Showing 36001 words to 36183 words out of 36183 words
wani irin yanayi mai tsamanin
firgitarwa baranma dai da na ji wani abu ya sauka a
jikina wanda ya yi min kama da hannun mutam,
rauhanin ma yana da hannu ne irin na mutane?
Tambayar da ta zo cikin zuciyata kenan, ban daina furta
kalmomin da nake firtawan ba sai ma karawa nayi
zuwa can naji abin nan da ya tabani mai kamar hannu ya
cafko kullin da na yiwa zanina a ta bayana yana kokarin
kwanceshi, kici-kici da kokawa mai tsanani ya kaure
tsakanina da rauhani saboda ganin da nayi rauhani yana
Rokarin gradamin karfi, ya yi min illar da bazan
laminta ba, ganin da nayi kamar rauhanin zai yi galaba
kaina yasa na sa hannu da kafa na kuma bude baki na
kurma ihu da iyakacin karfina ina bana so bana so aikin
a kyaleni, ban sani ba ko maganar da yaji nayin ne ya
sashi bude bakinshi shima ya yi min magana da irin
nashi zancen.
Gyaaraaahhhh ki budeec kafahfuh mu sah miki albarrkah.
Mu sake bin Maryamu cikin littafi na hudu don mu
ji karshen labarin na ta tare suka fito.
Fatan alheri gareku dukkanku na gode Ubangiji ya
saka muku da alheri ya kuma kara zumunci a
tsakaninmu.
160