Showing 1 words to 3000 words out of 39040 words

Chapter 1 - Afnan Book 2 Complete Hausa Novel

馃拫 *AFNAN* 馃拫

*Romantic*馃拫

*Love*馃尮

*Story*馃拑

*BOOK 1*馃摎鉁嶏笍

*SADAUKAR WA*

*MIJINA*

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 16*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK one*

*Chapter 16*

*KOGI LAKWAJA*

____________ Tunda fadeela ta tashi daga kan AFNAN ta baje agefe tana faman Mai da numfashi, wanan ruwan dake fita daga *dick* din AFNAN ta Kama tashiga lashewa tana murmushi tana cewa"wash wayyo dadi AFNAN bazan taba rabuwa dakeba ay Ni saiyanzu ma nakara jin dadin Hana wanan aykin danayi banyi gaggawar kashe AREEF Ashe wayyo dadi Kash AFNAN kedin ta dabance kinfimin Maza dayawa" tana Nan azaune tana faman yin wanan surutana sai ga wayarta ta hau ruri, dagota tayi a hankali domin taga waye yake Kira ,zee ce, kanwarta tsaki fadeela Ray Tace" Amma wanan yarinya anyi uwar nacin jaraba haba ninaga masifa" ta daga water cikin masifa" lafiya "? Daga can bangaren zee Tace " lafiya kalau anty kawai Daman akan maganar zuwa asbiti duban AFNAN dakuma gaysuwar su Yaya AREEF kinsan banje ba kuma kince najiraki yau kwana biyu kinji dawowa, to Ni kimin kwatancen asbitin sai nazo'" kewai AFNAN dinan kanwar uwarki ce to bazaki ba idan ma kinje ansalla meta" Bata asbitin Nima danaje bansamesu ba"? To Ina Kuma taje kena nafaje gidansu ance batanan Bata dawo gida ba" "to Kinga saiki hakura indan ke ba mayya bace dolene naji bala,I shashasha kawai " "hakane Amma nasan AFNAN Bata da kowa Kuma nasan Bata da inda zatace Banda gidan su ko Nan gidanmu ,to Amma ke anty Ina kikaje ne kika kwana "? "Ina inda uwarki ta aykeni mestewwww " tayi tsaki ta katse wayar tare da kifa kanta a kasa" wanan yarinyar sotake ta min munafurci Naga alama Dan hakama kashe wayar zanyi na karya layin na canja wani Naga ta tsiya " AFNAN kuwa idonta tafara budewa a hankali tana jin radadi acikinsa Sabi da tsabar kukan datayi , fuskar nan ta kunbura tayi suntum idanuwanta sunyi jajur abin ka da farar Mac茅 duk fuskar tazama jaa, bakinta tabude a hankali daker ta iya cewa" Anty fadeela ruwa zansha" dagowa tayi dauke da murmushi Tace "baby kinfarka sannu kinji sweetheart Bari na debo Miki ruwa Kisha kinji ko" daga Kai kawai tayi batare da Tace mata komai ba ta bita da ido har ta fice daga dakin, ita kuwa AFNAN wasu zafafan hawaye ne ke zarya a idonta tana jin yadda jikinta kemata wani iri abin kenkemi, runtse ido tayi ta bude take ta tuno da Yaya AREEF da yananan da shi zai dauketa yaje yamata wanka ta gyrata sai dai yanzu wadanan mugayen sun rabani da yayana" tasake fashewa dawani sabon kukan mecike da zafi da radadi a makogwaro.

Shigowar fadilace ta dawo da AFNAN daga tunanin datake ,ruwan da ta kawo mata takarba ta ajiye agefe, ita ko fadeela durkusawa tayi ta zuro da harshenta akan fuskar AFNAN tashiga lashe hawayen da harshenta, AFNAN batace komai ba saima kallonta datai azuciyar ta Tace" nashiga uku kodai sudin mayune bansani ba " uhm tunanin mekike AFNAN?" Ay Ni komai naki dadi yakemin hmm kedai yarinya Sha ruwa kawai " tafada tare da kashemata Ido daya , kallon ruwan AFNAN tayi ta tsiramasa Ido cikin fargaba jitayi ruwan kamar be Kwanta mata araiba tafasa Sha, saikuma ta tuna idan ma batasha ba wanne ruwa zata Sha, "tabbas Zan Sha ruwanna ko guba akasa aciki zansha Danni ayanzu nafi bukatar mutuwata fiye da rayuwa" daga kofin ruwan tayi Tasha ,tun da ta kafa Kai sai da ta shanyesa Tass sannan ta ajiye kofin, kallonta fadeela tasake Yi Tace Masha Allah my sweet baby " tafada tare da kashe mata ido daya" wayarta ce tashiga ruri ,Kamal ne cikin hanzari tadaga tare da cewa" yane kakarasa gidan" no nadai kusa karasawa Amma Ina kikasa wayarki tun dazu Ina kiranki Baki daukaba kodai kinan kina shakatawa da mutuniyar Taki?" Ah sosai ma ,yanzu ma nabata wanan ruwan Sha, awar kaga kuwa yau sai ta Allah Sha,Ani harsai na gaji dashi Daren yau" dariya Kamal yayi yace Kash kinbatama bajet Amma ay bayanzu ruwan zai fara aykiba sai anjima,Dan Haka zankira ki karkimanta idan na karasa, hmm shikkenan Kai kasan yarinyar Nan ba abata ruwan Sha,awaba ita KANTA takadiriyar kantace ballantana Kuma ambata wayyo dadi" dariya Kamal yayi kawai ya katse wayar.

Dukkan wanan wayar da fadeela tayi agaban AFNAN tayi ta Kuma AFNAN taji duk abin da ya faru, hakanne yasa hankalin AFNAN ya Kara tashi zuciyarta tashiga bugu dasauri ,yawan zubar hawayen ta ya karu Tace" Dan Allah anty menayi Miki" meyasa bakisona kintsaneni ke azzaluma ce wallahi bazaki samu rahamar ubangiji ba ,allah ya Isa na wallahi ke shedance banasonki n'a tsaneki wallahi, insha Allah saikinyi wulakantanciyar mutuwa, ace duk irin muguntar da kikamin dazu Sa茂da kika karasamin wani baganin aruwansha allah ta wadaran masu Hali irin naki muguwa " tasake fashewa da kuka harda shashsheka" itako fadeela Jin maganar take kamar sweet Dan Haka ta kalli AFNAN Tace" ya kika tsaya da maganar kiciga ba Mana wallahi muryarki dadi takemin idan kina magana Wai bakinsan tana karamin Sha,awarki ba woww AFNAN kin hadu kedin ta musamman ce" AFNAN dai kasacewa komai tayi dan tamarasa fadeela ajahilan mutane wacce irice, tarasa ita mutumce ko dabba Dan Haka saitayi shiru ta zuba mata ido kawai tana kallonta.

*GIDANSU AFNAN*

*END book one*

*BOOK TWO*

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 17*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK TWO*

*Chapter 17*

*KOGI LAKWAJA*

________________Tun da Kamal ya karasa kofar gidan su AFNAN ya shiga kwankwasa kofar makwafcin su AFNAN ,ba afi minyi 2 ba ya fito tare da cewa waye?" Kamal ne abokin murigayi" yabashi amsa a takai ce, ayyo to to Allah sarki kamalune "yafada Yana kokarin bude kofar, "eh wallahi baba nine ,Ina wuni nasameku lafiya"? Lafiya kalau kamalu Ina AFNAN din ya jikin nata?" Dasauki wallahi yanzu ma an salla meta daga asbitin tana gidan mu" oh to meyasa bazata dawo gida ba ko tsoro takeji?" A,a Tace gaskiya gidannan ya zamar mata tamkar makabar ta bazata iya dawowa ba, to Amma Tace kaba da mukullan gidan tanason ta daibi wani shirgin Bata zata sayar da gidan" zaro Ido yayi yace" tasayar fa to idan tasayar Ina zata?" A,a ba nace maka tana gurin mamana da zama ba" eh tabbas anyi Haka tom Bari na dakko maka" Babu musu ya koma cikin gidan tare da dakko Masa mukullayen sukayi sallama ya koma gida, shikuwa kamar murmushin gefan fuska yadanyi sannan ya ce" dukiya tazo hannu" get din gidan ya nufa tare da bede kofar, domin shima megadin gidan yariga da ya Kama gabansa domin mutanen da yakewa gadi ayanzu basa ray茅, Shiga ciki yayi tare sa janyo get din ya saka sakata, ya huce cikin gidan ko tsoro baya ji, a babban falon gidan' ya zauna ya mimmike kafa har da kunna A,C,tare da harde kafa daya kan daya ,wayarsa ya dakko ya kunna data yayi da,a fadeela nakai , video call ya kirata yace"hello ke albishirinki?" Goro ansamu ne?" Hmm to dai gani a falin su AFNAN"Kai Wai dagaske,?" Allah dagaske Ina shegiyar yarinyar take "? Hmm kaganta fadeela ta haska Cemara wayar daidai AFNAN, AFNAN wadda ke kwance a kasa tana faman juyi da rike Mara tana hawaye tana kallon sama Sabi da abin da fadeela ta saka mata acikin ruwan Sha, Kamal ne yace" lafiya kuwa fadeela me kikayi mata?" Anya kuwa zata iya mana bayani yadda ya kamata" "wallahi maganain Nan na nazuba mata acikin ruwa wallahi Kuma shaf na manta zata Mana bayanin inda takaddun AREEF yake" Kash Amma kina da matsala fadeela haba yanzu ay sai kiyi kokari ki tasheta ta fadamin" tom Bari mugani ,fadeela ta ajiye wayar akasa tare da dago AFNAN "AFNAN Ina AREEF yake ajiye takaddun sa na amfani?" Shiru AFNAN tayi takasa magana sai ma binta da kallo da take , AFNAN magana nake Miki " shiru AFNAN ta karayi domin ji take bazata iya magana ba jikinta yariga yayi sanyi ji take kamar zata mutu wanan maganain da aka saka mata a ruwa ya kasa daukar jikinta, jingina ta tayi ajikin bango Tace" ay ko yanzu zanyi maganinki Dan uwarki" ta shiga sharara mata Mari ta ko Ina tana dukanta, da wata waya ,abin tausayi jikinta ko Kaya babu ,sai ihu take Amma fadeela ciga ba da dukanta take tana cewa" baza ki Fadi inda takaddun suke ba"? "Daker AFNAN ta iya cewa "wallahi kuda ace Zaki kasheni bazan fada Miki inda yaya yake ajiye kayansa ba" au Haka kikace tom shikkenan ayko yanzu Zan kasheki din", Nan take fadeela ta samu hannunta ta ruke kan *DICK* din tana matsawa da karfi nann take ciwan da ke gurin yashiga yin jini Yana zugi kamar ranta zai fita" jitai azabar tayi yawa Har gwara a saka wuka a yankata hakan zai fimata sauki akan wanan azabar da take mata Dan Haka cikin kuka Tace" Zan fada !!! Wallahi zan fada" to Ina jinki fadi muji shashasha kawai da muzaki yiwa hauka" "tashiga maida numfashi tana cewa "Yana cikin kayansa a kasan cover nashi, dukkan takaddun filayensa Dana gidanmu har da na companyn da duk suna gurin" sakinta fadeela tayi ta dauki wayar ta tace" yauwa kaji abin da Tace ko" Kamal ne yayi murmushi yace "eh naji Amma fa ke dinna muguwa ce wallahi" yanzu ya za ayi da jinin dake zuba da ga gabanta yakamata ace akirawo doctor Bashir" tab waye Kuma doctor Bashir sokake asirinmu ya tonu" no ay wanan likitan bazai tona Mana asiri ba kedai kawai Zan turoshi yasan Nan gidan abokina ne fa" okay tom shikkenan baby damuwa yanzu Naga ko Ina tashi Bata iyayi gashi bana gajiya da amfani da ita, yanzu takai takawo tsaywa Bata iyayi Babu ruwa ajikintafa" tom shikkenan zanyi Masa bayani insha Allah Nan bada dadewa ba zai iso Nan" tom Tace tare da katse wayar kittt.

****Cikin mintina kalilan saiga doctor ya karaso ,fadeela ce ta tashi ta je ta bude kofar tare da yiwa likitan iso har in da AFNAN take kwance, alokacin da yaga yarinyar hankalinsa yataso kwarai da gaske domin kallo daya yamata yasan tana matukar tsan wahala ga idanunta duk sun canza launi, karasawa yayi jiki Babu kwari ya zuba mata ido yace "ya sallam meya sameta Haka"? Ni zaka tambaya kiranka akai don ka duba lafiyarta fa ,ko nice bani da lafiya dazaka kalleni ka fara zubomin tambayoyi" tafada cikin masifa, a,a bansan Haka zai sa ranki ya baci ba ,Bari na dubata " AFNAN ya shiga dubawa cikin nutsuwa har ya kammala, "Baki ya rike sannan ya shiga kallon fadeela yace" Amma wane Mara imanine yakewa wanan yarinyar izaya Haka ?" Anya kuwa so kuke ku kasheta mene tayi muku" dalla dalla malan dakata min ina ruwanka da abin da mukeyi da ita kaidai kawai ance ka duba tane" maza fadamin me yasameta"?A gaskiya yarinyar Nan tana bukatar ruwa ajikinta domin yawan ta tsarta da akeyi yayi yawa, sanan idan aka cigaba da matsa wa yarinyar Nan tana gab da rasa rayuwarta" "okay to munji Dan iya zaka iya tafiya idan kagama saka mata ruwan Ina zuwa" ta Mike tafita zuwa waje, Ashe da fadeela ta fita ba daki ta shiga ba, abakin kofar ta tsaya tayi shiru ta saita nutsuwarta tana sauraron abin da doctor Bashir zai ce, shi kuwa doctor BAYAN ya daurawa AFNAN ruwa haninta yasamu guri a gefanta yazauna ya girgiza Kai alamar tsananin tausayinta da yashiga ransa, ita kuwa AFNAN idonta tadaga tana kallon yanayinsa idonta cike tab da kwalla, gani Tai kamar yana nuna alamar tausaya mata Dan Haka ta yimasa magana cikin nutsuwa " Dan Allah bawan Allah kataimake Ni kada ka Bari su kasheni Ada ina son n'a mutu sabi da tsantsar azabar da suke min amma yanzu ina son n'a rayu kodan Naga yadda Allah zai wulakanta rayuwarsu, Dan Allah ka taimakeni n'a fita daga nan gurin dan Allah narokeka "AFNAN ta marairaice fuska Yana rokonsa, doctor ne yace" kada ki damu insha Allah Zan taimaka Miki Zan fitar dake daga gidanan insha Allah kada kidamu kinji" jin wanan maganar yasa ahankalin fadeela dake tsaye abakin kofar ya tashi Dan Haka ta Yi saurin komawa dakin tata takirawo number Kamal anan tashiga sanar Masa da duk abin da ya faru ,cikin tashin hankali yace" Kay amma Bashir yaci amanata Taya zai min Haka doayake ta tonamana asiri, kinsan meza ai yanzu Maza kije ki datse kofar sanan ki jirani ganinan zuwa na dakko Nima takaddun yanzu Ina kokarin rufe gidan ,"okay tom angama Bari nayi sauri" katse wayar tayi ta koma dakin da suke, ta dauki mukulli sa茂 jisukai ta datse kofar,. Dasauri doctor yace" malama lafiya kika rufeni a ciki kibude na fita " "hmm baka da hankali Kai ka isa ka fita daga cikin gidannan aysai dai in mutuwa mukai wato nufinka mu barka kafita ka tona mana asiri ,to wallahi baka isaba "tana Gama fadar Haka tayi tsaki ta bar bakin kofar. AFNAN dake kwance ana karamata ruwa kallon sa tayi Tace" kagani ko mugayene yanzu shikkenan kaima naja maka masifa ko Dan Allah kayi hakuri" hmm kidai na bani hakuri kinji insha Allah Zan fitar dake daga Nan gurin kinji Kuma Zaki samu lafiya insha Allah ,gashi abin tashin hankali nabar wayata a mota balle nace Zan Kira yansan da Amma Babu komai insha Allah zamu barnan cikin ikon Allah" kada Masa Kai kawai AFNAN tayi tasaki murmushi tun da wannan abin yafaru da ita har ta manta yaushe rabon da tayi murmushi sai yanzu da doctor ya sanyaya mata zuciya akan zai fitar da ita daga Nan gurin" to Amma yaushe ?" Wacce Rana Kuma dawane lokaci kenan"? Ta Shiga sak茅 sak茅 azuciya a Haka har bacci ya dauketa ,Allah sarki Tama manta yaushe rabon da tayi bacci sai dai aykin kuka kullum masifar yau daban ta gobe da ban.

***** Tom kwance atashi agurin Allah Babu wuya yau kamar Wasa AFNAN da doctor sun Yi three weeks a cikin gida kullum acikin tashin hankali da farga ba suke, yau kam sun tashi batare da an zuro musu abinci kamar yadda akasaba ba yanwa taci tacin yesu har sunyi laushi, Gaba kidaya AFNAN ta rame tayi baki tazama abar tausayi indaga san ba AFNAN d'in da kuka sani ba, Haka shima doctor abin yafara bashi tsoro Dan ya Soma tunanin daker in zai fita daga cikin gidannan, Amma Kuma sai yayi wani tunani ya Dan murmusa yace alhamdulillah nasamu wata hanyar dazamu fita a yau dinan" to wace hanyace doctor"? AFNAN tafada hanya dayace ba kullum da daddere su Kamal suna Shan Kayan maye su bugu ba "eh hakane "to ta wannan hanyar zamu samu mugudu zan balla kofarnan kinji kada ki tsorata "Tom AFNAN Tace kawai ta maida kanta kasa ta kwantar, . Bayan dare yayi da misalin karfe 10 da fadeela da Kamal sun baje kwalbayen giya a Gaba sa茂 faman sha suke, sa茂 da doctor ya tabbatar sun Sha sun bugu tukunna ya dakko karfen famfo da ya balle shi a bandaki yashiga dukan kofar, Nan take bugu biyar kofar ta bude ,cikin tashin hankali su fadeela sukayo kansu duk da cewar suna cikin naye hakan besa sun kasa gane abin da doctor yake Shirin Yi ba, Dan Haka sukayi kan doctor sun ta faman ko kawa, shiko doctor AFNAN yayiwa inkiya data gudu, dakamar bazata tafi ba sai Kuma ta sallallaba cikin sanda ta huce ta bayansu zuwa bakin kofar, wani tsalle tayi sannan ta zare sakatar ta watsa a guje duk da jirin da takeji narashin cin abinci be hanata zagewa tayi gudu ba, fadeela da kamal kuwa cika doctor sukayi suka biyo bayan AFNAN Amma sai doctor Bashir ya Kara ruke su, Nan take afusace Kamal ya dakko wannan karfen famfon da suka balla kofar dashi, ya bugawa doctor a tsakiyar kansa, take doctor Bashir ya sulale a gurin a kasa ko motsi bayayi Babu ko Rai a jikinsa, cikin hanzari duk duhun Daren Nan suka shiga duba AFNAN suna gudu suna dube dube, can suka jiyo kamar karar takun gudunta ayko sai suka watsa aguje suka nufi gurin.

*DAURIYA*

*MASARAUTAR MANAMI*

_______tsaye yake Yana faman gyra hular kansa Yana murmushi Yana cewa Ammi" Ammi wallahi farinciki nakeji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login