Showing 42001 words to 45000 words out of 78257 words

Chapter 15 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

zabura ya kamota ya ruggume ta a jikinsa da 茩arfi cikin gigita yace cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un Abba Mamy na, Mammy Help me鈥�.

Cikin tsananin sauri Mammy ta sunkuyo kan Mamy hannunta ta kamo ta ri茩e da karfi, cikin tsananin rauni tace.
鈥淩u茩ayya ki bu蓷e idonki, kada ki zauce, nice Adda Aichanki ki bu蓷e ido, kinga Rayyanunnki ya shiga 蓷imuwa, kalli Ramadan 蓷inki yadda yake kuka鈥�.
Wani irin zurawa Mammy idanu tayi, wasu hawaye masu azabar zafi nankwaranyo mata.

Abba kuwa har yanzu ya gaza daina kallonta.

Barrister Kabeer dai na ri茩e dashi.
Yayinda Aunty Dijat ma ke ri茩e da Jannart.

Dai-dai lokacin kuwa Baba Mau蓷o ya kutso kansa cikin falon, yana mai cewa.
鈥淩ayyanu! Ramadan! Meke faruwa鈥�.
Jin sautin muryarsa ne, yasa Mammy dake dur茩ushe, wani irin zabura tare da mi茩ewa tsaye,
Ido cikin ido sukayi da Baba Mau蓷o.
Cikin tarin ki蓷ima, gigita, hautsunewar tunani, ta fara nunashi da yatsa murya can sama a hargitse tace.
鈥淵a ilahi ya mujibattada'awati ya hayyu ya 茩ayyum birahamatika asta茩isu. *Mujed* ta kira sunan da yasa jikin Baba Mau蓷o sakin wani irin masifeffen karkarwa.
Ita kuwa Mammy luuu tayj
Ta fa蓷a kan Ramadan a sume.

鈥淚nnalillahi wa innailaihi Mammy!鈥�.
Zaiton ta saki azabebben kuka.
Abba kuwa ganin fuskar Baba Mau蓷o ne, yasashi yin wani irin zabura ya kwace hannunsa da ri茩on da Barrister Kabeer yayi masa.
Kawai sai yasa hannunsa duka biyu ya ri茩e kansa da azaban 茩arfi cikin hartsewar murya cike da kuka yace.
鈥淵a Allah kada in rasa hankalina, ya Allah idan mafarki nakeyi, ka farkar dani ka kuma tabbatar min da mafarkina ya zama gsky al'farmar Annabi da al'茩ur'ani dan girman zatinka鈥�.

Shi kuwa Riyyam-nsra da sauri shima ya zubawa Baba Mau蓷o ido, wanda ya gane sanadin ganinsa ne ya sumar da Mammynsu.
Goran ruwan dake hannunta yazare.
Tare da yayyafa mata.
Amman ina bata farfa蓷oba
kuma yayyafa mata yayi da 茩arfi, cikin Sa'a ta farfa蓷o da wani irin maraitaccen kuka mai cushe numfashin, ta meda kanta jikin Ramadan.

Shi kuwa Baba Mau蓷o zamewa yayi ya zauna a tsakiyar falon bisa carpet cikin wata iriyar fitinenneyar murya mai cike da ababe masu tarin yawa yace.
鈥淵a Salam, Yau a raye nake ko a mace? Ya Allah mafarkine ko zahiri? Aicha a mafarki nake ganinki ne kamar kullum koko ido biyu ne?鈥�.
Ya kare mgnar yana sakin kuka kamar yaro.

Wannan al'amarin ya magaga ya kuma dunguzuma tunanin kowa,
Barrister Kabeer kuwa kai kawai yake jinjina yana nanata kalmar.
鈥淎lhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya! Ya salam, inama ace nima zanga yah Abdulkareem a wannan duniya da nake ciki鈥�.
Sai kawai ya saki kamo Jannart dake kuka ya ruggumeta cikin sautin kuka yace.
鈥淜iyi kuka Jannart, bazan hanaki yin kuka a wannan ranarba, kiyi kukan da ba'a barki kin yishi ba tsawon rayuwarki.
Jannart kiyi kuka domin kece kikafi cenccenta dakiyi kuka fiye da kowa a yau鈥�.

Ita kam Jannart zuwa yanzu kanta ya fara juyawa.
Ita kuwa Mammy rarrafe ta farayi kamar yarinya.
A haka ta isa har gaban Baba Mau蓷o, kawai sai ta kife kanta, bisa sawunsa.
Cikin wata iriyar sassayar murya tace.
鈥淣ice Mujed nice, Aucha nice, 蓷in dai鈥�.
Hakan ne yasa Baba Mau蓷o 蓷aga Hannunsa sama tare da cewa.
鈥淎lhamdulillah alakulli halin, Aicha gaya min Riyyam-nsra 蓷anane?鈥�.
Cikin zubda hawaye ta gya蓷a masa kai tare da cewa.
鈥淓h shida da Zaiton duk yayanka ne Mujed yayankane na cikinka kuma na halattatu鈥�.
Jin wannan kalmar ce, tasa, Riyyam-nsra janye jikinsa daga jikin Mammy da rarrafe shima ya taho jikin Baba Mau蓷o.

Shi kuwa Baba Mau蓷o, hannu ya mi茩awa Zaiton tare da cewa.
鈥淶o nan Mamana zo nan Aicha kin cika min burina鈥�.
Aifa cikin kuka Zaiton ta fa蓷a, jikinsa, ita da Riyyam-nsra duk sun gane, cewa Baba Mau蓷o shine mahaifinsu tun daga fuskarsa, dan sun mishi farin sani a hoto.

Da sauri suka juyo duk suna kallon Barrister Kabeer dake kuka ruggume da Jannart, cikin sanyi Abba yace.
鈥淏arrister kayi ha茩uri, ni nasan kukan me kakeyi, amman dan Allah kayi ha茩uri鈥�.
Da sauri cike da mamaki Barrister Kabeer ya tsagaita da kukan yanayiwa Abba kallon tambaya.
Kai Abba ya jinjina masa.
Alamun 鈥渆h na sani鈥�.

Rayyern kuwa a hankali ya mi茩e dinning area ya nufa, gororin ruwan sanyi ya 蓷ebo masu yawa.
Yana dawowa, ya 蓳alle marfin goro 蓷aya, yasawa Mamy a baki, ba musu, ta amsa, ajiyan zuciya ta fara sau茩ewa bayan ta gaba shan ruwan.
Abbansa ya kuma bawa, sannan ya bawa Mammy amsa tayi tasha, sannan ya bawa Baba Mau蓷o.
Haka sai ya basu baki 蓷ayansu.
Kana a hankali ya kamo hannunta janyeta yayi daga jikin Barrister Kabeer.
Bisa kujera ya ajiyeta.
苼alle marfin goro yayi tare dasa matashi a bakinta.
Yadda takejinta a gigice yasa ta amshi ruwan.
Shi kuwa Rayyern jawo Hafeez da Hafiza yayi ya mannasu a jikinsa yana shafa kansu.

Hakan da yayi musu yasa gaba 蓷aya nitsuwa ta fara sau茩ar musu.

Kallon Jannart yayi cikin tattausan murya yace.
鈥淜iyi ha茩uri ki dena kukan haka nan kinji, kinga baki da lfy鈥�.
Meda kanta kawai tayi ta jinginar a kujera bayan ta zame 茩asa.

Abba ne yayi gyaran muryan tare da kallon Mamy dake sauke ajiyan zuciya.
Cikin sanyi yace.
鈥淩u茩ayya kinga ikon Allah ko?鈥�.
Kai ta jinjina masa kawai.
Shi kuwa Barrister Kabeer, wayarshi ya zaro.
Alhaji Bala tambari ya kira, yace yana son ganinsa a gidansu Dr Rayyern.
Kana ya kira Dr Sajo.

Sannan su kuma falon kab, 蓷insu kowa ya koma mazauninsu.

Riyyam-nsra kuwa murmushi kawai yake tayi.

Gaba 蓷ayansu a 茩asa suka Zazzau na.

Babu abinda ke tashi sai sau茩e ajiyoyin zuciya.
A hankali Abba ya matso gaban Baba Mau蓷o cikin tarin girmamawa mutuntawa, sunkuyar da kansa yayi 茩asa murya a raunace yace.
鈥淜afin ince komai, in kuma yi komai.
Zan fara da neman afuwarka a bisa ajiyeka da mukayi a matsayin maigadi, a muhallinka, wallahi bamj ganeka ba, ka gafarceni ubangidana, da kai tsaye zan iya kiranka da ubana鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya fara jujjuya mishi kai tare da cewa.
鈥淏ashiru dan Allah kada kace komai, domin da duk al'ummar duniya kowa zai samu mutun mai amana irinka ahlinsa to da tabbas da babu wani batun cin amana da zai rage a duniya, Bashiru kai mutun ne managarcin da samun irinka zaiyi wuya, domin irinku suna 茩aranci a duniya, to Ni kuma Bashir me zanyi maka takwarana da zan iya biyanka a duniya, ka cika 蓷an halas鈥�.

Mamy kuwa a hankali ta iso gaban Mammy cikin rauni da kuka tace.
鈥淎dda na kuma uwata kin min komai a duniya, ni kuwa me zan miki?鈥�.
Da sauri Mammy ta rufe mata baki tare da cewa.
鈥淎i ni kika yiwa komai a duniya, bani da abinda zan biyaki dashi tabbas jin cika amintacciya鈥�.

Cikin rauni Ramadan yace.
鈥淢amy ki dena kuka, koma menene abarshi sai mun gaisa dasu鈥�.

Hakan ne kuwa yasa duk suka rin茩a gaisawa da juna.

Dai-dai lokacin kuma Dr Sajo da Alhaji Bala Tambari suka shigo a tare. Dr Sajo kam yayi masifar ka蓷uwa da ganin fuskar Baba Mau蓷o, yayinda Alhaj Bala Tambari kuwa yaketa murmushi.
Nan aka gaggaisa dasu. Kana duk suka Mamy ta gabatar musu da 蓷an abin ta蓳awa. Amman ina babu wanda yayi iya cin komai.

Musamman Rayyern da Ramadan dake cikin ka蓷uwan son sanin Meya firgita musu iyaye harda suman wasu, irin Rayyern da Abba tun safe babu abinda sukaci.

Gyara zama sukayi tare da fuskarta Abba da Barrister Kabeer ya jefa masa tambayar da amsoshinta keda yawa.
鈥淎bban Rayyern, su waye wa蓷annan da ganinsu ya gigitaku ya firgitaku har ya kai iyalinka da suma? Sannan me ala茩arku dasu? Sannan ya akayi Alhaji Bashir Muhammad Mai Gaskiya, da akeda cikakkun rahotannin rasuwarsa shekaru ashirin da biyu zuwa da uku ya kasance a nan a gidanku kuma cikin bada kamanni?鈥�.
Kai Baba Mau蓷o ya jinjina tare da saurin cewa.
鈥溒榓nnena su鈥�.
Da sauri Abba yace.
鈥淜ayi ha茩uri Alhaji, barni in gaya musu gsky, kodan Rayyern da Ramadan, domin zuwa yanzu nagane cewa Riyyam-nsra kam da yar uwarsa Zaiton sun san komai鈥�.
Da sauri Riyyam-nsra ya jinjina masa kai alamun eh.
Shi kuwa Barrister cikin sanyi ya kalli Hadi da Ari dake tsaye bakin 茩ofar, yace.
鈥淒a kun bamu wuri鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o yace.
鈥淎'a barsu babu komai su mutanene masu aminci, ku shigo ciki ku zauna鈥�.
To sukace kana suka shigo ciki suka zauna.

Barrister Kabeer ne ya kuma cewa.
鈥淎bban Rayyern kai muke sauraro鈥�.
Jin hakan ne yasa Abba Rayyern, sunkuyar da kansa, tare da rumtse idanunsa hawaye masu zafi suka silalo masa.
Sai kuma ya kalli Rayyern da Ramadan kana cikin tsananin rauni da tunowa da tsohon tabo mai ciwo a ransa ya bu蓷u baki a hankali ya fara basu lbrin da shine Tubalin komai cikin raunatacciyar murya yace.

*鈥淕embu Membilla鈥�.*
Sai kuma ya sharce hawayensa kana yaci gaba da cewa.
鈥淪hekaru ashirin da uku zuwa da hu蓷u baya, mun kasance a cikin garin Gembu da yake tushenmu asalin mahaifa mu ni da Rukayya.
Mu asalin fulanine, kuma makiyaya.
Alhaji Bashir Mai Gaskiya, gashi nan Baba Mau蓷o kenan. kuwa ba茩one a garinmi ba nanne asalin garinsaba.
Daga nan Kano yake a yadda ya sanar mana yanayin kasuwancinsa ne na binciken ma'adan 茩asa dana ruwane, da ha蓷a hannu da manoma wurin ganin sun bun茩asa harkarsu, ne ya kaisa Gembu.
Matarsa 蓷aya Hajia Aicha.
Gata nan Mammyn Riyyam-nsra kenan.
A lokacin yaransu biyu ne, Rayyern da Ramadan鈥�.
Cikin wani irin 蓷imuwa da ka蓷uwa, Rayyern da Ramadan suka zazzaro idanunsu waje tare da kallon Baba Mau蓷o da Mammy kana suka kuma juyo suka kalli Abba cikin son tabbatarwa.
Shi kuwa Abba kai ya jinjina musu cikin tabbatarwa yace.
鈥淵esss Rayyern ku 蓷indai kai da Ramadan, ku 拼a拼an sune na cikinsu. Sune suka haifeku鈥�.
Ya salam tashin hankali da ba'a sa masa rana.
Gaba 蓷aya Rayyern da Ramadan gigicewa sukayi.
Yayinda Jannart kuwa da Aunty Dijat da Dr Sajo suka zama kamar an dasasu ana basu labaran al'mara.
Yayinda Mamy kuwa ta saki wani irin raunataccen kuka.
Haka yasa Ramadan sa tafin hannunsa yana sharce mata hawayen.

Hafiz da Hafiza kuwa kwalamarsu kwai sukeci.
Alhaji Bala Tambari da Baba Mau蓷o da Mammy kuwa Kai suke jinjina musu.
Barrister Kabeer kuwa zama ya gyara tare da cewa.
鈥淐i gaba鈥�.
Numfashi Abba ya 蓷an fesar kana yaci gaba da cewa.
鈥淟okacin dududu shekaruna sha 16, yayinda Ru茩ayya kuwa lokacin shekarunta 12 ne kacal a duniya.
Rayyern kuwa lokacin shekarunsa 6 ne rak a duniya.
Kunga kenan da shekara 6 kacal nema Rukayya ta girmi Rayyanu ina tunawa lokuta da dama Rayyanu kan cewa.
Abba kayi Sa'a wlh Mamynmu bata tsufa, Ramadan kuwa lokacin shekaransa uku ne.鈥�
Da sauri Rayyern ya ri茩e kansa da hannu biyu kana cikin birkitaccen yanayi yace.
鈥淒an Allah kayi mgnar da zan iya ganewa, kaina bazai iya 蓷aukaba tunanina zai hargitse鈥�.
Ramadan kuwa shi zuru-zuru ma kawai yayi sa idanunsa.
Shi kuwa Abba murmushi mai ciwo yayin kana yace.
鈥淏ari kuji yadda abun ya ya kasance, lokacin da suka 茩auro Gembu.
Ni ina yawan shiga cikin gari in mun dawo kiwo, in na shigo ina saida Su Fiya inabi da dai sauransu.
Kuma a bakin kwafar gidansu nake zama da 蓷an teburunina.
Wannan dalilin yasa muka saba dasu sosai.
Har ya zama suna kwasa min aminci Alhaji Bashir amintaccen mai ku蓷une mai mutunta talaka.
Haka nan Allah ya jarabceni da son yaransa Rayyern da Ramadan.
Mun sha茩u dasu sosai.
Har ya zama nike kaisu Makarantar boko, da islamiyya.
Sannan in zaune a 茩ofar gidansu muddin suna gida to sai suzo wurina.
Wata rana Rayyern karatun Alqur'ani sai ya 蓳ata, nayi masa gyara, ashe Alhaji na jinmu.
Sai yake takvayata nayi karatun ne, nace mishi eh nayi na allo, sosaima.
Anan yake cemin ayyah ai babanshi ma na karantar da allaho dan haka in fara karantar masa dasu Rayyern mana.
Naji dadin hakan kuwa nan na fara karantar dasu, kuma Alhamdulillah kansu na 蓷auka.
A lokacin
Ru茩ayya kuma na tallan nono,kasan cewar gida, gida take shiga, shiyasa ta shiga gidansu.
A ranar forko suka saye nonon. ta duka to daga nanfa kullum sai tazo gidan.
Itama ta saba dasu Rayyanu sosai.

Muna cikin haka akayi fa蓷an 茩abilun Gembu da fulani.
A wannan fa蓷an ne na rasa kowa a duniya, nima din abinda yasa na tsira, dan ina cikin Gembu ne.
Ru茩ayya ma haka abin ya kasance a wurinta.
Ta zama marainiya gaba da baya, dan gaba rugagenmu babu wanda ya tsira, sunyi mana illamafi muni a rayu warmu.

Mun shiga tashin hankali fiye da zaton ma sauraren.
Alhaji Bashir da matarsa, sun tausaya mana lokacin da abin ya lafa mukaje rugagenmu dasu, sosai Adda Aicha tayi ta kuka sabida ita macece mai rauni, ina tuna yadda ta ruggume Ru茩ayya tana cewa.
Ru茩ayya ki dena kuka ni zan zamemiki komai na duniya da kika rasa, ki kalleni matsayin tayarkin kuma mahaifiyarki, ki kalli su Rayyern kamar kanneki, ko kuma yayanki, ki kalli Babansu a matsayin babanki yayanki.
Zamu ri茩eki dake da mai sunan Abban Rayyern鈥�.
Da yake haka take kiran kasan cewar suna Bashiru sunan mijinta kenan.
To daga wannan ranarfa, muka dawo da zama gidansu.
Aka ware 蓷aki akabi, ata waje.
Ita kuwa Ru茩ayya daga ranan 蓷aki 蓷aya take kwana dasu Rayyanu.
Hakan ya sanar da wata iriyar amintacciyar sha茩uwa taban mamaki a tsakiyarsu.

Ni kuwa daga ranar Abba suke 茩irana dan karar inada sunan mahaifinsu.
Dan mahaifinsu da Baba suke kiransa.
Mahaifiyarsu kuma da Mammy suke kiranta.
Ramadan kuwa shiyasawa Ru茩ayyah Mamy.
Daga nan muka zamo ahli 蓷aya.

Cikin shekara 蓷aya muka zamo tamkar yan uwa na jini.
Tuni Baba Mau蓷o ya koya min mota,ya zama nazama kamar PA'nsa.
Sai dai banyi karatun bokoba,
Lokuta da dama, Baba Mau蓷o sunayin ba茩in musamman wani bawan Allah Barrister Abdulkareem Sale Dakata, yana yawan zuwa, kuma daga nan Kano yake tun forkon 茩auriwarsu da yazo ya fara soyayya da Zainab dudu cikin wata 蓷aya akayi aurensu.
Na fahimci duk wani sirrin Alhaji Abdulkareem ya sani.
Kuma Alhaji yana ji dashi.
Sukayi duk mgnar sirrinsu a gabana ba tare da wani 蓷arba.

Akwai wata ranar jumma'a da Barrister Abdulkareem yayi isowan dare, baima zo da motarsaba.
Da motar haya yazo, hana yasa Alhaji tadani mukaje 蓷aukosa.
To muna dawowa a cikin motar.
鈥淏arrster lafiya kuwa wannan zuwa na bazata鈥�.
Kai jingina kana yace.
鈥淜amar yadda na gaya maka tun lwanaki, akan barazar da abokan tawagar abokanka sukeyi min, na in kasance cikinsu, in kuma basu dukkan bayananka na sirri, domin suna son mallakar wani sashi na musamman.
Bazan 蓳oye maba harda 蓷an uwana Yah Idi, shi yayi min barazana da raina dana Zainab鈥�.
Cikin tashin hankali Alhaji yace masa.
鈥淶ainab kuma to me tayi musu, da sayi maka barazana da ita, meyasa zasu sa mace a ciki, macema mai tsohon ciki鈥�.
Cikin rauni yace.
鈥淣ima sun raunatani dayin barazana da Zainab, domin cikinta ya tsufa haihuwa Yau ko gobe. Shiyasa na tattaro maka dukkan bayanka na sirri da dukkan takardunka da komai, na dawo maka dashi.
Sabida ina tsoron kada barazanar su ta raunata imanina su sani inci amanarka in basu shi鈥�.
Cikin yanayin 蓷umuwa.
Alhaji Bashir yace.
鈥淗aba Barrister ya za'ayi kayi haka, bunada sama da iyalanmu, injidai akan Company da ake kafa Tubalinsa a kanone ya tada musu hankali.
Sukega kamar zan gurgunta musu basu da suke ganawa,
Toh kaje da takardu. Ka bawa Alhaji Bala Tambari, ya soke sa hannunsa, a dakatar da ginin, ko ma samu kwanciyar hankali.鈥�

Haka kuwa akayi, washe gari da safe, nida kaina na kaishi gidan surkansa.

To yana gaida surkansa ya kama hanya ya koma kano da dukkan takardun sirrin dake hannunsa da komai na companyn.

Bayan ya koma da kwana biyune, kuma aka kira Alhaji taron a nan cikin Taraba.
Toni a lokacin duk inda zaije tare muke zuwa in muna gida kuwa, a bakin gate nake zama, wasu lokutan in anyi ba茩i ina bu蓷e musu gate.
To wata rana da yamma, haka da sauri naga ya fito.
Ya shiga mota, koda na taso, sai cewa yayi in bari.
Rayyern kuwa dake gefena da sauri ya taso yaje ga mahaifin nasa, tare da cewa.
鈥淏aba nima zanje鈥�.
Ganin yadda yaron ya tsareshi da idanune yasashi cewa.
鈥淭oh Mau蓷o na muje鈥�.
Da yake mafi akasarin lokuta haka yake kiransa.
Ramadan kuwa lokacin bacci takeyi.

Haka dai suka tafi tare,

Har zuwa 茩arfe sha 蓷aya na dare basu dawoba, hakanne yasa.
Mammyn ta fito wajena ita da Ru茩ayya, dan har lokacin Ramadan yana wurina.
Amsar Ramadan tayi a hannuna kana, ta juya tayi ciki.
Ita kuwa Mammynsu cikin fullacin da bata gama iyawaba, dan ita asalin 拼ar 茩asar Ethiopia ce.
鈥淎bba Rayyarn yau kuma lfy kuwa har yanzu Baban Mau蓷o da Rayyern basu dawoba.
Gashi nayi ta kiransa ya茩i shiga鈥�.
Cikin alhini nace mata.
鈥淭oh kinsan kuna cewa, wannan abun shi neturom ne ko netyuk 蓷in har yanzu baida 茩arfi a nan jihar tamu, naga shima kansa Alhajin wasu lokutan sai ya hau kan wancan dutsen yake samu yayi mgn鈥�.
Shiru naga tayi sai kuma can ta 蓷an kalleni tare da cewa.
鈥淣ifa ina tsoro domin ya shaida min abokansa ne da sukeyin komai tare sun kuma san abubuwa da dama a kansan sun juya mishi baya, asalima har barazanar hallakashi sukeyi damu duka.
Gsky hankalina ya tashi, ina tsoron mutanen kasar nan鈥�.
Da sauri nace to ta bani wayar inje in hau kan 蓷an dutsen da nake ganin Alhaji na hawa yayi mgn da mutanensa, dan a lokacin duk fa蓷in Gembu membila mutun uku ne kacal keda wayar hannu kuma sai sun hau dutse suke kira, a lokacin kuma layi yafi waya tsada.

Koda na amshi wayar sai ta koma ciki.

Ni kuwa nayi ta gwada kiransa amman sam baya shiga.
Nima kaina hankali na ya tashi, haka yasa nayi ta zama a wurin har dare ya fara nisa har na yun茩ura zan tashi sai kuma naji 茩aran wayar, da sauri na danna inda ta nuna min,
Ina kaiwa kunne kuwa naji murtar Alhaji cikin wani irin gigitaccen yanayi mai bayyana azabar da yake ciki, cikin yanayin wasiyya yace.
鈥淎icha!鈥�. Da sauri nace.
Ba ita bace nine Bashiru鈥�.
Cikin wani irin numfarfashin naji yace.
鈥淏ashiru ina take?".
鈥淭ana gida, bari in kai mata鈥�.
Na bashi amsa sai kuma naji yace.
鈥淒a wuya ka isa inda take ina raye, kayi sauri dai kaje, ka 蓷aukesu ku gudu, Bashiru ni bazan rayuwa, sun turani cikin ramin kogi, yanzuma 蓷an zaren bakin gaba na samu na ri茩e, kuma yaushe zai iya tsinkewa,
Rayyanuna kuwa na wurgashi can gefe, kazo ko ni ban rayuba Rayyern ya rayu.
Bashiru kayi maza kaje gudu dasu.
In in ka 蓳oyesu ka kuma samu dama, kazo ka 蓷auke Rayyern a daren nan.
Sannan ka tuna gidan da mukaje da kai a Kano, a wannan 茩aramin sashin na waje, gidan a ciki duk wasu takardun abinda na mallaka da duk wata dukiyana suna, ciki鈥�.
A takaice dai anan ya gaya min dukkan sirrukansa tare da dam茩a min amanar yaransa, ya shaidamin akwai tarin dukiyar 蓷aya ware na aikin campanyn suna ciki wannan sashi, ya kuma ro茩enin da in bawa su Rayyern kekkyawan ilimin boko, ya kuma cemin baya son yaransa suyi maraici.
Ya 蓷aura da cemin tun 蓷azu fa wanda ya turasa cikin ramin yayi nufi gidansa dan yaji yana cewa zaizo ya kashe sauran yaransa, yacemin ya goya Rayyern a jikin bishiyane a bakin ga蓳ar, kuma an bubbuga bishiyar amman dai baiga fa蓷owan Rayyern.
Ni kuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login