Showing 54001 words to 57000 words out of 78257 words

Chapter 19 - Tubali Book 3 Hausa Novel Complete

banson aimin mgn a 蓳atamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk 茩asar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune馃馃徎sayan na gari meda kudi gida.


GARKUWAR MA'AURATA






By
*GARKUWAR MARUBUTA*
1/2/22, 16:17 - Auntyn: 鈥淐iki kuma nawane kuma halatta ce".
Cikin zafin Barrister ya kuma daka mishi tsawa a hargitse yace.
鈥淜ai tafi daga nan, ko a garin ga蓳a-ga蓳a ayi haka, yoh in ba mahaukaci ba wa zai ji wannan tatsuniyar taka ya yarda.
Kaida bakinka kace kayi min al茩awarin bazaka kusanceta ba, sannan kaje kayiwa yarinya ciki yanzu kazo kana wani cewa wai kai baka rabata da budurcinta ba, kuma ciki nakane鈥�.
Cikin ha茩i茩anin gsky Rayyern yace.
鈥淗aba Barrister ni yarone koni mahaukacine da zanyi ta rantse maka a kan 茩arya.
Da Allah fa na rantse maka, wlh wlh wlh ban kusancetaba, ban rabata da budurcinta ba, kana ciki kuma nawane, domin ni nasan wacece Jannart nasan matata tana nan a cikekkiyar budurwa, kana amintacciya ce a gareni. Batun wani tsohon al茩awarin kuma ai yarintace tasa nayishi a bayan ma鈥�
Toh fa mgna ta 蓷au zafi.
Kowa ya kafe a kan gskyarsa.
Shi kuwa Dr Sajo komawa yayi ya zauna yana sau茩e numfashi domin yafi yarda da Rayyern sai dai ya bashi dariya da kalmar wai yarintace to acikin watanni takwas 蓷in kenan ya girma.
Shi kuwa Barrister cikin asalin takaici da ba茩in ciki yace.
鈥淩ayyern yarinta ko鈥�.

Da sauri ya gya蓷a masa kai alamar eh.
Shi kuwa Barrister cigaba yayi da ceea.
鈥淭o yanzu ka girma kenan.
baka kyauta minba, tunda kasan shara蓷inmu meyasa dakaji ka girman zaka meda min yata bazawara da sai ka barni in aura mata 蓷an uwanta Azeez nasan shi yana sonta鈥�.
A haukace Rayyern yace.
鈥淜ai Barrister kace duk abinda kaga dama, ai koda na kusanceta matatace halaliyata sadaki na biya.
Kuma da aurena a kanta kake wani cewa zaka aura mata wani.
To mugani muga yadda za'ayi a aura mata wani
Magwaji ya gwoda ya mugani鈥�.
Cikin fesar da numfashi Barrister yace.
鈥淜a manta shara蓷inmu ne da alkawarin daka 蓷aukarmin鈥�.
A fusace yace.
鈥淪hara蓷in banza shara蓷in wofi, ni babu ruwana da wani makareren shara蓷i Mata matatace ciki kuma nawane, kuma wlh duk abinda ya samu matata da cikina za'a ga bala'i mai kai da 茩afa da fiffige yaseen ina son matata鈥�.
Cikin sanyi Dr Sajo ya kamo hannun Rayyern dake wani rawa da karkarwa ya ajiyeshi bisa kujera.
Kana ya kamo hannun Barrister shina ya ajiyeshi.
Kallon kallo sukeyiwa juna.
Cikin nitsuwa Dr Sajo yace.
鈥淒r Rayyern mesa kace ciki nakane? Bayan kuma ka rantse baka kusancetaba鈥�.
Cikin tarin fargabar 茩udurin daya gano Abbansa da Barrister Kabeer suke dashi yace.
鈥淒r in shi ba likita bane bai san cewa a duniya babu wani abu daya kai sperm sauri ba, to ka gaya mishi yasan da haka.
Jannart dai matatace kana cikin shaidun 蓷aurin aurenmu.
Na sani nayi masa al茩awarin bazan rabata da budurcinta ba a wancan lokaci da nakega zan iya rayuwa babu mace.
To amman ai banyi mishi al茩awarin bazanyi wasa da ita, inji 蓷umin jikinta ba,
Wallahi ban kusancetaba tana nan da budurcinta ko daren shekaran jiya na tabbatar da haka.
So amman lokuta da dama muna kasancewa tare da ita a matsayin mata da miji.
茒aki 蓷aya gado 蓷aya filo 蓷aya, manne da juna.
A lukuta ma bambanta na samu nitsuwa a jikinta, wanda nakeda ilimin irin wannan kan iya samar da ciki.
Domin kai ka sani ciki saurin shiga ne dashi. Banyi kokonton cikintaba.
Na kuma yi imani cikin nawane halattacce, domin ha茩i茩a sperm na kan iya wucewa jikinta da gudurin kasheta bamgiji.
Kuma Alhamdulillah wannan ma ya isheka ishara Barrister, nasan nayi kuskuren furuci a baya, amman haka ba yana nufin ni Rayyern wai zan saki matata bane鈥�.
Murmushi mai cike da mamakin tsaurin idon Rayyern. Dr Sajo yayi tare da jinjina kai tabbas mgnar sa gsky ne a duniya sperp yana cikin abubuwan da sukeda masifar sauri.
Kana a duk sanda na miji ya kamo, yana kawowane da kwayayen haihuwa dubu, masu tsinin baki, yayinda na mace 蓷aya ne.
Na macen zaiyi ta fafutuka har ya samu yayi karo da a bokin rayuwa su ha蓷u su li茩e, su zama ciki.
Tabbas wannan amintaccen bincikene da likitocin duniya suka yarda dashi.
Yana kuma faruwa a lokuta da dama, har a kan balagazzun 拼an mata masu bu蓷awa 茩azaman samarinsu 茩afa wai da nufin ai wasa kawai zasuyi baza'a shigaba.
Daga wannan wasan kuwa ubangiji keyin ikonsa, sai kaji ciki ya samu.
*Hattara gareku yan mata, dama zaurawa wlh ciki yana samuwa a haka, kuji tsoron Allah*

Cikin sanyi ya kalli Barrister Kabeer da yake murtu茩e da fuska kana a hankali yace.
鈥淏arrister wlh kamar yadda ya gaya maka, ciki na shiga a wannan yanayi, muddin dai yayi inzali a kanta, har ta kai ga yana jin 蓷uminta, kuma haka ba yana nufin ya ratsa budurcinta bane, ka yarda dani wlh tallahi haka na faruwa da iginin ubangiji鈥�.
Wani dogon numfashi Barrister Kabeer ya sau茩e da 茩arfi tare da lumshe idanunsa.

Shi kuwa Rayyern a hankali ya sassauta murya cikin nitsuwarsa data fara dawowa yace.
鈥淒an Allah Barrister ina Jannart take, ina bu茩atar kusa dani鈥�.
Cikin ha蓷e fuska Barrister ya mi茩e tsaye tare da cewa.
鈥淵arinyar da kace baka sonta ka tssneta bazaka kuma ta蓳a sontaba, ta yaya, zan bar marainiyar Allah a hannunka bayan nasan ba sonta kakeyi ba, ai wannan bazai ta蓳a yiwuwa ba鈥�.
Yana fa蓷in haka ya fice
Shi kuwa Rayyern hannu biyu yasa ya dafe kansa tare da cewa.
鈥淚nnalillahi wa innailaihi raji'un, dan Dr ka taimaka min, wlh Barrister zai azabtar damu, yasa Abba nama yana fushi dani, dan Allah ka taimaka min a matsayinka na waliyin aurenta gareni鈥�.
Cikin sau茩e numfashi Dr Sajo yace.
鈥淣ayi 茩o茩arin hakan tun kafin ka sani, to amman Barrister Kabeer da Abbanka sun茩i su saurareni, amman yanzu kayi ha茩uri ka koma gida, muga abinda gobe zatayi鈥�.
Da sauri yace.
鈥淒r ya zanyi in koma gida bayan Jannart bata tare dani, kuma batada lfy, ta yaya zan samu nitsuwa鈥�.
Ya 茩are mgnar kamar zaiyi kuka.
Shi kuwa Dr Sajo cikin son kwantar masa da hankaki yace.
鈥淩ayyern kabi mgnata ka koma gida, kaje kaji da iyayenka, ni kuwa nayi maka al茩awarin zan ji da Barrister Kabeer, ko dan cikin nan da Allah ya samar dashi a tsakaninku鈥�.
Ina Rayyern fa ya kasa fahimtar Yaren.

Haka ya tasa Dr Sajo a gaba da magiya.
Karshe dai sukaje dakin da aka kwantar da Jannart amman sai suka samu Barrister Kabeer ya kulle 茩ofar ya kuma 茩i bu蓷e wa.

Ranan haka dai Rayyern ya kwana kamar zautacce.

Ramadan kuwa, tunda ya kira Raihana ta shaida masa, tabbas Abbanta ya 蓷aga aurensu.
Kuka yayi ta mata tamkar 蓷an yaye, ita kanta taji ciwon abin to amman yaya zatayi mahaifinta ne, dole itan ta aro jarumta tana bashi ha茩uri.

Riyyam-nsra kuwa falo ya fito yayi ta sana'asa ta bau蓷ewa Kekkyawar tarbiyya da akayi masa.

Mammy kuwa, da Zaiton baccinsu sukayi cike da farincin ha蓷uwar ahlinsu.

Mamy kuwa tunda Abba ya gaya mata abinda ke faruwa na shara蓷in auren Rayyern da Jannart, cikin sanyi tace.
鈥淎mman dai yanzu duk wanda yaga Rayyern yasan yana son matarsa kuma suna zaman lfy, na sani lallai yayi kuskure amman kada a tsananta masa鈥�.
Cikin tsuke fuska Abba yace.
鈥淒a yake ba ke akayiwa cin fuskar bako鈥�.
Da sauri ta jujjuya kai, kana a hankali kuma tace.
鈥淪annan kuma gsky ni kaina banji da蓷in 蓷aga auren Ramadan da akayi ba, kuma ma wai meyasa aka 蓷aga fisabililahi fa?鈥�.
Zamanshi ya gyara yana kallonta yace.
鈥淪urkin nasa ya bani gamsassun hujjojinsa kan batun a 蓷aga aure.
Domin ya lura da rawan kan Ramadan.
Yace tabbas kada muyi gamgancin yi musu auren nan a irin ya wannan lokaci da kwanaki goma kacal ne suka rage a 蓷auki azumin watan Ramadan.
Yace iyaye da yawa suna wannan gangancin da sakaci a aurar da yara gab da Ramadan, suzo tun kafin su gama marmarin juna da sau茩e jarabar kuruciyarsu a kama azumi.
Sanadin wannan sai azo ma'aurantan suyi ta kusantar juna a cikin darare da rana duk da sunsan azumine, sai bayan salla ayi ta aikawa malamai tambaya ana cewa sabon aurene sunyi ta karya azuminsu.
To da za'ace iyaye su lura da wannan in dai azumi yazo sauran wata 蓷aya ko kwana arba'in to a ha茩ura da auren a kaishi bayan salla domin kiyaye darajar watan.
Ya 茩ara da cewa, yaga kan Ramadan yana rawa, zai iya yin komai, yace ya gansa daren jiya har sha 蓷aya da rabi yana gidan sa.
Na kuwa gamsu dan wallahi Ramadan jarabebben yarone, marar ha茩uri kinga idanun nan sa irin na Rayyern na fahimci duk jarabbabun yarane masu 蓷an karen fitina, mace bazata samu sau茩i a wurinsu ba, kawai dai shi Rayyern ya iya takunsa ne.
Shi kuwa wancan 蓷an jaririn Riyyam-nsra 蓷in in dai ba dandatsen taure zamuyi mishiba, na fahimci tabbas zai iya aikata komai鈥�.
Ya kare mgnar yana kwanciya tare da cewa.
鈥淏acci zanyi kin gamsu da hujjar mahaifin Raihana ko鈥�.
Kai ta gya蓷a masa tare da kwanciya gefensa, ganin har 茩arfe biyu da rabi na dare.

Ana fitowa sallan Adusa.
Rayyern ya nufi 蓷akin da Dr Sajo ya nuna masa daren jiya cewa, nan aka kwantar da Jannart.
Sai dai yana zuwa ya samu, babu kowa a 蓷akin koda yaje Office 蓷in Dr Sajo nanma sai ya samu a rufe.
Daya tambaya sai akace masa ai daga masallaci gida ya wuce.

Jiki a sa蓳ule yaje ya shiga motarsa cikin sanyin jiki ya nufi gida.


A falo ya samesu gaba 蓷ayansu tea suke sha kamar kullum amman yau harda Baba Mau蓷o kana dasu Mammy da Zaiton.
Amman banda Ramadan da yake dur茩ushe gaban Abba fuskarsa a kumbure,
Jiki a sa蓳ule ya zauna gefen Mamy dake kallonsa cikin tausayawa duk ya rame a dare 蓷aya.

鈥淢amy Mammy ina kwana鈥�.
Cikin kulawa Mamy ta amsa, yayinda Mammy kuwa ta amsa a da茩ile, sai kuma ya kalli Abba da Baba Mau蓷o da ko inda yake basu kallaba, cikin sanyi ya gaidasu, a fakaice suka amsa masa,
Riyyam-nsra da Zaiton ne suka gaidasa.
Cikin sanyi ya amsa, kana ya juyo ya kalli Ramadan dake cewa.
鈥淒an Allah kuyi karo茩esu kada auren nan dan Allah Abba Baba Mau蓷o ku taimaka min kugafa dun an gama komai sai ana gobe 蓷aurin aure kuma ace an 蓷aga.鈥�
Cikin tsuke fuska Baba Mau蓷o yace.
鈥淭oh mu dai munyi iya yinmu, sarki mai gaggawa sai dai in kaine zakaje ka basu ha茩urin鈥�.
Da sauri ya kuma juyowa ya kalli Abba dake cewa.
鈥淣i ka tashi a gabana kasan bana son yawan magiyar banza da wofi鈥�.

Mi茩ewa yayi tare da sakin kuka kamar yaro ya haura sama yana cewa.
鈥淣a shiga ukuna鈥�.
Abin nasama dariya ya basu.

Bayan sun gama shan tea 蓷inne Baba Mau蓷o ya fita.
Abba kuma yayi ciki.
Mammy 蓷aki ta koma.

Ganin hakane yasa Rayyarn longo蓳ar da kai, cikin sanyi yace.
鈥淢amy kijifa wai rabani da Janna zasuyi, Mamy ki bawa Abba ha茩uri dan Allah.
Kai ta jinjina masa tare da cewa.
鈥淜ayi hakuri zomuje wurinsa.鈥�
To yace kana yabi bayanta.

Shiru yayi gaban Abba ya kasa cewa komai.
Shi kuwa Abba kai ya kauda tare da cewa.
鈥淭unda baka da abincewa, tashi ka tafi, ka shirya dai 茩arfe takwas dai-dai zamuje gidan Kakanku Malam Mainasara.鈥�
Da sauri ya gyara zamanshi tare dayin kasa da kansa kana murya a sanyaye yace.
鈥淒an Allah kayi ha茩uri, wlh bata da lfy tana bu茩atar kulawata鈥�.
Da sauri ya dakatar dashi tare da cewa.
鈥淔icemin daga nan鈥�. Dole ya tashi ya fita.
Daga nan side 蓷in Baba Mau蓷o ya nufa.

Ita kuwa Mamy cikin nuna tana fushi da mijin nata kan matakin da suka 蓷auka kan Rayyern 蓷in ta fito kitchen ta fara aiki.
Ganin haka Zaiton ta shigo ta fara tayata.


Shi kuwa Rayyern cikin sanyi ya zauna gaban Baba Mau蓷o daya tsaresa da ido, cikin sanyi yace.
鈥淵ah kai mahaifina ka taimaka wa zuciyata datake fuskantar abubuwa biyu lokacin 蓷aya, farin cikin bayyanarku da warwarewar ko wanne 茩ullin da kuma fargabar rabani da Jannart.
Dan Girman Allah Baba Mau蓷o kayiwa Abba mgn ku dawo min datata, ko dan cikin da ke tsakaninmu.鈥�
Cike da mamaki da kuma tarin farin ciki Baba Mau蓷o yace.
鈥淐iki?鈥�. Yayi tambayar a da茩ile da danne farin cikinsa, shi kuwa Rayyern da sauri ya gya蓷a masa kai.
Sai kuma yayi saurin 蓷ago kansa tare da cewa.
鈥溒砤r tasu da kace bakaso, bazaka kuma ta蓳a sontaba, kayiwa ciki dan zalumci ka rabata da budurcinta, duk da yarjejeniyar da kukayi da 茩anin mahaifinta?".
Da sauri ya fara jujjuya kai tare da cewa.
鈥淏aba Mau蓷o ni ina son matata鈥�.
Cikin danne murmushin sa, yace.
鈥淪ai kaje ka gayawa Barrister ai tunda dashi kuka shara蓷in bada niba, maza bani wuri ka shirya zamuje gidanmu鈥�.

Cike da 茩una ya fita.

Acan wurin Barrister Kabeer kuwa, kasan cewar anyiwa Jannart duk abinda ya dace, kuma Alhamdulillah ta warware, haka yasa, ya 蓷auketa suka koma gida.

Yayinda Aunty Dijat kuwa take bata kulawa ta musamman.
Suna zaune a falon ta ganshi ya foto da tarin tsoffin takardun da yake ta 蓳oyewa, duk kwana biyu ya shiga silin ya dubasu kamar 蓳arawo.
Cikin sanyi yace.
鈥淛annart kiyi ha茩uri tun jiya anje an kaiwa Daddynki sammaci tare da takardar bada umarnin tsaresa, shida su Alhaji Abdu Tababa da kuma Dr Lukman, da sauransu.
Kuma duk an kamasu, suna tsare, domin nafi son ranar monday ayi komai a gama.
Wa蓷annan sune tarin shiduna tsoffi da sabbin.
Sannan kuma a ranar za'a saki Junaid sabida zamansa a can yayi nitsuwa ta ha茩i茩a da tuba ma gsky.
Sannan Yah Azeez dinkima zai dawo a satin nan.
Kana Abdul da Mom sai randa Azeez ya dawo in yayi musu bayani zasu zo ki gansu.
Wa蓷anan kuma takardun kadarorin mahaifinki ne, domin na mahaifinsu Rayyern kam na bawa Alhaji Bala Tambari tun tuni ya kai mushi duk nima a lokacin ban san cewa Baba Mau蓷o bane鈥�.

Cikin zubda hawaye ta ajiye cup 蓷in tea 蓷in da take sha, murya na rawa tace.
鈥淎bba yanzu kashe Daddy na za'ayi鈥�.
Shima hawayen yake tsiyayarwa kana a hankali ya kauda kai tare da cewa
鈥淣ima Jannart wannan kukan shi nake tayi tsawon shekaru, bana son rasa 蓷an uwana duk da mugune ina sonsa, amman kuma sonsa bazai sa in karesaba鈥�.
Daga nan kuma sukayi ta kuka, da kyar Aunty Dijat ta iya lallashinsu.

茦arfe takwas dai-dai duk suka fito cikin harabar gidan.
Suna cikin shiga ta musamman Baba Mau蓷o yayi wani irin masifeffen kyau kamanninsa da Rayyern da Riyyam-nsra suka kara fitowa fili.
Ramadan da Zaiton da Mammy kuwa suma kamarsu ta 茩ara fitowa.
Mamy da Abba ma sunyi matukar kyau.
Cikin motoci suka shiga.
Mammy da Riyyam-nsra suna bayan motar Rayyern, Baba Mau蓷o kuwa yana gama kusa dashi.
Mamy kuwa da Zaiton suna bayan motar Ramadan.
Abba kuwa na gaba kusa da Ramadan 蓷in.

A haka suka nufi gidan Baba Mau蓷o.

A can cikin gidan Malam Mai Nasara kuwa, kusan duk a cike a falonsa.
Kamar yadda suka saba duk 茩arshen wata sunayin zama na musamman to yau ranar zaman tasune.

Ganin Rayyern ne a gaban mota yasa Mai gadin bu蓷e masa gate.
Haka yasa suka kutsa kai cikin gidan.
A hankali suka fara fitowa daga cikin motocin.

Wani irin sassayan numfashi Baba Mau蓷o ya sha茩a lokacin daya sau茩e 茩afarsa a tsakiyar farfajiyar gidan.

A hankali Rayyern ya koma bayansa, ya tsaya ta gefen Mammy hakama Ramadan kana Riyyam-nsra da Zaiton.
Abba da Mammy kuwa matsowa sukayi kusa, dasu.
Shi kuwa Baba Mau蓷o cikin wani irin raunin begen iyayensa da tsawon shekara biyu 蓷aya dawo hayyacinsa kullum sai yazo 茩ofar gidan.
A hankali ya farayin taku yana nufar 茩ofar falon Mahaifin nasu da ya hango tarin takalma.

Cikin wani ka蓷uwa, duk mutanen cikin falon suka juyo suka zubawa 茩ofar falon idanu, sabida jiyo Muryar Baba Mau蓷o da yayi sallama.
Da sauri wasu daga cikinsu suka mi茩e suka nufi 茩ofar falon a lokacin da yayi sallama ta uku.
Kusan a tare suka dawo cikin tsananin rawan jiki da ka蓷uwa.
Lokacin da sukayi arba da fuskar babban yayansu. Da Aicha da zaratan samarin da daga ganin sun ganesu.
Cikin tsananin ka蓷uwa Uncle Mustapha yace.
鈥淟aa hailahaillahu Muhammadu Rasulullahi sallahu alaihi Wasallama, Yaya Basiru鈥�.
Jin wannan furucin nasane yasa Malam Mai Nasara sakin wani irin tattausan murmushin tare da cewa.
鈥淎llah ya nuna min hakan a mafarki鈥�.
Shi kuwa Baba Mau蓷o da sauri ya kusa kansa cikin.
Falon yayinda su Rayyern ke biye dashi a baya.

Wannan shine kyautar Allah.
Fa蓷in farin cikin sake wannan zuriya a wannan rana a wannan lokaci bazai fa蓷uba.
Kan kace kobo duk wa蓷anda basu zo Bama aka kirasu.
Wa蓷anda basa 茩asar kuwa kab aka kirasu video call.

Shi kam Malam Mai Nasara, shafa kan Baba Mau蓷o yakeyi yana zubda hawaye tare da shafa kansu Rayyern baki 蓷aya cikin sanyi yace.
鈥淭un ganin forko da nayi muku naji a jikina cewa ku jinane.鈥�
Cikin sunkuyar da kai Abba ya jinjina kai tare da basu dukkan labarin abinda ya faru.
Ya 茩are da cewa.
鈥淎mman ni kaina bansa shi bane, sai jiya鈥�.
Mammy kuwa sai murmushi takeyi jin yadda Malam ke sa mata al'barka cikin tsananin jin da蓷in yace.
鈥淒ama ban cire rai a kankuba.鈥�

Haba 蓷aya sun gigice, da farin ciki, kasan cewar dama in zasuyi taron 茩arshen watan, dukkansu sukan zo da abinci na musamman, to wannane yasa duk anan a falon akayi walima mai cike da farin ciki.
Har zuwa azahar, bayan sunyi sallan azahar sun dawone.
Duk ana cike a falon.
A hankali Rayyern ya rarrafa ya isa gaban kakan nasa, kanshi ya 蓷aura kan cinyarsa.
Kana murya a raunace yace.
鈥淢alam Ahlinka ya cika, kowa ya cika da farin ciki, amman ni nawa farin cikin rageggene鈥�.
Cikin tsananin so da kulawa duk suka kalleshi cikin so mai tarin yawa tsohon yace.
鈥淕aya min jikana, kuma likitana, menene cikon farin cikin naka, fa蓷i zan sama maka shi da izinin ubangiji鈥�.
Da sauri Baba Mau蓷o ya kalli Abba shima Abba kallonsa yayi.
Shi kuwa Rayyern cikin narke murya da mayen zazzafar soyayyar da baisan yaushe tayi masa kamun kazar kukaba yace.
鈥淢atata, Malam Matata Jannart itace cikin farin cikina. Babana da Abba na da Baffan ta, suna hukuntani ta hanyar azabtar dani da rabamu a kan wani kuskure da nayi a baya, inasonta kuma itama tana sona Malam dan Allah da Manzonsa Malam ka tayani bawa su Abbana hakuri.
Sannan muje da kai ka bawa Barrister ha茩uri ya bani matata鈥�.
Mamy kam dasu Abba ido suka zuba masa, cike da mamakin Rayyern 蓷in.

Shi kuwa Malam cikin jin da蓷i da son jikan nasa yace.
鈥淭o bari ni in baku hakuri a madadinsa鈥�.
Da sauri Abba da Baba Mau蓷o suka ha蓷a baki wurin cewa.
鈥淜a gafarcemu Malam yadda kace haka za'ayi鈥�.

Cikin sakin murmushi yace.
鈥淭oh muna yin sallan la'asar zanje in 蓷auko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login