Showing 39001 words to 42000 words out of 78257 words

Chapter 14 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

Mamy ta kamo hannunta tare da cewa.
鈥淪annu ko, muje waje鈥�.
Cikin ha蓷a zufa suka fito dinning area,
numfashin ta fara sau茩ewa tare, da danne yun茩urin dake taso mata, amman ina abin yaci tura, kasan cewar hannu Mamy da 蓷an 茩arnin ai yun茩urin takeyi har jikinta na rawa tuni hawaye da zufa suke zubo mata dan yun茩urin ya茩i barinta,
cikin azaba tace.
鈥淢amy ki wonke hannunki 茩arnin kwai鈥�.

Da sauri Mamy ta saketa ta juya tana wonke hannun tare da cewa.
鈥淎llah sarki, kiyi ha茩uri Jannart am na cuceki, kiyi ha茩uri鈥�.
Cikin hawala ta fara maida numfashin tare da cewa.
鈥淎'a Mamy ba komai, nima bansan meyasaba naketa amai ni dai 茩arnin kwai baya sani amai fa鈥�.
Kamota tayi tare da cewa.
鈥淢uje falo, ai dama dole ki samu sauye-sauyen abubuwa, sai kuma in kinyi sa'a in ya rika zaki koma dai-dai sannu ko Jannart鈥�.
Ta kare mgnar tana ajiyeta kan 3 str.
Da sauri ta kwanta sabida jirin da yawan kakarin ya jaza mata, lumshe idanunta tayi tare da fara sau茩e numfashi.
Gyara mata kwanciyar Mamy tayi tare da cewa.
鈥淏anda zuwa kitchen na yafe, sam bana son tayin aikin ki bari zanyi komai dama wannan aiki nane鈥�.
Ita dai Jannart shiru tayi sai zufan dake keto mata.

Ganin ta nitsune yasa Mamy komawa taci gaba da aikinta.

茦arfe takwas da rabi Ramadan ya sau茩o cikin shirin fita, zama sukayi a dinning table.
Amman duk yadda akayi taci abinci sam ta gaza, haka nan takejin bata son komai sai kunun nan, haka yasa shi ka蓷ai tasha.
Bayan sun gamane shi ya fita, su kuma suka dawo falo.

Rayyern kuwa A companyn suka samu Usman PA.
Dadi sosai Abba da Rayyern 蓷in suke ciki ganin tarin ci gaba da kuma yadda hada-hadar ma'aikata da kuma yan kasuwan ke tafiya, kai Rayyern ya jinjina ganin yadda aketa cika manyan tirelili da kayyakin masarufi, wanda kasuwanni zai je, da kuma wasu jihohin wasu motocinma har 茩asashen ma茩otanmu kamarsu Niger, Kamaru, Chadi. Zasu nausa.

Sune basu bar cikin campanyn ba sai 茩arfe biyu saura kwata, tuni anata hu蓷uba a masallatai wasuma sunyi salla.

Suna cikin mota ne ya kira Ramadan.
鈥淣i kam kunyi mgn dasu Riyyam-nsra kuwa?鈥�.

鈥淓h Hamma Rayyern muyi mgn dasu kafin su taso鈥�.

鈥淭oh Allah ya kawosu lfy, kada kayi nisa zamu je Airport yanzu kana ina?鈥�.

鈥淚na asibitine鈥�.

Daga nan suka kayi sallama.

Shi kuwa Rayyern a hankali yake nazartan Abba da tun jiya ya kula dashi, time to time yana dafe 茩ahon zuciyarsa alamun yana jin wani abune.
Cikin kulawa yace.
鈥淎bba meke damunka ne?鈥�.
Ajiyan zuciya yaja tare da cewa.
鈥淏a komai kawai dai ina yawan jin tsinkewan zuciya ne, tun shekaran jiya bansan me yasaba鈥�.

Da sauri yace.
鈥淭oh sai munyi salla mu wuce, pharmacy in gwada bp'nka鈥�.
Daga nan dai suka wuce masallaci.

A gida kuwa dai-dai lokacin Barrister Kabeer ya sau茩e Aunty Dijat dasu Hafeez a 茩ofar gidansu Rayyern 蓷in kana, yace.
鈥淵auwa to ku, shiga ni zan wuce masallaci, sai an idar zan taho,鈥�.
Ai tuni Hafeez da Hafiza kam sunyi cikin gidan.

鈥淭o Allah ya kiyaye hanya鈥�.
Aunty Dijat tace, tare da bin bayan yaran.
Shi kuwa jam motar yayi ya fita, dan ganin Ari na tsaye alamun shima fita zaiyi, yasa suka tafi tare.

Da sauri Jannart ta mi茩e tsaye tare da cewa.
鈥淟aaaa Allah sarki Hafeez Hafiza鈥�.
Sai kuma ta bu蓷e musu hannu tare da nufarsu.
Aifa da gudu suka fa蓷a jikinta, suna dariya cike da jin dadi suke cewa.
鈥渋 miss u so much Aunty Jannart鈥�.

鈥淢iss you to鈥�. Tace tana sakesu da sauri ganin Aunty Dijat da yanzu ta shigo.
Mamy kuwa ido ta zuba musu tana murmushi.

鈥淎llah sarki Aunty na, Ina kewarki, kai yau naji da蓷i na Mamy ga Aunty Dijat matar Abba na da yaransa鈥�.
Cikin karramawa Mamy tace.
鈥淢asha Allah, sannunku da zuwa ku iso, marhabin lale da zuwa鈥�.
Ita kam Aunty Dijat sai kallon Jannart take cike da so.
Zama sukayi bisa kujeru gaba 蓷aya Hafiza ta kanainayeta, sai tsalle takeyi.

Mamy kuwa dinnin area ta nufa, Fridge ta bu蓷e tare da 蓷ebo musu, kayan sannu da zuwa.

A gaban Aunty Dijat ta ajiye, cike da kulawa tace.
鈥淏issmillah, yau kam Barrister ya cika mana al茩awarin鈥�.
Cikin sakin fuska suka gaisa suna ta yabon sauyawar Jannart.

Kana suka sha ruwa.
Hafeez kuwa baisha komaiba, cikin kulawa Jannart ta mi茩a mishi Appul tare da cewa.
鈥淕a mutuminka".
Kai ya jujjuya tare da cewa.
鈥淯hum鈥�.

鈥淭o me kakeso?鈥�.
Da sauri yace.
鈥淎unty Jannart kiyi mana a logoi-logoi鈥�.
Dariya mai sauti tayi tare da cewa.
鈥淜ace muyi hana baba tashi鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷ayansu.
Mamy kuwa cewa tayi.
鈥淎i kuwa kam bari inyi wata 茩il kema kici,鈥�.
Da sauri tace.
鈥淎'a Mamy zanyi mana kekam ki huta鈥�.

Hannunta Hafiza ta fara ja tana cewa su tafi.

Cikin Fa蓷a Aunty Dijat tace.
鈥淜a da Allah ki nitsu ku barmu, mu gaisa shegen iyayi鈥�.
Kwa蓳e fuska Hafiza tayi alamun zatasa kuka, haka yasa Jannart kamo hannunta da sauri tare da cewa.
鈥淎yyah my Aunty ki barmu, zo mu tafi鈥�.

Daga nan suka wuce kitchen din.

Sauri-sauri ta ha蓷a komai na a hana baba tashin.

Ta sannan ta fara, tuya.
A 蓷igon forko da 茩amshin ya bugeta, tayi saurin juyawa, tare da toshe hancinta.
Tuni yun茩uri ya taso.

Jin yadda 茩amshin ke 茩ara rufetane, yasa tayi maza ta fito.
Da sauri Mamy ta mi茩e tana cewa.
鈥淪ubahallahi Jannart aman kuma?鈥�.
Ina ba mgn sai amai take zugawa, a duk kunun da tasha take keleyar dashi.
Tanayi harda sha茩uwa.

A tare Aunty Dijat da Mamy suka iso.

Hafeez kuwa da sauri ya kashe gas 蓷in.
Kana suka fito, sannu suketa jera mata.
Amman babu bakin amsawa,
Tallabeta Aunty Dijat tayi cike da kulawa tasa mata ruwa ta wanke bakin ta da fuskarta.
Sai rawa jikinta keyi kamar mazari.
Falo suka dawo, Mamy kuwa gyara wajen tayi.

Sannan tazo ta zauna gefenta, tana mai kiran Ramadan a waya, yana 蓷agawa tace.
鈥淜ana ina?鈥�.

鈥淎sibiti鈥�.

鈥淢aza yanzu kazo wallahi aman nan fa ya茩i tsayuwa yau sau biyu tanayi鈥�.
Da sauri yace.
鈥淭oh Mamy bari in duba abinda ya dace in zo mata dashi.鈥�

Su kuwa Aunty Dijat ne fa蓷a ta kama yiwa yaranta.

Jim ka蓷an kuwa sai ga Ramadan ya shigo.
Da leda a hannunsa.
Gabanta ya 蓷an tsuguna, cikin kulawa tace.
鈥淪annu my Aunty鈥�.
Ya kare mgnar yana zaro 蓷an 茩aramin ledan ruwan da yazo dashi, Alkurai ya 蓷an ha蓷a kana, yace.
鈥淏ari in sa miki ruwan nan zakiji 茩arfin jiki da kuma sau茩in aman zaki samu kuma kici abinci鈥�.

Kai kawai ta jinjina mishi, sabida harga Allah tana son taji sau茩i dan zuwa yanzu, gaba 蓷aya duniyar ba da蓷i take jinta.
Hannunta ya kamo ya 蓷an 蓷aura mata robar nan, kana ya samu jijiya ya cusa allurar.
鈥淲achh鈥�. Tace da 蓷an 茩arfi.
鈥淪annu鈥�. Sukace mata baki 蓷ayansu.

Ha蓷a mata ruwan yayi tare dasa alkuran.
Gyara mata kwanciyarta Aunty Dijat tayi.

A waje kuwa dai-dai lokacin Abba suka shigo cikin gidan, yayinda motar Barrister Kabeer ke biye dasu a baya.

Abba waya yakeyi da Baban Raihana.
Haka yasa suna fita, shi ya jingina da jikin motar shi kuwa.
Rayyern motar Barrister ya zubawa ido har yayi parking ya fito.

Gaisawa sukayi cikin mutuntaka.
Shima Abba ya gama wayar hakan yasa suka gaisa.
Baba Mau蓷o daya nufosu ne Abba ya kalla kana ya juyo ga Barrister Kabeer dake cewa Rayyern.
鈥淓h gida lfy lau, duk gidan nawa ma ai suna ciki, 蓷azu na sau茩esu kafin in wuce masallaci鈥�.
茒an guntun murmushi yayi tare da cewa.
鈥淎h lallai kam mun gode kuwa鈥�.
Juyowa sukayi suka kalli Abba da yace.
鈥淏aba Mau蓷o zamuje gidan Surkan Ramadan ne, sunce suna son ganinmu鈥�.
鈥淭oh Allah yasa lfy dai ko?鈥�.
Cewar Baba Mau蓷o.
Kai Abba ya gya蓷a kana yace.
鈥淎llahu alamu.
Barrister muje harda kai鈥�.
Da sauri Barrister Kabeer yace.
鈥淎yi haka kuwa?鈥�.
鈥淎h ba komai muje鈥�.
Baba Mau蓷o yace.
Haka yasa suka shiga motar shi Barrister Kabeer 蓷in kana yaja suka tafi.

Shi kuwa Rayyern ciki yayi.

鈥淒ai-dai lokacin kuma Ramadan ya gama ha蓷a mata komai ya koma gefe, yaja Hafiz da Hafiza.

Da sauri Rayyern 蓷in ya 茩araso tsakiyar falon, cike da alamun tambaya yake kallon Jannart dake kwance da 茩arin ruwa.
Gefenta ya iso, yana mai cewa.
鈥淎'a Janna amanne Kuma?鈥�.
A hankali ta bu蓷e idanunta tare da gya蓷a mishi kai.
Aunty Dijat kuwa, 蓷an matsawa gefe tayi ganin yadda yake matsowa.
Hakan kuwa yayi masa da蓷i, hannunsa ya kife kan goshinta kana ya gangaro dashi zuwa.
Kan wuyanta, cikin tsananin kulawa, tausayawa, yace.
鈥淏aby kuma babu zazza蓳i fa鈥�.
Still kai ta gya蓷a masa.
Mamy ce ta 蓷an harareshi tare da cewa.
鈥淭oh ai dai ka gaida surkar taka ko?鈥�.
Cike da kunya ya 蓷an sosai 茩eyarsa kana ya kalli Aunty Dijat sannan yace.
鈥淏arka da yamma Aunty Dijat鈥�.
Cikin jin da蓷in kulawar da yake bawa Jannart tace.
鈥淏arka dai Rayyern kun dawo lfy鈥�.

Alhamdulillah yace yana zama bisa hannun kujerar da Jannart 蓷in ke kwance.

Ramadan kuwa, whatsApp nashi yake dudduba akai-akai, dan ko zaiga sa茩on Riyyam-nsra aikuwa yana dubawa yaga ya turo masa sa茩onni har shida.

Aunty Dijat kuwa cikin sanyi tace.
鈥淭oh amman dama haka take fama da amai hakane?鈥�.
Da sauri Mamy ta jujjuya kai tare da cewa.
鈥淎'a Wlh sukace batayi a can sai dai tunda suka dawo, in dai tururin wani abun mai 蓷an mai da al'basa ya bugeta sai tayi ta amai, kin san sha'anin mai 茩aramin juna sai a hankali鈥�.
Da sauri cike da tsananin mamakin Rayyern ya kalli Mamy jin wai mai juna.
Ita kuwa Jannart 茩ara rufe idanunta kawai tayi.

Ita kuwa Aunty Dijat cikin jin da蓷i tace.
鈥淎llah sarki gsky ko zata rainin cikin da wahala, duk laulayi babu mai da蓷i amman cikin dake sa amai yafi jikkatarwa鈥�.
Shima kam Rayyern kamar gaula haka yake binsu da ido.
鈥淭o wai su a zatonsu cikene da ita Dako hakane da naji dadin duniya. Toh inama ta yarda na kusanceta bare in bata ciki yarinya da sai kwalele ta iya min ta barni in shiga muhallinka ta茩i saidai ta dakatardani a bakin 茩ofa鈥�.
Sai kuma ya 蓷ago kansa da sauri jin Ramadan na cewa.
鈥淢asha Allah, Alhamdulillah Hamma Rayyern su Riyyam-nsra sun iso yanzun nan yace jirginsu ya sau茩o鈥�.
Cikin farin ciki yace.
鈥淢asha Allah鈥�.
Sai kuma ya kalli Mamy da tace.
鈥淭oh maza kuje ku 蓷aukosu鈥�.
Da sauri kuwa Ramadan ya mi茩e.
Shima Rayyern mi茩ewar yayi bayan ya shafa fuskarta.

Waje suka nufa.

Ganin la'asar tayine yasa, suka tsaya sukayi salla.
Kana suka wuce Airport.

Suna shiga cikin jama'a suka rin茩a kutsawa, tare da jujjuyawa.
Suna neman ta inda zasuga su Riyyam-nsra 蓷in.
Riyyam-nsra kuwa dake bayan Mammy da zaiton 茩asa yayi da murya tare da cewa.
鈥淢ammy bari mu gani ko jini da nono zaiyi musu jagora su ganeku鈥�.

Rayyern kuwa idanu ya zubawa Mammy da Zaiton dake li茩e da ni茩abi a fuskokinsu.
Cikin wani irin sassayan da蓷i da yaji ya ziyarceshi ya saki murmushin mai ha蓷e da dariya cikin tarin jin da蓷i yace.
鈥淢ammy!鈥�. Wata iriyar sassayar ajiyar zuciya Mammy ta sake mai 茩arfi tare da yaye ni茩abin.
Kawai sai ta ruggume shi, wani irin sanyi mai masifar 蓷adine ya rufesa yana maijin wata iriyar fitinenneyar iska mai da蓷i na ratsasa.
Ita kuwa Mammy hannu tasa ta jawo Ramadan da ya zuba musu idanu.
Ruggume su tayi tsam-tsam a jikinta kawai sai taji hawaye na kwaranyo mata.

Zaiton ma yaye nata ni茩abin tayi, tare da ruggume Mammynta ta baya.
Shi kuwa Riyyam-nsra cikin tsananin jin da蓷in ya farayi musu video tare da cewa.
鈥淜o yau ko yanzu na mutu, na mutu da cikekken farin ciki, Mammy na cika miki burinki, na ha蓷aki da mafarkinki a zahiri鈥�.
Sai kuma ya ruggume Ramadan da Rayyern ta bayansu.
Wani irin farin cike mai tarin yawa ya rufesu.

Da yawa mutane tsayuwa sukayi suna kallonsu.
Wata matace da tazo wucewa gefensu tace.
鈥淢asha Allah uwa da 拼a拼anta鈥�.
Kai Mammy ta jinjina mata tana mai sharce hawayen ta,
Kana ta sakesu gaba 蓷ayansu.

Su kuwa cikin tarin farin ciki suka ruggume Riyyam-nsra kana a ladabce Rayyern da baiji mamaki ko rashin dai-dai a ruggume su da Mammy tayiba ya kamo hannun Zaiton tare da cewa.
鈥淢una farin ciki da ganinku鈥�.
Cikin jin dadi suma sukace haka.
Daga nan kuma Ramadan da Riyyam-nsra suka jidi jakkunan su, suka kai cikin mota, shi kuwa Rayyern bayan motarsa ya bu蓷e wa Mammy tare da cewa.
鈥淢ammy shiga nan ban yarda da tu茩in Ramadan ba ya cika rawan kai鈥�.
Cike da fara'a ta shiga kana ya maida 茩ofar ya rufe.
Kana ya jawo hannun Zaiton kuma yasata a gaban motarsa.
Sannan ya zagaya ya shiga yana cewa.
鈥淜u kuma iyayen rawan kai ku tafi a hankali dai鈥�.
Dariya Riyyam-nsra yayi tare da cewa.
鈥淵ah Ramadan nine zan jamu鈥�.

Haka kuwa akayi suma nufi gida cikin farin ciki.

Su Abba ma acan gidansu Raihana sukayi sallan ganin lokacin yayi, kana suka kama hanyar gida.
Suna isa, gida Baba Mau蓷o yayi side 蓷insu.
Abba da Barrister Kabeer kuwa cikin gida sukayi.

A falon kuwa tuni Mamy ta cirewa Jannart ruwan dan ya 茩are kuma Alhamdulillah kuzarinta ya 蓷an dawo dan har da tashi zaune suna hira.

Mamy ce ta 茩arasa musu suyan ta kawo musu sunaci suna hira.
Alhamdulillah kuma itama Jannart ta 蓷an samu taci.

Tattare Wurin Mamy tayi.
Dai-dai lokacin kuma su Abba suka shigo.

Nan suka gaisa.
Cike da farin ciki Barrister Kabeer ya kalli Jannart da kyau tare da cewa.
鈥淓yyyeh masha Allah Mascow ta amshi 蓷iyata ga yadda kika zamma balarabiya鈥�.
Cike da kunya tayi murmushi.

Dai-dai lokacin kuma su Ramadan suka shigo farfajiyar gidan.

A can sashin Baba Mau蓷o kuwa, fitowarsa da bayan gida kenan da alamun al'wala yayi, qura'an 蓷insa ya 蓷auka, kana ya zauna kan sallayarsa ba tare da ya na蓷a rawaninsa ba, suratul Khaf ya fara karantawa cikin dad蓷an sauti.

Su kuwa su Riyyam-nsra, yana gama parking ya fito da sassarfa waige-waige yake yana cewa.
鈥淏aba Mau蓷oooo鈥�.
Ganin babu alamunsa a wurin ne yasashi juyawa da sassarfasa ya
nufi cikin gida yana mai cewa.
鈥淢amy! Aunty Jannart!! Abba!!!鈥�.
Dariya sosai Hadi da Ari sukeyi, dan su kansu sunyi farin cikin ganinsa.
Rayyern kuwa bu蓷e wa Mammy motar yayi tare da cewa.
鈥淢ammy bisimilla mu shiga鈥�.
Ramadan kuwa Hadi da Ari ya kalla tare da cewa.
鈥淵auwa ku shigo da kayyakin nasu鈥�.
To sukace kana suka amshi key 蓷in motocin.

Rayyern kuwa jagora yayi musu, yana gaba suna binsa a baya.

A can side din Baba Mau蓷o kuwa, cikin 茩arfin hali yake karatun sabida wani irin masifeffen harbawa da zuciyarsa keyi.

Yayinda haka take a wurin Abban Rayyern ma.

Cikin murmushi Abba yake kallon 茩ofar falon jiyo yadda Riyyam-nsra ke auna musu kira.
Mamy kuwa da sauri ta fito daga kitchen da taje 蓷aukowa Barrister Kabeer ruwa.
Dai-dai lokacin kuma ya shigo.
Sai kuma ya isa gaban Abba yana 蓷an sosai 茩eya yace.
鈥淥yoyo Abba鈥�.
Murmushi Abban yayi tare da cewa.
鈥淗ar lau dai baka sauyaba鈥�.
Kai ya jujjuya kana ya juyo ya kalli Mamy cikin sauri ya isa gabanta tare da cewa.
鈥淎llah sarki Mamy na鈥�. Sai kuma ya juyo ya kalli Jannart dake cewa.
鈥淯hum ina ka baro mana Mammy da Zaiton鈥�.
Da sauri yace.
鈥淥ho My Aunty ai bam ganekiba nayi zaton balarabiyar Saudia ce鈥�.
Dariya sukayi baki 蓷aya dai-dai lokacin kuma Rayyern ya turo 茩ofar tare da shigowa kana yace.
鈥淢ammy shigo mana.

A hankali tasako 茩afarta ta dama cikin falon.
Haka yayi dai-dai da wani irin harba da zuciyar Abba tayi wanda yasashi sauri 蓷ago kansa.

Ita kuwa Mammy a nitse ta kutso kanta cikin falon hakan ya bawa Ramadan da Zaiton damar shigowa.
Da sauri Jannart ta mi茩e tsaye, ganin yadda Abba yayi wani zabura ya mike tsaye cikin tsananin ka蓷uwa da zaro idanu a 蓷imauce.

Mamy kuwa ganin yadda suka mi茩a baki 蓷ayasu ne yasa ta 蓷an tako zuwa gefen Riyyam-nsra daya 蓷an tareta ka蓷an.

Idanunta ta sau茩e kan fuskar Mammy da tun a airport data cire ni茩abinta bata maidashi ba.
Wani irin zazzaro idanu Mamy tayi tare dajan wani numfashin mai ha蓷e da tarin al'ajabi, tsoro, ka蓷uwa, da girgiza cike da ru蓷ani tace.
鈥淗eeeehhhhh Addaaaaaa Aichaaaaaaa鈥�.
Kawai sai luuuu ta tafi 茩asa a sun...!






By
*GARKUWAR MARUBUTA馃槈馃槀*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: Ta tafi 茩asa luuu a sume,
Kusan a tare duk suka mimmi茩e tsaye baki 蓷ayansu.
Riyyam-nsra ne yayi wani irin juyi cike da hanzarin ya tarota ta fa蓷a jikinsa.

Ramada da Rayyern kuwa a guji sukayi kansu.

Barrister Kabeer kuwa, Abba ya nufa, ganin yadda ya tsaya ya tamkar an dasashi ya zubawa Mammy idanu tamkara 茩wayar idanunsa zasu fa蓷o 茩asa, wani irin azabebben karkarwa jikinsa ya kamayi tamkar mazari.
Kana fuskarsa ta cika da tsananin ka蓷uwa, mamaki, tsoro, firgici, al'ajabi, da tarin 蓷imuwa sam baibi ta kan Mamy da ta saki 茩ara ta fa蓷i sumeba kana bai bi ta kan Rayyern da Ramadan da keta jijjigata suna auna mata kiraba.

Zaiton kuwa, cikin tsananin rawan jiki itama ta saki kuka tare da bin bayan Mammynsu data nufu kan Mamy.

Cikin Sauri Barrister Kabeer yayi hamzarin ri茩o Abba ya ajiyesa.

Jannart kuwa a gigice ta saki kuka ganin yadda gaba 蓷aya Mamy ke kwance kamar matacciya.
Wani irin tsorone ya rufeta, jin Rayyern yana cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mamy bata motsifa, Ramadan ka duba mana Mamy, Mammy ki taimakemu鈥�.
Gaba 蓷aya ma shi ya mance cewa, shi likitane.
Shi kuwa Ramadan kuka kawai ya saki da azaban karfin sauti yana jijjigata.

Hakan ya tsananta kukan Jannart, yayinda kukan Jannart 蓷in kuma yasa su Hafeez saki kuka da karfi.

Ita kuwa Mammy kitchen 蓷in su ta nufa sa sauri.

Aunty Dijat kuwa kamo Jannart tayi tare da ruggume ta, tana maimaita.
Innalillahi wa innailaihi raji'un.
Riyyam-nsra kuwa yau shine ya zama na miji
Domin dama can shi yanada zaton hakan zai iya faruwa, hakan yasa cikin 茩arfin guiwa da 茩arfafawa su Rayyern guiwa yace.
鈥淗amma Rayyern Mamy fa tana raye, Please ka nitsu, ka dubata, tana da raye, sumane tayi鈥�.

Ina gaba 蓷aya falon ya dibke da koke-koke duk gidanma ya hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Hadi da Ari, suka shigo ri茩e da jakkunan su Mammy.

Ganin yadda gaba 蓷aya suke a hargitse ne, yasa, Ari sakin jakukkunan Hannunsa, a guje ya koma baya.
Side 蓷insu ya nufa, a matu茩ar gigice.
Yana tafe yana aunawa Baba Mau蓷o wani irin hargitsestsen kira.

鈥淏aba Mau蓷o innalillahi wa innailaihi raji'un Kazo kaga halinda Alhaji da ahlinsa sukeciki, Baba Mau蓷oooooo!!!!!鈥�.
Cikin tsananin gigita Baba Mau蓷o ya ajiye 茩ura'an 蓷in hannunsa kana mi茩e tsaye a hargitse.
Dai-dai lokacin kuma Ari ya shigo.
Ganin yadda Ari yake a matu茩ar gigicene, ya sashi.
茦ara ki蓷iminewa cikin tashin hankali yace.
鈥淜ai Ari meke faruwa鈥�.
Cikin hargitsi Ari ya fara nuna muna masa, hanyar cikin gidan yana cewa.
鈥淩ayyern! Ramadan! Riyyam-nsra! Jannart! Namynsu鈥�.
Innalillahi, jin yadda ya jera masa kiran sunayen su Rayyern shine tashin hankali mafi muni a garesa.
Allah ya sani da wani mugun abu ya samesu gwara ya samesu.
Wannan dalilin yasa gaba 蓷aya ya firgice jikinsa ya 蓷abi wani irin mazari.
Ba tare daya tuna baisa rawanin da yake kare surar fuskarsa ba, ya nufi cikin gidan a hargitse.

A can cikin gidan kuwa, cikin Hanzarin Mammy ta 蓷auko ruwan sanyi a Fridge 蓷in data samu a dinning area.

Tana 蓳alle marfin goronan, ta iso inda Mamy ke kwance kan cinyar Riyyam-nsra.
Da sauri ta watsa mata ruwan a fuska, cikin Sa'a watsawa 蓷aya, Mamy taja wani irin firgitacen numfashi tare da yun茩urawa a zabure ta mi茩e zaune kamar wacce zata arta a guje, ganin hakane yasa.
Rayyern yin wani irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login