Showing 24001 words to 27000 words out of 39040 words

Chapter 9 - Afnan Book 2 Complete Hausa Novel

yaya amma naganka kamar Kana cikin damuwa"? "AFNAN kenan badole n'a damu ba ,n'a canza shawara ma gobe da asba BAYAN an idar da sallah zamu bar kasar Nan" "Kay Yaya lafiya "meyasa Amma fa kace sai sati me zuwa zamu tafi" "uhm eh nacan za shawara ne tinani nayi idan n'a barki a Haka kafin lokacin zasu iya kashemin ke dan ba imani suka cika ba " uhm uhm Yaya to ba kace duk wani me Rai saiya mutuba kaga kuwa idan namutu ay lokacina ne yayi ki"? "Eh hakane kedai bayanzu ba insha Allah sai kintsifa kinzama goggo " "hhh goggo Kuma Yaya tab" "tom shikkenan yanzu tashi muje na gyramiki jikinki ko"? "Eh Yaya Amma waye yabani ruwan Sha awa akawo min"? "Uh yauwa nasha a fane kidaina tunanin me martaba ne yasa a kawo Miki bashi bane hasalima AYAAN baisan ko ruwan men茅 ba ,kwai dai sarauniya ZAKIYYA ce ta hada duk makircin nan sabi da tasan ke n'a da Dick a jikinki shine tayi Haka " amma yaya menene ribarta dan ta cutar dani" um AFNAN nikaina bansani ba Amma kiyi hakuri kinji maza tashi muje nayi muki wanka duk kin Bata jikinki" tashi tayi ya cire mata kayan ya dauketa cak zuwa bathroom,be tsaya a ko Ina ba sai kwamin wanka ,saka ta yayi aciki yashiga yimata wanka kamar yadda yasa ba ,BAYAN ya kammala ne AFNAN Tace" Yaya Wai me yasa idan kana min wanka sai Inga kana rufe Ido"? Yar dariya yay ya girgiza Kai kawai ya daura mata tawul din ,BAYAN ya daura matane suka fito daga bathroom din zuwa daki, a kan gado ya dorata sanan ya bude drowa ya dakko mata riga da siket na "yan kanti sababbi fil aleda Wanda ba ataba Sawa ba, mai kawai ta dauka ya shafamata sanan ya fesamata turaruka masu kamshi da dadi, bayan ya Gama ya dauki kayan ya saka mata ,"woww kinganki kuwa tashi Maza ki juya mugani" dariya tayi ta Mike tashiga juyi a tsakar dakin tana murmushi" mikewa shima yayi ya dauketa cak yashiga juyi da ita a tsakar dakin suna faman dariya, sa茂 da ya tabbatar yasata nishadi yadda bazata na tuna abin da yafaru ba sanan ya ajiyeta a kan bed din ,kwanciya Tai tana cewa" Yaya bacci " yauwa to maza kiyi kinji" a,a kazo mu kwanta kaji" uhm AFNAN kedai kawai ki kwanta kinji " baki taturo gaba zatai kuka cikin sauri AREEYAAN ya kwanta a kangadon yace " to shikkenan basai kinyi kukan ba " yafada tare da rungumota jikinsa, ahaka har bacci me dadi ya dauke AFNAN, kallon fuskar ta yayi yaji alamar bacci nata yayi nisa Dan Haka ya salallaba ya Mike batare da ya tasheta ba hanyar fita ya nufa BAYAN ya jamata bargo, Kai tsaye bangaren dakaren gidan ya nufa Yana tafiya cikin takun Kasa茂 ta, sukuwa dakaran tundaga nesa dasuka hango shi Yana tahowa suka Shiga zubewa suna kwasar gaysuwa da yimasa kirari " an gaysheka yarima Dan sarki me kaywun da babu irinsa a kaf fadin nahiyarnan tafiyar ka kadai kalloce gwarzo me tarwatsa runduna ,fitila me haskaka idon "yanmata manya da kanana ango daya gurin mace me sa,a" dakatar dasu yayi tare da cewa" godiya nake inason kuyi min wani ayki yanzu" angama ranka yadade " batare da naji abin da ya sanar musuba Naga yayi Gaba suna binsa abaya har suka karasa bangaren momy" zaune suke suna faman shewa gabadayan su yanmatan momy kuwa Bata Nan tashiga wanka, Dan Haka ZAKIYYA ce da su NABEELA, ZAKIYYA ce take cewa" nifa har yanzu banji ihun wanan Yar,iskar yarinyar ba naji shiru fa Anya kuwa AYAAN ya Bata ruwannan?" "Kwarai kuwa ya Bata " AREEYAAN yafada lokacin da kawo kansa cikin dakin ,kowacce acikinsu mikewa tayi jikinsu n'a Bari baki n'a rawa ZAKIYYA Tace" barka da shigowa Yaya... Daga mata hannu yayi batare da takarasa abin da zata ceba yace" ku kamasu " batare da Bata lokaci ba dakaran suka garkamemusu hannnaye tare da tisasu a Gaba, daidai lokacin da momy tafito daga wanka kenan taga wanan Abu da yake Shirin faruwa, ayko tayi sanda ta juya bathroom din har Saida suka tafi sanan ta fito tare da sauke Ajiyar zuciya" uhm alhamdulillah gwara da Allah yasa ban ce komai Akan lamarinan ba, oh wanan yaro ko Mara mutunci da ace harda Nima Sawa zaiyi a garkameni , Allah ya taimakeni tafada tare da zama abakin bed. Tun da AREEYAAN yasa aka tusa ketarsu a Gaba ZAKIYYA take cewa" memukayi daza a kamamu"? Daya daga cikin dakarenne ya dakamata tsawa Nan take hanjin cikinta ya kata, AYAAN da AMEER dake zaune suna kallon t.v wanan tsawar ita tasa suka Ankara da abin da ke faruwa, dasauri suka juyo suna kallon ikon allah, tsaki AYAAN yayi yace " metseeeeew dalla AMEER daina kallon su" "kay meyasa wallahi film dinna bazai huceni ba" "hm ay saikai tayi Ni ay gashi Yaya ya hadamin nawa film din ajikina ay wallahi ZAKIYYA tabani mamaki hmm tarasa Wanda zata dorawa lefi saini da Abba bamu San hawaba bamu San saukaba" " hhh to Kai ka kwantar da hankalinka indai ZAKIYYA ce ta debowa kanta masifa ,jibifa yadda aka tisasu a Gaba kamar wasu kaji" " hhh to ay dasauki akaimusu idan ba a sakasu a wannan kejinba komawa zasuyi sak kajin" cewar AYAAN" "hmm kasan men茅 AYAAN wallahi ZAKIYYA Bata da hankali ay ba ahaka ake samun soyayya ba yanzu nasan yaya AREEYAAN yakara tsanar ta amemakwan ya fara sonta, idan da nine ita ,yadda na fahimci yanason anty AFNAN to ita zanna ja ajiki Ina nunamata so Koda bana sonta, kaga a Haka har na fara Shiga zuciyarsa Amma su suna mata Basu San yadda zasuyi ba Allah ko hmm mata suka rako Dan su ba mata bane Halittar ce kawai tamace" kaima dai AMEER kafada Allah dai ya kyauta" " ameen yanzu taso muje muyi kallo muga yadda za ayi dasu" " wa Ni sai ka dawo ban isa naje gurinba ayanzu daman Yaya har yanzu haushina yakeji salon Ina zuwa a hada Dani tab saika dawo" "hhh kace dukannan ya shigeka"? "Hm sosai ma Kai kaga yadda ke tsararamin delet dinna kamar yasamu wani bawa a kurkuku ," "tab mantawa kayi shi sojane ay wanan dakake gani hmm karkayi addu,ar Allah ya hadaka dashi kuyi fada,dan karkaryaka zaiyi abanza ya zube" uhm nidai kaga Dan Allah taimaka kamain ruwan zafi " " walalhi AYAAN tausayi kake bani Bari dai na kirawo anty AFNAN sai tayi maka" " baka da hankali wace AFNAN din tab sokake yanzu Kuma Yaya yayi tsire da gangar jikina" "hhh matsoraci kawai ".



Abangaren su ZAKIYYA kuwa wani part aka nufa dasu me duhun gaske sai da aka huce dakuna masu yawa sanan akazo Kan wani daki dayafi kowanne kan kanta da duhu AREEYAAN ne ya bada umarnin a bude ,budewa sukayi tare da Tura su ZAKIYYA ciki ay ko saiga uban sauraye da cinnaku suna musu oyoyo ga dakin duhu Window dayane shima Dan karami abin da zai Baku mamaki dakin ginin jar kasa ne dashi Babu ko ledar tsakar daki aciki ga kanganta, da su ZAKIYYA suka ga alamun dagaske barinsu za a Yi adakin sai suka daki kuka" suna cewa "Yaya AREEYAAN Dan Allah kayi hakuri wallahi bazamu sakeba Dan girman Allah Dan Allah kada kabarmu acikin duhunann Allah bazamu iya zama acikiba kayi hakuri" gimbiya fauziyya kuwa Kira take" Yaya wallahi Dani da NABEELA Babu ruwanmu Allah da ZAKIYYA da momy ne suka hada komai dan Allah katsaya ka saurareni" batare da ya bi ta kansuba ya bada umarnin a rufe kofar sanan yace kada asake kowane zaizo a bude su" gabakidaya dakaren amsa Masa sukayi da to ,sanan suka rufe su ZAKIYYA aciki, wasu suka tsaya gadin kofar wasu kuma suka bargurin.

*IN THE NIGHT*

Darene ya tsala sosai bakajin alamun Koda kukan tsintsu ballekuma kukan mutum ,tsit ko Ina . Su NABEELA kuwa suna zaune acikin dakin Babu ko runtsawa ga duhu ya baybaye dakin sosai ga Babu fanka Babu A,c sauraye kuwa inda kasan an kawo musu nama Haka suke gasa musu cizo fauziyya kuwa tayi danasani yariysau ba adadi, kuka ta fashe dashi Tace "ZAKIYYA kin cucemu Allah ya Isa baza mu taba yafe Miki ba wallahi muguwa kawai, dabadan tuggun kiba da tuni yanzu ina kwance a gadona n'a alfarma jibemu kamar almajirai wane' zaice mu , yayan sarakai ne, basu gama takarasa magana ba saigashi an turo kofa abincine Aka kawo musu shinkafa da yaji ko cikkakken Mai Babu kamas Dan Haka sukayi tsaki suka ture abincin kowa ransa abace domin sun gasu da cinnaku da sauro, wasu yanmata guda uku AREEYAAN yace a diba daga wani dakin a hadasu da su ZAKIYYA domin su gane kuskurensu sosai, ayko Haka akai saigashi an kawo yanmata guda uku sannan Aka mayar da kofar Aka rufe, suko yanmatan suna shigowa suka dauki abincin su ZAKIYYA suka shiga ci , afusace ZAKIYYA Tace" ku Dan uwarku mu da,annin kune abincin na ubankine"? Daya daga cikinsu wadda tafi kowacce girma ce ta shararawa ZAKIYYA mari tare dacewa" kema Dan uwarki nakine "? Kuncinta ZAKIYYA ta rike cike da mamaki take kallonta Tace" Ni ZAKIYYA kika Mara kinsan ko Ni wacece"? "An mareki din koma ke wacece ay munzama daya Tun da har aka iya hadamu daki daya daku" fashewa dakuka ZAKIYYA tayi tare da tauna lebe azuciyarta kuwa cewa tayi" nayi danasanin aykata wannan abin san zuciyatane ya jamin" afili Kuma yace" wallahi kika Kara Loma daya a abincinan sai jikinki ya Gaya Miki" wannan budurwar Kara cin abincin tayyi, saiko ZAKIYYA ta kaimata duka, Nan take fada ya rankaya a tsakaninsu ,Allah sarki ZAKIYYA ba karfi ba Haka wannan budurwar tadin ga naushinta tana dukanta har Baki Saida ta fasa mata ,intakai ce mukudai Sa茂da wannan budurwar ta yiwa ZAKIYYA wal makanifatu taga Bata motsi sannan ta rabu da ita, da NABEELA da fauziyya kuwa ko kulasu basuyi ba balle suyi rabon fada ,dan suma haushin ZAKIYYA sukeji da badan itaba datuni yanzu ba a kawosu nan ba balle aci musu mutunci ......

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫_____

*Chptar 28*

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*

_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_

_Akwai ingantaccan maganin馃尨馃尨 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci馃檹馃徎_

_nfection_

_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI馃挴鈽戯笍*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._

*08089965176*

*07084653262*

馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫 AFNAN馃拫馃拫馃拫馃拫馃拫

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK TWO*

*Chapter 28*



______________bayan AREEYAAN ya koma cikin gidan batare da yacewa kowa ga hukuncin da ya yanke akan su ZAKIYYA ba ya huce part dinsa, acikin wannan Daren AREEYAAN Bai runtsaba sai da yagama hadamusu duk wasu abubuwan da zasu bukata sannan yayi bacci, karfe 3:30 Am AREEYAAN ya tashi yayi wanka bayan yayi ne ya shiga kicin yau dakansa egg kawai ya soya musu da farfesun fish me dadin gaske sannan ya fito ,daidai lokacin da aka fara kwalla Kiran sallar asba ,yau kam beje masallaci ba Dan Haka ya yo alwala tare da gabatar da sallarsa a daki, bayan ya isarne ya roki Allah akan aykin da zaiyiwa AFNAN Allah yasa ya zo Masa cikin sauki yasa ayi lafiya agama lafiya, shafawa yayi yamike zuwa bakin bed din ,AFNAN wadda ke kwance tana faman munsharinta hankalinta kwance batare da sanin asba tayi ba, sai da AREEYAAN ya Gama kare mata kallo sannan ya saka hannu ya Soma ta shin ta, can cikin baccinta taji muryar AREEYAAN Yana tashin Yana ce wa" AFNAN " AFNAN kitashi asba ta yi," bude ido ta Shiga Yi a hankula ta kallesa sannan ta Yi Mika ta ce" yaya ka tashi?" "Eh AFNAN n'a tashi, kema Maza ta shi kije kiyi salla kinji ko" gyda Kai kawai ta Yi ta Mike , "Yaya karaka Ni " "tom shikkenan muje na raka ki ammafa bazaki koma bacci ba kinji " " To Yaya meyasa"? "Sa bi da ana idar da sallar asba a masallaci zamu tafi London" "yaya London"? Tayi kamar zatai kuka, "eh London Maza muje kiyi alwalar" tasa keyarta yayi a gaba har bathroom din bayan ta dauro alwalane suka fito ,durowar kayanta ya nufa ya dakko mata hijabi ya saka mata, bayan yasa mata ta hau kan sallayar ta gaba tar da sallar asba ,shi ko AREEYAAN tun da ta fara sallar har ta idar kallonta yake cike da mamaki n yadda take salla cikin nutsuwa, "AFNAN" dago Kai tayi ta kallesa idonta cike tab da kwalla" lafiya kuwa" kukan menaga kinayi?? Ko bakison aykin mu fasa tafiya"? "Ina so Mana Yaya kawai dai Ina tunawa da su momy da Kuma Yaya AREEF akullum burinsu be huce ayimin ayki nasamu lafiya ba ,sai gashi yau Babu su a duniyar Kuma za amin aykin" ta karasa maganar tana fashewa da kuka, hannu AREEYAAN yasa ya rukota tare da mannata a kirjinsa yashiga rarrashin ta Yana magana cikin nutsuwa gami da kwantar mata da hankali yace " kidai na kuka kinji banaso Naga kina kuka zubar hawayen ki Yana dagamin hankali bana so ki daina kinji ko, sukuma su momy addu,a zakina yimusu aduk lokacin da kika tuna dasu Amma bawai ki zauna yin kuka ba ,ba a so anayiwa mamaci kuka addu a ita kawai suke bukata kinji ko" "uhm uhm tom Yaya insha Allah Nima nadaina kuka daga yau bazan sake ba kayi hakuri kaji Yaya" uhm Amma yunwa fa nakeji " tab ayko sai dai kiyi hakuri idan mun au jirgi sai kici Dan yanzu Babu abinci" "a,a Dan Allah Yaya bakasan yadda nakeji ba" "tom shikkenan ba sai kinyi kuka ba indai abincine na tashi da kaina ma na Dora Miki" "woww Dan Allah Yaya dagaske"? "Dagaske Mana Daman Ina Miki Wasa" "a,a bakayi " tom shikkenan muje muci ko inyaso mungama muyiwa su ammi sallama sai mu huce" "to Yaya Amma su AYAAN fa"? Me su AYAAN din sukayi"? "Bazamu tafi dasu ba Wai" "no hardasu Zan tafi Mana kinsan ay duk inda zani saina je da su koma nace bzani da suba Ammi zatamin fada" ,"fada Akan me ?" "Haka zatace banason SHIGA cikin mutane" "ayyo nagane " yauwa maza tashi mutafi abinci Yana jira" dukkansu tashi sukayi suka nufi falo inda AREEYAAN ya jera abincin, zama sukayi suna ci AFNAN kuwa sa茂 faman santi take bugawa tana cewa" wowww Haka ka iya girki wayyo dadi yaya kaji kuwa" "uhm karewar ji Nina jirka Anya ba santi kike ba Bari nasaka Miki waigi" hhhh yayana" " uhm uhummm AFNAN Dina". Tom BAYAN su AFNAN sun Gama cin abinci ne AREEYAAN ya yiwa AFNAN wanka ya shiryata tsaf cikin riga da wando da dogon hijab har kasa, atare suka fito zuwa dakin Ammi suka yimata sallama, lokacin ma Ammi idar da laziminta kenan tayi musu addu,a tare da yimusu fatan allah ya saukesu lafiya yasa ayi aykin asa,a ,hakama bangaren me martaba addu,a yayi musu sosai daga bisani kuma suka masa sallama suka fito domin Shiga mota, a parking space suka tarar ana jiransu Dan Haka bawani jinkiri AREEYAAN ya shiga mota ,Har sun fara tafiya sun Kai bakin get kenan wani dakare ya tsayar dasu ,cikin sauri ya karasa ta inda ya hango fuskar AREEYAAN sannan yace," Allah ya Kara maka lafiya Amin afuwa" dagamasa Kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login