Showing 51001 words to 54000 words out of 78257 words

Chapter 18 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

Baba Mau蓷o ya fara maimaita.
鈥渋nnalillahi wa innailaihi raji'un Hasbunallahiwani'imanwakil鈥�.
Hakan yasa suma kan suka fara maimaita hakan.
Wanda a take Allah ya fara sau茩o musu da sassauci cikin zu茩atansu.

Sai kuma duk suka fara sau茩e ajiyan zuciya amman banda Jannart da har yanzu maimaita innalillahi wa innailaihi raji'un takeyi tana kuma mai ci gaba da kuka.
Cikin sau茩e ajiyan zuciya Barrister Kabeer yace.
鈥淜i gafarceni Jannart ki dena kuka, na yi iya iyawata dan ganin komai ya tafi dai-dai.鈥�
Shi kuwa Rayyern cikin sanyi yace.
鈥淏arrister batar tayi kuka! Idan batayi kukaba a yau sai yaushe zatayi kuka, inama ace labarinki yazo kamar namu Janna ace iyayenki na raye, amman kash haka bata kasance ba.
Kiyi kukan rashinsu da kuma 蓳oye miki da akayi, amman kada kiyi kukan maraici.
Nayi miki al'茩awari zan cike miki dukkan gurbinsu.
Zan sama miki farin ciki.
Mammyn na zata zama madadin Mamanki Baba Mau蓷o zai zama Madadin babanki.
Kisa a ranki Zaiton da Riyyam-nsra sune 茩anneki.
Ga Hafeez da Hafiza ga Abba Kabir 蓷inki.鈥�

Shiru Abba da Barrister Kabeer sukayi suna mai kallonsu da sauraron kalamansa.

Baba Mau蓷o kuwa da Mammy kai suka jinjina mata alamun eh hakane.
Ramadan da Riyyam-nsra ba cikin tsananin tausayinta sukace.
鈥淢y Aunty kiyi ha茩uri, ki dena kuka in Sha Allah bazamu sake barin kiyi kukaba鈥�.

Shesshe茩an kukan ta fara ja da 茩arfi.
Sai dai ina abin yaci tura.
Haka yasa Rayyarn kuma ruggume ta, Allah ya sani ya mance ma a cikin mutane suke, yana kuka yace.
鈥淛anna ki kalleni in Sha Allah zan zame miki Nagartaccen miji mai jin茩ai, tausayi, kulawa, sadakarwa, zan zame miki bongo abin jingina, kuma garkuwa ga duk wata cutarwa da izinin Allah.鈥�
Kai kawai ta fara gya蓷a masa yana kwato numfashin ta, amman ina, cak numfashin ya tsaya ta lafe jikinsa a sume.

Cikin tashin hankali ya 蓷an janye jikinsa, tare da jera mata kira.

Ramadan ne ya mi茩a da sauri yana cewa.
鈥淵a salam Hamma Rayyern suma tayi fa鈥�.
Gaba 蓷aya hankainsu ya tashi, hakan ne yasa duk sukayi kanta.
Mammy ce tasa hannu ta amsheta daga jikinsa sabida ganin yadda gaba 蓷aya jikinsa yake karkarwa, ya kasayin komai.
Aunty Dijat ce ta mi茩a da sauri ruwa ta kuma 蓷auki wa mai sanyi.
Tana mi茩a musu, cikin sauri Mamy ta yayyafa mata a fuska an kuwa yi Sa'a ta farfa蓷o da wani sabon kuka.
Ruggume ta Mammy tayi tana mai 蓷an shafa bayanta da tausar zuciyarta da sanyaya kalamai.

Jin kiran sallan mangarib da akayi ne yasa, kab mazan sau茩e numfarfashi tare da mi茩ewa, suka firfita haraban gidan al'wala sukayi kana kab suka nufi masallaci.

Matan kuwa, cikin sanyi Mammy ta mi茩a tare da kamo hannun Jannart daketa shesshe茩a ta mi茩ar da ita.
Mamy ce ta nuna mata 蓷akin.
Sai kuma Aunty Dijat da Zaiton subabi bayanta.
Cikin sanyi da lallashi Mammy ta kalleta lokacin da suka shiga cikin 蓷akin cikin tausasawa tace.
鈥淛annart kiyi ha茩uri kinji ki dena kuka, ki shiga bathroom ki watsa ruwan sanyi, zakiji sanyi a zuciyarka.
Sannan kiyi al'wala kizo kiyi salla, a karo na forko a rayuwarki, ki 蓷aga hannunki, kiyiwa iyayenki addu'a shine abinda mahaifiyarki ta ro茩a, kuma shine zai sasu farin ciki ba kukanki ba.
Kana kiyi sujjada ki godewa Allah da ya hana magautanka samun nasara a kanki ya rayaki har kika san gsky鈥�.
Cikin sanyi ta gya蓷a mata kai.
Ganin haka yasa ta tallabeta suka shiga bathroom din.
Kana ta fito tare da ja mata 茩ofar.

Su kuwa su Aunty Dijat da Zaiton main falon suka koma, a bathroom 蓷in ciki sukayi al'wala, kana Mammy ma nan ta fito, al'walan.
Mamy kuwa sallayu ta shisshin fi蓷a musu, kana duk suka kabbarta sallah.

Acan masallacin cikin gidan kuwa suna idar da salla, Baba Mau蓷o yayi ta jerowa su Barrister Abdulkareem addu'o'in neman musu gafara da samun ni'imantaccen makwanci.

Ana shafawa Rayyern ya sulale ya fito ya nufi cikin gida.

Ido ya 蓷an zuba musu ganin duk suna cikin falon, ganin bai ganta bane yasashi.
Wuce 蓷akinta.
Jiyo shesshe茩an kukanta a bathroom ne yasashi kutsa kai ciki.

Cikin bathtub dake cike da ruwa ya hangota tana zaune cikin sa babu komai a jikinta sai, kuka takeyi har jikinta na rawa.
Da sauri ya iso inda take, ita kuwa jin motsin mutum ne yasata 蓷ago kanta, ganin shine yasata, yin saurin matsowa bakin bathtub 蓷in, hannunta tasa ta ri茩e sawunsa tana daga ciki.
Kanta ta manna kan sawunsa, cikin tsananin rauni da kuka tace.
鈥淣aan Zuciyata, ta 茩untata, ruhina ya girgiza a sanadin rashin muradin zuciyata Naan bani da kowa duniya鈥�.
Da sauri ya zauna bakin bathtub 蓷in kanta ya manna da cinyarsa cikin sanyi yace.
鈥淜ina dani Jannart, ki dena cewa haka, kina dami, kuma zamu samar da zuriya maiga蓷i, zanyi miki ciki ki haifa mana yara da yawa, gani ga yaranmu ga Mammy ga Mamy ga Abba ga Baba Mau蓷o gasu Abba Kabeer ga Zaiton kinaji Aunty Dijat da Mamy har sunayi mana kallon mai ciki, da ace haka zai tabbata da nayi farin ciki鈥�.
Cikin sanyi ta fara sau茩e ajiyan zuciya jin yadda yake 蓷an watsa mata ruwan sanyin a jikinta.
Ganin tayi shirune, yasa ya tasheta, ya zubda ruwan bathrobe ya zira mata, kana yasa tayi al'wala kana suka fito.
Shi ya taimaka mata ta, shirya kana yasa mata hijjabi.
Ta kabbarta sallah.
Shi kuwa falon ya fito.
Nan ya samu su Mammy na zaune, da alamun jira sukeyi isha tayi suyi salla kafin su tashi.

Shi juyowa yayi ya kalli Ramadan daya le茩o tare da cewa.
鈥淗amma Rayyern Abba yace kazo, muyi salla isha ta 茩arato鈥�.
To yace kana yabi bayansa, so yake yayi sallan ya rabu da kowa yazo ya kula da Jannansa.


Bayan an idar da salla ne.
Mamy ta kai musu abinci falon Jannart.
Kana Mammy kuwa ta shiga ta fito da ita.

Su Abba kuwa a babban falon suka shigo baki 蓷ayansu, a nan inda Mamy da Zaiton suka jera musu abinci suka zauna.

Gaba 蓷ayansu babu wanda ya ci wani abincin kirki.
Ita kam ma Jannart kuka ta sawa Mammy data matsa mata taci, abinci sai Mamy ce ta tsoyayo kunu tare da mi茩awa Mammy tace.
鈥淎i inaga gaba 蓷aya ma cikin yanata cin abinci, dan tunda suka dawo in Banda kunu batasha sa wani abu a bakintaba sai 蓷azune ma ta 蓷anci a logoi alogoi.鈥�
Cike da tsananin tarin farin ciki Mammy tace.
鈥淢asha Allah! Masha Allah!! Masha Allah!!! Alhamdulillah! Allah ya in茩anta ya rabaku lfy鈥�.
Sunkuyar da kai tayi tana mai tsiyayar da hawaye, ita kuwa Mammy mi茩a mata cup 蓷in tayi.
Amsa tayi tana mai zubda hawaye, sun sa mata son haihuwa musamman yadda Naan yake nuna mata in cikine zaiyi farin ciki da yadda ya nuna mata da haihuwa ne kawai zasu fa蓷a蓷a ahlinsu.
A hankali ta kurbi kunun sabida yadda Aunty Dijat ke ha蓷ata da Allah tasha
kur蓳a takeyi hawayen na zubar mata.

Su kuma haka suka 蓷an tsastsakali abincin sama-sama.


Acan falo ma haka mazanma basu wani ci abincin kirkiba.

Rayyern ya fara tashi ya haura sama sabida so yake yaje ya watsa ruwa.

Kafin nan sun watse a falon.

Ai kuwa tayarsa keda wuya.
Barrister Kabeer ya mi茩e tare da cewa.
鈥淭o mu zamu tafi Hafeez kaje maza kace Mamanka da Aunty Jannart su fito mu tafi鈥�.

Kai Ramadan da Riyyam-nsra suka 蓷ago tare da zuba mishi idanu tare da cewa.
鈥淏arrister da Aunty Jannart Kuma?鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya 蓷aga musu hannu tare da cewa.
鈥淲ayasa bakinku鈥�.
Yayi mgnar da alamun shima Abba da Barrister Kabeer sun sanar dashi yadda auren ya kasance.
Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari kuwa kai suka jinjina tare da ha蓷a baki wurin cewa.
鈥淕sky ni ban goyi bayan raba yarannan cikin wannan yanayin da suke cikiba鈥�.
Abban Rayyern ne ya 蓷an jujjuya musu kai tare da cewa.
鈥淒an Allah kada kuce komai鈥�.
Hakane yasa sukayi shiru.
Kana suka mi茩e tare da yin sallama dasu suka tafi.

Dai-dai lokacin kuma Aunty Dijat da Jannart da Hafiza da Hafeez suka fito.
Wanda a tunaninsu Mamy Barrister Kabeer ya kiratane dan yayi mata nasiha shiyasa basu san me ake ciki ba.

Suna fitowa Barrister Kabeer yasa su Hafeez a gaba,
Abban Rayyern kuwa cikin tausasawa yace.
鈥淛annart kije wurin Abbanki akwai mgnar da zakuyi, gobe da safe zanzo鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淭oh Abba鈥�. Kana tabi bayan Aunty Dijat, ta rasa wanne irin yanayi takeji.

Su kuwa su Baba Mau蓷o rakasu sukayi har waje.
A tare Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari, da Barrister Kabeer suka fita gidan.

Suna fita Abba da Baba Mau蓷o kuwa, suka wuce 蓷akin Baba Mau蓷o suka zauna.

Su Mamy kuwa jin shiru-shiru ne yasa suka, fito falo.
Ganin basa nanne yasa suka tambaya ina Jannart cikin sauri Riyyam-nsra yace.
鈥淯humm su Abba sun sa, tabi Barrister Kabeer.鈥�
Cike da mamaki
Sukace.
鈥淢eyasa鈥�. Kai suka jinjina musu alamun suma basu saniba.

Kai Mamy ta jinjina tare da zama a 茩asa gaban Mammy tace.
鈥淯hummm tabbas akwai wata matsala dan tun jiya naga alamun hakan amman ni kaina bansan menene ba, amman in sha Allah zan bincika mana a daren nan鈥�.
Ita kuwa Mammy cikin sanyi tace.
鈥淭oh ko dai 蓷an naki yayi wani laifin ne鈥�.
Kai Mamy ta jinjina kana ta juyo ta kalli Ramadan tare da cewa.
鈥淜aima ina zaton akwai matsala a lamarin aurenka nan da kyar in ba 蓷aga bikin akayi ba鈥�.
Cikin wani irin zabura Ramadan ya zazzaro idanu waje tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un dan Allah Mamy kada ki sake fa蓷an haka wlh zan iya suma鈥�.
Cikin tsare fuska Mammy tace.
鈥淭afi daga nan ba kunya鈥�.
Jin hakane yasa ma kawai ya haura sama, yayinda Riyyam-nsra yabo bayansa.
茒akin Ramadan 蓷in suka shiga, yana mai kiran Raihanansa.

A can side 蓷in Baba Mau蓷o kuwa, cikin sanyi Abba yace.
鈥淒aga yau zan dawo kwana nan Alhaji wanda akayi a bayama rashin sani ne鈥�.
Cikin dariya Baba Mau蓷o yace.
鈥淣i tashi ka barmin 蓷akina, kaje kaji da rigimar Ramadan in yaji an 蓷aga auremsa.
Kafin gobe kuma muga iya tsaurin ido da rashin kunyar Rayyanu鈥�.

Kamar da wasa fa ma, amman ina fir.
Abba ya茩i komawa cikin gida. Saida Baba Mau蓷o ya 蓳ata fuska yayi da gaske kafin Abba ya mike ya nufi cikin gidan

Jannart kuwa suna shiga cikin mota, Aunty Dijat ta 蓷an kalleta jin yadda hannunta 蓷aya ta蓳ata yayi zafi.
Cikin kula tace.
鈥淛annart Zazza蓳i ko?鈥�.
Kai ta jujjuya mata alamun itama bata saniba.
A haka dai suka isa gida.

Suna shiga Su Hafeez suka kwanta bisa kujeru, shi kuwa Barrister Kabeer, zama yayi tare da cewa.
鈥淒ijat ki shiga kitchen ki 蓷an dafa mata ko indomie ne taci鈥�.

Jin haka yasa tana ajiye mayafinta ta shiga kitchen.
Ita kuwa Jannart kwanciya tayi bisa kujerar dake gefen Barrister Kabeer dan zazza蓳in takeji sosai.

Shi kuwa cikin nitsuwa yaci gaba da tausar zuciyarta.

Rayyern kuwa cikin sanyi yake tako steps din yana mai sau茩e ajiyan zuciya na kukan da yayi tayi,
Yayinda jikinsa kuma keta baza 茩amshi na musamman.
A hankali ya iso 蓷an tsaya tsakiyar falon.
Kai ya 蓷an sunkuyar ganin yadda Mamy da Mammy suka zuba mishi idanu.
Cikin sanyi yace.
鈥淢ammy bakuyi bacciba鈥�.
Kai ta jinjina masa, Mamy kuwa cikin sanyi tace.
鈥淎i yau kam kwanan zaune zamuyi, na yaushe gamo鈥�.
Kai ya 蓷an jinjina kana cikin wasiyya ya nufi kitchen.
Fridge ya bu蓷e Chocolate nasa ya 蓷an 蓷iba, kana yana fitowa ya nufi falon Jannart 蓷in.
Su kuwa da ido suka rakasa.

A can gidan Barrister Kabeer kuwa, da sauri Jannart ta tashi zaune lokacin da Aunty Dijat ta ajiye mata plate 蓷in indomie da kwai a gabanta, tururin su ya bugeta.
A gigice ta nufi Bathroom dake cikin falon, tana maiyi wani irin masifeffen kakari da yun茩urin amai,
Da sassarfa Aunty Dijat tabi bayanta.
Yayinda shi kuwa Barrister Kabeer cike da mamaki yake cewa.
鈥淪ubahallahi lfy kuwa鈥�.
Ina babu mai bashi amsa, haka yasa ya rufa musu baya.

Tuni su Hafeez kuwa sunyi bacci.

Ita kuwa Jannart amai take cikin tsananin azaba, ga wani irin fitinennen zazzabin da takeji kamar zai kasheta.

Amai 蓷in takeyi a gigice,
Wani irin duhune da jiri suka rufeta a tare,
haka yasa ta fita hayyacinta, sabida abubuwan sunyi mata yawa a wunin yauwa.

Da sauri Barrister Kabeer ya tallabeta tare da 蓷agota cak, cikin ki蓷ima ya juya ya nufi waje yana cewa.
鈥淪ubahanallahi Dijat zauna da yara bari in kaita adibiti鈥�.
Cikin tashin hankali Aunty Dijat tace.
鈥淵a ilahi Abban Hafeez muje tare鈥�.
Yadda yaga har yanzu tana kakarin amai 蓷in ne yasashi 茩ara gudu.
Bayan mota yasata, kana ya shiga gaba da yana labubo car key 蓷in a aljihunsa.
Kafinma Aunty Dijat ta idosu har yaja motar.
Mai gadi kuma ya bu蓷e mishi gate yaja ya tafi.

Dole Aunty Dijat ta koma cikin gida.

Asibitin Dr Sajo ya wuce da ita, cikin Sa'a kuwa ya samu Dr Sajon dama asibitin ya nufa ba gidaba.
Amsarta akayi cikin gaggawa tare da bata taimakon gaggawan da suka samu aman nata ya tsaya,
Sannan aka farayi mata dukkan gwaje-gwaje da suka dace.


Da 蓷an saurinsa ya fito falon yana cewa.
鈥淢amy ina take ne?鈥�.
Cikin kauda kai Mamy tace.
鈥淲aye 蓷in?鈥�.
Da sauri yace.
鈥淛annart mana, na duba bata falo a bedroom nasu Zaiton kawai na samu tana bacci har bathroom na duba bata nan, Mamy ina take?鈥�.
Da sauri duk suka juyo suka kalli 茩ofar falon jin muryar Abba na cewa.
鈥淲a'adin ne ai ya cika, ba dama wata takwas ko shekara 蓷aya kayi yarjejeniya da Barrister Kabeer cewa zaka sakar masa yarsaba, dan baka sonta ba kuma zaka ta蓳a sontaba dan haka yanzu sai ka rubuta takardar sakinta ka bani in kai mishi dan shi kam ya tafi da 拼arsa鈥�.

Kamar sau茩ar aradu haka yaji kalaman Abba.
Lokacin 蓷aya suka 蓷unguza mishi lissafi da nitsuwa, cikin yanayin diriricewa yace.
鈥淣i kuma?鈥�.

Ido Abba ya zuba mishi, tare da tsareshi dasu.
Cikin tsananin ki蓷ima yaji wata zufa ta keto masa, murya a sar茩afe yace.
鈥淎bba鈥�.
Da sauri Abba ya daka masa tsawar da tashi zamewa ya zauna 茩asa da 蓳as, hannunsa duka biyu yasa ya dafe kansa.

Shi kuwa Abba gefen Mammy yaje ya zauna, a 茩asa kusa da matarsa, sunkuyar da kai yayi a matsayinsa na karami a kanta, cikin nitsuwa ya kora mata dukkan bayanan da Barrister Kabeer yayi masa.
Ita kanta Mamy jikinta yayi sanyi.
Mammy kuwa Kai kawai ta jinjina ta mi茩a ta wuce 蓷aki inda Zaiton take ba tare da tayi mgn ba.
Shima Abba mi茩ewa yayi ya tafi.

Yana mai cewa Mamy ta biyoshi.
Haka ta mi茩e ta bishi.
Ya zama sunyiwa Dr Rayyern watsiyar dila.

Wani irin tashin hankali yakeji mai gigitarwa.
Cikin fargaba ya mi茩e da sauri ya haura sama.

Wayarsa ya 蓷auka ya fara dannawa Barrister Kabeer Kira, sai dai wayar na shiga ba'a 蓷agawa.
Sabida ya bar wayar a falon inda ya tashi.

A can asibiti kuwa cikin sau茩e numfashi Dr Sajo ya kalli Barrister Kabeer dake zaune a gabansa cikin murmushi yace.
鈥淐ongrat Barrister ka kusa samun jika nan da watanni takwas masu zuwa, dan Jannart nada cikene kimanin kwana ashirin da biyar zuwa wata 蓷aya鈥�.
Cikin wani irin mamaki da tarin al'ajabi Barrister Kabeer ya mi茩e tsaye.

A gidan Barrister Kabeer kuwa, da sauri Aunty Dijat ta amsa kiran Rayyern daketa shiga wayar Barrister.
Shi kuwa Rayyern yana jin an 蓷aga yace.
鈥淲hy! Why!! Whyyyyyyyyyy!? Barrister meyasa zakayi min haka鈥�.
Da sauri Aunty Dijat tace.
鈥淩ayyern ba shi bane,.鈥�
Cikin sauri yace.
鈥淚na yake鈥�.

鈥淵a tafi Asibitin SAJOS HOSPITAL din Dr Sajo ya kai Jannart bata da lfy, sai amai takeyi kamar zata suma鈥�.
Cikin tsananin tashin hankali ya katse kiran.
Tare da zaran car key 蓷insa.
Gudu-gudu yake sau茩owa har yana taka steps din bibbiyu.

Babu kowa a falon haka yasa ya fita.
Shiga motar yayi yana danna Ari horn a gigice hakane yasa ya wangale masa gate.


Kai tsaye SAJOS HOSPITAL 蓷in ya wuce.
Yana isa yayi parking kana ya kusa kai cikin asibitin.
Kasan cewar lokacin sha biyu tayi, shiyasa babu zirga-zirgan mutane.

Kai tsaye ya wuce Office din Dr Sajo bisa jagorancin wata Nurse.
Suma isa wurin tace masa.
鈥淣anne鈥�.
Kai ya jinjina mata kana ya kutsa kansa ciki.

Cike da tashin hankali ya kalli Barrister Kabeer dake 蓷agowa daga sujjadar da yaji.

Yana ganinsa yace.
鈥淏arrister ina matata?鈥�.
Cikin tsare fuska Barrister yace.
鈥淢atarka adaba ai yanzu kam 蓷iyatace, duk da kaci amanata ka karya al茩awarin da kayi min ka rabata da budurcinta鈥�.
Cikin mamaki yace.
鈥淲allahi ni banyi mata komaiba ban rabata da budurcinta ba, amman ina son mamata dan Allah mu janye wanne sharadin amman wallahi tallahi billahil azeem ni ban kusancetaba ban keta budurcinta ba鈥�.
Cikin tsananin tashin hankali da tsoro Dr Sajo ya mi茩a tsaye tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Rayyern me kake fa蓷a haka kamar tatsuniya bayan Jannart har ciki take dashi na wata 蓷aya sannan kake ratsewa kaga ga shaidar gwajin da mukayi mata鈥�.
Ya 茩are mgnar yana juyo masa takardar sikainin da sukayi mata.
Cikin wani irin yanayi mai wuyar ganewa ya fara jinjina kansa tare da cewa.
鈥淲allahi na rantse da girman zatin ubangijin ban kusancetaba ban rabata da budurcinta鈥�.
Cikin tsananin tashin, hankali, tsoro, ki蓷ima, gigita, Barrister Kabeer yace.
鈥淜ai dan Allah ka dena raina min hankali da rantsewu to cikin na uban nawaye kenan?鈥�.
Cikin zubda hawaye ya fara jujjuya kai murya a raunace cikin gaskata wa yace.
鈥淣a rantse da Allah da Manzonsa da kujerar al'arshi ban kusancetaba kuma cikin naw...!

Ba editing.


*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k鈥檃mshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan鈥檃dam akan komai musamman lokacin da mace take mu鈥檃malar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha鈥檃wa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni鈥檌ma wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni鈥檌ma suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni鈥檌mar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu茩ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba 茩anana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya ku蓷inki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai 茩ananan set na masu karamin karfi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login