Showing 21001 words to 24000 words out of 39040 words

Chapter 8 - Afnan Book 2 Complete Hausa Novel

dayace HAYAAM tokinga kirufamin asiri"a,a Allah momy baza agane ba AYAAN zansa yakai mata Tasha yadda bazata taba kawo wani abu bane" ehh to Kinga komenene yafaru can ta matse musu Amma yanzu Ina AYAAN din" gasu can na hucesu a falo " shi da wa?" Kaninsa AMEER Mana ay kinsan shi bashi da aboki sai AMEER kamar yadda AREEYAAN bashi da aboki sai kannensa" tom shikkenan nidai kiyi taka tsantsan " uhm karki damu momy kedai kawai sai na dawo "tafada tare da mikewa tsaye. Tun da ZAKIYYA ta futa falon su AYAAN suka Yi shiru domin lokacin ma zancenta suke Dan Haka kowanne yashiga sinnar da Kai , AYAAN ne yaji Tace"My big bro "cikin sauri AYAAN ya dago tare da cewa "naam "gira ta dagamasa Tace "zo Mana" kallon AMEER yayi yace" uhm nasan wani abin takeso shiyasa harda cemin wani big bro idan gari banzane Kuma tamin wula kanci Tace ay ita yayatace" hhh kaidai kawai kaje kajiyo Mana men茅 to Amma wancan kofin dake hannunta fa kodai kaitayiwa wani abin" wa Ni naisa ban isaba ZAKIYYA ce zatamin Abu Ashe Zan mutu in dawo da dai AREEYAAN ne to " ayko idan shi tayiwa wani abin tasan bazai shaba tayi abanza" ZAKIYYA kam haushine ya kamata Tace" idan kaga ma gulmar saikazo ka dauki shanyar da ka ahanya"tashi AYAAN yayi Yana yar dariya yace" haba gimbiya a gurin yaya AREEYAAN sarauniya kuma me mulki afadar sa tuba nake" wani matsiyacin murmushi ZAKIYYA tayi Tace" nabaka kyautar zuciyar duk wata mace dakace kanaso a yankinnan koma zuciyar wace namaka alkawari" Allah antyna " Allah dagaske nidai yanzu ba wannan ba so nake ka kaiwa AFNAN wannan ruwan inji me martaba kuma kasan bana wa yarinyar maga karta rainani" eh kumafa hakane ammafa antina an rainaki ace kema Zaki kaimata ruwa Tasha duk bayin gidannan" uhm kaima dai kafada Wai ruwan tofine da yasa akayi mata " ruwan tofi Kuma"? Meyasameta?" Hhh dazune tashiga gurin momy tamata rashin kunya shine momy ta Dan koyamata hankali" to Haka akai ammafa munan ya akai bamujiba" Daman Ina wancan yayan naku zai Bari kuji taba at bazai bariba " tom shikkenan an Gama jeki kawai abinki kamar kin Bata da kankine Tasha" yauwa sirri karka fadawa kowa Ni aka ayko na aykeka" ah haba kinsan bama Haka dake gimbiyarmu" daga Haka ta juya tatafi cikin takun kasaita da farinciki fal cikin zuciyarta. AYAAN kuwa koma wayayi gurin AMEER yace" Kai kasan budurin da akai agidannan kuwa"a,a sai kafada" to dai tafaru ta kare momy ta sabawa AFNAN kamanni" wace AFNAN din ? Wai anty AFNAN kake nufi"?" Metseeeeew eh itadin shashasha banace idan inanan kadaina cemin Wai anty wannan Yar abar zakacewa anty" to wallahi nafasa Shaka maka kayiwa kanka" yafada tare da yin part din AREEYAAN, lokacin da ya shiga AFNAN na kwance a kujerar falo AREEYAAN yagama mata dressing din gurin yakoma gurin Ammi suna tattaunawa Akan matsalar, Dan Haka AYAAN yashiga sallama yayi mata" batare da ta iya amsawa ba kawai dagowa tayi ta kallesa , shima karasowa yayi yace" sannu antyn mu "daga Masa Kai tayi alamar yauwa Sabi da ta bugu sosai, haushine ya Kama AYAAN besan san da yace" ke wai ni ba matsayin uba nake agurinki ba Naga ninamiki waliyi ko Babu komai ay na girmeki akanme idan nace Miki anty zaki amsa"? AFNAN dai Bata ce komai ba tayi masa shiru dan azabar ciwankan da takeji yawuce musali, to daya ga dai batai magana ba kawai saya bude kofin yace" gashi Wai inji me martaba yace abaki Kisha zai rage Miki zugin ciwan dakike ji" karba tayi ta Kai kofin bakinta tafara sha, Nan take taji yanayin ruwan kamar irin Wanda anty fadeela tataba Bata ,Amma sai tayi shiru taciga ba da Sha domin ta ji yace daga gurin me martaba aka karbo tasan bazai taba cutar da itaba hakama AYAAN bazai taba iya Bata abin da zata cutuba, tun da ta fara Sha Bata sauke kofin daga bakin taba har Saida ta shanye Tass sannan ta mikamasa , Kar ba yayi ya cigaba da tafiya har yafita ,Kai tsaye dakin momy ya nufa tare da yin sallama, ZAKIYYA ya mikawa kofin yace" gashinan tashanye lokacin danaje ma Yaya bayanan" okay nagode sosai kanin miji" batare da yace komai ba ya koma inda AMEER yake ya zauna, BAYAN ya tafine ZAKIYYA ta kwashe da dariya har da tafawa sannan Tace" kingani ko yanzu aka fara wasan wallahi sai AREEYAAN yagane Ni ZAKIYYA jinin sarauta ce ba a Wasa da makamin iko n'a" uhm kedai kibar cika baki kiyi addu,a kawai Kar Allah yasa a kamamu" uhm shikkenan ay Ni Zan huce gurin wadancan " suwa kenan"!? Su gimbiya fauziyya Mana zanje na fadamusu su San da Shirin Nan domin idan tafashi Nan Gaba kada a kamamu mu kadai a hada hardasu ay mutuwar yawa kakace" shegiya nidai wannan yarinyar bansan Aina kika debo tiggu da MUGUNTA ba" "tab lallai momy Aina Zan koya banda gurinki da gurin mamy.



Tom a Can cikin dakin Ammi kuwa AREEYAAN ne zaune Yana faman hura hanci Yana masifa Yana cewa" haba Ammi wallahi ragawa momy kawai nake domin itama uwace a gareni me AFNAN tayi mata" wannan ay zalincine tafa ji ciwo sosai yanzu idan Banda nasan yadda zanyi na gyra ciwan datuni jini yazuba dayawa Allah abin da tayi Bata kyautaba "shikkenan son ya Isa Haka abar maganar Allah ya kiyaye gaba "itama AFNAN dince sa茂 da nace kada ta je amma da ke ita bataji Tace Dole sa茂 n'a kaita gurin momy to gashinan abin da yafaru ,ita yarinyace haryanzu atunaninta duk yadda mahaifiyar ta Tace Haka kowacce take kawai Dan kinacewa mahaifiyar ki momy ki kaji watama ana cemata momy sai kiyi tunanin daya Duke wannan yarintace da shashanci" haba son nace kabar maganar nifa nace kayi hakuri amatsayina na mahaifiyar ka saikayi hakurin ko" shikkenan ammi kiyi hakuri INSHA ALLAH bazaki sakejin Haka daga gareni ba yanzu Bari natashi naje Naga yadda jikin nata yake" daga Haka yayiwa ammi sallama ya Mike ya nufi hanyar fita.

AFNAN kuwa tana kwance dinan taji mararta tayi masifar murtawa Nan take yanayinya ya canza cikin hanjari tashiga danna mararta tana furta "innalillahi wa'inna ilaihirraju un" yaya "yaya"!! Yaya Kana ina "sosai gurin yakemata zafi da radadi kamar zaicire ga wata masifaffiyar Sha,awa datataho lokaci guda Nan take idonta ya kada yayi jajur hakoranta suka shiga haduwa da juna ,jitake alokacin Babu abin da take bukata irin abiya mata buka Dan Haka tashiga cije lebe Yana faman Nishi daker, zubar hawayenta suka karu,batasan lokacin da ta fincike doguwar rigar dake jikinta ba ta zauna daga ita sai gajeran wando ,hannu takai kan Dick dinta zata kama AREEYAAN ya banko kofa ,idon sane yakai kan AFNAN wadda ke kaune abin tausayi Yana mayda numfashi,da sauri ya karaso gurin tare da durkusawa akanta yafara mata magana , aykafin ya rufe bakinsa ta hade bakinta da nasa tashiga Shan bakinsa kamar tasamu sweet sosai take tsotsa tana Nishi Gaba ki daya tabi ta fita a hayyacinta shikuwa AREEYAAN abin tsoro ya fara basa Yama kasa tsinana komai duk tabi tasa jikinsa ya mutu, Dan Haka yayi sakare kamar wani sakago Yana kallon cikin idanunta ,batare da ya hanataba sai da Tasha me isarta sanan ta cikasa ta fada kan kirjinsa tana mayda numfashi hawaye kuwa sunkasa tsayawa, shima shiru yayi saidai yasaka hannu a kanta Yana Dan bubbuga bayanta cikin tausayi da so da kauna, sai da sukayi kusan minti 30 a Haka kafin AFNAN ta dago jajayen idon ta Tace," Yaya " daker AREEYAAN ya iya cewa" naam" " uhm uhm Yaya banason gidanan Allah Yaya Suma basa sona so suke su kasheni kamar yadda anty fadeela takeson ganin bayana" to AFNAN meyasa kikace Haka"? Yaya ruwan Sha,awa irin Wanda anty fadeela take bani irinsa me martaba ya ayko AYAAN ya kawomin shine dalilin da yasa nashiga cikin Yana yinnan" me martaba kuma?" Ruwan Sha,awa AFNAN kina da hankali kuwa" wallahi Allah Yaya dagaske nake Ina kwance Anna AYAAN yakawomin nasha yatafi da kofin" kansa ya dafe tare da cije labe idonsa ya kada yayi jajur ya daga AFNAN daga jikinsa ya maidata kan kujera sanna ya Mike afsace yace" kijirani anan Ina zuwa" batare da ya saurari mezata Ceba ya futa daga dakin afusace........

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 27*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK TWO*

*Chapter 27*

Fadeela kuwa BAYAN sun sauka a kasar London wani katafaran hotel na yangayu namasu fada aji Kamal ya Kama musu, aciki suka zauna su na more rayuwarsu duk Jan wani Kayan jindadi da n'a rayuwa suna samu suna ci sanna su sa sutura me kyau ajikinsu duk da kudin marainiyar Allah wato AFNAN.

Yauma kamar kullum Kamal ne zaune a bakin wani tabkekin ruwa me ban sha,Awa da kyau ruwane Wanda bazaka iya tantance ga yanayin asalin kalar ruwanba domin lokaci BAYAN lokaci ruwan sauya kala yake gefe guda Kuma fadeela ce zaune daga ita sa茂 Riga iya ciki ki cibiya Bata rufe mataba ga kirjinta duk a waje sa茂 karamin wando shima Wanda b茅 saukar mata jinyaba ,in takaice muku dai gaba kidaya jikinta a waje yake ,Madara ce a hannunta tana zuka tana lunshe Ido ,Kamal ne ya kalleta yace" su fadeela fa ansamu abinda ba a Sha agidan tsoho" tsaki tayi Tace "ay Kai Sha kakeko? Hmm Amma nidai kinsan ba talaka bane kamarke Ni Kinga ma su jagwane suke ta kirana Wai tare mukai ayki amma na tattare dukiyar na gudu da ita ,since wallahi idan ban dawo na Basu kasonsu ba zasu tonamin asiri sanna su kashe mahaifiyata" tabe Baki fadeela tayi Tace " to sai me idan sun tonama asiri kamamu za,ay wayasan inda muke" "Kinga dakata Ni ba tona asirinne yafi damuna ba mahaifiyata dasukace zasu kashe kekinsan yadda nake sonta kuwa, idan Baki San darajar Taki uwarba Ni nasan darajar tawa Dan Haka kokiso ko karkiso gobe Dole mukoma KOGI LAKWAJA idan yaso madawo daga baya" "oh dai kaikasani" tafada tare da ci gaba da shan abin da takesha.





______________________________________________

*MASARAUTAR MANAMI*

Tun da AREEYAAN ya fita afusace be huce ko Ina ba sai bangaren su AYAAN , AYAAN da AMEER na zaune suna Hira kamar yadda suka Saba , AREEYAAN ya banko kofa batare da yayi sallama ba yace" AYAAN kana Ina?" AYAAN Wanda yake ke zaune a kusa da AMEER ya tashi a furgice yace" Yaya lafiya" yadda yaga yanayin AREEYAAN ne yasa ya tabbatar da baafiya ba Dan Haka ya tsorata sosai musamman yadda yaga idon yayan nasa yakada yayi jajuru, akaro na biyu ya sake cewa" Yaya lafiya kuwa" yafada Yana ja dabaya ,batare da AREEYAAN yace Masa uffan ba ya cigaba da matsawa kusa dashi Nan take yadaga hannu ya sharara Masa Mari, har guda uku" Rai abace yace" uban wa ya aykoka"? "Wasu zafafan hawaye ne suka Shiga zarya a fuskar AYAAN baki n'a rawa yace"yaya ni kamara?" Ninefa AYAAN dinka yau da hannunka ka iyasa hannu ka mareni Anya yaya kaine kuwa" "bani amsata !!" Yafada a tsawace " "Yaya amsar me kakeso na baka menayi maka "? AMEER Dake zaune a gefan kujerar ne yamike Yana kallon abin da baitaba gani yafaru ba Tun tasowar sa Wai yau Yaya AREEYAAN ne ya saka hannu ya Mari AYAAN, ko amafarki Bai taba tunanin Haka zata faruba" "AYAAN tambaya takarshe kenan dazan sake maka idan baka bude Baki kamin bayani ba wallahi saina Saba maka kamanni" fashewa da kuka AYAAN yayi yasake takurewa a jikin bango domin yasan halin yayan nasa basai an fadaba ,bakinsa n'a rawa yace" allah yaya bansan me.... Tun kafin AYAAN yasake magana AREEYAAN yasake kainasa Mari a bakinsa Nan take bakin AYAAN ya fashe yashiga zubar da jini " cikin sauri AMEER ya karaso ya shiga gaban yayan nasa Yana bashi hakuri" Yaya Dan Allah kayi hakuri kadaina dukansa Allah tun da kaga.. shima kafin ya karasa ya basa nasa kason, AMEER rike kunci yayi ya fita aguje Yana kuka, Yana kwallawa Ammi Kira ,shikuwa AREEYAAN duk ya fita a hayyacinsa sai faman dukan AYAAN yake karshema belet din kugunsa ya zare yashiga zubawa AYAAN ajiki Babu ko tausayi Kuma yaki fadamasa akan ne YAKE dukansa, Allah sarki bawan Allah duk ya jigata musamman yadda yayan nasa ya farfasamasa jiki, kafin AREEYAAN ya Ankara sai ga Ammi da AMEER harma da me martaba sun shigo dakin suna faman salati da salallami, cikin sauri Ammi ta Shiga gaban AREEYAAN tare da rike belet d'in Tace" lafiya ?", Innalillahi wa'inna ilaihirraju un menake gani Haka ,abin da ban taba gani a rayuwata ba "haba AREEYAAN yau kayne da kanka kake Dukan AYAAN" wani irin dum AREEYAAN yaji kirjinsa ya amsa Nan take wani shok ya kamashi jin yadda amminsa takira sunan sa gatsal Haka abin da Bata taba yiba, tsayawa yayi tam guri guda ya zuba mata ido "Rai a bace ammi Tace" men茅 AYAAN ya maka?" Ammi kubarni..." Shiiiii bani amsa nace!??" Tayi maganar cikin fada Wanda koni bansan tana da fada hakaba,"Ammi ki Bari dan Allah n'a koyawa yaronan hankali" sa茂 ya fadamin wanene ya Bashe ruwa ya kaiwa AFNAN " " a tsorace AYAAN ya dago tare da zaro Ido yashiga tunanin wane ruwane kiwa, can kuma ya tuno da ayken me martaba Wanda sarauniya ZAKIYYA Tace shi ya aykota, "saime Dan ya Bata ruwa Tasha da yabata mutuwa Tai kokuma me ,Sabi da zalinci zakamasa irin wannan Dukan"? Ammi bazaki gane ba bafa nomal ruwa bane ,ruwan Sha,awane ya Bata Tasha,Kuma Ina da tabbacin aykosa akai nasan shi bazai aykata hakaba ,"Amma kasan bazai aykataba kamasa wannan dukan"? Namasane domin ya sanarmin waya aykosa nasan tsab zasu iya hada baki" batare sa Ammi ta cewa AREEYAAN komai ba ta juya inda AYAAN YAKE durkushe Yana zub da hawaye Tace" AYAAN shin dagaske ne anyi Haka ka kaiwa matarsa ruwan Sha,awa" ? Uhm ammi wallahi Allah bansan komai ba akai ,Ni Ina zaune Dani da AMEER ZAKIYYA ta kirani ,itace wadda tabani ruwa a cofi Tace na kaiwa AFNAN Tasha, Allah ammi bansan ko menene acikin ruwanba basa hannuna Akan Haka kuyarda dani ,yaya AREEYAAN kayarda dani dan Allah kace ka yafin" me martaba ne yace " ni ban gane ba wane' me martaba ake nufi"? " Abba wallahi ZAKIYYA Haka Tace Kai ka ayketa shiyasa ma n'a karbi ayken n'a Kai mana" uhm shikkenan yanzu dan kuzauna muyi magana" kowa acikinsu zama yayi Yana sauraron me martaba, "am nafarko dai kuskurene an Riga anyishi sannan Ni bani na ayki ZAKIYYA ta kaiwa AFNAN ruwa ba bansani ba dai ko mahaifinta take nufi shiya aykata Amma Ni ayauma Banga ZAKIYYA " Amma abba menene ribarta na bawa AFNAN wannan abin nasani duk kishine Kuma wallahi bazata taba samuna ba ada nayanke shawarar sainan da one week zan tafi da AFNAN London nayi mata ayki ,to yanzu nafasa Ina son AYAAN a hadamin jirgi idan mukayi salla bazamu koma ba zamu tafi, sannan idan natafi da AFNAN Zan barta acan domin tasamu kulawa da gyra mekyau kamar yadda kowacce mace take samu" "to Amma son gurin wa zaka kaita acan din"? " Gurin gimbiya HALEEMA " "uhm halima dai kanwata "eh ammi inason gimbiya ta kula da ita sosai allah Ammi bakiga halin da yarinyar nan tashiga ba saka makon wannan abin da yafaru wallahi tabani tausayi matuka" dolene wannan yayan nata ya takuramin akan nataimaka namata ayki Ashe Haka take Shan wahala sosai" uhm hakuri zakayi kaji Babana Kuma akan wannan abin da ZAKIYYA ta aykata dolene amata hukunci daidai da abin da ta aykata daga ita har momy " no Abba Banda momy ko Babu komai momy uwace a gareni" AREEYAAN yafada, "meyasa zakace ban da ita bayan nasan Dole sai da saka hannunta za a aykata wannan danyan aykin" eh Abba duk da Haka momy nasan duk abin ta bazata so tayi abin da zai taba mutuncin taba bana tunanin momy tasan da wannan abin" tom shikkenan Babana duk yadda kace yanzu Ina AFNAN din"? Abba AFNAN tana daki acan na barota Amma yanzu Zan koma "okay tom shikkenan kace muna mata sannu kafin mushigo" insha Allah Abba Zan Dada mata" daganan Kuma ya juya ya watsawa AYAAN harara yace" Kai Kuma daga yau idan ansake Aiken ka da ruwan saika ka ra zuwa ,wallahi Dukan da zanmaka nan gaba saiyafi Wanda namaka ayanzu" daga Haka AREEYAAN ya Mike ya nufi hanyar fita. Bayan ya Isa dakin sa nan yatarar da AFNAN n'a kwance inda yabar ta tana maida numfashi duk da dadewar da tayi a kwance awayen idonta Bai daina zubaba Dan Haka ya karasa gurin ya daga kanta tare da zama bayan yazauna ne ya Mai da kanta Jan cinyarsa Yana kallon ta cike da tausayawa, itama shi take kallo kamar Bata taba ganinsa ba ,can Kuma sai ta sakar masa murmushi Tace" Yaya Ina kaje" uhm naje gurin Ammi ne " "uhm

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login