakin gado tana lumshe idanunta.

Mammy kuwa da sauri tace.
鈥淜asa ki kwanta bari in kawo miki tea kisha鈥�.
Kai ta gya蓷a mata domin ita kanta tasan tana jin yunwa.

A can 茩asa kuwa, Ramadan da Riyyam-nsra duk shirin masallaci sukayi kana suka fita suka tafi.

Mamy kuwa wani irin dad蓷an 茩ashin masu jego tayiwa Jannart mai masifeffen 茩amshi da yaji.

Sai wani irin tururi yakeyi mai cike da da蓷i.
Juyawa tayi a kula, tare da 蓷aurawa kan tire.
Sai Kuma ta daura filas 蓷in tafasasshen tea da yaji citta da kanumfari da na'a-na'a.
Dai-dai lokacin kuma Mammy ta shigi kitchen din.
Mi茩a mata tiran tayi.
Da sauri ta amsa tana mai 蓷aura 蓷an babban cup 蓷in data 蓷auka, kana ta juya ta koma sama.

Ita kuwa Mamy ruwan wonkan jariran ta ha蓷o da sauri ta dawo falon.
Kana ta amshi ya mace, tare da farayi mata wanka tana cewa.
鈥淵auwa Zaiton haura sama ki amso kayansu鈥�.

Da sauri Zaiton ta mi茩a tare da cewa.
鈥淭o".

Zeeyada da Raihana kuwa kusa da Mamy suka zauna.

A can sama kuwa, jin sauke numfashi Jannart ta sha茩i dadda蓷an tururin da gashin tukinyar da Mamy tayi mata.
Cup 蓷in kakkauran tea din da Mammy ta ha蓷a mata.

Shigowa Zaiton ne yasasu juyowa.
鈥淚na kayan babyn鈥�.
Ta 茩are mgnar tana kallon Jannart.
Durowar ta nuna mata da yatsa, da sauri kuwa ta bu蓷e.
鈥淲ow masha Allah鈥�.
Zaiton tace lokacin da taka yadda aka jera zafafan kayan yara masu masifar kyau da sada da taushi kab gefen an cikasa da kayan yara.
Wasu tattausan kayan sanyin ta 蓷auka masu Pink panther color and white, masu ha蓷e da Safar kafa da hannu da hula, da 蓷an abin ri茩ewa.

鈥淓hyeh wannan kam dama kun san yan biyune kenan鈥�.
Murmushi Jannart tayi tare da cewa.
鈥淗aka dai naga Yayanki komai bibbiyu yake saya, amman ni ban saniba鈥�.
Murmushi Mammy tayi a ranta tace.
鈥淯humm Likita kenan Rayyern zurfin ciki鈥�.
A fili kuwa cewa tayi.
鈥淢aza kici鈥�.
Ita kuwa Zaiton tuni ta fita.

Idonta ta lumshe sabida 蓷an蓷anon naman da taji.
Haka yasa ta gyara zamanta, tanaci tana korawa da ruwan zafi.

A hankali tayi gyatsa tare da cewa.
鈥淢ammy na 茩oshi鈥�.
Cikin tsare fuska tace.
鈥淜i cinye tas ki bani kwanuka in fita dasu鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淐ikin ya cika鈥�.
Cikin bada umarni Mammy tace.
鈥淜ifa cinye nace".
Ganin yadda Mammyn ta tsareta da idone, yasa, taci gaba daci.
Haka ta cinye naman kan ta shanye tea.
Din ai kuwa a take wani zufa ya karyo mata.
鈥淵auwa yanzu naga alamun kin 茩oshi".
Mammy ta fa蓷i tana tattare kwanukan ta fita.

A falon kuwa tuni Mamy tayiwa yaran wonka ta kimtsa su.
Sai wani irin masifeffen 茩amshi sukeyi.

Haka yasa ta bawa Raihana da Zeeyada suka kaisu sama.

Suna shiga Mammy na fita, murmushi tayi tare da cewa.
鈥淜u duk kun gigice kan wannan munanan 拼a拼an naku鈥�.
Cikin dariya Raihana tace.
鈥淯hm Mammy ai naga ke ta uwar kawai kikeyi鈥�.
Dariya tai tana fita tace.
鈥淥hoh kowa 蓷an sa ya sani鈥�.

Suna shiga Jannart tai murmushi tana kallonsu jin suna ha蓷a baki wurin ce mata sannu da kuma mi茩a mata yaran.
Kai ta 蓷an jingina jikin gado tace.
鈥淏acci nakeji鈥�.
Da sauri Raihana tace.
鈥淜i ha茩uri my Aunty rikesu ki gansu鈥�.
Cikin kawaici tace.
鈥淣ifa bacci zanyi鈥�.
Cikin Kekkyawar mu'amala sukace to.
Hakane yasa suka kwantar da yaran kusa da ita, kana Raihana tace.
鈥淶eeyada muje mu barta tayi bacci."

To tace kana suka fita.

Su Riyyam-nsra kuwa suna fita dan tafiya masallaci.

Riyyam-nsra ya kira Rayyern.
鈥淗amma Rayyern kana inane?鈥�.
Cikn sanyi yaci gaba da tu茩in tare da cewa.
鈥淢asallaci zanje, na isoma鈥�.
Da sauri yace.
鈥淲anne masallacin".

鈥淎l'fur茩an鈥�. Ya bashi.

鈥淥k to nina gani nan in munan bayanka鈥�.

Fakin yayi yana kallon motarsu ta cikin madubin.
A hankali ya fito cikin motar tare da kallon Riyyam-nsra daya nufosa fuska cike da farin ciki.

鈥淵a akayi鈥�. Yace yana rufe motarsa.
Cikin jin dadi yace.
鈥淎l'bishirinka Hamma Rayyern鈥�.
Da sauri ya juyo yana kallonsa, sai ya kuma kalli Ramadan da shima yake murmushi cikin sauri yace.
鈥淕oro, Jannart ta haihu!?鈥�.
Yayi tambayar cikin tsananin zumu蓷i da fata da alamun shine abinda kawai yake ganin za'ayi masa albishir.
Cikin dariya Riyyam-nsra yace.
鈥淓h Alhamdulillah my Aunty ta haihu lfy har mun dawo gida鈥�.
Cikin tsananin mamaki sukabi Hamman nasu da kallo, ganin ya tafi 茩asa yayi sujjada a gefen titin.
Cike da happy Riyyam-nsra yace.
鈥淜ayi sujjada kam da kyau Hamma Rayyern domin yan biyu ma Allah ya bamu mace da na miji鈥�.
Jin wannan abu yayi masifar sashi farin ciki.
Haka yasa cikin tsananin jin dadi ya taso tsaye.
Ha蓷esu yayi duka biyu ya ruggume yayinda tuni hawayen jin dadi ke kwaranyo masa, murya na rawa yace.
鈥淎lhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Rana kamar yau a wannan masallaci a wannan wurin acikin wannan motar Barrister yace ya bani Jannart a lokacin kallon mahaukaci nayi masa, ashe yamin dukkan gatan duniya ne, gashi kuma yau a dai-dai wurin akamin albishir da yara biyu daga Jannart鈥�.
Jin an tada i茩amane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login