Showing 1 words to 3000 words out of 31747 words
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing........✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy
Episode 1️⃣6️⃣➖1️⃣7️⃣
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
________________________________
Cikin sauri muhammad Adnan ya Riƙo hannun Anisa wanda kafin yayi wata mgn nan Anisa ta hau ihu haɗi dayi masa bore.
Sosai hankalin Muhammad Adnan ya tashi don sam baya son ganin damuwan Aneesan tasa.
Cikin wata irin murya mai cike da lallashi da son ganin ya kwantar mata da hankali ya fara cewa'" plz my Anisa ki kwantar da hankalinki akan wannan dan abun.
Ni wannan yarinyan da kika gani ba karuwa bace kaman yanda kk tunani,matata ce ta auran sunna,but the only thing i want you to now shine ba wai na aureta don nai zaman aure ne da ita ba.
Auren manufa ce kawai,kuma my Anees ko yanxu kk ce na saketa zan rabu da itah,ke ce kadai nakeso kuma na xabi nayi rayuwa ta ta har abada.
Kwace kanta tayi daga rungume tan da yayi, nan cike da xubar da xafafan hawaye ta hau cewa"hmmm Adnan kenan.!!!
Shikuma auren manufan karasa da wanda xakayi sai da bafullatanan daji bafullatanan Ruga?.
Ina baxan iyah xama da wannan yarinyan ba,after that ma i age her yo ko sa'ata ce ma bafullatanan ruga yar kauye inah alkawarin da mukayi da kai.
Yau zata tattara ta bar cikin gidannan basai gobe,ai ma na barta cikin gidan nan shine ake kira karya just sallame ta takama hanyar kauyen su.
Sai asannan ta nisa hadi da fito da takarda da pen daga cikin handbag din ta.
Zaro ido Waje Mairo tayi ha'di da kallon Adnan da gaban shi ta wani buga don shi kanshi sai ya cinci kanshi cikin damuwa da jin furucin da Anisan tayi.
Muryan ta ne ya katse shi tana mai cewa" oyyyah hury up rubuta rubuta.
Kuka da Mairo tasane ya dawo da hankali n su gareta wanda sakamakon jin mgnan da Anisan tayi tuni ta nemi ciwon da takeji ta rasa.
Cikin matsanan cin kuka ta rarrafa ga Muhammad Adnan tana mai riko kafan shi da hannu biyu fuskan ta hawaye na dada tsanannta cike da dasashshiyar murya ta hau cewa" don Allah hamma na kar da kayi mun haka,kayi hakuri ka barni na cigaba da xama a gidan ka koda a matsayin yar ki ne.
Wani wawan tsawa Anisa ta daka mata wanda sai da ta firgita ha'di da ja baya.
Ganin irin firgitan da tayi yasa Muhammad Adnan kallon Anisa yana cewa plz Anisa nayi miki alkawarin sakin Mairo Amma ba yanxu xan yi wannan ba.
Sai ta haifo mun ciki na dake tare da ita sannan....ai bai rufe baki ba yaji ihun ha'di da mgnan Anisa tana cewa" Adnan yanxu kace har kwanciya kayi da yannan.?
Ashe har komai na jikin ka danake kishin ka kada wata ya mace ta gani ashe har kasaki wannan ta gani.
Mai kuma ya rage yau ni xan bar maka gidannan.
Mikewa tayi cikin tashi n hankali ga jiri dake dibar ta,wanda ganin haka yasa Adnan saurin kuma ruko ta yana mai cewa'plz Anisa wlh Allah da gske nake,kuma idan kk tafi kice masu Ammie mene?
Nayi auren manufa,toh tsaya kiji wlh duka dangi bb wanda yasan da wannan auren sai ke da khamis.
Cike da shock ta juyo tana kallon shi ha'di da cewa " Muhammad.... "
Girgixa mata kai yy yana mai cigaba da cewa " Anisa wannan Auren nayi shine don abun da tayimun da kuma saboda ke.
Da yanda Ammie ke damun ki da mgnan rashin haihuwa,shiyasa na Aure ta ta haifa mana Baby sannan mu dawo masu Ammie dasu a matsayin ke kika haifa.amma fa wannnan planing dina ne,kar ki manta mun ce masu Ammie kina dauke da ciki bayan ba haka bane.
Don haka wannan kaman domunki ne na Aureta,kinga ko tana haihuwa xan sallameta na maida ta rugar su.
Amma ya kk gani ke,duk abun da kk ce my Anisa haka xanyi.
Cike da gamsuwa dakuma jin dadin da kaunar da mijin nata yake nuna mata daga kai alamar.......
Banyi posting mai tsawo ba saboda har yanxu adding nakeyi plz.
Maman teddy
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
WTITTEN BY:
Maman teddy🧸
Episode1️⃣8️⃣➖1️⃣9️⃣
Dedicate to my fans🥰
*********
Kallon shi Anisa takuma yi sannan cikin sarkakkiyar murya tace" Muhammad plz duk abun da kafadamun haka yake har cikin zuciyar ?. You now i always truest you komai kafadamun sam bana dauting a kai impact just told me trued da gskene?.
Cikin sauri dakuma ganin yanda abun nata yafara kasa nan ya hau ce mata i'm seriou Anisa,ki yarda dani tana haihuwan mana yaro zan sallameta na maida ta inda na ganta.
Cike da jin dadi ta rungume shi tana kai bakin ta izuwa ga nashi ha'di da kamawa tana tsotsan lips din shi.
Wanda nan take yafara mayar mata da nashi salon da yafi nata, ganin sun manta da baiwar Allah Mairo dake tsaye tana jin komai kaman a mafarki,don sam bata taba kawowo Adnan yana da aure da mata ba,ganin irin iskancin da sukeyi yasa Mairo har kana jiyo sautin yanda suke tsotsan junan su yasa ta cikin ganin jiri² ta tattara ta nufi side din ta.
Sukuwa da soyyayya tayi dadi don sam sun manta da a falo suke koda acan oustralia a ko inah yin abun suke basu damu da kowa ba xasuyi abun su su gama.
Fara kokarun rabata da kayan jikin ta yy wanda nan cikin wata irin murya don ita a hannu take tace " Honey mushiga daga ciki a falo muke.
Haka a kage da junan su suka nufi side din shi,wanda tun a falo sai da sukA fara fita hayyacin su sannan suka nufi bedroom.
Wanda da isan su sukayi tuff da juna don tasan halin Muhammad Adnan baya son ganin mace da kaya indai maharramar sa ce.don bai ki yadinga kallon ta a haka ba.
Sai da Anisa tagama shafa shi ta ko ina yasan tagama tada masa da fitinan sa sannan ta dakata tana mai shafa 🍌 da tayi cirr kawai so take tajita a kogin dadi.
Wani irin numfashi yake fitarwa abun ga jarababbe dama ya aka cika bare kima an motsa sa.
Ae ga nin yanda yakeyi sosai yake bukatan ta yasata kara lilayata tana mai lasan ta don bata son in an fara a tsaya.
Sai da yafara fitar da ruwan sha'awane sannan ta kwanta suka fara aikin su yyn da tuni suka nufi duniya ta dabam.
A wannan rana sun jima don dunfi awa 5 suna a haka batare da sun gaji ba.
A wannan rana komai a tare sukayi don shi da kanshi ys wanke ta tsaffff sannan suka fito daga toilet a kwakume da juna.
Wanda haka cike da kulawa Anisa ta shafe jikin mijin nata da mayuka masu kamshi da da'di, don dama haka take masa da kanta take sha fa masa komai yake bukata har kayan da xai sa ita da kanta take saka mai shiyasa ta sangarta shi da yawa.
Sosai yake narke mata don a ranan ko fita bai kumayi ko nan da can ba suna a tare.
Ko a washe garin ranan sam Anisa taki rabuwa da shi koda zai tafi wajen aiki sai da ta biyo shi har parciking space.sannan ta koma ciki.
A yyn da suke a haka har tsawon sati bai kuma saka Mairo a idon shi,wanda tun kwana daya biyu abun bai da munshi har yafara da mun shi,don sam ji yake bai samun gamsuwa da Anisa n kaman yanda yake jin da'di n Mairon.
Wata zibin har fakaitan idon ta yake don yaje amma ina da yake idon ta a kanshi yake sam xata ganshi.don Anisa sosai take kishi da Mairo.
Itako mairo tun abun na damun ta ganin Anisan yanda take xuba mulki har ya bar daga mata hankali tasa a ranta duk yanda Allah yy da bawan sa to mai kyau ne.
Don haka ta cigaba da rayuwanta a side din ta don ko fitowa batayi,komai yan aikin gidan ke kai mata.
Abun duniya duk ya ishe Muhammad Adnan don yana son sanin halin da Mairo ke ciki ga kuma sha'awan ta dayake ji.
Kallon Anisa yy da take zaune a tsakin cikin wata irin murya ya kalleta ha'di da cewa" my Anees ya kamata muje mu duba muga halin Mairo take ciki.
Plz banyarda a fitar mun da littafi ba.game bukatan labarin ta kudi ce #100 normal VIP #200 transfer #200 duka ta wannan Number n 08081202932.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
WTITTEN BY:
Maman teddy🧸
Episode 20
Dedicate to my fans🥰
*********
Kallon shi Anisa tayi cikin fahimtan sa sarai don kwana biyu sosai ta gane baya bukatan ta sam,don ko awa daya basayi yake cewa ya gamsu da ita bayan kuma yasan ba hakan bane.
Kallon shi tayi cike da kissa ta mata gogaggu sannan tace"okay muje mudu bata muga halun da babyn ke ciki.
Shiru yy don sam bai so tace zatan ba,wanda hakanan suka nufi side din Mairo da tun a falo yake raba ido don ya ganta ammma kuma sai a bedroom din ta.
Cike da jin tsanar Mairo Anisa ta hau kirar ta da keeeee...." wai inah yarinyanan take ne?.
Ta fadi tana kallon Muhammad Adnan da sam bai ma jun mai take cewa.
Dai² Mairo tana fitowa daga privacy.
Cikin hanxari Anisa ta nufe ta tana cewa" ke haka akeyi ai ke ringa fitowa naga lfyn yaro na.ta fadi tana wani shafa cikin mairo wanda ta saki baki tana kallon su.
Shikuwa Muhammad kaman wanda bai so ganun ta ba ya daure fuska don sai a yanxu yaji hankalin shi ya kwanta.
Cikin wata irin murya can kasan makoshi yace" my Anees xan futa ina jirar ki a falo.
Murmushi Anisa tayi tana gdy ma Allah a zuciya n ta da abun da take zarga game da Muhammad Adnan ba gsky bace.
Cike da kissa tace haba honey kabari mudubata muga lfyn Baby n mu okay.
Cike da miskilancin shi yasamu super cushine dake gyefe ya zauna yana mai danna phone din sa.
Itako Anisa nan take iyayi ya karu ita adole ga yar gatan miji.
Oyyah sorry dear matso daga nan na duba ki.
Tafadi tana kamo hannun Mairo da tabiyo bayan ta bata da wani xabi.
Zaunar da ita tayi hadi da kokarin sauke towel din jikin ta,sai kuma mairo tayi saurin rike hannun ta.
Cike da mmki game da taba baki Anisa tace" tohh ni mai kuma xan gani ne a jikin ki? Inkima honey ne mai xai yi dake ke tsaya ma kiji koda kiga ya taba jikin ki to don son kisamar mana baby na kinga ne ae.?.
Ta fadi tana fixge xanin jikin ta.
Rutse ido Mairo tayi tana mai jin ba da'di, wanda nan kwallah ya ciko mata ido.
Shikuwa ogan da'di yaji don dama abin da yake son gani kenan.sosai yake kare ma nonu wanta kallo da suka ciko sukayi cirrr dasu a saman kirginta,kufe ido yy wanda lokaci daya idon shi ya kada yy jahh wani axababben sha'awan Mairo ya hau taso masa.
Juyowa Anisa tayi tana kallon shi game da cewa "honey daxo ka rike mun...
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*BAFULLATANAN RUGA*
WTITTEN BY:
Maman teddy🧸
Episode 21~22
Dedicate to my fans🥰
*********
Honey dan hold dis for me plz,ta fadi tana mika masa wayan hannun ta.
Hannu yakai ya amsa hadi da xama a gyefen inda mairo take zaune.
Wanda a natse Anisa tafara dan taba cikin nata hadi da latsawa,tana mai kara kunnen ta don taji lafyn komai.
Rufe ido Mairo ta kuma yi yyn da bata shirya xubar da hawaye ba,amma yanda taga tsaban mulkin mallakan na Anisa da muhammad bata san lokacin da hawaye ya fara kwarara mata ba.
Ganin haka yasa cike da tausayin ta muhammad Adnan ya fakaici idon Anisa yana dan shafa bayan Mairo Alaman Lallashi.
Sai da Anisa taga duddu ba tane sannan ta dago hadi da kallon Muhammad da y sauke hannun shi nan ta hau cewa" Honey yaka mata idan cikin jikin ta yakai 4.5 mount nakaita hospital yanda xamu kara tabbatar da lfyn babyn mu.
Lumshe mata ido yy alaman hakan yy sannan ta fara takawa tana shirin barin bedroom din.
Tuno da shi yasa ta saurin waygowa tana cewa" xo mu tafi mana,koda abun da kk jira anan ne?.
Cikin basarwa kaman ba komai yace" yep xan dauki wani abu ne dana ajiye Shi ahhh,nan kuma yaja dan tsaki yana mai cigaba da cewa" i forget where i kept it.
But let me cross check again.
Cikin rashin damuwa Anisa ta juya don at this time ta yarda da maganan shi.
Cikin basarwa tace ok ina jiran ka daga falo,tana fadin haka ta fice daga bedroom din.
Ae da fitan ta Muhammad ya kara matsawo kusa da Mairo yana mai daukan towel din dake a kasa ya ajiye a gyefen ta...
Still idon Mairo a rufe yake don bata son budesu ta hada ido da shi,saboda yanda take jin sabon tsanar Muhammad Adnan.
Kasa mata mgn yy don gaba daya jikin shi rawa yakeyi.hannun shi yakai yana shafo dukiyan fulanin ta da suka fi tayar masa da sha'awan sa.
Wanda batayi aune ba sai jin bakin shi a kansu da tayi yana tsotsan nonon ta kaman zai cire su daga kirgin ta.
Wani irin karfi ne ya xomata nan ta kai hannun ta ta hankade shi tayi saurin mikewa.
Tana mai cigaba da kuka.
Cikin sarkakkiyar murya ya fara cewa " don Allah karki mun haka,wlh baxan iyah jurewa ba,plz ki barni nayi koda so daya ne.
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: *Bafullatanan ruga*
Na
Maman teddy🧸
Episode 23
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
____________________________
Cikin muryan kuka Mairo ta ha nunashi da dan yatsa tana cewa" wlh na tsaneka hamma Muhammad, bana kaunar ganin ka a rayuwa ta,ka cuceni ka zalince ni saboda son zuciya n ka...nan take kuka ya kwace mata yyn da Adnan ya nufo ixuwa gaban ta yana mai jin kuna a zuciya n shi a bisa maganganun da suke fitowa daga bakin Mairo.
Da isowan sa ya xube gwiwowun sa a kasa yana mai riko hannun ta,nan take wainnan segxy eyes din suka ka lumshewa cikin murya kaman wanda zaiyi mata kuka yafara ce mata"wlh nasan na cuceki amma kiya femun Maryam komai da yafaru tsakanin mu kaddarr...
Kasa mata maganan yy saka makon numfashin shi dake baraxanar daukewa,nishi yafara sama².
Wanda ganin haka yasa cike da tsoro Mairo ta nufe shi tana mai tsugunnawa inda yake,kukan tane y tsanannata cikin mrya mai cike da tsoro ta fara cewa" plz Hamma kar da ka mutu kar kasa a kasheni nima,indai nn gani duk abun da xakayimun kayimun,na tuba na hakura wlh.
Ganin har a lokacin numfashi n shi a sama yake yasata saurin xare towel din jikin ta tana mai kai hannun ta ta dago nashi ta dora akan dukiyan fulanin ta.
Wani irin numfashi ya jawo mai karfi ya sauke su da kyar...
Nan take yahau mutstsuka su yana shafan su da tsotsa yana cigaba da bin jikin ta da wani irin hot kissing wanda yanda yakeyi sai da ya bata tsoro don tasan yau ta shiga uku a hannun Muhammad Adnan.
Komai na jikin ta lasan sa yake a haka har yaxo kan dan karamin cikin ta.wanda sai da ya bata fiye da mintoci yana kissing din wurun.
Cikin wata irin salon da yasan xai tada mata da feeling yafara bin ta da komai cike da wani irin fitinan sa,wanda yasan koda mace dutse ne yy mata hakan sai taji a jikin ta.
Yanda yake yamutsata yasa Mairo cike da jin dadin abun nashi tafara lumshe ido. Wanda ganun haka yasa shi kara xakakawa.
A hankali ya kai hannun shi kasan ta yana shafatawa ha'di da saka yatsan sa ciki yana wasa da bellin ta.rufe ido ta kuma tana mai dan matsa kafan ta alaman sakon na isar mata.
Don tun da yake bai taba tattabata haka wai don ya ga itama ya gamsar da itah ba.
Tura hannun shi yy ciki yyn da cikin rawar murya ta ce Hamm...mmma.
A hankali yace na'amm Amaryan dadi ko.?.
Idon ta a rufe ta daga masa kai wanda nan yacigaba da tayar mata da feelings.
Wanda kan kace me tuni ruwa ya fara fita ji kk ferrrrr,cike da jin dadin hakan yakai bakin shi hadi da saka tatttausan halshen sa ciki yana tsotso ciki sosai.....
Maman teddy🧸
[4/12, 5:34 PM] Hausad paid: Typing...
*Bafullatanan Ruga*
Na
Maman teddy🧸
*EPISODE 24*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
___________________________
Haka yake tsotsawa cike da gwanewa,wanda haka Mairo takasa hana shi saboda itama kanta tana jiyo dadin hakan da yake mata,duk da daya bangaren na zuciyan ta a tsorace take da shi saboda tasan irin azabtar da itan da yakeyi.
Riginginota yy jikin shi yy yana kokarin tura mata 🍌 ciki,wanda cike da tsoro Mairo tayi saurin cewa" Hamm....rufe bakin ta yy da nashi sannan a hankali ya furta baxan yi maki da zafi ba,a hankali zan maki.
Shiru tayi ta koma ta kuma lafewa a n jikin shi yyn da shi kuma cike dajin dadin yau xai kwashi gara yafara aikin shi,wanda tuni ya fice daga hayyacin shi don tuni yafara yi mata sumbatun dadi yana yi kaman zai mata kuka.
Wanda jin yanda yake sumbatu yasa ta koda taji dan xafi take daurewa.ta kyeleshi yake ta aikin sukuwa a jikin ta.
Anisa kuwa dake falo tana zaman jiran Honey ya fito tajiyo shiru fiye da mintoci 5 don haka nan take cikin tsoro ta nufi bedroom din ammma kuma ne unfortunetly tana murda kofan taji shi a garmake da key.
Cike da