Showing 45001 words to 48000 words out of 78257 words

Chapter 16 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

dai-dai lokacin na iso 茩ofar gidan.
Ga mamaki na sai naga gidan yanaci da wuta.
Makota duk sun fito sun tsaya cirko-cirko an rasa yadda za'ayi su shiga gidan.

Haka yasa na saki kuka ina cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un, sunbi sun kashe su鈥�.
Dai-dai lokacin kuma naji Alhajin yayi mgn da 茩arfi a cikin wayar yace.
鈥淪un kashemin mata 蓷an Bashiru?鈥�.
Sai kuma naji suuuuuuu zin蓷im alamun ya fa蓷a cikin azabebben ramin.
Wannan abun ya gigitani yasani.
Kurma ihu na nufi cikin gidan ina cewa.
鈥淪un kashe Alhaji da Rayyanu sannan sunzo sun bankawa gidan wuta, wayyo Adda Aicha.
Can najita, tana amsawa tana nufar 蓷akin Ru茩ayya tana cewa.
鈥淩u茩ayya! Ru茩ayya!! Fito keda Ramadan鈥�.
Ina muna iso bakin 茩ofar wuta ya rufe 蓷akin nasu.

Ihu Adda Aicha tasa tare da juyawa ta fice daga gidan tana fa蓷in shike nan, sun hallaka min ahlina gaba 蓷aya, mezanyi da Nigeria garin mugaye.

Daga nan ban kuma ganintaba, ban kuma jintaba.

Dai-dai lokacin kuma aka kece da ruwa kamar da bakin kwarya.

Duk da wannan ruwan wutan saida ya kara kusan awa biyu yanaci kafin ya mutu.

Washe gari da safe aka shiga ciki, toh fa nan muka samu Ru茩ayya da Ramadan a sume a cikin Bathroom, bisa alamu hayakine ya sumar dasu,
hakane yasa muka tafi asibitin cikin taraba dasu.

Bayan an basu gado, ni kuwa na sake dawowa bakin gada, inata dube-dube cikin ikon Allah naga Rayyern a goye a jikin bishiya saidai a sume yake. Kuma kanshi ya fashe yanata zubda jini, har lokacin yayi wani irin fari fat alamun jininsa ya 茩are, kwancesa nayi na kaisa asibitin.
Sanin anyi gobarane yasa aka amsheshi a sibiti.

Watanmu 蓷aya kafin suka samu lfy, cikin ikon Allah Sarkin Gembu shine ya 蓷auki nauyin niyyar.
Alhamdulillah duk sun samu lfy, sai daifa Rayyern ya samu matsalar kwakwalwarsa ta mance baya.
Shiyasa ya taso bai iya tuna abinda ya faru dashi daga haihuwarsa zuwa shekara bakwai.

Ramadan kuma a hankali ya mance iyayensa.
Haka nayi ta zama dasu a Gembu cikin gidan Sarkin Gembu.
Harda Ru茩ayya, wacce nai tunanin ita ka蓷ai ce zata tayani rike amanar da aka bani domin munyi neman duniya babu lbrin Adda Aicha.
Nan nace ina son muyi aure da ita, dan mu rani yaran.
Haka yasa aka 蓷aura mana aure.
Daga baya muka shirya muka taho kano, koda mukaje Kano kai tsaye wannan gidan muka nufa.
Kasan cewar gidane da ya ginawa a sirri dan ko iyayensa basu saniba.
Kuma dama takardun gidan da key 蓷in duk da wasu tarin takardunsa nasan inda yake ajesu.
Shiyasa na 蓷auka mukaje muka zauna a ciki.
Nasa Rayyern da Ramadan a Kekkyawar makaranta, na kuma saya mana motar da nakeyi musu dukkan hidima dasu.
Ni kuwa na zama kamar mai gadin gidan Ru茩ayya kuwa mai gyaran gidan da rainon, aikin da muke ne muka warewa kanmu albashi kamar yadda mukaji ake biyan masu irin aikimu da wannan ku蓷in nakeyi mana komai na aiki.
Su kuwa su Rayyern inayi musu komai da dukiyar mahaifinsu. Dan ko mota dana saya dan kaisu makarantane.

Su kuwa sun taso a duniya su basu san kowaba sai mu.
Dan ko gambu bana kaisu.
Na kuma 茩i kaisu wurin dengin mahaifinsu wato gidan Kakansu Malam Mai Nasara ne sabida inaga kamar magautan zasu iya ganesu ta sanadin zuwan su biyomu su kashesu.
Gashi mukuma Allah bai bamu haihuwa ba, sai suka zame mana yayanmu.

Bana harka da kowa dan gudun kada a ganomu, na hanasu yin abota da kowa.
Saida suka girmane Sanadin karatu dole Rayyern yayi abota da Dr Sulaiman.
Ramadan kuwa har yau baida abokin ko 蓷aya.
Usman PA maigadin ma茩ocinmu ne ya ha蓷ani dashi da wutanmu ya 蓳aci ya gyara man sanadin haka suka saba da Rayyern har ya zama PA'nsa.
Na gina su Rayyern kan 茩in yarda da kowa, shiyasa baya sakin jiki da kowa a rayuwarsa.
Baya amsa gayyatan hiran yan jarida ko ta inane.

Sunyi kekkyawan karatun likitanci, dan nasan burin mahaifinsu ne dan shima likitane, to amman yafi bawa kasuwanci himma.

Nasan idan su Rayyern suka gane Malam Mai Nasara kakansune to gaba 蓷aya ko wanne asirin zai tonu.
To amman duk da haka inada niyar dole watan-wata rana zan gaya musu gsky.

茒an tsagaitawa yayi tare da sau茩e numfashi.

Yayinda saura kuma kab sukayi shiru.

Rayyern da Ramadan kuwa,
Hawaye kawai suke zubdawa.

Shi kuwa Abba Barrister Kabeer ya fuskata a hankali yace.
鈥淭un randa kazo min da batun zaka bawa Rayyern auren Jannart ka kuma gaya min sunanka, na gane tabbas kanada ala茩a da Barrister Abdulkareem Sale Dakata, domin ksunanku.
Koda na kwakkwafi Jannart bayan aure kuma na gane 蓷an uwanka ne.
Yanayin yadda bada auren Jannart da yadda komai ke tafiya, da tuno kalaman Barrister Abdulkareem, na gane duk abinda kake boyewa akan Jannarr, na kuma gane akwai wani abinda ka sani a kanmu shiyasa na amince a sau茩a茩e鈥�.

Cikin sau茩e Numfashi Dr Sajo yace.
鈥淏arrister Kabir shaida musu鈥�.
Cikin sanyi yace.
鈥淎'a muji yadda akayi Alhaji Bashir ya rayuye dai tukun da yadda Hajia Aicha ta rayu鈥�.
Jin hakane yasa Baba Mau蓷o gyara zama tare da fara basu lbi
鈥淣i a waccar naran koda naje, cikin Gembu membila sai na samu, ashe harda su Alhaji Bala Tambari dasu Alhaji Audu Tababa da kuma Alhaji Ahmed Tinkau da Alhaji Idi Sale Dakata, da kuma Dr Lukman, da dai sauransu za'ayi zaman. Nayi mamaki domin wannan taron iya na mutanen tarabane.
Sunyi duk yadda zasuyi da in ha蓷a hannu dasu na茩i, wanda hakan ya tunzurasu, sukayi ta gayamin duk abinda sukaga dama.

A karshe dai da fa蓷a aka tashi, yayinda duk abinda mukeyi Rayyern na kan cinyarta.
Ina fita wurin Alhaji Idi yace.
Ba sai na rayuba kan inyi musu turji, yace dani da Lawyer na duk sai su 蓷ai-蓷ai tamu.
Furucin daya bani tsoro kenan.

Saidai ban kulaba na shiga mota na kama hanyar Gembu, duk da dare yayi.
Ina tafiya Alhaji Bala Tambari ya kirani a sirrance kamar kullum shike sanar dani duk shirinsu.
Ya shaida min cewa fa, an turo mai babbar mota kan ya takani, ya kasheni ya kuma je da fetur ya 茩ona min gida.
Hakan yasa na 茩ara gudun mota, ga kuma hadarin da iska da akeyi.
Tafiya ka蓷an kuwa nayi Baga mai babbar mota na bina, duk inda nayi sai ya bini hakan yasa na gane shi aka turo
A haka dai ya samu ya turani cikin ramin to kafin in fa蓷a sai na fita cikin motar lokacin daya tokareta da bishi.

Gaba 蓷aya naji ciwo, hakama Rayyern to sai na cire rigata na goya Rayyern a jikin wata bishiyar dake 蓷an gefe ka蓷an da wacce ta tokari motata.
Na juyo zan dawo bayan Rayyern 蓷inne kuma, tsantsin ya 蓷ebeni na tafi cikin ramin to ban fa蓷aba, na ri茩e sirarun jijiyoyi bishiyar.
A haka ina reto na kira Bashiru nayi mishi dukkan bayanan sirri na.

Hankalina ya tashi lokacin da naji yana cewa, an bankawa gudana wuta, babu wanda na tuna sai Ramadan da Ru茩ayya, dan sai nakeji Aicha zata iya tsaratar da kanta, amman su yarane.
Wannan ka蓷uwanne tasa na fa蓷a cikin ruwan Kogi mai masifar zurfi, daga nan kuma ban sake sanin inda nakeba, sai farkawar nayi na ganni a wani babban asibiti Alhaji Bala Tambari na gefena.鈥�
Shiru yayi alamun ya gama.
Murmushi Alhaji Bala Tambari yayi ganin yadda duk suka zuba mishi idanu alamun neman 茩arin bayani.

Zamanshi ya gyara tare da kur蓳an ruwa kana yace.
鈥淭un da na gaya masa ana binsa nima na biyo bayansu ba tare dana gayawa munafukan banzanba da nufin in dakatar da direban babbar mota sai dai ina na makara.
Domin ina zuwa motar na fa蓷awa, cikin ramin shi kuwa ya wuce cikin gari,
Tashin hankali yasa na kasa tuna ya dace in bisa in tseretar da yaran.
Sai daga baya na tuna hakan.
To koda naje cikin garin sai na samu tuni an 茩ona gidan.
Haka yasa kawai na wuce cikin jama'ar ina cewa a nuna min gidan Sarkin ruwa.
Nayi sava kuwa aka kaini, dan duk a tunani an rigada an gama da wa蓷annan kam, shiyasa nake son a ceto Alhaji Bashir da ya茩inin nasan yana da baiwar iya ri茩e numfashinsa na wasu lokutan.
Koda aka ha蓷ani da Sarkin ruwa, ce masa nayi motar 蓷an uwanane ta fa蓷a cikin ruwa muna zuwa, dan Allah ya taimaka min.
A nan yacemin gsky baya tsammanin 蓷an uwana zai rayu, domin babu wani wanda ya ta蓳a fa蓷awa cikin ramin nan ya tsira, domin ruwan bai cika gudu Bama.
Amman irin ranar ruwan zai iya gudu ya amayar da abin cikin ramin sabida yadda ake ruwa kamar da bakin kwarya.
Anan yace min, sai dai a tsammaci gawar 蓷an uwan nawa, dan haka inje in sanar a matatar ruwan kiri dam.
Kana ya ha蓷a da kiramin Sarkin ruwan dake can ya sanar musu da gashi-gashi abinda ke faru ya 茩ara da cemin.
鈥淪arkin Ruwan kiri dam dashi da aljanu marabarsu ka蓷an, domin shi yakan iya yin kwana hamsin cikin ruwa, kuma babu matatan ruwa da baya zuwa, zai iya taimaka min sai dai zai cajeni ku蓷i da yawa, jin haka yasa nace babu komai ko nawa ne zan biya.
Toh a daren na kama hanyar kiri.

Cikin ikon Allah kuwa kafin asuba na isa.
Kai tsaye bakin dam 蓷in na wuce.
Allah mai yin yadda yaso a lokacin da yaso.
Kafin in isama an tsamoshi a cikin ruwan saidai baya da maraba da gawa.
Kwanana goma sha 蓷aya a can, kafin muka samu ya farfa蓷o daga dogon sunan da yayi,
To sai dai fa ya rasa tunaninsa.
Haka yasa a sirrance na 蓷aukoshi na dawo dashi, gidana dake Gombe acan akayi ta jinyarsa har ya samu lfy, amman tunaninsa bai dawoba.
Kasan cewar yana yawan zama da Mai gadin gidama na can da yake buzune suka saba sosai.
Har da zai tafi garinsu sulaje tare,
Saida yayi shekara Goba sha uku acan amman ni ina zuwa ni kuwa naji da蓷in zamansa can sabida yafi sirri zamansa acan yasa ya koyi duk yarukansu da kuma shigarsu d ta zame masa jiki.

Sai shekaru goma baya ya dawo, nan mukaci gaba da zama dashi, har tsawon shekara ashirin ba 蓷aya.
Kawai ranar ya fita yaje masallaci yana dawowa mota ta bugeshi.
Bugunma bana kirkiba sai dai ya suma, tofa yana farfa蓷owa ya farfa蓷o da tunaninsa kwakwalwarsa ta dawo ras.
Babu abinda yake cewa sai.
Rayyanuna Ramadan 蓷ina, Bashiru ka kula min dasu, ka kula da maraicinsu dana Ru茩ayya kada ka bar Aicha ta 茩asarsu da yarana鈥�.
Wannan abun shi yafi komai yimin da蓷i.

Daga nan aka sallamemu nan nayi masa bayanin komai.

Tofa daga ranar ta tada hankali sai munzo Kano.
Yayinda a wurin su Alhaji Idi Sale Dakata kuwa, nake cikinsu dan sanin duk 茩ullinsu.
To koda muka zo Kano kai tsaye nan gidan yace muzo.
Muna zuwa kuwa ya ganka a 茩ofar gidan kaida Rayyern da Ramadan bisa alamu masallaci zaku tafi.
Yana ganinku yace ga yayansa.
To kuma ni kaina na gamsu dan tsananin kamar da Rayyern keyi dashi.
Ramadan kuma da an ganta ansan Aicha ce ta haifesa.

To dole muka koma mukayi sabon shiri, haka yasa yazo muku a suffan buzu yana neman aikin gadi. Kai kana ganinsa sai kayi ta kallonsa har saida yayi ta maimaita maka mgn cikin muryar buzaye sannnan ka girgiza masa kai, da alamun jikinka na rawa a lokacin.
Rayyern kuwa sai yayi saurin cewa.
鈥淒an Allah Abba mu 蓷aukehsi aiki ka dena bu蓷e mana gate dayi gadin 茩ofar gida bamajin da蓷in haka.鈥�
Ni kuwa duk mgnar da kukeyi a waya nake jinta.
A karshe dai yaran ne suka dage dole ka 蓷aukeshi. Shi kuwa ya rayu cikinku domin ya gane wanne yanayi kuke ciki.
Yasha zuwa wajena a boye muyi mgnar sirri.
Kai kuwa ka yarda dashi yasa har ka nemi shawarsa kan aikin campanyn, ya baka shawarar a fara ginisa kuma ka yarda, cikin hikima yasa akeyin komai cikin gaggawa.


Koda Riyyam-nsra yazo kawai cemin yayi wallahi 蓷ansa ne鈥�.
Ya 茩are mgnar yana dariya.
Cikin sanyi Mamyn Rayyern ta kalli Mammyn tare da cewa.
鈥淒an Allah Aicha ya akayi kika bar 茩asar nan鈥�.

Cikin sau茩e numfashi farin ciki Mammy tace.
鈥淟okacin da naji Abinda Bashiru ke cewa sanda gidan yaketa 茩onewa yana cewa.
An kashe Alhaji da Rayyanu sannan an kashe su Ramadan.
Daga lokacin na fita gidan to a ganina Meta rage min da Nigeria, da a mahaifiyata batason aurena da Abbansu Rayyarn wanda kasuwancine ya kaisa 茩asarmu Ethiopia har muka kulla soyyaya, kasan cewar dama mahaifina ya rasu, kuna Ni ka蓷ai suka haifa shiyasa Didi na batason auremu, a 茩arshe dai bada yardarta akayi aure ba, randa muka taho Nigeria tayi kuka kamar zata mutu niko son da nakewa mijina yasa na daure muka zo.
Alhamdulillah ahlinsa kab suna sona. Cikin aminci muke zama da kekkyawan zaman lfy.
Har na haifi Rayyern da Ramadan kafin mukaje Ethiopia lokacin shekaran Ramadan biyu a duniya.
Muna dawowa ne muka koma Gembu membila.
To shiyasa wannan abin na faruwa na tattara na koma 茩asata ta haihuwa kuma a lokacin inada cikin Riyyam-nsra da Zaiton har na wata hu蓷u.
Shi ya sani.
Na茩i in sallami iyayensa ne dan naji gaba 蓷aya 茩asar na tssneta bana son komai ma 茩asar gani nake 茩asace da babu amana, a nan diganmu dake can bayan gida babanshi naje na 蓷auki E password na da komai nawa, a ciki kuma nayi ta zama ba tare da sanin kowaba, har komai na tafiyana ya kammala.
Na tafi, gidan babansa kuwa duk sun shiga tashin hankali jin labarin rasuwarsa dan har can 茩aninsa Mustahpa yaje to amman dan ba'a sansaba anki a sauraresa. Dole ya dawo sukayi ta zaman makoki, amman Malam ya茩i amincewa shi cewa yake shifa 茒ansa da jikokinsa na raye, su kuwa yaransa sai dukega mutuwarce ta gigitashi.

Nima a zatona su Rayyern basa raye, shiyasa banda bin ta kan Nigeria ba sai dai ina yawan gayawa su Riyyam-nsra cewa su asalin 拼an Nigeria ne ina basu lbrin komai.
Sai ranar da naga gidajen tv'n da jaridun 茩asarmu suka rin茩a haska hoton fuskar Rayyern ne a matsayin wanda ya taimaki 拼ar wani babban 茩usam gwamnati, ina ganinsa naji a jikina 蓷anane, ganin sunansa ya 茩ara bani 茩arfin guiwa, musamman in na duba kamarsa da Riyyam-nsra da kuma kamannin mahaifinsu, haka yasa na amince da nacin Riyyam-nsra na son zuwa.
Kana shi kuwa dake 蓷an rawan kaine yana bibiyan mutanen 茩asarnan a shafukan sada zumunta.
Anan yaga Ahmad Nasir har suka saba, sai daga baya muka gane shi 蓷an 茩awar babansune.
Shi yan ywansane shiyasa nace muku.

Ta 茩are mgnar tana shafa kansa.

Jannart kam har yanzu hawaye take zubdawa.

Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin fargaba yace.
鈥淎lhaji Bala Tambari kullum tambayarka nake ina Barrister Abdulkareem Sale Dakata amman ka茩i gaya min komai a kansa yau tsawon shekara uku kenan ina tambaya, tunda ka茩i sanarmin barin in tambayi Kabiru鈥�.
Ya kare mgnar yana fuskantar Barrister Kabeer.
Shi kuwa Alhaji Bala Tambari wani irin raunataccen kukane mai sassayan sauti ne ya subce mishi.
Shima Barrister Kabeer kukane mai sassayan sauti ya saki.
Yayinda tuni Aunty Dijat ma ta kife kanta bisa cinyarta.
Cikin tsananin tashin hankali Baba Mau蓷o ya matso gaban Barrister Kabeer murya na rawa yace.
鈥淜abir ka tunani ko?鈥�.
Kai kawai ya gya蓷a masa yana mai sakin shesshe茩an kukan da yasa jikin Jannart fara wani rawa mai ha蓷e da tasowar kuka.
Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin taraddadi yace.
鈥淜abiru ina Barrister Abdulkareem inayake? Ina Zainab? Me ta haifa?鈥�.
Cikin tsananin kuka Barrister Kabeer ya 蓷ago kansa tare da nuna masa Jannart...!



Ban samu nayi editing ba sabida zazza蓳in mura 蓷aya rufeni, zakuga kurakurai da yawa, duk na san zaku kage in sha Allah.



By
*GARKUWAR MARUBUTA*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: *Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce, akan ma鈥檃urata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar鈥檜wa ke macece amma kin san wacece mace ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore 茩ishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni鈥檌mar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke taimakawa (sex hormones 馃槏) dinki.
Misali kina kallon India馃槝, hollywood, Asian film馃グ kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?
Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da ni鈥檌ma cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin ha蓷ine na ingantattun itatuwa da yayansu.
Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?
Zo ki ji yar鈥檜wa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin ma蓷i, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k鈥檃saitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,
Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.
Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.


Akwai daya bangaren wato

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login