Showing 15001 words to 18000 words out of 78257 words

Chapter 6 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

gabanshi a haka ya kalle min mata,
Wai bakisan cewa ke a yanzu matar aure bace da da yanzu ba d'aya bane bafa Janna ki kiyaye min mallakina ban amince ki bari ya ruggumeki ba, ko hannunki ya ta蓳a wlh Allah ya isa bazan kuma yafeba dan na lura shi baisan irin matatan da suke dai-da shi da suka dace ya rugguma ba鈥�.

Batare da ya jira jin abinda zata ceba yajuya yajawo hijab d'inta da yake ajiye gefen gado da kanshi ya yasaka mata, gashin gaban kanta da yad'an fito ne yasa hannu yagyara mata shi sannan yakama hannunta ahankali suke takawa su dukansu jikinsu a mace suka fito falo.

A dai-dai lokacin da Azeez ya katse wayar da sukeyi da Abba yad'ago kanshi batare da ya janye wayar daga kunnenshi ba yasauke idanunshi akansu.
Tamkar wata da tauraro haka ya gansu, wani irin fad'uwar gaba ne yaziyarceshi wanda shi kanshi baisan dalilin hakan ba lokacin da yaga sun fito hannunsu sark'afe da na juna Rayyern yana jifanta da wani irin shu'imin kallo me wuyar fassarawa.

Kallon mamakine yake binsu da shi har suka iso tsakiyar falon, sai a lokacin Jannart tad'ago kanta da yake sunkuye tana kallon yadda Naan yake murza yatsarsa manuni cikin tafin hannunta.
Ganin yayan nata yasa ta janye hannunta daga cikin na Rayyern cikin tarin farin ciki tace.
鈥淥yoyo Ya Azeez na鈥�.

Murmushi yayi tare da mi茩a mata hannu.

Cikin sauri taje tazauna bisa kujerar da take fuskantar wadda Ya Azeez yake zaune a kai.

Shi kuwa Rayyern kai ya jinjina cikin jin sanyi a ransa da bata kama hannun Azeez ba wani kallon takaici yakewa Azeez 蓷in dan har yau yana jin ciwon ruggume mishi Janna da yayi.
Shi kuwa Azeez ido ya zuba mata.
Cikin matsanancin farin ciki da take jinta a ciki tace.
鈥淵a Azeez ina kwarka鈥�.

Sai a lokacin Azeez yasauke hannunsa daya mi茩a mata, aro jarunta yayi tare da sakin murmushi yace.
鈥渋 miss you so much my Jannart鈥�.
Murmushin ya茩e tayi ganin yadda Rayyern yayi kici-kici da fuska.
鈥淎yyah Azeez na ya kwana biyu鈥�.

鈥淎lhamdulillah Jannart da fatan na sameki lafiya?鈥�.
Ya fa蓷a yana matsowa bakin kujerar.
Sunkuyar da kanta tayi tana murmushi tare da cewa.
鈥淟afiya lau muke, ya su Daddyna da Abbull ina Mummy na?鈥�.

鈥淒uk suna nan lafiya lau Jannart鈥�.
yafad'a still dai idanunshi suna akanta dan ta kasa sakewa dashi kamar yadda suke tun tasowarta, duk da yaga farin cikin ganinsa cikin kwayar idanunta.

Sai a lokacin Rayyern yamatso shima fuskarsa d'auke da murmushi mai cike da kishin Azeez 蓷in yasake mik'a masa hannu sukayi musabaha kana yace.
鈥淪annu Ya Azeez ya k'asar taku da gajiyan tseren bin Matata?鈥�.

Murmushi yake Azeez yayi tare da cewa.
鈥淭oh Alhamdulillah gamu a cikinta,
Yoh naga wani can da ban saniba da yar kekkyawar 茩anwata data 蓳ace mana ba dole inyi tseren bibiyaba鈥�.
Wani murmushi isa Naan yayi tare da 蓷an juyowa ya kalleta cikin juya murya a narke yace.
鈥淪weet heart kice mishi ya kwantar da hankalinshi mijinki na kula dake da kyau鈥�.
Kamar sokuwa haka kalamansa suka medata, sabida tarin mamaki kawai sai ta zuba mishi idanun.
Shi kuwa Azeez wani irin ma茩o茩one ya tokare masa zuciya.
dai-dai lokacin wayarsa tayi k'ara alamun shigowar text nan yad'auko wayar yana dubawa.

Shi kuwa Rayyern cikin wani irin taku ya juyo zuwa inda take,
A kan hannun 1 seater d'in da take zaune ya zauna samansa.
Cikin tsareta da maraitattun idanunsa yakamo tafin hannunta yahad'a da nashi yarike tare da 蓷aga mata girarsa 蓷aya.
Kana ya karka蓷a mata harshensa.
Wani irin yarr taji lokacin da taushin tafin hannunsu yahad'u da na juna, k'ara sunne kanta tayi cike da jin kunya tana mai kiciniyar zare hannunta,
Murmushi Rayyern yayi yad'an sunkuyo da kanshi yana lek'a fuskarta yana mai mata mgna ra蓷a-ra蓷a yadda Azeez zai 蓷an iya jinsu.
鈥淪orry Babyna, na gajiyar da ke ko, na hanaki bacci ko, kiyi ha茩uri zan goyaki kiyi baccinki in biya bashi鈥�.
Yadda yayi mgnar ne yasata dole ta narke idanu tare da zuba masa su.
Dai-dai lokacin Azeez yad'ago kanshi ya kalleshi.
Wani irin bugun zuciya ne yaziyarceshi lokaci guda yanayin fuskarsa tad'an canza, gyaran murya yayi tare da k'ok'arin saita nutsuwarshi sannan yamik'e tsaye.

Su dukansu d'ago kai sukayi suka kalleshi, cike da shagwa'ba Jannart tace.
鈥淵a Azeez ya naga ka mike?鈥�.

Murmushi yayi cikin 蓳oye damuwarshi yace.
鈥淶an tafine K'anwata ana jirana鈥�.
ledojin da yashigo da su ne yad'auko yamik'a mata yana cewa.
鈥淕a wannan 茩anwata ki kula da kanki kinjiko kin san matsalarki banda shan sanyi鈥�.
Ya 茩are mgnar yana jujjuyawa ya kalli tsakiyar falon nasu.
Yayinda Rayyern kuwa ya taune lips 蓷inshi na 茩asa yana mai tsaresu da ido.

Azeez kuwa,
Cikin juya kai yace.
鈥淕ashi gidan naku sam babu tsarin tsare lfy daga sanyin 茩asar鈥�.

Cikin yin fiki-fiki da ido Rayyern ya kalleshi tare da cewa.
鈥淚na wadar da ita da 蓷umin jikina ne shiyasa ba bu茩atar hita ko hura wuta a cikin falon ko ba hakaba my life?鈥�.
Ido ta zura mishi kamar yar yaye.
Shi kuwa Azeez rumtse idanunshi yayi tare da mi茩a mata ledan.

Hannu tasa ta amsa tana me Marairaicewa tace toh.
鈥淵a Azeez ammah dai zaka dawo ko? Kuma kaga ko ruwa baka sha ba fa?鈥�.

A karo na biyu yayi murmushi yace.
鈥淓h Jannart idan nasamu lokaci zan dawo muyi hira, yanzu me kikeso inzo maki da shi idan zan dawo?鈥�.

Da sauri ta kalli Rayyern sabida jin yadda ya matse hannunta,
Sai kuma ta kalli Azze da yayi gyaran murya,
Itama murmushin tayi tace.
鈥淏ana buk'atar komai Ya Azeez zan dai saurari lokacin da zaka zo鈥�.

Jinjina kai yayi yace.
鈥淚n sha Allahu鈥�.
sannan yamaida kallonshi ga Rayyern da har lokacin hannunshi yana cikin na Jannart yana d'an murzawa,
Wani irin takaici ne yaji ya cikashi ammah yadaure ya'boye 'bacin ranshi yace
鈥淭oh Rayyern ni zan wuce. A kular min da 茩anwata kada sanyin Mascow ya illatamin ita鈥�.

Sai a lokacin Rayyern yad'ago yakalleshi fuskarsa d'auke da murmushi keta yace.
鈥淭un yanzu mun d'auka wuni kazo mana kada ka damu in dai ina raye babu abinda zai cutarmin da ita Al'jjanata ce fa ta duniya dole in kula da ita ko My Janna?鈥�.
Rai a jagule Azez yace.
鈥淣ima haka naso Rayyern saidai jiran da akeyi min ne zai sa intafi yanzu ammah insha Allahu zan dawo wata rana鈥�.

鈥淭oh shikenan muna nan muna jiran dawowarka Ya Azeez鈥�.

Murmushi Azeez yayi yace.
鈥淚n sha Allah鈥�.

Mik'ewa Rayyern yayi har a lokacin hannunsu suna sark'afe da na juna nan ita Jannart tamik'e, cikin sauri Azeez yawuce gaba suna biye da shi a baya suka rakashi har wajen k'ofa, sukayi bankwana bayan ya d'aukar ma jannart al k'awalin sake dawowa gidan nasu, saida suka sake musabaha da Rayyern sannan yatafi Jannart tana d'aga mashi hannu.

Bayan ya tafi suka dawo falon suka zauna nan tabud'e ledojin da yabata riguna ne tagani irin na sanyi masu kyau ciki farin ciki tad'aga tana gani sannan tajuya takalli Rayyern tace.
鈥淣aan!鈥�.
Bai kulataba sai tura baki da yayi kamar yaro 茩arami ya kwa蓳e fuska.
鈥淣aan kalli rigunan da Ya Azeez yakawo min masu kyau.
Allah yayi mashi al'barka kamar ya sani daman sanyi na damuna a garin nan, kalli wannan rigar!鈥�.
Tafad'a a lokacin da take d'aga wata rigar sanyi me kyau
Sai a lokacin yad'ago yakalleta fuska yad'an 'bata kad'an yace.
鈥淩igunan ma basu da kyau鈥�.
Cike da mamaki tace. 鈥淣aan basu da kyau fa kace? Kallesu fa鈥�.

Kai ya gya蓷a mata tare da cewa.
鈥淓h basu da kyau鈥�.
bai jira jin abinda zata ce ba yamik'e yanufi bedroom d'inshi.

Wordrobe d'inshi bu蓷e bude yad'auko wata leda, kana ya juyo yafito.
Inda ya barta ya sameta a tsaye a yadda yabarta rik'e da rigunan.

Amsar na hannunta yayi yamaida a cikin ledarsu yawurga a bayan kujera kana yace.
鈥淏ana son wannan鈥�.
Da idanu tabi kayan da yawurga shima kallonta yake yamik'a mata ledar da yafito da ita, yace. 鈥淎mshi wannan kisa鈥�.

Amsa tayi cike da mamaki da sanyin jiki tace.
鈥淭o na wanene wannan 蓷in?鈥�.
Batare da ya janye idanunshi akanta ba yace.
鈥淒uba kigani da wannan da na yayanki wane yafi kyau?鈥�.

Batare da ta ce komai ba tabud'e ledar tafito da rigunan sanyi ne masu masifar kyau da taushi kala ukku, pink, brawn nd black irin masu gashin nan, ita kanta sosai taji rigunan sun burgeta.

Dagowa tayi takalleshi har lokacin idanunsa suna kanta, hannuwansa hard'e a kirjinsa ya d'an karkata kai gefe yana jira yaji abinda zatace,

Sunkuyar da kanta tayi tana kallon k'asa cikin tausasawa da muryarta irin ta shagwa'ba tace.
鈥淒uk suna da kyau sosai ka iya za蓳i ammah ina son na Yayana鈥�.
Ciza lips d'inshi yayi sannan cikin sanyin muryarsa yace
"Na Yayanki kikeso ko na mijinki?鈥�.

茒ago kai tayi takalleshi ganin ya tsareta da idanunshi,
hannuwanshi suna hard'e a k'irjinshi.

Murmushi tayi batare da ta bashi amsar tambayarshi ba tace. 鈥淣agode sosai Naanu Allah yak'ara bud'i鈥�.

Lumshe idanunshi yayi cike da jin dadi sannan ya jinjina mata kai, batare da ya ce komai ba yawuce bedroom d'insa.

A bakin gado ya zauna yana mai sakin tattausan murmushi, ya d'auko system dinshi yana fara aiki da aka turo mashi ta email daga campany yanayin aikine cike da farin ciki.

Ita kuwa Jannart.
Cikin sanyinta tad'auki ledar tawuce bedroom d'inta tana shiga ta'adana kayan cikin wardrobe.

Juyowar da zatayi ta hango wayarta da ke saman bedside tana haske da tafara ringing, cikin sanyinta taje tad'auko wayar ganin sunan Aunty Fauziyya ya bayyana a screen d'in wayar yasa tayi murmushi saida tazauna bakin gado sannan tayi picking tare da yin sallama

Daga chan 'bangaren aka amsa
Gaisawa suka da Aunty Fauziyya.

Gyara zama jannart tayi tace.
鈥淢y Aunty ya aiki?鈥�.

"Alhamdulillah Jannart, ya mijin naki?鈥�.

Saida takalli k'ofa sannan tace.
鈥淵ana nan lafiya lau my Aunty鈥�.

鈥淢asha Allah, Jannart ya labarin k'awarki wadda mijinta ke cewa chocolate ya fiye mashi mace鈥�.

Yar dariya Jannart tayi kana tace.
鈥淯mhum ya fara canzawa Aunty鈥�.
Sauke numfashi Fauziyya tayi tare da gyara zama dan tana son bata shawarwarin da takeda ya茩inin zai 茩ona ruwan kan duk na mijin da mace kamar Jannart zatayi mishi su.
鈥淯hm toh Jannart ki kai mata sa茩ona kice mata lallai tabbas ya kamata tafara juya matakinta na 'ya mace tanuna mashi ita macece tana da banbanci sosai da chocolate.....!鈥�.
Shawarwari masu zafi da ratsa zuciya Aunty Fauziyya tabata akan yadda mace zata ja hankalin mijinta ta sashi ya banbance tsakanin aya da tsakuwa.
Sannan kare mgnar da cewa.
鈥淵anzu ma kikirata kice tadaina raba makwanci da shi ta kiyaye kada taji tsoronsa domin tsoron zai hanata neman matsayinta鈥�.

Cikin sanyin murya Jannart ta sauke dogon numfashi kana tace.
鈥淭oh ai yana bata tsoro akan yadda yake mata abubuwa my Aunty鈥�.

Dariya Aunty Fauziyya tayi tace.
鈥淭oh ai rayuwar auren kenan, Jannart kawai dai kar tayarda tabashi kanta har sai ta tabbatar da ya kamu da sonta kafin tamallaka mashi kanta,
ta garashi ta yadda sai ya lashe aman da yayi da kansa, tadage tadinga shiga wadda zata ja hankalinsa da tafiya me jan hankali, sannan tadinga kasancewa a kusa da shi a duk lokacin da yake gida ki samata turarukan dana aika miki, kar suraba makwanci dan kwanciya a tare yana k'ara kusanci da juna, tacire tsoronsa a ranta ahaka har shak'uwa zata shiga a tsakaninsu鈥�.

Cike da gamsuwa da maganar Auntyntata tace.
鈥淭oh Aunty insha Allahu zan yi mata bayani in sha Allah sai ta gigitashi gigicewar da zai gane banbanci tsakanin Macce da Chocolate.鈥�...!

Sun dade suna waya da Aunty Fauziyya Sulaiman, ta bata shawarwari masu tarin yawa.
Daga bisani dai sukayi sallama.

Tana ajiye wayar ta saki wani irin tattausan murmushin mai cike da manufofi,
A hankali ta juya ta shiga bathroom, wanka tayi da ruwa mai 蓷an karen 蓷auki sabida anayin sanyi sosai yau 蓷in al'wala tayi kana ta fito bayan ta saka bathrobe mai kauri,

Kai tsaye gaban dreesin meeror ta tsaya karamin towel 蓷in dake hannunta tasa tana tsane ruwan jikinta,
Man kullaccar sirri ta shafa a duk luggun da sako na jikinta, kana ta juya da auri ta bude akwatin kayanta, wasu riga da wondo da mayafi ta zaro ta kimtsa kanta aciki.
Wando mai kauri irin na sanyin nan, cib ya matseta,
Sai rigar mai 蓷an sawo har kan guiwarta tazo mata kana daga sama dai-dai da jikinta daga 茩ugunta zuwa 茩asa kuma a bu蓷e yake.
Wasu manyan boturane a jere gaban rigar sai gefe da gefen riga kuma da igiyoyo, gaba 蓷aya kalansu nevy blue ne mai masifar kyau da she茩i,
Sauri-sauri ta dawo gaban dreesin meeror hoda ta 蓷an shawa fuskarta kana ta shafa siraran lips inta lipstick mai she茩i.
Turare ta fesa.
Kama ta tubke gashin kanta.
茒an mayafin da yakeda fuskar hijabi red color ta 蓷auko tasa a kanta tare dayi Rollin nashi fuskarta ta fito 0 sifili a tsakiyar.

A can 蓷akin Dakta Rayyern mai nasara kuwa.
Aikin yakeyi cike da jin dadi da farin cikin da shi kansa baisan na menene ba.
Numfashi ya fesar tare da kallon agogon hannunsa.
Ganin lokacin salla'n la'asar yayinda yasashi,
mi茩e tsaye tare da wucewa bathroom nashi.
Al'wala yayi kana ya fito.
Kai tsaye masallacin su ya wuce.

Ita ma Jannart ganin lokacin salla yayinda yasa ta shimfi蓷a sallaya ta tada salla.

A hankali ya fesar da numfashi bayan ya dawo daga masallacin.
Cikin shau茩i ya nufi 茩ofar 蓷akinta yana mai kallon agogon hannunsa inda yaga 茩arfe hu蓷u da kwata na yamma.

A hankali ya tura 茩ofar 蓷aki. Tare da sa kansa bakinsa 蓷auke da sallama.
鈥淎ssalamu alaikum Jannaaaa!鈥�.
Ya 茩are sallamar da kiran sunanta can 茩asan ma茩oshinsa.

Ita kuwa Jannart dake ninke sallaya.
A hankali ta juyo ta kalleshi.
鈥淢asha Allah鈥�.
Ya furta ba tare daya shiryawa hakanba, ita kuwa jujjuya kwayar idanunta tayi cikin alamun bacci tace.
鈥淣a'am Naan鈥�.

Wani sassayan numfashi ya fesar kana a hankali ya fara takowa zuwa tsakiyar 蓷akin.
Murya a tausashe yace.
鈥淏aki amsa min sallamata ba鈥�.
Cikin sanyi tace.
鈥淎fwan Wa alaikassalam鈥�.
Numfashi ya 蓷an fesar tare da sunkuyowa kan goshinta ya manna mata kiss,
da sauri ta lumshe idanunta.
Yatsarshi manuniya yasa ya lakaci tsinin hancinta kana yace.
鈥淏aby face 蓷inki yayi kyau, kizo muje musha Chocolate ko ki 蓷an ga garin鈥�.
Idanunta dake cike da lamun bacci ta 蓷an bu蓷e kana a hankali tace.
鈥淣aan bacci鈥�.
Hannunshi yasa ya kamo nata kana murya can 茩asa yace.
鈥淶o muje kisha Chocolate zakiji duk wata bukatarki da bacci zata tafi, dan shi Chocolate yafi komai da蓷i鈥�.
Da sauri ta kalleshi.
Shi kuwa kai ya jinjina mata tare da jujjuyawa alamun abu yake nema.

茦afarsa yasa ya jawo takarmanta sau ciki masu tsini. Suma red collor ne.
Jawo hannunta yayi sukazo har inda takalman suke.
A hankali ya rusuna yayi 茩asa.
Jawo takalman yayi gabansa, kana ya 蓷ago kanshi ya 蓷an kalleta, ido 蓷aya ya kashe mata tare da cewa.
鈥淪aka鈥�.
Ya ida mgnar yana 蓷ago 茩afarta, wanda hakan yasa tayi saurin dafe kafa蓷arsa, sabida jin kamar zata fa蓷in.
Shi kuwa juyowa yayi ya 蓷an kalli hannunta a hankali ya manna ha蓳arsa bisa bayan hannunta, ya fara goga sajensa akan fatar hannun nata a hankali,

Yayinda ya meda hankalinsa kuma kan sa mata takalmin,
Ita kuwa Jannart cikin lumshe ido tasa hannunta 蓷aya ta dafa 蓷aya kafadar tasa tare da manna babbar yatsarta kan sajenshi a hankali ta fara jujjuya yatsar,
Tanayi mishi wani irin gigitaccen yanayi mai kassara tunanin namiji, kasake yayi yanajin yadda take watsa da sajensa.

Ita kuwa Jannart batama fahimci ya gama saka mata takalmin ba,
Sabida yatsunta da take motsawa kan tattausan sajensa.
Shiru yayi baiyi yunkurin hanataba bare ya janye fuskarsa.
saima gyara durkusonshi da yayi wanda hakan ya bata damar wasa da sajensa duka gefe biyu.

Wasu irin masifeffen abubuwa yakeji suna biyo jijiyoyin jikinsa,
a hankali ya 蓷ago kanshi ya zuba mata idanu.

Ita kuwa jin wani irin masifeffen harbawa da zuciyarta ya farayi ne yasata fara dawowa hayyacinta.
Da sauri ta kalleshi tare da janye hannayenta.

Kana taja da baya tana kallonsa.
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.
鈥淵a isheki hane?鈥�.
Murya can 茩asa tace.
鈥淢e 蓷in?鈥�.
Cike da zuba mata maraitattun idanunsa yace.
鈥淭a蓳a sajen in tashi? Ko in zauna zaki 茩ara shafa abinki?鈥�.
Cikin wata iriyar kuyya ta kauda kanta tana mai lumshe idanunta.
Murmushi mai sauti yayi tare da kamo hannunta ya sumbaci bayan hannun kana yace.
鈥淢u tafi ko Janna鈥�.
Ba musu ta biyoshi cike da kunya.
Shi kuwa tafin hannunsu ya ha蓷e 茩am.
Ya fahimci sajensa yana 蓷aya daga cikin abinda take matu茩ar so.

Suna fita 蓷an farfajiyar gidan nasu,
ta fara 蓷an kame jikinta.
Sabida sanyi.

Kofar ya jawo ya rufe.
Kana ya juyo har lau dai yana ri茩e da hannunta.
Marfin motar ya bu蓷e mata,
ta shiga kana ya rufe,
Sannan ya zagaya ya shiga.

Juyowa yayi ya 蓷an kalleta lokacin da yake murza key 蓷in motar,
Baki ta 蓷an tura tare da kauda kai.
Murmushi yayi tare da jan motar suka fita gidan.

Numfashi ya 蓷an fesar a dai-dai lokacin da ya daidaita motar bisa titin.

A hankali yasa hannunsa bisa cikinta.
Da sauri ta sunkuyo ta kalli hannun nasa.
Kana ta 蓷ago kai ta kallesa.
Cikin lumshe mata ido yace.
鈥淜amar bakici abinci bako鈥�.
Cikin sauri tace.
鈥淎'a naci fa鈥�.
Kanshi ya jujjuya tare da cewa.
鈥淎 wannan 蓷an cikin ne kinci abinci鈥�.
Ya 茩are mgnar yana cusa hannunsa ta tsakanin boturan,
yatsarsa yasa cikin hudar cibiyarta,
da sauri ta 蓷aura hannunta kan nasa hannun.
鈥淗ysssshhhhhh鈥�.
Sai kuma ta juyo da sauri jin sautin daya saki.

Kwatar da kai yayi bisa kujerar motar yana mai tu茩in da hannunsa 蓷aya.
Cikin sanyi yace.

鈥淲annan 蓷an cikin zai iya ri茩e mana baby's 蓷inmu kuwa鈥�.
Gaba 蓷aya mgnar su蓳uce masa tayi bai kuma san dalilinsa ba.
Ita kuwa Jannart cikin rashin fahimtar magungunan nasa ta zaro hannunsa woje.
Shi kuwa da sauri ya kamo hannun nata

Bisa cikinsa ya 蓷aura hannun nata tare da cewa.
鈥淛anna kiji fa yunwa nakeji鈥�.

Shiru tayi bata ce komaiba, ganin hakane yasa shi, yin 茩asa da hannunsa ta kasan rigarsa ya fara 茩o茩arin sa hannunta ciki.
da sauri ta janye hannun nata.
A hankali suka fesar da numfashi a tare, lokacin daya manna tafin hannunta kan tattausan gashin dake kwance 茩asan cibiyarsa.
Cikin narkekkiyar murya tace.
鈥淎yyah Sorry Naan鈥�.
Kanshi ya kuma longo蓳arwa tare da fara cusa yatsunta cikin boxes 蓷insa.
Da sauri ta janye hannunta tare da rufe idonta.
Murmushi yayi tare da 蓷an ciza lip inshi na kasa.

Dai-dai bakin Mackba Restaurant, yayi parking.
鈥淢uje ko?鈥�.
Kai ta gya蓷a mishi kana suka fito.

Ido ta zubawa farfajiyar wurin da yake da masifar kyau komai na wurin mai kyau ne da tsari, hannuta ya kamo, tare da 蓷agashi sama,
manna tafin hannunta yayi da sajensa tare da cewa.
鈥淢uje ko Janna鈥�.
Ya ida mgnar suna nufar cikin wurin.
Suna shiga ya wuce vip inda babu mutane sosai.

Basu wani jima a wurin a domin abincin da suka sayanma basuci na kirkiba, sabida ita ba yunwar takeji ba, shi kuwa duk jarabarsa da kwa蓷ayinsa sun tafi kan batun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login